Advertisements
Chapter 4 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   4 / 50

9K to 12K   out of 147.7K words

muhimmanci ba. A ganinta, cikin wannan aton gidan, kuma a"

unguwar masu kuWi da tun a ofar shigowa layin sojpji ne masu gadi wani abin cutarwa ne zaiyi gigin

kawo musu farmaki? Ai kura ma ta san gidan mai babbar sanda. Ko ananun Sarayi an kuci ku bamu irin

waWanda ta sani a auyensu da waWanda take ji a labarai sun san irin gidajen da suke shiga suyi sata ba irin na Yayanta ba.

8)

"Shi yasa daga ita har Innaye basu taSa kulle ofar da makulli ba, ko wani dare da sun tura ofar a haka"

suke barin t...'

Da saurin gaske ta dawo cikin hayyacinta lokacin da ta sake jin muryarsa yana mata magana cikin faWa da

Waga murya.

"""Zulai? Baza ki zo ki buWe min ofar ba ko? Na san kina ji na. Na rantse da girman Allah idan kika bari"

"na Wauko safayar makulli na buWe ofar Wallahi na lahira sai ya fi ki jin daWi. Gara ma tun wuri ki buWe in kora miki kashaidi da jan kunnen da zanyi miki a wuce gurin tun kafin in buWe ofar da kaina."""

A karo na biyu irjinta ya sake bugawa daram! Ta zazzaro idanu a tsorace hannayenta biyu dafe da

irjinta. Tsoron ta Allah tsoronta ya buWe ofar da kansa yayi mata mugun bugun da tunda uwarta ta haife ta ba'a taSa yi mata shi ba. A raunane ta yunura da nufin tashi taje ta buWe mishi ofar sai kuma ta sake tunawa da yadda yai ta jaddada musu idan suka kulle ofar suka bar makulli a jiki babu wanda zai

iya buWewa daga waje.

Ajiyar zuciya mai sanyi ta sauke. Ta sake komawa tayi lawas akan gadon tana jin kwanciyar hankali

kaWan akan fargabar da ya lulluSe ta.

Daga can waje shi kuwa bai fasa buga ofar yana zazzaga mata masifa da shan alwashin irin dukan da zai

mata idan ta bari shi da kanshi ya buWe ofar.

"""Ai kuma sai kayi."""

Ta faWa asa-asa yadda ta tabbatar bazai taSa ji ba.

"""Ta Allah ba taka ba, idan ka buWe kar ka barni da rai."""

Ta sake faWa a hankali tana murguWa baki kamar yana kallonta.

Ita kam ta rasa dalilin wannan iyayya da Yayanta yake mata. Kamar ba ciki Waya suka fito ba? Ta ja tsaki

asa-asa.

"""Duk abinka dai baka isa ka canja ni a matsayin anwarka ba."""

Ta sake faWa idanunta na kawo ruwa tana oarin mayar da su ba. Da taji bugun ofar ya i tsagaitawa

"yatsunta manuniya guda biyu tasa ta toshe kunnuwanta da arfi, har ya gama hargaginsa ya wuce a"

gurin bata sake jin Wuriyarsa ba.

******

"""Innaye minti biyu don Allah, zan shiga gidan Raudha in karSi wasu sakamakon gwaje-gwajen marasa"

"lafiya a hannunta. Yanzu zan fito, ki jira ni a cikin mota."""

"Ko kafin Innaye ta amsa har ta buWe ofar motar ta fice, da makullin hannunta tayi amfani wajen kulle"

motar ta waje sannan ta shige cikin gidan da ta kira na Raihana.

Fiye da mintuna arba'in ta Sata a cikin gidan bata fito ba. Tun Innaye tana zaman daWi har ta koma yin na

"wahala, kasancewar gilashin Sangaren da take zaune kaWai a buWe, kuma shi ma Wan kaWan ne a buWe,"

shi yasa shige da ficen iska yayi aranci a cikin motar.

Innaye ta haWa zufa tayi kashirSin. Kayan cikinta sai hautsinawa suke yi kamar za tayi amai duk da babu

"abinda ta karya da shi. Ta muskuta ya fi sau ashirin, tun tana iya fifita da gefen hijabin jikinta har tayi"

lawas ta zuba ma sarautar Allah idanu tana jira taga ta inda Bintu za ta Sillo.

Can bayan wasu mintuna goma sha biyar sai ga Bintu ta fito daga cikin gidan ita da wata matashiya da

"baza ta wuce sa'arta ba suna magana suna dariya. A ofar falon gidan suka sake tsayawa, akan idanun"

Innaye suke maganar da ba ta jin me suke cewa saboda tazarar da ke tsakaninsu suna nuna motar da

take ciki da yatsa manuniya suna cigaba da yalyala dariya.

"Don tsananin bain ciki da takaici, Innaye bata san sa'adda ta sunkuyar da kai wani zazzafan hawaye ya"

silalo daga cikin idanunta ba. Da saurin gaske tasa babbar yatsa ta Wauke hawayen tun kafin Bintu da

take arasowa gurin motar fuskarta a Waure tana daddana waya ta ga kukanta.

Kamar ba ita ne ta gama yalyala dariya da Aminiyarta ba. Ta buWe baki a cushe ta ce

"""Innaye yi hauri fa. Na Wan daWe ko?"""

"Innaye kasa cewa komai tayi, don a yadda take jin Sacin rai a zuciyarta, lallai tana buWe baki da nufin yin"

magana tabbas mummunar magana za ta faWa. Shi yasa tayi shiru don koyi da faWin Fiyayyen halitta SAW.

Bintu ma bata ara cewa komai ba ta tayar da motar ta Waga ma awarta da ke tsaye can nesa hannu ta

figi motar a guje suka fice daga gidan.

Kasancewar gudu take da motar ba kaWan ba cikin ananin lokaci ta isa asibitin da take aiki.

"Izuwa wannan lokacin, Innaye da take zaune a bayan mota ta kai matua wajen galabaita, abu goma da"

"ashirin ne ya haWe mata, ga yunwa, kasancewarta mutumiyar auye wacce tayi sabo da karin kumallo da sassafe matuar ba azumi take yi ba, ga gajiyar zaman da tayi a cikin mota ga zafi da ya fara taka muhimmiyar rawa gurin fara galabaitar da ita. Ga irin gudun da Bintu tai ta zugawa da motar kamar"

wacce za ta kai wasia.

"Gaba Waya kayan cikinta sun takura sun dunule guri Waya, miyau bakinta sai tsinkewa yake yi, alamun"

ko wane lokaci amai yana iya kawo mata ziyarar ba-zata duk da babu komai a cikinta. Ita kaWai take sakin nishi sama-sama.

"Bintu tana jin ta sarai, kuma tana kallonta ta madubin da ke gaban motar. Amma ta tafasa sauke bata ce"

mata don tsananin haushin tsohuwar da jikanyarta da take ji tun bayan abinda ya faru jiya. In banda hanya mai haWin zumuntar dole ta ina za ta haWu da wannan baauyiyar balle har wani dangata ya ullu

a tsakaninsu?

Shi yasa a mafiyawancin lokuta take ara godiya ga Allah da ya kasance Hafiz Win ta bai Wauko kamannin

"tsohuwar ba. Da marigayi mahaifinsa yake kama, mahaifin nasa kuwa ya kasance kyakkyawan bafulatani"

ne amma mazaunin auye.

Ta Wauki tsawon mintuna biyu tana ara gyara kwalliyar fuskarta da kayan kwalliyar da ta ciro a cikin

"jakarta, bayan ta gama ta ciro wani farin gilashi ta wama a idanunta sannan ta buWe ofar ta fita."

Har Sangaren da Innaye ke zaune ta zagaya ta buWe mata ofa sannan ta ce

"""Fito muje Innaye."""

"Sau uku tana yunurin fitowa sai kuma ta koma ta zauna lawas! A galabaice, Bintu na kallonta amma sai"

ta kawar da fuska kamar ba ta ga abinda ke faruwa ba. Sai a karo na huWu Innaye tayi arfin halin fitowa dayar ta tsaya bisa afafunta da taimakon motar da ta jingina da ita.

"""Innaye daurewa fa za kiyi, saboda Allah kina gani dai asibiti muka shigo, kuma bamu taho da Zulai ba"

balle ta dinga Wawainiyar rie ki zuwa Wakin gwaje-gwaje. Ni kam muna shiga ciki Ofis Wina zan wuce don

"marasa lafiya na can na zaman jira na, oari Waya da zan iya miki dai shi ne zan haWa ki da ma'aikaciyar jinya Waya ta raka ki Wakin gwaji. Ina fatan dai baki ci komai ba tun bayan tashin ki da asubah?"""

"""Eh"""

Ta amsa dayar! tana jin yadda Sacin ranta ke ara hauhawa. Gefe ta kawar da fuskarta ta tofar da

"miyau mai yawa kwaSal, sannan ta sake mayar da fuskarta tana kallon Bintu da take aiko mata da kallon"

yama a fili.

"""Haba Innaye! Wani irin azanta ne kike mana haka saboda Allah? Ki kiyaye pls! Nan fa asibitin birni ne"

"ba irin na can auye da kika saba gani a wulaance ba."""

Bintu tayi maganar da muryar faWa-faWa kamar tana yi da anwarta. Sai kuma ta ja tsaki asa-asa ta

cigaba da cewa

"""Ki jira ni anan, zan turo a shiga da ke ciki."""

9)

"Daman tunda za ta fito daga cikin motar ta gama tattaro duk an kayayyakinta, Don haka kulle motar"

"tayi da makulli ta nufi cikin asibitin ko waige ba ta yi, zuciyarta a Wugunzume da ganin wannan azantar da Innaye ta tofar a gabanta, ji take kamar za tayi amai. Har ta arasa cikin asibitin tsaki take ja akai-akai"

fuskarta a Waure.

"A karo na biyu, wasu zafafan hawaye suka gangaro daga idanun Innaye, da sauri tasa hannu ta share"

tana Wan waige-waige. Ganin babu mai kallonta yasa ta sunkuyar da kanta asa tana ara sakin nauyinta

a jikin motar.

Zuciyarta cike da mamakin yadda halayen mutane ke saurin sauyawa a mabanbantan lokuta.

'Duk da shedar da suka yi ma Bintu na sanin kirkinta ragagge ne. A karon farko na zuwa da ita asibiti

"washe garin ranar da suka zo garin, ko kaWan bata fuskanci irin wannan tozarci da wulaancin daga Bintu"

ba. Ko don a wancan ranar tare suke da Hafiz shi yasa Bintu tayi musu tarbar arziki tayi ta ina aka saka ina aka aje da su?

"Da ta san a wannan karon lamarin zai sauya, tabbas da ta tilastawa Hafiz su taho tare kamar wancan"

"lokacin, ko kuma ta matsa mishi lallai Auta tayo mata rakiya. Ga shi garin sauri da gudun Satawa Bintu lokaci yasa ta manta da wayarta a gefen gado."

Da a gaban Hafiz ne ta tabbata Bintu baza tayi mata haka ba. Ko a gaban Auta ne ta tabbata wulaancin

"da Bintun za tayi bazai kai haka ba, don sam! bakin Auta ba ya mutuwa duk kuwa da yadda take yawan tsawatar mata. Ba ta taSa yin shiru musamman kan abinda ya shafi mahaifiyarta ko an'uwanta."

"Da ace kuma ta taho da wayarta, wata ila da ko Waya daga cikin aanta mata da suke can auye ta kira"

za su Webe mata kewa da wannan dunulallen Sacin ran da ya tsaya mata a wuya shi bai sauka ciki ba kuma bata amayar da shi ba...'

"""Assalamu alaikum! Wai ke ce Innaye?"""

"A bazata ta ji saukar wata zazzaar murya a kunnuwanta. Kafin ta amsa sallamar, sai da ta Wago idanunta"

"ta kalli matashiyar yarinyar da take tsaye a gabanta sanye da kayan ma'aikatan jinya, lokaci guda kuma"

tana aika mata da wani sassauan kallo mai tafe da rangwame.

"Sallamar ta fara amsawa, kafin ta ara da cewa"

"""Eh ni ce."""

"""Yauwa! Ina kwana? Daman Dr. Bintu ce ta aiko ni in shiga da ke ciki."""

"""To! Na gode."""

Ta amsa a raunane. Har ta yunura za ta Waga afarta da niyyar fara tafiya sai tayi taga-taga kamar za ta

faWi asa.

"""Subhanallahi! Sannu Innaye. Kiyi a hankali fa kar ki faWi."""

Yarinyar ta jera maganganun cikin sauri a lokaci guda kuma tasa hannayenta duk biyu ba tare da wani

yama ba ta tare Innaye daga faWuwa asa.

"""Sannu!"""

Ta sake faWa a karo na biyu.

"""Idan baza ki iya tafiya ba sai in Wauko kujerar asibiti ki zauna in tura ki zuwa ciki."""

Ta sake faWa a tausashe. arara fuskarta ke nuna yanayin tausayi da jin ai da ake buatar gani a fuskar

duk wani ko wata ma'aikaciyar lafiya.

"""Zan iya! Na gode Yarinya."""

"Innaye tayi maganar a hankali. Har za tayi shiru sai kuma ta ga kar ta cuci kanta, da alamun wannan"

yarinyar da bata sani ba tana da kirkin da yayi ma Bintu aranci. Sai ta ara da cewa

"""Kawai dai na Wan galabaita ne da zaman mota ga kuma tsayuwar da daWe ina yi anan. Idan baza ki"

"damu ba, don Allah ko hannuna ne ki Wan ria mu arasa ciki in samu gurin zama..."""

"""Laaa... don wannan babu komai Wallahi. Mu je."""

Matashiyar ta katse Innaye da taaitaccen fara'a a fuskarta.

HaWuwar jini ne na farat Waya ya faru tsakanin Innaye da matashiyar ma'aikaciyar jinyar nan. Tallafin da

Innaye ta samu a lokacin da bata taSa tsammani ba yasa tayi wani irin sakin jiki da Matashiyar kamar dama can sun daWe da sanin junansu.

"Ita kuwa yarinyar kasancewarta mai surutu da saurin sabo, ga kuma auna ta farat Waya da taji tana yi"

"ma Innaye yasa ta saki jiki sosai da ita, suna hanya ta faWa ma Innaye cikakken sunanta Karima Idris Madobi."

"Kamar wacce ta samu Kakarta ko Yayar mahaifiyarta, haka ta tallabe Innaye suna tafe sannu a hankali da"

fara'a sosai a fuskarta ta ke ba ta labarin Kakarsu da ta kasance fitinanniyar tsohuwar da ta gallabi kowa a gidansu.

"""Ba ma taSa samun hutu da surutunta idan ba barci tayi ba, ko kuma mu muka fita zuwa wajen aiki ko"

"wani al'amari na daban. Ba wai ni da Yayana da muka kasance jikokinta ba fa, hatta Mummy da ta kasance Wiyarta duk mun san hauri take yi da al'amarin tsohuwar."""

Da murmushi sosai a fuskar Innaye ta jefa mata tambayar

"""In banda ke da abinki Karimatu ta yaya a za ta gaji da hidimar mahaifiyarta?"""

"""Ba'a gajiya ko Innaye?"""

Ta maida mata tambayar da wata tambaya alamun uruciya arara bayyane a furucinta.

"""Eh mana. Ai duk Wa ko a ta kirki ba ta taSa gajiya da hidimar mahaifi ko mahaifiyarsa. Yanzu ne fa"

lokacin nan da Allah ya ce kar ku taSa ce musu uhhmmm don wata Wawainiya ko wahala tasu da kuke yi.

"Sun wahalta muku kuna anana, ku kuma sai ku saka musu suna tsofaffi masu rauni kan rauni. Idan"

"kuma kina tantamar abinda na faWa miki, wata rana ki gwada aibata ita Kakar taki a gaban Mamanki..."""

"""TaS! Ki ce in janyo ma kaina gaggarumin tashin hankali tsakanina da Mummy. Duk fa wannan wahalar"

da muke ganin tana yi da Hajja yanzun nan muna fara orafi za ta zazzage mana kwandon masifa tana

faWin ina ruwanmu? Ita ta fi son Hajja fiye da komai da kowa na duniyar nan. Don haka mu yale ta ta

"hidimta ma tsohuwarta wata rana sai labari."""

FaffaWan murmushi ne yalwace a fuskar Innaye tana jin matsananciyar aunar uwar Karima da ita kanta

"Karimar a zuciyarta. Suna wannan hirar asa-asa, har suka arasa Wakin gwajin da Bintu ta umarci Karima ta kai Innaye."

Kuma da yake ita Win ar arziki ce bata bar gurin ba sai da aka gama duk abinda ya kamata ta sake riota

"suka fito daga cikin Ofishin. Killataccen gurin zama da Nurses suke zama ta zaunar da Innaye, sannan ta bata uzurin tana zuwa."

A gaggauce ta wuce Ofishin Bintu ta sanar da ita an gama komai da ta umarta.

"""In shigo da ita nan ne?"""

"""A'a!"""

"Bintu ta katse ta da sauri, hankalinta na kan rubutun da take yi a cikin folder na mara lafiyar da ta gama"

dubawa ko sararin Waga kai ta kalli Karima bata samu yi ba. Ita har ga Allah ta ma manta da wata Innaye balle abinda ya shafe ta in banda yanzu da aka zo mata da maganarta.

Taja wani zazzafan numfashi ta fesar. acin ran da ya bi ruwa sanadiyyar kama aikinta gadan-gadan ya

fara taso mata sannu a hankali.

"""Yanzu tana ina?"""

"Ta tambaya a taaice, har lokacin bata Waga fuskarta ta kalli Karima ba."

FaWa mata inda ta zaunar da Innaye yasa Bintu ta Waga kai da sauri tana aika mata da wani kakkausan

kallo.

"""How dare you da za ki zaunar da ita inda aka tanada don ma'aikatan asibitin nan?Me yasa baki zaunar"

"da ita a reception inda ko wane mara lafiya yake zama ba?"""

"A ladabce Karima ta sunkuyar da kanta asa ta fara ba Bintu hauri, hankalinta a tashe. Domin bata daWe"

"da fara aiki a asibitin ba, tsoronta Allah tsoronta tayi abinda zai sa ta janyo ma kanta matsala daga fara aikin da take tsananin alfahari da samunsa."

"""Shi kenan! Amma ki kiyaye gaba. Duk wata doka na asibiti ki tabbatar kin kiyaye shi sau da afa. Bayan"

"haka wannan tsohuwar da kike gani azama ce ta arshe mai Wauke da cututtuka mabanbanta a jikinta, gara tun wuri kiyi nesa da al'amarinta. Ki maida ita reception ta zauna ta jira ni, zan kira direba yanzu ya"

"mayar da ita inda ta fi wayau. Je kiyi abinda na ce."""

Jiki a sanyaye Karima ta fice daga Ofishin tana jinjina maganganun Dr. Bintu a zuciyarta. Haka ta koma

inda ta bar Innaye da yanayin da ba shi suka rabu ba.

"""Kiyi hauri Innaye. Likita ta ce in zaunar da ke a reception ki jira ta. Za ta kira direba ya mayar da ke"

"gida."""

"""To ba komai Karimatu. Na gode, Allah yayi miki albarka ya baki miji na gari. Idan kin koma gida ki"

"gaishe min da Kakarki da mahaifiyarki."""

"Ta faWa ba tare da ta maganar da nisa ba, ganin yanayin Karima da irin maganar da ta faWa mata in ji"

Bintu yasa ta tunanin wata ila Bintun ta faWi mummunar magana ne a game da ita.

"Duk da yadda take jin rashin arfin jiki saboda yunwa, haka ta warara kanta ta mie tsaye ta fara tafiya"

a hankali zuwa waje ba tare da ta san ina ne reception Win ba.

Watsar da duk wasu maganganu da Bintu ta faWa mata tayi ta arasa da sauri ta rie ma Innaye hannu.

"SaSanin sadda suka shiga cikin asibitin suna hira da dariya, a yanzu babu mai cewa komai har suka"

arasa reception ta zaunar da ita.

Sallama tayi ma Innaye da addu'ar samun saui sannan ta kama hanyar komawa gurin aikinta. Innaye ta

raka ta da idanu.

10)

Tana daf da Sace ma ganin Innaye sai ta dawo a gaggauce

"""Innaye kin karya kumallo kuwa?"""

Ta tambaye ta duk da ta san gwajin da aka yi ma Innayen ana yin shi ne kaWai ga waWanda basu ci abinci

ba.

"""Ban ci komai ba Karimatu. Ai an ce wannan gwajin kafin a ci abinci ake yi. Yanzu dai idan na koma gida"

"zan karya, na san abincin kari na can Auta ta ajiye min."""

"Ta arasa maganar idanunta na kallon aton agogon da ke manne a jikin bangon gurin, wanda ya nuna"

arfe goma sha biyu saura minti ashirin.

"""To shi kenan. Allah ya ara saui. Bari in kawo miki Maltina ki sha kafin ki koma gidan. Wannan rashin"

"arfin jikin naki ina ga har da yunwa ne ya galabaitar da ke."""

Bata jira amsawar Innaye ba ta wuce ciki zuwa Ofishin da suke zama inda ta ajiye jaka da sauran

kayayyakinta.

Maltina ta Wauka a jakarta da samosa guda biyar a cikin robar take away ta fice a gaggauce ta kai ma

Innaye. Bata tsaya amsa godiya da saka albarkar da take mata ba ta koma ciki ta kama ayyukan da suke gabanta.

Da gaskiyar Mal bahaushe da yake ma yunwa take da mare hankali. Innaye bata san yunwar da take ji ya

"kai ololuwa ba sai da taga Maltina da Samosa a hannunta. Jiya da daddare ba wani abincin kirki ta ci ba saboda tunanin rayuwar gidan Abdul-hafiz da makomarsa a can gaba, da wannan dalilin yasa take jin cikinta a rarake kamar wacce ta kwana ta yini bata ci ba. Duk yadda ta kasance dattijuwa mai tsananin kunyar idanun jama'a bata damu da mazauna gurin ba ta buWe robar Samosa ta Wauka ta

4 / 50