Advertisements
Chapter 86 Reading Jeedderhh by Khaleesat Haiydar BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Jeedderhh by Khaleesat Haiydar

Author :  Khaleesat Haiydar Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   86 / 108

255K to 258K   out of 321.7K words

nake ji sosai don Allah ka sakeni" a hankali yace "To gaya min wa
xan kama idan na sake ki? Wajen wa kike son in je" Shiru tayi xuciyarta na bugawa jin muryarsa kamar ba
shi ba, wannan kalma da ya fada mata ya sa bata sake ce masa komai ba amma hakan bai sa jikinta ya
daina bari ba tana sauke ajiyar xuciya, a xaton ta iyakarsa yanda yayi mata a Abuja jiya amma sai ta ga ba
haka ba, jiya he was so calm and gentle, yau kuwa opposite din ne, Exactly yanda ta gansa a ranan da ya
kawota gidansa take ganinsa yanxu, rikice masa tayi ta fara kuka iya karfinta tana ce masa ya rufa mata
asiri yayi hakuri ya tafi wajen duk warce xai je, amma ko sauraronta bai yi ba, he was using all the scope
Ahmad gave him but ferociously, he wasn't soft, it's just as if his life depends on what he was doing at that
moment, duk wannan abun Aneesah na tsaye bakin kofar dakinta ta kasa shiga duk da babu wani abu da
take ji amma kawai ta kasa shiga dakin nata tana jin kamar xata hadiyi xuciyarta ta mutu kawai, ihun da
Jiddah ta kwala wanda duk wanda yaji irin ihun yasan na menene ya sa ta sulale kasa ta xauna nan bakin
kofar nata ba tare da ta shirya yin hakan ba, Jiddah tana ji tana gani Abuturrab ya rabata da self-worth
dinta na ya mace, an experience that will remain in her memory forever....




_Lagos laces, jewelries, Cotonou wrappers, shoes and bag all at affordable prices, siyan daya ko sari_


Location lagos state, ana kuma aikawa duk inda mutum yake.....
*tested and trusted*

If interested contact
👇🏻
08052466875 via WhatsApp




Da kyar Jiddah ta bude idanuwanta da suka yi mata nauyi jin sanyi a forehead dinta, tana arba da
Abuturrab da ya daura hannunsa a goshinta ta runtse idon tana son matsawa daga wajen amma ta kasa
kwakkwaran motsi taji kamar anyi glueing dinta da gadon, duk da idanuwanta a rufe suke hakan bai hana
hawaye sauka idon ba, ya dagota ya rungumeta gamm jikinsa ya ma rasa abinda xai ce mata, jin yanda
hawayenta ke xuba jikinsa ya kai bakinsa fuskarta yana kissing tears din nata all over, cikin breaking voice
yace "I love you wife, i love you, I am sorry for everything from the day i met u till this moment, i...." Kasa
ci gaba yayi ya kwantar da ita ya hade goshinsa da nata, sae taji nasa hawayen na sauka fuskarta, a hankali
yace "I am sorry Jiddah, i am sorry u have to pass through all this, i am sorry wife..." ita dai ba sosai take
comprehending dinsa ba ma, gaba daya jin ko wani ga6a na jikinta take kamar ba nata ba, she is feeling
pain everywhere, wani kuka ta sakar masa a galabaice tana juya kanta tace "Don girman Allah ka kai ni
wajen Umma, wllh mutuwa xan yi" ya sake dagota ya rungumeta shi ma din duk a rikice yace "Plss don't
say that again, I don't know how everything happen this way, I don't know what came over me" kuka
kawai Jiddah take me ban tausayi, Abuturrab ya rasa me xai mata, yayi lallashin duniya amma kamar yana
dada tunxurata, shi kuma bai fasa lallashin nata ba, from d way she is crying kasan she is pained, and he
wish he can take away all the pains, kamar yanda bata yi bacci ba haka shi ma bai yi ba har karfe biyu da
rabin dare, babu abinda ya kara daga masa hankali sae jin yanda jikinta yayi xafi lkci daya kamar garwashi,
he couldn't help it anymore ya kwantar da ita ya fita dakin, bangarensa ya tafi don duba mata paracetamol
amma bai gani ba, yayi duban duniya a bedroom din nasa babu paracetamol din, tunawa yayi ranan yace
Aneesah ta dauka, does it mean she took all, da sauri ya fita daga bangaren nasa ya tafi dakin Aneesah,
budewa yayi ya shiga ciki ya tadda fitilan dakin a kunne, a kwance take ta wani dunkunkune waje daya
idonta tarrr kamar warce aka yi ma mutuwa hakan yasa yana bude kofar ta mike xaune kusan a firgice, sae
da ya xaga dakin as if thinking of what to tell her, sai kuma ya dawo inda take kwance da sauri yace "The
other day kin dauki pack din paracetamol a part dina, where is it?" Kallonsa kawai take don duk a birkice
yake, jin tayi shiru yyi mata tsawa yace "I am talking to u Aneesah" ta yi karfin halin cewa "Me zaka yi da
paracetamol tsakar daren nan?" Ya daga mata murya yace "My wife is sick, ki tashi ki bani nace maki"
Mikewa tayi da sauri cikin rawar baki tace "Ohh Subhanallah, me ya sameta, let me...." Sae kuma ta nufi
kofa ya fixgota yana mata wani kallo yace "Ina xa ki?" Tace "Aa naji kace bata da lafiya, kuma ni
paracetamol na shanye just 5 pieces ya rage, shine xan je in ga ko da abinda xan...." Ya katse ta yana
kallonta da kyau yace "That's our secret, a PRECIOUS secret.... u are not invited" daga haka ya saketa ya
nufi kofa ya fice, mutuwar tsaye tayi a wajen _Precious secret_ din da ya fada ne ke mata yawo a kai, wasu
hawaye masu xafi suka xubo idonta lkci daya taji wani sanyi ya lullubeta ta hau saman gado da sauri ta ja
bargo ta rufe jikinta da shi tana jin numfashinta na sama sama, All through the night Abuturrab na xaune
gefen Jiddah da ta samu bacci ya dauketa, kana ganinta kasan she is restless even in sleep, a baccin ma duk
a firgice take, a kan idonsa aka yi kiran sllhn farko, da ya kai hannu jikinta sai yaji xafin ya fi na da, he just
don't understand the meaning of this, gaba daya hankalinsa ya tashi sosai, da da ynda xai yi da ya maido
da duk wani ciwon da take ji jikinsa, lkcn sallah na yi ya shiga yayi alwala don tun daren yayi wanka, ya fita
masallaci.... kasa nutsuwa yayi Azkar dinsa yayi a masallacin, he really need to talk to Ahmad, may be there
was something he was suppose to have done da bai mata ba shi sa jikinta yyi xafi, yana dawowa gida ya
tafi bangarensa ya dau wayarsa ya shiga kiran Ahmad bayan ya xauna saman kujera, Ahmad na dagawa sai
da ya fara kyalkyala dariya kafin yace "Don't tell me baka san yanda xaka yi da ita ba kuma bayan ka cuci er
mutane Captain?" Abuturrab yayi kasa da murya cike da damuwa yace "Plss tell me... asibiti xan kai ta? she
is seriously sick Ahmad, why is that??" Ahmad yace "Ohh u are asking why is that, ita Aneesah ta maka
haka?" Wani tsaki Abuturrab ya ja yace "Pls mu yi maganan da muke yi Ahmad" Ahmad yace "To ka ga, the
different is clear" cike da damuwa Abuturrab yace "Yanxu asibitin xan kai ta plss?" Ahmad yace "Not at all,
in dai yanda na fada maka ka bi babu xancen hospital, just lukewarm water and salt" Abuturrab yayi shiru,
Ahmad yace "Yea, just it, she will feel better in sha Allah, when did it happen" Abuturrab yace "Yesterday"
Ahmad yace "Yanxu sai da ka bari jikinta yayi tsami xaka kirani, it's something u should have done since
that night Captain" Abuturrab ya sauke ajiyar xuciya yace "I will call u back" Daga haka ya katse wayar ya
fita bangaren nasa ya shiga dakin Jiddah, tana nan a yanda ya bar ta kamar ma bata son motsa jikinta
kwata kwata, ya shiga bandaki ya hada ruwan dumi sosai a bathtub, ya fito ya sauka downstairs, dubawan
duniya yayi ma gishiri a kitchen bai gani ba, hakan ya sa ya haura sama ya shiga dakin Aneesah, tana nan
dunkunkune cikin bargo har a lkcn, ya cire bargon yace "Aneesah" da kyar ta bude idonta da yayi mata
nauyi don ana idar da sallan asuba ta samu bacci ya dauketa tun daren jiyan take rawan sanyi kamar
xaxxabi xae rufeta, ga bacci ko barawo bai xiyarceta ba, wani nauyi taji kanta yayi mata, ba tare da ya wani
damu da yanayinta ba yace "Sauko ki bani gishiri a kitchen, I can't find it" kallonsa kawai take, yayi mata
tsawa yace "I'm talking to you Aneesah, gishiri xa ki bani" Ta koma ta kwanta a hankali tace "Babu shi"
cikin fada yace "Gishirin xaki ce min babu? Da uban me kike girki a gidan??" ta kallesa tace "Ubana" wani
mugun kallo yayi mata yace "Baki da amfani wllh, sae yanxu na sake tabbatar da haka" daga haka ya fice
daga dakin, wani sara mata kanta yayi ta bi sa da kallo tana jin xuciyarta na mata wani xafin bala'i,
Abuturrab na komawa dakin Jiddah ya nufeta ya xauna gefenta ya kai hannu goshinta a hankali yace
"Jidderhh" a tsorace ta bude idonta, xai dagata xaune ta girgixa masa kai kawai don in tana kukan ma ji
take ko ina na mata ciwo a jikinta, be saurareta ba ya dagata kamar newborn ya kai ta bandakin, safiyan
nan Jiddah taga tarairaya da lallashi wajen Abuturrab, kamar dai ba Abuturrab ba, amma duk wannan bai
dameta ba ta kanta take axaba da wahala ya isheta, ta maimaita masa ya kai ta gun Umma ya fi a kirga,
daga baya kuma ta fara cewa ya kira mata Maimoon, shi dai kawai lallashinta yake, duk every minute yake
kiran Ahmad ya tambayesa me xai mata she is still in pain, daga karshe karfe bakwai dot ya fita xai je nemo
pharmacy a duk inda yake bayan Ahmad yayi masa prescribing drugs da xai siya mata, yana dawowa ya
sameta tana bacci, ya ajiye ledan maganin ya fita duk fa Jiddah ta birkitasa, he just want to her to be fine,
downstairs ya sauka ya shiga kitchen ya dinga neman Ashana ko lighter da xai kunna gas amma bai gani ba,
ya fita ya tafi dakin Aneesah, tana kwance ta nemi baccin ta rasa tunda ya shigo ya tasheta daxu, A takaice
yace "Ashana nake nema xan daura ruwan xafi yana ina??" Ta sauke idonta daga kallonsa tace "Babu
ashana" a fusace yace "Wai ke wace irin macece komai kice babu? I always use to imagine ko rako mata
kika yi duniya, komai zero zero.... abin alfaharin ma da ake kawowa gidan mijin shi ma big ZERO, there is
nothing to write home about u Aneesah, what nonsense??" Yana gama fadin haka ya juya ya fice daga
dakin a mugun fusace, Aneesah ta bi sa da kallo baki bude with so much shock, rufe fuskarta tayi da
bargon jikinta wani sanyin na sake shigarta, yau ita Abuturrab ke gaya ma haka?? Abinda ko da wasa bai
ta6a fada mata ba, Abuturrab na fita gun mai gadin gidan ya nufa, ko amsa gaisuwansa bai yi ba yace
"Kana da Ashana??" Mai gadin yace "Wllh babu yallabai, dama maganin sauro nake kunnawa da Ashanar
kuma tun da ka gani ka hanani ka siyo min na fesawa shkkn na daina...." Abuturrab bai tsaya ya gama
sauraronsa ba ya nufi gate din gidan dake kusa da na shi, har sannan jallabiya ne a jikinsa, ya gaisa da mai
gadin gidan shi ma ya tambayesa ashana, mai gadin yace "Wllh babu ranka shi dade, da ma mai kantin
anguwan ya fito ne" Abuturrab yace "Don Allah ka shiga ciki ka samo min a cikin gidan, ruwan xafi xan
daura" Mai gadi ya shiga cikin gidan, Abuturrab na ta tsaye har ya fito da lighter ya mika masa ya amsa yayi
masa godiya ya koma gidansa da sauri, rasa a ina xai daura ruwan xafin yayi don Aneesah ta kone duk
heater biyu na gidan gaba daya, ya dau wani tukunya duk da a wanke yake, da cup da spoon, sai bowl da
frying pan, ya debi liquid soap da soson da ya gani ya bude kofar kitchen din ya fita ta backyard, can bakin
tap wanda bai ta6a xuwa ba tunda yake a gidan ya nufa, ya kunna tap din ya shiga wanke tukunyar da
murfinsa, Aneesah ta mike da kyar jin an bude tap din baya ta sauka saman gadon tana jin jiri ta nufi
window din saitin wajen ta bude labule tana lekan waje don ganin waye, kallonsa ta dinga yi ganin yanda
ya dage yana ta wanke tukunya da frying pan, sannan ya daurayesu da kyau ya shiga kitchen, sake labulen
tayi ta sulale kasa tana kallon saman dakin nata hawaye na taruwa idonta, Abuturrab ya daura ruwan
goran da ya juye cikin tukunyar sannan ya daura kan gas bayan ya kunna, kwai guda hudu ya ciro a fridge,
ya dauraye wani bowl ya fasa su a ciki ya kada, tsayawa yyi yana tunanin da abinda ake soya kwan,
mangyada ya fado masa ya shige store inda jarkan mangyadan suke a nan ya ga gishiri a wani basket, toh
bai san ko gishiri ake sa wa a kwan ba ko maggi ko wani abun daban, amma he guess gishiri ma xai sa shi
yayi taste, haka ya debi gishirin ya duba a bowl din kwan, cikin mintuna goma ya gama hada shayi me kauri
a cup, ya juye kwan da ya fara konewa a plate sannan ya wuce sama da su, ajiyewa yayi kasa ya xauna
gefen gadon yayi kasa da murya, a hankali yace "Wife" bude idonta da suka kumbura tayi a hankali, cikin
lallashi yace "I made u breakfast so u can take ur drugs..." Bai jira cewarta ba ya dagata ta girgixa masa kai
da sauri hawaye cike idonta, cikin muryanta da ya shake tace "Na fi son in kwanta, na gaji" Ya gyara mata
pillow yanda xata d'an kishingida sannan ya dau shayin wanda bai mata shi da xafi sosai ba, sae da ya fara
kurba sannan ya kai bakinta ta girgixa masa kai, da damuwa yace "Plss ki sha ko kadan ne sbda xa ki sha
magani" bai jira cewarta ba ya debi shayin a cokali ya kai bakinta xata kauda kai yace "Plsss wife" Da kyar ta
bude baki ta d'an kurbi kadan ta cire bakinta, yace "Baki shanye ba ai" Ta rufe bakinta tace "Amai" ya kai
teaspoon din baki ya shanye sauran sannan ya ajiye ya dauko kwan, ya sa fork ya yanki kadan ya kai mata
baki yace "I fried this for u also" Xata kwanta ya rungumota jikinsa yana lallabata, da kyar da kyar ya samu
ta ci kadan, shayin ma ta sha kusan quarter din cup sannan ya bata drugs din ta sha, sai bayan few minutes
ya bari ta kwanta, babu bata lkci bacci ya dauketa, he felt relieved tunda ta daina kukan sae dai har sannan
jikinta da xafi, and he is hoping maganin xae sa taji sauki, daukan sauran shayin yyi ya shanye, ya tura kwan
da bai masa dadi ba ko kadan, ya cinye a haka sannan ya tashi ya shiga bandaki ya ciro bedsheet da ya saka
cikin washing machine ya xuba ruwa a bathtub bayan ya toshe, duk girman bedsheet din haka ya wankesa
tas, wanda shi ya ma mance rabonsa da wanki banda na short da singlet dinsa, a bucket ya saka xanin
gadon bayan ya gama wankewa ya fita da shi waje, can inda yayi wanke wanke ya tafi ya kunna tap din,
yana dauraye xanin gadon Aneesah da ke xaune kasa har sannan jikin window din ta mike jin an kara
kunna pampo, kallonsa ta dinga yi har ya gama daurayan xanin gadon sannan ya shanya a igiyan dake
wajen, ta dauke kanta da sauri ta koma gefen gadonta ta xauna. Yana komawa sama ya shiga bedroom din
Jiddah ya xauna gefenta yana ta kallonta memory din last night na dawo masa afresh, he couldn't help it
but smile, ya manna mata kiss a lips dinta underneath his breathe yace "I know i have always love u from
day 30... I am proud of u wife, and i have to replace ur precious gift with something amazing" duk da bacci
take ya kira Ahmad yayi sau uku yana tambayar ya tabbatar xata tashi babu wani ciwo ko xaxxabi, a kiran
karshe Ahmad yace "Hey captain ka bar ni inyi aikina plss, bayan ka cuci er mutane kuma kayi ta damuna
da kira..." Abuturrab ya shafa kansa a hankali yace "I neva knew haka abun yake, i never knew there is
something of such a duniya, i couldn't control my self, i loss control" dariya Ahmad yyi yace "Ga ka ga mata
a gida for months kace u never knew.... U neva knew what?" Abuturrab ya ja tsaki yace "Ban ta6a sanin
cutar kaina nake ba sae jiya da daddare, ban san duk wahala nake ba kaina ba sae jiya, sae jiya nasan meye
aure, sannan sai jiya nasan wacece mace" Ahmad dae dariya kawai yake yace "Kaga sae anjima xancenka
ya fara fin karfina" daga haka ya katse wayarsa, Abuturrab ya kai hannunsa goshin Jiddah a hankali ya ji
temperature dinta ya fara sauka, yanxu bacci take cikin nutsuwa, lumshe ido yyi ya bude yayi murmushi,
lkci daya ya ji hankalinsa ya kwanta he felt relieved at last, ya daura hannunsa a hankali kan flat tummy
dinta yana shafawa, he just have to compensate her with a surprise kafin ta tashi bacci, a huge surprise....
Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you



FZ BEAUTY SUPPLEMENTS
Dealer in all kind of dietary supplements such for skin whitening, skin glowing, weight gain, slimming, flat
tummy, infection killers, dark spots removers, fertility booster, Hips boosters, Breast firming and Enlarging,
Teeth whitening, eye, joint, stretch marks, and for marital pleasure. All supplement are available for
wholesale and retail. For more information contact FZ via wa.me/2348143821028

FZ Beauty Supplements
Dealer ce ta supplement masu qara fito da kyaun mace ko namiji, hadi da qarama garkuwar jiki kuzari.
Muna sayarda Supplemnt kamar na qarin duwawu, akwai wanda zaya taimaka wurin dawoda martabar
Nono, akwai na rage qiba da tumbi, akwai na rakwainuwa, akwai na tada komada, akwai masu saka hasken
fata da qyalli, akwai na infection, akwai na saka hasken ido da hakori sannan akwai na gyaran turaka. Muna
maraba da mai sayen daya ko sari. Wa.me/2348143821028



Karfe sha biyu saura Jiddah ta bude idonta a hankali, bin dakin ta dinga yi da kallo ta mike xaune hoping
she won't feel any pain anymore, gaba daya ta ji baccin ya isheta, ta gaji da baccin, ga wani yunwan da take
ji sosai, xuwa yanxu kam bata jin ciwon da take ji a gabobinta, karfi ne kawai bata da shi a jikinta, a hankali
ta sauke kafanta kasan dakin xata mike tsaye, babu shiri ta koma ta xauna ta rufe idonta, dai dai nan aka
bude kofar dakin ta juya

86 / 108