Advertisements
Chapter 29 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   29 / 50

84K to 87K   out of 147.7K words

uku ta sake bitar manya-manyan maganganunshi. Da ta rasa abinda za"

"tayi, kawai sai ta fashe da kuka."

"Da saurin gaske ta kashe wayar a daidai lokacin da kiranshi ya fara shigo mata. Dayar, da jan mazaunai,"

"da muskutawa, da rarrafe, taja jiki zuwa gefen gadonta. Da tayi iya oarinta ta kasa miewa ta hau kan gadon kawai sai tayi kwanciyarta a gurin, har lokacin hawayen idanunta basu daina tsere kamar an buWe famfo ba."

******

Mamaki mai girma ne ya bayyana a fuskarsa lokacin da yaga kiranta na shigowa cikin wayarsa. Abu ne da

bai taSa faruwa ba tun da ya Wauko ta daga Fao zuwa Abuja. A yau da ya faru kuwa kun ga dole yayi

mamaki.

"Da fari, ya tsammaci kiran daga Aunty Balira ne kamar yadda ya ga sunan, Sai da ya lura babu New a"

"arshen sunan Aunty Baliran, sannan ya gane tsohon layinta ne da ta bar ma Zulai. Kenan a yanzu, Zulai ke kiransa."

"ici-Sici yayi da fuska saboda tsananin takaicin kiran da tayi masa, kamar tana gabansa, a fusace ya ce"

"""Ko uwar me take nema da take kira na ina tsaka da aiki oho!!"""

"Ya faWa a fili. Kiran na gaf da tsinkewa ya Waga wayar, ya kara a kunnensa, har lokacin fuskarsa a Waure"

tamau babu walwala ya ce.

"""Menene kike kira na a irin wannan lokacin da kika san ina tare da iyalin..."""

"""Madallah Yaya mai iyali. Kana tare da iyali ko bakwa tare ba abinda na kira in ji ba kenan."""

"Ta katse shi da shaaiyar muryar da ke bayyana alamu biyu, ko dai tana fama da matsanancin mura,"

ko kuma ta yi kuka sosai don tana cikin matsanancin damuwa.

Kafin ya sake kwaSo mata wata baar maganar don ba abinda ta kira shi taji kenan ba tayi saurin sake

cewa

"""Daman tambayarka zanyi, gobe asabar za ka je Fao ne...?"""

"""Bazan je ba. Ko zan je ma ba abinda ya dame ki bane."""

Ya katse ta a fusace.

"""To ni kam zan tafi gobe in sha Allah. Zanyi sammakon zuwa pack in hau motar haya. A gobe, babu"

"abinda zai hana ni zuwa ga Innaye da Baffa sai dai wani ikon Allah. Daman na zaci za ka tafi ne, in shirya ka biyo ka Wauke ni mu tafi tare don cigaba da rufuwar asirinka. Amma tunda baza ka je ba ni kam zan tafi..."""

"""Zzzzzaaaa ki tafi Fao kike cewa? Da izinin wa za ki tafi?"""

"Ya tambayeta bakinsa na rawa, da wani irin bayyanannen tashin hankali a muryarsa duk da yana oarin"

Soyewa.

"Izuwa lokacin, acan Sangarenta ranta ya fara Saci. Amma tana ta oarin dannewa don ba ta so su raba"

"hali kamar yadda suka saba, duk da haka, bata san sa'adda taja mishi wani dogon tsaki ba kafin ta ce a fusace"

"""Har wani izinin waye zan nema don zan je ganin iyayena? Look Yaya Hafiz, kana iya fitowa gobe arfe"

"bakwai da rabi na safe ka Waukeni mu tafi Fao a mutunce, kana kuma iya shantakewa kayi zamanka ni"

"kuma in tafi a motar haya. Sai dai kyakkyawan albishir a gare ka shi ne duk abinda ya biyo baya kar kayi kuka da kowa face kanka da son zuciyarka..."""

"""Zulai??? Umarni kike ba ni?"""

Ya jefa mata tambayar a tsawace.

"""Ba umarni nake baka ba Hafiz."""

Ta kira sunanshi gatsatsau abinda bata taSa yi ba.

"""Ina faWa maka abinda zai faru ne tabbas! Ko da son zuciyarka, ko babu son zuciyarka. Domin kai baka"

"isa kasa ko ka hana ni yin abinda zuciyata ke so ba."""

"it! Ta katse wayar ta barshi sake da baki, irjinsa na wani irin bugawa sauri-sauri saboda tsananin"

kaWuwa da firgita da irin kalaman da ke fita a bakin Zulai.

Kamar ba ita ba? Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! Me yake shirin faruwa ne?

****** ******

"Neman aurensa da Aisha mahaifiyar Imam, nema ne da iyaye suka fara nuna sha'awar ulluwar"

"dangantakar. Kafin daga bisani da zancen ya isa kunnuwansu suka ria da hannu bibiyu, kasancewar duk"

su biyun masu biyayya ne da bin umarnin iyaye.

"Don haka a wancan lokacin bazai ce ya WanWani zai da guban da ke cikin soyayya ba, duk da dai jagoran"

"aurensa da Aisha babu iyayya ko kaWan, zallar auna ce da biyayya suka haWu wajen samar da sassanyar"

soyayya da shauwa mai tsayawa a zuciya.

"Amma a yau, da ya gama fallasawa Zulaikha sirrin zuciyarsa ta bar shi a maale, ba tare da ta amsa mishi"

da eh ko a'a ba duk da yana matuar tsoro da fargabar jin kalmar a'a daga bakinta. Ya daWe bai shiga cikin mummunar yanayi na gagarumin tashin hankali da fargaba irin wannan ba.

"Ko da ya kira wayar Zulaikha ya ji kiran ya shiga, daga bisani kuma aka katse sannan aka kashe wayar"

"gaba Waya. Wani wawan bugawa irjinsa yayi, lokaci Waya kuma kamar aikin asiri zazzaSin jikinsa ya dawo Wanye jagab."

"Cikin ananin lokaci sai ga shi akan gado yana rawar Wari. Wani abin dariya da tausayi shi ne, duk da"

"wannan hali da yake ciki ba kansa yake tunani ba, tunaninsa wane irin hali Zulaikha take ciki a wannan"

lokacin? Me yake damunta? Me yasa ta kashe mishi waya? Har ya Waga waya zai kira Mummy ko Karima don a duba mishi halin da take ciki sai ya tuna ai duk sun fice gurin ayyukansu.

"Lambarta ya sake gwada kira, a kashe. Ya ara gwadawa ba sau Waya ba ba sau biyu ba, amma duk amsa"

Waya na'uwa take maimaita mishi. Wannan lambar da yake kira a kashe take.

"Jikinsa a sanyaye ya ajiye wayar gefe Waya, hankalinsa a tashe, ga wasu an ananun wallah na"

matsanancin damuwa da zazaaSi da suka taru a kwarmin idanunsa.

"Ya Wauki fiye da awa Waya yana cikin wannan hali, kafin ya yunura ya mie tsaye a wahalce ya fice daga"

"Wakin, sannu a hankali ya fice daga Sangaren nasa gaba Waya ya nufi cikin gida Sangaren su Mummy."

"Yana shiga, ya hangi mai aiki Rahina tana jera abinci kan teburi. Da rawar jiki ta zube asa, za ta fara"

gaishe shi ya katse ta da tambayar

"""Ina Zulaikha?"""

"""Tana Wakin Hajja za ta yi mata kitso..."""

"Kafin ta gama faWa har ya bar gurin, kai tsaye Wakin Hajja ya nufa ba tare da wani tunani ba. Siririyar"

"sallama Waya kacal yayi, bai jira an amsa ba ya buWe ofar Wakin yasa kai ciki, Hajja ya gani, kwance akan kujera. Da alamun tsifa take yi barcin ya kwashe ta, domin ga kan nan a buWe ta kwance rabi saura rabi."

"A hankali ya koma da baya da baya ya fice daga Wakin sannan yaja mata ofa. Daga nan, Wakin Zulaikha"

"ya nufa kai tsaye, yana tafiya, amma ji yake kamar ba ya sauri don tsananin Wokin son tozali da kyakkyawar fuskarta da gane ma idanunsa wane hali take ciki?"

"Ko da ya isa ofar Wakin, ita ko arzikin sallama Wayan ma bata samu ba. Hannun ofar kawai ya kama ya"

buWe ya cusa kansa cikin Wakin.

A firgice Zulaikha da take zaune a gefen gado ta buga tagumi da hannu bibiyu ta mie tsaye. Hankalinta a

"tashe, tsawon daiu sittin suka Sata suna kallon uda a tsakaninsu ko wanne irjinshi na bugawa fat-fat."

"Kamar wacce aka tsikara, aka ankarar kuma sai tayi saurin komawa ta zauna da sauri bayan ta tuna da"

"irin rigar da ke jikinta. Duk da ba mai bayyana tsiraici bace, amma ta kamata warai. Sannan babu hijabi ko mayafi a jikinta, ga kanta babu Wankwali, lallausan gashin kanta da yasha gyaran saloon a barbaje, amma tana ga gara shi da Wan saui saui a bisa ace ta cigaba da tsayuwa a gabansa da matsattsiyar riga. Miewa domin zuwa Waukar Wankwali ko mayafi kuma kamar ta ba shi damar are mata kallo gaba da"

baya ne.

"""Allah ya baki hauri Beby. Ki yafe min don Allah... kalamaina ne suka jefa ki a cikin damuwa har ya"

"saka ki kuka ko?"""

Yayi maganganun da rauni sosai a cikin muryarsa.

"[2/8, 9:20 PM] Fareeda Abdallah: Duk da yadda maganganunsa suka daki zuciyarta, ta kasa Wagowa ta"

ara kallonsa a karo na biyu. Balle kuma har ta iya buWe baki ta amsa masa. A madadin Waya daga cikin

"biyun ma, sai idanunta ne suka ara ciccikowa da hawaye. Lokaci Waya suka fara sauka Wis, Wis, a jikinta."

"Kasancewar idanunsa ur yake a kanta, hakan ya bashi daman ganin hawayen da take yi. Hankalinsa a"

"tashe, da wani maWaukakin sauri yaja jikinsa zuwa gare ta. Ba tare da damuwa ko fargabar komai ba yasa"

"gwuiyawunsa a asa, hannayensa biyu na rawa, yasa hannu ya Wago fuskarta suka kalli juna a karo na biyu."

"""Kuka kike ara yi Zulaikha?"""

"Ya jefa mata tambayar, da wata irin shaaiyar murya kamar wanda zazzafar mura ta rie mishi"

maoshi.

"""Kiyi hauri. Ki yafe min. Ni ma ba yin kaina bane, Allah ne ya jarabce ni. Kiyi hauri don Allah... Amma"

"na rantse da Allah ban fara son ki don zan iya dainawa ba. Ki daure ki bani dama Zulaikha..."""

"""Gobe, zan... tafi gida... can auyenmu..."""

Ta katse shi da faWin haka cikin kuka da karkarwar murya.

"""Dummmm!"""

"Haka irjinsa yayi wani mummunar bugawa, kansa ya sara duk a lokaci Waya. Tsananin mutuwar jiki da"

mummunan tashin hankalin da ya ara lulluSe shi yasa bai san sa'adda ya saki fuskarta yayi zaman an

bori a gabanta ba.

"Ya haWiyi wasu kauraran miyau daki biyu dayar, masu masifar Waci da kaurin da ke barazanar yaga mishi"

maogwaro.

"""Saboda... Saboda... Saboda na ce ina son ki ina son aurenki shi yasa za ki tafi???"""

"Ya tambayeta dayar, bayan yayi ta oarin harhaWa kalmomin da zaiyi amfani da su gurin tambayarta"

suna suSucewa a harshensa.

"Tunawa da tayi da inda suke ita da shi, da kuma tunanin ako wane lokaci daga yanzu Aunty Karima za ta"

"iya dawowa cikin gidan. Kuma da ta dawo, wacce za ta fara nema a gidan bayan Mummy ita ce."

Ba ma a gansu a yanayin da suke zaune ita da shi yayi zaman dirshan a gabanta kaman mai roon gafara

"ba, a ganshi a cikin Wakinta ma babban alubale ne a gare ta, kuma abin a saka musu ayar tambaya ne da"

zargi.

"Don haka ta daure, ta warara zuciyarta. Abinda ta lura da shi shi ne tabbas Abban Imam da gasken-"

"gaske yake yi, tunda har ya iya ajiye kunya da kamun kansa ya biyo ta har cikin Wakinta, abinda bai taSa ko kwatanta yi ba. Ko Wakin Karima da tae anwarsa ba shiga yake yi ba, balle ita da ta kasance ba"

muharramansa ba.

"Abinda ta lura da shi shi ne, a yadda yake Winnan zaune dirshan a gabanta, idan ba wata wawaran"

magana Waya ya ji daga bakinta ba bazai fita mata a Waki salin-Alin cikin saui da kwanciyar hankali ba.

"""A'a!"""

Ta faWa a hankali.

"""Wallahi ba saboda ka ce kana so na bane zan tafi gida. Kawai dai na yi ma Innaye wani alawari ne"

"kafin tahowata..."""

"Tayi Wan shiru, kafin ta cigaba da magana a kunyace."

"""Na mata alawarin duk sadda na samu wani Namijin da ya nuna sha'awar aure na a yadda nake, zan"

"koma can auye, domin aje can a nemi aure na... Ko baza ka bi ni auye ba Abban Imam?"""

"""Zan bi ki. Na rantse da Allah zan bi ki."""

Ya amsa mata da sauri.

"""Ai ko cikin ramin macizai kika shige da sunan asalinki, Zulaikha ni mai iya jure duk wani cizo da sara ne"

"in shiga cikin ramin don zuwa neman aurenki. Daman dai babban buri na shi ne in ji shin kin amince da soyayyar da nake miki? Za ki bani damar mallakar zuciyarki ta hanyar buWa min filin guri inyi dashen kyawawan furanni? Ina so ki fahimci ni da gaske nake son ki, ki amince min don Allah... In Allah ya yarda"

"baza ki taSa yin da na sani a tarayyarmu ba."""

"""Na amince!!!"""

"Ta amsa a kunyace, sannan ta sa tafukan hannayenta biyu ta rufe fuskarta tana murmushin jin kunya."

Wani matsanancin daWi da farin ciki na ratsa duk wani lungu da sao na zuciya da sassan jikinta.

"""Alhamdulillah!"""

Ya faWa da yanayin da ke bayyana matsanancin farin ciki. Da ya rasa abinda zai ara bayan kalmar

"hamdalar kawai sai ya juya zamansa ya fuskanci gabas, yayi sujudus-shukur."

Ya daWe yana jera kalaman godiya ga mahalicci kafin ya mie zaune ya fuskanci Zulaikha itama ya fara

"mata godiya, da alawurra kala-kala na irin yadda zai kula da ita ya riritata idan har Allah ya tabbatar da aurensu."

"Ita dai ta kasa cewa komai, sai murmushi kawai take ta jifanshi da shi, zuciyarta cike da matsanancin"

farin cikin da ta daWe bata tsinci kanta a cikin makamancinsa ba.

"""Abban Imam, ya kamata ka tafi Sangarenka pls! Kar a shigo a ganka a cikin Wakina."""

"Ta tunatar da shi cikin sanyin murya, ganin kamar ya ma manta a inda yake."

"""A'a ni dai, ban gaji da ganin kyakkyawar fuskarki ba gaskiya Beby."""

"Ya faWa da dukkan gaskiyarsa, har yana ara gyara zaman dirshan a gabanta."

"Zazzaro idanu tayi da farko, sai kuma ta Wan Sata fuska. A shagwaSe ta ce"

"""Ni dai don Allah ka tafi, ba ga waya ba za mu cigaba da magana? Don Allah ka fita. Ka ga fa tun Wazu"

"kitso zan je inyi ma Hajja, na san yanzu ta gama tsifa. Kuma ma Aunty Karima ta kusa dawowa, bazan ji daWi ba gaskiya idan aka tarar da kai anan, don Allah ka tafi."""

"""Zan tafi. Amma bisa sharaWi Waya..."""

"""Menene sharaWin?"""

Ta katse shi da tambayar tun kafin ya rufe baki.

"""Ki Waukar min alawarin za ki kunna wayarki, kuma idan na kira za ki Wauka, sannan baza ki sake kashe"

"wayar saboda ni ba."""

"""Na yi alawari. In sha Allah zan kiyaye, bazan sake kashewa ba."""

"Ta amsa mishi da murmushi a fuskarta. Domin ta zaci wasu sharuWWa ne masu wahala, da taji sauaan"

sharuWWa ne yasa ta amsa har da murmushinta.

"A maimakon ya mie ya fice, sai yayi tagumi ya ura mata idanu."

"""Menene kuma?"""

Ta tambayeshi tana Wan tura baki gaba.

"""Ina son ki ne..."""

"""Ni ma haka. Abban Imam don Allah ka tafi..."""

"Da saurin gaske ya fice daga Wakin tun kafin ta gama maganar da take yi, fuskarsa cike fal da murmushi."

******

"Duk da zancen tafiyar Zulaikha ya zo ma Mummy, Karima, Hajja a urarren lokaci, bayan orafi da nuna"

"mata Sacin ran rashin sanar da su batun tafiyar akan lokaci, ita kuma ta Wauki laifin Wungurugum ta Wora akan Hafiz cewa shi ne bai sanar da ita za su tafi tare ba sai a ranar. Haka suka haWa mata tsaraba mai yawa da za ta tafi ma da iyaye da an'uwanta."

Karima dai hankalinta sam ya i kwanciya da tafiyar Zulaikha. Gani take kamar idan Zulan ta tafi baza ta

dawo ba kamar yadda ta ce. Minti Waya biyu sai ta kalle ta ta ce

"""Zuly ina fatan dai ba tafiyar gaba Waya za kiyi ba? Don Allah kar kiyi mana haka, bamu shirya rabuwa"

"da ke a yanzu ba."""

"""Ki kwantar da hankalinki Aunty Karima. Zan dawo in sha Allah, ai kin ga ko kayayyakin sawa ta ma ba"

"duka na Wiba ba. Zan dawo, don Allah ki daina damuwa."""

"Tun da yammacin ranar, bayan Abban Imam ya gama ramakon barcin da ke kanshi, ya fitineta a waya da"

tambayar me take so a matsayin tsaraba? Ita kuma tana ta sake maimaita mishi ba ta son komai.

"Duk da haka dai be yarda ba, ana idar da sallar magriba ya Wauki Karima da Imam suka shiga kasuwa siya"

mata tsaraba. Tunda yayi-yayi da ita tazo su je ta ce baza ta je ba.

Ba tare da jin zafin kuWin da zai kashe ba haka Karima ta zage ta zaSo mata turamen zannuwa masu kyau

"da tsada, ta Wauki shaddoji kala uku da turaruka, sannan ta Wibi ananun abubuwa wanda Zulaikha za ta"

"raba ma sauran mutanen gidansu. Domin labarin ahalinsu Zulaikha ba wanda bata faWa mata ba, sai dai kawai ace bata san su a idanu ba."

A arshe bayan sun gama siyayya gaba suka ara zuwa wajen sayar da wayoyi. Wayar samsung ya siya

mata mai kyau da tsada ya biya kuWin komai suka fice daga gurin.

"Ita dai Karima sai murmushin farin ciki take saki lokaci bayan lokaci, domin tun kwanaki ta fara fahimtar"

"take-taken Yayan nata akan Zuly, amma da yake duk su biyun suna ta nuu-nuu, sai ta kawo idanu ta"

"zuba musu. A yau kam ta tabbatar da gaskiyar komai, duk da Yayan nata mutumin kirki ne mai hannun"

"kyauta, wannan uban siyayyar ba kowa za'a iya yima ba sai wacce zuciya ke tsananin So da auna."

"Daga Zulaikha har mutanen gidan babu wanda ya faWa ma Imam washe gari za ta tafi, saboda gudun irin"

rikicin da zaiyi. Kawai sun bari ne idan ya dawo makaranta washe gari sai yaga ba ta nan.

"Tsoro ne sosai ya kama Zulaikha da ganin irin tsarabar da Abban Imam ya kawo mata, a gabansu"

"Mummy. Jikinta na rawa ta mie tsaye, idanunta a warwaje ta ce"

"""Mummy... Don Allah ku rufa min asiri. Na rantse da Allah idan na tafi da kayayyakinnan gida daga"

"Innaye har Baffa sai sun kusa karairaya ni. Don Allah ku bar su, waWanda kuka haWa min ke da su Hajja ma na rantse da Allah sunyi yawa, kawai dai zan tafi da su ne in faWa a gaban Yaya cewa ke kika bani,"

"idan basu yarda ba sai in kira a waya kiyi musu arin bayani..."""

"""Kin san Allah baki isa ba. Kin karSi tsarabar kowa sai nawa da nake shirin aurenki za ki ce baza ki karSa"

"ba?"""

"Abban Imam ya faWa ransa a Sace, ba tare da kunyar idanun Hajja da Karima da suke gurin ba, kuma sam"

basu taSa sanin da zancen soyayyar ba sai yanzu da bakinsa ya suSuce ya faWa.

"""Ayyyuririririiiiiiii"""

Hajja ta kama hanci ta rangaWa aarfan guWa. Fuskarta na bayyana matsanancin farin ciki da jin

wannan daddaWan labari.

Mummy da Karima kuwa me za suyi ba dariya ba. Ita kuwa Zulaikha ina ma asa zai tsage ta shige don

kunya? Dayar ta iya juyawa da sassarfa ta gudu zuwa Wakinta.

"Sai a lokacin, shi kanshi ya tuna da Saram-Saramar da yayi. Amma da yake shi namiji ne sai kawai ya"

fuske ya daka ma Karima tsawa da tambayar wa take ma dariya?

"""A'ah Yaya! Yanzu fa lallaSani ya kamata kayi gaskiya... Domin a Sangaren Zuly ka san dai ina da arfin"

"sakawa da hanawa, don haka gara ka bi ni a sannu kar in Sata maka budget."""

Waige-waigen neman abinda zai jefe ta da shi yasa ta mie da saurin gaske ta wuce zuwa Wakin Zuly tana

"yalyala dariya. Ko da ta shiga, haka ta tasa Zulaikha da tsiya da tsokana har sai da taga za tayi mata"

kuka sannan ta rabu da ita.

"A gefenta ta zauna, ta cigaba da bata shawarwari, a fakaice kuma tana ara yi ma Wan'uwanta kamfen."

Domin al'amarin ba aramin daWaWa mata zuciya yayi ba.

"[2/9, 10:20 PM] Fareeda Abdallah: Saboda yadda Abban Imam ya

29 / 50