Advertisements
Chapter 27 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   27 / 50

78K to 81K   out of 147.7K words

ga duk ´a´ansa mata da suka yi aure, kin ga bai kamata a karya"

"dokar daga kanta ba."""

Kafin ma Indo ta amsa nan take sauran ´an'uwa da suke gurin suka fara yi mishi surutun wannan ai

wayau ne. Tunda ita Zulai Wan gida ta aura ai ko bayan sati biyu ne da yin aure za ta iya zuwa gida.

"Shi dai bai sake cewa komai ba sai dariya da yake ta bin su da shi, har suka shiga cikin gidan. Bintu na"

"biye da su a baya ranta na ™ara Saci, ganin yadda da yawansu suka nuna kamar basu santa ba, babu irin wannan Sare-Saren da rawar jikin da suka saba yi mata acan baya idan tazo garin. Yanzu ta Wan'uwansu"

"da ´ar'uwarsu kawai suke yi, ga Wan laSuSun Wanta kuma an Wauke shi an shige da shi cikin ™auyawa,"

"salon ya sha™i numfashi mai cike da cututtuka irin wanda bai saba sha™a ba. ˜asa-™asa taja tsaki, tana ™ara haWe fuskarta, a haka har suka shiga gidan suna gaisawa da mata ba ta da wani walwala har suka"

™arasa Wakin Innaye.

"Bayan mitar da ´an'uwa suka yi ta mishi na rashin zuwa da Zulaikha, har a fuskar Innaye sai da ya fahimci"

rashin jin daWinta da bata ga Zulai a tare da su ba.

"""Auta ita kaWai kuka baro min a gida kenan Fatima?"""

"""Ba ita kaWai bace Innaye. Akwai ™anwata Mashkura. Kuma Daddyn Aadil shi ya ce baza ta biyo mu ba"

"sai ta cike wata shida, saboda kar Baffa yayi faWan zuwanta gida."""

"Bintu ta faWi maganganun a Warare, kanta a ™asa, tana jin yadda kaifafan idanun Innaye masu cike da"

kwarjini suke yawo a sassan jikinta.

Aunty Rakiya da Aunty Ladidi kuwa ™arara suka ce mishi ai dama bai zo da Bintu ba.

"""Saboda Allah Hafizu kana sane da yadda duk muke Wokin ganin Zulai, amma kawai sai ka wani zo da"

"Bintu ita kaWai?"""

Cewar Aunty Ladidi tana kyaSe baki.

Aunty Rakiya ce ta karSe zancen da cewa

"""Ita ma Bintun da tayi zamanta. Yaushe rabonta da garin? Ni Wallahi na zaci ma ta yanke da zuwa"

kenan. Zulai da take ´ar nan dai na san baza ta taSa ™in zuwa ba ko da za su zo kullum! Amfanin auren

"na gida..."""

"""Ke dallah rufe mana baki. Bana son shirme, kuje ku kawo musu kunun za™i mai sanyi kafin a ™arasa"

"abinci."""

Aunty Balira ta katse su fuskarta a Waure.

"Sum-sum suka fice suna guna-guni, Hafiz ya bisu da kallo ™asa-™asa, zuciyarsa duk ba daWi da yadda aka"

"karSi Bintu. Bayan kuma a ganinshi rashin zuwanta laifinshi ne, tunda da ya matsa mata tazo, tabbas za ta zo ko da zuciyarta ba ya so. Balle ma ya san Bintu baza ta taSa ™in asalinshi ba."

Bintu da take ta rarraba idanun ta ina za'a mi™o mata Wanta fiye da awa Waya sai ga shi an kawo shi yana

"ta tsala ihu. Hankalinta a tashe, ko ta manta a inda take ne? Ta mi™e zumbur tana zare idanu, da saurin gaske ta mi™a hannu ta karSe shi tana Wan dudduba jikinshi"

"""Me aka mishi ne haka yake kuka? Sam bai taSa irin wannan kukan ba tunda na haife shi..."""

"""Wannan Wan yalolon jinjirin me kuwa za'a mishi a gidan Kakanninshi?"""

"Aunty Balira ta katse ta da sauri, daman tana cike da ita ganin yadda tun Wazu ita kaWai take ta wani"

ciccin magani kamar wacce aka tilastawa zuwa. Da Hafizu kaWai suke hira da Innaye.

"Jin irin tambayar da Aunty Balira ta gwaSa mata yasa ta dawo hayyacinta, lokaci Waya tayi la™was, ta"

koma gurin zamanta tana jijjiga yaron.

"""Bai wuce zafi ne ya dame shi ba saboda uban kayan sanyin da kika jibga mishi bayan ba wani sanyi ake"

"yi ba. Ki rage mishi kaya, ki bashi ruwa da nono zaiyi shiru."""

"Hafizu dai kanshi na ™asa, a kunyace da irin rashin karar da Bintu ta nuna a gaban Innaye. Duk da bai"

"wani ga laifinta ba, ko shi hankalinshi ba ™aramin tashi yayi ba da jin irin ihun da Wan ke callarawa tun kafin su iso Wakin. Baiken Bintu Waya da ya gani shi ne rashin nuna kara a gaban Innaye da Aunty Balira."

"Wannan ziyara dai ba Bintu kaWai ba, hatta Hafizu ba wani daWinta yaji ba. Saboda yadda ya zaci Innaye"

"za ta nuna Woki sosai irinna ™aunar abin cikin ™wai da yafi ™wan daWi bata wani nuna ba. A ta™aice ma yaron ko cikakken mintuna uku baiyi a hannunta ba ta mi™a shi ga Aunty Balira, ita kuma tana karSa ta"

mi™a shi ga Bintu.

"Haka suka zagaya Wakunan sauran matan gidan suka gaishe su, ko ina suka je tambayar ina Zulai? Ya take?"

Me yasa ba'a zo da ita ba? Gaba Waya ya ™arasa dusashe Wan hasken Bintu da ya rage a gidan.

"Ko tsarabar da aka raba na zannuwa da kuWi da sunanta a wula™ai sukai ta yi mata godiya, babu wani"

rawan jikin da suka saba yi idan ta musu kyauta a baya.

Duk tsawon awoyin da suka yi a ™auyen Bintu ta kasa cin komai. Sai Wan ruwan goran swan da ta ciro a

"cikin jakarta kawai take iya kurSa saboda yadda bakinta ke ta bushewa kamar mai azumi. Daman ba abincinsu take ci ba, ba ta shan ruwan ™auyen, amma a cikin babbar jakar hannunta akwai robar takeaway sha™e da snacks, don tsananin takaici da ba™in cikin da suka sha™a mata ta kasa buWe jakar ta"

ciro balle har ta samu ™warin gwuiwar ci a gaban mutane.

"Shi kuwa Hafizu ba ruwanshi, kunun za™i mai sanyi da Aunty Balira ce tayi aikatau Winsa ya sha sosai,"

"shinkafa da miya da Umma laraba ta aiko musu da shi a kwanon samira sabo ya Wiba ya take cikinsa, ko tayi bai Sata lokacinsa wajen yi ma Bintu ba. Domin ya san ba ci za tayi ba, ya sani tun da daWewa tsarinta ne ba ta iya cin abincin gidan sha'ani."

"Har suka gama zamansu Baffa bai dawo ba. Amininsa ne ya rasu acan ™auyen Guraji, nesa da su kaWan."

"Tun safe Baffan yayi sammakon tafiya can gurin jana'iza, har yanzu uku da rabi bai dawo ba."

"Sai sa™on kuWi masu kauri Hafizu ya bar masa a hannun Innaye, ita kuma Bintu ta bada shaddoji kala uku"

da turaruka kala biyu a ajiye masa.

"""Sannu da Wawainiya Fatima. Mun gode, Allah ya saka da alkhairi ya raya zuri'a."""

"Innaye tayi ma Bintu addu'a da murmushi a fuskarta, a zuciyarta take jinjina atamfofi kala uku da Bintun"

ta bata abokan zamanta kuma kala bibiyu.

"˜arfe uku da rabi Hafizu suka sallaci la'asar, suka yi sallama da mutanen gidan gaba Waya, ´an'uwa suka"

rako su har gurin mota ana musu addu'ar Allah ya kiyaye hanya ya mayar da su gida lafiya.

"Da Amin suke ta amsawa har suka shige cikin mota, direba yaja suka kama hanyar komawa gida."

"Nannauyan ajiyar zuciya Bintu ta sauke idanunta a lumshe, hannunta Waya a kan Aadil da yake kwance a"

"jikinta yana barci cikin nutsuwa, a hankali take Wan shafa kanannaWaWWen gashin kansa irinna jarirai."

'Uhmmm! Allah na gode maka. Idan kun sake ganina a wannan tsinannen ™auyen naku ku yanka ni.'

"Tayi maganganun a zuciyarta. Ranta a Sace da irin wula™ancin da su Rakiya suka yi mata a fili, kuma"

Innaye na gani bata ce komai ba.

"[2/3, 10:17 PM] Fareeda Abdallah: ****** ******"

"˜warya-™waryan liyafar cin abinci Mummy ta haWa ma ´a´anta, da dangi na kurkusa sosai, saboda"

"murnar dawowar Kamal, Baban Imam. Kuma wani abin burgewa da ™arin farin ciki shi ne yadda tafiyar tasa tayi nasara, gurin aikinsa da suka tura shi sun samu fiye ma da sakamakon da suka tsammata daga gare shi. Da wannan dalilin yasa tun kafin isarsa gida, ya samu ™arin matsayi mai girma a gurin aiki, da"

kyaututtuka masu yawa daga gurin shugabanninshi.

Farin ciki ne ya haWe musu kan farin ciki. Da wannan dalilin yasa Mummy da ´an matanta Karima da

"Zulaikha, da Mai aikinta Rahina suka shafe fiye da awanni biyar a kicin suna dafa ™ayatattun girke-girke mabanbanta."

Da yake kicin Win mai faWi ne sosai sai suka rarraba ayyukan yadda zai musu sauri. Suna aikin Hajja na

"zaune gefe guda akan kujera ´ar tsugune tana ba su nishaWi da maganganunta na ban dariya. Sam ba ta gajiya, ta tsokani wannan ta taSi wancan, hatta Mummy da ta kasance ´arta bata raga mata ba."

"Haka suka gama aikin ba tare da gajiya li™is a jikinsu ba, suka lulluSe komai a gayance. Sannan suka fice"

"daga kicin Win zuwa Wakunansu don yin wanka su shirya, kafin mutane su fara hallara. Tunda lokacin da"

"aka saka na fara liyafar ™arfe huWu ne da rabi na yamma, yanzu kuma ™arfe huWu saura kwata."

"Kamal ma ya iso daga Lagos tun Wazu, yana Wakinsa shi da manyan aminansa guda biyu, Auwal da Isma'il."

"Sai Imam da ya ™i barin mahaifinsa ya huta, duk inda yasa ™afa yana biye da shi, a ™arshe nannauyan"

barci ne ya Wauke shi acan Sangaren Daddynsa.

"Tsadaddiyar shadda Mummy ta ware zunzurutun kuWi tayi musu anko gaba Waya iyalanta, kuma wani"

"abin burgewa da armashi shi ne, hatta Zulaikha da ta kasance bare a cikinsu bata ware ba, a ta™aice ma, Winki da aiki duk iri Waya aka yi musu. Ta ™ara da siya musu mayafai masu kyau da za su shiga da kayan, da jaka, da takalma masu sau™in tsawon dunduniya. Hatta ´an kunne, sar™a, zobba, awarwaro da za su saka a wannan rana duk sabbi Mummy ta siya musu. ˜ananun kaya na ciki kuwa abinda yasa bata siya musu da su ba, sati biyu da suka wuce ta kwashe su ita da kanta a mota suka shiga kasuwa, ko wacce ta"

"Wibi abinda take so, Mummy ta biya kuWin ba tare da jin zafi ko ganin ™yashi ba."

"A farko-farkon zuwan Zulaikha gidan idan suka yi irin wannan fitar, aka ce ta Webi duk abinda take so, ba"

"™aramin kunya take ji ba. Sai Karima ce ke warewa ta Wiba mata kayayyaki masu yawa kamar yadda ta Webi na ta, to kuma sai ya kasance idan sun koma gida ta gwada kayayyakin wasu duk sai suyi mata kaWan. Da taga dai asara take ja ma Mummy a hankali itama ta ware, duk abinda take bu™ata na fannin inner wears ko sutura ba ta kunyar Wauka, da wannan dalilin yasa a yanzu haka manyan akwatunan suturunta uku. Ita da taje gidan daga ita sai ghana must go. Shi yasa ako wane lokaci cikin addu'o'inta ba ta gajiya da yima Mummy da iyalanta fatan alkhairi, tabbas zamanta da su alkhairi ne, sun taka"

muhimmiyar rawa gurin canja mata rayuwarta gaba Waya.

"˜arfe huWu da kwata Zulaikha ta shiga Wakin Karima bakinta a gaba, ta saka doguwar rigar shaddarta,"

amma ko Zip Win bata zage ba saboda yadda rigar ta Wame ta daga saman ™irjinta.

"""Aunty Karima kin gani ko? Zip Win ya ™i zaguwa. Sai da nace miki a Wan ™ara kika ce ayi min wani fitted,"

"ai yanzu sai ki san yadda za kiyi da ni..."""

"""DaWina da ke ™orafi ba ya miki wahala Zuly. To ai fitted Win kenan, dama wa ya faWa miki idan aka yi"

"riga fitted zip yana zaguwa a sau™a™e? Juyo bayanki mu gani in zage miki."""

Karima ta ™arasa maganar tana dariya.

"Ko da ta juya, a sau™a™e aka zage Zip Win, sai dai har lokacin matseta da rigar tayi musamman ta wajen"

"™irjinta bai saki yadda take so ba, sai ma ™ara fito da shape Win su da yayi."

"Gaban madubi ta ™arasa ta kalli yadda rigar tayi mata, ta juyo tana kallon Karima, idanunta sun yi"

™wal™wal da hawaye.

"""Yanzu saboda Allah ta ina mutum zai fara fita cikin jama'a da wannan Wamammiyar rigar?"""

"""To miye a ciki? Ba akwai mayafi ba? Kina warware mayafin ta baya kika Wan yafo shi zuwa gaba tsab"

"zai rufe Wan matsewarnan da bai taka kara ya karya ba, ke kuma sai wani ™orafi kike yi. Kin ga ni don Allah yi min sassau™ar kwalliya ki Waura min Wankwali, lokaci ya fara tafiya, tun Wazu naji muryar su Mummy Balaraba da su Aunty Safina. Yanzu za kiji Mummy ta fara ™walla kiran mu fito. Ke ina naki"

"Wankwali da mayafin?"""

"""Suna Waki."""

"""Je ki Wauko da akwatin kayan kwalliyarki mu ™arasa shiryawa anan. Bari in saka ´an kunne da sar™a"

"tunda ke naga har kin saka."""

"Duk da yadda suke cikin sauri, Zulaikha bata tafi bagazan-bagazan ko kuma ta sa gudu irin yadda take yi"

"da ba. A nutse ta fara tafiya, manyan mazaunanta suna wani irin juyawa a slow motion."

"Karima ta bi ta da kallo, fuskarta cike fal da murmushi."

"""Ya Allah! Ina tawassali da kyawawan sunayenka da siffofinka maWaukaka, ka haWa wannan baiwa taka"

"mai kyawawan halaye da nagartaccen miji Waya tamkar dubu. Amin ya rabb!"""

"Karima tayi ma Zulaikha addu'ar a fili, Allah ya sani tana ma Zuly wani irin ™auna mai yawa, jin ta take"

"kamar ´ar'uwarta ta jini. A yadda ta saba da ita yanzu, Har ba ta fatan ace ga ranar da Zulaikha za ta bar"

gidan.

"Yana tsaye a gefen babban dining table Win da aka ™ayata kanshi da shimfuWa mai kyau da Waukar idanu,"

"kafin aka kawo manyan kulolin abinci aka shirya akan table Win. Wayarsa ce a hannunsa yana Wan dannawa, gurin Karima ya nufa don karSo kayan Imam. Amma ko da ya tunkari Wakin nata sai yaji suna magana da Aunty Zulai, don haka ya koma da baya saWaf-saWaf ya tsaya can gurin dining table yana"

™o™arin kiran Karima a waya.

"Kamar ance ya Wago kanshi, karaf idanunsa suka faWa kan bayan Aunty Zulai da take tafe kamar wata"

"wahainiya, baki da hanci buWe ya bi ta da kallo da waya ri™e a hannunsa, har ta shige Wakinta."

"Yana nan tsaye ya sake ganin ta fito, matsewar rigar da yaji tana yi ma Karima ™orafi ya gani a fili. Da"

sauri ya kawar da idanunsa yana ta'awizi a zuciyarsa saboda yadda abubuwan suka Wauki hankalinsa

cikin ™an™anin lokaci.

"Ita kuwa da yake hankalinta ba shi akan kalle-kalle, bata ma san yana yi ba har ta sake shigewa Wakin"

Karima.

"Ya Wauki fiye da mintuna uku tsaye a gurin, ba tare da ya san takamaimai tunanin me yake yi ba. Muryar"

"Safina da ya ji tana fitowa daga Sangaren Mummy, yasa shi barin inda yake tsaye da sauri, tun kafin tazo"

ta ishe shi da bala´a´´en surutunta.

"Sai da ya isa Sangarensa, sannan ya kira Karima a waya yana mata ™orafin barin masa hidimar Imam da"

tayi yau don kawai ta ga ya dawo.

"""Yaya nima fa tuntuni Imam ya yaye ni, yanzu Zuly ce"

". Komai nasa ita take mishi, ba ya yarda inyi masa wata hidima. Ka turo shi ta shirya shi, daman yanzu ta"

"gama ™orafin ka ri™e shi a gurinka ko shiryawa baiyi ba..."""

"""Lah! Kai Aunty Karima... Ni de ba ruwana..."""

Daga can cikin wayar yaji muryar Aunty Zulai tana faWin haka a shagwaSe.

"Haka kawai, wani ™ayataccen murmushi ya suSuce masa a fuskarsa. Jikinsa a saiSance ya katse wayar,"

har lokacin murmushin da yake yi bar kan fuskarsa ba.

"""Dude. Ya aka yi ne?"""

Isma'il ya tambaye shi.

"""Nothing."""

Ya amsa a ta™aice.

Sannan ya mayar da hankalinshi kan Imam da yake zaune akan kujera yana daddana sabuwar Tab Win da

ya kawo masa a cikin tsarabarsa. Da harshen nasara yace

"""Imam, oya Wauki Tab Win maza ka tafi cikin gida a shiryaka. Lokaci ya tafi, Aunty Zulai tun Wazu take"

"jajen inda ka shige..."""

"""Ok Dad!"""

Ya amsa tun kafin uban ya rufe bakinsa. Da saurin gaske ya fice daga falon ya nufi cikin gida.

Alhamdulillah! Anyi liyafar cin abinci lafiya an gama lafiya. Zulaikha da ta kasance ba™uwar fuska a

"cikinsu ita ce ta dinga shan kallo, da tambayar Mummy wacece ita? Abu Waya da yayi ma Zulaikha daWi shi ne yadda tun ma kafin Mummy ta amsa Hajja tayi karaf ta ce"

"""³ar ™anwata ce tazo daga can gida."""

Da haka ta kashe bakunan ™annen mahaifin Karima biyu mata da suka fi takura mata da kallo duk inda ta

"motsa. Daga yanayin fuskokinsu, za a gane sam basu ji daWin amsar da Hajja ta basu ba. Musamman duba da yadda Imamu ya ma™ale ya mata, alamun sha™uwa ™arara tsakaninsu har ma fiye da ´a´ayensu. Domin duk sun je gidan ne da ´a´ansu mata budarai, zukatansu cike da burin Imamu ya zaSi Waya daga"

cikin ´a´an a sake ™ulla zumunta mai ™arfi.

"Ita Aunty Balaraba, da ta kasance mai bi ma mahaifinsu Karima, ´arta ta farko Aisha ita Kamal ya fara"

"aura, cikin hukuncin Allah sai zaman baiyi tsawo ba, gurin haihuwar Imam Allah ya karSi rayuwarta."

"Daga baya ™arara Aunty Balaraba ta sake Sullo mishi da tayin auren Safina, wacce a wancan lokacin"

"yarinya ce sosai. Ba tare da wani Soye-Soye ko kwana-kwana ba ya ce ayi ha™uri, shi kam dai ba ya bu™ata a lokacin."

"Rasuwar matarsa Aisha ba ™aramin bugunsa yayi ba, shi yasa ya tattare zancen auren gaba Waya ya"

"jingine gefe Waya. To tun a wancan lokacin dai basu ha™ura ba, shekaru shidda kenan. Safina ta zama cikakkiyar budurwa, kuma ™arara ita ma take nuna mishi tana ra'ayinshi."

Ita kuwa Aunty Lubabatu da take bin Aunty Balaraba a haihuwa irin abinnan ne na bahaushe da yake

"cewa a rashin tayi ake barin arha. Tun a wancan lokacin, duk sun san Kamal ya ce baya ra'ayin auren Safina, don haka a yanzu da nata ´ar mai suna Salma ta taso ta zama budurwa sai take cusa ta, da addu'ar Allah yasa rabon a gidanta yake. Domin Kamal miji ne na kerewa sa'a, na bugawa a jarida. Tun"

Salma tana nuna ba ta ra'ayinshi har dai uwar ta fara cin galaba a kan ta.

Amma dukansu da yake sun san Kamal Win ba'a zuwa mishi da wargi. Hatta ™annan uban nashi a hankali

"suke bin shi, saboda girmamawa ce tsakaninshi da su gaba Waya. Ga alkhairin da yake musu ako wane lokaci kamar bai san zafin kuWi ba. Shi yasa duk suke abin nasu cikin iya taku da gogewa don kar su ™ona"

sunkurun kashinsu.

"Ita kanta Mummy, duk da Wan'uwan nasu ya bar duniya. Har yanzu tana Waukarsu da girma sosai, kamar"

´an'uwanta ne su Win ba na mijinta ba. Sannan duk wani sha'ani nasu idan ya taso da jikinta da aljihunta

ba ta jin ™yashin yi musu hidima. Sosai girmamawa da mutuntawa ke tsakaninsu.

"[2/4, 10:46 PM] Fareeda Abdallah: Ko a yanzu, bayan gama liyafar cin abincin ya mi™e tsaye yayi musu"

"godiya sosai. Da yake tun farko Mummy ta tsara abin a ™ayyade ne, ta lissafa mishi duk waWanda za su halarta."

Ya riga ya gama shirya duk abinda zai raba musu na tsaraba ya dam™a ma Mummy. Yana gama yi musu

godiya yaja abokansa zuwa Sangarensa.

Bayan gama tattare duk abubuwan da aka yi amfani da su Karima da Zulaikha Mummy ta umarta kan

"cewa suje

27 / 50