Advertisements
Chapter 42 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   42 / 50

123K to 126K   out of 147.7K words

suntum saboda yawan

kuka ta kalli Raudha. Da Wasasshiyar murya ta ce

"""Ina Abdallah? (˜anin Raudha da yake zama a gurinta.) Don Allah ki kira shi ya mayar da ni gida... kaina"

"ciwo yake sosai, bazan iya tu™a mota ba."""

"""Tom! Na dai ji dawowarsa Wazu ban san ko yana nan ba. Bari in taSo shi ta waya."""

"Raudha ta amsa, a lokaci guda tana daddanna wayarta."

Suna hanyar zuwa harabar tsakar gidan take ™ara tausar Bintu da daWaWan kalamai.

"""Na san izuwa yanzu ´an'uwan Hafiz sun kira shi sun kitsa mishi ™arya da gaskiya kan abinda ya faru."

Don haka ko kin koma gida don Allah don Annabi SAW duk yadda zaiyi ™o™arin tararki da rigima kar ki

"kuskura ki kula shi. Ki cigaba da tara shi har zuwa sadda za mu gano inda ya kai Aadil mu Wauko shi, a lokacin kina da damar warware mishi balbalin bala'in da bai taSa tsammanin kin iya ba."""

"""Hmmm! Ba damuwa. Na gode ™warai Raudha."""

Ta amsa a ta™aice.

"Ko da ta shiga gidan baya na motar ta jingina da kujera, a jikinta jakarta ne rungume da kuWi da wayarta"

da sauran ™ananun tarkace. Lumshe idanu tayi bata ce Uffan ba har suka isa gidanta.

"Har ciki ya shiga mata da motar, ya daidaita fakin a tsakar gidan sannan ya kashe motar ya mi™a mata"

makullin.

Cike da kasala ta mi™a hannu ta karSa tayi mishi godiya. Hannu ta cusa cikin jakarta ta ™irgo naira dubu

"goma ta bashi, ta sake yi mishi godiya sosai. Ya fice daga harabar gidan, ita kuma ta nufi cikin gidan tana"

rangaji kamar wacce ta sha ™waya.

******

"Washe gari da misalin ™arfe goma na safe, Bintu ta gama shiryawa da wani sabon ™warin gwuiwa na"

musamman wanda a jiya sam bata kwana da shi ba.

Cikin hukuncin Allah jiya da dare har ta gama duk abinda za tayi ta kulle ™ofar Wakinta Hafiz bai koma

gidan ba. Kamar magani haka ta dinga kurSar furar Rufaida har ta ji cikinta ya Wauka.

"Tayi wanka, ta rama sallolin da suke kanta cikin rashin nutsuwa. Sannan ta harhaWa Magunguna ciki har"

da na barci ta WaWWaka.

Da yake da gajiya a jikinta ga rashin wadataccen barci tsakanin jiya da yau Mintuna goma da gama shan

maganin wani nannauyan barci yayi awon gaba da ita.

"Ta kai ™arfe takwas kafin ta farka, a gurguje tayi sallar asubah. Tana zaune akan dadduma take tsara"

muhimman abubuwa biyu da ta ™uduri aniyar aiwatar da su a ranar.

"Wayarta da tun jiya bata bi ta kanta ba ta Wauko, bata bi ta kan tarin misscalls da sa™onnin da suke"

fuskar wayarta ba ta shiga cikin ma'adanar lambobi.

"A hankali take wucewa har zuwa sadda ta ci karo da lambar da take nema, ba na kowa bane face na"

Kwamishinan ´an sanda da ya kasance abokin mahaifinta.

"Kiranshi tayi, bayan gaisuwa da gabatar mishi da kanta tambayarshi tayi yau zai samu zuwa Ofis kuwa?"

"""Yau Win Monday ce fa, tushen aiki ko nasara na tsoron monday. Ina Ofis tun 8."""

Ya amsa mata.

"""Na gode Abba. Zuwa 11am in sha Allah zan ™araso..."""

"""Lafiya kuwa Fatima?"""

Ya tambayeta da mamaki a muryarsa.

"""Lafiya amma ba lau ba Abba. Maganar ba ta waya bace. Sai na zo dai."""

"""Ok!"""

"Ya amsa a ta™aice, sannan ya kashe wayar."

"Tana ri™e da wayar, ita kaWai take sakin murmushi akai-akai. Zuciyarta cike da tunanika mabanbanta."

Sannu a hankali kamar allurar soja aka zurkuWa mata haka take jin ™warin gwuiwa yana zagaye duk

sassan jikinta.

"Šan ™aramin frige Win da ke Wakinta ta buWe, kamar ba safiya ba, coke mai sanyi ta Wauka ta buWe, ta"

"lumshe idanu ta kafa a bakinta ta fara sha, tana jin yadda sanyin ke sauka har cikin-cikinta."

"Bata shirya haWuwa da Hafiz ba, shi yasa bata buWe ™ofar Wakinta ba har ta gama duk shirinta. A yadda ta"

"tsara, gidan Mummy Sauda za ta fara zuwa, tayi ma Zulai tsinannen duka sannan ta ™wace Wanta. Daga"

can kuma ta wuce hedikwatar ´an sanda Ofishin kwamishina ta kai mishi ™arar su Aunty Balira.

A yau ba sai gobe ba take so a kamo su Aunty Balira a wula™ance cikin motar ´an sanda a watsa su a

"firzin. Za ta kashe ko nawa ne don ganin anyi musu mafi munin wula™anci da tozarci, za su san lallai sun"

taSo tsuliyar dodo.

"Tana sauka daga kan step ta ji motsin buWe ™ofar Hafiz, ko waige bata yi ba, don ma kar ya nemi dakatar"

da ita ™ara sauri tayi har ta sauka ™asa ta fice daga falon.

"Tana cikin mota ta Waga waya ta kira Raudha, da dariya a muryarta bayan sun gaisa take cewa"

"""˜awata yau fa Wallahi akwai show, za ki samu zuwa ko inyi wucewa ta..."""

"""Haba... ai amana bai ce haka ba ˜awata. Tuntuni na daWe da shiryawa, ke kawai nake jira."""

Raudha ta amsa cike da zakwaWi.

"Ko da ta isa gidan Raudha bata shiga da mota gidan ba, hon kawai tayi mata ta fito cikin kwalliya sosai ta"

shiga Sangaren mai zaman banza suka kama hanyar wucewa. A hanya take ba Raudha labarin irin tsarin da take da shi na Waukar fansa akan su Aunty Balira.

"""Good! Very good ™awata!! Kamar kin san dama ´an ™auye da bala'in tsoron ´an sanda. Ki sa aci"

"ubansu dakyau!!! Ta yadda nan gaba ko Waga ido baza su iya yi gurin yi miki magana ba, balle har suyi"

"gigin kai ™azantaccen hannayensu zuwa jikinki."""

"""Ki bari kawai Raudha. Zan koya musu babban darasi a rayuwarsu."""

Ta faWa tana sakin ™ayataccen murmushi.

"""Sannan kuma ga ™arin wata shawarar. Why not yanzu kafin mu isa gurin ita wancan ™anwar tasu mu"

"fara biyawa butique mu sayi belt da za mu Wumama mata jiki da shi? Don dai ina ga kai kyawawan hannayenmu zuwa jikin wancan local yarinyar zubar da aji ne. Amma idan muka samu belt, cikin"

"™an™anin lokaci za mu farfasa mata jiki da fuska, don da gurin ™arfen za mu ci ubanta..."""

"""Muguwa ˜awata."""

"Bintu ta katse ta da faWin haka, sannan suka kwashe da dariya haWe da tafawa."

Bayan sun sayi belt Win a hanya suka cigaba da tattauna yadda za su ci uban Zulai la'ada waje har suka isa

gidan Momy Sauda. Saboda tsabar ™arfin hali irinna Bintu har cikin gidan ta shiga da motarta.

"Bayan sun fito suka nufi cikin gidan tin™is-tin™is, da belt tsirara ri™e a hannayensu. Ko da suka danna"

"madannin da ke isar da na ciki akwai ba™o a waje, bakunansu cike yake da addu'ar Allah yasa Zulai ce za"

ta buWe ™ofar.

"'Lallai da tun daga nan za su fara tafka mata belt, sai sun ruWa ta da duka sun farfasa mata jiki. Sannan a"

"wula™ance Bintu za tayi mata wani sha™a da sai ta fara jiyo ™amshin mutuwa, za ta wancakalar da ita a ™asa ta mutsuke mata ™azantattun yatsun hannayenta da har suka yi kuskuren ri™e mata Wa na kwana"

biyu. Ita da kanta za ta shige Wakunan gidan ta za™ulo duk inda Wanta yake ta tafi da shi.'

Wannan duk tunani ne da yake dan™are a zuciyar Bintu.

"Cikin rashin sa'a Imam ne ya buWe musu ™ofar Falon, kuma yana buWewa ta ciki, bai tsaya ba a guje ya"

koma cikin falon ya cigaba da wasanshi.

"HaWa idanu suka yi, sannan suka gyaWa kai kamar wasu ™adangaru, Bintu ta ™ara da ™wafa a hankali"

sannan suka bi bayan Imam zuwa cikin falon.

KiciSus aka ce mugun gamo! Kamar haka ne ya same su bayan sun shiga falon suka yi arba da Zulaikha

"zaune akan kujera, ta pose kamar wacce za a Wauka hoto, cikin wani ™ayataccen kwalliya da kayan"

"turawa, wandon jeans ne a jikinta ya matse ta sosai."

Ta mi™ar da ™afafunta ta Wora Waya kan Waya tana Wan girgizawa sannu a hankali cikin ™asaita da aji. Daga

"inda take zaune, suna hango tudun mazaunanta yadda suka wani botso ta cikin wandon jikinta sannan suka Wan baje akan kujera. Rigar da ta saka irin mai wawakeken wuyan nan ne, ta saman na shanunta da suke farare tas sun bayyana a fili. Babu hula ko Wan kwali a kanta, sai sumanta da yasha gyara tun daga"

nesa yake Waukar ido ta sake shi ya sauka har kan kafaWunta.

Wata iriyar siririyar dariya take saki sannu-sannu gwanin ban sha'awa. Sai da suka sake ™ure ta da kallo

sai suka ga ashe Laptop ne ajiye akan wani Wan teburi da ke gabanta. Bisaga dukkan alamu Vidio call take yi da mijinta.

"Duk da ta ji ™arar buWe ™ofa alamun an shigo bata tsaya da dariyar da take yi ba, kuma bata Waga kai ta"

kalli su Bintu da suka yi suman tsaye suna kallonta ba. Sai da ta gama dariyar sannan a tausashe da wata

iriyar siririyar murya ta ce ma Abban Imam ya bata minti biyar anyi ba™i.

"Daga can cikin laptop Win sumbatar hannayensa yayi ya hura mata, ba tare da kunyar idanun su Bintu ba"

ta mayar mishi da martani sannan ta katse kiran.

"Mayar da hankalinta kan su Bintu tayi, kallon sakan goma tayi musu sannan ta buWe baki a hankali ta ce"

"""Au! Ashe ma ku ne."""

Ta faWa tana Wan yamutsa fuska da salon wula™anci da tozarci.

Bintu da takaici da ba™in cikin irin canjin da ta sake gani na sosai a jikin Zulai yake neman kaita kushewa

bata san sadda ta buWe baki cikin Waga murya ta lailayo wata bamagujiyar ashar ta maka mata ba.

"Da Wan sauri Zulaikha ta saka yatsarta manuniya ta toshe kunnenta Waya, sannan da yanayin muryar da"

ta goge da furta kalaman turanci cikin ™asaita ta ce

" Keep it low, you are so loud "

Bintu da bata taSa tsammanin bayan wayewar da Zulai tayi har turanci ta iya ba taga-taga tayi za ta kifa

saboda tsananin yadda maganar ya dake ta.

"Da saurin gaske Raudha ta yar da belt Win hannunta ta ri™o Bintu kafin ta kai ™asa. Fincikewa Bintu tayi,"

"hankalinta tashe da irin tozarcin da Zulai tayi mata ta yi zaman ´an bori a ™asa, sannan ta Wora hannu biyu akai ta saka kuka wi-wi kamar ™aramar yarinya."

Hankalin Raudha a tashe ta ce

"""Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Miye haka kike yi Bintu? Kuka a gaban wannan yarinyar ai sai ki ja ma"

"kanki raini da tozarci..."""

"""Raini? tozarci? wula™anci na nawa kuma Raudha? Baki ji irin kalaman da ta furta min bane?"""

Tayi maganar cikin kuka wasu sababbin hawaye na sake Salle mata.

"""Ki ce mata ta bani Wana. Kuma Allah ya isa tsakanina da ita da duk danginsu. Kuma na rantse da Allah"

"basu ci bulus ba duk sai na saka ´an sanda sun ci kutumar ubansu..."""

"Zulaikha tana hakimce akan kujera, babu abinda take yi sai ™yal™yala dariya amma a hankali. Gogewar da"

tayi yasa hatta dariya idan za tayi yanzu a ™asaice take yi.

Kukan da Bintu take rusawa ba ™aramin faranta mata rai yayi ba. Jin irin maganganun da take furtawa

yasa ta Waga waya ta kira Hafiz yana Wauka ta saka a hands free.

Su Bintu basu san ta kira shi ba sai jin muryar Hafiz suka yi ya karaWe kunnuwansu yana ce ma Zulai

"""Hello Sis! How far?"""

"""Normal Luvly Bro."""

"Ta faWa da salon ™ara cusa ma Bintu haushi, kafin yayi magana ta sake cewa"

"""Yaya kai ne ka turo Bintu ta zane ni da belt sannan ta Wauki Aadil...?"""

"""Zana kuma Zulaikha?"""

Ya katse ta cikin tashin hankali.

"""Eh! Ga su nan rirri™e da belt ita da wannan figaggiyar ™awar tata wai za su min duka."""

Ta ™arasa maganar a shagwaSe.

"""Ke kuma sai ki tsaya su zane ki? Ke ce fa Zulai shago ta Innaye. Ko rayuwar birni yasa kin zama saiwar-"

"sala ne?"" Yayi mata kirarin da Baffa yake mata tana ™arama, saboda tsabar ™arfinta, duk yarinyar da ta"

kuskura suka haWa ™ashi da Zulai duk girmanta sai ta kai ta ™asa. Shi ne Baffa ke kiranta Shago ta Innaye.

"""Ni Win ce dai. Har gobe ruwa na maganin dauWa Yaya."""

Ta amsa tana dariya.

"""Yauwa ˜anwata. Kina ji na? Bintu da ™awarta mahaukata ne a cikin riguna. Cikin su biyun duk wacce"

"tayi gigin taSa ki nayi miki izini ki Waga ta sama ki nuna ma Allah sannan ki damfarata da ™asa... Allah yasa ma su kakkarya ™asusuwan baya... kin ga ko babu komai an rage miyagun iri da basu san darajar mutane ba. Kuma a hukumance ba ki da laifi, biyo ki suka yi har muhallinki, kuma ™wararren lauya za mu"

"Wauka ya kare ki a kotu da cewar garin kare kanki ne tsautsayi ya afka musu..."""

Dariyar da yayi ma Zulaikha yawa yasa ta katse kiran tana cigaba da ™yal™yala dariya. Tsawon wasu

da™i™u ta Wauka sannan ta tsaida dariyar Wif kamar Waukewar ruwan sama.

Da Waurarriyar fuska take kallon Bintu da jiniyar kukanta ya tsaya sai tsiyayar hawaye.

"""Kin dai ji ko? Ko a gurin mijinki farashinki ya riga ya daWe da faWuwa ™asa war-was! Sakarya kawai!!!"""

Daga Bintu har ´ar kanzagi Raudha an rasa wanda zai tanka ma Zulai da miyagun kalaman da take yaSa

ma Bintu.

Har sai da ita da kanta Zulaikha ta gama jan aji ta cigaba da gargasa mata maganganu masu Waci.

"""Tabbas! Šanki Aadil yana hannuna. Don haka ki daina wahalar da kanki kina yawo daga wannan gida"

"zuwa wancan gida kina nemanshi. Yana gurina, kuma idan sama da ™asa za su haWe na rantse da Allah bazan taSa baki shi ba, matu™ar ba Yaya da kanshi bane yazo ya karSe shi kamar yadda ya kawo min shi. Ku tashi ku Sace min da gani kafin inyi rehazal Win irin dukan da na sha yima su Ladiyo a dandali akan ku."""

Ta ™arasa maganar haWe da mi™ewa tsaye.

"A ™auyen Fa™o, Raudha ce take jan Bintu ita kuma tana turjewa. Ayau kuma Bintu ce ta mi™e tsaye ta"

"ri™e hannun Raudha ta ja ta a fusace suka fice daga falon, ba tare da sun Wauki belt Win da suka kashe dubu goma sha biyar gurin siyansu ba."

"Suna fita daga cikin falon, Zulaikha ta ™yal™yale da dariya har tana tafa hannuwa. Al'amarin ya yi mata"

"daWi ba kaWan ba, zuciyarta cike da godiya ga Allah da ya kasance babu kowa a gidan daga ita sai Imam."

Mummy da Karima tun safe suka yi sammakon tafiya gurin aiki. Ita kuma Hajja ™arfe tara da rabi ta

shirya ta tafi rabon dabino da sweet na auren Karima da Hafiz da aka tsayar nan da sati huWu masu zuwa.

Tun jiya da daddare Aunty Rakiya ta kira ta a waya ta bata labarin duk irin ba ta kashin da suka yi da

"Bintu. Kuma ta jaddada mata lallai ta zama cikin shiri, domin bisa ga dukkan alamu baza ta rusina ba sai ta gano inda Wanta yake kuma ta karSe shi."

"""Kar ki kuskura ki Waga mata ™afa Zulai. Dukan da naso inyi mata anan ban samu dama ba don Allah ki"

"cika min wannan burin."""

"Cewar Aunty Rakiya, muryarta cike da takaicin yadda har yau bata samu damar WunWuma ma Bintu jiki"

ba.

"""Kar ki damu Aunty. Ai ita Bintu ta san karonmu da ita babu daWi. Za ta kwashi kashinta a hannu."""

Ta amsa tana dariya.

"Tun daga lokacin take ta addu'ar Allah yasa idan Bintu ta tashi zuwa su Mummy basa nan, sai kuwa ga"

shi addu'arta ta karSu.

Tana wannan dariyar ta Wauki wayarta da Laptop ta wuce cikin Waki inda Aadil ke kwance yana barci cikin

"kwanciyar hankali. Yaron da a kwana Waya da tayi da shi ta fahimci sam ba shi da damuwa, idan anji kukanshi yunwa yake ji. Da an bashi abinci zai cigaba da wasa da Imam, wanda zazzaSin dare da yayi ya hana shi tafiya makaranta a ranar."

*******

"Tun da ta figi motar suka fice a guje daga gidan Mummy Sauda, tsakanin ita da Raudha an rasa wanda zai"

"fara kore zaman ™uda da yake tsakaninsu. Sai dai daga yanayin yadda Bintu take sauke zazzafan huci akai-akai, take murza sitiyarin da uban ™arfi kamar shi ya kar zomon, take ™ara taka giyar motar tana ™ara gudu kamar wacce za ta kai wasi™a, za a fahimci matsanancin Sacin ran da yake dan™are sun™i-sun™i"

a zuciyarta.

"Da farko ta yi tunanin ita da kanta za ta ladabtar da Zulai, amma a yanzu ta yanke shawarar gara ta haWa"

ta da su Aunty Balira hukumar ´an sanda su koya musu hankali. Gudun da take zurawa yanzu ba ko ina ta nufa ba sai ofishin kwamishinan ´an sanda.

"Kiran da Babbar Yayarsu Aunty Sadiya tayi mata, shi ya katse duk wani hanzari da take tafe da shi. Kamar"

"baza ta Wauka ba, sai kuma ta Waga bayan ta yi tunanin haka kawai Aunty Sadiya ba ta kiran mutum a"

waya sai da ™wa™™waran dalili.

"""Helloo Aunty..."""

"""Bintu kina ina ne?"""

Ta katse ta da tambayar da muryar da ke bayyana rashin wasa.

"Har Bintu ta buWe baki za ta faWa mata gaskiya, sai kuma tayi tunanin gara kawai tayi mata ™arya. Domin"

za ta iya dakatar da ita daga ™udurinta.

"""Ga ni a hanya zan koma gidana..."""

"""Gidanki ko gidan Hafiz?"""

Ta sake jefa mata tambayar a tsawace. Kafin Bintu ta amsa ta cigaba da cewa

"""Anya Bintu ko dai kin fara shaye-shaye ne bamu sani ba? To duk inda kika nufa ina umartarki da"

gaggawa ki juyo kizo ki sameni a gidan Daddy... Tunda hauka da rashin hankali da rashin kunyar Wan fari

"yasa ki iya rufe ido ki zazzagi uwar mijinki da yayyensa sai ki dawo gida ki cigaba da zama a Wakin Mashku... Ga takardarki Hafiz ya kawo min ni kuma na kawo ma waWanda suka haife ki..."""

"˜it! Wayar ta katse, daga can Sangaren Aunty Sadiya."

"Bintu da ta kasance cikakkiyar bahaushiya gaba da baya, kalaman Aunty Sadiya duk da da hausa tayi su"

sai suka sauka a kunnenta kamar da wani irin yare ne da bata taSa sani ba. Sam! bata fahimci me

"maganganun suke nufi ba, infact bata ma fahimci inda suka nufa ba. Da wani yanayi mai wuyar fassaruwa ta kalli Raudha, kasancewar a handsfree ta saka wayar bayan ta Waga"

"""Ko kin fahimci inda maganganun Aunty Sadiya suka nufa?"""

Tsaf! Raudha ta fahimta. Amma tsoron aji mutuwar sarki a bakinta ga shi suna tsakiyar babban titi yasa

tayi saurin gyara yanayin tashin hankalin da maganganun Aunty Sadiya suka jefa ta tace

"""Nima dai ba wani fahimta nayi ba. Amma na san bai wuce ace Hafiz ya kai ™ararki gidanta ita kuma"

"taje ta faWa ma su Mummy. Don haka ina ga ki bar batun zuwa gurin kwamishina yanzu, kije ki ji kiran da take miki."""

"""To shi kenan. Bari in fara sauke ki a gida..."""

"""Ai ba ma sai kin kaini gida ba Bintu. Sauke ni anan in samu taxi ya ™arasa da ni. Gara kiyi gaggawar"

"zuwa kiji dalilin kiran, idanma wasu ™arerayin Hafiz ya shirya miki kiyi gaggawar warwarewa da bayanin"

"gaskiyar abinda ya faru. Idan basu yarda ba kina iya kira na in bada shaida."""

"""Na gode Raudha. Allah yabar ™auna da zumunci. Shi yasa a kullum ba na gajiya da godiya ga Allah da"

"ya bani ke matsayin babbar

42 / 50