Advertisements
Chapter 89 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   89 / 138

264K to 267K   out of 412.8K words

ne kullum zai samu ya ci tare da shi idan an kawo masa, wani lokacin ma Hajiya Yaya tace baza'a kawo ba yaje can yaci. Amma yau wai sune suke zuwa gaida iyayen sa da shi cikin girmamawa. Ganin Hajiya Basariyya bata shigo ba har fin awa guda da zuwansu dan Daddy ma bai san harda Huznah ba, dan haka ya aika Salima yace ta gaya mata batasan anyi ba?i bane.
Caraf Waleed ya ce,  Daddy hada Aunty Huznah fa .
Harararsa Ammie tayi, ya du?ar da kansa. Daddy dake kallon komai ya jinjina kansa da faWin,  Hadda Huznahr amma ta shige sashen uwarta bata nema kowa ba? .
Cikin sauri Ammie ta ce,  A mata uziri tayi kewar gida kaiko Daddynsu. Watanni kusan biyar ai ba wasa ba .
Shiru kawai Daddy yayi, dan yasan Ammien ta faWi hakanne kawai dan hanashi yin faWa.....

&A Sangaren Hajiya Basariyya kam tasan ba?i zasu zo kam ?warai, amma Daddy bai gaya mata daga ina ba, dan sai da safe ma taje gaisheshi ya sanar mata. Jin ?an uwansa ne yasa bata Wauki abun da muhimmanci ba. Dama takanta take ta Wauki damuwar duniya ta Worama kanta akan wannan al'amari. Har dubu Wari biyar yayanta ya bata amma basu birgeta ba. Yo wanda ya rasa miliyoyi mi zai yi da wata dubu Wari biyar, ita dukiyarta kawai take son a dawo mata da ita. Idan ba hakaba wlhy ta gama shirinta tsaf kotu zata shiga da Yazeed. Babu abinda ya dameta da wani halin da yake ciki, dan ita bata yarda wai sakashi akai ba, kawai dai ya tattare musu dukiya dan tasan ta uwarsa ma zai dawo da ita. Idan ba da gayya akai ba taya zai ?i taSa na Asiya. Kai itafa duk ma uwar ubanda za'ayi sai dai a yi sai ta kai Yazeed kotu in har nan da sati biyu dukiyarta bata dawo ba, koda sakinta ne sai dai Daddy yayi. Miye amfanin zama ciki talauci, yo talauci mana, yanzu shi Yazeed Win yana zagayewa ya saida kaddaririn Daddyn ba shike nan komai ya ?are ba, tunda Daddyn ya tabbatar musu ya zuba kaso tara na kuWin account Winsa a sayen wani tsohon Company da zai gyara ya sayar kamar yanda yakeyi a zuwansa abujar nan. Kwata-kwata yace kuWin dake tare da shi zasu taka kara sun karya ba, hatta abinci yace a fara lallaSawa a gidan. Aiko wannan alamomin talauci na tunkaro su ne ai a bayyane.
Dan haka koda ta koma sashen ta sabgar gabanta ta cigaba dayi. Sai da mai aiki ta gama haWa breakfast ne ta fito a bedroom. Sun zauna kenan zasuyi breakfast Win ne Huznah ta shigo tamkar wadda aka jeho. Da farko duk tsai sukai suna kallonta kamar basu santa ba. Sai kuma autarsu ta ce,  Aunty Huznah da gaske kece? .
FaWar hakan ya sasu mi?ewa gaba Waya sukai kanta. Hajiya Basariyya datai sumar zaune saboda ganin cikin jikin Huznah ?uru-?uru a cikin idannunta. Babu abinda zuciyarta ke mata sai luguden daka. Tabbas magana ta girma, Huznahr ta, Wiya mafi soyiwa a zuciyarta ce Wauke da cikin jinin Sani, jinin talauci da fatara. Sageeru dai da yazo ya raSu dasu anan tamkar boyi-boyi.....
Tunaninta yay zurfi har bata farga ba Huznah ta iso ta rungumeta tana sakin kuka. Sai lokacin ne take dawowa a hayyacinta. Komai batace ba tai shiru kawai tana sauraren Huznah Win. Tsohon mintuna biyu ta tureta daga jikinta, cikin Sacin rai ta ce,  Biyoni!! . Ta nufi hanyar bedroom Winta. Ba Huznah kawai ba hatta sauran yaran shiru sukai suna bin Ummin tasu da kallon mamaki. To mike faruwa? A zatonsu ai sai tafisu ma murnar ganin Aunty Huznah Win. Huznah da hankalinta yafi nasu tashi bayan Hajiya Basariyya tabi cikin sassarfa. Tana shigowa Wakin ta iso gabanta zata tambayeta mike faruwa kawai taji saukar zazzafan mari fuskarta. Kafin Huznah ta gama dawowa a hayyacinta Hajiya Basariyya ta sake sauke mata wani marin ta gefen haggu. Huznah ta fashe da kukan azaba tana dur?ushewa.
Cikin hakki da nunata da yatsa Hajiya Basariyya tace,  Huznah ni zaki wula?anta. Ni zaki tozarta ki bari wannan Wan matsiyatan yaron ya Wirka miki ciki harki Wakko ?afa kizo min da shi cikin gida. Ni Basariyya zaki kawoma cikin Sageer Wan Sani ma?iyina. Ina nan ina faWi tashin ganin na cetoki a talaucin can ashe kin Waukeni shasha wadda batasan mi take yi ba....
Kuka sosai Huznah keyi tana girgiza mata kai. Ta ce,  Ummi wlhy ban tozarta ki ba, ban wula?antaki ba fin ?arfina akayi....
 Fin ?arfi? Zaki ce min ne tun zuwa Waya da yay miki baki sake bashi kanki ba ne? In ce na farko kince fyaWe yay miki? Wanda ya biyo baya har wannan shegen cikin ya zauna shima duk fyaWen ne? Nace shima fyaWen ne!!!!?? .
Yanda tai maganar a matu?ar tsawace sai da jikin Huznah ya fara rawa. Ta zube a ?asa sosai daga dur?uson da take ta manne a jikin gado...
 Kiyi ha?uri Ummi, dan ALLAH kiyi ha?uri na tuba. Wlhy yafi ?arfina ne, idan bamma yarda dashi ta arzi?i ba ?arfin yake samun. Nabi duk hanyar data dace dan nayi magana dake amma wlhy ban samu ba ki tambayi Maman su Yaseerah ma. Hatta cikin nan nabi hanyoyi da yawa danna sanar miki tunda akace ina da shi amma narasa hanyar samunki, ga shi ya kwace min waya...
 Tunda ya maidake jaka ba dole ya kwace miki waya ba yayta kuma tumurmusa. Shike nan na barki da shi kije ki ?arata. Maza tashi ki koma inda kika fito dan bazaki zauna min a gida ba. Bazan rayu muhalli Waya da jinin Sani ba har abadan .
Kuka Huznah take yi cikin tsananin tashin hankali.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Ta rarrafa ta ri?e ?afafun Hajiya Basariyya taba kuka da ro?onta. HankaWe mata hannuwa tayi ta fito tabar mata Wakin. Huznah ta sake fashewa da kuka hankalinta na sake ?ololuwar tashi. Hajiya Basariyya na fitowa daga Wakin rai a Sace Amrah ke shigowa sashen. Koda ta gaisheta bata amsa ba, ita dai ta isar da sa?on cewar Daddy yace tazo. Daga haka ta juya ta fita tana mamakin ganin su Madeena duk sun nutsu ran Ummi kuma a Sace matu?a...........
'?

*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_BOOK 2_*

______________

..........Rai a Sace Mamy ta fita a mota ta shiga cikin gidan Hajiya Turai. Hajiya Turai na zaune a dining zatai kari mai aikinta tsaye tana zuba mata abinci Mamyn ta faWo musu babu ko sallama. Kallon tsaff Hajiya Turai tai mata daga nesa, sai kuma ta mi?e tana wani shegen murmushi irin na ?an bariki...
 Hajiya Kamila ce a gidan namu. Lale marhabun amaryar Darma, shalelensa uwar ?a?ansa . Ada idan Hajiya Turai tai mata irin wannan kirarin jin kanta take matu?a a sama. Amma yau ko murmushin ma bata iya tayi ba. Zama kawai tai itama Hajiya Turai ta zauna.  Hajiya Kamila lafiya kuwa? Sai naga ranki kamar a Sace? .
 Ba dole raina ya zama a Sace ba Hajiya Turai. Harni Saheeba da Nuratu ke shirin wula?antawa? Sun manta da nice silar shigarsu gidan .
 Subahanallahi miya faru kuma? .
 Miye ma bai faru ba. Ko kin san tunda yarinyar nan Saheeba ta koma sashenta har yanzu bata sake taka inda nake ba daga ita har Nuratu. Nasan uwarsu ce ta kitsa musu wani abu saboda na hukunta Saheeba zatai Sarin baki a gaban Fadeel. Ta kumayi maganar auren Nuratu da Ajwaad nace mata ta dakata akai lokacin da suka ambata. Shike nan fa laifi na. Yanzu zan fito shine a kan idona Nuratu da Saheeba suka nufi sashen Fateema har jaWa ido nayi da Saheeba amma ta Wauke kai kamar bata ganni ba.
 Ke kikaja tai miki hakan ai, dan ke kika Sarar da girmanki a idanunta! .
A tare Hajiya Turai da Mamy suka juya suna kallon Nana dake fitowa daga bedroom. Kafin wani cikinsu yace komai ta cigaba da faWin,  Kuma da kike cewa kece silar kaisu gidan kema kin san wannan gangan ne, ALLAH dai ya kaisu dan babu yanda kika iya. Aunty lokaci yayi da zaki san mun gaji da zama a ?ar?ashin mulkin mallakar ki ni da ?a?ana. Saheeba dai ta riga ta zame miki ?adangaren bakin tulu. Yanda kika haihu a gidan Darma itama ta haifa gama na uku nan zai zo. Kinga kenan dai-dai da dai-dai kuke kenan. Idan kince ke kika saka Fadeel ya auri Saheeba kema ai Fateema ce tasa kika auri Aliyu. Duk da wannan hallacin nata kuma kika zaSi bijire mata da kwashe shekaru a buri da ?udirin ?untata mata. Dan Saheeba ta bijire miki a yanzu ai bai kamata kiji zafi ba harda kwaso ?afafu kizo kawo ?ararya wajen ?anwar mahaifinta .
Ba ?aramin daka zuciyar Mamy keyi ba da kalaman Nana, kallonta kawai take yi al'ajabin duniya na neman halakata. Har sai da takai aya sannan ta iya faWin,  Nana! .
 Yes sunana ne Aunty Kamila.
Idanu kawai Mamy ta ?ureta da su tana kallo. Sai kuma ta saki wani shegen murmushi mai ciwo tare da faWin,  Hummm Nana ke nan lallai kina wasa da al'amarina. Amma zaki sha mamaki a wannan gaSar. Zan tabbatar miki da rijiya ba wajen wasan makaho bane .
 Hahaha Kamila kenan, nake wasa da al'amarin ki ko kike wasa da nawa. Karki manta ke da sirrinki duka a tafin hannuna kuka. Dan haka a maimakon tunanin bani mamaki ki sani nice zan baki nawa mamakin dan ke ai tuni kika kai ?arshen bani naki mamakin. Kinga kuwa kece zan nunama bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane ba. A tunaninki kin samu nannar banza da ?a?anta, ki cigaba da bautar damu kina Worasu a tafarkin tsiya ke kina kwance kina barci hankali kwance su suna yima kansu fenti da ruwan kashi mai wari ko. To bara kiji ke warin kashin da kika sakasu sukai wanka da shi zai fara addaba. Dan wlhy a shirye nake tsaff na Wagaki sama na nunama kaf family Win Darma wacece ke. Kinga kuwa kece zaki a tutar babu, garama tawa ko gidan ta baro ?a?anta sun san itace uwarsu kuma a hannunta suka tashi. Keko fa? Idan zaki haWa taron duniya da kayan cikinta ?a?an da kike hargowa da tada jijiyar wuya ke da su sai dai gani sai hange. Sunanki ?ar dakon Waukar ciki da na?uda kawai a wajens.......
 Tassss!!! .
Kake jin saukar mari a fuskar Nana, ai Mamy bata gama sauke hannunta ba itama Maman Saheeba ta Wauke tata fuskar da marin. Sai lokacin Hajiya Turai ta tashi ta shiga tsakkiya. Mamy da idannunta suka kaWe jazur ta ce,  Nana ni kika mara? .
 An mareki Kamila, ke wacece da zaki mareni na ?yaleki. Idan kin manta bari na tuna miki shekara Waya ce da watanni kika bani ko a haihuwar ma. Sannan abinda kika sha nima shi nasha. Balle kiyi tunanin kin fini zafin rai. Dan ni ba Fateema bace da kika raina. Wlhy goge miki hadda zanyi tsaff. Butulu kawai mai maida sharri da alkairi. BALBELA WAJENKI FARI CIKINKI BA?I. Ai ke ko hakkin Fateema ma bazai bar zuciyarki farin ciki ba. Ta ri?eki da zuciya Waya, ta sadaukar miki da mijinta, baya sonki baya ?aunarki amma ta tursasashi ya aureki, ta koya masa zama dake amma baki da abin hari da ?iyayya sai ita. Sannan har kike tunanin wai nawa ?a?an zasu kwanta ki cigaba da taka mu. Ke awa kuma. Ai wlhy idan kikace zakiyi wannan wasan sai dai buzinki, dan bazan taSa tuna ni dake jini Waya muke ba. Kaca-kaca zan miki na tafi na barki a kwance .
Ba ?aramin ragargaza zuciyar Mamy kalaman Nana keyi ba. Jikinta har rawa yake yi, idannunta kuwa wani bishi-bishi take neman fara gani da su. Eh ta jima da fahimtar ?udirin Nana a kanta, amma batai tunanin sun kai wannan matsayar ba ko kaWan. Ita Nana ke datsama magana irin haka. Lallai kuwa tayi sakaci, lissafinta kuma ya samu rauni anan. Da ?yar ta iya Waga hannu ta nuna Maman Saheeba dake jijjiga jiki...
 Nana zan baki shawara ki shirya, dan haWa game dani tamkar haWa karo ne tsakanin triller da napep. Wlhy ni Kamila nayi al?awarin sai na wula?anta rayuwarki ke da ?a?anki. Sai na hanaki barci mai daWi da kwanciyar hankali. Sai kinyi nadamar kasancewarki jini na .
 Ke ce zaki wula?anta Kamila, kuma kece zaki daina barci mai daWi duk da nasan dama kin jima da daina yinsa, Nadama kuwa ai kin jima a cikinta tun daga randa kika yaudari kanki kikai ?yautar ?a?anki akan yaudara da zamba cikin aminci. Yanzu nadama Waya ta rage miki, wadda itace zata kaiki ?asa wanwar, shine sauran ?a?anki su san wacece ke. Dan Aliyu Darma kam na tabbatar idan ma bai sani ba abubuwa kaWan ne suka rage masa. Kin dai ga yanda ya watsar dake kamar yanda yake watsar da tutun jikinsa a masai. Dan haka nima ina baki shawarar rufe bakinki Sam idan ba haka ba ni ba dani zakiyi Game Win ba da zuri'ar Darma ne, dan sai sun nuna miki ke Win ?aramar ?ar wasa ce. Kin dai san suwaye jinin Darma, dan al'amarin Wanki Ajwaad da kika nunama ba?in halinki kawai ya isheki aya. Kuma kada kiyi tunin ni ko ?a?ana wani zai rufa miki asiri, wlhy tsifar gashin kan mahaukaciya zamuyi miki. Idan kinji ?arya kuma, bismillah mu fara wasan .
Komai Mamy ta kasa cewa, sai jinjina kai take kamar mahaukaciya. Ta kalla Hajiya Turai datai wani irin da fuska ita a dole tana cikin damuwar abinda ke faruwa. Nan ma kan kawai ta kaWa ta Wauki bag Winta ta fice idanunta na sake birkice mata bishi-bishi. Ganin yanda take tafiya tana haWa hanya Hajiya Turai ta biyota da sauri. Da ?yar Mamy ta iya kai kanta jikin motarta, Hajiya Turai dake binta a baya ta ri?eta tana faWin,  Dan ALLAH Hajiya Kamila ki kwantar da hankalinki, kin dai san halin Nana basai na faWa miki komai ba. Ni dama ina tsoron zuwan irin wannan ranar ina tsoron nayi magana ne kawai tsakanin Wan uwa da Wan uwa sai ALLAH, ciki Waya ba wasa ba.
Komai Mamy batace ma Hajiya Turai ba. Dan kanta wani irin sara mata yake na ciwo. Fahimtar hakan yasa Hajiya Turai kiran drivern ta tace yaja Mamyn a mota ya kaita gida. Ita kuma ta taimaka mata ta shiga baya tana faWin,  Kiyi ha?uri in sha ALLAHU zanzo gidan anjima. Zanzo muyi magana mai muhimmanci . Daga haka ta rufe mata ?ofar driver ya shiga shima yaja Mamy suka tafi. Wani shegen murmushi Hajiya Turai ta saki, tare da Wan cije lips Winta, sai kuma ta juya ta kalla gidan nata, ganin Nana bata fito ba ta ciro waya a aljihun rigarta tai kiran layin Sille. Bugu biyu ya Waga, tai wata ?ar dariya da faWin,  Ai yanzu mammanka ta fita kamar ma hawan jininta ya tashi. Tsiya suka tafka da Nana bata wasa ba .
 Sille yay wata irin dariya da faWin,  ?an wahala sai su cinye kansu. Ke ni bama wannan ba ina bu?atar kasancewa dake. Ki saitama wannan ?anwar tata hanya dan anan zanyi weekend .
Cike da farin ciki Hajiya Turai tace,  Karka wani damu Baby yanda kace haka za'ai .
 Anjima zan kiraki, dan akwai aikin da zaki bita kimin .
 Okay ba damuwa sai na jika, dama na faWa mata zanje anjiman .
Komai bai sake cemata ba ya yanke kiran..........
'?

*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

............A office kam yau aiki sosai Maanal ta tarar a ?asa. A haka ma tana rage wasu abubuwan a gida duk da hidimar biki da suka sha. Shi kansa AA yana da ayyuka sosai, ga batun case Win can na gidan Daddy. Dan yana isowa office Win ma bai fara ayyukansa ba sai da ya gana da wani ba?onsa da zai masa aikin bincike akan layukan su Yazeed Win. Kusan awa Waya suna tattaunawa kafin ba?on ya tafi ya Wora da ayyuka. Sunje break sun dawo bai ko ga Maanal ba balle abinci sai gata ta shigo da wani file a hannu. ?amshin ta kawai ya sanar masa itace, ya Wan Wago yana kallonta, kafin ya maida idanunsa a computer Winsa. Inda yake ta ?araso, ta ajiye file Win kan tarin files da aka ajiye masa sannan ta zagaya ta bayan kujerarsa ta kwanto kanta a kafaWarsa ta ce,  Good afternoon

89 / 138

Chapters