Advertisements
Chapter 82 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   82 / 138

243K to 246K   out of 412.8K words

?aulanin jin kunya ta tsinta kanta a ciki, dan haka ta rumtse idanunta gam har aka kammala. Yaya Fawzan kam ai wani cenema ta musamman ya samu ya baje ganinsa iya gani daga ?afa har kai. Kafin dai ya daure ya ha?ura su fito jikinsa duk ya gama saki. Kaida ka ganshi kasan yana cikin wani yanayi. Yanayin daya gagara barinsa ko shirin barci suyi da bathrobe a jikinsu haka ya direta a saman gadon. Da ?yar yanzu kam Najma ta Wan Waga ido ta kallesa. Muryarta na fita da Wan rawa-rawa ta ce,  Yaya wannan rigunan sai mu samu mura .
 Karki damu ina da maganin mura mai ?arfin gaske Love . Ya faWa cikin kunneta yana zama kusa da ita. Zata sake magana ya ce,  Shiii!!! Love babu ?yau yawan magana a cikin dare fa .
Rasama mi Najma zatai tayi, duk ta ?arasa daburcewa. Musamman daya kai hannu ya kashe wutar Wakin gaba Waya Wakin ya gauraye da duhu. Da ?arfi ta runtse idanunta hawayen dake cike da su suka zubo. Dai-dai nan Yaya Fawzan ya kwantota jikinsa sai hawayen suka Wigar masa. Idanunsa ya lumshe ya buWe tare da kai hannunsa akan fuskarta. Jin tabbacin hawayen ne take ya sashi sakin murmushi. Murya a can cikin ma?oshi ya furta,  Love idan ke kina kuka tun yanzu idan na fara nawa ni kuma wazai lallasheni? .
 Kayi ha?uri .
Ta faWa tana sake lafewa a jikinsa. Sai ya murmusa, tare da juyawa da su suna fuskantar juna. KaWan ya sumbaci lips Winta, cike da raWa ya ce,  Love ki zame mun jaruma dan ALLAH, na miki al?awarin zama sarkin ya?inki kuma ganuwa mai baki kariya daga abokan hari. Na maidaki shalelena abar tattala tamkar ?wai a cokali. Babu abinda nafi buri a yanzu fiye da ganinki da ciki. Ki daure kinji, komai mai sau?i ne in dai aka Waukeshi da sau?in. Baki so muje aljanna tare? .
A hankali ta ce,  Ina so .
 Yauwa Love ?ar albarka. Bari kiga na kaimu hanyar zuwa aljanna in sha ALLAHU. I love you so much .
Bai bari ta sake magana ba ya shiga sumbatar idanunta, hancinta har ya sakko kan lips Winta. A wani salon girma da nutsuwa ya cigaba da binta cikin soyayya da sallamawa. Ta shagala matu?a da riritawarsa harta mi?a wuya batare data farga ba. Shi ko ya cigaba da rikice mata dan abu ne daya jima bai samu kamar haka cikin sau?i da sallamawa ba. A hakan ma wai a tsorace take. Inaga nan gaba yarinyar nan zautar da shi zatai. To tun yanzu ma fa shi tun kan ai nisa ya fara zaucewar. A gaSar daya shirya mallaka sai komai ya ?arasa ?wace masa. Ita tana kuka da neman agajin shi, shima bakinsa na buWewa har bai san muryarsa ta Wagu ba. Yana manta da wata Nibras kam a yau gaskiya. Dan da gaske ?ofar aljannar ya kwasu suka tafi ita da shi....
Kar kuga laifinshi, dan Alhaji Sheikh malam Fawzan ya shiga wani ajin karatu ne mai girman gaske. Daya gigita tanadinsa ya warware mamakinsa. Shi kam bazaice komai akan Nibras ba, dan itama ALLAH ya bata baiwa, shiyyasa ma ya iya juriyar ha?urin zama da ita da amsar hakkinsa a gare ta koda tsiya-tsiya. Amma Najma ma sai dai yayta godema UBANGIJI dare da rana. Dan ?ar ?aramar yarinyar nan ta gama wanke masa hadda yau iya wanki. Yaji al'amarinsa yay matu?ar babbanta dana baya banbanci irin na gabas da yamma. Kodan wancan da ?arfin ?wanji yake samu ne? Wannan kuma an sallama masa sai ma ro?onsa ake da magiyar ya tausaya. Tsabar yanda ya ?wace da yawa bai farga ta sume masa ba ma sai daga baya. A bayan ma a gaSar da duniyar tai masa diff na Wan lokaci shima kafin ya farko dai-dai..
Ai tuni ya nemo ruwa ya zuba mata, tana kawo numfashi ta sake fashe masa da kuka. Rungumeta yay shima hawayen na bi masa fuska, ya kasa magana, sai matseta da yay sosai a jikinsa yana shafa bayanta alamar lallashi....
(Mu fahimci wani abu mana a wannan gaSar. Fawzan ya yarda itama Nibras ALLAH yay mata baiwa, sai dai rashin bashi haWin kai cikin sau?i yasa hakan na zuwa masa a raunane. Ga yanzu ya samu Najma da baiwar itama, a dalilin sallamawarta sai yake jinta ?ololuwa sama da Nibras Win ma. A yanzu fa a wata gaSa ce ta Najma farkon shiga ce, inaga nan gaba ta mi?a wuya ta sallama cikin sau?i da salama mi kuke tunani, balle ta haWa masa da hidimar gidansa da sauran hakkoki dan mu gane ba kwanciyar aure bace kaWai aure fa. Dole zata ?arasa fita masa a rai ragin da yake mata sanda take ita kaWai ya daina. Sai kuma ta koma gefe tana zaginsa da kiransa namiji ba Wan goyo bane, ya ?ara aure ya wula?anta ni. Alhalin kafin auren nasa itace tai sakaci da damammakinta har a yanzu ya samu mai masa ita kuma ta rasashi. Kuma mu fahimci irin abun nan, in har mace ta wula?anta namiji son ranta sanda take ita kaWai, da zarar ya ?ara aure da wahala bata rasashi gaba Waya ba koda tana a tare da shi. Duk da tabbas akwai masu butulci da zakiga macen na kokari a kansu amma basa gani kuma. To yake ?ar uwa dake nake anan. Koda kina zaune lafiya da mijinki, kina iyakar ?o?arin ki idan yazo miki da batun ?ara aure, maimakon ki ruWa kanki kuyi fitina ke da shi, ko ki biyema ?an uwa da ?awaye ki fara le?e-le?en gidan malamai, ko ki Waura gaba da dangin miji kice sune suka sakashi, kai in ma sune suka saka shi yay miki kishiyar ajiye batinsu gefe kizo nan mu tattauna. Yazo da batun zai ?ara aure, ko kin fahimci yana neman aure, shawarar dazan baki nutsu ki tsaida hankalinki da zuciyarki waje Waya dan ALLAH. ?arfafa kanki matu?ar ?arfafawa ki zama jarumar kanki ki shiya dai yinta ba shiga wutar jahannama bace, idan kinada zafin kishi ne sosai yawaita ambaton ALLAH__La'ilaha illa antassubahanaka inni kuntu minazzalumin__ko__Hasbunallahu wa ni'imal wakil. Zaki samu sassauci............
'?

Fatan alkairi tare da Barka da salla a gareku. ALLAH ya maimaita mana ya amshi ibadunmu ya dawo mana da mahajjatanmu gida lfy. Kwana biyu kun jini shiru, an binciki file Wina ne =??.


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

_____?ar uwa karki yarda koda a fuskarki a wannan gaSar namiji yama fahimci kina kishi koda ace kafin ranar yasanki da zafin kishin, rikiWe masa dan mace dama kamar hawainiya aka santa. Ki masa addu'a ki dake. Sai ki koma gefe cikin tunaninki karki nema shawarar kowa. Ko ki zauna da bironki da takarda ki rubuce dukkan abinda kika san kina masa ko kina tafiyarwa a gidan koma rayuwarki gaba Waya. Karki Soyema zuciyarki ko kwalwarki hakan ko mara ?yau ne kikeyi rubuta shi. Sai ki zauna ki basu kwanaki kullum ki Wauki hali Waya kiyi nazari a kansa, sannan ki koma gefe kiyi binciken illar halin da fa'idarsa daga shawarar wasu ko auna abinda ya shafi halin ko bincike a addinance da zamantakewa. Duk binciken da kika samo sai ki zauna ki banbance abinda yake tare da shi mai ?yau ko mara ?yau. Ki fahimci mi zaki rage a halin, ko mi zaki ?ara, idan baida fa'ida ajiyeshi gefe Wakko wanda ya fisa nagarta ki canjeshi da shi. A haka Waya bayan Waya kima halayen naki ki ga ikon ALLAH. Wlhy sis.. koda ya ?ara auren sai ta shigo ta rasa tudun dafawa na samun lagonki ko shi mijin, dan duk inda ta kama ke kin riga kin wuce, kin kuma yi masa idan tayi sai dai ya kalla yaji a ransa wance tayi min wannan ai sai dai na ?ara dan jin daWi. Idan kuma ke amarya ce da aka kawo, in ma ta biyu, in ma ta uku, in ma ta huWu ajiye rawar kai gefe da shawarar ?awayen banza, ta dangi yan a tayaki kishi a farkon zama kwantar da kanki ki nutsu ki ma fara fahimtar halayyar mijin a karan kansa, karki sake, nace kar ki kuskura ki yarda kwanciyar aure ko saka ?ananun kaya, ko dafa hanjin ligidi da alewar madara ne aure fa, yarinya wasan Wan gaske ne aure fagen fama ne. Ya?i ake na ka kashe ko a kasheka bada wu?a ko mashi ba, a zuba capacity na ?yawawan halayen tsira a duniya da lahira dan ibada ce ba hayya-hayya ta duniya ba. Ba halayen da namiji ya nuna miki a waje matarsa bata iya ba ko bata dasu dan su yazo gareki zakije kiyi ba. A'a amarsu haWa harda wanda kikaga tanama mijin nata kema yi masa, idan da halin canja su zuwa sabon salo ta Sangarenki, to ko hayya-hayya akeyi idan yace uwargidana ALLAH yay miki albarka zai juyi yace tare dake amaryata. Duk sanda kuma Ado gwanja yace SAMA MATA dake za'a mi?e wlhy, sannan muje lahira duk mu shige aljanna aure ai rahama ne. Raba kanki da ?an faWin namiji baWan goyo bane, yo ko mage ne shi akan rashin daWin goyo goyeshi koda tsiya-tsiya ki tamke da turmin zane kedai aljanna kike nema. Idan ta kama shi Wan balaja'u ne burinsa ya ?untata miki ya azabtar dake idan kika sauke nashi ha??okin kika barsa da nashi nauyin sai aje ke kina a layin su Nana Asiya shi yana a nasu fir'auna a lahira. Amma duk runtsi kada ki yarda ki zama a jerin matan su Annabi LuWu. Mazansu na aljanna su suna a ?asan wuta. Yo hauka akeyi, sai kace ba ALLAH ya halicceni danna bauta masa ba dazan lalace wajen kai kaina wuta saboda halin sakaran namiji. Kama kanki yar uwa, idan ALLAH yay miki jarabawa da Wan bala'i baya barci karki yarda ki halaka kanki da damuwa da tunani sabida halayensa, barshi yaji can da su kabarinki daban nashi daban nemi aljannarki ke dai sai ki bishi da addu'ar shiriya, idan ya gyaru ruwansa, idan ya cigaba da tarama kansa ya rage nashi. Wanda ya halicceki ya haliccesa ne ke hisabi bake ba. Amma mu kiyayi kammu da jefa kammu a bala'i saboda halin maza. Mune bin bokaye mune bin malaman tsubbu, mune cutar da kishiya mune aibantata, mune gallaza mata. Yo hauka ake na tarama kaina hakki saboda wata banza kishiya. Tir?ashi, kai wlhy nafi son aljanna fiye da komai, shiyyasa ba kowace rawa ce idan aka taka take zame min abin kallo ba. Zama haka ?ar uwa sai ki zauna lafiya. Amma kunga masu miji na ?yautata muku iya ?o?arinsa Win nan kuna zuwa kuna biyema ?an media ana zagin maza da ku ku fita idona wlhy, ku farka idan zaku farka idan ba hakaba kina comments da sunan zagin maza bayan ke ALLAH ya kama naki ya dam?a miki a hannu kina ganin comments ne kawai wlhy Mala'iku na amsawa da Amin. Kafin ki farga ya zame miki tantiri jinin gidan fir'auna irin su Baban Nazeerah ki kama nan ki saki can ki rasa gane yaya akayi bayan kece kika kirama kanki ruwa. Yanzu idan mata irin Saheeba ko Nibras na zagin maza muka tayasu bama tunanin ALLAH zai sakama mazan? Idan mata irin Maanal na yabon maza bama tunanin idan mun gwalesu munce ?arya suke ko kuma basu san halin maza bane tunda yanzu sukai auren mun shiga hakkin mazan su kuma mun sare musu gwiwa daga gina ?ya?y?yawar rayuwar data dace. Ko irin su Ammie idan sun zo sunce mana irin su Babu azzalumaine idan mukaga laifinsu ko rashin ha?urinsu bamu shiga hakkinsu ba. Idan irin su Abah sukace irin su Mamy, Sabuwa, Nazeerah, Hajiya Basariyya, Maman Yaseerah bala'i ne a rayuwarsu muka ga laifinsu bamu shiga hakkinsu ba. Ire-iren wannan misalan mu dinga aunasu mu fahimci ita rayuwa bangarori ne da ita, kowane irin Sangare da nasu ?alubale. Sai ki auna irin wanda kike ciki ki nemi Wauki wajen UBANGIJI domin samun waraka daga garesa. Idan kika zama irin su Nibras, marasa al?iblar rayuwa kina ji kina gani wata zatazo tai miki kwaf Waya ta barki wanwar a ?asa wlhy sai dai ki ?are da kuka. Ki nutsu ki fahimci rayuwa a yanda ?addararki take sai ki kamo can da can ki haWa ki ?ulle ki samu zaman lafiya irin na Oum da Ammie, duniya taita tafiya miki cikin aminci kamar yanda ruwa ke zubowa bisa ?asa tsirrai su fita abin sha'awa da ?aunar kowa. Ki zama mai gayama kanki gaskiya ba ki dinga zaman jiran mai gaya miki ba irin Saheeba. Idan aka nuna miki ?auna sallama ki barwa ALLAH komai irin Maanal, wlhy ko amanarki mijin yaci sai kin samu riba a gaba kamar ta Ammie. Kai bara ku tsaya anan naga mun saki labari da yawa ALLAH dai ya samu a aljannarsa. Sanda ?an wuta ke wayyo-wayyo mu muna can muna shan madara da kaji, duk bayan awanni mu ziyarci gidan MANZON ALLAH. ALLAH yasa lokacin da UBANGIJI zai yi magana da ?an aljanna muna kusa=?-?=?-?=?O?).

Barka da juma'a masoya>?p?>??
________&

KADUNA

Koda su Sabuwa suka iso gidan babu wanda ya kawo komai a ransa. Dan Daddy da Ammie ma daga gaisuwa basu sake bi takansu ba. Sai dai yanda Yaya Yazeed yaje yana gaishesu jikinsa har rawa yake ya zafesu a zuciya. Musamman ?a?an Hajiya Yaya dako kallon Sabuwar basu yi ba balle uban Nazeerah. Shi ko tsohon najadun sai bin yaran yake da kallo yana lasar baki. A ransa faWi yake (Kaga yara kuwai-luwai sunci abinci sun ?oshi ba mazan aure) a fili kam sai takalar Daddy yake da magana shi kuma ya?i kulashi. Daga ?arshe ma ya tashi ya shige sashen Ammie dan nashi ?an sanda sunce a barshi a haka har a kammala bincike. Itama Ammie ganin haka sai kawai ta tashi tabi bayansa. Hajiya Basariyya taji haushi, amma batace komai ba dan yanzu bata kishi take ba ta ?ar dukiyarta data yara takeyi. Ganin haka sai Sabuwa da mijinta suma suka tafi sashen ?arsu, batare da neman ina Hajiya Yaya take ba. Ziiiii Yazeed ya bisu shima. Suna shiga cikin falon Nazeerah ta masa tsawa, wai ya fita ya basu waje. Jikinsa har rawa yake ya shiga bata ha?uri ya fito, ?asan zuciyarsa kuma na masa nauyi dan addu'ar da ake masa na tasiri a jikinsa matu?a. Iyakace dai ALLAH bai kawo ba kawai.
Wani ikon ALLAH korowar datai masan yana zaune anan compound Amrah tazo ta wuce sashen Ammie domin sanar musu Hajiya Yaya ta farka. Sai gasu sun fito sun nufi sashen harda su Hameed. Sai kawai shima ya mi?e ya bisu kamar yanda zuciyarsa ke raya masa. Mamaki ya kama kowa da ganin ya shigo Win, amma basuyi magana ba duk hankalinsu akan Hajiya Yaya da Basira ke bama ruwa tana sha. Ammie da Daddy na kusa da ita zaune. Murya a sanyaye ta kalli Ammie ta ce,  Ammien yara taimaka min naje bayi .
Babu musu Ammie tace to, haka ta taimaka mata ta mi?e ta rakata har bathroom. Sai ma ta haWa mata ruwan wanka ta ce ta daure tayi zatafi jin ?arfin jikinta. Godiya Hajiya Yaya tama Ammien hawaye na ciko mata ido. Yanzu idan Ammie na mata abun alkairi sai taita kallonta tana jinjina ?ya?y?yawar zuciyarta. Wanda kafin yau gani take iya asirine kawai da munafunci da kissa. Koda Ammie ta fito saita ce duk yaran suje waje, itama tai nufin fitowa Daddy ya mi?e zai biyota ta juya ta ri?esa. ?asa-?asa tace,  Daddyn Hameed ina kuma zakaje? Kai ya kamata ma ka shiga ka taimaka mata bata da wani ?arfi a jikinta wlhy ?arfin hali ne kawai.
Zai yi magana ta Sata fuska dan ta sanshi da gardamar tsiya idan bashi ne yay niyyar abu ba da kanshi. Rigimar Asiya daban take a gareshi, darunta na musamman ne babu hayaniya babu hauragiya. Amma idan ta sakaka a gaba dole kayi yanda take so ko kai baka so. Dole yay shiru ta fice ta ja musu ?ofar..........
'?

*_ALLAH ka gafarta??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ma iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_BOOK 2_*

______________

.........Ganin Yazeed daya fito ya raSe gefe abin tausayi kamar wani boyi-boyin gidan sai ?walla suka cika mata ido. Batare komai ba ta wuce zuwa sashenta, babu jimawa sai gata da goran ruwan addu'a da dama take ta neman hanyar fara bashi yana sha amma bata samu ba saboda koyaushe yana nane da matarsa. Ba kuma cin abincin kowa yake ba yanzu a gidan balle su samu su bashi ko yimasa girki da shi. Cike da kulawa da murmushi Ammie tai kiran sunansa. Ya Wago yana kallonta, kujerun dining ta nuna masa tana faWin,  Bismillah zomu zauna anan ko kafin ta fito .
A mamakin su bai mata musu ba, koda suka zauna sai ta buWe ruwan ta mi?a masa. Nan ma amsa yay ya kai baki, zai sha kawai tace,  Kayi bismillah mana . Sai yay shiru kamar wanda ya manta ma da bismillahr, hakan ya bata tabbacin an kaWe masa hankali daga ibada ?warai da gaske. Dama tana lure baya zuwa massallaci sam yanzu. Sai su wuni su kwana ma uku suna sashensu shi da matarsa basu fito ba. Bismillahr ta maimaita masa, sai ko ya

82 / 138

Chapters