Advertisements
Chapter 21 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   21 / 50

60K to 63K   out of 147.7K words

zai sa ki sabon shara."""

"[1/23, 10:25 PM] Fareeda Abdallah: Duk ba™a™en maganganun da take yaSa ma Zulaikha a fakaice tana"

"jin ta, kuma tsaf ta fahimci sa™on da take aika mata. Amma a madadin ta mi™e ta aikata umarnin da Bintu tayi mata, sai kawai ta ™ara gyara zama ta cigaba da kukan da take yi."

"""Au! FaWan Yayan naki bai ishe ki ba kenan ko? Ki tashi ki tafi masaukinku na ce tun kafin ranshi ya ™ara"

"Saci..."""

Cikin Sacin rai da muryar kuka Zulaikha ta katse Bintu da cewa

"""Ni fa bazan zauna acan Sangaren ni kaWai ba. Tun a gida ma ai Innaye cewa tayi a matsayina na..."""

"""Wa ya tambaye ki wani matsayi da kike da shi a gidannan? Za ki rufe mana baki a gurin nan ko sai na"

"Wora hannu a jikinki?"""

Hafiz ya katse ta da saurin gaske tun kafin ta ™arasa Saram-Saramar da take niyyar yi.

Sunkuyar da kai ™asa tayi ta cigaba da jan shesshe™ar kuka. Ba ta ma da niyyar tashi ta Wauki jakarta balle

"har Bintu ta saka ran za ta aikata abinda ta umarce ta. A mamakance, Bintu take kallon Hafiz, sai kuma ta kalli Zulaikha. Duk ga zatonta cikin tsawa da faWa zai sake balbale Zulai da umarnin ta tashi ta tafi can Sangaren da suke sauka."

"Amma a madadin ta ji ya faWi abinda take tsammani, sai kunnuwanta suka jiyo mata kalamansa kamar"

saukar aradu yana ce mata

"""Sweetheart! Ki ™yale ta anan. Kin ga ita kaWai ce, can Sangaren ba™i yayi mata girma, baza ta iya zama"

"ita kaWai acan ba. Tunda ga Mashku anan sai su zauna a Waki Waya..."""

"""Bazai yiwu ba gaskiya My Dear. Mashku ko a gida ba ta yarda ta haWa Waki da su Amina ™annenta"

"ballantana ta haWa da wacce bata sani ba. Tunda akwai wadatar Wakuna anan Win, ita ma sai ta Wauki Waki Waya tayi amfani da shi. Excuse me pls! Bari in duba girki."""

Ta mi™e daga jikinshi da sauri ba tare da jiran abinda zai sake cewa ba.

"Da haka aka bar maganar saukar Zulaikha a can Wakunan BQ. Shi da kanshi ya tashi, yaje ya buWe mata"

"Waya daga cikin ™ayatattun Wakunan da suke nan ™asa, sannan ya koma gurinta fuskarsa a Waure ya umarci ta Wauki jakarta zuwa cikin Wakin."

"Tana shiga, ya mayar da ™ofar ya rufe, kusa da inda take tsaye ya ™arasa a bazata ya dam™o kunnenta na"

"dama da yake cikin hijabi ya murWa, a gigice ta buWe baki za ta ™wallah ihu da saurin gaske ya toshe mata"

baki bayan ya saki kunnen da sauri.

"""Kin san Allah? Muddin kika yi gangancin faWa ma matata an Waura mana aure da ke acan gida na"

"rantse sai na Satar da ke a cikin garin nan, sai dai duk abinda zai faru ya faru."""

"Cizon da ta gantsara mishi a tafin hannu yasa shi sakin bakinta da sauri ya matsa baya yana yarfe hannu,"

ga dukkan alamu ya ji zafi sosai.

"""Cizo na kika yi?"""

Ya tambayeta fuskarsa a Waure.

"""Eh Win"""

"Ta amsa a tsiwace, zuciyarta cike fam da takaicinsa."

"""Kuma na rantse da Allah idan ka sake min irin wannan cin mutuncin a gaban matarka sai na kira Baffa"

"da Innaye na faWa musu duk irin wula™ancin da kake min tunda kazo da ni garinnan."""

"A fusace ya mi™a hannu zai dam™o ta. Da mugun sauri ta zille masa, sannan ta ™walla wani gigitaccen"

ihun da yasa ba shiri ya fice daga Wakin da saurin gaske jin da yayi karaWin ihun na barazanar toshe mishi dodon kunne.

A guje Bintu ta fito daga ™aramin kicin Winta suka yi kiciSis da shi a tsakiyar falon.

"""Lafiya ? Ihun me nake ji? Kar dai ace dukanta kayi?"""

Bintu ta tambaye shi da damuwa a fuskarta. A zuciyarta kuma addu'a take yi Allah yasa dukan Zulaikha

yayi.

"""Yarinyar ba ta da kunya Sweetheart. Idan ba taSa lafiyarta nayi ba baza ta shiga taitayinta ba. Bari in"

"je Waki, ki kawo min abincina sama."""

Yana gama faWin haka ya fara hawa matakalar sauri-sauri. Zuciyarsa cike da damuwa da ™uncin aura

mishi Zulaikha da aka yi.

"Gaba Waya kanshi ya kulle, ya ma rasa ta ina ya kamata ya Sullo ma al'amarin? Ga shi ya rasa hanyar da"

zai bi wajen sanar ma da Bintu yanzu matsayin mata Zulaikha take a gurinsa. Domin bai manta irin

al™awurran da suka Wauka ma junansu kafin aure da kuma bayan aure ba.

"A al™awuran da ya Wauka mata akwai, ita kaWai ™wallin ™wal ta ishe shi rayuwar duniya. Ita kuma kaWan"

"daga cikin al™awuran da ta Wauka mishi shi ne ako wane hali wuya ko daWi za ta kasance tare da shi, za ta bashi ™ololuwar farin ciki fiye da wanda yake tsammanin samu daga gare ta. Za kuma tayi duk iya mai yiwuwa wajen bashi dukkan tarairaya da soyayyar da zai kawar da hankalinshi daga kan ko wace mace"

sai ita ™wallin ™wal.

"To ga shi tun ba'a je ko ina ba an fara samun karya al™awari daga gare shi, shi kam ya zayyi ne? Ina zai sa"

kansa? Kuma ta wace hanya zai Sullo ma wannan ™addararren aure da su Baffa suka ™ulla masa?

****** ******

"Zulaikha mai bala'in son girma sama da ™asa ta kalle ta, sai kuma ta Wanyi dariya. Tana jin wani girma na"

"™ara mamayeta, daga yadda ta ga yanayin jikin Mashkura Wan daidai kamar na Bintu, duk ga tsammaninta bata wuce shekaru goma sha biyar ko sha shida ba."

"""Uhmmm! Ta ina kika taSa ganin anyi ™awance tsakanin ´ar birni da ´ar ™auye? Sannan kuma ni ba"

"yarinya bace fa, na girme ki nesa ba kusa ba, shekaruna sha takwas cif..."""

Sassanyar dariyar da Mashkura ta ™yal™yale da shi yasa Zulaikha tayi sakalau da baki tana kallonta. Sai da

tayi dariyarta ma'ishi kafin ta ce ma Zulaikha

"""Shekaru sha takwas ne kike faWin kin girme ni nesa ba kusa ba? To ni shekaruna ashirin da Waya,"

"Wallahi da gaske nake miki. Kawai don kin ganni da Wan ™aramin jiki ke kina da ™iba shi ne kike min kallon ™aramar yarinya? Sannan in banda ke da abin ki, da ni da nake birni da ke da kike ™auye ai duk Allah ne ya halicce mu. Babu wacce ta fi wani a gurin Allah sai wacce ta fi tsoronsa. Sannan kuma"

"™awance ba'a shekaru bane, shekaru lambobi ne kawai. Ni dai don Allah ki karSi tayin ™awance na, kin ga,"

"yanzu ma dai bani lambar wayarki."""

Duk yadda Zulaikha ke zillewa a dole ta saki jiki da Mashku har suka yi musayar lambobin waya. Da yake

"Mashku irin yarannan ne da in suna son ka suna so ne da dukkan zuciyarsu, tana da miskilanci amma"

idan ta so hira sosai take sakin jikinta tayi har da ™ya™yata dariya. Balle kuma ta haWu da Zulaikha ga

"barkwanci ga wauta, cikin ™an™anin lokaci sha™uwa ta shiga tsakaninsu."

"Yadda suka bararraje a tsakiyar gadon suna hira da dariya, kamar sun daWe da sanin juna. Har Mashkura"

"ta fice zuwa kicin ta haWo musu tea mai kauri a kofuna biyu, suna sha suna hira."

"A daren, Mashkura ta tura ma Zulaikha fina-finai masu yawa a cikin wayarta. Sannan ta ™ara da wayar"

"mata da kai kan yadda ake amfani da wayar Android, ta kuma koya mata games Win da ta tura mata masu daWi da za su taimaka gurin Webe mata kewa da zaman kaWaita."

"Tunda ita Mashkura ba zaman gidan sosai ta cika yi ba, kullum da safe takwas zuwa tara na safe take"

ficewa zuwa makaranta.

Ba tare da kunya ko wani kwana-kwana ba Zulaikha ta faWa ma Mashkura ita fa ba ta jin turanci.

"""Kin san karatunmu na ™auye, ba Waya ne da naku na birni ba. Sai dai na iya karatun hausa fiye da"

"yadda kike tsammani, turancin ne dai ´an ™ananun kalmomi kawai nake iya ji in fahimci abinda ake nufi."""

"""Kar ki damu. Don wannan ai ba wata matsala bace. Sannu a hankali zan tsara mana jadawalin da za mu"

"dinga bi ina koyar da ke abubuwa masu yawa, idan kika mayar da hankali kuma kika nace cikin wata uku bakinki zai goge da turanci kamar ™anwar mangwafak! Kin san shi karatu naci yake so, sannan kuma hausa ya fi turanci wahalar koyo, tunda kika iya karatun hausa, turanci bazai wahalar da ke ba in Allah ya"

"yarda."""

Maganganun Mashkura ba ™aramin daWaWa ma Zulaikha rai suka yi ba. Sai godiya take zuba mata kamar

"ma har ta iya turancin. Allah ya sani a yanzu ba ™aramin son ta koyi turanci take yi ba. Ta iya a baki, idan"

"an faWa ta san me aka ce, kuma ta iya mayar da martani da yaren turanci, sannan idan ta gani a rubuce ta karanta ta kuma fahimci me ake nufi."

"Idan ta iya waWannan, Waya daga cikin manyan burikanta sun cika. A da can baya bata taSa damuwa da"

"koyon turancin ba, bata ma Wauke shi a wani kayan gabas ba. Sai bayan shigowar Bintu cikin ahalinsu ne"

ta gane lallai fa ta tafka kuskure rashin mayar da hankalinta a karatun boko. Ba ma kamar yadda minti

"Waya biyu Bintu take goranta mata da munanan kalmomi kamar jahila, da™i™iya, ba™auyiya, wawuya, a"

"ganinta, rashin iya turancin shi ke sa Bintu goranta mata da waWannan munanan kalmomin."

Mashkura bata bar Wakin ba sai misalin ™arfe Waya da minti arba'in na dare. Sun rabu duk su biyun

zukatansu cike da farin cikin hirar da ta gudana a tsakaninsu.

"Har Zulaikha ta kwanta, ta Waga hannu za ta fara karanto addu'ar barci kenan sai ga Mashkura ta sake"

shiga cikin Wakin bakinta Wauke da siririyar sallama.

"""Kiyi ha™uri da ni ˜awata. Yau dai na hana ki barci."""

"Ta faWa tana murmushi. Kayayyaki masu Wan dama da suke ri™e a hannunta ne ta zube su a gefen gadon,"

"ta fara WaWWaga su Waya bayan Waya. Kayan barci ne masu kyau da laushi sosai a ido har kala uku, riga da"

"wando biyu, sai kuma riga ´ar ciki da ta samanta guda Waya. Sai kuma Abaya sababbi masu kyau sosai kala uku."

"""Ban san ko nayi miki karambani ba. Allah yasa dai kina saka kwance, duk da dai kamar sabbi suke a"

"gurina. Domin bayan sau Wai-Wai ban ™ara saka su ba. Na kawo miki ne ko kina so, na ga manya ne, za"

"suyi daidai da jikinki."""

"Tsananin murna da farin ciki, yasa Zulaikha ta kasa cewa komai. Lokaci Waya tayi ™wal-™wal da idanunta,"

can kuma sai ga hawaye shar... sun zubo daga kwarmin idanuwanta. Lallai sai a yanzu ta ™ara yarda da

maganar Mashku da ta ce ba halinsu Waya da Bintu ba. Ashe haka Allah ke ikonsa dare Waya ya haWa

™auna a zukatan bayinsa?

"""Na gode Mashku. Na gode, Allah yabar ™auna da zumunci."""

"Kalaman da take ta maimaitawa kenan cikin kuka da dariya, sai WaWWaga kayan take yi tana jinjina"

kyawunsu a idanunta.

"Ko Mashku bata faWa ba, daga yanayin kyawun kayan sun isa su bayyana maka masu tsada ne sosai. In"

dai ba ta manta ba za ta iya rantsewa da Allah ba'a taSa yi mata kyautar kaya irin haka kuma daga bare wacce basu haWa komai da ita ba.

"""Don Allah ki daina hawayen nan da kike yi. Miye don na baki Wan wa´annan kayan? Ba komai bane fa,"

"kuma don ma yanayin jikinmu ba Waya bane ai Wallahi da sai na haWa miki akwati guda. Ni kin ga ma tafiyata tunda baza ki daina kuka ba. Allah ya tashe mu lafiya."""

"Da sauri ta fice daga Wakin taja mata ™ofa, fuskarta yalwace da farin ciki."

"Ko bayan fitar Mashku, ta daWe bata yi barci ba. Bayan ta gama matsar ™wallar da take yi murza key tayi"

a ™ofar Wakin ta kulle. Ta canja ™wan lantarki zuwa mai haske ta fara gwada kayan Waya bayan Waya.

"Wani ikon Allah kamar da man can kayan domin ita aka siya. Sunyi mata dai-dai, kuma sunyi mata a"

"wadace, basu yi kaWan ba sannan basu yi mata yawa yadda take saka manyan riguna ba. Ba ma kamar Abayoyin nan, sai ta fito shar a ciki kamar wata balarabiya, kasancewar tana da hasken fata."

Saboda murnar ganin yadda tayi kyau sai juyi take yi a gaban madubi tana ™yal™yala dariya ita kaWai a

"cikin Waki. Gaba Waya ta manta da damuwar Bintu, Hafiz da wani ™addararren aurensa da aka Waura mata."

"""Ashe daman haka nake da kyau?"""

Ta tambayi kanta a fili tana dariya.

"""Gaskiya daga yanzu zan zo nima in koyi gayu ko gurin Mashkura. Kuma bazan sake yarda Innar Hadiza"

(Telarta acan Fa™o) tayi min burguza-burguzan Winkunan nan da take min ba. ³an cas-cas za ta dinga min

"irinna ´an gayu, musamman ma dai yanzu da zan koyi turanci. Ta sake ™yal™yalewa da dariya tana shafa ´an yiri-yirin kitson da suke kanta."

"Ko da ta cire kayan naWe su tayi tsaf ta shirya su can ™asan jakar kayanta, sannan ta mayar da sauran"

"kayan ta rufe zip Win jakar. Kafin ta kwanta, ™arfe uku saura minti goma sha biyar. Da yake tana cikin"

farin ciki ga bashin barcin da yake kanta bata daWe ba nannauyan barci yayi awon gaba da ita.

"Sabo da yin sallar asubah akan lokacinta shi ya tasar da ita, da™yar ta iya mi™ewa bayan ta yi salati da"

addu'o'i tana tangaWi ta faWa banWaki.

Alwala da ruwa mai Wumi da tayi shi ya taimaka mata gurin dawowa hayyacinta. Ko da ta koma cikin

"Wakin, kafin ta kwanta sai da ta murza makullin ™ofar Wakin ta buWe, sannan ta saka babban hijabi ta"

tayar da sallah. Bayan ta idar tana cikin yin azkhar kamar yadda ta saba nannauyan barci ya sake yin

awon gaba da ita nan kan daddumar da tayi sallah.

***** *****

"˜irjinta ne ya buga daram!! Ganin kiran Innaye na shigowa cikin wayarta, abinda bai taSa faruwa ba tun"

bayan musayar lambar waya tsakaninta da Innaye matsayinta na Uwar mijinta.

"Matsanancin tsoro ne ya lulluSeta, ™irjinta ya cigaba da bugawa akai-akai. Kamar baza ta Waga kiran ba,"

domin duk a tsammaninta Zulaikha ce ta kira Innaye ta kai mata ™ararta.

Har kiran farko ya tsinke na biyu ya sake shigowa tana canki-cankar ta Waga ko kar ta Waga kiran?

Tunanin idan bata Wauka ba Innaye za ta iya kiran Hafizu ta kora mishi kashaidi zuwa gare ta yasa tayi

"shahadar ™uda ta Waga kiran, a zuciyarta take tunanin yaushe rabonta da magana da Innaye ko da ta waya ne balle har suyi ido biyu?"

"""Barka da safiya Innaye, ina kwana? Da fatan duk kun tashi lafiya?"""

Tayi saurin mi™a gaisuwa bayan ta yi sallama da ´ar karkarwa a muryarta kamar tana gaban Innaye.

"""Lafiya ™alau Fatima. Ya wanka?"""

Innaye ta tambayeta a nutse.

Bayan ta amsa da lafiya lau daga can Sangaren Innaye sake gyara zama tayi akan daddumar da ta idar da

sallar walha. Cikin nutsuwa ta sake jefa ma Bintu tambayar da shi ne ™wa™™waran dalilin da yasa ita da

kanta ta Waga waya ta kira Bintu ba sa™o ba.

"""Am nace ba? Ina fatan dai Hafizu ya faWa miki matsayin da Zulai take da shi yanzu a gurinsa?"""

"""Eh ya faWa min. Ya ce za ta taya ni ´an aikace-aikace har zuwa sadda zan gama wanka."""

"Bintu ta amsa kai tsaye, ba tare da tunanin komai a tambayar da Innaye tayi mata ba."

"""Uhmmm!"""

"Innaye ta faWa daga can Sangarenta, fuskarta bayyane da Wan mamaki kaWan, domin daman ta yi tunanin"

"hakan zai iya faruwa. Ta daWe da fahimtar idan al'amari ya biyo ta Sangaren Bintu kamar dai Hafiz tsoronta yake ji. Shi yasa ta kira da kanta don ta faWa ma Bintu yanzu Zulai matsayin matar Hafiz take, kuma tayi mata ™wa™™aran jan kunne kan kar ta kuskura ta ce za tayi gigin ci mata amanar Zulai, idan"

hakan ya faru da ita da Hafizu za su gamu da mummunar Sacin ran da basu taSa tsammani ba.

"""Shi Hafizun ne yace miki an kai Zulai ne don ta taya ki aiki?"""

Kafin ta amsa da zafi-zafi a muryar Innaye ta cigaba da cewa

"""˜arya yake yi, bai faWa miki gaskiya ba. Yanzu Zulai matsayin matarsa take ta sunnah kamar yadda kike"

"matarsa. Shekaran jiya Baffansu ya Waura musu aure... Domin ita Zulaikha ba ni na haife ta ba, Wiyar ™anwata ce..."""

Šif! Wayar ta Wauke daga can Sangaren Bintu bayan wani ™a™™arfan ihu da ta yanka da yayi barazanar

kashe ma Innaye dodon kunne.

"""Subhanallahi! Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Fatima lafiya kuwa? Me yake faruwa?"""

Innaye ta tambaya hankalinta a tashe bayan ta kawar da wayar daga kunnenta saboda amsa kuwwar da

"ihun yayi mata a kunne, daga bisani kuma ta mayar da wayar bayan taratsin ihun ya ragu a kunnuwanta. Shi ne har take jera ma Bintu waWannan tambayoyin, duk a tsammaninta, wani abun ne can na daban ya"

Waga hankalin Bintu ba maganar da taji daga bakinta ba.

"Jin shirun yayi yawa babu amsa daga can Sangaren yasa ta ciro wayar ta duba, sai a lokacin ta fahimci"

"kiran ya tsinke. Hankalinta a tashe ta sake danna kiran lambar Bintu, nan take na'ura ta sanar da ita wayar a kashe take. Amma da yake ba jin abinda ake cewa take yi ba sai da ta kira kamar sau biyar ana"

maimaita mata amsa Waya sannan ta ha™ura da kiran lambar.

Da damuwa a fuskarta ta ajiye wayar ta cigaba da lazumin da take yi.

'Idan kuma ya kasance matsanancin kishi ne yasa Bintu ™wallah ihun da kika ji ta waya fa?'

Kwatsam! Wani sashe na zuciyar Innaye ta jefa mata wannan tambayar.

"""Autata."""

Ta faWa a fili hankalinta a tashe.

"""Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un! Auta tana cikin gidan kuma tun Wazu da Hafizu ya kira ni mu gaisa ko"

"da na nemi ya bani Auta ya faWa min tun safe yana Ofishin shi."""

"Ta sake faWa a fili, tashin hankalinta na ™ara hauhawa."

Sai a lokacin ta tuna ai Balira ta faWa mata ta ba Auta wayarta ´ar sha-fa ta tafi da shi Habuja. Kenan idan

"ta kira lambar Baliran za ta ji a wane hali Autarta take ciki... Ba tare da wani Sata lokaci ba ta rarumo wayarta ta fara bin lambobi tana neman lambar wayar Balira, wanda aka yi mata saving da alamar ™wallo a jikin lambar."

"Saboda tsananin ruWewa da™yar ta iya gano lambar, jikinta na Wan karkarwa ta danna ma lambar kira. Sai"

dai kuma cikin hukuncin Allah kira tayi har sau bakwai bai shiga ba.

"""Hasbunallahu wa ni'imal wakeel. Ya Allah ka tsare min Zulai aduk inda yake."""

Tayi addu'ar a fili hankalinta a tashe. Zuciyarta cike da fargaba da tsoron irin kishin matan birni da take

"jin labari a radio. Matan birni da idan kishinsu ya motsa don su yanke ma namiji mazakuta ba komai bane a gurinsu, tsoronta Allah tsoronta kishi yasa Bintu ™ona mata Auta da tafasasshen ruwan zafi. Domin a irin labaran kishin matan birni da take

21 / 50