Advertisements
Chapter 12 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 50

33K to 36K   out of 147.7K words

wani jiri-jiri na neman kayar da ita"

daga zaunen da take.

Kafin wani a cikinsu ya sake cewa komai daga cikin gidan Umma Laraba ce ta sake fitowa bayan ta idar

da sallar isha'i da take yi a gaggauce. Ko kafin ta bud'e baki ta tambayi abinda ke faruwa ta gansu haka sunyi jugum-jugum ga Zulai tana tsugune a k'asa tana rusa kuka sai ga Baffa ya sawo kai cikin zauren.

"""Lafiya? Me yake faruwa anan? Waye ya mutu?"""

Ya jera musu tambayoyin da saurin lokaci Waya fuskarsa na rikiWewa zuwa yanayin tashin hankali.

"""Baffa. Wai Mudan ne ya ce ma Zulai bazai auri tsohuwar budurwa kamarta ba."""

Isiya yayi ™arfin halin faWa ma Baffa yana sharce gumin da ya lulluSe goshinsa.

"""Zancen banza kenan. Don wannan ´ar maganar shi ne kuka tsaya anan kamar anyi mutuwa? Ke kuma"

Rahina da girmanki maimakon kiyi ™o™arin kwantar da lamarin sai ki Suge da zama a ™asa kamar wata ™aramar yarinya? Ku tashi da Allah mu shiga cikin gida. Ai zancen aure ya wuce lokaci Waya ace an fasa kamar wani wasan yara. Kun binciki gaskiyar me ya faru ne? Duk ku kwantar da hankalinku. Babu abinda

"zai faru sai alheri in Allah ya yarda. Ku wuce mu shiga ciki na ce."""

Ya ™arasa maganar da faWa-faWa.

"Da sauri Zulaikha ta mi™e ta shige ciki da gudu tana cigaba da rusa kuka, domin har lokacin zafin"

maganganun da Mudan ya yayyaSa mata bai fara sassautuwa ba a zuciyarta.

Innaye kuwa saboda yadda maganar fashin auren ya buge ta baga-tatan sai da abokan zamanta suka

"kamata sannan ta iya mi™ewa tsaye, suka rankaya gaba Waya zuwa cikin gidan Baffah na biye da su a baya. Kowa a cikinsu da tunani mabanbanta a zuciyarsa."

"Tun watannin baya da suka shuWe bayan gama jinyar da Innaye ta sha da™yar, kamar baza ta kai labari ba."

"Tana gama warkewa ta ba Baffa labarin duk yadda sukai da Zulaikha a gidan Hafizu, dangane da maganar samarin da suke son ta tana dakatar da su tun ma kafin zancen ya kawo kunnuwansu."

"""Ikon Allah"""

Ya faWa da mamaki a fuskarsa.

"""To ko menene dalilinta na taka musu birki?"""

Ya sake tambayar Innaye.

"""Ai ba ta da wani dalili Baffansu. Akwai wani dalili ne da ya wuce wauta irin nata?"""

Innaye ta amsa a tausashe.

Da Sacin rai a fuskarsa ya cigaba da magana bayan ta kai aya a maganganunta.

"""Amma Zulai an yi shashashar yarinya. Yanzu ita daman ta san tana da samarin amma shi ne ko da"

wasa bata taSa turo ko mutum Waya guri na ba? Tana ganin yadda kullum hankalinmu da na jama'ar gari yake kanta saboda daWewar da tayi bata yi aure ba? In banda Allah yasa bana sha'awar yi ma ´a´ana

"auren dole na rantse da tuni na daWe da bayar da sadakar Zulai.."""

"""Ai yanzu dai duk wani jira da damuwar rashin mashinshini ya ™are in Allah ya yarda. Kayi ha™uri, shi"

"aure lokaci ne. Babu mamaki yanzu ne lokacinta yazo. Yanzu dai ya kake ganin za a Sullo ma al'amarin?"""

Shiru yayi yana jujjuya sunayen samarin da Zulai ta faWa ma Innaye sun taSa yi mata maganar suna son

ta a zuciyarsa. Ganin duk su ukun babu wanda ba nagartacce ba yasa shi cewa

"""Yanzu dai ina ga zan aika a tuntuSe su ne Waya bayan Waya. Tunda dukkansu sun fito ne daga"

"nagartattun gidaje, kuma a fahimtata da Wan gajeren sanin da nayi musu yara ne masu kyawawan halaye."

"Ko ma dai yaya ne, maganar aure ta wuce wasa, duk wanda na samu tsayayyiyar maganar har yanzu"

"yana son ta dole in ™ara faWaWa bincike domin gudun yin kitso da ™war™wata."""

"""Haka ne kam! To Allah ya zaSa mana abinda yafi alkhairi."""

Innaye tayi addu'ar fuskarta da bayyanannen farin ciki.

"Kamar yadda Baffa ya al™awarta ma Innaye. Tun a daren ranar ya naWa wakilai ya tura su gurin Khalilu,"

Waya daga cikin samarin da Zulaikha ta ambata ya taSa furta yana son ta.

Amma cikin hukuncin Allah bayan gama sauraren jawabin wakilan kai tsaye ya faWa musu a yanzu dai

kam akwai wacce yake so. Har ma an kai kuWin na gani ina so gidansu yarinyar.

"""Tsahare ce ´ar gidan Mal Isiya. Ayi ha™uri, sai dai inyi ma Zulai fatan alkhairi da addu'ar Allah ya haWa"

"ta da wanda ya fi ni."""

Haka wakilan Baffa suka bar gurin jikinsu a sanyaye. Su kuwa sauran samarin biyu Yusufa da Sani da

farko duk sun amince har lokacin suna son ta. Amma daga baya ba tare da sanin me ya faru ba daga gidajensu aka aikewa Baffa da wakilai Wauke da sa™on yayi ha™uri. Zancen soyayya ma bazai yiwu ba balle har a kai ga maganar aure a tsakaninsu. Ba kuma tare da sun faWi wani ™wa™™waran dalili da zai

gamsar da Baffa dalilin fasawar tasu ba.

Ranshi a Sace ya shige cikin gida ya huce haushinshi akan Zulai ta hanyar yi mata wankin babban bargo

sannan ya wuce turakarsa ya barta a tsakar gidan tana kuka.

Kasancewar zancen duniya da baya Suya balle kuma a ™auye irin Fa™o da ya kasance ™aramin gari sai ga

"zancen bibiyar samarin Zulai ya fasu. Shi Mudan tun kafin a aika mishi ya bayyanar da kanshi, a cewarsa ya daWe yana son ta. Amma ganin yadda ta ™are tsakaninta da abokinshi Khalilu yasa bai taSa yun™urin faWa mata ba."

"Cikin ™an™anin lokaci ya samu karSuwa a cikin gidansu Zulai. Amma gare ta babu yabo babu fallasa,"

saboda dalilai mabanbanta.

Dalili na farko shi ne Mudan yana da mata. Duk da a shekaru Mudan Win bai haura shekaru ashirin da

biyar a duniya ba yana da mata Waya da ´a´anshi uku. Auren miji mai mata kuwa abu ne da Zulaikha

bata taSa tsammanin yin shi ba.

Dalili na biyu kuwa shi ne matar Mudan mai suna Yahanasu. Tun a wancan lokacin kasancewar Zulai me

"tsawon ™afa duk da Yaha ta girme mata da shekaru biyu sun yi zamanin ´an matanci da juna, tun a"

wancan lokacin jininsu sam bai haWu da na Yaha ba. Dukkansu ba su da ha™uri kamar zawayi.

"Yahanasu akwai bala'in son girma ita kuma Zulai akwai ta da raini, musamman ga babban da ta zubar da"

"girmanta. To ita kuma Yaha akwai shiga abinda babu ruwanta. Ga masifa da bala'i kamar ruwan shan ta, duk yawan taron jama'a ba ta kunyar ta kwaSe mayafi su dambatu da wacce ta shiga hanyarta."

Allah dai ya kiyaye duk wannan rashin jituwar tasu har Yaha tayi aure Zulai bata taSa ba ta damar da za

"su ba hammata iska ba. Saboda ita kura ce, ga tsoro ga ban tsoro, akwai dai baki kamar me amma da an zo batun dambe yanzu za'a neme ta a rasa. Sam ta tsani abinda zai sa ta haWa jiki da wata in dai ba an shammaceta ba."

Dalili na uku shi ne shi kanshi Mudan Win a halayenshi mutum ne mai tsananin iko da rashin ha™uri. Da

"shi da matarsa kamar an duba halayyarsu ne aka haWa su aure. Amma kuma wani ikon Allah suna zaman lafiya sosai, domin Yaha ta iya bi da halayenshi."

Wadannan dalilai uku suka hadu suka sa duk da zancen Mudan ya shiga gidansu Auta bata dauke shi

wani kayan gabas ba. Haka take ta jan shi da dadi babu dadi har zuwa sadda aka tsayar da ranar aure a tsakaninsu. A lokacin ne ta dan nutsar da hankalinta guri daya ta fara daukarshi da daraja.

A lokacin kuma sai Yahanasu ta taso ta gaba da sakonnin tanadin da tayi mata na masifa da bala'i kala

daban-daban matuk'ar tayi kuskuren auren mijinta. Ashe tun fara neman auren yana yi a b'oye ne bai fad'a mata ba kuma ´an'uwa da mutanen gari ba'a sami wanda ya tsegunta mata halin da ake ciki ba har sai da aka tsayar da rana sannan ta san halin da ake ciki.

Wannan tashin hankali da matsanancin kishin da Yaha ta Wora ma ranta shi ya taso mata da na™uda

"gadan-gadan, lokacin haihuwarta baiyi ba. Ga mummunar Wabi'ar mutanen ™auye ta rashin wayewa da zuwa asibiti musamman idan na™uda ta taso."

"Wannan dalilin yasa ta sha ba™ar wahala, kamar baza tayi ba a hannun Ungozoma na gargajiya kafin aka"

kwashe ta zuwa asibiti. Kuma cikin hukuncin Allah duk da asibitin babu wasu ™wararrun likitoci ko

malaman jinya ana zuwa bata cika awa uku ba ta haifi Wanta namiji.

Wannan haihuwa ya zo ma Mudan da iyayensa da ita kanta Yaha da wani gagarumin farin ciki da basu

taSa tsammani ba. Na Waya saboda duk ´a´ansa uku da Yaha ta haifa mata ne. Na biyu kuma a ranar ne

ya kai amfanin gonarsa kasuwa suka yi gagarumin tsadar da basu taSa yi ba. Kuma a ranar ne ya samu nasarar siyan mota golf wacce ya daWe yana buri Allah bai nufa ba sai a wannan rana.

WaWannan dalilai suka tattaru suka sa yake Waukar haihuwar nan da wani irin girma da ™ima kamar ba'a

"taSa mishi haihuwa ba. Shukuranu shi ne sunan da yake kiran yaron tun kafin ranar raWin suna ta zo, saboda a ganinsa duk waWannan alkhairan sun zo ne dalilin haihuwarsa."

"Tun a washe garin ranar da akayi haihuwar ya fara yi ma Zulaikha nacin taje tayi ma Yahanasu barka,"

wacce aka sallamota daga asibiti bayan ta kwana ta yini. Amma haka tayi ta mishi yawo da hankali har

dai ranar ta biyar da aka yi haihuwar inda ta fito ™e™e-™e™e ta faWa mishi baza ta je ba.

Shi kuma yasha alwashi sannan ya rantse da girman Allah idan bata je ma Yaha barka ba bazai aure ta ba.

Zai gwada mata ya fi ta Wanyen kai.

******

"Tun da ya fito yayi tozali da Baffa, nan take yanayin fuskarsa ya canza daga farin cikin da ya fito da shi"

zuwa ba yabo ba fallasa.

"""Au! Baffa kai ne da safen nan?"""

Ya faWa yana Wan ciccijewa.

Duk da ganin yadda ya canja fuska farat Waya daga ganinshi bai hana Baffa faWaWa tasa fuskar da

murmushi ba.

"""Assalamu alaikum!"""

Yayi mishi cikakkiyar sallama haWe da mi™a ma Mudan Win hannu.

A kunyace ya Wan kawar da fuska yana sosa ™eya. Sai kuma ya Wan du™a ™asa a ladabce ya fara gayar da

"Baffa, ba tare da ya mayar mishi da hannu kamar yadda Baffa ya bu™ata ba."

Bayan musayar gaisuwa a tsakaninsu da tambayar lafiyar masu jego Wan shiru ne ya ratsa tsakaninsu.

Can kuma sai Baffa ne ya karya shirun da cewa

"""Jiya na dawo da daddare nake jin wasu zantuka na shirme daga bakin Zulai. Amma kasancewar kai ne"

namiji mafi girma a kanta ban Wauki maganganunta da muhimmanci ba. Sai ma faWa da nayi mata na

mi™a mata laifin gaba Waya duk da bansan cikakken bayanin abinda ya faru ba.

Domin a ™a'ida shari'a ba ta yiwuwa da jin Sangare Waya. Wannan dalilin yasa nayi sammakon zuwa jin

"abinda ya faru sannan in baka ha™uri. Don Allah kayi ha™uri, ka san Zulai yarinya ce har yanzu akwai ™uruciya a kanta..."""

"""Shekarunta goma sha takwas ne kake kira mata yarinta Baffa?"""

Ya katse shi da faWin haka yana ™ara Waure fuska.

Shi dai Baffa bai sake cewa komai ba. Tun da ya katse shi sai kawai ya sakar mishi ragamar maganar ya

tsaya yana saurarenshi.

Lura da hakan da Mudan yayi yasa shi naWe hannaye a ™irji idanunsa na kallon gefe ya cigaba da sakin

duk irin maganganun da suka zo bakinshi.

"""In dai za mu faWa ma kanmu gaskiya babu wani ™uruciya a jikin Zulai. Yarinyar da duk sa'anninta sun"

"tara ´a´a huWu biyar ita ake kira ma ™uruciya? Tsabar raini ne kawai da iskanci, kuma daman tun farko an faWa min. Ta riga ta ri™a ta gandare a gidansu ko na aure ta baza ta taSa jin magana ta ba. Sannan kuma tana ji da kanta don Yayanta na da kuWi tana zuwa Habuja ita gani take ta fi ™arfin mazajen ™auyen nan. Kuma tana ganin duk ´an matan ™auyennan ita kaWai ce ta samu nasarar gama sakandare tana"

ta™ama da boko shi yasa take jin ita Win ta kai wata shegiya.

"Bayan abinda ya faru jiya ni gaskiya na riga na yanke ma kaina shawara, tunda dai ita fitsararriya ce, ni"

da zan aure ta ma tun yanzu ban isa in bata umarni ta aikata cikin daWin rai ba to ina ga mun yi aure?

Kana ganin ni da hankalina zan yarda in auri macen da take min gani-gani ne? Ita fa a yadda na lura gani

take kamar alfarma tayi min idan ta aure ni.

"Don haka gaskiya sai dai kuyi ha™uri Baffa..."""

"""A'a! A'a Mudansiru!! Don Allah don Annabi kayi ha™uri. Kar ka ce ka fasa aurenta don Allah. Na Wauki"

"al™awari zan yi mata faWa sosai, idan ta kama da duka ma Wallahi zan haWa mata. In Allah ya yarda baza"

"ta sake ™in bin umarninka ba, kayi ha™uri don Allah."""

"Baffa ya faWi maganganun cikin tashin hankali, idanunsa sun kaWa lokaci Waya sunyi jaa saboda tsananin"

tashin hankali da damuwa.

"Duk da maganganun Mudan Win sun ™ona masa zuciya, musamman in da ya kira Zulai da shegiya. Amma"

"zai iya shanye fiye da haka akan dai ace ya fasa auren Zulai, a cikin waWannan ™idayayyun kwanakin da"

"suka rage ya aurar da ita. Da wannan dalilin yasa bai tsaya tunkarar iyayen Mudan ba tunda dai shi ne mai aure, kuma shi Mudan Win ba yaro bane tunda har ya tara iyali."

"Sannan bai tsaya turo Waya daga cikin ´an'uwansa gurin Mudan Win ba ya zo da kansa, zuwa da kai ai ya"

fi sa™o. Kuma yadda zai ™as™antar da kai yaba Mudan ha™uri ya san ba lallai ne ´an'uwansa su iya yin

haka ba.

"Šan shiru Mudan yayi yana ciccijewa yana hura hanci, irin a dole shi fa an takura shi Winnan. Kamar bazai"

"tanka ba, amma kuma wani tunani da yayi yasa shi cewa."

"""Baffa... Ni fa gaskiya na gama magana. Amma tunda ka ce za ka mata faWa zan je inyi shawara, duk"

"yadda ake ciki zuwa yamma ko gobe za ka ji ni. Na barka lafiya, a gaida iyali."""

"Yana gama faWin haka da saurin gaske ya wuce ya ba Baffa guri, don ma kar ya sake tare shi da wasu"

kalaman magiya da ban ha™urin da yake ji babu abinda za su canja matu™ar Zulai bata sauke girman

kanta ta je ma Yahanasu barkan haihuwa yau ko gobe ba.

"Haka Baffa ya bar ™ofar gidan Mudan jikinsa a sanyaye, jan ™afafunsa yake tayi hankalinsa tashe har"

"Allah yasa ya isa gida lafiya. Saboda tsananin damuwa duk yadda Innaye ke ta bin shi da kallon tuhuma ya kasa sanar da ita yadda suka yi, ya bari ne tukunna sai ya ji tsayayiyar magana daga bakin shi Mudan Win. Ita kuma Innaye saboda tsananin ladabi da biyayya irinna matan da ta kasa titsiye shi da tambayar yadda suka yi, sai kawai ta kawo ido ta zuba masa tana cigaba da addu'ar tabbatuwar auren kamar"

yadda aka saka shi.

"[1/1, 12:01 AM] Fareeda Abdallah: Tun safe har yamma babu wata ™wa™™waran sa™o da Baffa ya samu"

daga Mudan ko wakilansa. Tsananin tashin hankali da damuwa yasa ya kasa faWa ma ´an'uwansa halin

da ake ciki.

Idan ya kalli Zulaikha da ita ma tun bayan abinda ya faru jiya sam ba ta cikin walwala sai yaji kamar zai

saka kuka.

Ya sani ko Zulai ta ™i Allah a wannan gaSar da bikinta yazo daf baza ta taSa so ace an fasa bikin ba.

"Kwanakin baya da kunnensa ya ji hirar Zulan da Yayarta Balira, tana faWa mata ita kanta tana so ace yau ga shi tayi aure, amma tunda mijin bai zo ba ya za tayi da ranta?"

"'Wallahi Aunty Balira ko da kuke ganin kamar ba na damuwa ina damuwa fa, amma ya na iya da abinda"

ya gagari tuwo in ji kishiyar ™onanniya? Mudan da kuke ganin kamar ina wula™anta shi don kar ya aure ni ina da dalilai da dama da nake ganin bamu dace da juna ba ni da shi. Amma ya zanyi? Tunda babu wanda ya fito neman aure na bayan shi? Haka nan zan aure shi. Ina ta addu'ar idan aurensa alkhairi a gare ni

Allah ya tabbatar da shi.'

"A Lokacin da ya tsinkayi waWannan maganganun, a zauren gidan ne tayi ma Yaya Balira rakiya za ta koma"

"gidanta, shi kuma ya sako kai zai shiga gidan da yaji maganar da suke yi sai ya tsaya ya saurara."

Da la'asariyya li™is yana zaune a cikin turakarsa ya ™walla ma Bilya Waya daga cikin ™ananun ´a´ansa kira.

"""Salamu alekum. Ga ni Baffa."""

"Yaron ya faWa a ladabce, bayan ya dur™usa har ™asa a gaban Baffa."

"""Yi maza Wakin Innaye ka kira min Zulai."""

"""To Baffa."""

A guje yaron ya fice daga Wakin yana haWawa da ´an tsalle-tsalle. Ba'ayi cikakken mintuna uku ba sai ga

sallamar Zulaikha a ™ofar Wakin.

"Sai da ya amsa, yayi mata umarnin shiga sannan ta shiga cikin Wakin. Tana sanye da wani zumbulelen"

"hijabi kamar mai takaba. Idanun nan sunyi kozai-kozai sun kumbura alamun ta sha kuka, a bakin kofa ta tsuguna."

"""Ga ni Baffa."""

Ta fad'a da dasasshiyar murya.

"""Zulaikha?"""

Ya kira sunanta a tausashe.

"""Na'am Baffa"""

Shiru yayi yana sake kare mata kallo na wasu dakiku kafin ya cigaba da cewa.

"""Da safe na je har gida na sami Mudansiru. Irin maganganun da na ji daga bakinsa a kanki sam ban ji"

"dad'insu ba. Amma na yi mishi uzuri, saboda ban san girman laifin da kika yi mishi ba har idanunshi suka rufe ya farfaWa min waWannan maganganun."""

Nannauyan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya cigaba

"""A ta™aice dai, ya faWa min cewa kin raina shi. Sam bakya bin umarninshi a matsayinshi na wanda yake"

niyyar aurenki. Da wannan dalilin yasa na kira ki yanzu don in tambaye ki gaskiyar abinda ya faru. Kuma

"ina ro™onki don Allah ba don ni ba ki ji tsoron Allah ki faWa min gaskiyar abinda ya haWa ku."""

A cikin Wabi'un Zulaikha da kusan duk ´an gidansu suka shaide ta akai shi ne ™arya ba ya daga cikin

halayenta. Za ta fito ta faWi gaskiya ko da ita ce da laifi. Don haka a yanzu ma bata yi ™asa a gwuiwa ba

wajen sanar ma da Baffa gaskiyar abinda ya faru.

Bayan ta gama sanar da shi kuma ta ™ara da faWa masa babban dalilin da yasa ta ™i zuwa barkan matarsa

kamar yadda ya nema.

"""Baffa, matarsa Yahanasu tun zamanin ´anmatacinmu da su ta tsane ni. Ban samu sau™inta ba sai da"

tayi aure. Amma jin zancen mijinta yana neman aure na babu irin ba™a™en maganganu da munanan

zagin da ba ta aiko min. Kwanaki can har aiko min tayi muddin na kuskura na auri mijinta ta rantse da

"girman Allah a daren ranar za'a fitar da gawata a gidanta. Innaye shaida ce, duk irin maganganun da take"

min aike Innaye ta sani. Ban taSa faWa maka bane don kar ku ga kamar ba na son auren ne.

"Duk na faWa ma Mudan amma ya ™i fahimtata. Tsorona Allah tsorona

12 / 50