Advertisements
Chapter 10 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   10 / 50

27K to 30K   out of 147.7K words

nata ne. DaWin gushi kuma macece da hannuwanta yake a buWe, sam abin hannunta bai rufe mata idanu ba."

Hatta kishiyoyinta biyu in dai batu na adalci da gaskiya za su fad'a ba ™aramin daWin zama da ita suke ji

ba. Da gangar baza a zage ta ba sai dai son zuciya ko zalunci da ba'a raba zukatanmu na ´a´an Adam da

shi.

Duk nisan da gidajen Yayyinshi suke da shi cikin ™an™anin lokaci har labarin yadda ya dawo da

mahaifiyarsu ya iske su a gidajensu. Ko kafin ya saSulewa tambayoyin mahaifinsu ya shiga cikin gidan har yayyenshi sun iso.

"Shi kanshi idanunshi duk sun faWa ciki saboda fargaba, gajiya, da tashin hankali. Idan ya kalli direbanshi"

"sai yaji ya bashi tausayi, saboda yau ko arzikin ruwa da furar da ake tarbarshi da shi bai samu ba."

Da™yar ya ™waci kanshi a hannun mahaifinshi da ´an'uwan Innaye da suke ta tuhumarshi yadda aka

"haihu a ragaya ya shige cikin gidan, lokacin ™arfe biyar da minti goma na yamma."

Ganin yadda Yayyenshi suka tasa Innaye da aka yi mata wanka tana kwance akan darduma a gaba suna

"ta sharSan kuka, ita kuma Zulaikha tana gefe cikin nata kukan take ba su labarin mafarin ciwon Innaye yasa idanunshi rufewa, bai san lokacin da ya nufe ta gadan-gadan zai rufe ta da duka yana surfa mata zagi ba."

"A guje, kuma a tsorace Zulaikha ta daka tsalle ta ru™un™ume Aunty Rakiya sannan ta ™wallah ihu tana"

karaWin a ceceta zai kashe ta.

"""Hafizu me zan gani haka?"""

Ta jefa mishi tambayar tana bin shi da wani irin kallo mai nuna tozarci ™arara. Kafin ya amsa ta cigaba da

cewa

"""Me tayi maka za ka doke ta? Kawai daga tana faWa mana yadda aka yi mahaifiyarmu ta kamu da"

wannan gagarumin ciwon shi ne za ka duke ta don zalunci da son zuciya? Ashe daman ™arya kake faWa

mana cikin kwanakinnan idan muka kira ka muna tambayar ya jikin Innaye? To me kake nufi? Iye? Na ce

"me kake nufi Hafizu? Ko so kayi sai ta mutu sannan ka sanar mana da...?"""

"""Kul! Kul!! Kul Rakiya... A kul!!! Kar in sake jin irin wannan mummunar maganar na fita daga bakinki."""

Mahaifinsu da shigarsa cikin Wakin kenan ya tarar da ita tana wannan faWan ya katse da tsawatarwa.

Guri ya nema kan kujera ya zauna idanunshi akan Innaye. Har yanzu gani yake kamar idanunshi ne ke

"mishi gizo, ya kasa gasgata wai Innaye ce tayi irin wannan rama da tsofewar a cikin kwanaki takwas kacal da barinta garin Fa™o. In banda yana da tabbacin duk lalacewar zamani babu ta yadda za'ayi a haWa baki da Wa a cutar da uwa mafi soyuwa a zuciyarsa da tabbas zai ce da haWin bakin Hafizu aka ™ara"

kwararraSa jikin Innaye sanadiyyar magunguna da allurai.

Amma kuma da ya tuna komai yana faruwa ne da ikon mahaliccin sammai da ™assai. Sannan wasu

"cutukan ba sa tashi a jikin mutum sai an sha wasu magungunan, kuma haka kawai idan Allah ya tashi gwada ikonsa ba cikin kwanaki huWu ba, a cikin yini Waya ma yana iya jarabtar bawa da cutar da ta ninka wannan. Sai yayi saurin kore zargin magunguna da alluran da Bintu take ba Innaye har ma yayi istigfari."

Kawar da idanunsa yayi daga kan Innaye ganin yadda tun shigarsa cikin Wakin ™ananun hawaye ke ta

tsattsafa a kwarmin idanuwanta ta kasa cewa komai. Ko tunanin me take yi a zuciyarta? Sanin gaibu sai Allah.

Umarnin zama yayi ma Hafiz da tun maganganun da Yayarsa Rakiya ta caccaSa masa yake tsaye kamar

mutum-mutumi. Kallo Waya za'a mishi a hango gagarumin Sacin rai da tashin hankali a tare da shi.

"""Hafizu ne mi guri ka zauna."""

"Ya sake umartarshi a karo na biyu cikin Waga murya, ganin umarnin farko da yayi mishi hankalin Hafiz"

Win yayi nisa cikin tunani har bai san yana mishi magana.

"Daga nan inda yake tsaye, kawai ya sulale zuwa ™asa ya zauna ba tare da damuwa da inda ya zauna ko"

kuma yanayin gurin da ya zauna ba.

"Nasiha mai ratsa jiki sosai mahaifinsu yayi musu, ™arara ya nusar da su muhimmancin yarda da ™addara"

mai kyau da mara kyau.

"""Cuta, mutuwa, rayuwa, abubuwa ne da babu wani bawa da ya isa ya saka ma wani bawa su"

"sanadiyyar magani ko wani allura face sai da yarjewar Ubangiji. Don haka daga yanzu, kar in ™ara ji Waya daga cikinku ta ce sanadin magani da allurar da matar Hafizu tayi ma Rahina (Asalin sunan Innaye) ne yasa ciwo suka tasar mata haka. Ina fatan kun fahimce ni?"""

Ya ™arasa maganar da Waga murya.

"""Eh! Mun ji Baffa. Za mu kiyaye in Allah ya yarda."""

Gaba Waya yayyen suka haWa baki gurin faWin haka.

"""Ke Zulai?"""

Ya kira Auta da tsawa-tsawa.

A tsorace ta amsa tana sake ma™ure jikinta a na Yayarta Rakiya.

"""Daga yanzu, kar in sake ji kin ba wani ko wata labarin magani da alluran da aka yi ma Rahina. Kina ji"

"na?"""

"""Kayi ha™uri Baffa. Bazan sake ba."""

Ta amsa a tsorace bakinta na rawa.

"""Sannan ku kuma ko da wasa kar ku kuskura ku ce za ku bari wani saSani ya gitta tsakaninku da"

"Wan'uwanku don Wan wannan abun da ya faru. Idan za ku yima lamarin duba da idanun basira, tsoro da fargaban irin tashin hankalin da za mu shiga idan muka ji labarin halin da take ciki shi yasa shi Soye mana komai. Wannan dalilin kaWai ya isa yasa muyi mishi uzuri. Kai Hafizu a matsayinka na ™arami ba Yayyinka"

"ha™uri."""

"Cikin ™an-™an da kai, da nuna nadama a fili ya ba su ha™uri kamar yadda Baffa ya umarce shi. Tare da"

al™awarin abu makamancin wannan bazai sake faruwa ya tafka irin wannan kuskuren na Soye musu ba.

Cike da ™auna suka karSi tubansa. Yaya Rakiya da ta jefe shi da munanan kalamai ita ma ta bashi ha™uri.

"Cikin kankanin lokaci suka fahimci junansu, bayan mahaifinsu ya kara janyo hankalinsu akan kar su"

kuskura ko da wasa su bari wannan abu da ya faru yasa su canja ma Bintu fuska a matsayinta na matar kaninsu.

"""Na tabbata irin k'aunar da yarinyar nan take yi ma Hafizu bazai taba bari ta iya cutar da mahaifiyarsa"

"da gangar ba. Kar ku bari shaid'an la'ananne yayi galaba a zukatanku kun ji ko?"""

"""To Baffa! Allah ya kara lafiya da nisan kwana."""

Kiran sallar magriba yasa Baffa da Hafiz ficewa daga d'akin. Su ma matan fita suka yi waje don d'auro

alwala.

"Kamar 'yar karamar yarinya haka aka tasa Innaye da tarairaya da kulawa ta ko wane 'bangare, ba daga"

"'bangaren yaranta da mijinta ba, ba daga 'bangaren kishiyoyi, danginta da abokan arzikinta ba. Haka aka tara mata kwanonin abinci fiye da goma a gabanta."

Amma saboda yanayin bakinta da babu dad'i dak'yar ta iya tsakurar tuwon dawa miyan gatsiga da aka

aiko da shi daga gidan k'aninta Iro. A k'arshe dai shayi aka had'a mata mai kauri shi ma kad'an tasha ta ce ta k'oshi.

Farin cikin tsintar kanta a cikin iyalanta kaWai ya taka muhimmiyar rawa gurin dakushe rashin ™arfin da

"take ji a jikinta. Duk da bata furta ba, amma sosai yanayin fuskarta ke ™o™arin nunawa har Auta ta"

fahimci haka.

"""Innaye? Ko dai gobe da safe mu bi Yaya mu sake komawa Habuja ne?"""

Auta ta tambayeta cikin tsokana ganin yadda akai akai take bin ´a´anta da kallo tana ™o™arin sakin

murmushi.

"A yanzu ma murmushin ta ™ara yi, bata ce komai ba sai da™uwa da ta Waga yatsunta tayi ma Auta. Su"

kuma sauran ´a´an nata suka yi dariya.

"A daidai lokacin Hafiz yayi sallama ya shiga Wakin, hannunsa ri™e da jakar kayan su Innaye. A bayansa"

"kuma direbansa ne Wauke da katan Win ruwan gora guda uku, bayan ya gaishe da mazauna cikin Wakin ya"

"™ara yi musu ya mai jiki, bai Sata lokaci ba ya fice daga cikin Wakin."

"""Ta ci abinci kuwa?"""

"Tambayar da Hafiz ya fara yi kenan bayan ya zauna, idanunsa na kan Innaye shi ma yana karantar"

cigaban da aka samu a lafiyar jikinta.

"""Eh! Ta Wan ci, amma ka san bakin babu WanWano, dole cin abincin kaWan-kaWan ne."""

Yaya Balira ta amsa mishi.

"""Haka ne! Allah ya ™ara sau™i. Yanzu kafin shigowata na duba Chemis Win Habu ban ganshi a ciki ba, sai"

"dai idan ya buWe sai in kira shi yayi mata allura. Yanzu bari a fara ba ta magungunan..."""

"""Magani kuma Hafiz? Anya baza'a ha™ura da magani da allurannan ba?"""

Aunty Ladidi da bata cika magana ba a cikinsu ta faWa idanunta a warwaje. Da alamun har lokacin bata

manta labarin da Zulaikha ta basu ba.

"Kallonta yayi, kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru yana kallonsu hannunsa ri™e da ledar maganin"

Innaye. Yana jin yadda kaso hamsin cikin Wari na Sacin ransa da ya sauka sanadiyyar nasihar da

mahaifinsu yayi musu yana ™o™arin dawowa sabo fil a zuciyarsa.

Yaya Balira da ta kasance babba a cikinsu ne ta gyara zama ta fara yi mishi ™arin bayani cikin tausasa

kalamai.

"""Kayi ha™uri Hafizu, ka kwantar da hankalinka. Kar ka bari ranka ya Saci dalilin maganar da Ladidi tayi."

Allah yana ganin zukatanmu ba wai mun raina ™o™arinka da na iyalinka bane.

"Amma abu Waya da nake so ka fahimta shi ne, ko da muke mutanen ™auye, daidai gwargwado ka san"

Baban Yasin (Mijinta) a baya ya Wauke ni munyi zirga-zirgan asibitoci da yawa na cikin Kaduna saboda matsalar haihuwa da nayi fama da shi. Ina yawan ganin idan magani yayi ma mare lafiya ™arfi canja mishi ake yi. Idan kuwa likita ya ™i canja ma mare lafiya magungunan da suka mishi ™arfi shi mare lafiyan yana da ikon ya canja asibiti don ya gana da wani likitan ko warakarshi anan take. Mu kanmu haka mukai tayi

"har dai daga bisani muka mi™a ma Allah al'amarin, sai daga baya kuma waraka tazo mana daga Indallah."

"A lamarin ciwon Innaye ma yanzu kam shawarar da muka gama yankewa kenan, kamar yadda na faWa"

"maka da farko, ba don mun raina ™o™arin Bintu bane za mu Wauki wannan matakin. A bayyane yake waWannan magungunan sun yi ma Innaye ™arfi, don haka gobe da sassafe idan Baban Yasin zai fita da mota zamu tafi da Innaye asibitin dutse ko Barau Dikko a cikin Kaduna a sake dubata a canja mata"

"magunguna..."""

"[12/27, 5:16 PM] Fareeda Abdallah: ""Na fahimce ki Yaya Balira. Babu komai, Allah ya kaimu gobe da"

"safen. Ki shirya da wuri sai mu wuce da ita asibitin."""

Ya faWa a nutse ba tare da fuskarsa ta nuna Sacin rai ko kaWan ba.

Gaba Wayansu sun ji daWin yadda ya nuna sau™in kai da fahimta cikin ™an™anin lokaci.

"""Allah yayi maka albarka Hafizu."""

"Innaye ta faWa cikin sanyin murya, da alamun ita kanta ta ji daWin amincewar da yayi a sau™a™e."

"""Amin Innaye. Allah ya ™ara miki lafiya."""

"Ya faWa da bayyanannen farin ciki a fuskarsa, sosai yaji daWin saka albarkar da tayi masa. Ko babu komai"

a yanzu zuciyarsa ta ™ara gamsuwa Innaye bata ™ullace shi ba kan abinda ya faru.

Dukkansu ´a´an Innaye mata sun so su kwana a gurinta amma mahaifinsu ya fatattake su zuwa

gidajensu.

"""Sai ka ce a garin gaSa-gaSa muke? Ca nake acan Habujan ma Zulai ita kaWai take kwana da ita babu"

"abinda ya faru balle nan gida cike da mutane? Kwanan da za kuyi a gurinta ya isa yasa ko hana Allah ikonshi ne?"""

"Da sauri duk suka girgiza kai fuskokinsu a dame. Domin ba haka suka so ba, amma baza su iya mishi"

"musu ba saboda tarbiyar da aka Wora su akai. Abinda suka sani ne ko sun tafi gida hankulansu ba kwanciya zai yi ba, Zulaikha ta faWa musu ciwon Innaye cikin dare ne yake tashi gadan-gadan, ba fata"

suke ba idan wani mummunan abu ya faru da ita a bayan idanunsu fa?

Kamar ya san tunanin da suke yi sai ya ™ara da cewa

"""Don haka ku kwantar da hankalinku. Babu abinda zai faru sai alkhairi in Allah ya yarda. Ku tashi yanzu"

"ku koma gidajenku, gobe idan Allah ya kaimu da safe kafin tafiya asibiti sai ku sake neman izinin mazajenku ku zo ku duba ta. Allah ya tashe mu lafiya."""

"""Ameen Baffa"""

Haka suka fice daga gidan jiki a sanyaye bayan sunyi ma Innaye da Abokan zamanta sallama. A hanyar

raka su zuwa ™ofar gida da Zulaikha za ta yi ne suka jaddada mata lallai komai dare idan ciwon Innaye ya

tashi ta kira wayoyinsu ta sanar da su.

"Kamar yadda Innaye ta saba kwana cikin matsanancin zazzaSi da kwankwatsar ™ashi ako wane dare, yau"

"ma duk da bata sha magungunan dare ba haka ta kwana cikin azabar ciwo, kamar ma ya fi na kullum a ganin Zulaikha."

"Baffa da yake da turakarsa yana ta safa da marwa yana duba halin da take ciki, sauran abokan zamanta"

"ma ba'a barsu a baya ba gurin zirga-zirga duba halin da take ciki. To abu ne da babu yadda suka iya sai abinda Allah yayi, addu'o'i suka yi mata sosai kafin suka koma Wakunansu."

"Baffa da nauyinta yake a kanshi a ™arshe dole ya bar turakarsa ya koma Wakin Innaye, tsawon mintuna"

"goma sha biyu ya Wauka zaune kusa da ita yana tofe ta da duk addu'ar da tazo bakinshi, hankalinshi a tashe. Duk da faWin Mal Bahaushe ciwo idan yaji dare ya fi tashi a iya tsawon rayuwar da yayi da Rahina"

bai taSa ganin ta yi ciwo makamancin wannan ba. Irin yadda take jan numfarfashi a wahalce tana

saukewa ga gurmususu da take yi kamar mai na™uda shi ne abinda ke ™ara Waga mishi hankali.

"Ita kuwa Zulaikha tana rakuSe a gefe tana ta hawaye kamar yadda ta saba, hannunta ri™e da ji™a™™en"

tawul da take goga ma Innaye a jiki don rage mata zazzafan zafin zazzaSin da yake jikinta.

"Daga bisani Baffa cikakken alwala ya Wauro ya shimfiWa dadduma a tsakar Wakin ya fara jero nafilfili, yana"

nema mata sau™i da rangwame gurin mahaliccin sammai da ™assai.

"Kamar aikin asiri, sai gaf da asubah zazzaSin ya sauka, nannauyan barci ya Wauke ta kamar ko wane"

lokaci. Ko da Hafiz ya shiga cikin gidan duba jikinta bayan sun fito daga masallaci irin labarin da mahaifinshi ya bashi na tashin ciwon bai ji daWinshi ba ko kaWan.

"Ya zaci sau™in da ya gani a yammacin jiya zai Wore, kuma rashin shan maganin dare da bata yi ba ya ™ara"

"saka shi sakankancewa yayi barci hankali kwance. Tunda ai an ce magungunan da take sha ke tayar da ciwon, tunda bata sha ba menene dalilin tashin ciwon a wannan dare?"

Haka yai ta sake-sake a zuciyarsa da tulin tambayoyin da ba shi da amsarsu. Ko bayan ficewar Baffa zuwa

turakarshi don ya kimtsa zuwa asibitin shi ya kasa ficewa. A falon Innaye ya zauna ya zuba tagumi da

"hannu bibiyu, ™wa™walwarsa a cunkushe. Ya ma rasa wani irin tunani ya kamata yayi?"

A haka Yaya Balira tayi sallama a ™ofar Wakin ta shiga ciki ta same shi zaune cikin damuwar da fuskarsa ta

gaza Soyewa.

˜irjinta ne ya buga daram! Da sauri ta saki jakar kayan da ke hannunta a ™asa ta ™arasa gurinshi

hankalinta a tashe.

"""Hafizu me yake faruwa? Ina Innaye?"""

"Bata jira ya amsa mata ba ta nufi cikin Wakin da sauri, ganin Innaye tana barci ga Zulaikha zaune akan"

"dadduma tana gyangyaWi yasa ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, ta zauna a hankali a gefen gadon tana"

™ara kallon Innaye don tabbatar da barcin take yi ko?

Bata daWe da zuwa ba Aunty Rakiya da Aunty Ladidi suka isa gidan. Duk yadda suka so suyi sammakon

"tafiya asibiti bai yiwu ba saboda dole suka jira Innaye ta tashi barci don kanta, aka tarairayeta zuwa"

"banWaki aka yi mata wanka. Suka shiryata a nutse, tayi sallah a zaune, suka ba ta abin kari ta karya sama-"

sama kafin suka Wauki hanyar tafiya zuwa asibiti.

"³a´an gaba Waya suka so tafiya asibiti, a dole suka ha™ura saboda Baffa ya hana. Daga Aunty Balira sai"

Hafiz sai Baffa da Innaye da direban da ke tu™a motar suka tafi asibiti.

"Kasancewar safiya ce babu go slow a hanya, kuma basu haWu da sharrin ™arfe irinna jiya ba. Nan da nan"

suka isa asibitin Barau Dikko cikin garin Kaduna. Da yake tafe suke da gogaggen Wan boko Hafiz sai basu

"sha wata wahala ba, shi ya shige musu gaba gurin yin komai, layi na zuwa kansu aka shigar da file Win su suka samu ganawa da babban likitan da yake aiki a lokacin."

"Bayan ta™aitaccen binciken da likita yayi akan Innaye, da kuma yanayin galabaitaccen jikinta da ya gani,"

nan take ya rubuta za'a basu gado. Sannan ya rubuta takardan gwaje-gwaje kala-kala ya dam™a ma Hafiz.

"Šaki na musamman Hafiz ya bu™aci a kwantar dasu, kafin ya tafi Sangaren biyan kuWin da aka bu™ata na"

gwaje-gwajen da za'a yi mata.

Da yake ya saka ma ransa son sanin takamaimai abinda ke haddasa ma Innaye waWannan cututtukan

"cikin daren shi yasa ko bayan gama Wiban jininta don gwaji, aka Waura mata ™arin ruwa bai bar asibitin ba"

"sai da ya tsaya jiran fitowar sakamako. Wasu sakamakon sun fito a ranar, wasu kuma an tabbatar mishi sakamakonsu sai washe gari za su fito, sannan wani gwajin sai washe gari da safe za'a yi mata."

Nan take direba ya tu™a su zuwa cikin gari bayan ya dubo hotel mai kyau da tsada a wayarsa suna isa ya

"kama musu Wakuna, shi, mahaifinshi, direba. Kayayyakin da za su bu™ata na kwana Waya zuwa biyu ya shiga babban shagon da ke jikin hotel Win ya siyo musu sannan ya koma ciki. Lafiyayyen abinci mai rai da"

lafiya yayi musu Oder suka ci sannan kowa a cikinsu yayi wanka ya canja kaya.

"Duk yadda yake jin gajiya a jikinshi bai zauna ba, Wakin da Baffa yake ya shiga sai yaga har yayi barci. A"

hankali yaja mishi ™ofar ya nufi Wakin da ya kama ma direbanshi.

"Ko da ya shiga sai ya tarar da shi ya gama cin abinci, yana kishingiWe akan kujera yana sakacen ha™ori."

Ganinshi yasa direban mi™ewa tsaye da sauri bayan ya amsa sallamarshi.

"""Oga barka da yamma. Allah ya ™ara arziki yaba tsohuwa lafiya. Za mu fita ne?"""

Ya ™arasa da tambayar a ladabce.

Ya sani idan za su sake kwana su yini suna yawo a mota da Mal Musa ko a fuska bazai taSa nuna mishi ya

"gaji ba. Amma adalci shi ne ko da mutum yana maka hidimar da kake biyansa, yadda kake jin gajiya a jikinka shi ma yana ji, rai dangin goro ne. Haka kawai lokaci bayan lokaci yana da kyau ka dinga nuna ma hadiminka shi ma fa Wan'adam ne mai ´anci. Da wannan dalilin yasa shi sakin Wan ta™aitaccen murmushi,"

ya ce

"""Ameen. A'a Mal Musa. Shigowa nayi kawai inyi maka ban gajiya. Fita zanyi yanzu amma ba tare da kai"

"ba, Baffa yana Wakinsa yana barci. Kai ma ya kamata ka huta, sai na dawo."""

Cikin fara'a yayi masa a dawo lafiya da addu'ar Allah ya tsare sannan ya mi™a mishi makullin mota. Ya

"karSa ya fice daga Wakin

10 / 50