Advertisements
Chapter 57 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   57 / 138

168K to 171K   out of 412.8K words

mutane idan suka faWa soyayya narkewa suke yi gana Waya ba sau?i .
Da sauri drivern AA ya ce,  Nizan baka labari dan ni nake ganin ainahin narkewa a wajen ogana da tashi tauraruwar. Eh lallai wato gidan nan bana ?ar aure-aure za'ai, sabon zubi aketa mana. Dama mun gaji da mugun halin ruSaSSun nan Hajiya Saheeba da Hajiya Nibras.
 Wlhy munfa gaji, mu ?an jam'iyyar amare ne ALLAH yasa ayi damu . Cewar drivern Abah.....

Dai-dai nan mai delivery yay knocking gate, tashi mai gadi yay ya le?a. Mutumin ya gaisheshi da mi?a masa wata ?ar leda yana faWin,  Sa?one aba Hajiya Kamila . Sai kuma yaba mai gadi littafin hannunsa alamar ya saka hannu. Amsa yay ya saka hannun ya bashi, ya juya da ledar a hannun yay sashen Mamy yana faWama su Bola yana zuwa...

Babban Yaya kam da bai san sunayi ba tuni ya nufi sashensa fuskarsa da murmushi, sai dai yana isowa yaga Saheeba da yara alamar shi suke jira ya gimtse fuska. A take tasha jinin jikinta. Amma sai ta dake tana masa sannu da zuwa da faWin,  Tun Wazun ai muke jiranka nazo naga ?ofar sashen a rufe .
Maimakon bata amsa hannun Naufal da Anum dake masa oyoyo ya kama. Yasa key ya buWe, yaran ya fara turawa ciki ya shiga. Saheeba zata shigo yay tsaye a ?ofar. Cikin watsa mata mummunan kallo ya ce,  Ina zaki? .
A daburce ta ce,  Ciki mana Daddyn Naufal .
A dake yace,  Sai dai wani cikin amma ba nan ba, ki koma can sashen Mamyn ki ci gaba da zama har sai na nemeki. Kuma ba gidan nan nace ki bari ba can nace ki zauna, dan ko nan da gate kika taka na rantse sai kinsha mamakin abinda zan miki.
Bam ya maida ?ofarsa ya rufe kafin ma tace komai. Ai garrrrr jikin Saheeba ya shiga rawar mazari kamar an kunna vibration. Brain dinta kam neman tarwatsewa take saboda yanda kalamansa ke maimaita kansu a cikin kanta.......

____________&

KADUNA

Sosai hawaye suka ciko ma Yazeed idanu ga murmushi shimfiWe a fuskar tasa duk a lokaci guda. Zuwa yanzu kam ya gama yarda, ya kuma sallama lallai ya rasa, ya rasa Maanal na har abadan. Dan videos na shagalin bikin yake kallo a media. A bazata Nazeefa daketa bayansa batare daya sani ba tai ?ar dariyar data sashi juyowa ya kalleta. Gimtse dariyar tayi tana mai daidaita yanayinta, sai kuma ta zagayo ta zauna a kusa da shi ta Wora kanta a kan kafaWarsa kamar bataga yanda ya wani sake haWe fuska ba.
 Yaya! Ya kamata ka bani no Win Maanal na kirata na mata ALLAH ya sanya alkairi ko? Tunda ALLAH baiyi za'ai bikin damu ba .
Idanunsa ya rufe zuciyarsa na masa wani irin zafi da rainin hankalinta, amma a zahiri sai baice komai ba ya ture hannunta data Wora a saman ?irjinsa ya mi?e gaba Waya ya bar mata falon. Kallo ta bishi da shi tana wani murmushi, sai dai kuma yana gama ficewa ta haWiye murmushin, wayarta ta Wauka ta shiga media, cikin sa'a da videos Win data shiga nema ta fara cin karo. Wani irin bugawa taji zuciyarta na mata da tiririn zafi ganin wanda Maanal Win tai ?yau dan sai yau ne itama take kallon bikin, duk yanda ake zuzuta abin a media ta kasa kalla saboda takaici, a fili ta furta,  AA Darma humm? Wai wanan shegiyar yarinyar taya take kame zukatan maza ne haka? . Sosai taji hassadar Maanal na sake ?arfin tasiri a zuciyarta, dan sam ba haka taso ba, da akai haka kuma na nufin ta cita wasan kenan. Idan har zataci nasarar amshe Yaya Yazeed a hannunta ta kuma samu AA Darma lallai anyi ba'ayi ba kenan. Sosai ta cije lips Winta tana jin tamkar ta fasa ihu dan takaici da ?arin tsanar Maanal babu gaira babu sabar.........
'?

_Haka fa wasu suke a rayuwa. Koda baku da ala?a ta zahirin rayuwa, ko wani Sangare ya ala?antaku da ala?ar marar ?arfi, koda sun ci nasara a kanka a bisa dalilin ?addararka, idan ka samu cigaba daga abinda suke ganin sun amsa a hannunka maimakon su ha?ura da bibiyar rayuwarka sai su cigaba da girmama hassadarka a ransu, dan su a nasu hauka tunda suka ?wata a farko, burinsu ka ?as?anta a bisa wanda zaka samu a gaba domin su sami damar cigaba da maka dariya. Ya arrahaman duk wanda sharrine a rayuwarmu ka nisantamu da shi, idan mun sanshi ka rabamu, idan bamu san da zamansa ba ka hanamu saninsa na har abada=?O?._





*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________
.......Sa?o ya isa ga Mamy dai-dai da shigar Saheeba sashen tana kuka. Bata kula su Mamanta dake a falo zaune ba ta danna kai cikin bedroom Win Mamy, a lokacin Wayar mai aikinta tana bata ledar da maigadi ya kawo tace sa?one mai delivery ya kawo. Da Wan mamaki a fuskar Mamy dake kumbure har yanzu ta amsa ledan, dan tasan ita dai bata da wani order a waje gaskiya. Sannan batai da kowa zai aika mata sa?o ba. Ita duk yau ma bazatace tabi takan waya ba. Zata buWe ledan kenan Saheeba ta faWo, su Mamanta da suka biyota biye da ita.
Cikin tsawa Aunty ta ce,  K lafiya zaki shigowa mutane kina kuka? .
 Daddyn Naufal ne ya rufe ?ofa wai bazan shiga ba na dawo nan sai ya nemeni .
 To saboda mi? .
Maman Saheeba ta faWa a harzu?e. Mamy kam kallon Saheeba kawai take kamar ta samu tv da idonta Waya da rabi. Ga ciwon kai da zazzaSi dan ?afar nan zugi take mata bana wasa ba, ga inda ta ?one shima yana damunta. Bata son hayaniyar da suke mata a kai, dan haka ta buWe baki da ?yar ta ce,  Kira min shi a waya .
Wayar Mamyn Maman Saheeba ta Wauka, ta lalubo number Babban Yaya ta kira. Amma mi a kashe ma gaba Waya. Wayar ta ajiye ta ce,  Ya kashe wayarsa. Bara na aika a kirashi .
Aunty da abubuwan nasu suka fara daina birgeta kallon Saheeba kawai take. Ita fa gaskiya yau badan kar ace sunbar Mamy cikin wani hali ba da yau zata koma Kano. Wannan abun kunyar ya fara isarta. Ta gode ALLAH da bata da Wiya mace ?a?anta biyu duk maza ne. Kasancewar Mamy ta rigasu aure har AA ma ya girma babban Wanta sosai. Shiyyasa duk cakwakiyar nan ba sanin ainahinta tai ba..... Dawowar Maman Saheeba a fusace ya katse tunanin Aunty. Cikin hargagi Maman Saheeba ta ce,  To yama bar gidan, ance ya zuba yara a mota sun fice.....
Zata cigaba da magana Aunty ta dakatar da ita.  Nana tunda dai dole zai dawo gidan ba sai ayi ha?uri a jirashi ba. Kunga dai ita ba lafiya ne da ita ba wannan hayaniyar ma ba so take ba muje falo.
Badan Maman Saheeba taso ba suka fice. Mamy ta sauke ajiyar zuciya a hankali. Sai dai taji sun rufe mata Wakin sannan ta buWe, wayarta ta Wauka da hannunta mai lafiya ta gwada kiran Babban Yayan itama. Amma a kashe, sai kawai ta ajiye. Saukar hannunta akan ledar nan ya sata kallon ledar, ita har tama manta da ita. Da hannu Wayan ta buWe, ganin an nannaWe abu kamar box da leda ne yasa ta ajiye ledar ta fara ?o?arin warware box Win. Kwaline kuwa, koda ta buWe cikinsa waya ce kawai ?arama, sai takarda fara. Wayar ta Wauka ta danna sai taga ta kawo haske. Kamar jira ake ta danna Win kira ya shigo. Kasa Wauka tai har wayar ta tsinke, aka sake kira. Anan dai sai ta daure ta Waga, cike da ?arfin hali tace,  Wanene? .
 Hajjaju! Hajjaju! Kina tsoron ko kidnapper ne shiyyasa kika kasa Wauka. To kwantar da hankalinki Mrs Aliyu Darma .
Da mamaki Mamy ta ?ara cewa  Waye kai? .
 Ni ba Soyayye bane, musamman a gareki, BABBAN ?ANKI ne da kika manta tsohon shekaru. Amma yau ya dawo ya tuna miki da kansa, da hakkinsa na Wa dake a kanki. Maimakon na baki wahalar tunani Wan fara duba Wayan sa?on .
Ajiye wayar Mamy tayi, zuciyarta na Wan tsinkewa, ta Wauka takardar da aka naWe abu a ciki ta shiga kiciniyar buWewa abinka da mai hannu Waya. Da taga zata sha wahala sai ta yage ta kawai da baki. Hotuna ne suka faWo har guda biyar. Na farko ta Wauka kamar mai jin tsoro. Hoton Maanal ne, bata wuce 14-years ba a jiki. Gefenta da Wan sauran jikin mutum kaWan an yage sa da alama ba ita kaWai ce a hoton ba. Kai tsaye kuma Mamy ta gane Ajwaad ne a wajan. Ajiyewa tai batare data fahimci komai ba da farko, sai kuma kamar wadda aka haskoma wani abu a brain tai saurin sake Waukar hoton ta juya bayansa. Ai wani irin waro idannunta tayi, sai kuma cikin rawar jiki ta ajiye ta Wauka na biyu, hoton Jariri ne sabuwar haihuwa a cikin zanin atamfa batik ta da, babu kaya a jikin yaron, daga gani kasan sabuwar haihuwa ne da ko awanni bai yi da haihuwa ba aka Wauki hoto. Yanzu kam zuciyar Mamy ce ta motsa sosai a cikin ?irjinta. Ta ?urama zanin ido zuciyarta na tsitstsinkewa, sai kuma ta kai dubanta ga date Win da aka WaWara a jikin hoton tamkar da gayya. A wannan gaSar jitai tamkar zuciyar tata ma ce ta zubo cikin bakinta, jikinta kam rawa yake sosai, wayar ta Wauka ta danna kiran Number, bugu Waya kuwa a ka Waga mata.  Wanene kai? . Ta faWa cikin hakki da sar?ewar numfashi.
Wata shegiyar dariya Sille yayi daga can, cike da iskanci ya ce,  Ya da ruWewa haka Mrs Darma, ko har kin gama kallon hotunan ne duka? Idan baki gama ba ?arasa tukunna . ?it ya yanke kiran.
Idan Mamy tace bata jin kamar zuciyarta zata fashe a yanzu ?arya take, cikin rawar hannu dana zuciya ta Wauki hoto na uku, yaro Wan shekara bakwai da babban mutum a gefensa da suke matsannciyar kama. A yanzu kam jikin Mamy tari ne ya sar?e Mamy mai ?arfi, ta kalla ?ofa da sauri tana danne bakinta domin hana tarin kanta na wani irin bubbugawa kamar ana dukan ?arfe da ?arfe. Lips Winta na rawa-rawa ga hawaye na gudu ta furta.  Ju..j... Junaid . Hoton ya suSuce a hannunta ya faWi, tamkar mai tsoron taSa wuta ta Wauka na ?arshe. Matashin saurayi Wan shekaru kusan ashirin da biyar ne a jikin hoton, tabbas ta taSa sanin fuskar, amma ta manta a ina ne, kuma yaushe ne??...
Dai-dai nan kira ya shigo wayar. Jitai tana tsoron Waga ma kiran a yanzu harya tsinke aka sake kira na biyu. Zuciyarta dake bata shawarar ta Waga taji wanene shi? A ina ya samo wannan hotunan taci ?arfinta. ?aukar tayi sai dai ta kasa magana. Daga can Sille dake jiyo fitar numfashin Mamy a sar?e cike da sha?iyanci ya ce,  Nasan kin gama kallon hotunan nan duka zuwa yanzu Mrs Darma? Nasan kuma kin gane wasu a ciki, musamman Surukarki, Tsohon zumanki, da Jaririn nan .
Sosai jikin Mamy ke ?ara ?arfin rawa, har tana buge ?afarta mai ciwo, azabar data ratsata ta sata sakin ?ar ?ara saboda ?afarta. Daga can Sille dake iya jiyota ya ce,  Relax Mrs Darma, karki ruWar da kanki. Dan ban baki hotunan dan ki ruWe Win ba. Na tabbatar dukansu suna tare da alamar da zaki tunasu. Idan kuma baki tuna Win ba zan baki lokaci ki tuna su daga nan har zuwa 1 week sannan ki banbanta su da tunanin miya ala?antasu a waje guda, bayan kowanne kinyi AJIYA A DUHU ne a mabanbanta GURBI. Na barki lafiya Mrs Darma . ?ittt wayar ta yanke. Ba ?aramar zabura Mamy tai ba domin son dakatar da shi, amma ina ya kashe, hannunta na rawa tai ?o?arin sake kiransa wayar amma switch off. Yun?urawa tai zata tashi ruWani ya mantar da ita halin da take a ciki azaba ta ratsata. Ai tuni ta saki wayar tana sakin wata azababbiyar ?ara. Wuff Haule ta shigo Wakin kamar wadda take jiranta dama. Koda yake jiran nata take a ?ofa kam.
Itace ta ri?eta dan ?o?arin faWowa a gado take. Cikin dabara kuma tana tattare hotunan nan ta kwashe da hannu Waya, sai da ta kwantar da Mamyn sannan ta du?a ta Wauka wayar dake a ?asa dan idon Mamy a rufe suke sai zufa take. Wayar da hotunan Haule ta tura ?asan gadon Mamy bada nisa ba sannan ta mi?e tana faWin,  Hajiya bari a kira su Aunty . Kafin ma Mamy tai magana Haule ta fice da sauri.....

Fitar Haule dai-dai da shigowar AA da Fawzan sashen. Dan kiran da Oum tai masa ya sashi dole ya baro sashensu. Su Shahidah na shigowa sashen shi kuma yana sakkowa daga upstairs. Cike da gulma suka zuba masa ido, sai da yay gab da gama sakkowar suka fuske kowanne na mamaki a zuciyarsa, dan kaga AA a fuska zaka rantse bazai iya kallon mace ba saboda jin kai. Amma munafukin yama ?ar ?anwarsu walmakalifatu yanzu ya fito yana wani basarwa.
Aunty Sakina kawai ya gaisar, itama dai Amaal dake gimtse dariya ta gaishesa. Ciki-ciki ya amsa zai wuce dan ya fahimci munafuncin dake a fuskokin su musamman Shahidah da Amaal Shahidah ta ce,  Oh ni bazaka gaisheni ba . Harara ya zuba mata, cike da ba?ar magana ya ce,  Sai kin ?ara girma .
Dariya Aunty Sakina ke musu, hakama Amaal ?asa-?asa take tata. Shahidah tai ?wafa ta ce,  Haka kace ko, zako kasan na girma yau kuwa, dan da Auta zan wuce har sai kazo ka dur?usa ka gaisheni .
Kallonta yay kamar zai yi magana sai kuma yay shiru, a duniya babu wanda ya saka shi gaba kamar mutane uku, Yaya Fawzan, Shahidah, Rafeeq. Ficewa yay batare da yace mata komai ba, sai kuma ya saki murmushi yana cizar lips dan bai ?yaleta ba, saboda Aunty Sakina da yake jin nauyi kawai ya zaSi yin shirun yanzu, amma taci bashi. Sashen Oum ya nufa gaisheta ya samu ?an kano basu tafi ba suma ya zauna suka gaisa shine Oum ke
sanar masa Mamy babu lafiya. Ya fito da nufin zuwa duba Mamyn suka haWu da Yaya Fawzan. Zai fara aikin tsokanarsa shima yaja hannunsa yana faWin,  Fara rakani na duba Mamy mu dawo zan iya da kai kaima .
Dariya Fauzan yayi, bai musa ba suka nufi sashen Mamyn. Shine suna shigowa suka samu Haule na sanar ma su Aunty halin da Mamyn ke ciki. Ba ?aramin tashi hankalin AA ya shiga ba da ganin halin da Mamy ke ciki ba. Nan fa ya shiga tambayar Fawzan accident sukai. Babu wani alamar ruWewa irin ta AA Win a tare da Fawzan ya ce,  Aa sunce ta faWo ne daga stairscase jiya da dare...... nan dai yay masa bayanin komai.........
'?
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________
........Zama AA yay kusa da Mamyn ya share mata hawayen da yaga suna silalo mata, ga jikinta na rawa. A mamakin kowa sai ta buWe idanunta tana kallonsa, sai kuma ta sake runtse idanun dan abinda ta jiyo jiya ne ke rige-rigen dawo mata a cikin kunne saboda kallon fuskarsa da tayi. Cikin rawar lips muryar na fita da ?yar zuciyarta na ?una ta ce,  Ajwaad ku kaini asibiti ?irjina .
ALLAH sarki rayuwa, Wa mai jin?ai daban yake komai wahalar da kake bashi a rayuwa. Mamy bata gama rufe baki ba AA harya mi?e, layin RK ya fara ?o?arin nema. Babu jimawa kuwa ya Waga, zai fara tsokanarsa shima AA Win ya katsesa da faWin,  Rafeeq kana ina ne? .
?an jim RK yay daga can, sai kuma ya nisa ya ce,  Ina asibiti. Miya faru? .
 Ambulance! Ka turo Ambulance yanzu ta Wauki Mamy.
Murmushi RK yay mai sanyi, a ransa yay hamdala dan dama abinda yake jira kenan tun Wazun, daurewa kawai yake yi amma hankalinsa gaba Waya nakan halin da Mamy Win ke ciki. Sai dai yasan bazai samu abinda yake fata ba sai AA yaje yaga halin da take a ciki saboda wasu dalilansa. Cikin abinda baifi mintinan ashirin ba Ambulance Win ta iso, zuwa lokacin harsu Oum na'a sashen dan

57 / 138

Chapters