Author : Zainab Idris Makawa Seenabu Category : Complete Novels
nake so muyi zaman mu lafiya mu karasa rayuwan mu a tare cikin salama.
Ya kare da fadin okey ?
Ajiyan zuciya na sauke amma ban iya dago kai in kalle shi ba har wanan lokacin sai
kawai naji yayi amfani da hannun shi na dama ya dago min habana.
Kafin ince zan mayar naji ya hada fuskan shi da nawa yana kokarin neman baki na
da na sa idanuwan shi a lumshe suke lokacin.
A tsorace nake an ma na kasa hanashi abin da yake min din sai ji nake yi tsikar
jikina yana tashi sai kuma naji hannun shi na hagu na kaiwa da komawa a godan baya
na.
Tankar yana lalashi na harshe shi naji ya zura a tsakiyar bakina tare da maida
hankalin shi wurin shafar wasu sassan jikina musanman godon baya na zuwa mazauna
na.
A lokaci guda kuma naji yana yana sumbatar tsakankanin wuyana da kaina haka
yasani dole na shiga magana cikin inda inda ina fadin.
Uncle, , , , , uncle yi hakkuri don Allah shiko wani irin zaki yaji muryan nawa
yai masa kawai sai naji ya sunkuceni har wanan lokacin bai zare bakin shi a nawa ba
bai sauke ni ba sai a tsakiyar makeken gado dake dakin.
Ya kwantar dani haka ya bani daman tokara hannuna saman kirjin shi da hanayena
guda biyu don gudun kar jikin mu ya hade wuri guda.
Amma sai ji nayi ya kama hannuwa nawa ya ware su sosai sai ya dafe su da nasa
saman godon dole jikin mu ya hade sosai son ran shi.
Kirjin sa na saman nawa ya shiga lasar kunne na yana rada min wasu kalma na
soyayya masu dauke da sunayen mu.
Rintse idanuwa nayi suratan da yake yi na sunayen mu wanda suke daidai da sambatu
sam ba zan iya amsa ko daya ba.
Hakan kuma na kasa aiwatar da komai a bangare ns duk yadda yaso haka yake yi dani
don tuni ya gama tafiya da hankalina da irin siddabarun sa wanda ya gama sanin
sirin mallakar mace dashi don ya lura idan ba hakan yabi dani ba, ba zai sameni
cikin sauki ba.
Sai da ya gaji don kan sa ya sarara min tare da sauke ajiyan zuciya tare da
mirginawa gefe daya yana sauke numfashi a hankali.
Da sauri na jawo zanin dake gefena na saya jikina dashi ji nayi yayi murmushi
kawai ya juya min baya.
Da haka muka kwanta sai can naji ya mike ya shiga ban daki da alamar wanka yake
yi don dadewan da yayi a ciki.
Haka ya bani daman mikewa da sauri na gyara kaina kafin ya fito naji ya turo
kofan ya fito da sauri nima na mike na fada ban dakin don tsarkake jikina.
Ko da nafito baya dakin zama nayi a bakin gadona ina sauke murmushin da ban san
na maye ba wata kila na yau muradina ya cika ne ko kuma na na samu mai sona tsakani
da Allah ne.
Haka na kwanta ban sake bi takan shi ba sai can cikin dare sosai na jishi a baya
bai hanani barci na ba amma dai nauyin shi a kusa dani shiya hanani sakat.
Washe gari ya rigani tashi bai dakin sai dana gama komai na fito don in gaida su
mummy sai na samu dakin nasu ba kowa har kayan su.
Na juya zan koma sai gashi ya fito daga dakin da nake tunanen nasa ne ban yarda
mun hada ido dashi ba na dan sunkuya ina mashi ina kwana.
Murmushi naji yayi yace an tashi lafiya yaya bakunta nima murmushin na dan kakaro
a fuska na kadan.
Au su gwago kike nema naji yace abinda yasa na dago kai na kalle shi kenan da
sauri alaman eh yace sun kama kan su ai tun jiya da yamma don sun ga mai masukin
nasu bata su take yi ba.
Suna part din hajiya acan suka kwana don haka muje mu karya sai muje gaishesu
daga nan sai ki masu bayanin abinda yasa kika watsar dasu a garin mutane bayan ke
kika kawo su garin.
Nace kai uncle na watsar dasu kuma fa kace ya fara tafiya yana cewa kin kula da
kina da baki ne a gidan tunda kika dafe kan angon ki.
Binshi nayi a baya zuwa dinning inda naga ya nufa tare da zama yana kokarin jawo
plate a gaban shi.
Da sauri na karasa wurin ina karban plate din tare da jawo wormer din abincin
ina budewa nace amma dai a bari in fara aiki na kar kuma ace min na shagala dayin
haka don naga ango na zaune.
Murmushi shima naji yayi bai hanani zuba abincin da nake zuba mai har na cika
plate din da shi na juya na zauna ina jawo plate zan zuba ma kaina naji yace wanan
da kika zuba dani da waye ?
Dole na dauki spoon din na saka a plate din da kyat na diba sau daya nakai a
bakina don kunya ganiin bazan ci ba yasa shi diba ya miko min yana fadin bude bakin
ki dole na bude badon na so ba.
A haka muka koshi muka mike zuwa part din hajiya baaba bayan na kawar da kayan
zuwa kitchen muka nufin wurin su baaba din.
Shike gaba ina bayan shi muka shiga da sallaman mu don tun bamu shiga ba muke
jin hayaniyar mutane a part din nata.
Sallaman shi yasa duk suka juyo gare mu zama yayi saman daya daga cikin kujerun
falon ni kuma sai na zube kasa daidai inda ya aje kafan shi.
Sai naji wata daga cikin wa yanda ke falon tace da alaman amaryan tamu tana da
kunya don naga ko ranan da aka kawo ta bata zauna akan kujeran ba.
Murmushi naji yayi tare da fadin kun tashi lafiya sai kuma naga ya dan zamo
saman kujerar yana hajiya barka da Safiya yaya gajiyan jama a ?
A lokacin nima na samu daman gaida ita da kwana ta amsa min fuska sake tana cewa
yaya bakunta ?
Komawa yayi saman kujerar ya zauna da kyau tare da tambayan ta ina bakin ta suke
tace suna ciki sai wacce tai maganan farko taci gaba da magana tana fadin kada kiji
kunyan mu munan duk yan gida ne.
Yace Well, Safiya meet my sisters wanan itace Aisha wanan kuma khadija, and
that is my cousin sister jamila and nuriya duk anan wurin hajiya mu suka tashi.
Na dago kai ina bin su da kallo araina ina cewa ashe yana da yan uwa mata haka
ya lakewa anty kawai kamar wanda baida kowa.
Mikewa yayi yana cewa bari mu gaida bakin mu kafin in fita don ina son zuwa
gidan su kawu kafin mu wuce.
Hajiya ne tace dani bishi mana ku shiga suna ciki a dakin muka samay su kwance
suna jin sallaman mu suka mike zaune.
Ni na fara shiga shi ya biyo ni a baya sai da na zauna na fara gaida mummy
sannan na juya wurin gwago dake gyara daurin dan kwalin ta nace gwago yaya bukun
ta.
Tace bari kedai ai har tunanen komawa gida nakeyi wallahi wanan uban nisan da
muka kwaso nayi dariya nace gashi kuma gobe zaki kara kwansan nisan .
Tace yar nan kin faye zari da har idon ki ya kyala har wata kasan dauko miji.
Dariya yayi mata yace gwago ai tafiya yanzu kika fara don yanzu aka fara yi wata
rana har waje zamu fita dake garin masu jan kune.
Zaro ido tayi waje tana cewa rufa min asiri dan nan nan ma ya isa haka ai an gode
ta kalle mu tace to yanzu dai Allah ya hada wanan aure don Allah a yaki zuciya yi
nayi bari na bari sai a zauna lafiya Allah ya kawar da idon makiya a tsakanin ku.
Mummy ne ta amsa da karfi da amin ya Allah tana mai daga hannuwa sama alaman
addua ya karbu.
Nan dai aka dan taba hira ya mike yana fadin zai fita ya juya gare ni yana fadin
zaki iya komawa part din mu yanzu don babu kowa a cikin sa.
Sai mummy tace bari ta taso zata samay ni a can tare muka fito ya tsaya magana da
yan uwan shi nikuma na wuce part din mu.
Bayan na dan gyara wuri sai ga mummy ta shigo da gwago nan na dawo falo na zauna
wurin su tare da kuna tv dake falon.
Kwantawa nayi saman doguwar kujeran dake falon tare da lumshe idanuwa na a han
kali ina mai ci gaba da tunanen makomar rayuwa na.
Ban san lokacin da barci ya dauke ni ba sune zaune suna hiran su jefi jefi wanda
hiran akan inna ne da halinta.
Shigowan sisters din shi ne yasa na farka naji suna cewa ayya barci takeyi ne
sai na bude idona tare da tashi zaune ina masu sannu da zuwa.
Wuri suka samu suka zauna suna fadin mun zo muyi maki sallama ne don yau zamu
koma gidajen mu sai dai Aisha ce don ita a abuja suke zama da mijin ta.
Murmushi nayi ina mikewa nace har zaku koma ke nan suka may kuma zamu yi nace ai
kunyi kokari an gode nace ina zuwa daki na shiga na bude akwati na hado masu kayan
shafa da kayan buki na fito masu da leda hudu a hannu na.
Mika masu nayi mamaki sukayi suka kayan naki kika kwaso muna kuma nace ai don
amfani aka sayo su godiya suka yi man, nayi tare da sallama na raka su har kofa.
Bayan tafiyan su na dawo na zauna inda su gwago suke muna hira jefi jefi dasu
Uncle ya dawo gidan da sallaman shi ya shigo falon.
Su gwago suna mai sannu da zuwa suna kokarin mikewa su bar falon yake ce dasu don
Allah ku zauna abinku yaya kuma zaku tashi amma sai basu tsaya ba sukace dama mun
shigo ne don tana ita kadai zamu wurin hajiya mu taya ta hira.
Suka fice ni kuma da nake zaune ina kallon draman su sai lokacin nayi mai sannu
da dawowa.
Zama yayi kusa dani batare da ya amsa ba sai dai ni kuma ban yarda mun hada ido
dashi ba ji nayi ya kamo yan yatsun hannu dake saman jikina ya rike.
Ya dago hannun nawa yakai masu sumbata tare da kura min idanuwan shi a kaina, ji
nayi kamar in nutse a lokacin don kunyan shi da nake ji.
Jawo ni naji yayi zuwa jikin shi yana kokarin runguma a jikin shi nayi karfin
halin ce mashi uncle baka gudun wani yashigo ya samay mu a haka ?
Cikin karfin hali ya iya fadin wazai shigo nan ko mm a sun shigo ba matana suka
sama ina runguma ba da banda aure sun ga na rungumi watane.
Nace amma, , , katse ni yayi da fadin amma may ke kuwa zamu shirya dake don
naga kina neman hanani abinda Allah ya halasta min.
Murmushi nayi nace ban dai son wani ya samay mune a hakan yace and so what inda
an samay mu su gwago da suka san kan su baki ga sun fita ba.
Dole haka na kyaleshi yaci gaba da murzana yadda yake so ina runtse idanuwa na
don kanshi ya kyale dama jan magana yakeso.
ya sumbaci kuncina tare dan dagowa daidai kunena yana magana kamar maiyin rada
kina kunyan azo a same mu ne ina taba mata na.
Nace kai da baka jin kuyan ai sai kayi tayi amma ni ina gaban sarakuwa ina zan
biye maka ace min jarababban amarya.
Ya fidda karamar dariya yana matsa min hannaye na yace af nine banda kunya
barin nuna maki banda kuyan yanzu.
Na dan shagwabe mashi murya ina cewa Uncle kabari Allah kuwa zamuyi rigima dakai
yanzu.
Dariya na kara bashi ya sake jawo ni jikin shi gaba daya yana fadin bari mu fara
rigimar tun yanzu.
Zillewa nayi ya sake ni yana dariya dakin shi ya shiga ban ji fitowan shi ba har
na mike nima zan shiga daki sai gashi ya fito.
Yana fadin ki fa shirya jirgin bakwai zamu bi zuwa Abuja gobe don haka ki fada
ma su gwago su zauna da shiri don kar a girshesu.
Ina mamakin shi gashi dai yana son yan uwa don shi da kanshi ya kawo shawaran
abar mutum biyu da zasu rakani Abuja yace kuma da gwago cikin wanda za a bari da da
mama zasu tsaya sai kuma aka tsaida shawaran mummy ta tsaya su yaya Saadu zasu biyo
tanan sai su dauke ta.
Amma kuma na fahinci yan uwanshi kamar basu jin dadin shi kamar yadda Faiza ta
taba gaya min amma dai koma may ne yanzu tun da Allah ya jefani cikin su da sannu
zan fahinci komai.
Washe gari dukan mu muna zaune gaban hajiya baaba tana muna nasiha sai lokacin
take ce ga yar kanin ta nan zahar ta karbo muna zamu zauna da ita .
Koshi ashe baisan da maganan ba sai naga yayi saurin dagowa yana duban mahaifiyar
tashi don kawar da komai da sauri nace mun gode baaba Allah ya taya mu riko.
Tace keda kika fishi hankali baki ki alherin da nai maku ba amma shi har yanzu
ban san abinda yasa baka mantuwa ba a ranka ana son musulmi da yawan yafiya ko
yaushe.
Murmushi yayi yana mike wa tare da sosa kan shi yace hajiya mu zamu tafi ai muna
fatan alheri.
Addua ta shiga kwararowa tana bin mu da fatan alheri har muka fice part din su
gwago kan har an shiga motar da zata kaimu airport.
Sai da muka sauka ne naga ashe da Aishan shi zamu tafi zata koma itama gidan
mijin ta tare muka shiga jirge gwago kan sai kama mummy take yi.
Mun bar yarinyar zata biyo driver da zai zo da motar da sauran kayan mu don suma
sammako zasu yi don su isa da wuri.
Mun isa lafiya motaci biyu suka zo daukan mu zuwa gidan shi harda Aisha duka muka
tafi gidan nasa.
Mun samu an kara gyara gidan anyi abinda ban san gidan dashi ba ya kara wani
kyau da daukan ido na juyo na kalleshi da mamaki ya gyada min kai kawai yana lumshe
idanuwan shi.
Gwago da mummy sun kasa boye farin cikin su na ganin gida sai yaba kyawon gidan
suke yi har muka zauna nan mai aikin shi ya fara gabatar muna da abinci.
Mun ci mun sha a tare dasu mummy da Aisha don shi ana sauke mu ya shiga ya canza
kaya ya fito bayan ya nuna muna dakuna ya fita.
Tare da Aisha da mummy muka gyara dakin da ke zaman nawa tana da sakewa sosai
don tana jana da hira sai dai nine ban sake jiki da ita ba.
Take fada min yaran ta uku yanzu duka mata ta barsu nan Abuja ne a wurin
kishiyar ta nace Anty Aisha kina da kishiya ne?
Tayi murmushi tace mu uku ne ai dayar tana can bauchi don a can take aiki ita
kuma dayar da suke nan dama anan ya aure ta.
Sauke ajiyan zuciya nayi batare da na kara magana ba sai naji tayi dariya tace
kwantar da hankalin ki yaya na mai son yawan tara iyali bane.
Idan kika dubi yanayin shi rayuwan shi kaf na turawa ne don dan kaida ne shi sai
kinyi da gaske kafin ki fahince shi amma idan kin fahince shi zaku zauna lafiya.
Ina son ki jajirce wurin hakkuri da kawar da idon ki a alamuran shi bai faye son
mamuwar mutane ba don Allah Safiya ki taimaka muna ya ja mu a jiki dan yazo kice
kadai hope din mu.
Murmushi nayi kawai nace a fili Allah yasa tace yayana yana da saurin fushi amma
kuma yana hucewa a dan lokaci musasnman idan kai mashi laifi ka bashi hakkuri.
Tace ina fada maki halin shi ne don ki kiyayye don naga kamar ba wani sanin juna
kukayi sosai ba.
A raina nace ashe akwai aiki kuwa ashe ganin kitse saman ruwa nake mashi ke nan
sai naji tace idan kin ga ya tashi bai son magana kada ki damu kanki kidan nisance
shi sai ya nemo ki don kada ku samu matsala tace bani wayan ki in saka maki layi na
don mu ringa waya dake.
Na mika mata tasa layin ta ta kira ya shiga tayi adding dina a contact din ta
isowan driver da kayan mune yasa mu fitowa daga dakin muna taron su.
Nan dai Aishan ta taimaka min muka kawar da kayan komai mukai mai mazauni munyi
sallah la,asar mijinta yazo ya dauke ta tana mai ce min baya sati zata shigo ta
duba mu.
Bayan tafiyan ta na sauke ajiyan zuciya naga yanzu may abin yi nan na fara
shawaran ko girki zan dora muna amma sai na samu har mai aiki ya gama ko yana
shirin wuce wa gida.
Wuein su mummy na koma na zauna nan muka fara hira dasu mummy ke cewa dani taji
abinda kaunar mijina le fada min dazu don haka take son fada min .
Inyi amfani da baiwar da Allah yai min na mace wurin canza mashi halayen da suka
ce yana da musali idan yai fushin ba kaucewa zan yi ba kokari zanyi in jawo shi a
jiki ta hanyan yin kwalliya da girki mai dadi da nasan yana so.
In kuma tabbatar da na hada da addua da yaiwata sadaka din ganin haske ga
alamarina in kuma yi kokari in koya mashi bin yan uwan shi ya saba dasu amma
indinga boye sirina dana mijina tsakani na dasu .
Do ba komai nai ya kamata su sani ba tace kinga wanan yarinya da aka hadoki da
ita