Advertisements
Chapter 100 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   100 / 138

297K to 300K   out of 412.8K words

ya mutu a cikinsu. Maanal kam kai tsaye ta ce,  ?an akuya jaki ni nafi ?arfinka wlhy. Kai in sha ALLAHU da wannan hannun nawa zan kasheka yau .
? ? ? ? ?? Salute Winta Sille yayi, batare daya amsa maganarta ba. Sai ma wata dariyar iskanci yake yi. Haka aka tattara su gaba Waya akai waje da su. Su AA basa iya tafiya dan haka yaran Mabera suka Wauke su. Nana da Hajiya Turai suka kama Saheeba da azaba ta isa..........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Su Aba naji na gani Mabera da yaransa suka kwashesu kaf a motoci, badan anfi ?arfinsu ba sai dan bindiga da aka zagayesu da ita. Ga yaransa an karya musu garkuwa jiki da allurar da bai san wace iri bace. Ga maganganun Mabera da abubuwan Mamy sun tsayama kowa a zuciya da ruhi. Ba'a bar gidan dasu ba sai da aka rufe musu idanu, haka motocin suka fito a jere kai kace ahalin gidan ne zasu fita wata ziyarar salla. Maigadi da masu gyaran nama da tsautsayi ya afkawa kawai aka bari a gidan bayan an musu dukan tsiya. Lokacin da motocin suka fice ko iya Waga hannu wani baya iya yi a cikinsu saboda dakuwa. Wasu ma sun suma dan wahala..
? ?? Tafiya sosai motocin keyi batare da su Abah sun san inda aka dosa da su ba. Sai dai tun kunnensa na jiye musu kai-kawon motoci da tafiya a kan lafiyayyen titi har suka fahimci a hanyar wani jeji suke. Tafiya mai zurfin gaske sannan suka iso wani gurin da basu san inane ba. Umarnin cire ?yallayen da suka saka musu suka basu, haka suka shiga cirewa musamman su Maanal. Su AA kuwa sai da aka cire musu, hakama Abah da suka sakama handcuffs sai kace wasu jami'an tsaro (?an iska=?D?). Babu wanda cikinsu hankalinsa bai tashi da ganin inda aka kawosu ba. Jeji ne iya ganinka babu wani alamu na motsin mutane ko ?auye a kusa. Sai gidan laka Waya tallin tal a wajen da alamu suka nuna sun daWe ana amfani da shi. Zagaye da gidan? mutanene da bindigu kamar waWanda suka je gidansu, sai wasu irinsu dake group-group wasu na shaye-shaye a ?ar?ashin bishiyoyi, wasu na buga karta.
? ? ? ?? Kai tsaye kowa ya fahimci inda aka kawosu. Nuratu da su Nana suka fara kuka mai ban tashin hankali. Ga Saheeba ta fara zubar da jini kaWan-kaWan. Ameerah tsigar jikinta sai tashi take yi, ta ma?ale jikin Oum tana kuka. Maanal da Najma kam abin mamaki zukatansu a dake suke, haka ma Oum da su AA. Hajiya Turai kam idan anayin kukan jini to yau shi take yi, ta rasa yaya zata fassara al'amarin Sille da Junaid da suka nuna ma kamar basu taSa saninta ba, balle akai gasu Haule. Mamy kanta ta sare matu?a, ga ?irjinta yay mata nauyi alamar ciwon zuciya. Abinda ya basu mamaki kuma babu Mabera a cikinsu babu Sille. Yaran nasu ne kawai da suka fahimci kodai hayarsu aka Wauka saboda aikinsu ne, ko kuma Maberan ne ya ajiyesu suke ta'asar tare shine ogansu.. babu mai basu wannan amsar dan haka kowa ya cigaba da karanto addu'ar data zo masa a baki. Musamman Hasbunallahu wani'imal wakil da La'ilaha illa antassubahanaka inni kuntu minazzalumin.
? ??? Tunda aka zube su a ?asan wata bishiya babu wanda yace musu komai a wanda suka kawo sun balle wanda suka taras, sai ma bikin cin abincin da suka kwaso a gidan su sukeyi da Wanyen nama da suka tattaro duka na ragunan da sa....

_______&

? ? ? ? ? Tunda suka iso airport RK ke ?o?arin kiran wayoyin su AA amma babu wacce ma ta shiga. Dole suka shiga taxis zuwa Darma house. Dukansu babu abinda zukatansu keyi sai faman bugawa da sauri-sauri. Sam sun gagara samun nutsuwa kota sakan. A ?ofar gate duk suka sauka, Uncle Hussain ya sallami masu taxi. Su baba Sardauna suka nufi gate. Suna tura ?ofar ta buWe, babu Sata lokaci suka danna kai ciki. Duk wanda idanunsa suka sauka akan su maigadi dake watse a compound kamar gawawwaki sai yay turus zuciya na bugu. Sai RK ne yay ?arfin halin matsawa inda suke ya Wan dur?usa tare da kai hannu yana taSa jijiyoyin wuyansu. Idanu ya Wan lumshe tare da sauke ajiyar numfashi, dai-dai nan Uncle Mahmud suka iso inda yake.
? ? ?  Basu da rai ne? .
?? Uncle Mahmud ya tambaya.
Tsaye RK ya mi?e yana bin gidan da kallo, sai kuma ya furzar da iska.  Suna da rai Yaya, sai dai gidan nan bana jin akwai mutane a cikinsa .
? ?? Harga ALLAH babu wanda a cikinsu zuciyarsa bata motsa ba saboda furucin RK, sai suma suka fara bin gidan da kallo. Kaf motsicin gidan suna nan, sai guda biyu kawai dama su Mabera suka Wauka. Rarrabuwa sukayi kashe-kashe, sai dai abin mamaki maganar RK ta tabbata, dan babu kowa a gidan, yau har bedrooms sai da suka dinga shiga na kowane sashi. Su Baba ga tsufa amma dasu akaita kai-kawo.
? ? ??  Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un!! . Baba Sardauna ya shiga maimaitawa yana neman yanke jiki ya faWi sai da aka ri?esa. Zaunar da shi Uncle Mahmud yayi ya Wauka masa ruwa a fridge. Sauran kuwa kowa ya kasa magana sai ?o?arin kiran ?an sanda da RK keyi. Abinka da al'amarin manya cikin abinda baifi mintuna ashirin ba jami'an tsaro sun iso. Sai Ambulance ta asibitin su RK domin kwasar su maigadi da sukaci duka. Zuwan ?an sanda ya fargar da mutanen street Win halin da ake ciki, musamman su Hajiya Shuwa. Masu gadin gidajen kusa-kusa suka fara firfitowa.
? ?? Tsaff aka ?ara bincike gidan babu alamar mutum mai numfashi, sai hargitsatsen falon ba?in sashen Abah da sashen Mamy cikin bedroom Winta da Sille ya hargitsa. Sai ?ananun abubuwa da aka Wan tsitstsinta da jinin Mabera da Yaya Fawzan ya nausa daya Wan WiWWiga a carpet Win falon daya kasance fari harda ha?orinsa Waya. Maigadin su Hajiya Shuwa ne ya sake tabbatar da tabbas motoci biyu ba?i sun shiga gidan. ?aramar mota bayan dawowarsu massalaci sai da kusan awa guda, motar kuma ta jima a street Win sai dai hankalin kowa da yake yana akan yankan raguna ba'a lura ba. Shi kuma daya lura harga ALLAH bai kawo komai ba ganin motar babba ce shiyyasa baiyi magana ba tunda securitys Win farkon shigowa sun bari. Sai bus, shi a zatonsa ma dangin gidan ne suka zo salla ko yara tunda yaga sukayi hakan.
? ? ? ?? Bayan Wan sandan ya gama jin maigadi ya juya yana kallon su RK.  Babu cctv camaras a gidan nan ne? .
? ? ?  Babu gaskiya, dan Yaya bai cika maida hankali akan irin waWan nan abubuwan ba. AA ne ma kwanaki yay ?o?arin a saka Win amma ba'a saka ba suna nan ajiye. Ban san miya hana a saka Win ba .
? ? ? ? ??  Amma gida kamar wannan ya dace ace akwai cctv camaras, ban san miyasa manyanmu dake cikin gari like haka suke da irin wannan sakacin ba. Yanzu rayuwa ta canja sosai, yanda suke tunanin tsaron cikin Abujan ba haka bane ba. Sannan kowa zai iya canjawa akan kuWi .
? ??  Wannan gaskiya ne, kawai kasan idan zuciyar mutum a tsarkake take sai ya Wauka kowa ma haka tashi take. Ba su dake nan cikin Abuja ba hatta mu da muke a Kano kaf family Winmu bana jin akwai wani mai camara ta tsaro a cikin gida gaskiya .
? ? ? ? Sosai mamaki ya kama Wan sandan, Waukaka irin ta family Win Darma da yanda sukai suna a ?asar nan ai da mamaki, sai dai da yake kowa da ra'ayinsa a rayuwa, maybe suna da dalilinsu na ?inyin hakan. Juyawa yay ga yaransa ya basu umarnin zuwa musu da securitys Win dake tsaron gate Win shigowa street Win da wanda suke a ?arshe.
? ? ? Babu jimawa sai gasu. Tambayoyi suka shiga yi musu Waya bayan Waya. Wanda suke a ?arshen gate sun tabbatar basu san da shigowar motocin ba, dan ta farko suka biyo sakamakon gidan Darma shine na biyar a farkon shigowa street Win tanan Sangaren. Ta farkon shigowa kuma sunce Wan uwansu ne suka bari a gate Win abisa lamunce musu zuwa sallar idi bayan shi ya fara zuwa ya dawo, su kuma sai suka tafi massallacin yarbawa. Amma koda suka dawo suma sai basu sameshi ba, sai dai gate Win arufe dan har mutane ma na jira, ganin wayarsa a wajen yasa suka Wauka ko ya zagaya ne, sai yanzun nan da suka ji shirun yayi yawa suma suka farga shine suka fara neman sa sai kuma akai kiransu nan.
? ? ?  Ba akwai camaras ba a wajen? .
?  Akwai Sir har ma guda biyu, Sangaren shiga da Sangaren fita.
? ?  To Alhmdllh mun samu mafakar kamawa.

? ? ? An ?ara cika street Win da ?an sanda, dan labari har ya fara fita gari. Anan kuma shugaban tawagar jami'an tsaron sun iso gate domin binciken cctv footage, sai dai abinda ya hargitsa musu lissafi sam babu wani footage na shigar ba?in motsicin, hasalima daga 8am da wasu mintuna footage Win suka tsaya. Koda suka duba camaras Win sai suka ga ai duk an tsaidasu a aiki ne. Hakan na nufin lallai al'amarin babbane, kuma koma suwaye da shirinsu suka shigo shiyyasa komai ya tafi musu akan tsari. Hakan kuma na nufin su kansu securitys Win sai an bincike su....

? ? ? ALLAH sarki idan kaga halin da su Baba suke ciki dole ka tausaya musu. Bama su ba har ma?wafta da sauran mutanen anguwa al'amarin ya Waga musu hankali ya kuma basu mamaki ?warai da gaske. Gashi babu wata makama ko zare da aka kama akan al'amarin, maigadin su Hajiya Shuwa da yace yaga motocin bai iya ri?e ko number ba sai kalarsu kawai. Dole aka maida hankali akan maigadin su da masu aikin nama dake asibiti, dan yanzu sune kaWai zasu bada abinda ake bu?atar sani. Gashi basa a hayyacinsu.....

________&

? ? ?? A nan Kaduna kam abubuwa sun kwaSe matu?a, musamman akan Nazeerah. ?iri-?iri ga haihuwa a kusa amma ta kasa haihuwar sai jini ke zuba na tashin hankali, da ?yar likitoci suka samu nasarar tsaida shi aka fara shirye-shiryen yimata cs. Yazeed yaso botsarewa akan saka hannu, dan yace shi a yanzu ba matarsa bace ba, tunda ya dawo hayyacinsa ya rubuta mata saki uku. Kuma a tambayeta tunda suka dawo gida ya sake yarda ya mu'amulance ta? Kai ko hannu bai ?ara kaiwa a kanta ba. Hankalin Sabuwa yay ?ololuwar tashi da jin zancen Yazeed, zata fara zage-zage ma'aikatan asibiti sukace zasu saka a fitar da ita duk da itama bata da lafiyar. Dan ana shirye-shiryen yimata Wori ne a hannunta da Yazeed ya karya. Shiru tayi kodan securitys Win da aka kirawo. Amma sai ta shiga laluben wayar mijinta..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.......Daddy ne ya tursasa Yazeed saka hannu domin yima Nazeerah cs, haka badan yaso ba ya sanya. An shiga da ita babu jimawa suna zaune shiru sai Sabuwa dake ta faman neman layin mijinta ya?i shiga, Nusaiba na latse-latsen waya ta gano abinda ke faruwa a ?asar. A matu?ar ruWe a fili ta furta,  Mun shiga uku familyn Darma kuma?...
? ? ? A tare duk suka juya suna kallonta. Basira tace,  Miya faru da familyn Darma Win kikema mutane ihu a asibiti? .
? ?? Gaba Waya jikin Nusaiba rawa yake, ta mu?ama Salima dake a kusa da ita wayar. Salima da taji kamar an bugar mata kai da ?arfe a diririce ta mi?e tana faWin,  Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un Daddy wai anyi kidnapping ahalin Aliyu Abubakar Darma gaba Waya dake Abuja yau bayan sakkowa sallar idi .
? ? ?? KaWan ya rage Daddy ya faWi saboda yanda ya zaburo ya amshi wayar hannun Salima. Ammie kam sumar tsaye tayi dan wani irin dokawa zuciyarta tayi da ?arfi. Sauran yaran ma duk a firgice suke. Dai-dai nan kuwa sai ga kiran Shahidah ya shigo wayar Daddy. Da ?yar ya iya Wagawa ya kai kunne. Cikin kuka Shahidah ta sake maimaita masa abinda suka gani yanzu. Sai kawai Daddy ya zube a kujera jagwab, sai Yaya Yazeed ne ya amshi wayar......

_________&

? ? ?? Daga Abuja su Mabera Kaduna suka nufa. Ransu fes musamman ma Sille dake jin burinsa na duniya ya kusan cika. Dan an raini zuciyarsa ne da ?iyayyar Kamila tun yana a tsumman goyo, dan haka ya girma da burin Waukar fansa a kanta. Sun iso cikin Kaduna huWu ta wuce, sarai Mabera na ganin kiran Sabuwa amma ya?i Wagawa saboda hankalinsu ya tashi da ganin cikin ?an?anin lokaci labarin kidnapping Win ahalin Aliyu Darma ya karaWe ko'ina na media. Abin ya basu mamaki, dan yanda suka tsara komai basuyi tunanin hakan ba. A ganinsu ko za'a farga da abinda ya faru sai irin zuwa gobe Win nan haka. Amma sai gashi ko awa biyar ba'a cika ba al'amarin ya fito. Wanene ya buWe musu aiki haka ne?.
? ? ?? Sun riga sun shigo Kaduna, dan haka babu Sata lokaci suka wuce gida?da taimakon Sille suka tattara komai daya shafesa mai muhimmanci da nata ita kanta sannan ya rubuta takarda ya ajiye mata suka fice dan basu da isashen lokaci. Sake Waukar hanyar Abuja sukayi, gudu na tashin hankali Sille yake yi, lokacin da magrib tayi sun iso dikko junction. Hanyar Niger state. Hanyar suka Wauka suka nausa, sannan suka Wauki hanyar cikin jejin lambata sosai. Ashe tafiya ce mai zurfi sosai, dan basu iso inda aka ajiye su Abah ba sai bayan isha'i...
? ? ? ? ?? Zuwa lokacin yaran su sun kunna fitulu, dan akwai sola babba a wajen, babu mai neman salla balle su taimaki su Abah da aka zube a ?asan bishiya suyi. Su su AA ma allurar da akai musu ta bugar da su sun kama barci tuni. Sille na gama faka motar yaran sukai musu caaa, kowa na musu barka da isowa. Cike da isa suke amsawa, musamman Mabera dake bin su Abah da kallon WaWWaya. Ya sauke idonsa akan Mamy, sai kawai ya kwashe da wata shegiyar dariya. Takowa ya shiga yi har inda take yasa ?afa ya shureta a wula?ance.
? ? ?? Bata ko kalleshi ba, hasalima bata Waga kanta dake du?e ba. Dama kuma tunda aka kawosu wajen ta koma gefe ta ware kanta, gaba Waya ta riga ta tsargu, cin zarafin da Junaid yay mata a Darma House gaban kowa shi da Sille dafa mata zuciya yake matu?a. Zuciyarta har raya mata take ta kashe kanta kawai, sai dai idan ta tuna Abah yaci gubar data saka masa a abinci sai taji babu amfanin hakan, wannan ba?in cikin da tashin hankalin na lokaci ne ?alilan komai zai wuce. Musamman data tuna alluranta na jikinta da zataima su Junaid na guba....
? ? ? ?  Oh wai yau kuma kin zama Saliha ne Kamila . Sille ya faWa cike da iskanci. Dariya suka sakeyi da ubansa, ita dai bata ko motsa ba balle ta kulasu. Sille ne ya shureta a karo na biyu, tare da mata tsawa.  K dalla tashi ki haWa wuta ga gawayi can ki samun ruwan wanka .
? ? ?? Yanzu kam dole Kamila ta Wago tana kallonsa idanunta cike da hawaye, Sille ya zuba mata kallo mai firgitarwa tare da jan kunamar bindigar hannunsa ya Wanata.  Ko bazaki tashi ba sai na fasa miki ?o?on gwiwar ?afa ne .
? ? ? Shaaaa hawaye suka gangaroma Mamy, ta kalli sashen Oum da Abah suke taga ita suke kallo, haka ma su Maanal. Nana kuwa kamar ma tana murmushi ne duk da Saheeba dake fama da kanta barcin wahala ya Wauketa na jikinta. Sai kawai taji ta gama muzanta, ta gama ?as?anta. Dole kuma ta tashi dan ta tabbatar Sille zai iya aikata mata abinda ya faWa Win.
? ? Mabera daya kai zaune a kujerar da aka kawo masa ko'a jikinsa ya maida dubansa ga Abah yana faWin,  Kar kaga ina cin uban matarka kaji haushina My Darma, dan baka san abinda tai min bane ba. Kai kanka data samu dama sai ta aikata maka irin wanda tai min Win. Bamu da wani isasshen lokacin Satawa anan dan mu ba masu zama bane ba. Nan da kwana biyu kacal zamu bar ?asar nida Wana. Dan haka Darma kana da zaSi biyu zuwa uku. Bayan na baka labarin ala?ata da Kamila da sanar dakai ainahin wacece ita zaka biya diyya da ma?udan kuWaWe masu yawan gaske kai da zuri'arka dan nasan kuWi ba matsalarku bace. KuWi nake so BALIDAN kuWi da zasu wadatar da ni ni da ?a?ana biyu a rayuwar turai kar ?arshen numfashi mu. Nasan dai ka fahimceni. Na uku dole ka bani ?aramin Wanka na huce dukkan takaicina a kansa na ramawa Wana abinda ya aikata masa a shekarun baya saboda waccan fitsararriyar matar tasa... ya nuna Maanal. Harararsa

100 / 138

Chapters