Author : Ayshatuuu Category : Complete Novels
sannan na saki ajiyar zuciya kowa yare yakeyi se Nads dake
gefena take fada min me suke cewa. Aka bude fuskata Suka Gama formalities dinsu
sannan Anty Bintu tazo ta tafi Dani dakin maman su Ummiey. Nanma aka Gama sannan
aka kaini inda Zan huta, akan gadon na kwanta Rooks na min video lokacin da na yaye
fuskata Ina sakin ajiyar zuciya Ina Kuma furta finally. Anan mukai sallah muka ci
abinci. Anty Yana ta hada min ruwan wanka tace nayi wanka zaa kaini wajen kakana ya
ganni. Nayi wanka na fara amfani da sabulun sannan na fito na samu Amina Abubakar
ta fito min da kayan da Anty Falmata ta Bata farin lace ne me manyan flowers ja,
dinkin skirt me da riga har na saka riga se gata ta dawo tace na cire ga wasu na
saka ta nada min lafayar sannan ta min turare ta Kama hannuna muka fito, Yana tsaye
shi da Yaya Hasher. Hannun mu ta hada guri daya tace
" Yana jiran ku"
Hannuna na janye, tare muka tafi dukkan mu munyi shiru Amma Allah kadai yasan
zukatanmu yadda Suka haskaka da farin ciki, har chamber din shi muka je, bayan an
Mana iso muka Shiga Yana zaune da yayan shi maza, Wanda ban manta su ba Wanda suka
zo tafiya Dani lokacin Abbu na da Rai. Muka tsugunna mukai gaisuwa sannan na dago
Jin yace
" Yarinyar Halima ta! Allah ya jikanki Halima. Matso kusa dani"
Na matsa a hankali ya rike hannuna Yana ta kallona sannan Kuma Yana fada min
kyawawan halin uwata da Kuma bani hakurin rashin nemana da sukai. Se ya nuna farin
cikin shi da mukai aure sannan Kuma ya Mana nasiha. Bayan nan Suma uncles Dina suka
gabatar da kansu sannan Suka Mana tasu nasihar. A wañnan ranar Haka ta Kare a
introduction. Washegari very early Ina bacci Ummiey ta shigo tana fadin
" Afiyya bacci kike ? Tashi zakuyi missing flight dinku fa"
Na mike na zauna nace
" Ummiey Ina zamuje Kuma?"
Tace
" A'a baice Miki zakuje Macau ba? Flight dinku less than three hours fa!"
Na gyada kaina I'm going to kill Honey definitely, na ayyana hakan a raina. Na
tashi nayi wanka kafin na fito ta fito min da Kaya se lokacin na tuna ya karba
passport Dina da yellow card Dina da zai tafi turkey lokacin, Ashe anan ya hada
komai. Na karbi tea Nasha sannan na saka Kaya ta Gama saka Amina da Rooks sun
tattare kayana, Nads Kuma ta fitar min kayan da already Anty Falmata ta hada min.
Dakunan naje nayi musu sallama sannan muka tafi. A mota na Kira Dad da Mom na fada
musu zamuje Macau sukace ai sun sani, ita dai seda na Mata korafin an hada Baki da
ita, Haka nan mummy ma tace min ai and tafi dasu Kawu Sa'idu Abuja zaa fara Sharia.
Presidential suite ne inda akai Mana booking, dama ba wani kulashi nayi ba ko a
tafiyar mu saboda fushi nake Yi, shima Yana kulani se kawai ya kyale ni ya saka
hannun shi cikin nawa Yana caressing dukda effect din a jikina Amma ban ma kulashi
ba. Se da muka karaso sannan na Dan kwantar da kaina akan shi nace
" I'm tired"
Ya Kara kwantar da kaina akan kafadar shi yace
" Your head belongs here!"
" Ni ban hakura ba,"
Yayi dariya yace
" To ai nace kiyi hakuri"
Muna shiga na aje jakar hannuna sannan ya maida trolley ya aje inda ya kamata ya
shige toilet, na kwanta Kan cushion. Ya fito yace
" Tashi ki shiga idan kin fito se na Shiga"
Na mike na Shiga seda nayi wanka sannan na fito ya shiga, kafin ya fito na shirya
cikin bakar riga abaya na duba kibla na tada sallah, yazo yayi tashi kafin ma ya
idar tuni bacci ya daukeni ko abinci ba tsaya nema ba I was super tired! Shi ya
Nemo abinci sannan ya dawo yazo ya tashe ni, idanuna sunyi jawur har zafi suke min,
ya mikar Dani na zauna sannan ya rakani na kuskure bakina ya wanke min fuska sannan
muka dawo na zauna ya kawo abinci, shi ya dinga bani inaci seda na koshi sannan
yaci. Zan koma na kwanta ya hanani Wai na Bari ya Dan zazzage. After an hour muka
kwanta Yana ta shishina wuyana da duk inda hancin shi zai shako, wannan breath din
daka fita ya saukar min da kasala na fara tureshi Amma a hankali ya fara rabani da
kayan jikina Yana caressing dukkan jikina, blowing me kisses and sucks a Haka muka
Raya wannan Daren.
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258.
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258
Conclusion
Maimakon mubi jirgin sama zuwa London kawai se yace min why not mubi train ko
ferry. Ban taba yin doguwar tafiya a cikin ruwa ba hakan yasa nace kawai mubi
ferry. So a kwana da mukai na takwas muka saye ticket aka duba passports dinmu,
yellow cards da visas dinmu sannan mukai booking, awanni wajen sama da sha biyar
Haka zamuyi tunda flight dinma kusan hakanne. Da sassafe muka fito zuwa can station
din, Bayan Gama komai muka dauki hanya se London. Idan muka gaji da Zama se mu fito
mu kewaya muga yadda ruwa yake iya ganin ka Babu ko boundary da ya rike ruwan Allah
kenan Dhul jalal Wal ikhram. Bamu Isa London din ba se tsakar dare. Kafafuna sun
kumbura, idanuna sunyi zuruzuru ga ciwon kai da ciwon Mara. So duk tunani na ko
period zanyi tunda leg swelling din ba me yawa bane Kuma nasan nakan Yi hakan duk
lokacin da zanyi period. Haka ya dakko kayan da jakata a kafadar shi sannan ya
rungumo ni da dayan hannun dukda yayi tambayar duniya nace Masa Babu komai. Ganin
Haka yasa ya Mana booking wani daki a cikin motel Dake kusa da station din. Na
zauna a gajiye Ina yatsina fuska nace
" But honey zamui missing train dinmu fa"
Ya zauna gefena yace
" Kinganki kuwa? You look terrible kina bukatar hutu. Gobe se mu wuce"
Na saki ajiyar zuciya Dan ni kaina bansan ya Zan kasance ba idan har muka ce a
wañnan Daren zamu wuce Lancaster. Ruwan wanka ya hada min sannan ya saka na cire
kayana mukai wanka shi ne na danji relief Amma ga mamakina se Naga Babu eriod din.
Na shirya na kwanta a takure Ina karkada kafata, ya dubeni yace
" Afiyya please tell me, me ke Miki ciwo. I'm worried Darl."
Na Kama hannun shi cikin nawa nace
" Period pain ne, I need a painkiller and pad also"
Ya kalleni fuskar shi a hade har ya bude baki zaiyi magana se Kuma ya girgiza Kai
ya fita bayan ya bani peck a goshi na. Na lumshe idanuna inajin yadda pains ke
radiating jikina. Bai Jima ba se gashi ya dawo hannun shi dauke da Leda, na Mike na
zauna ya Miko min tea Nasha sannan ya ballo min painkillers din na afa na Sha da
ruwa sannan na koma na kwanta, ya dawo gefena ya zauna a hankali ciwon ya fara
karuwa na damke hannun shi cikin nawa, ya shafan kaina ya matso da kanshi kunne na
yace
" Are you sure ba zamuje asibiti ba?"
Na Kara rike hannun shi cikin nawa nace
" Zai daina! Just hold me please"
Na fada hawaye na gangarowa ta gefen idanuna, cikin sauri ya dauke shi ya durkuso
yace
" I'm here, we're in together"
Se wajen asuba bacci me nauyin ya daukeni, ganin Haka yasa Bai tashe ni ba ya
kyaleni shima da ya idar da sallar se ya kwanta mukai bacci har Sha daya sannan na
tashi a gigice, nayi bandaki da sauri nayi alwala nazo nayi sallah. Ya fita ya kawo
min abinci Dana kalleni a madubi naga duk na rame kamar na Yi kwanaki Ina jinya. Na
zauna muka ci sannan mukai wanka muka shirya nayi packing kayan mu danma bamu bude
ba. Hudu na yamma muka dauka hanya da daddare muka Isa Lancaster. I felt really at
home. Muna Isa seda muka biya gidan su Sheriffa ya karbo key sannan muka tafi. Tun
a kofa na fara admiring gidan, ya saka key ya bude na Shiga sannan ya shigo da
kayan mu. Kana shiga se siririn corridor anyi painting walls din da favorite colors
dina, se shoe rack an jera takalmana da nashi a ciki. Da siririn carpet da zai
kaika a parlon Wanda ya hadu da wasu sofas masu kyau. Bai da wani girma Amma ya
ishe mu muyi rayuwar wucin gadi. Dakuna biyu ne masu toilet a ciki, se Kuma study
room daya da kitchen, ta baya akwai karamin garden da akai shuke shuke masu ban
shaawa, kallon gurin kadai is a therapy. Mukai wanka muka shirya sannan yace na
Bari zai samo Mana abinci, ni Kuma na kwashe kayan da muka zo dashi na juye cikin
built-in wardrobe. Na wuce kitchen na dudduba abubuwa tare da maida su inda ya
dace. Ina kitchen din ya dawo muka ci abinci sannan muka fara hira. Cikin aminci da
albarka zaman mu ya daure bawai na daina ciwon cikin ba, kullum se nayi Amma se
nata daurewa Dan kada na tada Masa hanaklain shi. Ranar da muka cika wata daya da
aure na tashi da ciwon kai me tsanani na balla magani nasha sannan naje na kwanta
shi a ranar ya fita aiki ni Kuma ban koma school ba. Su mom cikin satin suka dawo
dukda Nanny kadai tazo ta ganni. Bayan wani lokaci se bacci ya daukeni akan gado,
nayi abuna cikin baccin naji ciwo a cikina kamar a mafarki, nayi ta juyi cikin
rashin jin Dadi har na farka, Ina mikewa Dan nufin dakko magani nasha se kawai Naga
jini kacakaca akan gadon, na dubi kayan jikina shima duk blood stain dinne. Na
yamutsa fuska na ayyana se yau period din ya ga damar zuwa kenan. Na yaye bed
spread din na shiga dashi toilet na Dan wanke gurin sannan na jefa cikin washing
machine dina, na cire kayan jikina na dauraye sannan na fito. Doorbell naji hakan
yasa na kalli agogo sure lokacin dawowar shi yayi, nayi saurin zura riga na tafi
bude masa, Yana tsaye da suit dinsa sakale a hannu Yana Jirana, Ina bude Masa ya
riko ni tareda fadin
" You're sick?"
Na gyada Masa kai, ya taimaka min na zauna sannan ya shiga ciki Bai Jima ba se
gashi ya dawo ya mikar Dani muka fita se asibiti. Muna zuwa aka karbe mu na fada ma
doctor din duk abinda ya sameni, ta kalleni sannan ta danyi rubutu tace akai ni
O&G. Muna zuwa aka min scan, sannan aka kwantar Dani ta dubemu ni dashi tace
" She was three weeks pregnant!"
Da confusion yace
" Was?"
Ta gyada Kai ta Masa bayanin wannan magungunan da Nasha shi ne ya lalata cikin
" I've seen incidences da ciki ke zuwa da ciwon Mara, our ladies usually thinks
it's menstrual cramps, they go on with taking anlgesia Wanda in most cases ke
harming fetus din. Is same as your case"
Ta shafa kaina ganin har na fara kuka, ta furta
" I'm sorry, we need to do evacuation, if you ready please do come and sign"
Na damke hannun shi inata kuka, wani zafi nake ji dama ciki ne dani nayi ta bankan
magani bansani ba. Ya zauna gefena yace
" Kiyi shiru kinji, ai Baki sani ba shiyasa. I'm sorry for the pains you've gone
through"
Ni ko jinshi ba nayi kukana kawai nake Haka ya barni yayi signing sannan suka zo
zasuyi min sannan ya fita ya Kira Mom ya fada Mata. Ai kafin a gama ma har ta iso
itada Nanny. Suna shigowa ta rungume ni tana fadin
" Ya Isa kinji? Kiyi hakuri Allah zai kawo wani"
Na share hawayena ta ta tasheni zaune na karba tea nasha sannan ta dinga min nasiha
ai ba wani Abu bane ba, I'll still concierge again, Kuma Banga ita ko haihuwar ma
Bata taba Yi ba. Maganarta hit my hard, why am I not been grateful? Ita ko
conceiving na Bata taba ba balle taji dumin a jikin ta. Na lumshe idanuna bacci ya
fara kokarin dauka ta. Kwana biyu nayi na warke sosae aka sallame ni, gida muka
fara zuwa a wañnan ranar Dad ya dawo daga Manchester. Ina ganin shi na sake Baki na
fara kuka, se ya fara murmushi Yana kallon Yaya Shehu dake tsaye Yana kallona yace
" Afiyya ta Zama shgwababiyya! Ya Isa Haka Allah ya Kara sauki kinji?"
Na gyada kaina seda mukai lunch sannan muka tafi gidan mu. A mota hannuna cikin
nashi yace
" Why were you crying? Har yanzun kukan Babyn ne?"
Na Kara Bata fuska zanyi kuka yace
" Sorry, we will make another baby ko?"
Na Dan kwantar da kaina a hannun shi, ya fara murmushi Yana cemin kunyar me nakeji.
Na Jima Ina kallon post na Mata a IG Akan complain na sure, yawanci they always
complain and spit d bad side of auren, Amma Ina son na fadawa Wanda basuyi aure ba
da kada wannan ya tsorata su, kada wannan ya Sagar musu da gwiwa, akwai good
stories about aure that are untold. I believe Babu wani Abu da bashi da matsala, ko
menene kaui seka samu matsala but ya kamata muna tuna a cikin matsalar akwai Abu me
dadi. They said marriage is not all bed of roses and so it's not all bed of thorns!
Da farko bamu fadawa kowa ba se dai ya fadawa Yaya Sarki shi Kuma ya fadawa Ummiey,
ni Kuma na fadawa Rooks ta fadawa Mummy. Dukkansu seda sukai fadan bamu fada musu
ba, da Ummiey zata zo muka ce Mata ai naji sauki seda Dad ya Mata magana sanann ta
hakura ta zauna. Na koma makaranta, tun safe na tashi na samu Yana wanka, se na
wuce kitchen na hada Masa breakfast Ina Yi Ina gyara gidan har na gama, Ina zuwa
daki na samu har ya Gama shiryawa, na riko hannun shi nace
" Ina kwana?"
Ya langwabar da Kan shi yace
" Se yanzun? Kin tafi ko tayani shiryawa bakiyi ba"
Na danyi murmushi nace
" To ai abinci nake hada maka fa"
Ya saki hannuna Yana tayani ninke duvet din sannan muka je yaci abincin Yana
tambayata yaushe Zan dawo nace
" Se yamma!"
Yace lokacin ya gama shima na jiar shi a makaranta. A Haka muka rabu na Gama duk
abinda zanyi na tafi school. Two muka shiga lecture dinmu ta karshe a ranar,
epidemiology in nursing, ranar zamu fara course din, Ina zaune Ina duba slides din
se kawai lecturer ta shigo, da sauri na dago na kalleta Jin murya kamar ta Anty
Falmata, na kalleta tare da saurin tashi tsaye, se Naga tana kallona tace
" What?"
Nayi saurin girgiza kaina na zauna tayi introducing kanta as Zainab Othman, she's
Ethiopian Amma tace Mana tana lecturing anan, nayi shiru har ta Gama Ina tunanin
yadda zaayi na Mata magana, I remembered ance kakata ta koma Ethiopia da ciki a
jikinta, inata kallon ta Ina Kara auna kammannin ta da Yan uwan mama. Har ta fita
ko definition din epidemiology din banma Yi picking ba. Tana fita na Mike da
jakata mukai sallama dasu Maryam sannan na fito na Isa inda Zan jira shi, nayi
shiru very deep in thought Dole ita ce, Yar uwar Mama ce.
" Damsel!"
Nayi saurin sakin murmushi Ina duban shi ya karaso tare da Mika min hannu, muka
gaisa sannan muka dauki hanya, yadda yake min Hira Ina yin shiru yasa ya dinga
tambayar ko inada damuwa ne, na girgiza Kai nace Yunwa nakeji. A waje mu kaci
abinci sannan muka wuce gida, daki na wuce da kayan mu a hannu na fara lalubo wani
tsohon diary din da Abbu ya bani, I remembered reading something similar to wanann.
Inata flipping har na samu gurin da ya rubuta sunje Ethiopia shi da Mama, aka ce
Mata babarta ta Haifa zainab amma tana UK tayi aure Amma basuda contact dinta. Na
rike littafin a hannuna har ya shigo ya karbe yace
" Are you ok? Me yake damun ki?"
Na zauna na fara fada Masa seda na Gama tas yace
" Are you handling this alone? She's my Aunt also. We're in this together"
Na saka hannuna Ina zana Masa soothing circles a fuskar shi, hannun ya karbe ya
zura a bakin shi wanda yayi sanadin sending wasu waves of vibration cikin jikina,
na lumshe idanuna na kwantar da kaina a kirjin shi nace
" I love you Darl! Kullum kana sawa Ina jin sonka nake Kara Yi"
Ya dube ni da pouted lips yace
" So akwai space a zuciyar ki da ban Gama cikewa ba kenan?"
Nayi dariya nace
" Not at all! Gaba daya cikin zuciyata is filled with you, only you Darl"
Baya gajiya da Jin shi din nawa ne, wannan satin ya Kare akan bincike akan Mrs
Zainab Othman, se hasashen mu ya tabbatar Dan shi Yana ganinta yace wallahi ita ce.
Haka mukai kundunbala muka same ta a office, he clearly explained everything to
her, ya Nuna Mata pictures din su Anty Falmata da sauran su, tana ta kallon mu
hawayen da am sure hawayen farin ciki ne. Ta hada mu ta rungume mu tace she have
waited ko mutum daya yazo nemanta har ta gaji tunda mahaifiyar su tace Mata zasu
Neman ta. Haka muka Kira Ummiey muka fada Mata ai a satin se gasu sunzo akai
karamin reunion. Na samu sabuwar uwa.
Rayuwa ta cigaba da tafiya cikin aminci, kauna da Kuma zaman lafiya, ban Jima ba na
samu cikin da nayi ta kukan zubewar wancan, I feel safe ga Mom, Nanny ga Kuma Mamaa
kamar yadda nake Kiran Anty zainab. Duk wannan rashin uwar da ake ganin banida shi
ta kulle dukkan gaps, a Haka munata turawa cikina ya Kai term Nanny ta dawo wajena,
da daddare na fara labor muna zuwa asibiti akace tip of finger, na kalla nurse din
nace Mata ciwo nakeji tace eh false labor ne, kamar na daketa Amma Nima na sani a
literature. Wasa Wasa seda na Kara sati kafin true labor yazo, anan na ganne tabbas
wancan false labor ne. Mukaje asibiti na kusa 12hours Ina Abu daya kafin Allah ysa
na haihu yarana biyu. Dukkan su Mata, na saki ajiyar zuciya lokacin da na rike su
cikin hannuna, honey Yana sahafa kaina yace
" Sannu Darl kinyi kokari"
Nayi murmushi Ina kallon su, Ina jin kaunar su har cikin kaina. Mummy sasu Ummiey
duka Suka zo lokacin ana Shirin bikin Hafsan Kawu Sa'idu zata auri cousin din su
Rooks ta wajen babanta, Nads zata aura Dan Anty Yana Bulama karami, Rooks Kuma
bansan yaushe Suka hade da ya Hasher ba se daga baya nake jin labari me dadi, Yaya
Sarki Kuma zai aura Amina Abubakar Rogo. Nayi farin cikin wannan Abu. Yara akai
suna aka saka Halima da Mariya.
Epilogue!
Bayan shekara biyar cikin katon prison Dake lagos, Junaidu ne na zaune a wani
karamin daki hannun shi dauke da kur'ani da matasa sun taru Yana musu karatu. Wani
lokacin mukan Yi tunanin wani hukuncin yayi tsauri not knowing hanyar shiriyar mu
ce a hakan, it's