Advertisements
Chapter 19 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   19 / 50

54K to 57K   out of 147.7K words

yakai gwuiyawunsa zuwa asa ya zauna. Idanunshi har lokacin na kan

"Baffa, duk a tsammaninsa ko laifi yayi. Amma fara'ar da ke fuskar Baffa ita ke saka shi cikin wasi-wasi."

"""Fushi kake da ni ko Hafizu?"""

"""A'a Baffa"""

Ya amsa da sauri.

"""Wallahi ko kaWan ba na fushi da kai. Wane ni inyi fushi da kai Baffa? Kawai dai al'amarin ne yazo min a"

"bazatan da ban taSa tsammani ba. Ka yafe min irin yanayin da na nuna a jiya..."""

"""Babu komai Hafizu. Allah yayi muku albarka."""

"""Ameen Baffa"""

"""Ka yi hauri. Ka rungumi addarar da ta afka maka. Ni kaWai nasan dalilan da suka sa na yanke"

"shawarar haWa aurenka da Zulai, ba tare da ita kanta Rahina ta san zan haWa auren ba. Idan ka rie Zulai da kyau, lallai nan gaba kaWan in Allah ya yarda za ta zame maka matar rufin asiri. Amanarta na dama maka ! Amanar Zulai na baka Hafizu!! Ina umartarka da ka rie Zulai da Amana Hafizu!!! Lallai idan ka ci"

amanarta za ka gamu da mummunar Sacin rai daga gare ni.

"A yanzu Zulai matarka ce, kamar yadda Bintu take matsayin matarka. Idan ka fifita Bintu a kan Zulai ka"

"zalunce ta, kuma ni ma ka zalunce ni, Allah bazai taSa barinka ba Hafizu."

Lallai ina mai tunasar da kai ka kiyaye haoin iyalanka biyu da Allah ya Wora a wuyanka. Kar ka kuskura

"son zuciyarka ko tasirin iyayyar da kake yima Zulai tun tana ananuwa, ko kuma zugar shaiWaniyar mace yasa idanunka su rufe ka kasa yi ma Zulai adalci. Ko kuma ka kasa sauke nauyin hainta da Allah ya Wora a kanka, idan hakan ta faru, tabbas za ka tashi a ranar lahira da shanyayyen Sarin jiki."

"Yaushe ne tafiyar taku?"""

"""Da safen nan ne Baffa."""

"Ya amsa a hankali, gaba Waya hankalinsa a Wugunzume, saboda nasihar da Baffa yayi mishi sun arasa"

kashe mishi jiki gaba Waya.

"""Tashi kaje ka gaida Rahina. Allah ya kai ku lafiya ya kiyaye hanya."""

"""Ameen Baffah"""

Haka ya mie afafunsa a sake kamar wanda ya wuni yana zawayi ya fice daga Wakin.

"Ko da yayi sallama a ofar Wakin Innaye ya shiga ciki, bayan amsa sallamar da gaisuwarsa da ta amsa a"

"taaice babu wata magana da ta sake shiga tsakaninsu. Kamar surukan juna na gaske, haka suka kasance."

Shi kanshi yana asa yana Wan matsa yatsun hannayensa kaWan-kaWan yana jiran jin abinda za ta ce masa.

"Ita kuma fuskarta na kallon gefe, fuskarta babu walwala ko kaWan, casbahan hannunta take cigaba da ja sauri-sauri."

"""Innaye?"""

Ya katse shirun da ke tsakaninsu ta hanyar kiran sunanta a raunane.

"A fakaice ta kalle shi, bata amsa ba ta sake kawar da kanta gefe Waya."

Ajiyar zuciya yaja ya sauke kafin ya cigaba da cewa

"""Da safen nan za mu tafi. Kiyi hauri, a saka mana albarka..."""

"""Idan ka bari Bintu ta zalunci Auta ban yafe maka ba Hafizu."""

"Innaye ta katse shi tun kafin ya aje numfashin maganarsa, da muryar faWa-faWa."

"""Sannan kuma ban yafe maka ba idan ka Soye ma Bintu matsayin Auta a gare ka yanzu. Duk da dai"

"wannan al'amarin ba wai ya kwanta min arai bane, har izuwa yanzu tunanin yiwuwarsa ko rashin yiwuwarsa nake yi, amma a iya Wan zaman da Auta za tayi da ku kafin mu samu hanya mai Sullewa, idan"

"kai ko Bintu wani ya cuta mata don zalunci ban yafe masa ba. ace min da gani"""

Har ya mie zai fita yana rangaji ta sake kiran sunanshi a tsawace.

"A hankali ya juya yana kallonta, idanunsa sun ara kaWewa sunyi jajur!"

Babu tausayinsa ko kaWan a fuskarta ta sake cewa

"""Kuma ban yarda idan kuka isa can Habuja ka ajiye min Auta a wannan aton ginin na bayan gida inda"

"kuka saba saba yasar da mu auyawa ba. Ita ma ka ajiye ta cikin aljannar duniyar da kuke kai da matarka,"

"tunda dai a yanzu itama matarka ce. Allah ya bamu alkhairi."""

"Ko da ya buWe baki zai amsa addu'ar, inda kasan an saka zare da allura an Winke masa baki. Ga wani"

"nauyi na musamman da bakin yayi mishi, a dole ya amsa addu'ar a zuciya ya kama hanyar ficewa daga"

Wakin.

"""A'ah! Ango Ango! Na Bintu da Zulai ba da kanka a sare kaje gida ka cewa Innaye ya faWi."""

Aunty Rakiya da ta sanyo kai cikin Wakin tayi maganganun da salon tsokana tana kallon cikin idanunshi.

Ita kuwa Aunty Balira cewa tayi

"""Idanunka kenan Hafizu? Jiya ad da bus muka neme ka a cikin gidannan muka rasa. Ko duk murnar"

"auren gatan da Baffa yayi maka ne?"""

"Ya rasa dalilin da yasa, yana kallon cikin idanun Aunty Balira wasu hawaye masu Wumi suka cicciko"

idanunshi. Kawai sai ya ara sauri ya fice daga Wakin don kar hawayen su zuba a gabansu.

"Bai san Aunty Balira tana biye da shi ba, sai da ya shiga cikin soron gidan yaji muryarta Wan nesa da shi"

kaWan tana kiran sunanshi.

"A yadda zuciyarsa ke wani irin zafi da tuui, gani yake idan ya buWe baki da nufin yin magana tabbas"

"babu abinda zai hana shi fashewa da aarfan kuka. Don haka kawai ya zaSi yin shiru yana kallonta, har"

ta arasa kusa da shi ta rio hannunsa na dama a cikin nata.

"A tausashe, da yanayin kalami mai nuna rarrashi da damuwa da halin da yake ciki ta ce"

"""Kayi hauri anina."""

"an shiru ne ya ratsa tsakaninsu, kuma har lokacin ya kasa buWe baki yayi magana, sai ajiyar zuciya"

kawai yake saukewa akai-akai.

Ita ne ta cigaba da cewa a tausashe.

"""Na sani ba'a kyauta maka ba Hafizu. Kayi hauri ka ji? A cikin biyayyar iyaye duk tsananinsa in dai ba"

saSon Allah bane in sha Allah alkhairi ne yake biyo baya. Saboda yardar Allah tana tare da yardar iyaye. Fushin Allah shi ma yana tare da fushin iyaye. Kar ka kuskura ka biye ma son zuciyarka ko kuma wata

"iyayya ka saSa ma iyayenka ka ji ko?"""

"""Na gode Aunty. Zan kiyaye in sha Allahu"""

Taaitacciyar nasiha ta sake mishi har Aunty Ladidi ta shigo ta tarar da su a tsaye a zauren. Ita ma ta Wan

tofa albarkacin bakinta cikin sigar rarrashi da tausasa kalami.

"Godiyar ya sake musu, da alawarin zai yi aiki da duk shawarwarin da suka bashi. Kafin ya fice zuwa waje,"

su kuma suka koma cikin gida.

"[1/18, 10:59 PM] Fareeda Abdallah: Duk yadda Zulaikha ta so ta cigaba da nuna dauriya kasawa tayi,"

"lokacin da taga gadan-gadan da gaske tafiya Abuja za a sake yi da ita. A Abuja ma ba ko ina za'a kaita ba sai gidan Bintu, Bintu da ta tabbatar duk cikin an'uwansu ta fi tsanarta. Kuma za ta je gidan ne yanzu ba'a matsayin anwar miji ba, a'a! Matsayin matar maigidan za ta je."

"Ita ba jahila bace, daidai gwargwado tana da sani sosai a Sangaren Islamiya. Domin wani jajirtaccen"

"malami suka samu daga ungiyar malamai masu shiga wauyuka yin da'awa. Tun da aka ajiye musu shi a auyen yana koyar da an mata da safe, da rana matan aure, da yamma samari, da daddare maza magidanta fiye da shekaru biyar bai taSa barin auyen da sunan tafiya gaba Waya ba. Sai dai ya je can birni gurin iyalinsa kwana Waya, biyu sai ya sake komawa auyen."

"Da yawan anmatan da yake koyar da su karatun shashatau suke yiwa islamiyar, tana daga cikin"

"WaiWaikun yaran da suka nace ma karatun, domin a yanzu haka tana da haddar izu ashirin cif a kanta. Kuma ta samu karatun littattafai da dama."

"Domin lokuta da yawa ita ke ara ma su Innaye karatun Alur'ani mai girma a gida da sauran littattafai,"

"hatta wasu hukunce-hukuncen addini ita suke fara tambaya, idan ta sani ta amsa musu, idan bata sani ba sai ta tambaya musu Ya Sayyadi a makaranta."

"A yanzu, ta sani tunda aka Waura aurenta da Hafiz haointa sun hau kansa, kamar yadda nasa suka hau"

"kanta. Kuskure kaWan za tayi mala'iku su fara tsine mata. Bata son auren ko baya son auren wannan bai isa uzuri ba a gurin Allah SWT. Idan tana son kanta da arziki ya zama dole tayi taka tsantsan wajen kiyaye haoinsa da suke kanta, har zuwa lokacin da Allah zai addara rabuwar auren. In dai ba kuma tana so"

ta jefa kanta a halaka bane.

"Kafin ta birkice musu da kuka na tashin hankali, a Soye Aunty Rakiya ta ja ta zuwa Wakin Umma Laraba,"

"tayi mata karatun dallah-dallah na yadda za ta zauna da Bintu, har ma da shi kanshi Hafiz Win ba tare da ta wahala ba."

Bakinta a gaba ta ce

"""Aunty Rakiya auren nan fa Innaye ta tabbatar min bazai wuce sati Waya ba, don zaman sati Waya da"

"zanyi acan ni me ma zai sa in shiga harkarsu har su wulaanta ni..."""

"""Amma ke kam anyi sakaryar yarinya Auta. Wai halin Bintun ne kika manta ko kuwa tsoronta kike ji?"

Kina sane da cewa in dai daga auyen nan mutum ya je gidan Hafizu ko na yini Waya ne muguwar

yarinyar nan sai ta san yadda tayi ta untata masa.

Hatta su Baffa basu tsira da wulaancinta ba. Balle kuma ke da tun a farkon-fari a bayyane take nuna ma

"kowa ba ta son ki ba ta aunarki. Kuma kin sani sarai ba wani shiri kuke yi da Hafizu ba, balle ganin"

idanunsa yasa ta jin shakkar yi miki wani muguntar.

"Yarinya idan ma za ki zage damtse ki shiga gidan da shirinki gara ki zage, idan ba haka ba kuwa..."""

Ta saki aarfan wafa kafin ta cigaba da cewa

"""Ba sati Waya ba, Ko zaman auren kwanaki biyu za kiyi a gidan irin gashin aya a tafin hannun da Bintu za"

"tayi miki na rantse da Allah sai kin gane shayi ruwa ne. Don haka gara ma ki farka daga magagin da kike yi, ki shiga da shirinki da taamarki, ki nuna mata Zulan nan fa da ta sani a baya mare tsoro da Waukar iskanci har yanzu dai ke ce ba'a canja ki ba."""

Haka Aunty Rakiya ta Sata lokaci sosai tana ara kitsa mata yadda za ta dinga watar kanta a hannun

"Bintu da Hafiz. Kuma inda Allah ya taimake su shi ne Mama Laraba ita ke aikin abin kari, har Aunty Rakiya ta gama yi ma Zulaikha bayanin da za ta mata babu wacce ta shiga cikin Wakin ballantana a kwaSa mata."

"Basu fito ba, sai da Aunty Rakiya ta ji muryar Ladidi tana jajen ina suka shiga."

"""Ki ji tsoron Allah Rakiya, me kike kitsa mata? Na fa san halinki ba ki da hauri kamar zawo."""

Aunty Ladidi ta faWa tana Wan hararar Rakiya cikin wasa.

"""Ba ruwana. Nasihar zaman aure kawai nayi mata irin wanda ake yiwa ko wacce amarya."""

Ta amsa tana dariya.

"""Ai kuma sai kiyi, dama ba'a san asalin balbela ba sai ta ce daga madina take. Kin ji Auta zo muje kiyi"

"wanka, lokaci ya ure, tun Wazu Hafizu ke aiken idan kin gama shiryawa za ku wuce ga shi ko wanka baki yi ba."""

Tun daga jin kalmar za su wuce Winnan jikinta ya ara wani irin sanyi alau. Nan take ta fara matsar

"wallah, har Aunty Balira tayi mata wankan Amare da ruwan turare da lalle kuka take yi asa-asa."

"Da yake fuskar Aunty Baliran a Waure yake tamau, shi yasa ko kaWan bata samu damar kawo mata wargi"

"ba har aka gama wankan, da su hayain tsuguno da na jiki, da wasu mabanbantan turaruka da tayi ta mutsuka mata a sassan jiki, a dole nata kallo da shatatar hawaye har aka gama shiryata cikin wata doguwar riga ar saudiyya mai kyau, kuma sabuwa fil, wacce bata san daga ina Aunty Baliran ta samo ta ba. Ta saka mata sabon hijabi mai girma da ya sauka mata har asa saboda ba wani tsawon azo a gani"

take da shi ba.

Sannan Aunty Balira da Ladidi da take ta yaba irin kyawun da tayi suka kama ta a lulluSe jikinta babu

"inda ba ya rawa suka kai ta gurin Innaye da tun Wazu take zaune a falonta ta zuba tagumi, idanunta sun kaWa sunyi jaa, kallo Waya za ayi mata a hangi gagarumin damuwa a tare da ita."

Sai da aka zaunar da ita gaban Innaye da cewar tayi mata nasiha sannan Zulaikha ta samu damar sakin

"aarfan kukan da tuntuni take dannewa. Lokaci Waya ita ma Innaye ta saki na ta kukan a raunane, da alamun tun Wazu kukan ke son wace mata tana matsewa. Abin dariya abin tausayi, Zulaikha kuka Innaye kuka, haka aan suka tasa su gaba suna kallo kamar suyi dariya ga kuma tausayin da ya lulluSe zukatansu, saboda a bayyane yake ga kowa irin matsananciyar shauwa da aunar da ke tsakanin Innaye"

da Autar ta. Basu taSa tsammanin aure zai nesanta su nisa mai nisa irin haka ba.

Ganin irin kukan da Innaye ke sharSa yasa lokaci Waya Zulaikha ta sake birkice musu da kuka kamar

wacce aka ce mata idan ta tafi ta tafi kenan har abada.

"Tun aan suna rarrashi su kaWai, har sai da su Umma Laraba da Mama Laminde da sauran aan gidan"

mata da suka je gidan suka shiga Wakin su ma suka fara aikin rarrashi.

"Suna cikin wannan halin, Baffa ya shiga Wakin da sallama a tsawace, amma a wannan karon duk tsawa da"

"hargaginsa bayyi tasiri kan Zulaikha ba, am! Ta rie afafun Innaye tana rusa ihun kuka da kurarin ita"

"babu inda za ta je, a barta a gurin Innayenta in dai ba so ake ta mutu ba. Ita ta yarda a kwance aure da"

"Hafiz a Waura mata da ko tsoho ne, ko gurgu ko kuturu ta yarda za ta zauna tayi biyayya in dai kusa da Innaye ne."

A fusace Baffa ya fice daga Wakin zuwa Wakinsa da nufin Wauko zabgegiyar bulalarsa da yake ladaftar da

"yaran gidan ananu, lura da abinda yake shirin yi yasa da saurin gaske Yayyinta suka SamSareta dayar"

daga jikin Innaye suka fice da ita zuwa mota tana gunjin kuka.

"an kayayyakinta daman tun da sassafe an riga an zuba a cikin mota, fitowarta kaWai Hafiz da direba"

"suke jira, ya riga ya gama sallama da kowa. Ranshi yayi mummunar Saci da yadda ar ananuwar yarinya kamar Zulai take ta Sata mishi lokacin tafiya, sai dai ko kaWan bai nuna ba. Domin babban burinsa a wannan gaSar shi ne ya rabu lafiya da iyayensa."

"Da farko yana zaune ne a ofar gida kan dakali, amma da yaga wasu daga cikin mutanen auyen sun i"

"sarara mishi ya huta, kowa da irin neman taimakon da zai zo gurinshi, shi kuma ga irin uncin da"

"zuciyarsa ke ciki, da yayi iya taimakon da zai iya kuma Zulaikha bata fito ba kawai sai ya shige Wakin annenshi maza da ke cikin zauren gidan."

Kukan da Zulaikha ke yi lokacin da za'a wuce da ita ta cikin zauren shi ne abinda ya dawo da shi

hayyacinsa daga zuzzurfan tunanin da ya afka.

Mamaki mai tsanani ne ya kama shi jin irin kukan da take yi. Sai kuma ya mele baki gefe Waya ya mie

tare da Waukar wayoyinsa ya fice daga cikin Wakin.

"[1/20, 11:43 PM] Fareeda Abdallah: Akan idanunsa Aunty Balira ta buWe tafin hannun Zulaikha ta saka"

"mata wayar Android Win da ya bata. Kamar Aunty Baliran ta san kallonta yake yi da mamaki a fuskarsa,"

sai ta juya tana kallonshi da ayataccen murmushi a fuskarta.

"""Aro na ba ta ba kyauta ba. Na san a matsayinta na matar anina Hafizu nan da kwanaki kaWan za ka"

"siya mata ar sha-far da ta ninka wannan a tsada, ka ga idan ta mallaki na ta sai ta dawo min da nawa."""

"""Uhmmm!"""

Abinda ya iya ce mata kenan ya mayar da hankalinsa gurin dandazon an'uwansa da suke tsaye jikin

motar suna ara rarrashin Zulaikha da har lokacin take kuka asa-asa da tausasan kalamai.

"Ranshi ne ya ara Saci, da ma ace yana da ikon yin abinda yake so ba tare da an samu mishkila ba,"

tabbas da babu abinda zai hana shi lallasa Zulaikha a gurinnan. Sanin ba shi da wannan damar yasa shi

"yin wafa asa-asa, yayi ta maza gurin rage girman Sacin ransa."

"""Kuyi hauri, lokaci na tafiya. Duk yadda ake ciki idan mun isa za muyi waya da ku."""

Yayi maganar da sanyin murya.

"Ba tare da Sata lokaci ba duk suka ja baya daga jikin motar, Aunty Rakiya ce ta rufe ofar baya na motar"

inda suka zaunar da Zulaikha bayan ta cusa kanta cikin motar ta raWa ma Zulaikha magana a kunne.

"Fatan alkhairi da addu'ar Allah ya tsare gaba Waya suke mishi haWe da Waga mishi hannu, har direba ya"

tayar da motar suka Sace ma idanunsu basu koma cikin gida ba.

"""Ubangiji Allah ya kaWe fitina, ya bada zaman lafiya da Zuriya masu albarka."""

"Indo, babbar a a Wakin Umma Laminde tayi addu'ar."

"""Ameen ya Allah"""

Suka amsa gaba Wayansu.

***** ******

Da Sacin rai sosai a muryarsa ya Wan waiwaya baya ya kalli Zulaikha da har lokacin yake jin shesshear

kukanta asa-asa ya ce

"""Kin san Allah? Idan bakiyi mana shiru ba a tsakiyar dajinnan da babu gida gaba babu gida baya zan"

"saka a sauke ki. Kuma kin san halina sarai, tsaf zan iya aikata fiye da haka."""

Maganar na dira a kunnuwanta Wif! ta tsayar da kukan da take yi kamar Waukewar ruwan sama. A

tsorace ta Wan Wago kanta daga cikin hijabi ta saci kallon gefe da gefen hanya.

"Sai taga kamar yadda ya faWa ne, a cikin daji suke tabbas! Kuma ta san mugu ne na arshe in dai a kanta"

"ne, kaWan daga cikin aikinsa ne ya yasar da ita a gurin, balle ma a yanzu da yake ganin ta zame mishi arfen afa. Kuma kasancewarsa gogaggen Wan boko da ya saba da arya irirar abinda zai faWa don wanke kansa a gurin iyayensu bayan ya Satar da ita ba abu ne da zai mishi wahala ba."

"Tana jin shi ya ja wafa mai arfi, sannan yayi dogon tsaki. Ga dukkan alamu dai bai so tayi shiru ba."

'Mugu! Aniyarka ta bi ka. In Allah ya yarda har mu raba gari muguntarka ko na matarka bazai taSa

tasiri a kaina ba. Allah nake roo ya cigaba da bani kariya daga dukkan sharrinku.'

Tayi maganganun a zuciyarta.

"Kasancewar ta daWe tana kuka, kuma daren jiya gaba Waya barcinta raba da rabi ne. Don haka bata Sata"

lokaci cikin tunani ba nannauyan barci yayi awon gaba da ita.

"Kamar a mafarki, ta ji saukar wani zazzafan duka a gefen kafaWarta. A firgice ta Wago fuskarta idanu a"

warwaje ta ce

"""Wayyo Allah Innaye..."""

"Cike da jin haushi ya kai hannu zai make mata baki, Allah ya taimake ta taga tahowar hannunsa, da"

saurin gaske tayi gaggawar kawar da fuskarta can gefe Waya.

"""Idiot! Kina barcin ma baki san idan an tashe ki kiyi salati ba sai ihu."""

Ya faWa da Sacin rai yana harararta.

"asa-asa ta mayar mishi da martanin hararar da yayi mata,

19 / 50