Author : Zainab Idris Makawa Seenabu Category : Complete Novels
hannaye na
wuri guda.
Yace madam Family yaya kuke nadan lumshe idona tare da yowa inda suke nima na
rugumay su kit naji maimu ta dauke mu hoto daga inda take tsaye.
Alhamdullahi nan na kawo karshen labari na bahaggon rayuwa wata rana baki wataran
fari haka rayuwan bawa yake tafiya har lokacin da naba da labarina gare ku muna nan
raye da yaran mu lafiya lau cutar jikin mu bai nakasa mu ba.
Muna rayuwan mu normal kamar kowa ana bin mu kuma don baiwan arzikin mijina da
muke ci tankar babu wani cuta a tare damu babu mai kyaman mu a cikin alumma komai
daidai mukeyi da yan uwa.
Nima mai rubuta labarin na kare da cewa cuta ba mutuwa bane sai kwanan bawa ya
kare uban giji yasa mu cika da imani a tare da mu.
Wanda na batawa ya yafe min don Allah.
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU