Author : Ayshatuuu Category : Complete Novels
ne sanadin halin da mahaifiyar su ke ciki, gashi ita tana yarinya komai
ya faru Amma dukda Haka anzo bikin ta seda aka samu matsalar da aka fasa auren ta
har sau biyu. Dakin amaryar baban su ta tafi dama nan tafi zama. Hajja ta girgiza
Kai tana adduar Allah ya kawo karshen matsalolin ta yasa yaranta su kaunaci junan
su. A hanakali taji muryar Fatima dake aiki a tsakar gida tana yiwa Malam sannu da
zuwa, ya Kara tsufa kana kallon shi kasan Yana cikin afuwar rayuwa, ko gidan ka
kalla zaka San arziki ya zarce na da, ya amsa Mata Yana tambayar ta Hasiya, tace
tana daki yace ta shiga tace Mata ta sameshi dakin Hajja yanzunnan. Daga Haka yayi
dakin Hajja wadda har lokacin tana zaune Kan sallayar da ta idar da sallar laasar
ko motsawa batayi ba. Malam ya shigo bakin shi dauke da sallama, ta dago tana duban
shi Bayan ta amsa, Yana Zama Hasiya na shigowa, ta zauna ta gaishe shi tace
" Malam lafiya dai ko?'
Ya Dan watsar da hannayen shi Yana duban Hajja yace
" Hajja maganar akan Junaidu ce"
Da mamaki Hajja ta dube shi, wani sanyi Yana lullube zuciyar ta ita dai tunda ya
Kori Junaidu Bata tunanin ta Kuma jin ya ambaci sunan shi ko sau daya, Bai Kara
maganar shi ba, kamar yadda ya fada ya shafe shi cikin yaran shi to tabbas hakan
yake nufi Dan ko da Wasa Bai Kara zancen shi ba, itama Kuma Bata Kara Masa zancen
shi ba, Hasiya ce ma takan kawo maganar shi Amma idan ta Masa se yayi Mata shiru
Amma dukda Haka Bata fasa ba, Dan a ganinta tsakanin ta da Hajja Huwaila akwai
babbar amana, abinda ya shafe ta ya shafe ta itama Dan hakan Dole ta Taya ta
jimamin abinda ya sameta.
" Eh shidai Junaidu, maganar shi ce ta kawo ni. Dazun aka daura Masa aure..."
" Aure? Waye ya bashi 'Ya?"
Hajja tayi saurin tambaya, Dan last time da zainab din Fatima tazo yace Mata ta
ganshi yayi kudi dake kusan unguwa daya suke zaune Amma tace Mata kowa a unguwa
Yana fadar halin dai da suka San shi dashi tun Yana gida.
" Tohm bansan yadda Zan Miki bayani ba, Amma dai yayi aure, yarinyar marainiyar ce
kawunta ya aura ma Junaidu Wanda sauran kawunnan nata sun kasa fahimtar dalilin shi
na yin hakan ba, ko ni da nake mahaifin Junaidu ace Allah ya hallata na aurawa
Sadiya ko Ambaby shi tabbas da bazan bashi ita ba. Na tabbatar duk inda yarinyar
take tana cikin damuwa, Dan hakan nake so kuje ke da yaran ku ganta kafin Kuma tazo
nan"
Hajja hawaye suka Shiga sakko Mata Wanda ta rasa na menene, ita dai ba farin ciki
take ba hakan Kuma ba bakin ciki take ba sema hope da take ganin zai Zama silar
shiriyar danta, a ganinta ni din Zan Zama wani tsani na gyara Mata danta. Hasiya ta
mike itama cikin farin ciki tana duban Hajja tace
" Ban ma taba kawowa zai kalli mace yace zaiyi aure ba, da izinin Allah adduar ki
ce ta karbi, Bari naje na gano sabuwar Yar tamu"
Ta fita ba tareda ta jira amsar Hajja ba, tana fitowa tsakar gida ta shiga kwalawa
sadiya da Ambaby Kira Wanda su kadai Suka rage a yayan su Mata basuyi aure ba,
tunda dama ba wani yawan gaske ne da yaran ba. Suka fito Suka same ta a daki tace
musu su shirya zasu unguwa, kowacce da murna Dan ba fita suke sosae ba Suka tafi
shiryawa. Tana yafa mayafi taji sallamar Jidda matar Jazuli yayan Junaidu, ta shigo
kamar yadda ta Saba se ta fara shigowa gurin ta kafin taje wajen Hajja ma, wannan
Hajja ta koya musu girmama Hasiya. Hajja sukaiwa sallama sannan Suka fita, Jidda
nata tambayar inda zasu je, Malam ya Basu kwatancen gidan Suka tafi.
Bayan na Gama binciken da banma San me na gani ba, na dawo parlor na zauna na tafka
uban tagumi Ina tunanin yadda rayuwa take zuwa ma mutane, ni dai tawa bansan yaushe
Zan bude shafin da zanyi dariya ba, bansani ba ko bazan Yi dariyar ba ko Kuma se
nan gaba. Kwankwasa gidan yasa na Mike Ina mamakin waye, katon clock din dake manne
jikin bango na kalla karfe biyar da mintina, daki na wuce na dakko bakin veil din
dana riga na fito dashi, na yafa sannan na fita zuwa bakin kofar nace
" Wannene?"
Dukda jira nake naji muryar me gidan yace ubanki ne, Dan nasan wannan karamin aikin
da zai iya ne. Muryar babbar mace naji tace
" Kannen Junaidu ne"
Who's Junaidu? Na tambayi kaina, se lokacin kaina ya tuna sunan me gidan kenan,
cikin hanzari na bude kofar tareda Dan ja da baya Dan na Basu guri su shigo, wadda
ta fara shigowa Gwoggo ce wato Hasiya, se Kuma Yan Mata biyu sannan Anty Jidda. Na
saki fuskata dukda murmushin da nake Bai Kai zuci ba Amma dai naji dadi da wasu
Suka nuna sun damu Dani. Jidda ta kulle gidan na musu sannu da zuwa sunata Bina da
kallo har muka shiga parlon, Ina jin yadda suke gasping na tsananin kyan da parlon
yayi, na musu tayi su zauna sannan na zauna saman carpet
" Ina wuni?"
"Lafiya Lau"
Ta amsa ni Ina iya ganin tsanin farin cikin da take ciki, sauran Suka gaishe ni na
amsa Ina Wasa da hannuna
" Ina Junaidun?"
Nayi Dan Jim kafin Kuma nace
" Mhm ya fita"
Ta gyada kai, Anty jidda tace min
" Ya sunan ki?"
Ina Dan murmushi nace
" Amina sunana"
Ta gyada Kai sannan na Mike Ina tunanin yadda Zan samo musu abinda zasu Sha, na
nufi kofar da nake tunanin kitchen ne, na tura nan na samu carton din ruwa lode,
wata ajiyar zuciya na sauke ba tareda na bi takan kallon kitchen din ba na dakko
glass tumblers na kawo musu, sunata min sannu. Na dubi ta gefe na nace
" Ya sunanki?"
Tace
" Sadiya, wannan Ambaby mu kannen shi ne, wannan Anty jidda ce ita matar yayan mu
ce, ya girmi mijinki. Wannan Kuma Gwoggo ce "
Na gyada kaina na fahimta nace
" Nagode!"
Daga Haka mukai shiru se can Suka Mike zasu tafi, na Mike na rasa me Zan Basu, se
na tuna ai Naga containers din gara a kitchen, cikin sauri naje na babbude na diba
musu me yawa na kawo musu tareda musu rakiya har bakin kofa, nace da
" Dan Allah ki dinga zuwa. Gwoggo nagode sosae"
Na fada Ina jin tun bayan rasuwar Abbuna ga Wanda suka nuna min kukawar su. Ciki na
koma Ina ayyana nayi Saar in-laws ina fatan Zan iya Zama dashi, Ina fatan halayen
shi zai gyaru. Ruwan da Suka Bari na tattara na Kai kitchen na shiga bandaki nayi
alwala jin har an fara Kiran maghrib, nayi sallah sannan na zauna Ina tunanin inda
Zan samu fitila na haska, Dan duhu ya fara Shiga, Allah ya kalla sincere zuciayata
se gashi an kawo NEPA, nayi sauri na Mike Ina hamdala, wata Leda na hango a kasa,
alamar Ina janyo Kaya ta fado, nayi sauri na Mike na dakko ledar a take naji farin
ciki ya mamaye ni ganin waya sabuwa a ciki, na dakko na saka caji sannan na zauna
gefe Ina jin yadda cikina ke kugin Yunwa, har wani ciwo ciwo yakeake min. Wasa Wasa
har ishai banji shigowae shi ba, hankalina ya fara tashi ga Kuma Yunwa ga tsoron ni
kadai ce a gidan. A lokacin wayar ta cika hannuna na rawa na kunna ta, hatta Sim da
komai is set, na Shiga contact Dina number mummy na gani da sauri nayi dialing Babu
jimawa ta katse Sega kiranta ya shigo, hannuna karkarwa yake na Kara kunnena nace
" Mummy!"
" Daughter? Ya kike? I'm very sorry I failed you again"
Na danyi murmushi me ciwo na gaishe ta tana ta bani hakuri tace min
" Ban San yadda zamuyi ba Afiyya Amma ban taba ganin tashin hankalin irin na yau
ba, kiyi hakuri kiyi addua itace mukai sake bamuyi ba, itace sakacin da mukai har
Sa'idu ya samu ya dinga controlling dinmu, Ina son kiyi addua ni Kuma I'll do
whatever it's in my power Naga na raba aurennan!"
Motsin da naji yasa nayi saurin Mata sallama, nayi silencing wayar na fito, yana
tsaye a parlon Yana kallon kofar dakin Dana fito daga ciki, na karaso Adan dadare
nace
" Sannu da zuwa"
" Kawo min ruwa"
Na juya na dakko Masa ruwa da tumbler na dawo na sameshi ya zauna cikin daya daga
cikin cushions din da Suka kawata parlon, na aje Masa tareda Zama can nesa dashi
Ina rarraba idanu ganin ko ya shigo da abinci, can nace
" Dazun Gwoggo tazo da...."
" Wacece Gwoggo? Uban waye yace ki bude min gida mutane su shigo min?"
Gabana nata faduwa nace
" Kannanka ne"
" Nace Miki inada dangi ne? Wallahi wannan shi ne na karshe da Zaki budewa wasu
gidannan. Tashi ki bani guri"
Na mike Babu musu na kwashe kayan gaban shi na Kai kitchen sannan na dawo, Yana nan
zaune nayi ta maza nace
" Banci abinci ba!"
Ko kallona baiyi ba balle na saka ran ko yaji abinda na fada, nayi Dan Jim sannan
na nufi daki Amma se naji idan nayi bacci da wannan yunwar to kilan mutuwa zanyi.
Na mike na cire kayana nasa kayan bacci na zumbula hijab na fita parlon. Yana nan
inda na barshi, na Kara matsawa nace
" Banci abinci ba!"
" To ki cinye ni Mana idan ke mayya ce! Kin ishe ni fa"
Nayi saurin ja da baya saboda yadda hargagin shi ya tsoratar dani, nayi saurin
juyawa Zan tafi daki se na tuna kayan gara na bude kitchen na dauki diblan da
alkaki naci sannan na koma daki na zauna naci nayi brushing sannan na kwanta, banma
kawo zai zo dakina ba Dan hakan na saki jiki nayi bacci!
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of
Nigeria, send evidence of payment to 09063467258.
[05/01, 14:34] +227 98 36 59 34: 33
Juyi kawai nake saman gadon dan Babu wani bacci ma da yayi kokarin zuwa ya dauke
ni, na Jima a Haka da wayata a hannu Ina ta bubbude social media accounts, na bude
WhatsApp da Wattpad, se Sabin Gmail account. Inata tunanin yadda Zan yiwa kaina
Shirin zaman wannan gidan, da dukkan alamu Babu wani zaman lafiya ko farin ciki a
cikin tarayyar mu. Ga daga farawa har an fara da horon Yunwa kenan an gudu ne baa
tsira ba. To idan hakane se nace gwara zaman gidan Kawu Sa'idu akan wannan. Can
wajen biyu Naga to da wannan tunanin da nake zaifi ace Allah na kaiwa karar dukkan
abinda yake faruwa. Na mike nayi alwala na dawo na kalli gabas na fara sallah, dake
shedan babban makiyi ne se na fara Hamma Ina jin bacci, Haka na Dan kwanta Ina
tasbihi bacci ya daukeni, bani na farka ba seda ana iqama, cikin hanzari na sake
alwala sannan nayi sallah na Kara bingirewa nayi bacci a gurin. Wajen bakwai
ringing din wayata ya tashe ni, na bude idanuna a hankali se Naga garin yayi haske
hakan yasa na Mike da hanzari na dauki wayar, bakuwar number ce tunda dama banyi
registering contact din mutane ba, seda na fara wanka sannan na shirya cikin wata
atamfa skirt da riga ban daura dankwalin ba se na saka hijab na fito parlon, Babu
alamar an fita Haka Babu alamar ya tashi, kitchen na shiga na wanke tumblers din da
nayi amfani dasu jiya kafin na fara tunanin me zanci, Yunwa nake ji kamar zanci
Babu. Tukunya na dakko na daura ruwan zafi na fito na tsaya nayi shiru ina tunanin
ko dai na tashe shi nace Masa Ina jin Yunwa, se na tuna yadda mukai dashi jiya,
yace min idan ni mayya ce to se na cinye shi, idanuna suka ciko da kwalla na
tausayin kaina, Amma se Naga me yasa Zan fara kuka tun yanzun? Idan har na fara to
tabbas zuwa nan da wani lokaci lacrimal gland Dina zai daina secreting tears.
Kitchen na koma nayi shiru Ina kallon yadda komai ya tsaru a ciki, komai ka kalla
kasan an narka kudi, na goge hawayena, dama da wannan abin da kudin da suka kashe
Wanda nasan daga aljihun su yake inama tsayawa sukai akaina, Suka zaba min rayuwar
da zanyi farin ciki, Dan Ina da tabbacin duk abinda aka siya min ba daga gadona
bane nasan daga aljihun su ne, mistake daya sukai na barina hannun Kawu Sa'idu
Wanda shi ne dalilin lalacewar komai a rayuwata!
Kan fridge na hango wani tray an jera gwangwanin Madara da sauran kayan tea, yadda
kuka San anyimin albishir da Shiga aljanna Haka naji, na dakko na aje Kan kitchen
island din sannan na zuba tea bag a ciki ya Kara tafasowa, Ina tsaye Banda murmushi
Babu abinda nake, tunda aka fara bikinnan Babu abinda yayi min farin ciki irin
ganin kayan tea dinnan, na hada shayi me kaurin gaske Wanda rabo na da Nasha me
kaurin shi tun Ina gidan mu. Na zauna na dakko cake cikin kayan gara naci sannan na
zuba Masa a flask na fito dashi parlor na aje. Kitchen na koma nayi gyare gyaren
abubuwa har lokacin Bai fito ba, na dauka cake na saka cikin transparent dish na
kai Masa. Ina bincike a kitchen din Naga stew cikin bucket ai tuni na Nemo tukunya
na juye ta nayi warming sannan na Nemo container na juye na bar wadda zanyi amfani
da ita a tukunya na zura cikin fridge. Motsi naji a parlor hakan yasa nayi saurin
fitowa, shi dinne ya fito cikin coffee jallabiyya, fuskar shi a murtuke Yana
kokarin hada TV, na karaso na zauna can nesa dashi nace
" Ina kwana?"
Bai amsa ba Haka Bai juyo ya kalleni ba, har seda ya gama sannan ya zauna na kalle
shi nace
" Na hada maka tea"
Ya gyada kai, na karaso na hada Masa tea sannan na bude mishi cake din, ya kalleni
cikin Isa yace
" Meye wannan?"
Na Dan hadiyi yawu nace
" Cake ne!"
" Ba zanci ba!"
Ya fada Yana ture dish din Wanda Banda na rike Babu abinda zai hana shi fashewa,
why is he so aggressive? Na tambayi kaina, dauka nayi na koma kitchen ban Kara bi
ta kanshi ba, daki naje na zauna na tarar da calls din da nayi missing, Mummy na
fara Kira muka gaisa ta fada min inda kayan gara ta suke wato foodstuffs, ta Kara
koya min dabarun Zama da Kuma hakuri. Ina gamawa Uncle Babawo ya kira mun Jima muna
waya sannan Rooks dasu Nads Suka Kira, Nads nata tambayar yadda first night Dina ya
kasance, takaici yasa na kashe wayar, se daga baya Rooks ta kirani
" How's it over there? Ina fatan Babu matsala"
Na danyi murmushi marar sauti nace
" I'm fine! Zaki zo ?"
" Mummy tace zamu zo kafin mu koma, akwai abinda kike so ne?"
Na gyada Kai na kamar tana gabana nace
" I need contraceptive pills please"
Da mamaki tace
" Planning zakiyi? Akwai abinda ya Shiga tsakanin ku ne?"
Na girgiza Kai nace
" A'a Babu Amma I want an armor, yadda Zan Kare kaina"
Cikin rashin fahimta tace.
" But why Afeey?"
Nace
"Ba Zaki gane ba Rooks life is not what it's seems! Duk yadda zanyi Miki bayani ba
Zaki gane ba, Amma ni dai bazan iya hada zuria dashi ba"
" Ke!!!"
Naji maganar shi Yana tahowa towards dakina, na Yi saurin Yi Mata sallama akan
zamuyi magana na aje wayar na fito , wani irin kallo yake min na rashin mutunci
irin ni banza dinnan ce, nace
" Gani!"
" Ke bakiji Ina kiranki ba? Ke dabbar Ina ce"
Na dauke kaina gefe cikin kasa da murya nace
" Ni ba dabba bace"
OMG! Ashe ya jini kawai se ji nayi taf ya wanka min Mari,
" Keeee! Baki San ni waye bane ko? Waye dabban idan bake ba Dan uwarki?"
Na mishi banza na dauke kaina, fuskata ya juyo dashi Ina fuskantar shi yace
" Waye dabban?"
Na fara kici kicin kwace fuskata, ya da hannun shi tun karfin shi ya hankade ni na
tafi ta baya na buge kaina da abin shoe rack dina, na rike kaina naki dagowa saboda
yadda nake jin azaba a cikin kaina, yaja tsaki sannan ya juya ya bar wajen, na Jima
a gurin Ina kuka sannan na koma daki na wanke fuskata, na kwanta nayi shiru Ina jin
daci a cikin Raina har cikin bakina. Wajen azahar na daura shinkafa nasa cikin
flask sannan na zuba nawa Amma da na dauki spoon se na kasa ci, na rufe fuskata na
saki kuka, meye makoma ta a cikin wannan auren?
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of
Nigeria, send evidence of payment to 09063467258
[05/01, 14:34] +227 98 36 59 34: 34
⭕Matured content!
Ina ta juya abincin Wanda yayi sanyi sosae, da na tabbatar ba zanci abincin ba se
kawai na rufe na fito parlon, dama tun kafin azahar ya fita, jin ana kwankwasa kofa
yasa na wanke fuskata da sauri Baki na dauke da adduar Allah yasa su Ambaby ne.
Fitowa nayi sanye da hijabi, banma tambayi waye ba saboda na sawa zuciyata kawai
ita din ce na bude kofar, na samu wasu Yan kananan Yara ne Basu fi shekaru goma
zuwa Sha biyu ba, na matsa musu suka shigo sannan na maida kofar nayi jamming, tare
muka Shiga parlor Suka zauna na tambaye su daga inda suke a amsar su na fahimci
daga yaran neighbors Dina ne. Na zuba musu abinci sannan na koma kujera na zauna
deep in thoughts. Bayan laasar na fito daga daki na idar da salla nazo na cewa
yaran bazasu tafi gida ba saboda kada a neme su, Naga mutum a tsaye, jikina har
rawa yaso farawa saboda tsorata da nayi, nayi kokarin danne tsoron da nake ji
saboda nasan zai iya using wannan tsoron da nake mishi ya gallazawa rayuwata, tunda
kwana biyu kawai nayi Amma Ina jin tamkar I'm living in a hell! Yana tsaye ya zura
hannayen shi a aljihu Yana kallon yaran da I'm not sure idan sun San da shigowar
shi ma, na karaso jikina a sanyaye Dan banso ya samu yaran cikin gidan ba saboda
warning din da yayi min akan barin mutane su shigo.
" Su waye wadannan?"
Na kalle su sannan na kalleshi na rasa me zance Masa saboda tsoron magana nake ma
ya kaimin Mari, fuskata has had enough slaps. Ya daka wa yaran tsawa duka Suka fice
har da me manta dankwali, jikina se ya fara rawa Dan nasan ni ce next, kafin ya
ankare nayi saurin juyawa na nufi daki Amma Ina shiga Ina kokarin rufe koafr na
ganshi a bayana, na ja da baya idanuna a warwaje kana kallon yadda kirjina ke kasa
da sama, ya tura dakin ya rufe sannan ya matso inda nake tsaye Ina tunanin yadda
zan Kare kaina, yayi shiru yana kallon fuskata wadda da ace shi me Imani me kamata
yayi ya rungume ni ya shafa bayana ya rada min a kunne cewar everything will be ok?
Ashe shi tunani yake lokaci yyai da boka ya fada Masa, idan ya kusanceni to tabbas
burikan shi zasu cika. Ajiyar zuciya ya sauke tareda