Author : Ayshatuuu Category : Complete Novels
a laid down path for us to walk on. Tunda zaa tafi dasu zuwa Lagos
da Malam ya same shi ya bashi takaddu ya nuna Masa yayi amfani da damar shi wajen
tuba da Kuma kusantar Allah, sannan ya sanshi yayi amfani da abinda ya sani din.
Haka yayi kuwa Bai Jima ba ya samu wani dattijo ya nanike Masa kafin shekara ya
haddace kur'ani ya Gama littatafi sosae, a shekara ta uku malamin masu ya rasu se
kawai ya gaje shi, shi Kan shi idan ya ga Yana huduba a massalaci da yadda ake
karrama shi se yayi ta Dana sanin abinda yayi. Kawai Kuma se aka zo anyi lifting
sauran shekarun da zaiyi anyi Masa afuwa. A cikin satin zaa sallame shi. Bayan sun
Gama karatun ya zauna yayi shiru yana tuna every bit of his life, yayi sujadda ta
godiya sannan ya dauki niyyar daurawa daga inda ya tsaya, ba zai cigaba da Bata
rayuwar shi Akan duniya ba!!!
Cikin lokaci na Gama karatuna na Zama kwararriyar Nurse me licence to practice,
yarana sun girma har na Kara samun wani cikin na Haifa Abbu na. Duk abinda na kalla
se naji ya wuce, nasan Nasha wahala Amma yanzun na manta no ce wannan yarinyar a
gidan Kawu Sa'idu da tayi bauta kamar baiwa a lokacin da, wadda aka Mata aure da
Wanda Bata sani ba, na shafa fuskata da Banda kyallu Babu abinda take, na tuna Mari
da nasha kala kala akai, na dubi masoyi na, farin ciki na nutiswata Yana koyawa
Hisham rubutu yayinda Ayaan ke rubutu cikin karamin littafi se hairan a makale a
jikina, sune farin ciki na su dinne rayuwata. Kowacce da take ganin rayuwa ba zata
daidai I'm gonna tell you that at the end of tunnels there's light!
There goes my hands shaking
You're the reason
My heart keeps beating
I need you now!
If I can turn back the clock
Make sure the light defeated the dark
I'll spend every hour of every day
Keeping you safe!
I climbed every mountain
Swim every ocean
Just to be with you
Fix what a broken
Cuz you need to see that you're the reason!
Alhamdulillah!!!
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of
Nigeria. Send evidence of payment to 09063467258.