Advertisements
Chapter 84 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   84 / 138

249K to 252K   out of 412.8K words

ce,  Idan har zancen yaran nan ko nace hasashensu ya zama dai-dai saka Yazeed akai aikin nan. Amma abinda ya ruWani anan matarsa tayi ?an?antar yin irin wannan tunanin gaskiya, dan wannan aikin daga gani kasan na mai hankali ne. Idan har itace Win ta sashi yayi to lallai itama sanyata akayi kuwa. Wannan kuma shine dalilin da yasa aka juyar masa da hankali gaba Waya .
Shima dai Daddy irin tunanin AA yake yi, sai dai kamar shi kai tsaye bazai ce ga wanda yake hasashe ba, dan abin zai iya zama kowa ma. Amma sai furicin Hajiya Yaya ya kashe tunanin nasu su duka. Dan kai tsaye ta ce,  Sabuwa nake zargi nikam harga ALLAH. Wannan shine dalilinta na sanyani a gaba Yazeed ya auri ?arta . Hawaye suka zubo mata
Ammie ta ce,  Kai tsaye ba ace haka ba Yaya. Dan zai iya zama kowa ma. Musamman itama yarinyar bamu gama sanin wacece ba ai.....
 Ammien yara kamar yanda Ajwaad ya faWa ne yarinyar tayi ?an?antar wannan tunanin, sannan nasan abinda Nazeerah zata iya nasan wanda Sabuwa zata iya. Amma ban musa miki ba, baka shaidar Wan yau musamman yanda samari kan saka yaranmu aikata mana abubuwa da yawan gaske sai daga baya su dawo suna dana sani idan sun shiga tarkonsu. Dan ba kowane namiji bane ke zuwa ga yarinya dan asalin soyayyarta, wani abinda ya hango zai ?aru da shi yake biyowa kawai. Daya samu kuma shike nan. Walau a wajen, walau a gidan auren. Amma lallai nafi Wora alamar tambayata akan Sabuwa, dan hatsabibiyar kanta ce, duk da take ?ar uwata uwa Waya uban Waya nasan zata iya fiye da abinda yafi hakan .
Shiru Wakin yay na tsawon lokaci, Daddy dai nata sake auna batun sabuwar a zuciya. Ammie kuma wani tunani take daban. Hakama AA yana sake faWaWa maganganunsu ne a zuciyarsa. Sai zuwa can ya ce,..........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

......... To in dai haka ne mizai hana mu jefa tsuntsu Waya da dutse biyu a wannan gaSar .
Duk kallonsa sukai cikin bashi hankalinsu. Ya jinjina musu kansa.  Tunda har Hajiya taga Yazeed ne ya aikata, kuma mun riga duk mun yarda wannan ba aikinsa bane, to lallai wanda ya sakashin dole zaiyi bi baya idan ya gama tantance takardun da abinda zai zame masa dukiya. Na sayarwa irin su gold da sauransu zasu siyu, amma documents dole ya nema mafitar sanya hannu. Idan muka shiga tunanin koma wanene shirinsa na gaba kowama a gidan nan zai iya zame masa abin hari. In ma yay garkuwa da wani a cikinku ko yara ta hanyar turarasa su, su saka masa hannu a takardun. Ko kuma ya dinga saceku Waya bayan Waya kuna saka masa, ko kuma ya shirya irin matakin da suka Wauka akan Yazeed wato gusar muku da tunani ta hanyar asiri, ko kuma yazo har cikin gidan nan ya muku barazana ta yanda ya shirya koda kuwa kashe wani ne a cikinku. A yanda nake hange kai tsaye bazai yi kowane irin yunkuri ba a yau ko gobe daga nan ma har kwanaki huWu zuwa biyar, amma bazai bari ku sakankance ba kuyi irin wannan tunanin na cewar zai jima kafin ya dawo zai dawo Win. Tunda ALLAH ya bamu dama anga Yazeed, kuma yara sun Sunta zargin matarsa a gabanta mizai hakan ?an sanda suyi kamar sun kama su, sai a kaisu mabanbanta waje a Soye su. Musamman ma Yazeed dan a dage akansa da addu'a har ALLAH ya maidashi hayyacinsa. Hakan zai raba hankalin koma waye biyu akan ku yanzu, har ALLAH yasa mu cimma manufa mukuma, dan na tabbatar in har ALLAH ya warware abinda ke tare da Yazeed koma waye zamu sanshi kai tsaye batare da shan wahala da kai-kawon ?an sandan nan ba harma mutanen gari su farga da halin da ake ciki .
?ari bisa Wari Daddy da Hajiya Yaya da Ammie sun gamsu da bayanin AA. A take kuma Daddy ya shiga sanya masa albarka, sannan ya Wauka waya ya kira dpo sukai magana da AA Win. Ai mintuna Ashirin ba'a cika ba sai ga jami'an tsaro. Lokacin su Sabuwa sun fito zasu wuce gida jin babu wani motsi daga mutanen gidan. Musamman ma mijinta, dan ita dai kam da yake ba sanin gaskiyar lamarin tai ba damuwarta kawai shine zasu tashi a tutar babu ne.
Duk fitowa akai waje har Hajiya Yaya da aka kamo, yaran Basariyya ma sun iso daga Zaria babu jimawa. Sabuwa da Hajiya Yaya sai ?ar kallon kallo. Mijinta kam da yake Wan bariki ne sai yaje yana gaida Hajiya Yayan. Dakewa tai ta amsa itama ta nuna masa ta fisa iya barikin. Sannan ta kalla ?an sandan dake jeho mata tambaya tana amsa musu. Yayinda AA yay mutuwar tsaye yana bin mijin Sabuwa da kallo. Zuciyarsa har wani motsawa take a ?irjinsa dan mamaki. Dan fuskar jiya ce ke dawo masa a wannan fuskar tsaff, sai dai ita wannan akwai shekaru a tare da ita. Kai shi ko ya shiga ruWani a karo na uku, ganin guy Win can a gidan Hajiya Turai ya hasaso ya san fuskar, amma ba a Abuja bane a kano ne, amma ya rasa a ina? kuma ya akai yasan fuskar? Jiya sai ga guy Win a ?ofar gidansu, ya kwana ya tashi da tunanin miya kawosa nan Win dan ma al'amarin su Ammie ya danne masa nashi, yau kuma sai ga mai irin fuskar anan kaduna. To miye matsayinsa anan Win?. Rashin mai bashi amsa da bayanin da ?an sanda sukema Hajiya Yaya ya katse masa tunani, sai ya koma yima Baban Nazeera kallon ?asan ido da nazartar dukkanin motsinsa......
?an sanda kam koro ma Hajiya Yaya bayani sukai akan samunta da akai a Waure shin waye ya Waure ta? Kai tsaye ta ce,  Yazeed ne .
A firgice kowa ya kalla Yazeed har mijin Sabuwa da shi kanshi Yazeed Win da ke kallon Hajiya Yaya shi kuma. Hajiya Basariyya da duk ta firgice tai wujiga-wujiga tace,  Yazeed kuma? mun shiga uku, yanzu ka rasa suwa zaka daiWaita sai mu. Dama haka kake ko yanzu ne ka koya halin zama da wannan matar taka? .
Tsawa yayanta yay mata, dole tai shiru, amma wani irin hararar Yazeed takeyi, tana jin kamar taje ta sha?uresa sai ya fito mata da arzi?inta. Dpo ne ya katse tunanin kowa da faWin,  Kenan shine ya Wiba abubuwa a Wakinki? Dan kin ganshi shiyyasa ya Waureki har kika suma .
 Kwarai kuwa ko shakka babu shine. Kuma shine ya Webo na sashen Daddyn su dama na sauran duk Sangarorin, dan na ganshi da akwatin Daddynsu...... tsaff ta zayyane duk yanda akayi wanda ta gani, sannan ta Wora da faWin,  Bana raba Wayan biyu matarsace ta saka shi yin hakan, dan yanzu yana a ?ar?ashin control Win ta ne sai abinda tace yayi yake yi. Koda wuta tace ya shiga na tabbatar muku zaije ya shiga ne. Idan baku yarda ba ku gwada kuma .
Da sauri kofur Hamza yace,  Hajiya ni ganau ne ba jiyau ba wlhy,
Dan jiya da nai kiransu abinda kika faWa hakan ce ta faru. Fitowa ma ya biyo mu waje sai da tayi magana sannan .
 To Alhmdllh ma tunda kun gani da idanunku. Sai kuje da su shi da ita su fito mana da kayayyakinmu dan ni dai bazan yafe ba.....
 Balle ni da ban haWa komai dasu ba, daga matar uban ina dalili ina Wan mafari zasu min irin wannan takaitawar duk wahalata ta tsawon rayuwa. Haba mina muku da zafi haka dan ALLAH Yazeed . Sai kuka sharr. Hajiya Basariyya ce mai maganar a harzu?e tana rusar kuka. Dan magana ta ALLAH tana son dukiyarta, itace ta?amarta da duk wani tun?awonta fa. Rana tsaka sai ace an salwantar yo kai taci, ko dusa ce a cikin kan nata da zata hakura. Kawai ayi duk ma uwar da za'ai a baje mata hajarta a rabu lafiya, idan ba haka ba wlhy kare jini biri jini bazata Wauki asara ba tunda uwarsa ma yace bazata yafe ba.
To da yake dai da zuciyarta take ?ullawa da kwancewar babu wanda yasan tanayi ma. Sai Sabuwa datai tsalle ta dire akan wlhy bazata yarda a tafi mata da yarinya da tsohon ciki ba. Sai dai aima duk abinda za'ayi ta shirya .
Kai tsaye Wan sanda yace,  To bismillah sai kiyi Win. Kai Kofur ku tattara min su biyun muje mota yanzu. Duk wanda yay yun?urin shiga gaban ku ni na baku dama ku harbeshi a ko ina kuka samu .
Tab Win jan babbar magana. Yo ALLAH na tuba bindiga kota film ce ai razani gareta balle ta zahiri. Dan haka ai kowa tashi ta fishesa kawai. Kuka sosai Sabuwa ta koma yi da kururuwa tana ma mijinta magana wai ya hana. Maimakon ya hana Win sai ya ri?eta yana lallashi wai tayi ha?uri zasu bisu station Win su amsosu. Babu wanda ya kulasu a tsakanin su Daddy, haka aka wuce da Yazeed yana kallon Ammie da Daddy yana hawaye. Dan Hajiya Yaya an riga an kaWar masa hankali a kanta. Akan komai baya tunawa da ita ma sam. Yaran kam hankalinsu duk ya tashi harna Wakin Hajiya Basariyya, dan harga ALLAH suna matu?ar so da ?aunar Yazeed har cikin ransu. Ya musu rainon ne irin na uwa Waya uba Waya a gidan. Bai taSa zama nuna banbancin ?an Wakinsu su duka duk wanda yay ba daidai ba gyara masa zama yake yi. Haka idan kai abin arzi?i ma zai ?yautata maka.
Waleed da suka dawo makaranta Daddy yaje ya ri?e yana kuka ya ce,  Daddy dan ALLAH ka hana, karka bari a tafi mana da yayanmu. Wlhy Yayanmu baya cutar da kowa. Muma ko laifi mukai masa sai ya fara mana nasiha idan bamu bari bane sai ya dake mu.
Tausayin yaron ya kama Daddy, sai ya kamashi ya rungume, shima Hameed kuka yake, haka sauran yaran ma duk hankalinsu a tashe yake. AA kansa sai yaji tausayinsu, dan kuwa ya fahimci Yazeed ya gina ?ya?y?yawar ala?a a gidan tsakaninsa da yaran. In sha ALLAHU zai taimakesu kodan Yazeed Win ya fita a halin da yake ciki.
Bayan an wuce da su Yazeed kowa ya nufi sashensa, AA da Daddy suka fita massallaci dan lokacin sallah yayi. Mijin Sabuwa yabi AA da kallo a kaikaice. A ?asan ransa yana mamakin abinda ya kawo Wan gidan Darma a wannan maganar. Wani gefe kuma na zuciyarsa na murna da ganin wata dama ce fa tazo musa cikin sau?i. Dan tabbas bayan Daddy Darma ne abin harinsa. Yana da ajiyayyen wasa a tsakaninsu shima na tsawon shekaru. Gida yay niyyar su tafi dan yana son zuwa yay lissafi akan wannan kama Yazeed da ?arsa Win saboda a farko baya cikin nashi lissafin, baima kawo cewar wani yaga Yazeed Win ba. Kai koda an ganshi a tunaninsa kawai zasu tsaya bincikene anan iya cikin gidan, shi kuma yay amfani da shagaltar tasu ya ?arasa cimma burinsa. Amma sai ya ga anan lissafin ba haka bane.........
'?


*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

.......A tare sukai salla da su AA, koda suka fito sai gashi yazo yana musu sallama harda mi?a hannu. Daddy kansa ya Wauke kawai, AA kam da yake Wan ?unar ba?in wake ne amsa yay harda bashi haWin kan yima juna kallon ido cikin ido. Ya sakar masa wani Wan iskan murmushi daya tsayama Baban Nazeera a ?ahon zuciya. Kuma har cikin tsakiyar ransa yaji kaifi da kwarinin idanun yaro, dan kai tsaye Aliyu Darma ne ya dawo masa sak. shi a karan kansa bai san sanda zuciyarsa ta suSuce ya ambata NAMIJI DUNIYA ba.
AA ya bishi da kallo harya Sace, kafin suka shige cikin gida batare da yacema Daddy komai ba a kansa, duk da yana son yin tambayar.
Koda suka shigo Win ma dai dining Ammien ta saka suka wuce, sai ga Waleed ya kawo ma AA waya yana faWin,  Yaya Auntynmu nata kiranka tun Wazun da kuka fita salla, na tafi da ita na baka ban ganku ba.
Cikin waro idanu waje AA ya ce,  Subahanallahi Autan Ammie ka Sallo ruwa, inji dai baka Waga ba taji muryarka? .
Dariya Daddy ya sanya batare da yay niyya ba, hakama Ammie dake zuba musu abinci sai da ta murmusa. Sai kuma suka haWa ido da AA Win. Fuska ya shagwaSe mata kamar zai saki kuka. Ammie tace,  Ni yanzu ina ruwana daka tsareni da ido Ajwaad, ai kunfi kusa kai da ita .
Fuska AA ya sake marairaicewa ya ce,  Ammie wlhy bazaki gane ba, bafa tasan nan na taho ba, duk zatonta ina office ne. Daddy kawai ka shirya kai min rakkiya Abuja in ba hakaba yau ?ar Abah da Oum sai ta sauke Tinubu a mulkin ?asar nan, dama gashi a Wofane yake .
Ammie kanta yanzu kam ta kasa daurewa, sai da tai dariya sosai. Daddy ya ce,  Haba Son yada karaya haka da wuri. Sai kace ba namiji ba .
?asa-?asa AA yace,  ALLAH na tuba Daddy Mazantaka ai a gaban Maza ake nunata kawai, ita kuma Lillyn Baban Yaya da Yaya Fawzan sarauniya ce. Ko bata buWe baki ba idanu kawai sun isa isar da hukuncinta ga mai laifi .
Waleed dake dariya shima ya ce,  Lah Yaya wai tsoron Auntyn namu kake ji, koda yake jarababbiya ce, muma data koma Abuja ba gashi munyi ?iba ba. Ai ban Waga ba, baka bari na ?arasa gaya maka bane ba fa .
Hararsa AA yayi yana sauke ajiyar zuciya, tare da kai masa rankwashi a ka. Waleed ya gudu yana dariya. Ammie dai data fiske yanzu murmushi kawai tayi ta tura musu abinci shi da Daddy, sai Daddy ne dai har yanzu yana tashi dariyar ciki-ciki. Sai shima AA Win ya murmusa a karo na farko. Sannan ya Wauka wayar ya tafama Maanal gajeren sa?o ya ajiye. Sosai yaci abincin Ammie dan abinda yake so ta girka masa, bai kuma cutama kansa ba yaci abinsa saboda yayi missing Win girkinta sosai. Dan shi kam a duniya idan ana iyaye uku to shi ukune da shi, yana jinsu a ransa matan nan uku matu?a. Oum, Mamy, Ammie.
Bayan sun kammala cin abincin ne suna a zaune a dining Win basu tashi ba AA ya ce,  Daddy mutumin nan miye matsayinsa a wajenka bayan surukuta? Shekararka nawa da saninsa? Minene sana'arsa ko aikinsa? Asalinsa Wan ina ne .
Shiru Daddy yayi na Wan lokaci, sai kuma a hankali ya sauke numfashi da gyara zama yana fuskantar AA da ?yau......

________&

A Abuja barci sosai Maanal tasha ita da Oum, har ma abin ya bata mamaki dan yanzu bata barcin safe dana rana sai na yamma. Amma yau gashi sai kiran sallar azhar ne ya tasheta. Wayarta ta fara Wauka, a mamakinta babu miss call Win AA ko Waya, sai sa?onsa guda biyu kawai. Baki ta tura gaba dan taji haushi, ta ajiye wayar ta tashi ta shiga bayi tayo alwala tazo sukai salla ita da Oum. Tana idarwa ta sake Waukar wayar, sai faman tura baki take. Oum na lure da ita, tai murmushi kawai ta mi?e ta bar mata Wakin, dan wannan rikicin na Auta da Baby ba shigarsa take ba sam. Idan ma ka shiga sai ka matse dan basa cika awa Waya suke shiryawa komai girman faWansu.
Kira Maanal ta fara jerama AA ba ?a??autawa cike da haushi, sai dai har kusan 10 mis... Bai Waga ba. Aiko tazo wuya sosai ta jefar da wayar saman gado ta fita a Wakin. Sai kuma fitowar tata yay dai-dai da shigowar Ameerah. Cak Manaal ta tsaya tana kallon ta, sai kuma ta wani tuntsure da dariya tana kaiwa zaune cikin kujera. Hararrar ta Ameerah tayi itama tana zama, sai kuma ta Wauka pillow ta jefa mata.
Cafewa Maanal tai da faWin,  Ikon ALLAH ya da tsarguwa haka Matar Yaya .
 Aa kakar matar yaya. Ji wani sunan tsoffi. To wlhy Aunty zaki dinga cewa. Aunty Najma Aunty Ameerah .
 A ai ba damuwa zan faWa, ai kallo Waya na tabbatar da kin zama matar yayana yau kwarai-kwarai da gaske. Inye kaga amaryar babban Yaya. Tabb irin wannan ?yallin amarci haka, ALLAH dai ya sa ?anina

84 / 138

Chapters