Advertisements
Chapter 94 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   94 / 138

279K to 282K   out of 412.8K words

Nuratu, kuyi komai da lura dan abinda muka rasa ba komai bane kamar yanda malam ya faWa. Muda babban kaya zasu shigo hannunmu a dare Waya. Kedai kiyi komai da lura musamman akan Kamila, kin san dai shegiyar kanta ce matar nan a Sangaren gina sharri da tuggu da mugunta da makirci kanta naja matu?a. A yanzu haka dukkan motsinku akan idonta ne. Kamar yanda suma sauran mutanen gidan na tabbatar duk da wannan kwantar da kan naku bawai sun yarda daku bane Wari bisa Wari .
? ? ? ??  Hakane Mama muma mun san hakan, musamman shegiyar Maanal Win nan wlhy ?ar bala'i ce yarinyar, yanda kika san aljana haka take. Akwai wankakken ido da kwalwa mai kaifin haddace da gane abu. Yanda kika san tana ji a jikinta, shiyyasa ma nake tunanin kamar tana da aljanu .
? ??  Aiko zamu sauke mata su .
?  Nima haka nace Mama, sai batun Daddyn Naufal, Mama har yanzu duk da yace ya ha?ura ko Wakinsa naje baya ko taSa ni, wlhy duk a matse nake da shi na rasa yanda zanyi. Amma shi ko'a jikinsa saboda ya samu wata sai da ya kwanta ya shari barcinsa hankali kwance.
? ? ? ??  Karki damu wannan aikin nasa shima mai zafi ne, in dai kin jure kinyi yanda ya dace, yanda kikaga ubanku baya iya tsallake karan dana gitta haka shima zai koma miki.
? ??  Kai da naji daWi Mama aiko nagode sosai. Kunnenki ya zama a buWe, hakama wayarki, dan a kwana a biyun nan kacal dole kiji karam kwacam Wan Ajwaad yabi rariyar ruwan gidan DARMA .
? ? ? ? ?  Dako na kwana ina saka miki albarka. Dan haka sai na jiki, amma nafi son komai ya kankama ranar salla zaifi bada amrmashi .
 Yanda kika ce haka za'ayi Mama .
? ? Nana na yanke wayar Saheeba tai wata dariyar ?eta da faWin,  Lokacin ya?in basasa a gidan Darma yayi, Maanal dake wasan zai fara a ranar babbar salla .............
'?

? ? ?? =?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?=?F? =???.




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........... Wai saurin mi kake yi ne haka? Naga kamar ma farin ciki kake zaka fita ka barni a gida .
? ? ?? Murmushi AA yay yana mai saka maSallin jikin gab da wuyan rigarsa. ?iri-?iri an maida shi mai saka manyan kaya na dole. Sai in office zaije ne kawai yake tsira. Fuskar Maanal dake ta Sata fuska hannunta rike da lins Winsa ya shafa, cike da lallashi ya ce,  Haba Matar AA ina ni ina murna zan tafi nabar zuciyata anan. Kinfa ce kin ha?ura. Kuma bazan daWe ba awa biyar in sha ALLAHU na dawo gida .
? ? ??  Hu'umm! Harma awa biyar? Ni ban yarda ba sai dai mu tafi tare .
?  Kin fasa raka Oum anguwar kenan? .
? ? ? ?  Ohhh to na ha?ura. Amma gaskiya ban yarda awa biyar ba .
??  Shike nan yanda kika ce haka za'ai, samun lins Win kinga ana jirana. Kuma na gaya miki mai jiran nawa yana da muhimmanci sosai .
? ? ? Hannunsa ta kama ta sanya masa, sannan ta Wauka turare ta fesa masa. Du?e yakai a hankali ya sumbaci cikinta, tare da faWin,  My Baby kaima kaima Abbie addu'a okay, mi kake so a saya maka? .
? ? ? ?  A saya masa fura da kilishi .
? ? Manaal ta faWa. Murmushi AA daya Wago yana kallonta ya saki, sai kuma ya tashi tsaye yana da faWin,  Besty kiji tsoron ALLAH, wannan sa?on nashi ne ko naki .
? ? ??  Nashi ne mana, bashi yake sakani ?waWayin son ci ba .
? ??  Haka ne kuma My Ever-Bloom .
Ya faWa yana sumbatar lips Winta. Itama WiWWishe tayi ta sumbaceshi. Zai cafke tai saurin ja baya tana dariya da faWin,  Kaida zaka fita .
? ? Murmushi kawai yayi, ta kama hannunsa suka fita takalmansa a hannunta. Sai da suka sakko down stairs ya zauna ta jame slippers Win ?afarsa na zaman gida ta saka masa takalman. A hankali ya furta,  ALLAH yay miki albarka .
? ? ??  Tare da kai Autan Oum da Abah .
?? Murmushi yayi yana mai girgiza kansa. A yanzu kam shine ya kama hannunta suka fito har inda motarsa take. An gogeta sai ?yalli take. In dai ba office ba ko tafiya kai nisa shike tu?a kansa duk inda zaije. Shiyyasa da wahala ma weekend kaga drivern sa a gidan. In ma tafiyar da babu shiri ta kama sai dai yay kiranshi a waya. Har ya shiga mota ya zauna hannunsu na ri?e da juna. Manaal sai Sata fuska take. AA dake kallonta ya ce,  Besty kinfa girma ki rage rigima. Ko haka Babyn zai zo kinayi yana yi? Hana zuciyar Ajwaad, ba nace zan dawo da wuri ba. Kuma fa fita zakuyi, kuma kiyi tu?u a hankali kinji ko kuma driver dai zan kira? .
? ? ??  A'a basai ka kira shi ba, ai harda su Ameerah zamu je sai cikinsu wani yayi driving Win .
? ? ?  Hakan yayi.
?? ?an du?owa tai ta cire masa gashi a wuyansa. Kafin ta saki hannunsa tana masa addu'ar dawowa lafiya. Murmushi ya mata yana amsawa ya gyara zamansa, ta rufe masa motar. Glass ya Wan sauke yana kallonta. Tai murmushi da faWin,  Ka yafi to .
? ??  A'a ki fara tafiya dai ina kallonki .
?? Tai ?ar dariya.  Kana tsoron a sace ni ne? .
? ??  Duk wanda yace zai yi hakan ai ?aryarsa tasha ?arya Zuciyar Ajwaad.
? ?? Murmushi ta sake yi, kafin tai wata magana kira ya shigo wayarta. Nene ce dan haka ta nuna masa wayar tana faWin,  Hajiya Nene ce .
? ? ?  Wannan hajiyar da kike kiranta da tsokana baWi sai taje ta zama tazo ta rama. Ki gaida min da ita bye .
? ?? Manaal dake dariya ta ce,  Ya kaga Nene a makka, askarawa dai zasu sha fama .
? ? ? Reverse yayi yana murmushi, kafin yazo ta sautin ta ya Waga mata hannu sannan ya wuce itama tana Waga masa. Ji suke kamar kada su rabu.... Kiran Nene ya katseta, dole ta yanke ta kirata, dan tana Wagawa ma zatace mata idan ta cinye mata kuWi sai ta biyata. Tana gefe tana wayar kusan mintina goma da fitar AA Sille ya shigo gidan, sam bata lura da shi ba, dan haka ta nufi sashen Oum tana ma Nenen tsiya. Shi kuma ya rufe fuskarsa da hula gadan-gadan ya nufi sashen Mamy ne kuma ta inda Maanal take tanan dole zai bi. Sai da suka zo gab da juna sannan kowanne ya farga. A irin bazatan nan Sille ya Wan Wago, itama Maanal Win haka ta Wago zatace sorry suka haWa ido. Da sauri ya janye nasa, ya raSata ya wuce batare da yayi magana ba. Itama sai tai kasare tana binsa da kallo. Zuciyarta fal tunanin tabbas tasan wannan fuskar, amma a ina?. (Gidan Hajiya Turai) Brain Winta ta tuno mata. Kanta ta jinjina da faWin,  Yes exactly .
? ? ?  Miye wani yas ezatali. Kinga Manaluwa ki kiyayan .
?? Nene ta faWa daga can. Maanal ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Oh Hajjaju Nene bafa dake nake ba. Ni dai bara na haWaki da Oum Win.
? ? ?  Ohh ai nazata da ni Win kike.
?? Kai kawai Maanal ta girgiza idonta akan sashen Mamy da mutum ya shiga, sai kuma can ?asan zuciyarta ke ayyana mata maybe wajen Nuratu yazo. To amma har cikin gida dan rashin mutunci. Wannan mutumin mai ruwan kafirai, yaushe ma lalacewar gidan nan takai haka. Sai kuma ta juya tana kallon gate, Haule ta gani tana shigowa da leda a hannu, babu maigadi a wajen alamar ya shiga bayi ko cikin Waki. Kamar zatai magana sai kuma masifar Nene ta sake katseta. Dole ta saki batun ta shiga ciki kaima Oum wayar...
? ? ? A mamakin Maanal koda mata shigo Nutatu na nan a sashen Oum. Ameerah na gyarama Anum kanta Najma gefenta tana bata ribbons. Sai Nuratun kwance a kujera tana kallo....

________&

? ? ? ? A sashen Mamy kawai ganin Sille tai a kanta kawai. Dan tana zaune a falon sama ne ita kaWai kamar mayya tayi nisa a tunani sosai. Firgigit ta kallesa zuciyarta na harbawa. Sai kuma ta sake zabura tana kallon bayansa da sauri. Cikin Sacin rai ta ce,  Amma baka da hankali ko? Kai wane irin da?i?i ne wai zaka dinga shigo min gida kai tsaye? .
? ? ?? Zama yay kamar bai jita ba, ya Wauki kwalin jus data ajiye ya cire murfin yasa a baki yasha sosai. Sai kuma ya dire a inda ya Wauka yana kallonta.  Kin san idan ni da?i?i ne a wajenki nayi gadon da?i ?ancin. Gida kuma na Darma dai dan ke kam bana jin zaki amfanu ma da komai na cikinsa. Koda yake idan kin min yanda nake so maybe ki samu Win.
? ? ? Tsaki mai ?arfi Mamy tayi da galla masa harara, sai kuma fuuu tai yun?urin barin masa falon.
??  Amma kin san ko bayi kika shiga kika tuSe wlhy sai na biyoki, garama ki dawo muyi magana dan nima banda isashen lokaci .
? ? ? Cak Mamy ta dakata zuciyarta na wani irin dokawa da ?arfi saboda kalamansa, ita kam dai ta shiga uku da wannan mutumi. Ta tabbatar zai iya aikata abinda ya faWan, dan haka ta dawo cike da borin kunya ta ce,  Yau kuma uwar mi kazo da shi .
? ? ?? Sai da Sille yay wata irin dariyar data saka Mamy daburcewa tana kallon ?asa da faWin,  Wai baka da hankali ne sai wani ya jika .
? ? ??  To miye, ba sai kowa yaga babban Wanki ba.
? ?? Mummunan kallo ta watsa masa ta Wauke kanta. Shima sai ya taSe baki tare da Wage kafaWa ya ce,  KuWi nake so .
? ? ??  Ko kuma uban kuWi ba .
?? Mamy ta faWa a harzi?e. Hankali kwance Sille ya ce,  Dazan samu uban kuWin ma ai da nayi murna. Dan haka ki bani kuWi, in ba haka ba kuma zaki sha mamaki. Dama masu gadi sun sanar min Darma na gida .
? ? ?? Kallonsa kawai Mamy ta tsaya yi, zuciyarta na wani irin motsawa. Bata son abinda zai katse mata aikinta da kwanaki tara kacal suka rage mata, gara ta bashi ya tafi ya barta, ita da zata mallaki ninkin abinda yake nata sau Wari miye na damuwa. Da Abah ya mutu fa dukiyar duk tata ita da ?a?anta. Fateema da timilin takaba kawai zata tashi, itama bata raba Wayan biyu bayan kwanaki tabi bayan Aban tunda ji suke kamar Waya zai iya mutuwa idan babu Waya. Kinga tata dukiyar itama mallakin ?ayanta zasu zama daWi kan daWi kenan. Sai kawai ta saki wani makirin murmushi tare da Waukar wayarta. A take ta masa transfer na 50m.
? ? ?? Shi kansa Sillen Wagowa yay yana kallonta da mamaki. Ta Wage masa gira tana murmushin.  Na baka wannan saboda bana son sake ganin fuskarka a gidana ko inda nake. Idan kuma ka sake zuwa duk abinda nai maka kaine kaja. Shashasha kawai, oya get out of here .
? ? ? ?? Kallonta sosai Sille keyi, sai kuma ya saki wani makirin murmushi, batare da yace komai ba ya mi?e tsam ya gyara hularsa, sauran lemon ya Wauka ya shanye ya wurga kwalin gabanta sannan ya fice. Mamy ta raka bayansa da harara tana jan tsaki. A ranta faWi take (Zanyi maganinka. Bari dai a gama binciko min inda uban naka yake. Duk ma gidan ubanda ya samoka yace maka nina haifeka sai ma baku mamaki kai da shi.
? ? ? Daga haka tai hanyar bedroom. Tana shiga ta samu Wayar wayarta na ring. ?arasawa tai ta Wauka da sauri dan tasan wanene zai iya kiran nata. Ilai kuwa shine. Tasa a kunne tana kallon ?ofarta, sai kuma ta nufi closet ta shige bedroom sannan ta ce,  Ina jinka Amo. Yaya akayi? .
? ?? Daga can wanda ta kira Amo ya furta,  Hajjaju kayanki sun iso gasu a hannu na. Ya kamata zuwa anjima ki shigo ki amsa. Idan kuma zaki aiko ne tom ina dai jira .
? ? ? ??  Woow thanks you Amo. Fitowata bazai yiwu ba weekend ne kowa yana gida, amma zan aiko Haule anjima kada ka damu. Sai dai a basu tsaro iya tsaro Please .
? ??  Baki da matsala hajjaju, sai tazo .
? Mamy ta jinjina kai tana yanke kiran gaba Waya fuskarta ta gama washewa da farin ciki. Ji take ma kamar ta aiwatar da aikin nata ne ma. A fili ta furta,  Aliyu Darma kenan, baka san wacece Kamila ba. Saboda da kaza ai baya hana a yanka ta. Dolene ka biya bashin soyayyar shekara talatin da wani abu, ka kuma biya bashin wula?anci da fifita wata a kaina duk da kasan na fita sonka .
? ?? Sai kuma ta ?yal?yale da dariya........
'?

? ?? Hummm mi kuke tunanin Mamy ta saka an kawo mata ne?=?F?
? ? ?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.......AA kam kai tsaye gidan Daddy ta nufa, inda suka Soye Yazeed. Dan tun a washe garin da aka kamashi shi da Nazeefa aka taho da shi Abuja. Ita kuma tana can a kadunar wani gida, an ajiye tsohuwar dake kula da ita.
? ? ?? Ba yau AA ya fara zuwa gidan ba, ba shi kaWai ba hatta Abah da su Babban Yaya suna zuwa. Dan sosai aka dage akan Yazeed kuma alhamdullahi ana samun abinda ake so yanda ya kamata. Dan ya dawo hayyacinsa yanda ya kamata sai dai abinda ba'a rasa ba dan harkar sihiri wuya gareta. Daddy dake kallon AA da murmushi ya ce,  Son ka ?araso? .
? ? ? Shima AA yana murmushin ya ce,  Eh Daddy, ina kwana .
? ? ?  Lafiya Lau Alhamdullah. Ya ?o?arin ku? ALLAH ya saka da alkairi ya bada ladan zuminci. Ai naga mutuminka jiki ya ?ara sauki sosai gashi har muna hira kuma naga ana kula da ibada .
? ? ?? Murmushi AA yayi kawai, sai ya Wan kalla Yazeed. Hannu Yazeed ya bashi suka gaisa. Ya tambayesa ya ciwon kan? . Dan tunda aka dage da addu'oin sai ciwon kai ya gallabi Yazeed Win.
? ?? Ya ce,  Alhamdullah ya iyalin .
A ta?aice AA yace,  Alhmdllh . Dai-dai nan akai kiran wayarsa. Ya cirota a aljihu yana dubawa. Sai kuma ya kalla Daddy cike da girmamawa ya ce,  Inaga ya ?araso .
? ? ? ?  Okay to bari nace maigadi ya shigo da shi . Daddy ya faWa yana Waukar waya yay kira. Babu jimawa kuwa sai ga ba?o da maigadi sun shigo...
? ? ?? Wajen zama Daddy ya nuna masa, bayan an gaisa ya dubi AA cike da girmamawa ya ce,  Oga aimin afuwa huldup ne ya Wan ri?eni a maraba, nayi zaton bazan kai haka ba a kaffi Win nan wlhy .
? ? ? ??  Karka damu, yanzu ya ake ciki? .
? ?? Laptop Winsa ya zaro daga jakka yana faWin,  Alhamdullah munyi nasarar samo yaron a jiya kamar yanda na sanar maka. Sai dai da ?yar ma muka samu ya iya tuna sakashi akai yayi register Win shima kusan shekara biyar data wuce. Sau?in da muka samu kuma anan cikin kasuwar su abin ya faru, wanda kuma yay masa register Win har yanzu yana a kasuwar. Yaso ?in bamu haWin kai shima sai da Faisal ya nuna masa I'd card Win aikinsa sannan ya tsorata. Sai mukai amfani da bayanan shi register Win yaron aka duba duk wanda ya sai layi a wannan ranar. Alhamdullahi mun samu kafin mutumin ya saka yaron wannan aikin shima yayi register a wajen kamar dai yanda yaron ya faWa mana da farko. Yanzu dai ga hotonsa da sunan da yay register Win .
? ? ? Yau maganar yana mi?ama AA laptop Win cikin girmamawa. Amsa yay yana dubawa, cikin mamaki ya Wago ya kalla Daddy, ganin shi yake kallo shima sai ya mi?a masa laptop Win. Amsa Daddy yay yana kallo shima cike da mamaki ya ce,  Mabera! .
? ? ? ?  Daddy da gaske shine Win kenan? .
? ??  Tabbas shine Ajwaad, duk da hoton yayi kusa kuma bai fita sosai ba wannan Mabera ne. Ga sunan ma, Junaid Abba Mabera. Kawai ya fara saka sunan uba ne a farko kafin nashi .
? ? ? ? ? ? Kamar an bugama Yazeed guduma a kai ya dafe kan nasa saboda jin sunan Baban Nazeefa da

94 / 138

Chapters