Advertisements
Chapter 131 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc Hausa Novels
Advertisements

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   131 / 138

390K to 393K   out of 412.8K words

har biyu. Abu ga samu ta daka su tana murmushi sannan ta zuba ta motse. Tray ta Wauka ta haWa masa komai ta saka akai ta Wauki tray Win ta wuce bedroom Winsa.
Yau ne karo na farko data taSa shigowa bedroom Win tun bayan aurensa da Maanal. ?akin ya haWu dan komai an canja shi. Sai ?amshi mai daWi da taji Wakin Maanal nayi ke tashi anan Win ma. Baki ta taSe cike da kishi ta ajiye komai ta fita. Kawai sai taji ?amshinsa kamar yana hawowa saman. Da sauri ta shige kitchen ta kashe fitilar..

AA da barci ya ciwo idonsa ya baro hiran yana gama haurowa yaji ?amshin turaren daba na Maanal ba, amma da yake gidan da mutane sai bai wani saka komai a ransa ba duk da ya Wan ji mamaki tunda yasan Maanal bata bari a hawo mata sama, yana kuma jin daWin wannan respect Win nata. ?akin da take ya fara shiga, ganin yanda suke barci ita da yaran yay murmushi kawai, a ransa yana raya kamar wadda tasha wani abu. Kissing na yaran yaje yayi itama haka, sannan ya fito dan wanka kawai zai yi ya dawo nan tare da iyalinsa zai kwana babu ruwansa da wani batun jego can.
Koda ya shiga Wakinsa kaya ya cire ya wuce wanka, sai da ya fito ma yake lura da tray Win nan. Ajiyar zuciya ya sauke yana zama da bathrobe a jikinsa ya buWe bowl na fruits salad Win. Kamar ma zai ha?ura da shan sai kuma fruits Win suka birgesa, dan exactly yanda Maanal ke haWa masa ne, ya tabbatar koba itace ta haWa ba ita ta gayama su Najma yanda zasuyi. Ko kawowar ma ya zata itace ta kawo masa, har yana ?ananun magana wai yanzu bata gashi sai ta yara. Haka dai ya Wauka ya fara sha, sai kuma yay masa daWi ya kuma sake yarda ita ta haWa dan abincin Oum da Maanal ko a wani gida aka bashi sai ya banbance. Yasha sosai sannan yay shirin barci, ya Wan zauna yana taSa aiki kaWan tea na kusa da shi bai dai zuba ba yana son fruits Win ya sauka. Sai mi zai faru kawai cikinsa ya fara ?ullewa. Wani barci ya fara cin ?arfinsa. Tunfa yana jin zai daure harya kashe laptop Win yakai kwance batare daya sha tea Win ba dama a gado yake zauna. Kamar wasa barci mai ?arfi yay gaba da shi, ga wata irin sha'awa na damunsa har a cikin barcin, jikinsa kuma yay masa nauyin daya kasa tashi ya je Wakin Maanal yaga ko zai iya rage zafi koda bai samu mai gaba Waya ba. Amma ina kamar an dannesa da dutsina tsabar halin daya tsinta kanshi. Zuwa can kuma barcin ya tafi da shi gaba Waya ya koma mafarki...

Najma na kitchen abinta a kujeran work table tanata chart da ?awarta dake ?ara tsara mata komai da yanda zata yi. Sai faman jin daWi take da sakin murmushi. Gaba Waya ta kasa tunanin idan ta tashi mata fa ga gida cike da mutane. Abinda kawai take dubawa ai ta bugar da Maanal itama. Dan abu ta zuba mata a shayi da tasha da yamma batare da sanin kowa ba. Saboda shayin na musamman ne da Hajiya Shuwa ke dafa mata tana sha akai-akai ita kaWai.
Ganin lokaci yaja ta mi?e a hankali ta buWe ?ofar bayan ta sake fiddo mayataccen turaren da ?awar tata ta kawo mata ta mulke jikinta da shi yanda ya kamata. Ai sai taji kamar ana ingizata da remote. Eh tana son AA sosai, amma bata taSa tsarama zuciyarta bin wata hanya dan ya kwanta da ita ba. Sai da ?awarta nan tata ta fara kwaWaita mata al'amarin. Da farko ma bata amsa ba dan tana jin tsoro, musamman data san wanene AA Win. Sai da ?awar tata ta bata turaren nan ta sha?a sai taji ta amince Wari bisa Wari.
Cike da ?warin gwiwa na mallakar AA a yau ta tura ?ofar Wakin a hankali ta shiga. A kwai haske mara ?arfi, hakan ya bata damar ganinsa kwance a gado yayi rufda ciki. Murmushi ta saki zuciyarta na ingizata, ta cire kimono Win jikinta ta yar, figigiyar rigar barcinta ta bayyana. Itama cirewa tai ta yar, ta koma haihuwar tsohuwarta sannan ta nufi gadon.........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

207

.........Cikin barci kawai AA yaji an kwanta masa a jiki. Dan bayansa ta haye ta kwanta rufda ciki itama. Sai wani sakin azababben ajiyar zuciya take yi da sauri-sauri, ta ?an?ameshi hawaye na fita daga idonta a guje. ALLAH tana son AA, mahaukacin so ma da bata taSama kowa ba a duniya. Bata tabbatar da hakan ba sai yanzu da take jinta a jikinsa. Kissing Win fuskarsa ta farayi zuwa kai da wuya da gadon baya a haukace, dama a bu?ace take matu?a da gayaran data sha. Kuma tunda suka dawo ta?i yarda da Yaya Fawzan kwata-kwata. Shima kuma bai nema ba dan yanzu kam ya gama ajiye ta inda ya dace da ita. Lokaci kawai yake jira.
Tun AA najin al'amurin kamar mafarki harya farka. Hannu ya kai ya jawota a bayansa ya sauketa gefensa. A tunaninsa Maanal ce, dan mafarki ta yake yi, sai dai ?amshin sam bai masa kama da nata ba, hannu ya kai jikinta nan ma sai yaji ba ita bace ba. Dan wlhy ko a wane irin yanayin zai iya gane matarsa. Hannunsa Nibras data gama haukacewa ta kama zata kai ?irjinta ya janye. Cikin mayen magani dana masifaffiyar sha'awar da yake ji ya buWe idanunsa da ?yar, luuu ya kalla Nibras ya lumshe su, kamar wanda ke aiki da magic sai brain nashi ta sake hasko masa fuskar, da sauri ya buWe idanun again dai-dai tana matsowa zata shige masa jiki. Babu shiri ya turata da ?arfi, sai kuma ya tashi zaune yana dafe kansa dake sara masa na ciwo. Da ?yar ya iya kai hannu ya kunna fitilar Wakin haske ya gauraye ko'ina. Ya fisgi goran ruwa dake gefen gadon a bed side drawer ya Salle murfin ya juye a fuskarsa duk da sanyin da ruwan ke da shi bai damu ba. Dai-dai Nibras na sake matsowa tana hawaye da faWin,  Dan ALLAH ka biya min bu?atata ko sau Waya ne. Sonka nake AA so mai tsanani da zai iya kasheni wlhy....... wani irin hankaWawa yay mata ta bala'i sai da ta wantsala ?asa. Duk da jikinsa yayi week sosai haka ya ?arfafa kansa ya mi?e, dan maganar da tayi ya fahimci wacece. Wani kalar tsatstsagewa zuciyarsa ta shiga yi. Ko ci kanka baice mata ba ya nufi ?ofa zai fita. Kawai ta tashi da gudu ta riga shi isa ta zare key Win jiki. Baya son yay mata magana, baya son kuma ya kalleta dan haka ya juya kawai zai je closet ya Wauka wani key Win. Amma ?ar shegiyar nan ta taho a guje ta rungumeshi ta baya tana sakin kuka da cigaba da ro?onsa. Zuciyar AA ta gama zuwa ma?oshi, bai ma san ya fisgota a bayan nashi ba ya bugata da kujera ba. Ta saki wata kalar wahalliyar ?ara. Baibi takan ta ba ya wuce ya Wauki wayarsa. Da ?yar ya iya gano sunan Yaya Fawzan dan ko gani bayayi da ?yau.....

&Kiran AA na shigima Yaya Fawzan dai-dai ya fito Wakin Nibras yana mamakin ina taje kuma. Zuwansa na uku kenan bata nan shi kuma yana son ya amshi keys Win sashen ne data kwashe tun waccan ranar, sun rasa inda na Wakinsa yake shi da Najma tun Wazun. Shigowar kiran na AA ya saka shi dakatawa ya Waga. Koda ya kai kunne yanda yaji muryarsa sai da gabansa ya faWi. A Wan rikice yace,  Auta baka da lafiya ne? .
Da ?yar AA yace,  Lafiyata ?alau Yaya, ina son ka saki matarka yanzun nan, sannan ka tattaro min su Abah kuzo sashena .
Cikin mamaki da ruWewa Fawzan Yace,  Wace irin magana ce wannan Auta, wace matar tawa? .
A fusace AA yace jakar da aka aura maka ta farko, dan igiyar aurenka ce kawai zata zama shamakin hanani abinda nayi niyyar yi yau. Tsinketa ne kawai zai bani dama dan itace kawai tai mata GARKUWA a waje na. Dan haka ina ro?onka dan girman ALLAH ka saketa koda itace alfarma ta ?arshe da zakai min a duniya .
Rawa kawai jikin Fawzan ya kamayi, shi mutum ne da sam baya son tashin hankali. Amma zuciyarsa ta gama haska masa akwai babbar matsala, dan yasan wanene Ajwaad. Ajiyar zuciya ya sauke mai ?arfi batare da sake yin wani dogon nazari ba ya ce,  Ajwaad raina fansa akan ku zuri'ata. Duk da ban san mike faruwa ba bazan tambaye ka ba, na saki Nibras saki Waya, saki biyu, saki.....
 Ya isa Yaya hakan ma ya wadatar. Nagode da wannan alfarmar. Saura dan girman ALLAH ka tattaro min su Abah yanzun nan .
Kafin ma Fawzan yace wani abu AA ya yanke kiran. Dai-dai Nibras na rarrafowa inda yake ta ri?e ?afarsa tana kukan wahala da cigaba da ro?onsa ko sau Waya yayi amfani da ita, idan ba haka ba mutuwa zatayi wlhy. HankaWeta yay da ?afar yabi takan hannunta ya wuce closet Winsa bai damu da ihun wahalar data saki ba. Wani tafkeken belt Winsa na ainahin fata ya Wakko a inda suke a tsare cikin drawer na glass dake tsakiyar closet Win, harda su link na hannu, agoguna, da glasses. Gashi kamar a buge amma yana jin ?arfi kaWan, ko yaya mace da namiji ma ba Waya suke ba balle AA kallo Waya zakai masa kasan ko mazan ne a gabansa mai kada shi sai ya shirya. Wani irin zubama Nibras belt Win nan ya shiga yi. Ta fasa gigitacciyar ?ara mai ihu tana mi?ewa, ina ya sake lafta mata yana taWeta da ?afa ta zube ?asa. A duniya ya tsani yaga ana dukan mace, amma wlhy yau sai ya kakkarya wannan ?ar iskar ta yanda bazata sake moruwa ba a rayuwarta wannan al?awarinsa ne. Dukanta yake babu tausayi ko ragi, a kallo Waya zaka fahimci sam baya cikin hankalinsa ma saboda fushi, AA akwai zuciya, kafin yayi fushi irin haka ne akan daWe dan sai an kaishi ma?ura, amma idan fa ya birkice Win nan bayaji baya gani sam.....

Cikin barci Maanal take jiyo ihu, ta buWe idanu a hankali, wani ihu da Nibras ta kwaWa mai gigitarwa ya sata zabura ta tashi zaune. Dan gadon yaran dake gefenta ta kalla, har sun tashi suma dan Muhammad ma da baida yawan kuka harya fara ?un?uni. Kasancewar bango Waya ne tsakanin Wakin nata dana AA tana jin yanda ake buga ?ofar da bangon kansa, ai dole ta fasa Waukar Muhammad datai niyya ta fita da sauri, har tana buge wajen cs Winta sai da ta dafe wajan da hannu.
Tabbas anan Win ne, kuma Wakin AA, mace kuma yake duka. Maanal ta jima bataga abinda ya Waga mata hankali irin yau ba, wacece haka a Wakin mijinta har yana duka. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un. ?ofar tai ?o?arin buWewa amma a rufe gam, ta shiga bugawa tana kiran sunansa amma ina, sai ma Nibras da jin muryar Maanal Win ya saka shiga ?wala kiran sunanta tana faWin,  Na shiga uku Maanal ki taimakeni zai kasheni, wlhy kasheni zai yi Maanal..
Gigicewa Maanal ta sake yi tana jijjiga ?ofar, tama rasa miyya kamata tayi, key ne ya faWo mata, da Wan gudu ta koma Wakinta wajen cs Winta na mata zafi saboda ta buge shi. Kasancewar ta san inda suke Wakkowa kawai tai, ga twins sun rikice da kuka na bala'i amma batabi takansu ba ta sake ficewa, idannunta sun mata nauyi, barci take ji saboda abinda suka bugar da ita da shi, tsabar ?arfin jini ne kawai kuma da yake ta kwanta da wuri barcin ya ragu mata sosai. Yanda hannunta ke rawa da ?yar take iya gwada keys Win, a lokacin ne su Abah ke shigowa sashen. Tun daga ?asa ihun Nibras ya ratsa su, da gudu suke rige-rigen hawowa steps Win. Dai-dai Maanal ta samu key Win ya shiga ta murza. Tana tura ?ofar suna ?arasa hawowa.
Da rarrafe Nibras ke fitowa a Wakin duk ya fasa mata jiki da belt, danma ta samu ta hmmka kimono Winta da ?yar ta rufe jikinta da anyi abin kunya. Cigaba da dukanta AA yake a hakan ma, Maanal na ?okarin masa magana amma ko ganinta bayayi, su Abah da suka hawo kuma duk wanda yay yi ?urin zuwa ceton Nibras sai Yaya Fawzan ya ri?eshi ya hana. Oum na kuka da kiran sunan AA amma baya jinta. Ga Maanal Win ma na kuka tana hanashi, ?arshe dai ta shiga tsakkiyarsa da Nibras cikin matu?ar ?araji tace,  Ajwaad!! Wai mi kake yi haka?! Matar Yayanka ce fa! sai kuma cikin sanyin muryar kuka ta cigaba da faWin,  Dan ALLAH kayi ha?uri kada ka kasheta kasa kanka a masifa muma ka saka mu...
Cikin rufewar idanu da matsanancin fushi ya ce,  Tashi min a gana kona haWa dake kema!! .
 Ka haWa dani Win, nace ka haWa dani Win, sai me idan ka haWa dani, mace kake ma irin wannan dukan kamar ka samu ?ato .
 An mata Win, wlhy idan baki tashi min a gaba ba zan mareki kema. Kuma dukan wannan jakar jahilar yanzu ma na fara!! .
Hannu ya Waga zai maretan kuwa, dan idon AA a rufe yake halin yanzu baya gane komai. Ita kuma sarkin taurin kai ta tsaya masa Win ya mara. Yana gab da sauke hannun nasa a fuskarta Yaya Fawzan yazo ya ri?eshi.  Haba Ajwaad Bestyn taka zaka daka? .
 Tunda bata da kunya bakinta ya iya tsiwa sai me idan na daketa Yaya, tasan mi banzar nan tamun da zatazo tana bani umarnin abinda zanyi ita kuma .
Cike da tsiwa Maanal ta buWe baki zata sake magana Yaya Fawzan ya mata tsawa.  Yima mutane shiru Lilly, stupid, kika ?ara magana zan Sata miki rai .
Shiru Maanal tayi, dai-dai nan suka ji dariyar Nibras da babu wanda ya kula tabar wajan hankalin kowa ya koma ga rikicin AA da Maanal. Da sauri duk suka juya saboda dariyar tata da kukan twins. Ai babu wanda bai waro idanu ba.........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

208

.......Nibras da gaba Waya kamar wadda ta haukace ta nufi wajen ?arfen da glass da akai adon upstairs Win ta tsaya, cikin bushewar zuciya ga jini na zuba mata a inda ya jijji mata ciwo amma tana dariya, tace,  Ajwaad bani ka daka ba? To wlhy kaima sai ka WanWana raWaWin wannan dukan a jikinka dan sai na kashe waWan nan shegun yaran, sai dai ka sake mata cikin wasu ta haifo maka. Mugu azzalumi, kuma sonka bazan daina faWar inayi ba ko za'a kasheni. Komai tsahon shekaru kuma sai na amfana da wannan lafiyayyen jikin naka, sai na WanWanaka Ajwaad wlhy .
Babu wanda kalaman Nibras basu gigita ba a falon. Yaya Fawzan ya Wan lumshe idanunsa yana kauda kai, wlhy ba kishin AA yake ba, nadamar auren Nibras na tsahon shekaru yake ji a zuciyarsa. A fusace AA ya nufeta, Babban Yaya ya ri?esa, Abah da gaba Waya zuciyarsa ke bugawa daga shi har Oum murya a sanyaye ya kira sunan Nibras. Amma sai cikin tsawa catai,  Abah ka barni, ka ?yaleni bashi yace ya iya mugunta da taurin zuciya ba, shekara nawa ina nuna masa abinda ya dace yana wani basar dani shi mai taurin kai, to zan kashe yaran, ba shike nan ba naga ta Wanyen kai. Idan kuma yana son rayuwarsu sai ya zaSa amsar soyayyata ko su mutu....
A fusace AA ya ce,  Wlhy kema da sai na kashe ki, na kashe uwarki da kaf zuri'ar gidanku. Idan kuma ke kin cika ?ar halak ce ki kashe su mana!! .
?o?arin kuwa watsa su tayi downstairs, ai da sauri Maanal ta zube ?asa tai kneeling tana kuka da ro?onta, hakama Oum kukan takeyi. Dai-dai nan su Umma suka shigo, dan a gabansu Fawzan ya kirata a waya, sai tace musu tana zuwa. Jin shiru sosai gashi ta fita a ruWe ya sakasu aiko Rufaidah ta duba, sai ta koma a rikice take sanar dasu babu lafiya gidan fa a sashen AA. Shine suka taho, sai ga su Saheeba ma da Ameerah, dan yanda Babban Yaya ya fito suma ya rikitasu, Najma ma haka jin shiru ga yanda Yaya Fawzan ya fita yasa ta fito. Saheeba

131 / 138

Chapters