Advertisements
Chapter 22 Reading Afiyya by Ayshatuuu BookTok Hausa Novels
Advertisements

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Afiyya by Ayshatuuu

Author :  Ayshatuuu Category :  Complete Novels

Chapter   22 / 31

63K to 66K   out of 90.3K words

sannan na kulle kofar na shigo ciki, daki na na wuce Ina tura kofa
na samu Mom na zaune gefen gado alamar tana jirana, duk yadda nake kokarin ganin na
boye tsananin farin cikin da nake ciki Amma hakan ya gagara, na bude bakina nace

" Mom Baki kwanta ba?"

" Ina zaman jiranki ne"

" Babu abinda ya sameni, kawia Ina kuka me saboda tuna rayuwar da nayi a baya"

Ta taso ta rungume ni tace

" Kibi abinda zuciyar ki take so, dukkan wani Abu da Kika zaba ki sani ni, Darling
duka Muna tare dake. Kiyi addua sosae kinji?"

Na gyada Kai nace

" Mom thank you"

" Sleep well Baby!"

Ta shafa kaina sannan ta fita ta jamin kofa, na fada gado Ina tuna dukkan kalaman
shi

Zan nuna Miki a hankali, I told you then Ina sonki, yanzun ma Haka Ina son ki Kuma
ko nan gaba Zan cigaba da sonki, Zan baki lokaci for you to heal se kiga abinda
kike bukata a rayuwar ki, kiyi karatu Zan zauna har tsawon sati biyu a garinnan
tare da ke!

Safiyar alhamis ita ce ranar da aka dage sentence din su Junaidu, kowannen su a
mabanbantan waje yake Dan Haka nan kowa daban suka fito, Junaidu ya fito hannun shi
Babu komai, Dan baije da komai ba Haka ya fito sikau, Yana fitowa hasken Rana ya
dalle shi se yaji tamkar wata sabuwar rayuwa ya fara, ya juya ya kalla gurin yayi
tsaki Yana jin babbar failure da yayi shi ne sakin Afiyya da yayi, komai ya lalace
saboda ita, shi kan shi hanyar da zai samu kudin zuwa kazaure ma case ne! Bai bar
Kano se yamma Bayan yayi buge bugen shi ya samu kudin mota, Bayan maghrib ya karasa
ya tsaya a daidai inda katon garage din shi ya kone, se fili da Yan bullulluka, ya
saki ajiyar zuciya Dan Bai San ta Ina Kuma zai fara ba, komai ya lalace ya ayyana a
ranshi, Dan Haka Dole ya Koma drug dealing din shi.
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of
Nigeria, send evidence of payment to 09063467258.49

" Wai me yasa baka sallah? Me yasa tunda nake zaune cikin gidannan tsawon watanni
ban taba ganin ka kayi sallah ba? Kasan falalar sallah kuwa? Kasan abinda ya raba
musulmi da kafiri shi ne barin sallah? Ta Yaya zaka tsaya a gaban Allah a bincika
aikin ka aga Babu sallah a ciki, kasan kuwa duk ran da yake sallah ana zata Masa
alkhairi..."

Ya cigaba da tsayuwa zuciyar shi na bugawa cikin sauri Yana iya hango lokacin da
karamin bakin ta yake motsawa a hankali, iya karfin ta tsakanin ta da Allah nasiha
take Masa, ya tuna lokacin zuwa yayi ya iske inda take tsaye ya dauke ta da Mari,
Wanda yasa a gigice ta dafe kuncinta tareda yin kasa da sauri Amma bakinta Bai rufu
ba, Junaidu ya kalli hannun shi Wanda ya Yi amfani dasu wajen dukan ta, wajen Marin
ta yadda ya tsangwama Mata, Bai San me yasa yake jin kamar shi din Wai missing din
Afiyya yake ko Kuma Yana Jim maganar ta tana Shiga jikin shi ne. Tsaki yayi Yana
fadin shi zuciyar shi batada wani lokacin soyayya ko tausayi, ko tausasawa! A ganin
shi zuciyar shi is as hard as abinda ba zakai tunani ba. Ya kallo parlon da yayi
kura, komai an dauke Babu wani digon kayan Afiyya da ya rage, Bai taba tunanin
yarinyar na da wannan gatan ba may be he wouldn't have messed with her, she was so
innocent wanne irin son duniya yasa ya hada Kai da Sa'idu ya cuceta ba. Ya safe
kanshi Yana jin inama har yanzun tana nan, da tuni Jin motsin shi kawai tayi Koda
zai kashe ta zata fito tace

" Sannu da zuwa, za kaci abinci"

Ba zata samu komai ba se kallon banza ko ma wani lokacin ya make ta. Yayi tsaki
Yana jin tsananin haushin Kan shi na wani tunanin wata banza Afiyya. Dakin shi ya
wuce komai Yana nan yadda yake Babu abinda aka taba Masa, wayar shi ya dakko wadda
dama anan ya barta kafin fitar shi lokacin da Afiyya ta yanke shi, ya dauka ya cire
sim dinsa sannan ya saka cikin wata Yar karama sede Babu cahaji cikin battery, ya
jona kasancewar akwai wuta, kafin ya hau ya fara binciko hard substance da ya boye,
su cocaine, weeds da ampoules na POD yasan idan ya fitar da wannan kayan ba karamin
kudi zai z
Samu ba, wucewa yayi ya dauki wayar ganin ta danyi abin kirki ya fara Kiran Jarma,
Jarma dai abokin shi na yarinta Wanda aka Kore su tare daga makaranta. Babu jimawa
Jarma ya dauka Yana fadin

" Shege abokina ka samu fitowa kenan?"

Junaidu yace

" Ka Bari na dawo shekaran jiya, banida kudi se a account banida ATM Ian son a saya
kayannan"
Daga bangaren Jarma yayi dariya yace

" Ai da nasan kana dasu tabbas da Zan balle gidan ka. Zan Aiko a karba da daddare
Amma Zan Aiko maka kudin amfani anjima"

Ya Masa godiya sannan ya hautsina Kan shi Yana daukar wata zundumemiyar laya Yana
jujjuya wa, a hankali cikin Kan shi ya ji muryar Afiyya na cewa

" Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun!!! Tsafi kakeyi? Wannan shirka ne baa hada
Allah da wani a wajen bauta..."

Ya tuna ranar da shi ne ko ruwa ta fito Sha shima Bai sani ba, Yana cikin
incantation dinsa se kuwan yaji faduwar Abu, Yana juyawa ya ganta a tsaye jikin ta
kamar mazari saboda rawa, Amma saboda karfin Hali send tayi Masa magana. Ya yadda
layar yana Kara cakuda Kan shi da hannu shi tareda buga kafa ya toshe kunnen shi,
what the fuck! Me yasa yake tunanin waccan yarinyar da ya Kira da dabba on so many
occasions.

Kawu Sa'idu Kam gidan Kawu Tijjani yaje ya karba kudin mota, Dan Bai ma same shi a
gida ba Kuma Anty Jidda ko fitowa batayi ba me gadi ta bawa kudin ya bashi, ya
kalla dari biyar biyar guda uku a hannun shi, shi kenan abinda zaa bashi, wucewa
yayi Yan kaba ya hau motar Ringim, tun a mota suka fara haduwa da mutanen da ya
sani, kowa se kallon shi yake kadan ne ma suka Masa jaje amm yawancin kallon banza
ke hada su se Kuma masu yada Masa magana. Shidai Bai Kara cewa komai ba babban
burin shi yaje gida yaga ta Ina zai fara gyara abinda ya bata, yasan ba lallai
komai ya koma in place ba Amma yanada yakinin boka yace Masa Afiyya ba zata Dara ko
Ina ba daga Ringim, so Dole ya maida auren ta da Junaidu Dan ya samu abinda yake
so. Haka ya cigaba da tunani har suka Isa, Bai ma bi ta Tasha ba se kawai ya samu
napep ta Kai shi kofar gida, Hanson ya bashi ya wuce ciki, tun daga kofar gidan
yake jin muryar kubra

" Wallahi ba se anjima ba, yazunnnan ki tattara ki koma gidan mijin ki, Nima nan
zaman umarni kawai nake, Amma Babu wadda zata kashe auren ta ta dawo gidannan, Nima
naji da nauyin kaina"

" Ummaah wallahi Allah Ummaah bazan iya cigaba da aurennan ba, Dan Allah ki barni,
nayi tunanin nan gidan mu ne, nayi tunanin kowanne lokaci na dawo Ummaah zaku
saurare ni, zaku tsaya kuji meye matsalata, wa nake dashi Bayan ku? Ummaah na gaji
da aurennan bazan iya ba Kuma"

Ummaan su ta Kara hayayyako Mata ba tareda Tama gane me Siyama ke fada ba,

" Duk abinda zai faru, ko me ake Miki Dole ki hakura ki zauna, kowacce mace a gidan
mijin ta hakuri take. Yanzun tashi ki fice min a gida"
Siyama ta dinga kuka Wanda yasa jikin Kawu Sa'idu yayi sanyi, a hankali ya saka
kanshi cikin gidan ba tareda yayi sallama ba, so gaba daya su biyun bama su lura da
shigowar shi ba, seda Siyama ta mike tana share hawayen tana fadin

" Ummaah Zan tafi..."

Bata karasa ba ta ci Karo da Kawu, ta saki jakar hannun ta ta saki ihun kuka tareda
durkusawa tace

" Baba ka dawo!"

Lokacin kubra ta hango shi, ta taho Babu wani Abu ta rungume shi, sede yadda yaga
gidan ya canja tun daga kofar gida, maganganun su, yanayin kubra da ramar da tayi
yasan suna cikin bakin talaucin da ya guda tun farko.

Ina kwanciya bacci me dadin gaske ya dauke ni, I felt new and relieved. Se nake jin
Kamar na fara sabuwar rayuwa ne, I felt so happy da a Banda mafarkin farin ciki
Babu abinda nayi, I'm sure da cewar da zaa haska fuskata da zakaga murmushi ne
kawai a kwance akai. Sallar asuba ta sa na tashi nayi sallah sannan nayi wanka,
dakin Mom na wuce Dan nasan Dad na masallaci Bai dawo ba. Tana zaune har lokacin
bata tashi akan sallaya ba. Na gaishe ta se kallona take tana murmushi nasan tana
tunanin abinda ya sani farin ciki har Haka ne. Ban wani Jima ba na koma na dakina
Ina tunanin abinda tace min

" Yayanki zai Yi breakfast nan, bansan me yake so ba, Zan fito zuwa anjima se mu
fara ko?"

Na gyada Mata Kai, tana nuna min na tambaya me yake so hakan yasa na kunna data na
fara chatting Nads up, ta dinga dariya jin tambayar da na mata, se ta fada min daga
karshe. Tareda Mom mukai Gama, wajen tara Ina zaune a daki Nanny ta shigo tace nazo
inji Mom, na kalla kaina yau atamfa na saka riga da skirt na daura dankwalin bayan
na saka sweater a sama saboda sanyin da aka tashi dashi. Fuskata tayi fes se
glowing take kamar Rana, na fito cikin nutsuwa da wayata a hannu Ina karbar korafin
Yaya Hasher da yace nayi bacci jiya without even saying goodnight, yau na tashi ban
ce Masa Good morning ba. Banyi replying ba saboda karasowa ta parlor, se na saka
wayar a flight mode na zauna kujerar Dake kallon tashi, yeah shi fa Yaya Shehu ya
karaso. Da murmushi fuskata nace

" Good morning! How's London?"

Yayi murmushi me kyau yace

" Not bad Amma akwai sanyi"
Na gyada Kai na Mike na nufi kitchen Dan Taya ta kawo abinci. Tare muka ci suna Dan
Hira yayidan jefi jefi na Kan yi murmushi ko dariya. Bayan mun kammalla na kwashe
kayan na Kai kitchen anan Mom ke cemin zasu fita itada Dad se yamma zasu dawo, Nima
nayi changing my fita da Yaya Shehu na Dan nuna Masa gari.

I'm sorry, Dan Allah kuyi hakuri my exams is starting on Monday Inshaaa Allah,
shiaysa kuke jina shiru, I've lots of documents da ko budewa banyi ba. Amma
inshallah zanyi typing 50th page tomorrow se Kuma na Gama exams. Thank you for
understanding!

Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of
Nigeria, send evidence of payment to 09063467258.[15/02, 23:10] +234 703 364 5886:
49

nayi changing my fita da Yaya Shehu na Dan nuna Masa

22 / 31