Advertisements
Chapter 44 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   44 / 50

129K to 132K   out of 147.7K words

kunne har kika hana ta zama gidan mijinta bayan"

"ke kina naki gidan?"""

Cikin rawar murya da in-ina Raudha ta fara yunurin kare kanta.

"""Babbbbbbaaaa haka bane Wallahi Umma..."""

"""Idan ba haka bane to yaya ne? Saurareni ki ji da kyau!! Daga yau, na raba ki da Bintu tunda dai ke ba"

"awar arziki bace. Idan kuma kika bari na sake samun labarin kin zo gurinta, ko kuma ita taje gurinki har a ganku tare, ko kuma ki kirata a waya ko ita ta kira ki na rantse da Allah da Aliyu zan haWa ki. Kuma kin san halinshi sarai, don ya bi ki har gidan mijinki ya hukunta ki ba abinda ya dame shi bane. ace min da"

"gani munafuka kawai."""

"Sum-sum Raudha ta fice daga Wakin kanta a asa, hankalinta a Wugunzume, ko wawaran kallo ta kasa"

Waga idanu tayi ma Bintu balle mahaifiyarta.

"Har ta fita daga Wakin, Bintu ko wawaran motsi ta kasa yi, tsumu tayi a zaune inda take kamar kazar"

"da aka tsamo a cikin ruwan zafi. Hankalinta a tashe ainun, miyaun bakinta ya afe af! Ta rasa wasu irin kalamai ne ya kamata tayi amfani dasu gurin ba Ummansu hauri."

"""Ke kuma na dawo gare ki! Sakarya! Wawuya!! Shashasha!!! Wacce duk irin shekarun da tayi a duniya"

"bata san inda yake mata ciwo ba."""

Mahaifiyarta ta katse mata tunani da faWin waWannan maganganun cikin matsanancin fushi da Sacin rai.

Kafin ta buWe baki tayi magana Umma ta cigaba da cewa

"""Ba ni da lokacin Satawa wajen baki shawara Bintu, saboda kin daWe da goge min hadda, kin yi abinda"

"ban taSa tsammanin ko rabi-rabinshi za ki aikata ba. Abinda ya faru yasa na daWe da yanke tsammani a kanki Bintu. Magana Waya zuwa biyu zan faWa miki a yanzu, idan kin so ki bi, idan baki so ba za ki iya aikata duk abinda ya kwanta miki a rai. Ni kuma za ki ga abinda zan aikata a matsayina ta wacce tayi"

naudarki zuwa duniya.

"A matsayina na mahaifiyarki, daga yanzu har zuwa nan gaba ko da wasa kika yi yunurin aikata wani abu,"

"ko sakawa a aikata wani abu da zai cutar da Amaryar Hafiz, ko shi kanshi Hafiz Win, ko auren da yake"

"yunurin yi ban yafe miki ba.!"""

"A haukace Bintu ta Wago kai, jikinta babu inda ba ya rawa, dayar ta iya buWe baki ta ce"

"""Umma..."""

Da saurin gaske Umma ta Waga mata hannu alamar dakatarwa.

"""Magana ta biyu shi ne idan kika sake zuwa gurin Raudha, ko kiranta a waya, ko ita ta kira ki a waya"

kika Wauka har kika yi amfani da Waya daga cikin munanan shawarwarin da take baku ban yafe miki ba.

"Na ga kamar dusa ne a wawalwarki, dole sai ana yi ana taka miki burki arfi da yaji. Sakarya kawai."""

"Da gama faWin haka bata tsaya saurararta ba ta fice daga Wakin, bayan ta ja wani dogon tsaki kamar"

bakinta zai taSa asa.

Ta fita ta bar Bintu cikin wani mawuyacin hali na tashin hankali. Zuciya da wawalwarta a tsaye cak! Ta

ma rasa wani irin tunani ya kamata tayi?

*******

"Labarin sakin da Hafiz yayi ma Bintu, abu ne da ya zama a sirrance ta Sangaren Hafiz Win. Ko da wasa"

"baiyi gigin faWa ma wani daga Sangarensa ba, hatta Zulai da a yanzu suke very close da ita."

Bayan sati biyar da faruwar al'amarin ne Mahaifin Bintu ne ya kira Alhaji Lurwanu yake mishi orafi kan

yadda bai kira shi a waya ya jajanta mishi kan abinda ya faru ba.

"Mamaki mai girma ne ya kama Alhaji Lurwanu, da takaici sosai a muryarsa yake nuna damuwar yadda"

Hafiz Win ya iya sakin Bintu ba tare da ya kai mishi orafinta ba.

"""Uhmmm! Shi fa Hafizu ba shi da laifi Alh Lurwanu. Gaba Waya laifin na Bintu, kuma ko ni ne a matakin"

"da yake kai iya hukuncin da zan iya Wauka kenan zuciyata tayi sanyi-sanyi."""

Ba tare da Sata lokaci ba ya kora ma Alh Lurwanu bayanin duk abinda ya faru.

"""Ikon Allah! Amma kuwa in dai haka ne Bintu bata kyauta ba. Sai dai kuma shi Hafizu kamar ya yi"

"gaggawa gurin sakinta. A sanina akwai hanyoyi da dama na ladabtar da mace, saki shi ne mataki na"

arshe-arshe bayan duk an bi waWancan hanyoyin an kasa cimma matsaya.

"Amma Alh Aminu (Baffa) ya sani kuwa?"""

"""To gaskiya ba na jin shi ma ya sani, don dai bai kira ni ba. Ko kai Winma dalilin da yasa na kira ka ganin"

"yadda Bintun ta kasa haura ta rungumi addara ne. To ya zanyi? Hannunka ba ya ruSewa ka yanke ka yar Lurwanu. Duk da dai ita ce ba ta da gaskiya, kuma har yau na kasa nuna mata a fili ina tausaya mata. A can arashin zuciyata ina jin zafin yadda ta lalace, ta are, ta shiga cikin halin aa-ni-kayi. Ko gurin"

"aiki fa ba ta iya zuwa, a yanzu idan ka ga Bintu na rantse ba lallai ka gane ta ba."

"Don Allah idan da hali kayi wani abu akan lamarin..."""

"""Yin wani abu ya zama dole Alh! Amma ina roonka alfarma Waya. Alfarmar kuwa ita ce don Allah"

"yanzu muyi ma Hafiz uzuri, ka ga jibi idan Allah ya kaimu za'a Waura aurenshi... Muyi hauri, zuwa sati na sama idan mai duka ya kaimu da kaina zanyi takakkiya zuwa Ofis Win shi in ji ya za mu Sullo ma al'amarin. Ka kwantar da hankalinka, in sha Allah komai zai zo ya wuce..."""

"""Ba damuwa Alh! Na gode."""

******

Ta Wauki tsawon mintuna goma sha biyu hawaye masu zafi na sauka daga kwarmin idanuwanta.

"Duk da hawayen da ke jerangiyar sauka daga idanunta, kallon fili da na idanun zuciyarta bai Wauke daga"

kyakkyawan hoton free wedding pic na Hafiz da Amaryarsa Kareema ba.

"Zuciyarta una, raWaWi, zafi, azaba take yi mata, kamar za ta faso irjinta ta fito don tsananin bain ciki da"

takaici.

"""Yanzu shi kenan? Tana ji tana gani za ta sadaukar da mijin da ta gama shan wahalar Wawainiyarsa ga"

"wata banza can da bata san darajarsa ba?"""

"arin bain cikinta shi ne, Hafiz Win ne da kanshi ya saka kyawawan hotunan a status Win shi na whatsapp."

"""Yanzu shi kenan har Hafiz ya manta da babinta a rayuwarsa?"""

"Yatsa ta saka, ta ara zumin Win hoton fuskarsa tana ara kallon wani masifaffen kyau da yayi. Dama can"

"Hafiz mai kyau ne, kyawunsa na Waya daga cikin abinda yasa take mutuwar son Hafiz. Domin idan ba faWa aka yi ba, irin kyawun Hafiz da gayunsa ko rantsuwa aka yi babu kaffara za a ce bai haWa jini na kusa"

ko na nesa da mutanen auye ba.

*Assalamu alaikum*

Ina yininku? Akwai set Waya na maganin mata wanda wani malami ya haWa bisa amana. Amma don

"girman Allah ar'uwa ki ji tsoron Allah idan kin san ba kya fama da matsala tsakaninki da mijinki kar ki siya. Saboda maganin ya taSo wani Sangare na mallaka, wata ar'uwa ce da mijinta ke neman mata aka haWa ma maganin. To kuma cikin hukuncin Allah sai auren ya mutu kafin isowar maganin, kun ji dalilin da"

yasa na tallata maganin. KuWin maganin 10k ne. Idan baki shirya ba don Allah kar ki taSo ni ta pc.

Maganin rashin haihuwa.

Cutar sanyi na infection ko wani iri.

Maganin cancer ko wane iri.

Maganin wankin nono ga masu jego.

Maganin sanyi na masu jego.

Da sauran cututtuka in sha Allah muna da ingantattun magunguna na gargajiya akan farashi mai

saui

"07039080978, 09077591726"

"""Yanzu haka za ta zauna ta naWe hannu a irji ta zura ido tana ji tana gani wata mace can da ba ita ba ta"

"mallaki Hafiz bayan ita ta gama shan wahala da shi?"""

Ta sake tambayar kanta a fili. Lokaci Waya jikinta ya Wauki rawa kamar ana kaWa mata ganga.

"Umarnin zuciyarta jikinta ya bi, ba don ranta yana so ba ta talubo lambar Hafiz ta danna mishi kira. Cikin"

"ananin lokaci wayar ta fara ringing daga can Sangaren, arar da yake bugawa kamar da sautin bugun"

zuciyarta.

"Daga can Sangaren Hafiz, barci yake yi hankalinsa kwance. Sun shafe fiye da mintuna talatin suna hira da"

"Kareema a waya tana ta zuba mishi shagwaSa da ananun koke-koke. wacce rashin ganinta da baya yi kwanaki biyar kenan wai an Soye ta ana mata gyaran jiki, ko ya je sai dai ya gama hira da Zulai da Hajja yasa shi rage zuwa gidan, sai dai bini-bini kaWan zai kira ta, ko kuma ita ta kira shi tayi ta ara rikita shi da"

zafafan kalamai na soyayya.

"Yana cikin nutsuwa warai, irin nutsuwar nan da shi da kanshi idan aka titsiye shi bazai iya tuna lokacin"

"da yake cikin makamanciyar wannan nutsuwar ba. Bintu, da duk wani abu da ya shafeta ya tattara shi ya ajiye gefe Waya."

Daman a gyaran gidan da yayi duk wasu abubuwa nata da suke cikin Wakinsa ya tattara ya mayar mata

"da su Wakinta. Idan ya kwanta, barcinsa yake kwasa cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, ko mafarki zaiyi na Karima yake yi, saboda ita ce a cikin zuciyarsa."

"Gaf da kiran zai tsinke, ya jiyo vibration Win wayar kamar a mafarki. Dayar ya iya mia hannunsa ya"

"lalubo wayar, ba tare da ya duba mai kiran ba kawai ya Wauka ya kara a kunne."

Hafiz yana Waya daga cikin mutanen da suke da Wabi'ar idan suka farka daga barci mai nauyi suna Waukar

"wasu sakanni kafin suyi magana. Don haka ko da ya Wauki wayar, shiru yayi yana Wan mayar da numfashi a hankali."

Shesshear kuka da ya fara jiyowa yana tashi asa-asa ta cikin wayar yasa shi arasa wartsakewa. Ya

"Wan buWe idanu kaWan, sai kuma ya ciro wayar daga kunnensa ya kalli fuskarta. Ganin Bintu ce akan layi"

"yasa fuskarsa faWaWa da yanayin mamaki, mamaki na sosai, ba kaWan ba fa. Abu ne da anan kurkursa bai"

taSa tsammanin ganinsa akan wayarsa ba. Da wannan dalilin yasa dole yayi mamaki.

"Har ya Waga wayar zai katse, sai kuma wata zuciyar ta bashi shawarar ya Wauka. Bai san me ke tafe da ita"

"ba, kuma duk da sun rabu, ko don darajar Wa da yake tsakaninsu ai an rabu ba'a rabu bane."

"Da wannan dalilin yasa shi mayar da wayar a kunnensa, haWe da yin Wan gyaran murya asa-asa. Gyaran"

muryar da ya tabbatar ma da Bintu yana saurarenta.

"""Hafiz... Yanzu shi kenan Hafiz?"""

Tayi maganar cikin rawar murya. Bata jira ya amsa ba ta cigaba da cewa

"""Saboda Allah ka yi min adalci kenan? Bayan duk rashin adalcin da kayi min ka rasa sakayyar da za kayi"

"min sai na auren Kareema? Haba Hafeez! Kareema fa? ar gidan Mummy Saudah, wannan local Win yarinyar... Bayan tozarcin auren kuma ka rasa sakayyar da za kayi min sai ta saki... Ina duk alawurran da"

"kai min Hafeez?"""

Ta arasa maganar haWe da fashewa da wani aarfan kuka da yake tahowa tun daga arashin

zuciyarta.

"A Sangaren Hafeez kuwa da sauri ya cire wayar a kunnensa, saboda yadda sautin kukan ya dira a"

kunnensa da arfi... Kamar tana barazanar fasa masa dodon kunne.

"Wani abin mamaki shi ne duk irin yadda ta jero maganganun da salon a tausaya mata, take kuma rusa"

"kuka kamar aramar yarinya, irin kukan da ya daWe a fili ko a waya bai ji Bintu ta yi irinsa ba. Ko kaWan maganganunta basu taSa mishi zuciya ba, sai ma wani Wan aramin murmushi da ya suSuce a fuskarsa, ya daWe yana sakin lallausan murmushi kamar tana kallonsa, yana jin saukar kukanta a kunnensa kamar"

busar sarewa.

"""Bintu..."""

"Ya kira sunanta a hankali, bayan ya ji ba ta da niyyar tsagaitawa a kukan da take yi."

"""Ki saurara da kukan nan muyi magana, idan ba haka ba Wallahi zan kashe wayata."""

Yayi maganar cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara.

"Ta sani tsaf zai aikata abinda ya faWa, musamman a yanzu da arfi da yaji maiyanta suka ci galabar cusa"

mishi tsanarta a zuciya. Don haka a sannu-sannu ta fara rage kukan har ta daina gaba Waya.

"Nannauyar ajiyar zuciya ya ja ya sauke a hankali, sannan ya cigaba da magana da wata irin murya mai"

bayyana rashin damuwa ko misala zarratin da halin da take ciki.

"""Kin ga barci nake yi fa... kiran wayarki ne ya tashe ni. Don Allah idan ba ki da abin cewa mai"

"muhimmanci ki yale ni in huta Bintu."""

Dayar ta iya rie wayar saboda tsananin kaWuwar da tayi sakamakon jin irin kalaman da ke fita a

bakinsa. Har ga Allah ta yi tsammanin kalaman rarrashi da ban hakuri ne za ta ji suna fita daga bakinsa. Wannan wane irin mummunan al'amari ne haka ya dabaibaye kyakkyawar zamantakewarsu? Gaskiya

duk wanda yayi wani ulli don wulaanta tubalin zamantakewarsu baza ta taSa yafe mishi ba...

"""Kina ji na?"""

Hafeez ya sake faWa.

"""Ina tunanin sauaa miki nayi ta hanyar yi miki abinda kike so Bintu. Bazai taSa yiwuwa mu cigaba da"

"tafiya a haka ba, ke ma kin sani."

Iyaye da an'uwana sun fiye min kowa da komai a wannan duniya. Ke kuma babu wanda kika tsana

"sama da su, don haka na sama miki saui ta hanyar yanke alaarki da mutanen da kika fi tsana a"

rayuwarki.

"Don Allah Bintu ki manta da ni, kamar yadda nima na daWe da mantawa da ke. Na kama hanyar nemo"

wacce rayuwarta za tayi daidai da rayuwata ta baauye da rayuwar an'uwana auyawa. Don haka ina

"miki fatan alkhairi, da addu'ar dacewa da miji muradin rayuwarki, wanda ba shi da wata alaa ta kusa ko ta nesa da auyawa."

"Idan da abinda ya rage tsakanina da ke a yanzu, bai wuce Wa Waya da Allah ya bamu ba. Albishir Waya da"

"zanyi miki shi ne ni bazan raba ki da Wanki ba, lokaci bayan lokaci zan dinga kawo shi gurinki kina ganin"

"lafiyarshi. Amma fa ki sani, rayuwar auyennan da kika tsana tabbas sai Aadil ya ratso ta wannan hanyar"

kamar yadda ni mahaifinsa na ratsa har nazo kan wannan matakin da nake ciki.

Sannan ina sake gargaWinki ki daina kira na a waya idan ba da wani wawaran dalili ba. Kayanki na

"gidannan tuni an tattara miki su an kulle a Wakinki, da wasu daga cikin Wakunan BQ, duk sadda kika shirya"

ko ta text message ki sanar da ni za ki turo an'uwanki su kwashe miki kaya.

"Amaryata tana da matsanancin kishi, ko kaWan bazan bari ki zama sanadiyyar da bain ciki zai ratso ta"

"tsakiyar farin cikin matata abin son zuciyata ba..."""

"it! Bintu ta katse wayar daga Sangarenta, saboda yadda kalamansa suke babbakata kamar ana zuba"

"mata tafasasshen ruwan dalma, tun daga tsakiyar kanta har zuwa diga-diginta. Wasu irin zafafan numfarfashi take ja, kamar mai cutar numfashi. Da farko a zaune take a tsakiyar gado, ba tare da sanin"

yadda aka yi ba sai gata a tsakiyar Wakin tana safa da marwa.

Ashe wani tashin hankalin ya fi gaban ayi mishi kuka? Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Gaba Waya kukan

"Waukewa yayi daga idanunta, sau uku tana Waga hannu ta Wora akai da nufin ta walla wani matsiyacin ihu, sai kuma ta ji muryarta ya i fitowa sam! kamar wacce aka shaewa maogwaro."

"Daga yadda take jan numfashi da yar, tana haWawa da shishitu da baki, sai take jin kamar iskar Wakin ne"

yake neman yi mata kaWan. Kamar ma dai idan ta cigaba da zama a cikin Wakin lallai ajali zai risketa a

"gaggauce. Ga shi yau ita kaWai ce a Wakin, Mashkura tana can gidan Yaya Abubakar, balle idan ta yanke jiki ta faWi Mashkura ta kawo mata Wauki."

Ba tare da duba kayan barcin da ke jikinta ba ta kama hanyar fita daga Wakin. Tana tafe tana tangaWi

"kamar wacce ta sha kayan maye. Ba tare da duba tsalawar dare ba, kai tsaye Sangaren mahaifinta ta nufa."

"Cikin hukuncin Allah tana shiga falon Daddynta ta tarar da shi zaune a kan dadduma can gefe guda, da"

"alamun sallah ya idar, domin ga Alur'ani nan ajiye a gefensa, hannunsa kuma rie da casbaha yana ja."

"arar buWe ofar da ya ji ne yasa shi waigawa a mamakance, domin ya san babu mai shigowa Wakinsa"

"falonsa a irin wannan lokaci sai Hajiya. Ita kuma tun Wazu ta shigo, ya ma barta a cikin Waki tana barci."

"Ganin Bintu ce yasa motsin tasbihi da bakinsa ke yi tsagaitawa, ya ura mata idanu yana kallon yadda ta ara yin zuru-zuru a cikin kwanakin, kamar wacce ta Wauki wasu watanni masu yawa tana jinya."

Bai gushe yana kallonta ba har zuwa sadda ta arasa inda yake ta zube a gabansa.

"""Na tuba... Na bi Allah na bi ka Daddy... Ka taimaka min... Wallahi ina matsanancin son Hafeez... Bazan"

"iya rayuwa babu shi ba..."""

Tana zuwa nan a maganganunta ta fashe da wani aarfan kuka...

******* *******

"Tuwon girma aka ce miyarsa nama. Tun ana gobe Waurin auren Hafiz da Kareema, su Baffa da sauran"

tawagar maza an Waurin aure da WaiWaikun mata an biko suka dira a babban birnin tarayya Abuja.

Biki ne da duk da an saka kwanakin a urarren lokaci amma fa an shirya ta ko wane Sangare. Kuma arin

abin ban sha'awar shi ne ta ko wane Sangare suna murna da haba-haba da al'amarin. Ga wanda bai sani ba ma sai yayi tsammanin wannan auren shi ne na farko da Hafiz zaiyi a rayuwarsa ta duniya.

"Taron biki ne na gani a faWa aka shirya a gidan Abba Lurwanu, gidan Mummy Saudah, sai dai babban"

"gangamin kuma yana can Fao gidan Innaye. saboda Hafiz ya sha alwashin bayan an gama Waura aure, anyi dinner a ranar za'a kai Amarya gidan Abba Lurwanu ta kwana, washe gari da sassafe za'a wuce da ita Fao. A taaice dai, baza'a kai Amarya gidanta ba sai ta kwana ta hantse a Wakin Innaye, saSanin Bintu"

da iyakarta gidan Abba Lurwanu aka wuce da ita gidan Hafiz.

"Kamar wancen auren na Bintu, wannan karon ma Abba Lurwanu ne ya zama waliyyin Ango, kuma shi ya"

"biya mishi sadaki. Yana zaune a tsakiyar su Baffa, da mahaifin Bintu, wanda ya ke ta dariyar yae, daga"

can ciki kuwa yana jin zafin yadda Bintu tayi wasa-rere da damarta har tayi saken da waWannan nagartattun mutane masu halin girma da kawaici suke neman kuSuce mata a matsayin surukai.

Kamar Baffa bai samu labarin rashin mutuncin da Bintu taje har tsakiyar Wakin Innaye ta shimfiWa ba.

"Haka ya saki fuska sosai suka gaisa da mahaifin Bintu, kuma wani arin halin girman shi ne duk inda Alh Lurwanu ya ja shi, in dai mahaifin Bintu na gurin kai tsaye yake damo hannunsa su gabatar da al'amarin"

su uku. Wanda bai sani ba sai yayi tsammanin an'uwanta ne mai arfi

"Misalin arfe uku na rana, Baffa da an'uwansa maza da suka halarci Waurin aure sun gama shirin"

"komawa Fao. Daga Sangaren Abba Lurwanu, mahaifin Bintu, Hafeez an haWa ma su Baffa sha tara ta arziki. Domin har wannan lokacin mahaifin Bintu na tare da su, yana ta dama-dama da Baffa yana ara"

karantar kirkinsa.

"Har sun

44 / 50