Advertisements
Chapter 7 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 50

18K to 21K   out of 147.7K words

shigowarsa ta Wauko a cikin frig ta tsiyaya a kofi ta kafa

"mishi a baki cike da soyayya, kallon ™wayar idanun junansu suke yi cike da shau™i a zukatansu, don haka"

bai ma san lokacin da ya shanye ruwan ba sai da ya ji ta janye kofin daga bakinshi.

Hannunshi ta kama kamar ™aramin yaro suna tafe zuwa dakinshi tana ba shi labarin wasu dattijai biyu

"mata da aka kawo asubitinsu, shekarunsu bai kai na Innaye ba amma irin ciwukan da suke jikinsu sam ita ba ta d'auke da su."

"""Ka ga wannan ke k'ara nuna mana ba wani gata ko rayuwa a cikin birni ke hana bawa ya kamu da"

"cututtuka ba. Abin ikon Allah ne kawai da jarabawarsa, sai mu k'ara gode ma Allah da ya kawo mana na ta jarabawar da sauk'i. Allah ya k'ara mata lafiya."""

Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke na k'ara samun kwanciyar hankali da maganganunta. Kafin ya amsa da

"""Amin ya Allah My dear. Haka ne kam, na ji dadin maganganunki. Ina tsananin son ki matata..."""

"""Ni ma ina son ka Mijina."""

"Ta katse shi da amsar tun kafin ya aje numfashin maganarsa, fuskarta cike da murmushi."

"Kamar ko da yaushe in dai ya dawo tana gidan, ita ta taya shi ya rage kayan jikinsa sannan ta shige"

bandaki ta hada mishi ruwan wanka. A zuciyarta take dariyar yadda ta iya kirkirar zancen an kawo tsofaffin da suka fi Innaye jin jiki don kawai ta kwantar da hankalinsa.

'Yo miye a ciki? A fakaice dai ta isar mishi da sakon ba rayuwa a birni ko kauye ke sa mutum ya kamu

"da cututtuka ba. Duk da dai ita da kanta takan kiyaye tu'ammali da kayan kauyen da kuma 'yan kauyen don gudun kamuwa da cutuka. In jifa ya wuce kanta ya fada kan ko ma waye, gara su can sun saba"

rayuwa a haka.'

"Ko da ta gama haWa mishi ruwan wanka, kafin ta fice a Wakin sai da ta fitar mishi da ™ananun kayan shan"

"iska da zai saka idan ya fito daga wanka, ta fesa turare, ta ajiye a gefen gadon sannan ta fita zuwa kicin a gaggauce domin samar musu abinda za su ci."

"Baba Rabi ta gama rabon abinci kenan ta shiga cikin kicin Win, kamar ko wane lokaci in dai ta shiga a irin"

"wannan lokacin, bubbuWe kular abincin kowa tayi taga yadda aka zuba masa."

Idanunta ™ur akan miyar su Innaye da aka zuba tsokokin nama masu yawa saSanin yadda aka saba

sakawa.

"""Rabi?"""

Ta kira sunanta bayan ta janye idanunta daga kan miyar suna kallon juna cikin ido.

"""Na'am Hajiya"""

Ta amsa a ladabce.

"""Yau hannunki ne ya suSuce kika loda nama haka da uban yawa a miya har aka rasa yadda za'ayi da"

"shi?"""

Ta tambayeta tana ™ara tsattsare ta da idanu.

"""A'a Hajiya. Kawai dai ji nayi Auta ta ce Innayen ba ta da lafiya, shi yasa nayi sha'awar in Wan ™ara musu"

"naman... kuma ma fa da yanka biyu ne kawai na ™ara kam ukun da kika ce in dinga zuba musu."""

Fuska a Waure ta buWe baki za ta daka ma Rabi tsawa ta tuhumi ina ruwanta da ciwon Innaye sai Zulaikha

"ta sanyo kai cikin kicin Win, bakinta Wauke da siririyar sallama. A hannunta ri™e da kular da aka zuba ma"

Innaye indomie.

"""Barka da dawowa."""

"Ta faWa a ta™aice, bayan ta yi ma Bintu kallo Waya ta kawar da kanta. Kai tsaye ta nufi gurin ajiye"

kwanonin wanke-wanke ta ajiye kular hannunta.

"""Baba Rabi sannu da aiki. An gama abincin ne?"""

Ta tambayi Rabi wacce tun bayan shigowar Zulaikha da kulolin ™irjinta ke bugun tara-tara.

"Ko kaWan bata so shigowar Auta da kulolin a daidai lokacin da Bintu take cikin kicin Win ba. A yadda ta so,"

bayan ta kai musu abincinsu ne za ta Wauko kula da farantan ta shiga da su cikin gidan ta wanke a sirrance kamar yadda ta wanke tukunyar da tayi amfani da ita ba tare da Bintu ta san an dafa ma Innaye indomie ba.

Amma yanzu ganin kular ta san dole Bintu ta tambayi me aka dafa saSanin wanda aka gama girkawa

yanzu? Ganin ba ta da mafitar da ya wuce amsa tambayar Zulaikha yasa ta ce

"""Eh! Na gama. Je ki, yanzu zan shigo muku da shi..."""

"""A'a! tunda ga ni mene na wahal da kanki? Sannu da aiki. Bani kawai in wuce mana da shi."""

"Ta ™arasa maganar idanunta na kan murfin kular miyarsu da ta gani a hannun Bintu, wacce take tsaye"

"kamar mutum-mutumi, sai idanu kaWai take iya rabawa a tsakanin su biyun, fuskarta a tamke ™warai"

kamar bata taSa sanin wani abu dariya ba.

"Tun ranar da suka zo gidan, a cikin wannan kular ake zuba musu abinci. Don haka bata tsaya jiran Baba"

"Rabi da ke harhaWa abinda za ta ce mata ba don ta hana ta Waukar abincin kawai ta ™arasa gaban Bintu ta Wauki kular da aka zuba farar shinkafar, ta mi™a hannu za ta zare murfin kular miyar daga hannun Bintu"

da sauri ta janye hannunta tare da aika ma Auta wata matsiyaciyar harara.

"""Waccan kular da kika shigo da ita yanzu, me aka zuba a ciki?"""

Ta jefa mata tambayar cikin fushi tana aika mata da kallon tsana a fili.

"Duk cikin dangin mijin nata ta fi tsanar yarinyar, ko don ta kasance a mafiyawancin lokuta tana yi mata"

abubuwa na gatsali da raini ne? oho!!

"""Au! Wai wancan kular?"""

"Ta mayar mata da tambaya cikin tambaya a raine, da kuma irin salon da ta san Bintun ta masifar tsana."

Sai kuma ta Wanyi murmushi tana kallonta cikin ido itama da yanayin kallon yadda ba kya so na ni ma ba son ki nake yi ba.

"""Innaye, da kika tafi da ita asibiti ko karyawa bata yi ba kika yasar da ita a wula™ance, ita na saka aka"

"dafa ma indomie da soyayyen ™wai. Bata isa ba ne ko ni Win ban isa in saka a dafa mata bane?"""

"Ta buWe baki za tayi magana cikin masifa da Waga murya sai ta tuna Hafiz yana gidan, duk da akwai"

"tazara mai yawa tsakanin Wakunansu da kicin Win lallai idan ta ce za ta Waga murya zai iya jiyo ta. A matakin da ta Wauki aniyar Wauka kuwa, har su Innaye su bar gidan a fili dai baza ta taSa nuna mishi wani"

alamu na tsana da ™iyayyarsu da ke dan™are da zuciyarta ba.

Duk yadda ranta yakai ™ololuwa gurin Saci da tambayoyin rainin da Zulaika tayi mata sai kawai ta Suge

"da girgiza kai, ta saki ™arfafan ™wafa sau biyu. A wula™ance ta saki murfin kular da ke hannunta ya faWi ™asa sannan ta fice daga cikin kicin Win da sassarfa."

"Tana da ™aramin kicin a jikin Wakinta da take amfani da shi ita kaWai, don haka can ta nufa zuciyarta cike"

"da sa™e-sa™en yadda za ta saka aci mata uban Zulaikha la'ada waje kafin su bar garin Abuja, wannan al™awari ne ta Wauka ma kanta."

Fuska a dame Baba Rabi ta kalli Zulaikha ta ce

"""Auta Ba kiyi kalar yara masu rashin kunya ba. Saboda Allah me yasa kike son Sata wayon ki da"

"kyakkyawar tarbiyar da nake gani a tare da ke ta hanyar biye ma Hajiya.? Matar yayanki ce fa..."""

"""Ke baki ga yadda take mana bane Baba Rabi? Don kawai mu ´an ™auye ne sai mu zama ababen"

"wula™anci da tozartawa a gurinta? In dai za ta taya na rantse da Allah ni kuma sai na sayar mata. Allahn da ya halicce mu bai wula™anta mu ba babu wata ´ar adam da zan zauna ta wula™anta mu."""

Murfin kular ta Wauko ta rufe ta sungumi kular miyan cikin fushi bakinta a gaba ta fice daga cikin kicin Win.

"Tana zuwa falo, suka yi kiciSis da Hafiz shi kuma ya sauko daga sama inda Wakunansu suke. Duk da yadda"

"™irjinta ya buga daram saboda tunanin yadda ya gaji da buga ™ofa ta ™i buWe masa da safe har ya gaji ya tafi. Ko kaWan bata bari fuskarta ya nuna tsorata ba, sai ma ™ara murtukewa da tayi ta ™ara turo baki"

gaba kamar zai taSi bango. Ja tayi ta tsaya tana kallonshi kamar yadda yake kallonta.

"""Sannu da dawowa."""

Ta faWa cikin guna-gunin da ba ta da tabbacin ya ji ko bai ji ba.

"A Sangarensa kuwa, da mamaki sosai a fuskarsa yake kallonta. Bai manta yadda jiya ya kora mata"

kashaidin kar ta kuskura ya sake ganinta a Sangarensu ba. Hallau bai manta yadda ya so ya lakaWa mata

dukan tsiya kafin ya fita ofis Allah ya taimaketa ta hanyar kulle ™ofar da tayi ta bar makulli a jiki ba.

"Haushin jiya da yau ne suka taso suka ™ara turnu™e shi, don haka cikin tsawa ya ce mata"

"""Me ya kawo ki nan? Ban faWa miki kar in sake ganinki a Sangaren nan ba...?"""

Da sauri ta katse shi tun kafin ya aje numfashin maganarsa

"""Ni ma fa ba son raina na shigo nan Win ba. Innaye ce ta ce lallai daga yau ni zan dinga zuwa karSa"

"mana abinci, idan mun gama kuma in kwaso kulolin in shigo da su, idan kuma baka yarda ba, sai ka je ka tambayeta."""

"""Barka da dawowa Uban Wakina."""

Muryar Baba Rabi a ladabce ya sauka a kunnuwanshi.

Harara ya galla ma Zulaikha sannan yaja tsaki ™asa-™asa. ˜o™arin sassauta murya yayi ya amsa gaisuwar

"Baba a mutunce kamar yadda ya saba. Karaf! Idanunsa suka faWa kan sabbin kulolin da ya siyo anan falon, inda ya barsu har lokacin a gurin suke."

"Umarnin kwashewa zuwa kicin yayi ma Baba Rabi bayan ya nuna mata waWanda ya siyo ma Innaye, ya"

kuma gargaWe ta kar a sake zuba ma Innaye abinci cikin tsaffin kuloli saSanin sababbin da ya siyo.

"Ko da ya waiga inda Zulaikha ke tsaye, babu ita babu dalilinta. Abinda bai sani ba tun da ya fara amsa"

gaisuwar Baba Rabi saWaf-saWaf ta fice daga cikin falon.

*******

Šabi'a ce da suka taso suka tarar da Innaye a cikinta jiran sallah tun kafin lokacinta ya ™arato. Har yanzu

"kuma da ta manyanta bata bar wannan kyakkyawan Wabi'a ba, sai ma ™ara ™aimi da tayi."

˜arfe shida da minti goma ta shige banWaki ta Wauro alwala. Wuf! Zulaikha tayi ta Wauki flask Win da ake

"zuba musu ruwan zafi ta fice daga Wakin, daman damar da take jira kenan."

Hatta hijabin jikinta da kusan ko wane lokaci ba ta rabo da shi a jikinta sai a hanya ta sanya. Kai tsaye ta

"nufi can cikin gidan ba tare da tsoro ko shakkar komai ba, tana tafe tana kalle-kallen yadda kyawawan"

"shuke-shuken fulawoyi suka ™ara ™awata tsakar gidan, kuma da yake suna samun kyakkyawan kulawa"

"daga mai aiki na musamman da aka Waukar musu, luf-luf suke gwanin ban sha'awa kamar a lokacin damina."

"Ko da ta isa ™ofar babban falon, sau Waya ta danna ™ararrawar neman izini kafin ta murWa hannun ™ofar"

ba tare da jiran izinin shiga daga can ciki ba.

Kasancewar lokaci ne da in dai suna gida su biyun za'a same su cikin nishaWi ne da yanayi na soyayya. Ko

"a yanzu, suna zaune akan doguwar kujera, fiye da rabin jikin Bintu gaba Waya a jikin Hafiz take, suna sanye da kayan shan iska na turawa. Ga Wan ™aramin teburin glass nan a gabansu Wauke da yankakkun"

kayan marmari.

A mamakance suka Waga idanu suna kallon Zulaikha wacce ta bayyana a gabansu tsulum kamar an jefo

"ta. Ita kanta sai a lokacin ta lura da irin katoSarar da tayi, don haka da saurin gaske kuma a daburce ta juya baya tana soshe-soshe hankalinta a tashe."

"""A'uzubillahi minasshaiWanirrajim."""

"Ta janyo a'uziyyar a ruWe, domin duk iya tsawon rayuwarta wannan shi ne karo na farko da taga mace da"

namiji a cikin makamancin irin wannan halin.

Tsananin Sacin rai da ba™in ciki cakuWe da dun™ulallen takaici yasa Bintu ta kasa magana. Sai kawai ta

"mayar da kanta kan ™irjin Hafiz ta kwantar, ta lumshe idanunta tana jan numfashi sama-sama saboda"

Sacin rai.

"A Sangaren Hafiz kuwa duk da sanin da yayi Zulaikha ba ta da hankali, bai taSa tsammanin rashin"

hankalin nata ya kai haka ba. Ko da ya buWe baki da nufin zazzaga mata bala'i sai ya rasa ma abinda zai ce

"mata, domin da ace masifa da bala'i ko duka na saka Wan'adam ya kiyayi lamarin wani, lallai da tuntuni Zulai ta daWe da fita daga cikin harkokinsa gaba Waya."

"A karo na barkatai ya sake kallon yadda take ta dawurwura guri Waya, ita bata fita daga falon ba kuma ita"

bata jiyo ta fuskance su ba balle har ta faWi abinda ya shigo da ita a daidai irin wannan lokacin.

"""Me ya kawo ki?"""

Yayi ™arfin halin tambayarta da sha™a™™iyar murya.

"""Dama... Dama... Innaye ce ... ta ce... Dama... in zo in karSi ruwan zafi..."""

Ta faWi maganar a rarrabe tana zazzare idanu a tsorace kamar za ta kife a gurin.

Ta riga ta gama yanke ma ranta lallai mai hana Yaya Hafiz cin ™aniyarta a daidai wannan lokacin sai dai

"wani ikon Allah, don haka kawai sai ta fara matsar ™wallah, ta san ko ta gudu sai ya bi ta har gaban Innaye ya tattaka ta, shi yasa ma bata yi yun™urin gudu ba."

"Sai dai ga mamakinta, tana jiran ta ji saukar duka ta ko ina a jikinta sai ji tayi ya sake cewa da sha™a™™iyar"

murya.

"""Je ki dafa a kicin."""

A kiWime ta juyo tana kallonsu kamar bata ji abinda ya faWa da kyau ba. Sai kuma ta sake juya musu baya

da sauri tana ™ya™™yafta idanu. A hanzarce kuma sai ta kama hanyar zuwa kicin Win har tana haWawa da gudu-gudu.

"""Ke! Ke!! Ke!!! Ina za ki?"""

Bintu ta dakatar da ita ta hanyar daka mata tsawa haWe da jefa mata tambayar.

"Cak! Taja ta tsaya a inda take ™afafunta na rawa, amma bata juyo ta kalle su ba, kuma bata amsa"

tambayar da Bintu tayi mata ba.

"""Sweethert? Wai ko dai ka manta da wa kake magana ne? Ba fa Rabi ba ce mai aikinmu. Zulai ce da ta"

zo daga ™auye kake cewa ta shiga kicin Wina mai Wauke da kayan girki na zamani ta dafa ruwan zafi. Ta iya amfani da Gas ko electric cooker ne? Ko kuwa so kake ta haddasa mana gobara saboda jahilci da

"™auyancinta?"""

Maganganun Bintu masu kama da saukar tafasasshen dalma a zuciyarta suka sauka a kunnuwanta.

Jikinta a sanyaye ™warai ta juyo tana kallon Bintu da tun da ta faWi maganganun ta maida kanta ta

"kwantar a ™irjin Hafiz kamar ba ita ta faWa ba. A muzance, ta kalli Hafiz da shi ma ita yake kallo, idanunta ciccike da hawaye."

Shi kuwa na shi idanun Wauke da wani irin yanayi ne da baki bazai iya fassarawa ba. Kawar da fuskarshi

"yayi daga gare ta ya mayar kan matarshi, kafin ya amsa mata da cewa"

"""Kuma fa haka ne My dear. Wallahi shaf na manta."""

Sai kuma ya sake mayar da idanunshi kan Zulaikha ba tare da wani yanayi na tausasawa ba ya ce

"""Ke ajiye flask Win nan. Yanzu idan mun tashi Bintu za ta dafa ruwan mu taho mata da shi, daman akwai"

"magunguna da alluranta duk za mu haWa mu taho da su. Ki gaishe ta da jiki, na dawo ofis Wazu a gajiye ne shi yasa ban shigo ba."""

"Baza ta ce ga sadda ta ajiye flask Win ba, balle kuma ta bada labarin yadda aka yi har ta fice daga falon."

Kawai ta tsinci kanta ne a ™ofar Sangarensu tana tafe kamar ana jaye da ita saboda tsananin tashin hankali.

"Har ta sa hannu za ta murWa hannun ™ofar Wakin sai kuma ta fasa, can kusa da famfo taje ta tsuguna,"

"tasha kukanta ta gode ma Allah kafin ta Waura alwala ta shige cikin Waki. Har wannan lokacin, jin ta take a muzance. Duk da ba yau ne farau da Bintu take ci mata mutunci da tozarta ta ba, amma bata taSa gurza"

mata wanda ya tsaya mata arai kuma ya ™ona mata zuciya irin wannan ba.

A yadda take ji a ranta gidan da komai na cikinsa ya gama fice mata arai. Babu abinda take so irin ta

"buWe ido ta ganta a ™auyensu. Ko da ta shiga cikin Wakin, sai jan gefen hijabi take yi tana rufe fuskarta, sai kuma Allah ya taimaketa ta tarar Innaye na sallah, bata Sata lokaci ba itama ta kabbarta sallah."

Tana idarwa ta haye kan gado ta du™un™une jikinta da bargo kamar me jin sanyi. Tana jin shigowarsu

"Hafiz da Bintu ta sake Soye kanta, kamar bata san Allah yayi ruwansu a cikin Wakin ba."

"""Zulai barci take yi ne?"""

Bintu ta tambaya da karaWin murnar da Zulaikha ta rasa ko ta mece ce.

"Ba Innaye da aka tambaya ba, hatta Hafiz sai da ya kalli Bintu da irin kallon nan na mamakin yau kuma ke"

ce kike tambayar Zulai?

Lura da irin katoSarar da tayi yasa tayi saurin gyara maganarta da cewa

"""Gani kawai na yi ta kwanta ta rufa duk da zafin da ake yi. Ka san baya ba ta da kaWan, idan ba ta da"

"lafiya ne ai gara ta faWa a bata magani. Anyway, Innaye ya ™arfin jiki?"""

"A hankali ta ajiye casbahan hannunta a gefe Waya ta ™ura ma Bintu idanu. A zuciyarta, addu'a take yi"

"Allah ya kare ta da zuriarta daga sharrin Bintu. Dubi dai yanzu yadda take tambayarta ™arfin jiki da kulawa da damuwa a fuskarta da yake a gaban Hafiz ne, kamar ba ita ce ta wula™antata Wazu a asibiti ba."

"""Auta lafiyarta ™alau. Ni kuma jiki na da sau™i Alhamdulillah."""

"Ta amsa da yanayi na ba yabo ba fallasa, bayan ta yi matu™ar ™o™ari gurin kawar da tunanin da ke"

dan™are a zuciyarta.

"Irin kallon da Innaye ta ™ure ta da shi, shi ya Wan sanyayar mata da jiki. Nan take ta fara addu'a a"

zuciyarta kar Allah yasa Innaye ta tona mata asirin irin yadda ta banzatar da ita Wazu a asibiti. Ko da taji amsar da Innayen ta ba ta ta kasa sakin jiki ta cigaba da kwarkwasa kamar yadda ta shiga cikin Wakin da farko.

"Ganin har lokacin idanun Innaye na kanta, sai ta fara jin ta a muzance. A dole ta saukar da ™wayoyin"

"idanunta ™asa ™irjinta na bugawa kaWan-kaWan. Ta kasa ™ara cewa komai, sai Hafiz ne ya amsa maganar"

Innaye da cewa

"""Ma sha Allah! Allah ya ™ara sau™i Innaye. Ga magunguna da alluranki nan Bintu ta taho da su."

Kuma kin ji wani ikon Allah ashe duk irin ciwukan da aka yi tsammanin samu a jikinki ma ba'a samu ba.

"ZazzaSin cizon sauro ne kawai sai typhoid da aka samu a jininki. Kin ga a wannan karon dai ya zama dole Innaye ki ha™ura da kwanciya babu gidan sauro. Kuma shan ruwan ™auyen nan ma ya zama dole ki ha™ura da shi, zan dinga aika miki da tsaftataccen ruwa duk ™arshen wata in sha Allah, domin likitoci sun"

"tabbatar da hanya ta farko ta kamuwa da typhoid daga ™azantaccen ruwan sha ne..."""

"""Hafizu, wannan

7 / 50