Advertisements
Chapter 6 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   6 / 50

15K to 18K   out of 147.7K words

mai"

"shayi ki ci, ko ki karSo a shagon Isiya ki dafa, ni kam bata WaWarani da ™asa ba."""

"""Innaye, wannan haWi na musamman aka yi gurin dafuwarta. Ba irin ta can ™auyenmu bane, na tabbata"

za ki ji daWinta. Kuma kin ga fa har wata faffaWar ™wai aka soya miki da za ki dinga yaga kina haWawa da

"taliyar a gayance irin na ´an birni. Bari in zuba miki ki WanWana ki ji."""

"Bata jira umarnin Innaye ba ta zauna dirshan a gabanta, ta Wauki faranti da cokali ta buWe kular ta zuba"

"mata mai Wan dama a faranti, daga yadda take fitar da daddaWan ™amshi tun bayan buWe kular, duk su biyun sai haWiye miyau suke yi."

"Da farko ™wan gaba Waya ta Wora akan abincin Innaye, sai da ta ce mata ta rage, sannan ta yanka biyu da"

"cokali ta bar mata rabi. Daman tun a frige Win falon can cikin gidan ta Wauko musu ruwa da lemon kwali, a kofi ta zuba mata sannan ta tura mata abincin a gabanta."

"Ta tura abincin gabanta ta mi™a mata cokalin, Bismillah tayi ta fara ci a hankali ita kuma tana janta da"

"hira, labarin samarinta na can ™auye da Innaye bata taSa sanin tana da su ba take ba ta, tana faWa mata"

yadda suke nacin bibiyarta ita kuma tana karta musu rashin kirki da kashedin kar wanda ya kuskura ya bi

"ta gida, a cewarta, duk basu yi mata ba."

Sai dariya suke yi kamar babu wani abu da yake damunsu. Cikin ™an™anin lokaci sai ga Innaye ta cinye

abincin tas! Bata ankara ta cinye ba sai da Auta ta ce

"""Innaye in ™ara miki?"""

"Ta kalli farantin, ta kalli Auta idanu buWe, lokaci Waya sai suka sake kwashewa da dariya."

"""Lallai kam Auta kinyi gaskiya, wannan dahuwar taliyar ba irin jagwalgwalon da kike yi acan ™auye bane."

"Ta yi daWi sosai, na daWe rabon da in ci abinci mai yawa irin haka, lallai komai na birni ya fita daban da na"

"™auye. Ko don ina jin yunwa ne?"""

"""A'a Innaye. Ta bakinki ne, tsarin dahuwar ba irin tamu bace amma duk indomin iri Waya ne. Kar ki"

"damu, ai na zuba idanu sosai na koyi yadda ake dafa irinna ´an gayun. Idan muka koma gida, irinta zan"

"dinga dafa miki..."""

"""Kya dai dinga dafa ma mijinki. Domin muna komawa gida zan tura Baffanku ya tuntuSi Idi, Hamisu, da"

sauran duk masu son ki da kika gama ba ni labarinsu yanzu. Anya Auta? Ashe daman kina da masu son ki

"kika bari muna ta Waga hankalinmu akan ko Aljani ne ya aure ki kika rasa mashinshini? Yayyinki na ta safa da marwa gurin Malam Usaini suna karSo miki dafa'in farin jini da na kore shaiWanu?"""

˜irjinta ne ya buga daram! Sai a yanzu ta fahimci irin suSul da bakan da tayi a dalilin son janye hankalin

"Innaye har ta ci abinci sosai. ˜wal-™wal tayi da idanunta ta sunkuyar da kanta ™asa, domin ta san duk"

abinda za ta faWa a yanzu dai Innaye baza ta taSa fahimtarta ba.

"Kamar an buWe famfo, haka Innaye ta cigaba da faWa ta inda take shiga ba ta nan take fita ba. Domin"

"al'amarin rashin auren Zulaikha abu ne da ya daWe yana ci musu tuwo a ™warya, kawai dai don ba su da"

yadda za suyi ne.

"""Shekarunki sha bakwai fa. Saboda Allah duk faWin ™auyenmu ki faWa min wace yarinya ce yanzu sa'arki"

a shekaru da ba'a yi mata aure ba? Ke ko kunya bakya ji? GanWan-Wan da ke ni da nake Gyatumarki ina tafe muna jera kafaWa a cikin gida? In banda akwai zaman lafiya tsakanina da su Laraba ai da tuni sun

fara yada min habaici da ba™a™en maganganu.

"Yanzu sa'anninki fa daga masu ´a´a uku sai biyu, Hanne ta gidan Mal Bala kuwa ita da yake kwainika"

"take yi ´a´anta huWu. Saboda Allah kin yi ma kanki adalci mu ma kinyi mana adalci kenan?"""

"Saboda yanayin lafiya da yayi mata ™aranci a ´an kwanakin, nan take ta fara numfarfarshi sama-sama"

saboda faWan da take yi ba ™a™™autawa.

"Da sauri Zulaikha ta matsa kusa da ita ta ri™e hannayenta, a tausashe ta fara magana idanunta cike da"

hawaye.

"""Ayya mana Innaye Allah sarki. Don Allah ki kwantar da hankalinki, kin ga ba wani wadataccen lafiya"

"kike da shi ba. Kar ki manta, ke kike yawan faWen aure lokaci ne, kamar layin markaWe ne idan yazo kaina"

"ko ina so ko ba na so sai an ni™a min..."""

"""Au! Da waWannan maganganu biyun kika dogara yasa kika ™i mayar da hankali kan abinda ya kamata"

"kina gani kullum hankalinmu a tashe?"""

Innaye ta jefa mata tambayar fuskarta na bayyana Sacin rai. Sai kuma ta Wan sassauta muryarta yayi

rauni ta sake cewa

"""Auta ko dai so kike in koma kushewata ba tare da na ga ´a´anki ba?"""

"""A'a! A'a! Wallahi ba haka bane Innaye. Don Allah kiyi ha™uri."""

Ta ™arasa maganar tare da gangarowar hawayen da tun Wazu take ri™ewa a cikin idanunta.

"""Idan ba haka bane to yaya ne? Sanin kanki ne babban burinmu a yanzu ni da Baffanki da ´an'uwanki"

"mu hannanta ki a hannun miji na gari wanda muka yarda da nagartar halayensa. Me yasa baza ki sadaukar da farin cikinki don ki cika mana burinmu ba?"""

"""Kiyi ha™uri Innaye."""

Ta sake faWa cikin kuka mai tsanani.

Duk da matsanancin tausayinta da ya cika zuciyar Innaye bata bari yayi tasiri a fuskarta ba. Haka ta

cigaba da tsattsareta da maganganu masu karya zuciya har sai da suka kai gaSar da Zulaikha ta Waukar mata al™awarin suna komawa gida za ta ba masu sonta damar fitowa neman aurenta. Kuma duk wanda

su iyayenta suka tabbatar ya fi nagarta ko da zuciyarta ba ta so za ta amince a Waura musu aure.

"""Allah yayi miki albarka Auta ta. In Allah ya yarda baza ki taSa yin da na sani ba a auren da za muyi miki."

"Allah yayi miki albarka."""

Duk yadda addu'a da saka albarkar suka yi mata daWi a zuciya ta kasa amsawa a fili sai a zuciya. Sunkuyar

"da kanta ™asa sosai ta sake yi wasu sabbin hawayen na sake Salle mata, don Allah ya sani, Aure, ta bar gaban Innaye zuwa gidan wani ™aton gardi haihata-haihata shi ne abu na ™arshe da bata fatan ya faru a kanta."

Kuma ita da kanta idan za'a Wora mata wu™a a ma™ogwaro baza ta taSa cewa ga dalilin da yasa take ™in

aure a rayuwarta ba.

****** ******

"""Uhmmmm! In faWa miki gaskiya Bintu? Kin ga duk irin matsananciyar soyayyar da kike ganin tana"

"gudana tsakaninki da Abdul-hafiz? Wallahi baza ki taSa samun kwanciyar hankalin mijinki da nutsuwarsa guri Waya ba matu™ar tsohuwar nan tana raye. Iya zallar gaskiyar magana kenan, babu wani Soye-Soye"

ko kwana-kwana.

"Kar fa ki manta, duk lalacewarta da ™auyancinta mahaifiyarsa ce. Akwai wannan ™auna da soyayyar ta"

"musamman da Allah ya saka tsakanin Wa da mahaifiya, to ke wacece da za ki ce dole ya fifita ki akan mahaifiyarsa?"

Ai in faWa miki ™awata kin riga kin baro shiri tun rani. Yo uwar miji na birni ma ya aka ™are da ita

ballantana ta ™auye? WaWanda tun asali sun riga sun ginu da rayuwa akan makirci da matsanancin sa'ido

"na tsiya ga bin ™wa™™wafi? Ai fa ina sake jaddada miki sai dai kiyi ha™uri, shi yasa ni bana taSa ganin laifin"

´an matan da suke ture soyayya su ™i auren saurayi muddin mahaifiyarsa tana raye.

Uwar miji???!! Uhmm! Ciwon zuciya da hawan jini ake faWa miki ™awata. Ko ni abinda yasa baki san Wan

"™aramin biki da cikan da muka kwasa da tawa ba kafin Allah ya Wauki rayuwarta don dai baki yi aure bane a lokacin, ko na faWa miki irin matsalar da nake ciki ba lallai ki fahimci inda na dosa ba. Da Allah kuma ya dubi zuciyata sai ya raba mu tun kafin tafiyar tayi tsawo, shi yasa kika ganni yanzu hankalina"

"kwance, kamar tsumma a randa."

"Don haka idan za ki Wauki mataki tun wuri gara ki Wauki mataki, musamman a yanzu da wasu ´an"

"damarmaki suke a hannunki..."""

"""Kamar ya? Me kike nufi Raudha? Don Allah buWa min bayanin sosai yadda zan gane."""

"Ta katse ta da tambayar a Wokance, a zuciyarta take jin kamar wata gwaggwaSar mafita Raudhan za ta"

faWa mata wanda zai haura da ita tudun mun tsira a cikin ™an™anin lokaci.

"Šan dariya Raudha tayi tana karkaWa ™wayoyin idanunta, sai kuma ta gyara zama ta cigaba da cewa"

"""DaWina da ke Bintu wani lokacin duk wayewarki kanki kullewa yake yi, jiya fa kika gama cika mana"

"bakin mu ™yale ki, ke kin san yadda za ki bi da komai daki-daki ki warware matsalar da ke gabanki. Yanzu kuma me ya canja miki ra'ayi kike neman mafita a waje na?"""

"""Uhmmm! Baza ki gane bane Raudha. Wallahi da farko duk yadda nake hango girman matsalar kamar"

"bata kai haka ba. Allah ya sani ko ™aramin kular abincina Sweetheart ban taba tsammanin zai iya dauka ya kai ma tsohuwar nan ba, sai ga shi ya goge min hadda ta hanyar kwasar abincin da na Wauki fiye da awa biyu ina shirya mishi kuma na zuba a cikin tsadaddun kuloli ya kai ma ™auyawan can. Allah ya gani wannan abu ya bakanta min rai ba kadan ba. Yanzu dai duk ba wannan ba, warware min maganar da"

"kika yi ta karshe yadda zan gane sosai."""

"Ta ™arasa maganar fuskarta na bayyana takaici, kamar a lokacin ne take kallon kulolinta a Wakin Innaye."

"Dariya sosai Raudha tayi kafin ta matsa da bakinta kusa da kunnen Bintu ta rad'a mata wasu maganganu,"

lokaci daya Bintu ta waro idanu warwaje had'e da bude baki a mamakance. Da sauri ta janye kunnenta hannunta dafe da haSa ta ce

"""Ke Raudha !!! Anya kuwa zan iya? kina ganin wannan mafita ce da za ta samar da hanya mai Sullewa?"

"Ni dai gaskiya tsoro nake ji"""

"""Oho miki! Sai ki je kiyi ta jin tsoron. Ni dai shawara na baki, ko ki dauka ko ki cigaba da zama a cikin"

"matsaloli ba ma matsala ba. Sai ma nan gaba idan ita da kanta tsohuwar da tsohonsa suka nemi dawowa gidanku da zama gaba Waya..."""

"""Haba-haba-haba-dai! Su ma baza su fara ba. Sai ka ce a garin gaSa-gaSa."""

Bintu ta katse ta da sauri hankalinta a tashe.

"""Kina ganin bazai yiwu ba? Su ai daman a garin gaSa-gaSan su ke. Kuma ma kanki farau zama gida Waya"

"da iyayen miji? Kin san dai Wansu na da wannan ™aton gidan da duk ™auyensu babu irinsa, kuma mai Sangarori da yawa baza su taSa yarda ya kama musu haya ba. Yanzu dai tashi ki tafi Ofis, daga baya ma karasa maganar..."""

Ita kaWai a cikin Ofishinta ta gama tunanin irin maganganun da suka tattauna da Raudha kafin ta ™araso

"asibitin. Da farko, sam bata ji a zuciyarta za ta iya aiwatar da shawarar da Raudha ta bata ba, amma a yanzu da ta ™ara yi ma al'amarin karatun ta nutsu sai ta fahimci lallai fa ya kamata ta Wauki mataki tun kafin wankin hula ya kaita dare. Kuma a yanzu dai babu wani mataki da take gani a matsayin mafita ta"

gaggawa face bin hanyar da Raudha ta Wora ta akai.

"A hankali, ta mik'a hannu ta dauki takardar da ke ajiye akan teburin gabanta, sakamakon gwajin da aka"

yi ma Innaye ne don ganin ko tana da ciwon suger ko babu.

"Ba tare da ta buWe ta ga me sakamakon ya ™unsa ba ta keta shi gida biyu, hakan be ishe ta ba, sai da ta"

™ara yayyaga shi gutsi-gutsi sannan ta watsa a cikin abin zuba sharar da ke cikin ofishin.

"Tattara yan karikitanta tayi ta zuba a cikin jaka, ta Wauki wayarta da ke ajiye a gefe ta gyara zaman"

mayafinta sannan ta fice daga cikin Ofishin.

Bata Sata lokaci ba tayi sallama da sauran abokan aikinta bayan ta hannanta komai ga likitan da ta karSe

ta ta shige motarta ta bar asibitin.

"Kafin ta ™arasa gida, sai da ta biya wani babban shagon sayar da magani ta sayi magunguna da alluran da"

"za ta Wora Innaye akai a matsayin na ciwukan jikinta sannan ta wuce gida. A gefe guda, tana jin wani nutsuwa na musamman yana ratsa zuciya da gaSSan jikinta."

*******

Duk matsananciyar fara'ar da ke fuskarta lokaci Waya Waukewa tayi Wif! Sakamakon ganin wasu setin

"kuloli har guda uku da ya nuna mata da cewar a cikinsu za a cigaba da zuba ma su Innaye abinci. SaSanin waWanda ta ware guda biyu masu matsanancin arha da sau™in kuWi, ta kuma tabbatar ma Rabi duk halin"

da ake ciki in dai ba ita ta canja ba kar a taSa canja su wajen zuba ma Innaye da Autarta abinci.

"""My Dear? Lafiya kuwa? Me ya canja yanayinki lokaci Waya haka?"""

"Ya tambayeta cikin kulawa da tarairaya, lokaci Waya shi ma yanayin fuskarsa ta Wan canja saboda"

damuwar da ta shiga duk da bai san ko ta mece ce ba.

"Duk yadda ta so wayancewa kasawa tayi, sai kawai ta Suge da cewa"

"""Uhmmm!"""

"Sai kuma ta sake wul™ita idanunta kan kuloli biyun da ya siyo a matsayin nata kulolin, canjin wancan da"

ya kai ma Innaye abinci irinsa sak sai banbancin kala da kuma wani sabo mai zane daban da ya siyo mata don faranta zuciyarta.

"A hankali ta mi™a hannu ta Wauki Waya daga cikin kwalin kulolin wanda ya kasance irin nata, reciept na"

"kuWin kular da ke manne a jikin kwalin ta duba, dubu Wari da hamsin ya siya, ita kuwa da yake Oder ne da kuWin kawowa da komai a dubu da ashirin ya iso mata har gida."

"Ajiyewa tayi ta Wauki Waya kwalin kular, ita kuma dubu tamanin da biyar take. Ba kunya ba ta sake duba"

"kulolin da suke matsayin na su Innaye sai taga Waya dubu arba'in, Waya dubu talatin da biyar, Waya dubu arba'in da takwas."

"Duk da kuWaWen da aka siyo kuloli ukun basu taru sunyi kuWin nata guda biyu ba, ta rasa dalilin da yasa"

ranta yayi mummunan Saci da ganin kulolin a matsayin na su Innaye.

'Bintu ki nutsu fa... Idan kina son komai ya tafi miki dai-dai sai kin saka siyasa a ciki.'

Wani sashe na zuciyarta ya ankarar da ita.

Wannan tunanin da tayi yasa da sauri tayi ™o™arin kawar da damuwar fuskarta ta maye gurbinsa da

murmushi.

"""Uhmmm!"""

Ta sake cewa a karo na biyu.

"""Allah dai ya ™ara mana imani da lafiya Sweethert. Wallahi yau na ga abubuwa kala-kala masu Waga"

"hankali a asibiti, ni da nake ta damuwar ciwon Innaye sai naga ashe tana cikin nagartattun tsoffi masu"

"lafiya da ™warin jiki sosai a wannan zamani da muke ciki. Allah ya ™ara mata lafiya da nisan kwana."""

"""Amin ya Allah."""

Ya amsa da sauri yana sauke ajiyar zuciya na samun kwanciyar hankali.

"""Kuloli sunyi kyau gaba Waya Sweethert. Allah ya ™ara buWi da arziki mai albarka."""

"""Ameen."""

Ya sake amsawa cikin jin daWi da farin cikin da ya gaza Soyuwa a zuciyarsa.

Ledar magani da alluran Innaye da ke ajiye kusa da ita ta janyo ta fara nuna masa tana mishi ™arin bayani

a rarrabe.

"'Daman arashi akayi, bata yi tsammanin dawowarsu zai zo lokaci Waya ba sai ga shi tana shiga da"

motarta cikin gidan shi ma direba ya shiga da tasa. Lokacin da misalin ™arfe biyu da minti arba'in da biyar

na rana.

"A yadda ta saba idan tana aikin safe kuma ta tsara tun tana hanya, idan ta isa gidan ko a gurguje ne za ta"

"samar mishi da lafiyayyen abincin da zai ci idan ya dawo. Tunda ™a'idar lokacin dawowarsa a kullum huWu da rabi ne zuwa biyar na yamma. Sai dai idan da wata ™wa™™waran dalili yakan Wauki askis a gurin aiki kamar dai yau Win da ya dawo ba lokacin da ya saba ba, duk da bata san dalilin dawowar tasa a yau"

ba.

"Bayan ta yi masa sannu da zuwa tun a tsakar gidan, jakar hannunsa ta Ofis da wayoyinsa biyu ta karSa ta"

"wuce masa da su ciki, duk da farko so tayi su jera amma ya ce ta shiga ciki yana tafe."

Da kanshi ya dinga shiga da kwalayen kulolin yana ajiyewa a gabanta bayan direba ya gama aje masa su

a ™ofar falon har ya gama shiga da su gaba Waya.

"Tun ma kafin yayi mata bayanin kulolin, har fuskarta ya cika da matsananciyar fara'a tana jin ™arin"

"matsananciyar ™auna da soyayyarsa a zuciyarta. A tunaninta, gaba Waya kuloli biyar Win ya siyo ne don wanke zuciyarta daga laifin da yayi mata na jiya."

"Tun kafin ya ce komai, ta bashi kyakkyawan runguma da sumbata biyu a kuncinsa dama da hagu, ta"

"kuma ™ara da godiya da addu'ar Allah ya ™ara buWi. Ranta bai fara Saci ba sai da ya ware biyu a matsayin nata uku kuma na mahaifiyarsa. Domin a idanunta, da sa™ar wani Sangare na zuciyarta, sai take ga kamar ba asalin kuWaWen kulolin da ya kira na Innaye aka rubuta a jikinsu ba. Kamar dai sun nin-ninka haka, kamar dai an rubuta kuWi kaWan ne domin a ninke ta a baibai. Idan ba haka ba taya za'a ce kuloli"

masu sau™i haka yanayin zane da ™ayatuwansu har sun fi na ta masu tsada kyau a idanun mai kallo?'

˜o™arin kawar da tunanin komai tayi a zuciyarta ta tsayar da hankalinta guri Waya ta cigaba da yi mishi

bayanin magunguna da alluran.

"""Alhamdulillahi! Duk sakamakon gwaje-gwajen nata sun fito yau. Irin ciwukan da mukai hasashen"

"samu a jikinta ma ba'a samu ba. Ba ta da ciwon suger kuma babu hawan jini, ba ta ulcer, hanta ma da ake tsammanin za'a samu a jikinta duk babu. Ka ga amfanin yin gwaje-gwaje sosai kafin a fara shan"

"magunguna ko?"""

Ta ™arasa maganar idanunta cikin nashi tana sakar mishi murmushi.

"""˜warai kuwa Dr. Bintu."""

Ya amsa bayan ya mayar mata da martanin murmushinta.

Hararan wasa da soyayya ta jefe shi da shi kafin ta cigaba da cewa.

"""Izuwa yanzu abu biyu zuwa uku dai muka tabbatar suna damun Innaye. Šan typhoid ne kaWan, sai"

"maleria, sai kuma rashin hutu da bata cika samu ba. Duba da yanayin shekarunta, a yanzu ta kai matakin da ba ko wane irin aiki da ta saba yi ada can za ta cigaba da yi ba. Lallai tana bu™atar ta dinga hutawa sosai. Ka ga waWannan su ne magunguna da alluran da zan Wora ta akai, in sha Allahu cikin ™an™anin"

"lokaci duk wani ciwo da yake damunta za mu neme shi mu rasa."""

"""Ma sha Allah! Allah yasa haka My Dear, don dai Allah ya sani waWannan ™ananun ciwo ce ciwo cen da"

"suke addabar Innaye cikin satittikannan suna matu™ar Waga min hankali."""

"""Kar ka damu. Za ta warke da wuri in Allah ya yarda."""

Ta amsa a fili. A zuciyarta kuwa cewa tayi

'In sha Allahu ta kusa macewa gaba Waya ma kai ka huta nima in huta.'

Ruwan gora me madaidaicin sanyi da tun kafin

6 / 50