Advertisements
Chapter 11 Reading RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 50

30K to 33K   out of 147.7K words

shi kuma ya cigaba da kishingiWarsa, a zuciyarsa yake jinjina kirki da karamci irinna Ubangidansa."

"Ko da ya koma Wakinsa, wayarsa ya Wauka ya kira lambar Aunty Balira ta faWa mishi duk abubuwan da"

"suke bu™ata. Bai Sata lokaci ba ya fice daga Wakin, kasuwa ya shiga ya lodo musu siyayya a wadace. Har"

ma da abinda bata ce mishi suna bu™ata ba aka loda mishi a bayan mota ya nufi asibiti.

"Da yake Wakin da aka kwantar da su kwanciyar mutane biyu ne, shi yasa basu rasa inda za su zuba"

kayayyakin da ya siyo musu kamar bai san zafin kuWi ba.

"""Allah yayi albarka Hafizu. In Allah ya yarda baza ka taSe ba."""

"Minti Waya biyu kalaman da ke fita daga bakin Aunty Balira kenan, fuskarta yalwace da farin cikin yadda"

bai taSa nuna gajiya wajen Wawainiya da su ko mahaifiyarsu.

"Da fara'a a fuskarsa a amsa addu'ar. Gefen Waya gadon da babu mara lafiya akai ya zauna, yana kallon"

Innaye wacce tunda aka Waura mata ™arin ruwa da allurai da aka zuba a cikin ruwan barci take yi cikin

kwanciyar hankali da nutsuwa.

Bai daWe sosai ba saboda magriba da ta kawo jiki yayi ma Aunty Balira sallama ya fice daga Wakin. Yana

"hanya, kiran Bintu a karo na uku ya shigo mishi amma bai samu sararin Wauka ba, sai da ya isa Wakin da ya kama sannan ya bi bayan kiranta."

Ringing Win farko ana biyu ta daga wayar ba tare da jan aji ba kamar yadda ta saba.

"""My dear..."""

Ta kira sunan da take yawan faWa masa da wata irin raunanniyar murya.

"""Laifin me nayi?"""

Ta sake tambayarsa tub kafin ya amsa da muryar da ke bayyana matsananciyar damuwa.

"In ji Mal Bahaushe ya ce me kaza a aljihu ba ya jimirin as! A tsammaninta li™in da ta fara yi ne ya Salle,"

shi yasa tun da ya tafi jiya da yau ko wayarta ba kasaifai yake Wauka ba. Idan ta ci sa'a ya Wauka kuma ko ya biyo bayan kiran da ta yi mishi kamar yanzu sam ba ya bata wani nutsuwarsa yadda ya kamata.

"Tsoron ko asirinta ne ya fara tonuwa har yake ™ullace da ita yasa kawai ta sakar mishi kuka a raunane,"

irin kukan nan mai bayyana tana cikin matsanancin damuwa da tashin hankali.

"""Kiyi ha™uri Sweetheart."""

Ya faWa a tausashe.

"""Don Allah kiyi shiru, ki kwantar da hankalinki. Kin san kukanki na Waga min hankali."""

Ya faWa cikin rarrashi da muryar da ke bayyana damuwa.

"A hankali ta fara ™asa-™asa da kukan har tayi shiru gaba Waya, amma bata ce komai ba, sai sauke ajiyar"

take yi irinna kuka.

"""Kin san ko da kinyi min laifi zuciyata baza ta iya jimirin fita daga al'amarinki ba. Kiyi ha™uri, al'amarin"

ciwon Innaye ne yake Waga min hankali... Tun da muka iso jiya ba ni cikin nutsuwa ta. Jikinta har yanzu

"baiyi sau™i ba..."""

"""Subhanallahi. Allah sarki Innaye. Allah ya bata lafiya. Tana shan magungunanta kuma ana yi mata"

"alluran safe da dare kuwa?"""

Ta tambaye shi daga can Sangaren.

Har ya buWe baki zai faWa mata gaskiyar abinda yake faruwa sai kuma ya tuna gargaWin da mahaifinsa

yayi masa.

"'Hafizu, kar ka kuskura ka faWa ma iyalinka an daina ba mahaifiyarka maganin da ta siya mata. Ba don"

komai ba kuwa sai don za ta ga kamar an raina ™o™arinta da kulawar da ta ba mahaifiyarka ne. Idan kunyi

waya kar ka kuskura ka faWa mata ma mun taho asibiti. Ina fatan ka fahimce ni?'

Tunanin wannan maganar yasa shi amsa mata da cewa

"""Eh! Ana bata komai kamar yadda kika nuna min. Jikin ne dai har yanzu ba sau™i sai na musulunci, ki"

"taya ni addu'a..."""

"""Ka kwantar da hankalinka My dear. Za ta samu sau™i sosai in Allah ya yarda, don Allah ka kwantar min"

"da hankalinka. Ya kake so inyi idan ciwo ya kama min kai?"""

Ta tambaye shi a shagwaSe. Kafin ya amsa ta sake cewa

"""Ka dai san idan kana ciwo ni ce ke jigatuwa ko?"""

Ta sake tambayarsa.

"""To yanzu ba ni kaWai zan jigata ba My Dear. Har da Babynka Wan wata biyu da yake kwance a"

"mahaifata. Ko za ka so ka zama silar da Wan tayinka zai bi rariya tun kafin ya fito duniya yayi tozali da fuskar kyakkyawan mahaifinsa...?"""

"""Mmmmme kike nufi Sweetheart?"""

Ya katse ta da tambayar muryarsa na rawa.

"""Ban... gane ba? Me kike nufi? Kina nufin ke Bintu kina Wauke da Wan tayin cikina a jikinki?"""

"Ta daWe da sani, shi Win mutum ne mai son yara sosai. Tun kafin suyi aure ya sha faWa mata shi fa yana"

"son yara da yawa, ko da suka yi aure duk sa'adda ba™onta na wata yazo sai ya Wanyi ™orafin har yanzu ™wallonsa bai shiga raga ba? Ya kamata tayi wani abu a matsayinta na likita."

Shi yasa a yau da ta samu tabbacin tana Wauke da juna biyu sanadiyyar amai da tashin zuciyar da ta tashi

da shi har ya kai ta ga yin gwaje-gwaje ta a ranta bai kamata ta Soye mishi wannan abin farin ciki da ya daWe yana jira ba.

"""Eh My dear. Da gaske nake. Yanzu haka da nake zaune takardun gwaje-gwajen da suka tabbatar min"

"ina Wauke da ciki ne ri™e a hannuna. Ka ce Alhamdulillah..."""

"""Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillahi ala ni'imatihi tatimmussalihat!!!"""

Ya faWa a jere muryarsa da karaWin farin ciki tun kafin ta aje numfashin maganarta.

"""Na ji daWin jin wannan kyakkyawar albishir Win Bintu. Lallai kin cancanci gwaggwaSar tukwuici a"

"hannuna. Ina ma ace yanzu haka ina tare da ke? Lallai da kin ga yadda ake nuna matsananciyar murna da tarairaya. Na gode, na gode. Allah yayi miki albarka. A yadda na tsara a Wazu ko zan koma Abuja sai jibi, amma saboda wannan kyakkyawan albishir Win da kika yi min gobe da wuri ina nan tafe kin ji Sweetheart?"

"Yanzu faWa min, me kike yi?"""

"Sai da tayi fari da idanunta kamar yana kallonta, sannan ta amsa a yangace"

"""Ina zaune ne a tsakiyar gadonka. Zuciyata cike da kewarka Mijina uban ´a´ana."""

"""Ni ma ina kewarki Matata. Yanzu me kike jin ci?"""

Ya sake tambayarta a Wokance.

"""Babu komai My dear. Tun Wazu zuciyata tashi take yi, ba na jin cin komai."""

Ta amsa tana murmushi.

Da tarairaya da kulawa haWe da matsananciyar ™auna a muryarsa ya fara faWa mata tausasan kalamai.

"""Ayya... Yi ha™uri Sweetheart. Sanadin Babyna kike jin haka ko? With time komai zai wuce kin ji? Yanzu"

"dai faWa min, cikin ya fara motsi ne?"""

"A yanzu kam ta kasa hana kanta dariya, dole ta sake shi amma a sanyaye, da salon jan hankalin wanda"

aka yi dariyar dominsa.

"""Dariya na baki?"""

Ya tambaye ta shi ma yana dariya.

"""Kar ki ga laifina fa, kin san abinki da sabon shiga..."""

"""Ban ga laifinka ba My dear. Kawai dai tambayar ce ta saka ni dariya. Ciki ba ya fara sai ya kai wata"

"huWu, ka ga ni yanzu ne nake cikin wata biyu. Amma kamar gobe ne za ka ji ya fara motsi, har ma ka taSa da hannayenka ka dinga jin babyn yana motsawa."""

"Daga irin yadda take mishi ™arin bayani, za'a gane cike take da farin ciki. Shi ma da yake saurarenta da"

farin ciki sosai a fuskarsa ya bata dukkan hankalinsa.

"Hirar sabon cikin da take Wauke da shi, shi ya taka muhimmiyar rawa gurin rage mishi ™arfin damuwar da"

"zuciyarsa take ciki dangane da ciwon Innaye. Sun daWe suna hira cikin farin ciki da annashuwa, kafin suka"

yi sallama da™yar bayan ya ga kiran mahaifinsa na shigo masa.

Bayan gama waya da Baffa sallah kawai yayi ya sake ficewa daga Wakin zuwa na Baffa. Daga can Waukarsa

yayi kai tsaye suka koma asibiti.

"Ko da suka shiga Wakin, barci suka tarar da ita tana yi. Aunty Balira kuma tana zaune akan dadduma tana"

"lazumi, da alamun sallah ta idar."

"""Ya jikin nata? Barcin take yi har yanzu? Ta farka kuwa?"""

Baffa ya tambayi Aunty Balira fuskarsa da damuwa bayan sun zauna a gefen gadon da babu kowa akai.

"""Jiki da sau™i Baffa. Eh ta farka, har ma ta rama sallolin da suke kanta. Kuma Alhamdulillahi babu"

"galabaitannan kamar da safe, da alamun sau™i in Allah ya yarda."""

"""Ma sha Allah! Allah yasa sau™i ya Wore. Ni gobe da safe zanyi sammakon komawa gida, sai zuwa jibi"

"kuma. Allah yasa dai yau kar ta sake kwana da wannan zazzafan zazzaSin irin na jiya, domin da alamun kwana da zazzaSin shi ke sa ta yini a galabaice."""

"""In sha Allah baza ta kwana da shi ba. Domin wani likita ya sake shigowa ya duba ta Wazu, a lokacin"

idanunta biyu. Ya tambayeta yadda take ji tayi mishi ™arin bayani. Ban dai san me ya ce ba don naga yayi

"ma ma'aikatan jinyan da suke biye dashi bayani da turanci, kuma yayi rubutu a jikin babban katin Innaye"

"da yake ri™e a hannunsu."""

Tana aje numfashin maganarta Hafiz ya karSe da cewa

"""Ba matsala. Yanzu kafin in tafi zan je in samu likitan in ji halin da ake ciki. Ni ma gobe da safe zan"

"koma Abuja, ana nema na a gurin aiki. Duk yadda ake ciki zan karSi lambar likitan mu dinga magana da shi. Jibi zan biyo jirgi in sake duba jikin nata."""

"""Ai ka ma yi zamanka gurin aiki kar ka samu matsala Hafizu. Tunda ga waya ai Allah ya sau™a™a"

"al'amarin, duk yadda ake ciki ita Balira sai ta kira da dinga sanar da kai. Allah yayi albarka ya ba Rahina lafiya."""

"""Ameen Baffa."""

Suka amsa gaba Waya.

"Kamar yadda ya ce, kafin su bar asibitin sai da yaje gurin Likitan da ke kan aiki a daren ya binciki halin da"

"ake ciki. Babu wata matsala mai girma, sai wasu ™arin allurai da zai siya saboda gwajen-gwajen da suka fita a ranar."

˜arfe goma na dare suka bar asibiti zuwa hotel Win da suka yi masauki.

***** *****

Yayi mamaki sosai lokacin da Likita ya tabbatar mishi Innaye tana Wauke da ciwon Suger a jikinta. Jininta

"kuma ya hau sosai fiye da yadda ake tsammani. Typhoid da Maleria da Bintu ta ce shi ke damun Innaye shi ma akwai, amma kaWan, basu yi ™arfin da za'a haWa ta da manyan magungunan da za su dinga"

wujijjiga jininta ba.

Amma kasancewar shi mutum ne ba mai zurfafa damuwa ko bincike akan al'amura ba sai ya bar komai

"akan akasin na'urar gwaji aka samu a asibitin da Bintu take aiki. Ko a fuska bai canja mata ba, kuma har"

lokacin bai sanar da ita an kwantar da Innaye a asibiti ba. Tarairayarta yake yi sosai suna rainon cikin jikinta cikin nutsuwa da soyayya.

"Duk da ya kwana uku rabonshi da asibitin, amma ya saki kuWi sosai ana yi ma Innaye duk abinda ya dace."

"Kuma cikin hukuncin Allah kwalliya tana biyan kuWin sabulu, sosai Innaye ke samun sau™i, zazzaSi kuwa"

tunda suka je asibitin bata ™ara kwana da shi ba.

Jikin Innaye yayi kyau sosai fiye da yadda ake zato. ³a´anta da ´an'uwa makusanta da suka je asibitin

duba ta kowa da kyakkyawan labarin sau™in da take samu yake komawa gida. Ko da ta kwana huWu Baffa ya koma duba ta bakinsa kasa rufuwa yayi don murna.

Minti Waya biyu sai ya kalle ta da fara'a ya ce

"""Alhamdulillah! Rahina sau™i ya samu, Allah ya ™ara lafiya."""

Tun tana amsa mishi har ya koma ba ta kunya a gaban Wiyarsu ta fari Balira. Ita kuwa sai dariya take ma

"iyayen nata, daga ™arshe ma ficewa tayi daga Wakin ta basu guri domin su zanta a tsakaninsu."

Kwanan Innaye bakwai a asibiti aka rubuta musu sallama. Kuma a wannan ranar ne Hafiz ya bi jirgin

"™arfe takwas na safe zuwa Kaduna, ™arfe sha Waya da rabi a asibitin tayi mishi."

Ba ™aramin murna da farin ciki yayi ba da ganin yadda Innaye ta warke garas! Kamar ba ita ce mare lafiya

"ba, har wani kumari tayi na musamman saboda kyakkyawan kulawan da take samu a asibitin. Domin a yanzu duk wata harka kuWi ke magana, yana daga can Abuja yasa aka bincika mishi gidan abinci na musamman a Kaduna safe, rana, yamma suke kai ma Innaye lafiyayyen abinci da ya kamata masu ciwon"

suger su dinga ci.

"Ba Innaye da take mare lafiya ba, hatta Balira me zaman jinya ta yi kyau sosai, jikinta ya nuna hutu da cin"

abinci mai daWi da lafiya.

Bayan murnar ganin Innaye ficewa yayi zuwa Ofishin likita shi da Aunty Balira aka ™ara musu cikakken

"bayani na irin abincin da za ta kiyaye ci a matsayinta na mai ciwon suger da hawan jini. Da kalolin abincin da jikinta ya fi bu™ata a yanzu. Sannan ya karSi tulin magungunan da likita ya rubuta mata, saboda yadda ya saki kuWi shi ne ya biyo su canji ma. Amma saboda sanin ya kamata sai bai karSi ko sisi ba, ya ce ya bar"

ma marasa lafiyan da ba su da ™arfi.

Aunty Balira tana harhaWa kayayyakinsu ya fice zuwa kasuwa. Kayayyakin abincin da likita ya lissafa

"musu na masu ciwon suger ya siya da yawa, sannan ya samu shatar lafiyayyar mota ya biya direba, suka"

™arasa asibiti aka Wauki Aunty Balira da Innaye suka kama hanya sai ˜auyen Fa™o.

"˜arfe uku dai-dai suka isa, basu daWe ba suka juyo saboda a ranar yake son komawa Abuja. Albarka kam"

"Hafiz ya sha ta daga bakin Iyaye, ´an'uwa, da jama'ar gari. WaWanda a baya suka dinga hum-hum-hum da zancen yadda ya dawo da Innaye cikin matsanancin ciwo daga gidanshi sai ga shi su ne kan gaba wajen saka mishi albarka."

Sun bar ™auyen bakinshi har kunne. Nutsuwa ta musamman yake ji a sassan jikinsa saboda yadda ya

"zama sanadiyyar faranta ma Iyaye da ´an'uwanshi rai, daman kullum abinda yake buri kenan."

***** ****** *****

"""Wai me kike nufi Zulai?"""

Ya tambayeta ransa a Sace.

˜ara Waure fuska tayi tamau ta juyar da kanta can gefe guda. Uffan bata ce ba balle ma yasa ran za ta

tanka mishi.

˜wafa yayi mai ™arfi. Ya sake jan tsaki a karo na barkatai. Cikin matsanancin fushi da fusata ya ce

"""Kin san Allah? A wannan karon za mu samu gagarumin matsala da ke. Wata uku kenan ina bin ki kina"

"ja na a ™asa, a yanzu da bikinmu yazo gaf idan kin isa ki cigaba da wula™antani Allah ya tsinen. Zan nuna"

"miki gaba nake da ke ta ko wane Sangare. In banda iskanci da rainin ajawali irin naki ke har kin isa..."""

"""Wai don Allah Mudan ya kake so inyi ne?"""

Ta katse shi ita ma ranta a Sace.

"""Auwoo!"""

Ya faWa baki buWe yana kallonta da mamaki.

"""Tambayata ma kike ya nake so kiyi? To bari in sake maimaita miki. Umarni nake baki a matsayina na"

"wanda za ki aura nan da sati uku. Ki shirya gobe da yamma ki je ma Yahanasu matata barkar haihuwar da tayi..."""

"""Uhmmm! Mudan kenan."""

Ta katse shi tun kafin ya aje numfashin maganarsa.

"""Ka yi ka gama. Saboda Allah in banda ™i faWi irin naka ta ina aka taSa haka? Don kawai za ka aure ni"

haifata kayi? Ko kuwa don za ka zama mijina sai aka ce dole idan matarka ta haihu sai na je mata barka?

"Bayan haka ma duk ™auyen nan waye bai san irin mahaukacin kishin da Yaha take yi da ni ba?"""

"""Yaha kai tsaye?"""

Ya faWa a mamakance. Kafin ta amsa ya cigaba da cewa

"""Matar tawa ce kuma Uwargidanki kike kiran sunanta kai tsaye kamar wata sa'arki?"""

Sai da ta murguWa baki dama da hauni sannan ta amsa da

"""To ita Yahan uwata ce da bazan kira sunanta kai tsaye ba? Matar da tun kafin in shiga gidanta"

matsayin kishiya take aiko min da manya-manyan zagi da Alkaba'iran da ta tanadar min iri-iri idan na kuskura na aure ka shi ne don ta haihu kawai ni daWi miji zan je mata barka? Na rantse da Allah babu

"inda zan je. Sai dai duk abinda zai faru ya faru."""

"""Au! Haka kika ce?"""

"""˜warai kuwa!"""

Ta amsa kai tsaye ba tare da wani shakka ko tsoro ba.

"""To shi kenan! Yayi kyau Zulai. ZaSi yanzu ya rage gare ki, ko dai ki shirya tsakanin yau, gobe, jibi ki je"

"ma Yahanasu barka ko kuma in fasa aurenki. Zan aiko ´an'uwana sati na sama su karSi duk kayan auren da na aika da shi gidanku. In banda ™addara ma da ™uruciyana ke har kin isa in ce zan aure ki tsofai-tsofai da ke? Shekarunki sha takwas fa... Ki faWa min duk ™auyen nan wace ganWaWemiyar budurwa ce mai shekarunki zaune a gida bata yi aure ko kuma ta taSa aure ba? Kawai don kin samu za a rufa miki asiri sai ki dinga tsammani tsoronki ake ji? Daman tun kafin in sako kai a neman aurenki mutane da yawa sun faWa min baza kiyi min biyayya ba, saboda kin gama tsofewa a gida kina goga kafaWa da gyatumarki gani kike dai dai kike da kowa... To ni ba tsoronki nake yi ba. Kuma ina sake tabbatar miki in banda wasu"

"dalilai babu abinda zai kawo ni neman auren tsohuwar budurwa kamar ki..."""

Zafafan maganganun da ya saki baki yana yaSa mata masu kama da saukar ruwan dalma a kunnuwanta

"yasa bata san sa'adda tasa hannu biyu ta toshe kunne sannan ta ™walla wani mahaukacin ihu hankalinta a tashe. Hakan bai ishe ta ba, sai da ta ™ara da du™ewa a ™asa ta rushe da ™a™™arfan kuka kamar wacce"

aka zo wa da albishir Win mutuwar iyayenta.

"""Au! Sharri za kiyi min daga faWan gaskiya?"""

Ya tambayeta hankalinsa a tashe da irin kukan da take ruwasa kamar ™aramar yarinya.

"""To ni kin ga tafiyata. Ina zaune lafiya baza ki ™ulla min jakar tsaba ba in tafi kaji su tsattsaga."""

"Kamar wal™iya, Sat ya fice daga cikin zauren a gaggauce."

Baiyi second biyar da ficewa ba Innaye da abokiyar zamanta Mama Laminde da ™ananun matasan gidan

Isiyaku da Labaran suka sawo kai a guje cikin zauren.

"A hannayen matasan, manyan sanduna ne suka ri™o suna ta zare idanu kamar za su ci babu, domin duk a"

tsammaninsu wani mugun abun Mudan yake ™o™arin aikatawa ga Zulaikha ita kuma ta ™wala wannan

ihun.

Ganinta ita kaWai du™e a ™asa tana rusa kuka sannan babu alamar wani mummunan abu ya faru da ita

yasa suka yi turus! A tsaye guri Waya.

"""Ina yake?"""

Matasan suka haWa baki gurin tambayarta.

Ita kuwa Innaye cewa tayi

"""Me ya faru Auta?"""

Ta tambayeta hankalinta a tashe.

"""Ina Mudan Win?"""

Ta sake jefa mata tambayar tana jin wani faWuwar gaba da bata san dalili ba.

Ta sake jefa mata tambayar tana jin wani faWuwar gaba da bata san dalili ba.

Idanu kaca-kaca da hawaye ta Wago kanta da™yar tana kallon Innaye ta ce cikin kuka da Sare-Saren baki.

"""Wai... wai... wai... cewa yayi bazai auri tsohuwar budurwa kamata ba..."""

"""Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!"""

"Mama Laminde, Isiya, da Labaran suka haWa baki gurin jan salatin hankulansu a tashe."

"Ita kuwa Innaye, DaSas! ta nemi guri ta zauna a cikin zauren tana jin

11 / 50