Advertisements
Chapter 21 Reading Afiyya by Ayshatuuu BookTok Hausa Novels
Advertisements

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Afiyya by Ayshatuuu

Author :  Ayshatuuu Category :  Complete Novels

Chapter   21 / 31

60K to 63K   out of 90.3K words

min

" Zakije tutorials din idan anjima?"

Nace Mata

" A'a Allah na gaji"

Ta kalla agogo tace

" No! Zaki je, ki huta zuwa anjima se ki wuce."

Haka na hakura nayi sallar azahar na kwanta amma maimakon nayi bacci ko na danyi
shiru se kawai na fara chatting a telegram, Yaya Hasher ne muka ta Hira yake fada
min sunje maiduguri Shi da Anty. Na bashi sakon gaisuwa gurin ta sannan na koma
Hira da Rooks dake bani labarin saurayin ta. A Haka uku tayi na dauki jotter da pen
da wallet na shirya we schoool. Gaba daya tutorials din baayi awa biyu ba muka
tashi. Haka na fito ni kadai kamar yadda na Saba, hat yanzun sede mu gaisa muyi
magana a class Amma banida wata kawa ko aboki. Ina zuwa junction na samu bus da
zatai wajen mu nayi boarding sannan na zauna, nayi shiru Ina ayyana Junaidu ko ya
shiryu? Ko ya fara sallah? Na girgiza Kai Ina ayyana zai dauki lokaci me tsawo
kafin ya dawo Hanya, Ina Masa fatan dai duk inda yake Allah ya shirye shi... Se
Kuma wata zuciyar ta fara tuhuma ta Akan dalilin da zai sa ma na dinga tunanin
Junaidu, a dukkan mutanen duniya na rasa wa Zan Yi tunani se shi. Na dan ja tsaki
Wanda yasa gayen Dake gefena cemin

" Are you ok?"

"Yes I'm!"

Na fada Ina Masa murmushi se shima ya mayar min na cigaba da kallon hanya, yaushe
rabon Dana tashi naji kunci? Yaushe rabon da nayi kuka ? Na shafa fuskata Ina tuna
irin Mari series of them da suka sauka akan ta Amma yanzun duk ya wuce sede hat
yanzun idan na tuna se naji Babu dadi cikin Raina. Sauka nayi na Shiga layin mu a
hankali nake tafiya Ina kallon yamma inda Rana ke kokarin faduwa, yayinda rays
dinnan Suka kawata saman se garin yayi Dan ja, ga iska na kadawa a hankali wadda
nake jinta har cikin Raina, a hanya na hadu da few of our neighbors muka gaisa
sannan na karasa gida, lokacin an Shiga sallar maghrib Dad ma ya fita, Nima Ina
gaida su Nanny na wuce dakina nayi alwala na tada sallah, bayan na idar na zauna
Ina Dan duba abubuwa cikin abinda nayi jotting dazun. Seda aka Kira Isha nayi
sallah sannan na fito na samu Mom na fito da abinci, na Taya ta sannan na hado
plain tea na zauna na fara Sha a hanakla. Na dubeta tayi kyau cikin skirt da riga
na material se t saka veil a saman kayan nace

" Mom kinyi kyau, why are you on veil Kuma?"

Tace

" Munyi bako ne"

Na gyada kaina tareda kallon kaina, baggy shirt ne jikina, se sleeveless top Ash da
Dan rabbit yellow a gaban rigar, da Zan fito na saka BF jacket baka akai hakan yasa
banma Yi kokarin komawa ciki na gyara ba, se na saki dankwalin Dana daure kaina
dashi, hankalina na tattara na mayar Kan kallon da nake Yi a wata Indian Tasha,
muryar Dad naji yayi sallama hakan yasa na juyo na Masa sannu da zuwa na maida
kaina kan tv, wajen 10 minutes naji wata nutsatsiyar murya cikeda amo me dadin
saurare tayi sallama, da farko shiru nayi seda naji Dad na fadin

" Ka Gama wayar, zo mu fara cin abinci"

A hankali kamar me tsoron kada na juya Naga ba Wanda nake tunanin bane ba, na juya
adan dadare, shi dinne kuwa Yana kokarin Jan kujerar Dake facing ta Dad zai zauna,
nayi saurin kankame mug din hannuna saboda kada ya Fadi daga hannuna, Yaya Shehu
looking all charming, yayi kyau cikin brown trouser da long sleeve shirt baka, ya
Kara haske yayi kyau na kin karawa, na saki murmushi lokacin da muka hada idanu
dashi, na taho inda yake tsaye shi Bai zauna ba Bai Kuma dauke idanun shi a kaina
ba, Mom ta karaso hannun ta dauke da salad data Ciro daga fridge ta zauna tana
kallon mu, Bai zauna ba seda na zauna sannan nace

" Yaya Shehu yaushe kazo?"
Yayi murmushi Yana Kara kallona, I can see the extreme happiness dake ciki na ganin
yadda rayuwata ta canja Baki daya. Mom tace

" Afiyy shikenan Babu gaisuwa?"

Na rufe fuskata da hannuna Ina Kara sakin murmushi, a kunyace na gaishe shi ya amsa
sannan na zuba Masa abinci ni Kuma nai serving ma kaina salad. Lokaci lokaci se na
kalleshi na saki ajiyar zuciya, he's here close to me, na kasa gane farin cikin da
nake ciki!

Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258.[28/01, 13:41] +227 98 36 59 34: 47

Cikin kankanin lokaci muka Saba da Yaya Hasher sosae, muka Zama so close da kullum
se na fada Masa yadda rana ta ta kasance. Amma duk wannan shakuwar kullum karkashin
zuciyata Ina tunanin se yaushe Yaya Shehu zai zo, Dan tun ranar da Nads tace min
zai zo gaba daya nake anticipating zuwan shi, kullum idan na dawo daga school to
see na tambayi Nanny ko munyi Baki, a Haka har sati ya wuce kullum amsar tata daya
ce Babu Wanda yazo, da farko tana tambayata wa nake expecting, se nayi murmushi
nace Mata Babu kowa. Ranar muna chatting Bayan na dawo daga school da Yaya Harith
nake tambayar shi su Yaya Shehu yace min, ai Yana nan Yana ta neman visa Bai samu
ba da tuni sede kawai na ganshi anan Lancaster, for that moment se na Dan ji Dadi
da ba fasa zuwan yayi ba, se Kuma na fara adduar Allah ya sa ya samu visar da wuri
ya zo na ganshi.

A bangaren karatuna munyi nisa, dake ni me naci ce I enjoyed every bit of it, bana
Bari na tsani wani course, Dan nasan da zarar na tsana course din to I'm dead. Haka
kulllum nake zuwa na dawo. Ranar Saturday na tashi Babu inda zanje dan banida class
se tutorials da aka hada Mana, Kuma na tashi bana son zuwa, Haka na fito kamar ko
yaushe duk weekend se na danyi relieving dinsu da aikin gidan. Ina zuwa kitchen na
nufa na wanke hannuna sannan na fito da kayan da zanyi amfani dashi na saka apron
na fara girki, Ina cikin Yi Nanny ta sameni, muka gaisa se kawai ta zauna muna Dan
taba Hira

" Har yanzun kawun ki na a kulle fa"

" Eh Amma naji ranar Dad na waya Wai kamar zaa sake shi har sauran ma"

" Su Junaidu kenan?"

N gyada kaina nace
" Haka naji yace Wai anyi reducing sentence dinsu"

" Amma ke ya kike ji? Kinji ko irin haushi dinnan?"

Na danyi murmushi Ina ciccire parsley nce

" Haushin me Nanny? Ni kawai nasan ban yafe musu ba, cutata da sukai nasan Allah
zai saka min Amma duk hukuncin da zaa musu a duniya bazan ji na gamsu ba"

Se ta gyada kanta kawai se muka cigaba da Hira har na Gama, a lokacin Mom ta fito
ni Kuma na shiga wanka, ta biyo ni daki lokacin Ina shiryawa, ta zauna bayan mun
gaisa tace Ina fesa turare jikin

" Yau Zaki fita ne?"

Na girgiza Kai nace

" A'a Mom Amma Zan fita zamuyi badminton da su Sheriffa"

Ta gyada Kai tace

" Then muje kiyi breakfast kafin Rana ta take ko?"

Na Mike Ina gayara zaman hulata muka fita parlor, Dad already ya zauna har ya fara
ci, Haka yake min duk lokacin da nayi girki yayi ta hyping dadin abincin kenan bama
ya jira ayi serving dinsa yake serving kanshi da kanshi, Zama nayi na gaishe shi
inata murmushi sannan na diba nawa a plate naci Ina gamawa na Mike Dan su sun zauna
lovey dovey. Sallama na musu na dauki racket Dina na fice, gida biyu ya rabamu dasu
Sheriffa, su din Yan Bangladesh ne, makarantar mu daya sede kowa da course din shi,
kanwar ta Amna na samu jikin railer din su tana Wasa, tana hango ni ta taho da
sauri tana min magana, Ina murmushi muka gaisa sannan muka shiga ciki na gaida
baban su, Maman su ta fita strolling ita da brother din su, racket din ta ta dakko
muka fita Bayan ta dakko Mana ruwa cikin katuwar water bottle da disposable cups
guda biyu. Haka muka wuce nan a layin yake daga dayan tsallaken. Muna zuwa duk
yawanci mutane sun fito wasu na volley, wasu basket wasu Kuma lawn tennis. Muma
Babu dadewa muka fara wasan mu. Munfi awa munayi sannan na samu guri na zauna wasu
set din Suka karba, na tsiyaya ruwa na fara Sha gumi na Kara keto min na zauna Ina
tsane gumin da karamin towel, gashi na duk ya kwanta na Kan goshi na, wristwatch
din hannuna na kalla Naga karfe Sha daya tayi, racket dina na dauka na ma Sheriffa
da wasu na gurin sallama na karasa na tsallaka titi se gida, ban samu kowa a parlor
ba na wuce dakina, Anan na samu Mom na maida min kayana da aka kawo daga guga, na
Mata sannu sannan na wuce toilet nayi wanka. Ina fitowa tace min

" Zakije tutorials din idan anjima?"

Nace Mata
" A'a Allah na gaji"

Ta kalla agogo tace

" No! Zaki je, ki huta zuwa anjima se ki wuce."

Haka na hakura nayi sallar azahar na kwanta amma maimakon nayi bacci ko na danyi
shiru se kawai na fara chatting a telegram, Yaya Hasher ne muka ta Hira yake fada
min sunje maiduguri Shi da Anty. Na bashi sakon gaisuwa gurin ta sannan na koma
Hira da Rooks dake bani labarin saurayin ta. A Haka uku tayi na dauki jotter da pen
da wallet na shirya we schoool. Gaba daya tutorials din baayi awa biyu ba muka
tashi. Haka na fito ni kadai kamar yadda na Saba, hat yanzun sede mu gaisa muyi
magana a class Amma banida wata kawa ko aboki. Ina zuwa junction na samu bus da
zatai wajen mu nayi boarding sannan na zauna, nayi shiru Ina ayyana Junaidu ko ya
shiryu? Ko ya fara sallah? Na girgiza Kai Ina ayyana zai dauki lokaci me tsawo
kafin ya dawo Hanya, Ina Masa fatan dai duk inda yake Allah ya shirye shi... Se
Kuma wata zuciyar ta fara tuhuma ta Akan dalilin da zai sa ma na dinga tunanin
Junaidu, a dukkan mutanen duniya na rasa wa Zan Yi tunani se shi. Na dan ja tsaki
Wanda yasa gayen Dake gefena cemin

" Are you ok?"

"Yes I'm!"

Na fada Ina Masa murmushi se shima ya mayar min na cigaba da kallon hanya, yaushe
rabon Dana tashi naji kunci? Yaushe rabon da nayi kuka ? Na shafa fuskata Ina tuna
irin Mari series of them da suka sauka akan ta Amma yanzun duk ya wuce sede hat
yanzun idan na tuna se naji Babu dadi cikin Raina. Sauka nayi na Shiga layin mu a
hankali nake tafiya Ina kallon yamma inda Rana ke kokarin faduwa, yayinda rays
dinnan Suka kawata saman se garin yayi Dan ja, ga iska na kadawa a hankali wadda
nake jinta har cikin Raina, a hanya na hadu da few of our neighbors muka gaisa
sannan na karasa gida, lokacin an Shiga sallar maghrib Dad ma ya fita, Nima Ina
gaida su Nanny na wuce dakina nayi alwala na tada sallah, bayan na idar na zauna
Ina Dan duba abubuwa cikin abinda nayi jotting dazun. Seda aka Kira Isha nayi
sallah sannan na fito na samu Mom na fito da abinci, na Taya ta sannan na hado
plain tea na zauna na fara Sha a hanakla. Na dubeta tayi kyau cikin skirt da riga
na material se t saka veil a saman kayan nace

" Mom kinyi kyau, why are you on veil Kuma?"

Tace

" Munyi bako ne"

Na gyada kaina tareda kallon kaina, baggy shirt ne jikina, se sleeveless top Ash da
Dan rabbit yellow a gaban rigar, da Zan fito na saka BF jacket baka akai hakan yasa
banma Yi kokarin komawa ciki na gyara ba, se na saki dankwalin Dana daure kaina
dashi, hankalina na tattara na mayar Kan kallon da nake Yi a wata Indian Tasha,
muryar Dad naji yayi sallama hakan yasa na juyo na Masa sannu da zuwa na maida
kaina kan tv, wajen 10 minutes naji wata nutsatsiyar murya cikeda amo me dadin
saurare tayi sallama, da farko shiru nayi seda naji Dad na fadin

" Ka Gama wayar, zo mu fara cin abinci"

A hankali kamar me tsoron kada na juya Naga ba Wanda nake tunanin bane ba, na juya
adan dadare, shi dinne kuwa Yana kokarin Jan kujerar Dake facing ta Dad zai zauna,
nayi saurin kankame mug din hannuna saboda kada ya Fadi daga hannuna, Yaya Shehu
looking all charming, yayi kyau cikin brown trouser da long sleeve shirt baka, ya
Kara haske yayi kyau na kin karawa, na saki murmushi lokacin da muka hada idanu
dashi, na taho inda yake tsaye shi Bai zauna ba Bai Kuma dauke idanun shi a kaina
ba, Mom ta karaso hannun ta dauke da salad data Ciro daga fridge ta zauna tana
kallon mu, Bai zauna ba seda na zauna sannan nace

" Yaya Shehu yaushe kazo?"

Yayi murmushi Yana Kara kallona, I can see the extreme happiness dake ciki na ganin
yadda rayuwata ta canja Baki daya. Mom tace

" Afiyy shikenan Babu gaisuwa?"

Na rufe fuskata da hannuna Ina Kara sakin murmushi, a kunyace na gaishe shi ya amsa
sannan na zuba Masa abinci ni Kuma nai serving ma kaina salad. Lokaci lokaci se na
kalleshi na saki ajiyar zuciya, he's here close to me, na kasa gane farin cikin da
nake ciki!

Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258.
[28/01, 13:41] +227 98 36 59 34: 48

Duk yadda dandanon abincin yayi min dadi Kan harshe na, se naji cikina Kuma ya
cunkushe Haka na aje fork din hannuna na tareda daukar saviette na goge bakina da
ita, kusan lokaci daya dukka suka dubeni, Dad yace min

" Ya akai?"
Na danyi murmushi nervously nace

" Na koshi!"

Mum ta dubi plate din da ko 1/4 banci ba tace

" Ko wani abun kike so ki ci?"

Na girgiza Kai na Ina murmushi nace

" Kawai na koshi ne fa"

Ba yadda zasuyi Haka suka kyaleni na sakko daga Kan dining din na wuce parlor, har
na zauna se Kuma na fasa kawai na dauki wayata na nufi dakina, Ina shiga na lumshe
idanuna hoton shi tar a cikin kaina, yaushe na fara jin hakan a gameda Yaya Shehu
na ayyana cikin zuciyata. Wayata da na aje saman dressing mirror ta fara ringing,
na karasa se naga WhatsApp voice call ne from Nigerian number, nayi swiping na
dauka tareda saka wa a speaker,

" Anty Amina Ina wuni"

Nayi shiru Ina son na tuna Wanda ya taba Kirana da wannan sunan Anty Amina, kafin
na amsa ko na tuna me Kiran nawa tace

" Ambaby ce, kanwar Yaya Junaidu"

Haka yake! Sau daya muka hadu Amma su Suka taba Kirana da Anty, na saki murmushi

" Ambaby ya kike?"

Tace

" Lafiya Lau! Kika tafi Babu sallama mukai ta Neman number din ki dukka watannin
nan se jiya na samu"

Na danji Babu dadi Amma ta Ina Zan fara neman su, sau daya kawai muka hadu Suma
Basu sake dawowa ba, dukda a ranar da na fara ganin su Suka nuna min kauna Nima
naji Ina son su Amma dukda haka a ganina Neman su ba wani alfanu

" Allah sarki! Abinne ya faru da sauri, ni kaina ban shirya tafiya ba"

"Mu bamu masan abinda ya faru ba Anty Amina, kawai dai idan munje gidan se mu ta
bugawa shiru, kowa na unguwar yace baya ganin Yaya ba Kuma a jin motsin ki, shi ne
Malam ya nemi kawun ki se ya fada Masa abinda ya faru! Kiyi hakuri"

Nayi dariyar hakurin da take bani, kamar ita tayimin laifin

" Ai ya wuce Ambaby Allah ya kiyaye gaba"

Ta amsa da Amin sannan na Bata sakon ta gaida su Malam, har Zan kashe tace

" Anty Amina kin yafe masa?"

Na danyi shiru Dan na fahimci was take nufi Junaidu ne, se kawai nace

" Zanyi saving number dinki mu dinga gaisawa"

Daga Haka na kashe wayar tareda runtse idanuna Ina jin kwalla ta cika min idanu da
na rasa dalilin hakan, se na sunkuyar da kaina na saki kuka a hankali, Ina cikin
sheshekar kukan naji an turo kofar, nayi saurin mikewa Ina saka edge din mayafina
da nufin goge fuskata da tayi kacakaca da hawaye, Mom ta shigo I can see the
disappointment a idanun ta, ta karaso a hankali na fara kokarin yin magana tayi
beating Dina, yace min

" Ki wanke fuskar ki kije parlor kuyi sallama da yayanki"

Na gyada Kai na wuce toilet na barta anan a tsaye, Dana fito Bata dakin hakan yasa
na dauki hijab din data fito min dashi alamar na saka kenan. Na saka na fito a
hankali, suna tsatsaye se murmushi yake suna magana da Uncle, na karasa na tsaya
gefen Mom da ke ta kallona da damuwa a fuskarta, na Dan saki murmushi kadan nace

" Yaya!"

Shima da murmushi a fuskar shi yace

" Afiyya Ummiey na gaishe ki"

" Ina amsawa"

Dad ya Mika Masa hannu Yana fada Masa yazo very early muyi breakfast tare sannan ya
kalla Mom ya Kara Mata godiya. Ya juya ya nufi kofar fita, Mom tayi min alamar nabi
bayan shi, a kunyace na take Masa baya, a kofa na cin Masa Yana tsaye ya daga
kanshi sama Yana kallon taurari da kamar an watsa su saboda yadda sukai fito far ga
Kuma wata da yake a cike ya kawata samaniya. Ya dube ni yace

" I'm so happy seeing you cikin wannan yanayin. How have you been?"
Na Dan rausayar da kaina ba tareda na kalleshi ba Nima Ina kallon saman da yake
kallo, a hankali iska me sanyi tana kadawa har hijabin jikina na swaying.

" Alhamdulillah! Aiki kazo Yi ne?"

Ya girgiza Kai sannan ya gyada Kuma, hakan yasa na kalleshi da alaman tambaya

" Gurin ki nayi niyyar zuwa, I wanted coming to see you! Da nake daukan leave a
office se suka hada ni da assignment Kuma"

Nayi murmushi da yasa dimples Dina lotsawa nace

" Thank you!"

Ya gyada Kai yace

" I should thank you Afiyya!"

Na kalleshi Ina harde hannayena a kirjina nace

" Saboda me?"

" For being safe and sound! You don't know how much your happiness meant to me"

" Yaya!"

" Zan nuna Miki a hankali, I told you then Ina sonki, yanzun ma Haka Ina son ki
Kuma ko nan gaba Zan cigaba da sonki, Zan baki lokaci for you to heal se kiga
abinda kike bukata a rayuwar ki, kiyi karatu Zan zauna har tsawon sati biyu a
garinnan tare da ke!"

Nayi shiru Ina jin dukkan kalaman sa suna sauka cikin zuciyata, na dago na
kalleshi, idanun shi masu haske Suka haske ni, na saki murmushi Ina boye fuskata
cikin hannuna, ya karkato daidai fuskata har Ina jin numfashin shi a Kan hannuna
yace

" Should I take that as a go ahead?"

Nayi dariya Ina matsawa gefe tareda cire hannayena nace

" Ka tafi dare nayi fa!"
Yayi shrugging kafada sannan yayi min waving ya wuce, Ina nan tsaye har ya fita ya
samu cab ya tafi

21 / 31