Author : Ayshatuuu Category : Complete Novels
shigo cikin gidan dashi, Ina ganin
Hajiya se na saki hannun shi na nufi inda take zaune ta mike kafafun ta na kwanta
Ina ce Mata
" I was waiting for you, you didn't come to my house and I missed you!"
Ta dungure min kaina tace
" Ni bana jin wannan yaran nasarar da Baban ki yake koya Miki, yimin hausa"
Yaya dake gefe yayi ta Mana dariya sannan ya fassara Mata abinda nace, ta rungume
ni Yana cemin ita ta tsufa ba zata iya zuwa har can capital wajena ba. Tana ta
tambayata abinda zanci ne Abbuna ya shigo, nayi saurin tashi na koma kan cinyar
shi, murmushi yayi ya zaunar Dani Yana gyara min hular kaina suka gaisa da Hajiya,
Yaya ya Mike Dan yasan ya kamata ya Basu guri, hannu ya Mika min yace
" So muje na kaiki gidan mu"
Na kalleshi sannan na kalla Abbu, ya gyada min Kai tareda mikar Dani tsaye, har na
tafi na dawo na rungume shi nace
" I'll mish u"
Yayi dariya yace
" My Princess go"
Na wuce hannuna cikin na Yaya muka nufi gidan su dake can gefe duka a cikin Ausar
ne. Muna zuwa duka suna zaune ita Ummaah na gaban murhu tana rabon shinkafa da Mai
da yaji, su Kuma suna zaune an shimfida katuwar tabarma na bogaji suna jiran a Gama
kowa ya dauki nashi. Muna sallama suna ganina Mino ta mike tana fadin
" Afiyya oyoyo! Ummaah Kinga Afiyya tazo"
Ta juyo ta kalleni ni Kuma naje kamar yadda Abbu yace min idan Naga babba na gaishe
shi na tsugunna nace Mata Ina kwana, ta tabe baki ta fara fadin
" Kanwar uwarki ce Afiyya da Zaki dinga wannan ihun? Shashasha kawai"
Jiki a sabule ta zauna, shikam Yaya Zama yayi yace
" Ummaah Baki amsa Mata gaisuwar ba"
" To uban shishiggi Kai Kuma, Wai ita wannan Afiyya din Yar gwal ce, bazan amsa ba"
Sanin halinta yasa ya guntse bakin shi ya Mike yace min na zauna yanzun zai dawo,
na Mike na Kama hannun shi Dan kada ya tafi, Mino yasa ta daukeni haka na Dan zauna
a dadare saboda rashin sabo, abinci kowa yaje ya dauki nashi, Nima aka Miko min
wani Dan mitsitsi cikin karamin roba, na karba na aje Amma naki ci saboda bana ma
jin Yunwa, suna Gama ci Siyama ta janyo nawa ta cinye, Mino na Mata magana Ummaah
tace ta barta dama ni na xo na datse musu abincin su. Yaya ya dawo da kifi a Leda
ya dauki abincin shi yace nazo naci me kifi, ni Kuma since from childhood bana
ketare tayin kifi saboda yadda Abbu ya Saba min cin kifi kullum se mun ci a dinner.
Ina ganin Kifin naje na zauna Siyama ma ta taho ya dinga bamu muna ci har ya Gama
naje nace ma Ummaah ta wanke min hannu, ruwa kawai ta zuba min na cuda tace naje,
nace Mata ai se an saka detergent sanann zai fita, se ta koreni Wai Ina Mata iyayi.
Ban wani Kara sakewa ba saboda karnin da hannuna yake na dameshi ya maida ni gurin
Abbuna.
" Jarabar ka tasa ka dakko ta,seka maida ita ai"
Ya Mike ya Kama hannuna muka tafi, Ina zuwa na samu Abbu ya fita, se na zauna wajen
Hajiya Ina Mata hirar school, se dare ya dawo da Kifin shi. Naci nayi bacci, bayan
fita ta Hajiya ta nuna Masa lallai ya kamata ya kaini maiduguri Koda su Basu neme
ni ba to shi ya kamata ya Kai ni na gansu, idan sun cigaba da nemana kansu idan
Basu Kara ba shi dai ya sauke wannan nauyin. Washegari muka tafi Kano muka bi
flight zuwa maiduguri, ya kaini na gaida kakkani na duk sunata borin kunyar Wai
Basu San min koma Abuja ba, se zuzzuta yadda na girma nake Kama da Mama suke. Akazo
zau tafi na dinga kuka bazan zauna ba hakan shima ya hakura muka tafi tare. Kawata
Dana fara Yi a school namesake Dita ce, sunan ta Amina Abubakar Rogo, gari kadai ya
banbanta sunan mu. An tashi school drivern mu duka Bai zo daukar mu ba, muna zaune
inda muke Zama mu jira na Bata book Dina Wanda tsayin shi bazai Shiga cikin
backpack Dita ba haka itama, inda water dispenser ke aje naje na tsiyayo ruwa nasha
sannan nayi discarding cup din sannan na dawo na karba book Dina, kafin na zauna
Nanny ta shigo cikin sauri, nayi sauri na nufe ta Ina rungume ta nace
" Nanny!"
Ta shafa kaina ta karba book Dina, da food box dina da Kuma backpack Dita nayi
waving Amina muka tafi. Tun cikin mota nake Mata complain Yunwa nake ji, tace ai ta
Gama abinci, nace Mata Abbuna ya dawo tace ai yace se dare zai dawo. Muna zuwa gida
na wuce dakina da gudu na dauki waya nayi dialing wayar office din Daddy, Yana
picking nace Masa yaushe zai dawo yace nayi hakuri naci abinci zai dawo da daddare,
ba yadda naso haka na yadda mukai sallama. Akazo wanka nace ni fa da kaina zanyi da
kyar na yadda Nanny tayi min.
Ina zaune Bayan maghrib a dakina na tasa drawing book a gaba dasu pencil colors da
water color Dole se na zana picture Mama da Abbuna dake rungume Dani on my first
birthday,
" Where's my princess?"
Naji muryar Abbu Yana tahowa dakina, na yadda drawing book din na taho a guje gurin
shi na rungume shi, ya daga ni sama ya wulla ni ya cabe nayi dariya na rungume shi.
Tare mukaci abinci sannan na raka shi yayi Dan walk cikin compound dinmu sannan
Muna dawowa Nanny ta min wanka yazo ya zauna gefena Yana tambayata yadda school ta
kasance a hakan nayi bacci sannan ya tafi. Haka yake min kullum indai Yana gida to
zai zauna side bed Dina har se nayi bacci. My father my world!
AFIYYA is not free, pay 300 into 3091721807 A'isha Hassan kwalam, first Bank of
Nigeria. Send evidence of payment through 09063467258.
Shatttzzzx
[20/11, 19:31] +227 98 36 59 34: 💔 AFIYYA 💔
Four (Free)
✍️ Ayshatuuu
Karfe takwas malamin dake zuwa yimin karatun islamiyya yazo, an riga anyi min wanka
nan ma se da akai rigima Dani Dan seda Abbu yazo yace yayimin alkawarin ranar
birthday Dina ranar Zan fara wanka da kaina, I was super happy na yadda Nanny
tayimin , ta shiryani cikin riga da skirt na lace, tea ta bani Nasha sannan ta
rakoni parlor na zauna bayan na Gama gaida malamin, gaba daya karatun na one hour
ne sannan ya tafi na cire hijab na dawo daki na tafi gurin Abbu. Na samu ya Gama
shiryawa for breakfast so a dakin shi muka ci abinci. Bayan mun Gama yace na dakko
home work Dina se muyi tare dashi, na wuce dakina na kawo backpack Dita da dayan
littafin, Yana dauka yace
" Princess wannan ba littafin ki bane ai"
Na karba littafin daga hannun shi trying to confirm, dama ban iya spelling Ringim
ba amma nasan six letters Suka hada ringim, ni Kuma gashi Naga four letters, sauran
sunan irin nawa ne. Nayi shiru se can nace
" Abbu canjawa mukai da Amina da Zan Sha ruwa"
Ya dafe kanshi sannan Bai ce komai ba ya Ciro waya ya Kira class teacher din mu,
ita ce ta fada Masa address din gidan su Amina, yasa Nanny ta canja min casual
wears din jikina zuwa wata English gown, aka saka min hula da takalmi, tayimin
packing chocolate kamar yadda Abbu yace a bani nakai wa Amina. A garki suke nan
muka je, Abbu yayiwa security din bayani, Babu jimawa Sega wani mutum ya fito, Yana
zuwa ya gaida Abbu yace mu shigo, Yana fada Masa su Basu ma gane cewar Amina ba
book dinta ta kawo ba. Ciki mukaje tana ta Wasa da siblings dinta, seda ta ganni
sannan ta taho hade da Jan hannuna nayi Wasa, Dole Abbu ya tafi ya barni a gida se
yamma ya dawo ya tafi Dani, that's how Maman Amina ta Zama a figure a cikin
rayuwata.
Duk Sunday Abbu zai kaini salon, zaa wanke kaina sannan a yanke min farce, ayimin
kitso, idan na zauna Baku labarin yadda Abbu ya kula Dani Zan karar da duk wani
karfina kafin na shiga gundarin labarin. Abbuna ya min duk wani Abu da uba da uwa
zasu min, akwai abubuwan da kake rasawa kake samun makamancin su Amma nikam har na
koma ga Allah nasan bazan samu madadin Abbu ba. Rooks cousin dita ce, mahaifiyar ta
ita ce Mummy Maryam, kanwa wajen Abbu. Mijinta Dan sarkin Ringim ne Daddy. Tun da
ta haifi Rooks ya samu aiki a NY se ya tafi dasu can dama field din daya karanta
was international relations. Ban Santa ba se lokacin da nayi birthday Dina na
shekara takwas Abbu yace zai kaini Newyork gurin Aunt dina. Banyi wani murna ba
saboda ni nafi son kawai na zauna a gida Ina gannin Abbuna. Ya Mana Visa komai dasu
passport ya zama ready mukaje Ringim nayi ma Hajiya sallama, se muka biya Kano
wajen Uncle Tijjani Abbu ya kaini Naga Basma da Bata wuce 40 days ba. Tunda Naga
yarinyar nayi tama Abbu shagwaba Nima se ya siyo min Baby, se da Anty Salma tace
min naje idan na dawo zata hada Mata Kaya se na tafi da ita gidan mu. Bamu Kara
kwana uku a Nigeria ba muka wuce NY, Mummy tazo airport ta dauke mu, Rooks na
makaranta, inata kallon gidan, da dakin Rooks din komai na fulla ne yayi kyau
sosae. Na dinga kalla with so admiration a idanuna Ina fatan inama nawa dakin haka
yake. Mummy ta shigo tana min murmushi tace
" So daughter."
Na matso inda take na zauna ta shafa kaina tana ta murmushi tace
" Feel at home, Rooks ba zata Jima ba zata dawo. Yaya yaje ya huta zai dawo kinji"
Na gyada kaina Ina rarraba idanuna na rashin sabo, abinci ta kirani naci a parlor,
Ina fara ci se ga Daddy da Rooks sun dawo, da gudu ta shigo hannunta dauke da
backpack dinta, ta rungume ta tana shafa kanta tace Mata
" Afiyya tazo"
Ta juyo ta kalleni sannan ta kalli mamanta, se Kuma ta wuce dakin ta. Abbu yazo da
daddare har lokacin bamu magana da Rooks ba kamar she's not happy nazo gidan su,
Abbu washegari ya tafi ya barni shima seda aka fita Dani Dan da ya dawo kuka nayi
tayi Bai zo ba. Kwana biyu na sake jiki itama Rooks ta saki jikinta Dani, seda nayi
sati uku anan kafin na koma gida,shi ne mafarin sabon da mukai da Rooks.
Rayuwa ta cigaba da tafiya, Junaidu har ya Kai matakin shiga karamar secondary,
Babu Kuma abinda ya sani haka dai kawai akai gaba dashi ya bar makarantar ko Allah
zaisa su huta. Babu jimawa karatu ya kankama nanma ya bude sabon babin iskancin
shi, baya zuwa makaranta ko Kuma yazo a makare Kuma kafin a tashi ya sallami
kanshi, anan ma ya fara hada gang na bad boys Yana koya musu duk abinda ya iya. Ana
haka ya shiga aji biyu daf da karshen term akai fada a gidan su. Ya dawo da yamma
ya cake da abubuwan da yake zuka, Yana shigowa gidan Ashe Fatima ta bawa yarta
zainab ta siyo Mata kayan Miya, yarinyar wani ya karbe kudin a hanya tana zuwa gida
tace ai Junaidu ya karbe kudin. Tunda taji zance tace ai wallahi ko kasa da sama
zata hade se an biya ta kudinta ta gaji da dibar albarkar da yake musu a gidannan,
jiya ya daki yayanta kawai darajar zaman tare yasa ba tayi magana ba, yau Kuma
gashi ya kwace kudi a hannun yarinya, me ake da haihuwar irin su, da kamar Dan
Allah bani, inama da akazo haifar shi barin shi akai... Maganganu marasa Dadi Hajja
Huwaila na gefe tana bakace ko dago kanta batayi ba balle ta maida martani, a ranta
fada take Dan kuka me jawo uwarshi jifa, Hasiya ta fito ta kalla Fatima da har
lokacin Bata bar mita ba tace
" Ke kuwa kin tabbatar shi Junaidu ya karbe kudin, kinsan yarannan sun iya karya"
" To idan bashi ba waye, shi din bako ne a gidannan da ita zainab zata kasa gane
fuskar shi?"
" Ba bako bane Fatima Amma maganganun da kike fada sunyi nauyi da yawa mahaifiyar
shi fa ta nan, ai da kunya"
Ta tabe baki yace
" Wannan ku ya Dana, tunda ta Haifa se ta bada tarbiyya tunda ta gagara bayar wa se
ta bude kunnuwa ta saurari me zamu fada kudina se an biya ni"
Kafin Hasiya tayi magana se Suka ji maganar Junaidu a zaure yana fadin
" Zan babballa kashin ki wallahi shegiya me Kama da mayu, kin tashi ko Sena hada
Miki jini a fuska"
Da gudu salama ta shigo, tayi Bayan Fatima wadda ke tsaye tana jiran taga da wa
yake, shigowa yayi a lokacin kana kallon shi kasan yasha wani abun, gaba daya
idanun shi sunyi jawur tafiyar shi ma Babu nutsuwa, dakin Hajja ya nufa Fatima da
ganganci se ta rike Masa riga,
" Allah ya Toni asirinka, se ka fito min da kudina kafin na mare ka a gidannan"
Ya kalleta sannan ya kalli hannun ta da ta Kama rigar shi ta rike gam yace
" Ke dallah sakeni, wanne kudi kike magana anan?"
Ya fada Yana kicinayar kwacewa, ta Kara rikewa tana fadin
" To meye Dan kace min dallah Naga uwar data haifeka baka gaishe ta, ka Zama Dan
shayeshaye meye Dan ka zageni, kudi se ka fiton dashi"
Hannun shi yasa ya doke nata yayi gaba abinshi, Amma Bata hakura ba tabi shi ta
Kara Kama shi, a zuciye ya juyo Yana juyowa ya hambare ta, aikuwa se gata a zube a
kasa, har mamakin karfin Junaidu nake, yayanta sukai kanta, Hajja Huwaila ta mike
itada Hasiya sukai kanta, bakinta da hancin ta se jini suke saboda makewar da yayi
Mata. Dake salama tafi wayo tana ihu ta tafi ta Kira Malam dake dakin shi, aikuwa
ya fito lokacin an maida Fatima daki se kuka take wallahi ba zata yarda ba, Malam
ya shigo ya tsaya yayi Shiru ya rasa me zaice saboda yadda zuciyar shi take kamar
zata fito ta bakin shi. Hajja Huwaila daki ta koma ta sameshi yayi daidai ya ware
fanka Yana bacci, ta daka Masa duka, ya bude idanun shi yayi tsaki ganin ita ce, ya
juya Dan gyara kwanciyar shi ta fara fadin
" Tashi ka fitar min daki na, kaidao Allah ya wadaran halinka, bakai halin arziki
ba San"
Dake ba fada ne da ita ba,shi kanshi a sanyaye take fadar hakan. Ya Mike ya nufi
tsakar gida zai fita sega Yan sanda sunzo Kama shi Wai Fatima yayanta Ashe DPO ne
anan division din Kazaure.
Afiyya is not free, pay 300 through 3091721807, Aisha Hassan kwalam, First bank of
Nigeria. Send evidence of payment through 09063467258
Shatttzzzx💔 AFIYYA 💔
Five (Free)
✍️ Ayshatuuu
DPO ya turo yaran shi akan suzo su tafi da Junaidu, kunsan yadda Yan sanda suke na
Nigeria kamar haushi dama suke ji balle Kuma an tabo kanwar DPO Kuma kunsan se inda
man su ya Kare, suna zuwa sukai handcuffing din shi Suka tafi dash, mutane suka
taru a kofar gidan Dan ganin kwakwaf, malam Yana ciki ya tasa Fatima a gaba ya zuba
Mata idanu, ita Kuma ta bawa banza ajiyar shi. Da ya tabbatar ba zatai magana ba se
yace Mata
" Nayi tunanin hakurin da na baki zakiyi hakuri kiga hukuncin da Zan yanke, Amma
kin nuna min kinada Dan uwa"
" To Malam Naga kaima dai Junaidu a gidannan ya gagare ka, kana kallon dukan da
yayi min da da karar kwana sede a Kira ka ace maka na mutu"
Bai ce Mata komai ba ya fito daga dakin nata, Kan shi har juyawa take saboda yadda
ran shi yake a bace, dakin Hajja Huwaila ya nufa ya sameta tana kuka Hasiya na
gefen ta
" Hasiya ni nasan Junaidu Bata jin magana Amma nasan bazai karba kudi daga hannun
zainab ba, idan sata ya fara daga dakina zai fara..."
Hasiya tace
" Yanzun duk wannan ba wani amfani, kizo muje mu samu Malam ayi bailing shi"
Ta girgiza Kai tace
" A'a gwara a barshi su daka yadda itama Fatima zata ga an Rama Mata, ni abinda ya
Bata min Rai Sharron Sara, wallahi Dana haifi barawo gwara ace kaf garinnan yafi
kowa shaye shaye"
Anan Malam yayi gyaran murya yayi sallama ya shigo, Hasiya ta Masa sannu sannan ta
fara kokarin fita ya dakatar da ita, seda ya zauna sannan yace da Hajja
" Kukan me kikeyi? Addua Zaki Masa Allah ya shirya ki Amma kukan ki kamar karar shi
kike wa Allah"
Ta goge hawayen ta amma Bata ce komai ba, ya dubi Hasiya yace ta Masa bayanin
abinda ya faru, tiryan tiryan ta fada Masa, ya Gama ji sannan ya fito ya kwallawa
zainab Kira, tana dakin Babarta ta fito, yace ta biyo shi daki. Idanunta sunyi
raurau ta bi Bayan shi zuwa parlon shi. Seda ya zauna sannan ya fara takbayarta
cikin lallami Wanda ya karbe kudin a hannunta, se tace Masa kudin ne Suka Fadi ita
Kuma tasan mamanta zata dake ta shiyasa tace Junaidu ne ya kwace. Ya Mata fada
sosae akan karya da Kuma husumar data hada a gidan sannan yace ta tafi.
Bayan mun dawo daga NY da sati daya na koma makaranta, Abbu ya maida min dakina na
Barbie kamar yadda mummy tace mishi, dama naje makaranta ne Ina dawowa Naga har
wallpapers duka an canja min, na dinga ihun murna Ina dariyar farin ciki, Nanny na
zaune sede tayi murmushi kawai tana kallona. Da ya dawo na rungume shi nace
" Abbu kaga dakina yayi kyau, ya koma na Barbie!"
Yace min haba dai? Na jashi inata nuna mishi se yace shi ya saka aka gyara min, na
Kara rike hannun shi nace
" Abbu thank you!"
Ya shafa kaina yace idan nayi addua na dinga cewa Allah ya jikan Mama ya Mata
Rahma, ban taba manta wannan maganar ba Kuma duk abinda zanyi se na Yi Mata wannan
adduar. Da sati ya Kama ne ranar Saturday Bayan islamiyya classes Dina nayi home
work, mukai Baki, ban taba ganin su ba so banma sansu ba. Har parlor Abbu ya kawo
su Ina zaune kan sofa Ina kallon cartoon din Bob the builder a MBC 3. Suna Zama na
gaishe su, daya daga ciki ya dubi Abbu yace
" Ta girma Babyn, Allah ya jikan Halima"
Abbu yayi murmushi Yana shafa kaina dake gefena ya zauna yace
" Lokaci gudu yake Yi ne, gashi ta kusa Gama primary na"
Suka gyada kansu in agreement da abinda Abbu yace Suka fara hirar mutuwa, nidai
anan nayi bacci jikin shi.
" Nasan ba lallai sakon da muka zo maka dashi yayi maka dadi ba, Amma Babu yadda
zamuyi muma Yan aike ne"
Abbu ya gyara Zama Yana sauraran kawu na, kanin Mama ne
" Munyi shawara last week se muka ga ya kamata ace min karbi Afiyya daga gurin ka,
she needs a mother's care"
Abbu yayi murmushi yace Yana kallona
" Afiyya Bata bukatar wannan, nasan ko na amince ku tafi da ita ba zata zauna ba
balle ma Nima bazan bada ita ba gaskiya saboda lokacin da nake tunanin zaku