Advertisements
Chapter 25 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   25 / 50

72K to 75K   out of 147.7K words

fuskar Karima da take mi™a mata wayarta, bayan ta gama hidimar buWe mata"

"Facebook, whatsapp, Instagram. Kuma tayi adding Win ta a group Win Hibbah, da duk wasu groups da take ciki, waWanda ta san lallai ana gabatar da abubuwa na ™aruwar ilimi a ciki."

"""Ni dai Aunty Allah yasa ba wahalar banza kika yi min ba. Allah dai yasa in iya amfani da waWannan"

"kafafen sada zumuntar. Musamman ajujuwan da kika saka ni da wanda kika sa shugabannin group Win suka saka ni. Ni kin san babbar matsalata shi ne ba na jin turanci, sannan rubutu in dai da turanci ne gaskiya ba lallai ne in iya karanta kalmomin a yadda suke ba, ko na karanta ma gaskiya kashi casa'in da"

"tara cikin Wari na kalmomin ban san me suke nufi ba..."""

"""Yauwa! Dakata Zuly."""

"Karima tayi saurin katse ta, doguwar hamma tayi, saboda ta kwana a asibiti ba wani wadataccen barci."

Tana dawowa da safe kuma maimakon ta kwanta kamar yadda ta saba ita da kanta ta ce Zulaikha ta kawo wayarta ta buWe mata whatsapp da sauran kafafen sada zumunta. Gyara zama tayi kafin ta cigaba

da cewa

"""Daman tun jiya nake ta so in tambaye ki. Acan ™auyenku baki yi makarantar boko bane?"""

"""Na yi makaranta mana."""

Zulaikha ta amsa da sauri. Kafin Karima ta ce wani abu ta cigaba da cewa

"""Kin ganni nan Wallahi har aji shida na sakandire na gama, kuWi tsugugu Baffa ya biya min na zana"

"jarabawar WAEC dA NECO a Kasuwar magani, amma gaskiya ban ci ba. A hausa da Islamic ne kawai na samu Credit, sai lissafi na samu Pass. To kin san dai yanayin karatun namu na ™auye, babu wasu tsayayyun malamai, sannan shi kanshi zuwa makarantar da Waukar karatun da muhimmanci duk asha ruwan tsuntsaye muke masa. Don a ™auyenmu yara mata sa'annina waWanda muka fara makarantar boko da su ni kaWai ce ma na jajirce har na gama aji shidda ban tsaya kula samari ba balle ayi min aure. Mu a ™auyenmu ko a maza WaiWaiku ne suke Waukar karatun boko da muhimmanci. Na dai iya karatun hausa da rubuta shi lafiya ™alau. Amma na turanci kam gaskiya sifili ne, gara in faWa miki tun wuri kar in"

"dinga kunyataki a cikin ™awaye da abokan arzikinki."""

"""Don wannan matsalar, kar ki wani damu kanki. Ba ke kaWai ke fama da matsalar rashin jin turanci ba,"

"har anan cikin birane akwai mutane da yawa sun yi karatu amma ba sa jin turanci. Kin san in banda yanzu da ake ta ™ara gane muhimmanci iya yare mabanbanta, da yawa daga cikin mutanenmu basu fahimci muhimmancin iya magana da turanci da kuma gogewa a karanta turancin ba. Duba da yadda kusan komai an cigaba, Hausa ta game kusan ko ina a Nigeria, kusan babu inda za ki je ki rasa wanda zai"

miki tafinta da Hausa.

A yanzu da aka fahimci rashin iya turancin na janyo matsaloli a wasu Sangarorin na rayuwa sai mutane

"suka zaburo suna so su koya, amma kuma da yawa ana jin kunyar komawa makaranta, wasu kuma ba su da lokacin da za su koma makaranta don kawai su koyi turanci."

"Duba da waWannan dalilan, yasa da yawan makarantu da kuma wasu manyan malaman turanci suka"

buWe fagen koyar da turanci ta kafafen sada zumunta ka'in da Na'in. Akwai pajika da groups da suke yi a

"kyauta, akwai kuma waWanda sai an biya kuWi. Yanzu dai duk ba ma wannan ba, Almuhim shi ne, shin ke"

"da gaske kin shirya dagewa da nacewa wajen koyon magana da karatun turancin ko baki shirya ba...?"""

"""Na shirya! Wallahi Aunty na shirya!! Na rantse da Allah na shirya Aunty."""

"Ta amsa da sauri, bakinta har yana mazari. Da saurin gaske ta ™ara matsawa kusa da Karima kamar za ta"

hau jikinta.

"""Aunty? Kin kuwa san yadda rashin iya turancinnan yake ja min tozarci, wula™anci, cin mutunci daga"

"gurin Aunty Bintu kuwa?"""

"Tayi ™wal-™wal, idanunta suka cicciko da hawaye."

Tsabar damuwa yasa bata san sadda ta buWe baki ta dinga ba Karima labarin ire-iren cin mutunci da

"tozarcin da Bintu take musu ba. Domin ita Zulaikha a yadda ta Wauka shi ne, kawai Bintu tana yi musu"

"haka ne saboda ta gansu ´an ™auye, kuma jahilai, waWanda basu yi ilimin boko ba."

"""Dakata Zuly. Tun shekaran jiya da na ji kin kira sunan Innaye sunan yake ta min yawo a ™wa™walwa,"

"kamar na taSa jin sunan, amma sam na manta a ina ne, shi yasa na share zancen a raina. Sai yanzu da kika Wan bani wannan labarin na tuna inda na taSa jin sunan, kina nufin Innaye mahaifiyarki ce?"""

"Karima ta tambayeta da mamaki fal fuskarta, a zuciyarta take tuna wancan lokacin da ta taSa taimaka"

"ma Innaye a asibitinsu, tana kuma sake tuna yadda Dr. Bintu ta wula™anta Innaye kamar ba uwar mijinta"

ba.

"""Eh! Mahaifiyata ce."""

Zulaikha ta amsa mata da sanyin murya.

"""Kin santa ne?"""

Ta sake jefa ma Karima tambayar.

"""˜warai kuwa na santa."""

A ta™aice ta ba Zulaikha labarin haWuwarta da Innaye a asibitinsu a wancan lokacin.

"""Allah sarki Innaye. Mutuniyar kirki, ya jikinta kuwa? Cikin Wan ™an™anin lokaci sabo ya shiga tsakanina"

"da ita daga haWuwa a asibiti kawai, na daWe ban manta da al'amarinta a zuciyata ba."""

"""Ta ji sau™i sosai."""

"Zulaikha ta amsa da Wan murmushi a fuskarta, don jin daWin an yabi Innayenta."

"""Ai tun daga wancan lokacin, ni da ita bamu sake zuwa Habuja..."""

"""Abuja ne fa asalin sunan. Haba ´an mata, ki fara nuna kin waye mana? Kamar baki karanta State and"

"Capitals ba?."""

"Dariya suka yi duk su biyun, sannan Zulaikha ta cigaba da cewa"

"""Bamu sake zuwa Abuja ba tun wancan lokacin, sai yanzu da na dawo. Kuma kin san Innaye ma ta bani"

"labarinki tun wancan lokacin? Ta ce min taimakon da kika yi mata shi ya hana ta wahala da yunwa, tunda sun fita bata karya ba."""

"""Allah sarki... Allah ya ™ara mata lafiya da nisan kwana."""

"""Amin ya Allah."""

"Nan suka cigaba da hira sama-sama, Karima tana danna wayarta. Ta Wauki fiye da mintuna sha biyar tana"

danne-danne kafin ta Wago fuskar wayar ta nuna ma Zulaikha.

"""Kin gani, an gama komai. Na yi miki register, na biya miki 15k na register. Za ki koyi magana da turanci,"

"karatun turanci, da sanin fassarar kalmomin turancin a cikin watanni uku kacal in Allah ya yarda. Amma fa idan kin dage, kin nace, kin mayar da hankali sosai. Ki duba Whatsapp Win ki, za ki ga sunyi adding Win ki yanzu, don na basu lambarki."""

Tsananin farin ciki yasa bata san sa'adda ta rungume Karima tana zabga mata godiya.

"""Na gode, na gode Aunty Karima. Kin gama min komai, bazan taSa mantawa da alkhairanki a gare ni ba."

"Allah ya saka miki da alkhairi ninkin ba ninkin abinda kika yi min."""

"""Ameen ya rabb"""

Karima ta amsa bayan ta sake jan wata doguwar hamma. Zamewa tayi daga zaune ta kwanta.

"""Kin ga tun Wazu ina ta hamma, idan ba runtsawa nayi ba bazan samu nutsuwa ba. Kin san barci, ba'a"

"cin bashinsa. Yanzu dai tunda na saka miki data, kuma na gama saita miki komai, ki karSi wayarki ki duba"

"kina bin komai sannu a hankali. Duk abinda baki gane ba, idan na tashi barci sai inyi miki ™arin bayani."""

"""To Aunty. A huta gajiya. Na gode. Bari in tafi Wakin Hajja muna hira ina daddana wayar..."""

"""A'a ki ce ba danna waya za kiyi ba. Hajja ce za ta barki ki danna wata waya ita tana zaune? Je ki dai ta"

"cika miki kunne da mita da karaWi, can anjima kya danna wayar."""

"Bata ce komai ba, illah dariya da tayi ta Wauki wayarta da cajar da Karima ta bata kyauta ta fice daga"

"Wakin. Kamar yadda ta ce, Wakin Hajja ta nufa kai tsaye. Don Allah ya sani ba ™aramin kewar Innaye"

"tsohuwar ke Webe mata ba, barkwanci da mitar tsohuwar ita bata taSa Waukarshi abin damuwa ba, ko don bata daWe bane a gidan? Oho!!!"

***** *****

"Ya juyar da fuskarsa Sangaren gabas, ta bishi. Ya sake juyar da fuskarsa Sangaren yamma, ta sake bin shi"

idanunta ciccike da hawaye. Yana yun™urin sake juyar da fuskarsa Sangaren kudu tayi saurin sa

hannayenta biyu ta ri™e fuskarsa tana Wan girgiza mishi kai.

"Suka kalli juna cikin ido na tsawon wasu da™i™u. Tasa fuskar a Waure tamau, idanunsa babu wani shau™i"

"ko kewa. Ita kuma tata fuskar a marairaice, idanuwanta ciccike da hawaye, da wani irin sassanyar yanayi"

"mai bayyana So, ˜auna, Kewa, damuwa da nadama ™arara."

"Hawayen da take ta ri™ewa tun Wazu a hankali ta sake su, suka zubo kan kumatunta shar!!! Ya yun™ura"

"zai karSe fuskarsa daga hannunta da gaggawa tayi saurin matsawa da tata fuskar izuwa tasa, kafin ya ankara ta haWe bakinsu guri guda. A lokaci guda kuma tana cigaba da aika mishi sa™on tuba da neman"

yafiya da idanunta.

"Da fari, datse laSSansa yayi ™am! Ya ™i bata wani dama da harshenta zai samu isa cikin bakinsa balle ta"

"tsotsa, amma da yake ta san lagonsa, da duk wani salo da take amfani da shi wajen samun kansa ba'a daWe ba ya saki bakinsa ta fara juya shi yadda take so."

"Tun yana turjewa yana basarwa har dai ya bada kai bori ya hau, domin babu ™arya shi kanshi ba ™aramin"

kewarta yayi ba a cikin kwanaki biyun.

'Kawai dai ya janye jikinsa daga nata ne don ya nuna mata kuskurenta.

"Ya sani asalin laifin nashi ne, amma a tsammaninsa akwai fahimtar juna da soyayyar da ko da wasa baza"

"ta taSa yun™urin aikata mishi irin abubuwan da ta aikata ba. Wu™a ta Wauka za ta caka mishi fa? Wai shi ne Bintu take rantsewa da girman Allah idan ya kuskura ya ™arasa kusa da ita za ta caka mishi wu™a, sannan ta jefe shi da iyayensa da ba™a™e kuma munanan kalaman da ko tana cikin hauka tuburan ne bai"

taSa tsammanin za ta iya kallon cikin idanunsa ta furta mishi su ba...'

"""Kayi ha™uri My dear... Don girman Allah SWT da Darajar Fiyayyen halitta SAW ka yafe min."""

"Ta faWa cikin kuka bayan ta raba bakinta da nashi, kamar ta san tunanin da yake yi."

"Da saurin gaske ta zame zuwa ™asa ta ri™e ™afafunshi tana cigaba da rusa kuka wurjanjan, kamar wacce"

aka aikowa da sa™on mutuwar iyayenta duk biyu a lokaci Waya. Cikin kukan ta cigaba da magana

"""Na sani ko kusa banyi amfani da hankali da tunani ba gurin aikata irin abubuwan da nayi... Na sani"

"banyi maka uzuri ba, kamar yadda na sha al™arwarta maka a baya cewa duk juyin juya hali na rayuwa bazan taSa fahimtarka a bai-bai ba... Na sani ban saurareka ba balle har in baka dama kayi min bayanin gaskiyar abinda yake faruwa... Amma ya kamata ka fahimce ni My dear, ko Wan yaya ne kayi min uzuri, duk da ni na kasa yi maka uzuri sa'adda idanuna suka rufe ruf da tsananin kishi da matsanancin"

soyayyarka.

Wallahi ban taSa sanin haka kishi yake da azababben zafi da raWaWi ba sai a wannan ranar... Komai na

"duniyar ba™i-™irin yayi min Sweetheart! A wancan lokacin, Wallahi Tallahi ban ™i duniyar ta kife ayi"

"mutuwar kasko ba duk a wuce gurin."""

"Taja shesshe™ar numfashi cikin kuka, kafin ta cigaba da cewa"

"""Babu ma amfanin maimaita abinda ya wuce. Kuskure ne nasan na riga na aikata, bazan gaji da baka"

"ha™uri ba har sai ka furta ka yafe min da bakinka. Wannan shiru-shirun naka neman hallakani yake yi,"

"gara ka Wauki duk matakin da za ka Wauka a kaina a wuce gurin. Idan yi min duka zai sa ka huce, ka daina fushi da ni..."""

"Da sauri ta mi™e ta isa gurin cajojinsu ta Wauko cajar kwamfuta da ta kasance mai kauri, ta dawo tasa"

gwuiyawunta a ™asa sannan ta mi™a masa.

"""Ka zane ni My dear... Don Allah kayi min mugun duka har zuwa sadda za ka ji a ranka ka huce kuma"

"ka yafe min."""

"Duk da bai karSi bulalar ba sunkuyar da kanta ™asa tayi, hannayenta Wage a sama tana mi™a mishi cajar,"

a lokaci guda kuma ta cigaba da rera mishi kuka sannu a hankali.

"Jikinsa a sanyaye, yasa hannu ya karSi cajar. Duk da haka bata Waga idanu ta kalle shi ba, sai runtse idanu"

tayi tana jira ta ji saukar duka ta ko ina a jikinta.

"A hankali, da wani irin salo na slow motion ya zame gwuiyawunsa zuwa ™asa bayan yayi hurgi da cajar"

gefe Waya. Rungumeta yayi tsam-tsam a ™irjinsa. A tare ita da shi suka saki nannauyar ajiyar zuciya.

A kunnenta ya raWa mata da wata irin tattausar murya

"""Na yafe miki Bintuna. Allah ya yafe mana gaba Waya. Ni ma ina ro™onki ki yafe min, tun farko..."""

Da sauri tasa tafin hannunta ta rufe mishi baki. A shagwaSe ta ce

"""Abinda ya wuce mu barshi a wanda ya wuce Abban Aadil. Mu fuskanci gaba kawai da sabuwar rayuwa"

"mai cike da soyayya da ™auna."""

"A lokaci Waya suka sake ru™un™ume juna suna ™yal™yala dariya, nan da nan kuma dariyar ta sauya salo,"

daman kwana biyu sunyi kewar juna. Don haka duk ™o™ari suke kowa ya nuna ma Wan'uwansa lallai fa ya fi Wayan wahaltuwa a wannan yajin da suka ma juna na kwana biyu.

"Tun daga wannan rana, suka dawo da gudanar da kyakkyawar rayuwarsu har ma fiye da da. Suka cigaba"

da rainon Wansu Aadil da yake ta kakkaSa girma tubarakallah cikin ™auna da soyayya. Basu ™ara tayar da

"zancen wata Zulaikha ba, balle kuma igiyoyin auren da aka ™a™aba ma Hafizu waWanda yake Waukarsu a matsayin wasan yara."

"Kuma yana waya da Iyaye da ´an'uwansa. Duk bayan sati biyu yana zuwa ™auye kamar yadda ya saba,"

amma ko da wasa bai taSa ba da wata kafa da zai sa ayi zargin lallai shi da Zulaikha ba sa rayuwa a muhalli Waya ba.

"Domin kamar yadda yake waya da iyayensu da ´an'uwansu, itama tana waya da su, duk da bai je da ita"

"™auyen ba, ko da wasa bata taSa alamta musu lallai fa akwai gagarumar matsala tsakaninta da Yayan nata ba."

"""Hafizu ya Zulai take? Don Allah don Annabi kar ka Soye min komai. Ka ga dai ni ´ar'uwarka ce,"

"sha™i™iyarka wacce za ku kashe ku rufe tare ba tare da wani ya ji abinda muke ciki ba. Na rasa dalilin da yasa duk irin amsar da kake bamu na tana nan lafiya ™alau, da irin amsar da itama take bamu na kuna zaune lafiya ™alau ni dai hankalina ya gaza kwanciya. Kuma nayi-nayi da Baffa ya barni ko ni Waya in je Habuja in gano halin da kuke ciki ya ™i, a ta™aice ma doka ya kafa mana gaba Wayanmu kar wacce ta kuskura ta ce za ta kai ma Zulai ziyara sai ta haihu, idan kuma Allah bai kawo haihuwar da wuri ba sai ta"

"shekara cif kafin muje mu gano halin da take ciki."""

"A lokacin da Aunty Balira take mishi wannan maganar ruwa yake sha, amma tsabar yadda maganganun"

suka doke shi musamman maganar haihuwar Zulai bai san sa'adda ya sha™e da ruwan da yake sha ba. Nan take ya fara tari ba ™a™™autawa.

"""Sannu! Sannu Allah ya sauwake. Ka sha a hankali, ya bi ta ™aramin ma™ogwaro. Sannu Hafizu."""

"Aunty Balira ta faWa da damuwa a fuskarta, tana zaune kusa da shi tana mishi fifita."

"""Haihuwa kuma Aunty Balira? Saboda Allah wani irin haihuwa kuma ana zaune ™alau? Daga yin aure"

"kuma a shekara Waya sai haihuwa?"""

Ya jera mata tambayoyin da dariyar ya™e a fuskarsa bayan ya samu tarin ya lafa mishi da™yar.

"""Ji wani sakarci daga gurin Hafizu. Yo idan rabo na kusa me zai hana Zulai samun ciki ta haihu a cikin"

"watanni tara zuwa goma ?"""

"Sai kuma ta ™an™ance idanu ta ™ara ™ure shi da kallo, ta sake jefa mishi tambayar"

"""Ko dai akwai wata matsala da kake Soye mana tsakaninku ne...?"""

"""Wani irin matsala kuma? Ke dai Wallahi duk kin damu kanki. Babu komai, ina sake maimaita miki babu"

"komai. Lafiya ™alau muke zaune. Idan ma akwai matsala ko ni ban faWa ba a yadda Zulai take komai na ta a barbaje ai kin san za ta faWa muku. Ki kwantar da hankalinki pls! Ki cigaba da taya mu addu'a. Ko yanzu abinda yasa ban zo da ita kun ganta ido da ido ba don kar Baffa yayi faWa ne, amma lafiya ™alau muke zaune."""

"""Madallah! To Allah ya ™ara zaunar da ku lafiya ya kawo rabo mai albarka."""

Tayi addu'ar bayan ta sauke nannauyar ajiyar zuciya.

Da waWannan maganganun da ya shirya mata ya samu ya kashe bakinta. Suka rabu lafiya tana saka mishi

albarka.

Baiwar Allah Innaye kuwa hankalinta a kwance yake luf kamar tsumma a randa. Daman dai babbar

"damuwa da tashin hankalinta akan auren Zulai ce, to tunda wacce za tayi ya™in dominta ta bada kai bori ya hau ita mene nata da za ta ja ta ™ume kan cewa sai an raba auren? Sai kawai itama ta kwantar da"

hankalinta ta cigaba da bin su da fatan alkhairi.

Duk Waure fuskar da take ma Hafizu yanzu ta daina. Abu Waya da ba ta gajiya da shi shi ne a waya suke

magana ko kuma ziyara ya kai musu ba ta gajiya da jaddada mishi lallai ya ji tsoron Allah ya ri™e Zulai

"amana, idan ya kuskura ya ci amanarta tabbas amana za ta ci shi."

"""To Innaye! Zan kiyaye in Allah ya yarda. A cigaba da taya mu addu'a."""

Amsar da yake ba ta kenan ako wane lokaci ba don maganganun na ta na shiga kunnensa su zauna a

™wa™walwarsa ba.

"[2/1, 11:21 PM] Fareeda Abdallah: Duk zuwa ™auye idan yayi, Innaye ba ta gajiya da harhaWa mishi"

"tsaraba irinna mutanen ™auye, musamman waWanda ta tabbatar Zulaikha tana masifar so. Kuka, kuSewa, daddawa, garin citta da sauran kayan ™amshi, garin ™uli, busasshiyar rama, shuwaka, zogale, magarya, aduwa, goruba, kurna, haka za ta harhaWa mishi leda-leda gaba Waya ta ce ya kai ma Zulai."

Sannan ta kawo wasu kayayyakin masu yawa ta ce ya kai ma Matan Abba Lurwanu.

Don fita hakki duk sadda ta bashi waWannan sa™onnin sai tace mishi

"""Ko za ka kira Fatima ka tambayi idan akwai abinda take so anan sai in baka ka tafi mata da shi? Na san"

"su mutanen birni ba kasafai suka cika cimakar ´an ™auye ba. Ita kuwa Zulai rainon ™auye ce, ta saba da"

"waWannan ciye-ciyen."""

"""Ai ba ma sai na kira ta ba Innaye. Idan ma akwai abinda take so sai Zulai ta Wiba mata. WaWannan"

"kayayyakin da kika haWa ma sun isa, Allah ya saka da alkhairi ya ™ara lafiya."""

"Haka zai Wauki kayan a boot Win mota girma-girma har Abuja, amma tun kafin su isa gidanshi zai yi ma"

"Mal Musa umarnin su fara wucewa gidan Mummy Saudah. Can yake dam™a ma Mummy tsarabar da cewa ga tsarabar ™auye nan, haka Mummy da Hajja za suyi ta godiya suna saka albarka."

"Tun kafin ya

25 / 50