Advertisements
Chapter 39 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   39 / 50

114K to 117K   out of 147.7K words

da ya fara mi™ar hanya sosai sannan ya Waga wayarsa ya kira Innaye, bayan sun gaisa, ya sanar da ita"

"ga shi nan ya kamo hanyar zuwa Fa™o, kuma tafe yake da Aadil za ta yaye shi a can."

"""Ita Fatiman da hankalinta da nutsuwarta ta dam™a maka yaron da cewa ka kawo shi in yaye muku shi"

"a nan?"""

Tambayar farko da Innaye ta fara yi mishi kenan.

"Har ya yi niyyar yanko ™arya ya faWa mata, sai kuma ya yanke shawarar gara ya faWa mata gaskiya kawai,"

saboda gudun abinda zai je ya zo.

"""A'a Innaye! A matsayina na ubansa ni ne kawai nayi ra'ayin in kawo shi gurinki mahaifiyata ki yaye min"

"shi..."""

"""Bazan karSe shi ba."""

Ta katse shi cikin faWa tun kafin ya aje numfashin maganarsa. Ta cigaba da magana muryarta na rawa

kamar za ta saka kuka.

"""Yi sauri ka mayar mata da Wanta. Idan ba haka ba Wallahi ko ka zo da shi wahalar banza kawai za ka yi"

"don sai ka koma mata da shi."""

Ta ja numfashi sannan ta cigaba da cewa

"""So kake in karSi Wan ta ta zo ta tozarta ni a cikin jama'a sannan ta Wauki Wanta? Ita da kanta Bintun da"

"take babba yaushe har ta iya sakin jiki tayi rayuwa a cikinmu ™auyawa balle har tayi kuskuren bari Wanta ™wallin ™wal ya rayu da mu? Dama yaya lafiyar giwa balle ta yi hauka? Mayar mata da Wanta, in da rabon mu rayu da ´a´an binni zan rayu da na Zulai, na san Kamalu ko kyauta na ce ina so ya bani Wansa bazai"

"hana ni ba..."""

Tsananin zafi da raWaWin da maganganun Innaye suka yi masa yasa bai san sa'adda ya katse wayarsa ba.

"Gangarawa gefen titi yayi ya faka motar. Ya daWe cikin shiru, zuciyarsa ba abinda take yi sai tafarfasa."

Idanuwannsa ciccike da hawaye saboda irin ba™a™en maganganun da Innaye ta yayyaSa masa.

Lokaci bayan lokaci yana waigawa kujerar baya ya kalli Aadil da yake kwance a Wan gadonsa na cikin

"mota, har wannan lokacin barcinsa yake yi hankalinshi kwance."

'Yanzu shi kenan Bintu ta gama cin galaba a kanshi? A matsayinshi na miji bai da iko da gida da iyalinshi

"sai yadda Bintu ta tsara ko ba ya so haka za ayi? Yanzu yadda ya Wauko Aadil haka zai mayar mata da shi yana ji yana gani sai dai ta kai shi gurin Ummanta?"""

Bai taSa shiga matsananciyar da-na sanin biye ma Bintu da yai ta yi irinna yau ba. Ba ma da na sanin biye

"mata ba, a yau har da na sanin aurenta ya yi. Wane irin zamantakewa ne ace ´an'uwa da iyayen miji ba"

su da ikon zuwa gidanshi su sakata su wala yadda suke so?

"""Ya hayyu ya ™ayyum! Bi rahmatika astageethu, aslihlee sha'anee kullah, wala takilnee Warfata ayn"""

"Ya faWa a fili idanunsa a lumshe, zuciyarsa cike da sakankancewa da neman agaji."

"Ya daWe sosai yana maimaita addu'ar, har zuwa wani lokaci sannan ya buWe idanunsa da suka canja launi"

"zuwa jajaye. Amma a maimakon ya cigaba da tafiya da motar hanyar da zai fice daga Abuja, revers yayi,"

"ya mi™e hanyar komawa zuwa cikin gari, zuciyarsa babu daWi ko kaWan."

****** ******

"A karo na saba'in da biyu ta Waga waya ta danna kiran lambar Hafiz, amma wani abin takaici shi ne da"

"kiran ya fara alamun zaiyi ringing, sai ya katse, sai su rubuta mata User busy. Bisa ga dukkan alamu Hafiz dai kulle lambarta yayi don kar ta same shi a waya."

"Haushi da ba™in ciki yasa tayi cilli da wayar jikin bangon gado, a karo na biyar ta sake Wora hannu bibiyu"

akai ta fashe da wani ™a™™arfan kuka kamar wacce aka isarwa da mummunan labarin mutuwar iyayenta

biyu ta hanyar hatsarin mota.

"Da madungure ta sauka daga kan gadon tana rusa kuka, takai gwauro ta kai mari a tsakiyar Wakin. Duk"

tunaninta shi ne ya ™u™e ne akan ina Hafiz yake haramar kai mata Wanta Aadil?

Tun bayan da ta farka daga nannauyan barcin da ya kwasheta da misalin ™arfe takwas da minti ashirin na

"safe, ta shige bayi tayi brush. Ko da wasa hankalinta bai kai kan gadon Aadil ba balle har ta fahimci ba ya"

"kwance a ciki sai bayan da ta fita zuwa ™aramin kicin Winta na sama, ta haWo tea ta koma Wakin tana kurSa a hankali saboda wani masifaffen yunwa da take ji kamar anyi mata yasa a cikinta."

Tunda ta le™a harabar tsakar gidan taga babu motar Hafiz ta san ya wuce Fa™o kamar yadda ya saba duk

ranar asabar. In dai ba ita ta Waga Aadil daga kwance ba tayi mishi wanka yana kai misalin ™arfe goma

zuwa goma da rabi na safe yana barci. Shi yasa hankalinta bai kai kan ba ya cikin gadonsa ba.

"Sai da ta gama shan tea, ta mayar da kofin kicin, ta koma cikin Wakin ta shige banWaki ta haWa ma yaron"

"ruwan wanka. Tana yaye net Win saman gadonshi da niyyar Waukan yaron sai taga wayam. Da farko ta zaci idanunta ne ke mata gizo, don haka sai ta Wan mutsittsika idanunta don su ™ara washewa. A lokacin ne fa ta tabbatar ba ya nan. Ai a sittin ta fice zuwa Wakinta inda ta haWa kayayyakin Aadil. Suma suka ce"

Wauke mu inda kika ajiye.

"Da yake ta san yadda suka rabu da Hafiz Win a daren jiya, bata tsaya wani raba Waya biyu ba ta san Hafiz"

ne ya shammaceta ya Wauke mata yaro.

"""Kan ubancan kayyasa. Ni Hafiz zai shammata? Na rantse da girman Allah yadda ka Wauke shi ka tafi da"

"shi kai da ™afafunka za ka dawo da shi, zan ga ´ar iskar tsohuwar da take da ™warin gwuiwar ri™e min Wa a ™auyen ™ayau idan ita ce tayi min na™uda ta haifo min shi."""

"Tayi maganganun cikin masifa da bala'i, bakinta har tartsatsin miyau yake yi don tashin hankali."

"Da farko har za ta bari ya isa sannan ya dawo mata da Wanta, domin tana da tabbacin in dai Innaye da"

´a´anta ba giyar wake suke sha ba baza su ri™e mata Wa a ™auye ba. Can kuma sai taga ai idan ta bari

Hafiz ya tafi da Aadil ya wuni mata da Wa a ™auye ba tare da amincewar ita uwar Wan ba ai ya gama cutar

"da ita, cutarwa ta ™arshen-™arshe."

Don haka afujajan ta koma Wakinsa inda tayi barci ta Wauki wayarta akan durowar bedside ta lalubo

lambarsa ta fara danna mishi kira. Zuciyarta cike da alwashi iri-iri da barazana da rantse-rantsen da za

"tayi mishi kan idan bai dawo mata da yaronta yanzu-yanzu ba za su samu mummunar saSani, irin saSani da balbalin bala'in da bai taSa tunanin za su samu ba a tarihin rayuwar aurensu."

"Sau uku kacal ta samu nasarar kiran ya shiga bai Wauka ba, tun daga waWannan ukun, duk sadda kiran"

yayi kamar zai shiga sai a saka mata user busy.

"A cikin da™i™u sittin da suka biyo baya, ta yi kuka, ta yi kuka, irin matsanancin kukannan da tunda uwarta"

ta haifeta bata taSa yin irinshi ba. Domin a wannan lokacin zuciyarta ta fara tunanin idan su Baffa suka

ri™e Aadil a can Fa™o kamar yadda Hafiz yake so ya za ta yi?

Cikin kuka da majina ta fara rantse-rantse tana shan alwashi...

"""Na rantse da girman Allah... ko sun ri™e shi gobennan zan yi sammakon tafiya in karSo Wana, in sama"

da ™asa za su haWe Wallahi Tallahi sai sun ba ni yarona. Idan kuwa sun ™i ko da ´an sanda da sojoji ne sai

"na je na amso yaro na, duk abinda zai faru ya daWe bai faru ba..."""

"Kamar a mafarki sai taji Mai gadi yana buWe get Win gidan, da saurin gaske ta matsa jikin window,"

"zuciyarta cike da fatan Hafiz ne ya canja ™udurinsa ya dawo mata da Wanta, duk da wani sashe na zuciyarta na faWa mata abu ne mare yiwuwa Hafiz ya fasa ™udurinsa a sau™a™e."

˜uri tayi da idanunta jikin motar da take shigowa sannu a hankali har ta ™arasa shigowa tsakar gidan.

"Nannauyar ajiyar zuciya taja ta sauke, motar Aminiyarta Raudha ce."

Tana nan tsaye a jikin window har Raudha ta gama daidaita fakin Win motar ta kashe ta fita. Hakan yasa

"ta saki labulen windon ta fice daga Wakin da sassarfa, zuciyarta na ™ara Wugunzuma."

"Kamar an buWe famfo sabbin hawaye suka sake Salle mata, haka ta sauka ™asa ta tari Raudha a falo"

"fuskarta kaca-kaca da hawaye, ga idanunta da suka kumbura suka canja launi saboda tsabar daWewa tana rusa kuka."

"""Raudha... Hafiz ya kashe ni..."""

"Kalaman da ta fara faWa ma Raudha kenan cikin matsanancin kuka da rawar baki, bayan ta ru™un™umeta"

a tsakiyar falon.

Ita kuwa Raudha ga tsammaninta Bintu ta gano Hafiz yana soyayya da Karima ne. Daman kuma takanas-

ta kano abinda ya kawo ta gidan kenan ta faWa mata. Ashe kaya ne ya tsinke a gindin kaba. Don haka sai cewa tayi

"""Uhmmm! KaWan daga cikin halin maza kenan! Ai da can da muke faWa miki ba cewa kika yi Hafiz ya"

"sha ban-ban da sauran maza ba? Yanzu wa gari ya waya Bintu?"""

"Bintu dai ba baka sai kunne, illa iyaka ma sai ™ara ™arfin kukanta take yi tana rerawa kamar tashin jiniyar"

motar ´an sanda.

Da fuska mai cike da tausayi Raudha ta ri™e kafaWar Bintu taja ta suka zauna a kujera mazaunin mutum

"uku, a tausashe ta ce"

"""Kiyi ha™uri Bintu! Na san abin da ciwo to amma ya kika iya da abinda ya gagari wuta? Kukan nan da"

"kike ta rusawa sam ba mafita ba ce. Idan ma za kiyi shiru mu nemi mafita gara kiyi shiru. Yanzu ina shi Hafiz Win?"""

"""Ya tafi da shi fa Raudha... Ya tafi da shi... Ni babban damuwata idan Aadil ya farka bai ganni ba kuma"

"bai ga Umma ko Mashku ba wane irin firgita da tashin hankali zai shiga? Na rantse da girman Allah akan Waukar min Wa da Hafiz yayi ya tafi da shi wannan tsinannen ™auyen ba tare da izinina ba sai munyi gagarumin tashin hankali da shi."""

Galala Raudha tayi da baki tana kallon Bintu ba tare da ta gane maganganun da take yi ba. Ganin dai ta

kasa raba Wayan biyu yasa ta cewa

"""A'a! Wai tsaya Bintu, akan me kike magana ne?"""

Ba tare da damuwa ko tuhumar irin maganganun da ita Raudha ta fara yi ba Bintu ta kora mata bayanin

duk halin da ake ciki na tafiya da Aadil yaye gurin Innaye.

"""Kam bala'i!! Amma gaskiya Hafiz ya gama raina ki Bintu. Ko da yake ni banga laifin Hafiz ba sai na ki,"

tun farko ke ce kika ba shi yarda Wari bisa Wari shi yasa har yaga wallenki ya fara gara ki yana wula™anta

"ki yadda yake so."""

Raudha ta faWa cikin tsantsar takaici da ba™in ciki. Kafin Bintu ta ce wani abu ta cigaba da cewa

"""Saboda in dai ba burin ya wula™antaki ya tozarta ki ba ta ya za'ayi ya Wauki kyakkyawan yaro ajebo irin"

"Aadil kuma Wan shekara Waya kacal ya kaishi wannan ™azantaccen ™auyen na su? Wannan burin kashe miki Wa kawai yake da shi. Idan kuwa kika bari kuka cigaba da tafiya a haka! Na rantse da Allah sunanki sorry...!"""

Maganganun Raudha babu abinda suke ma Bintu illa ™ara tunzurata. Shi yasa hawaye ya ™i tsayawa a

"idanunta, ga wani fitinannen ciwon kai da ya addabeta amma don tsananin ba™in ciki da takaici ta kasa"

daina kuka.

"Sai da Raudha ta gama ziga Bintu iya ziga, sannan ta fara rarrashinta da cewar ta adana kukanta ya isa"

"haka. Kawai ta jira dawowar Hafiz suyi duk wacce za suyi, amma tana ™ara jaddada mata ko sama da ™asa za su haWe kar ta kuskura ta bar Aadil ya kwana biyu a ™auyen Fa™o."

"Wannan tashin hankali da Raudha ta tarar da Bintu a ciki, shi ya hana ta faWa mata maganar Karima da"

Hafiz. Tsoronta Waya kar Bintu ta sume mata idan ta ji labarin tashin hankalin da ya ninka maganar kai

Aadil Fa™o.

Ko a yanzu ba ™aramin tsorata tayi ba da wani irin numfarfashi da Bintun take ja akai-akai kamar mai

"cutar athma. Shi yasa ta ™ara Sata lokaci tana rarrashinta da tausasan kalamai, ta gyara mata Wakunan sama kafin isowar Baba Rabi."

"Bata bar gidan ba sai da ta tabbatar Bintu ta Wan samu nutsuwa kaWan, ta sha paracetamol ta kwanta"

"barci. Sannan ta samu ™warin gwuiwar barin gidan jikinta a sanyaye, zuciyarta cike da tausayin ™awartata"

da sai a yanzu ne namiji ya fara buWa mata shafi-shafi na munanan halayensa.

"Babban fatanta Waya shi ne, Allah ya ba Bintu ikon fige wannan kazar wahalar a sau™a™e. Domin ita"

"shaida ne, duk abinda zai biyo ta kan soyayyar da Bintu take ma Hafiz ba ta Waukar shi da sau™i balle har tayi gangancin Waukarshi a wasa. Yarda take da shi mai girma akan irin son da Hafiz yake mata, da wanda ita take mishi, babu kunya babu tsoron Allah take bugun ™irji a cikin ™awayensu tana tutiyar mijinta ya"

fita daban da sauran gama-garin mazaje. Tsakani da Allah ta fara tausayin Bintu.

Har ta isa gidanta zuciyarta cike take fal da tunanin mabanbantan hanyoyin da za ta bi wajen taimaka ma

"Bintu da dukkan ™arfinta da dabararta. Domin Bintu ta yi mata halarci mai yawa a rayuwa, baza ta taSa mantawa da taimakon Bintu gare ta ba har zuwa wannan matsayi da take kai a yanzu, sakamakon kyautatawa kuwa kyautatawa ce."

*******

"Saboda tafiyar da baiyi da wuri ba, kuma ko da ya isa can Fa™o ma bai fito da wuri ba. Ya isa gida ne da"

misalin ™arfe goma sha Waya da minti biyar na dare. Kallo Waya za'ayi mishi a fahimci tabbas a jigace yake.

"Ga wahalar hanya, ga wahalar tu™a mota kuma tafiya mai nisan gaske, abinda ya daWe baiyi baiyi ba."

"Ko a yanzu don direbansa ba ya nan ne, ´arsa ta cikinsa Allah yayi ma rasuwa bagatatan a garin Suleja."

"Dole suka tafi da Hafiz yayi ma iyalanshi gaisuwa, yayi musu sha tara ta arziki sannan ya tu™a motar da"

kansa ya koma Abuja.

"Duk da dare ne, tsakar gidan ko ina haske ne tar kamar rana, saboda wadatattun ™wayayen lantarki"

masu haske sosai da aka ma™ala guri-guri a tsakar gidan.

Duk da tsarabobin da su Innaye suka haWa mishi a cikin mota ya kasa Waukar komai. Wayarsa kaWai ya iya

"Wauka sai makullin motarsa da ya zare ya nufi babban falonsu. Sannu a hankali yake tafiya saboda gajiya, yana isa bai tsaya wani Sata lokaci ba ya murza hannun ™ofar ya cusa kanshi cikin falon."

"KiciSus suka yi da Bintu, wacce duk wannan dare da ya fara tsalawa idanunta biyu. Tsayuwar motarsa a"

"tsakar gidan yasa ta Wauki hijabi ta saka ta sauko ™asa zuwa falon a gaggauce, ba don komai ba sai don"

zakwaWin ganin shin Hafiz ya dawo mata da Aadil? Ko kuwa su Innaye sun shirya tarbar bala'i da

masifarta ne yasa suka yi gangancin ri™e mata Wa?

"Abu na farko da ta fara yi shi ne kallon hannayensa, ganin wayam! yasa ta jefa mishi tambaya da murya"

mai cike da tartsatsin tashin hankali ba tare da ko sannu da zuwa ta samu sararin furta mishi ba.

"""Hafiz ina ka kai min yaro na?"""

"Da yake Hafiz Win namijin duniya ne, ko kallonta baiyi ba. Sai ma hannunsa da yasa a hankali ya matsar"

"da ita gefe Waya, saboda bake-bake tayi a gabansa ta tare masa hanyar shiga cikin falon."

"Da yake a cikin bala'i take, sam bata lura da yanayin da yake ciki ba. Don haka da saurin gaske ta sake"

shan gabansa ta ™ara bake-bake har da ri™e ™ugu. Bakinta har yana tartsatsin miyau saboda masifa ta

cigaba da cewa

"""Babu inda zan matsa, na rantse da Allah babu inda zan matsa sai ka faWa min in da ka kai min Wan"

"jaririn yaro na..."""

"""Bintu...!!!"""

Ya ™walla kiran sunanta da wani irin tsawa mai taratsi da barazanar fasa mata dodon kunne.

Duk turjewa da daurin zuciyarta bata san sa'adda ta Wan ja da baya ba saboda firgitan da tayi. A Wan

"tsorace ta Waga ido tana kallonsa, sai a lokacin ta lura da yadda ™wayoyin idanunsa suka kaWa suka yi jajur, kamar ba nashi ba."

Da wata irin gwarjejiyar murya mai cike da fitina ya ce

"""A yau! Ke Bintu kin ci albarkacin rayuwar mutane uku mafiya muhimmanci a gare ni. Na rantse da"

"Wallahi! Tallahi!! Billahi!!! Ba don waWannan mutane uku ba da yanzu tsakanina da ke wani mummunan zance ake yi ba wannan ba. Don haka, ki matsa ki bani hanya in shiga ciki salin-alin ba tare da wani tashin-tashina ba. Idan kuma kin shirya taron Aradu da ka, don Allah ki sake yun™urin tare min hanya"

"Bintu."""

Duk yadda ta shafe tsawon yinin tana shan alwashi kan irin balbalin bala'in da za ta sauke mishi idan ya

"dawo gidan ba tare da Aadil ba, ta rasa dalilin da yasa maganganunsa suka yi ma sassan jikinta wani irin dukan da yasa lokaci Waya tayi la™was! Ba ma kamar waWannan manyan rantsuwa uku da ya jero mata a lokaci Waya. Duk da bata gama fahimtar inda maganganunsa suka dosa ba lallai jikinta yayi mutuwar da"

yasa lokaci Waya ta nemi duk wani bala'i da masifa da ta yini tana ji da su ta rasa.

Ita da kanta ta ™ara janye jikinta daga kan hanya. Shi kuma ya shiga cikin falon da wani irin taku na

cikakken namiji ya nufi hanyar da zai hau sama ba tare da yayi mata kallo na biyu ba. Saboda wani irin

ba™in Bintu da yake gani.

"Bayan shigarsa cikin Waki, wayar hannunsa da makulli kawai ya ajiye ya faWa banWaki. Cikakkun mintuna"

"ashirin da biyar ya Sata yana gasa jikinsa da ruwan zafi kafin ya fito, jikinsa sanye da rigar wanka."

"Wasu mintuna goma sha biyar ya sake Satawa gurin shafa mai, shirin barci, ya fesa daWaWan turarukansa"

masu sanyin ™amshi sannan ya Wauki wayarsa ya bi lafiyar gado.

"Ba tare da duba tsalawar da dare ya fara yi ba ya lalubo lambar Zulai, ya tura mata Wan gajeren sa™o mai"

Wauke da kalaman godiya da addu'ar Allah ya ™ara dan™on zumunci a tsakaninsu.

"Bayan sa™on ya tafi ajiye wayar yayi, ya janyo lallausan bargon ya lulluSa har zuwa saman ™irjinshi. Luf"

yayi akan filo ya lumshe idanu yana tunanin abinda ya faru bayan Innaye ta tabbatar mishi baza ta karSi Aadil ta yaye shi ba.

"Har ya kama hanyar komowa gida, zuciyarsa cike da shan alwashin yadda Innaye bata karSi Aadil yaye ba"

"itama Bintu bata isa ta kai shi gidan Ummanta ba. Sai dai ta yaye shi ita da kanta a gidansu, idan kuma ba haka ba to saidai ta cigaba da bashi nono har zuwa sadda shi da kanshi Aadil Win zai yaye kansa."

"Har ya kusa isa gida sai ga kiran Zulai ya shigo cikin wayarsa, karo na farko tun bayan da

39 / 50