Advertisements
Chapter 72 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   72 / 138

213K to 216K   out of 412.8K words

ya ce,  To nima dai ALLAH ya kaimu randa Anum zata girma ta fara min irin wannan tattalin da ?a?a kema iyaye.
Abah na dariya yace,  To amin, amma duk jealous Winka ni aka fara yimawa Fawzan .
Dariya sosai Fawzan yake yi, Manaal ma na murmushi, suna cikin haka sai ga Babban Yaya da RK sun shigo, gaishesu Maanal tayi suma. Sun zauna ana Wan taSa hira ta mi?e domin zuwa gaishe da dasu Oum. Albarka Abah ya saka mata sosai su Babban Yaya na tayashi da Amin. Tana fita suka dasa hirar ?yawawan halinta. Tare da taya Autansu dacewa da samun mace ta gari. Suma sunama kansu fatan ALLAH yasa amarensu su kasance kamar Maanal Win.

Manaal kam sashen Oum ta wuce kai tsaye. Sai da ta fara shiga ta gaida su Umma dake bedrooms Win ?asa sunata faman tsokanarta irin na kakanni wanda ke matsayin iyaye na kareta. Suma dai kowa ya kalla Maanal Win sai ya ambaci Masha ALLAH. Dan ba ?aramin ?yau tayi ba a sati biyar kacal. Masu idon gane ciki da wuri kam irin su Mah-mah tuni sun fahimci Maanal Win ta harbu kam. Sai dai ai fatan kuma ALLAH ya inganta.
Rashin ganin Oum a ?asa yasa ta haura sama. Sai da ta fara le?a Wakunan da su Aunty Rufaidah suke taga duk barci suke ta rufo musu ?ofar a hankali dan kar ta tashesu, tana shiga Wakin Oum taci karo da Ammie. Yanda Maanal tai zuru tana kallon Ammie ya bama Oum dariya, dan su biyu ne kawai a Wakin. Oum ta taSata da faWin,  Baby yaya dai? .
Manaal ta ce,  Oum mamakin duniya ne ya isheni, yanzu ni Ammie zatazo gidan nan ta kwana ta tashi bata nuna ta san da zamana ba, dan ALLAH ya za'a kira wanan abun, sallamawa ko mantawa? .
Ba ?aramar dariya ta bama Ammie da Oum ba, amma sai Ammie ta fiske. Oum dake gimtse dariya ganin Maanal ta fara hawaye tace,  Gaskiya ?anwata baki kyauta ba, ki kwana ki hantse yarinyata bata san kina gidan nan ba, to faWa mana, kin sallama mu ne ko kin manta da mu? .
Ammie dake murmushi ta ce,  Aunty ai ni nama manta anan gidan take zaune. Kuma ni ai ba wajenta nazo ba.
Kuka Maanal ta fashe da shi. Zata juya ta fita Oum ta ri?ota tana faWin,  ?yaleta kinji Baby, so take dama ta kunnaki. Indai zata manta da Wiyata nima kuwa zata manta da ni kenan .
Dariya Ammie tayi kawai, dan kallo Waya tama Manaal Win ta fahimci halin da take ciki. ShagwaSa, saurin kuka shine salon da take fara fahimtar ta samu ciki. Dan duk rashin mutuncin Babu a farkon samun cikinta kasa gane kanta yake. Birkice masa take sosai, abu kaWan ta hau taita masa masifa, duk kuma abinda zasuyi faWa tasan hanyar takaloshi, haka ma cikin su Waleed tayi, dan Daddy lokacin data samu cikin Hameed abinda ta dinga masa sai da yace ko aljanu gareta. Sai daga baya data samu cikin Waleed sai ya fahimta cikine ke sata wannan riginar...
Rungumeta da Maanal tayi ya katse mata tunaninta. Ta kalleta tana murmushi, sai kuma ta shafa bayanta cike da lallashi ta ce,  Kefa shagwaSar ki tayi yawa Auta, yanzu miye abin kuka to anan? .
 Ammie bakin daina soma ba . Ta ?ara faWa cikin kuka bil ha??i. Abin sai ma ya ?ara bama Ammie dariya ?warai da gaske. Amma ta danne dan tasan irin wannan yanayin sarai. Cikin sake kwantar da murya da lallashi ta ce,  Ni na isa na daina son Auta ta, Babyn Oum Winta. Yi ha?uri sanda muka iso ance kina barci shiyyasa nace abarki sai kin tashi. Harfa tsaraba nayo miki .
Tashi Maanal tai tana dariya ga hawaye kuma. Ta zauna da ?yau tana faWin,  Shike nan na ha?ura . Sai kuma ta sake rungume Ammie ta ce,  I really miss you Ammie.
Cikin kunne Ammie ta raWa mata,  I miss you too Autar Ammie .
Maanal ta ?ara ?an?ame Ammie tana dariyar farin ciki. Kafin ta sake tashi da ?yau ta zauna ta gaisheta da tambayarta su Waleed da Aunty Sakeena da su Nene?.
 Kowa yana nan lafiya. Su Hameed anjima zasu zo da Daddynku wajen Waurin auren Yayanku. Sakeena ana biki dangin babansu shiyyasa basu zo ba har su Nene.
 ALLAH ya sanya alkairi. Didi Amaal bataje Zaria ba? .
 Bataje ba surukarta jiya aka kai asibiti, amma da sau?i itama yau zasu taho da mijin, nasan ma yanzu sun taso .
Addu'a Maanal taima mara lafiyar, sai kuma suka fara hirar yaushe gamo. A haka Oum data fita tun Wazun saboda masu kawo abinci da suka kirata sun iso ta dawo Wauke da abincin data shiryoma Ammie. Sannu Ammie tai mata. Oum ta zauna tana faWin,........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Tawagar maza ?an kano sun iso, su Baba Sardauna kenan, yanzu kam gida ya ?ara Waukar harama yanda ya kamata. Ga gidan Hajiya Shuwa ma cike yake da danginta da ?an Katsina suma. Ga gayyar abokan su Baban yaya da Ameer da suma suka fara cika anguwa dam a massallacin street Win nasu za'a Waura auren. Su Maanal ba zama sai kai-kawo ake. Sune ?awayen amare, sune ?annen anguna, sune kuma facaloli. Hankalinta ya rabu tako ina. Dan ma su Didinta na tare da ita. Itama Amal ta iso. Sanda angwaye ke shigowa dan shiryawa da ?yar AA ya samota ta taimaka masa da nashi shirin. Itama dai wanka ta sake ta canja kaya. Sanda suke fitowa ana can sashen Fawzan ana kashe hotuna shi da amarya Najma suma sai suka nufi can dan RK nata kiran AA a waya abokan sha?iyanci sun ?aru su Uncle LamiWo, duk da kawunnai ne kasancewar su sa'oin su RK su AA Win yasa duk suke tambaWarsu a tare kamar abokai.
? ?? Masha ALLAH amarya Najma ansha ?yau. An mata kwalliya tana cikin lass da yay mata ?yau kamar ka saceta ka gudu. Babu kunya Fawzan sai rungume abarsa yake ana hotuna ga dangin Nibras da ita kanta Nibras Win dake upstairs duk suna jiyosu. Wasu ma suna le?owa suna kallon abinda ke faruwa, sai kuma su koma suna gayama Nibras Win. Zakusha mamaki idan nace muku yau zuciyar Nibras a ?untace take. Kai tunma jiya da amarya Najma ta iso tafa tabbatar abin na gaske ne sai taita kuka. Da farko Ya Fawzan shareta yay kamar bai ganta ba, sai kuma can cikin dare ya zauna yana lallashinta da mata nasiha, dan shi wlhy a kwana biyun nan ma tausayi take bashi. Gaba Waya ta koma wata iriya da ita. Ta kasa tsaida zuciyarta waje guda. Batun aurensa na a ranta, abinda ta sakama kanta na shaWanci game da Wan uwansa ma na nan a ranta. Duk ta fige ta fita hayyacinta, aiki ma ta daina zuwa kwata-kwata... Yau da safe ma saida ya ?ara zama ya mata nasiha kwatantacin wadda yayma Saheeba. Sai kuma maganar tasa ta tayar mata da hankali, dan bawai bata son rabuwa da shi bane ba a yanzu, bata son ta rabu dashi bata samu kan AA ba. Dan ta tabbatar indai tabar gidan bata ko bayyanama AA abinda ke ranta game da shi ba akwai matsala, shike nan tayi ziro ne. Dan haka ta ha?ura ta danne komai bisa shawarar ?awarta da taje ta buWema cikinta a kwanakin nan. Tako tayata suka tsara abubuwa da dama yanzun kam lokacin aiwatarwa kawai suke jira....

&&
? ? ? ?? Ana idar da sallar azhar aka Waura auren babban Yaya da Ameerah, Ameer da Maimoon. Wani kalar lumshe idanu Babban Yaya yayi, sai kuma ya saki sassanyan murmushi yana mai tafa sa?o ya turama Ameerah. AA dake kusa da shi yana kallonsa sai shima ya saki murmushin. A zuciyarsa ya ayyana (Uhm su Babban Yaya ana murna an sake samun sabon garden). ?agowar da zai yi ya ga iyayen sa ido Yaya Fawzan da RK na gulmar Babban Yaya suma suna dariya ?asa-?asa. Suna haWa ido da AA sukai masa signal da ido. Murmushi yay da girgiza kansa kawai. A ransa yana nema musu shiriya...

? ?? &A gidan Hajiya Shuwa amarya Ameerah tasha ?yau kamar Najma har ta gaji. ?amshi ba'a magana. Ba wata kwalliya akai mata mai yawa ba, amma masha ALLAH, tana tsakiyar ?awayenta da yammatan family Win su. Sa?on Babban Yaya ne ya fara fargar da ita an Waura. _(Alhamdullahi Fadeel Darma ya zama mijin Ameerah. I love you My Soha)_.
? ? ? Sassanyan murmushi Ameerah ta saki idannunta na cika da ?walla. ?asa ha?uri tai itama ta masa reply da _(Alhamdullahi ya UBANGIJINA daka bani gwarzon maza a gaSar da banyi zato ba. I love you too mijina)_
? ? ? Suna fitowa a massallaci sa?on ke shigo masa, ya ciro wayar yana dubawa, sai ga murmushi na suSuce masa har ha?ora na bayyana. AA da yaga komai yanzun kam dan Babban Yayan na ri?e da hannunsa ne yay gyaran murya yana danne dariya. Kallonsa Babban Yaya yayi, sai AA Win ya saki siririyar dariya da faWin,  Babban Yaya banfa ga komai ba .
? ?? Rankwashi Babban Yaya yakai masa. Yay saurin Soye kansa a jikinsa yana dariya. Sai shima Babban Yayan yay murmushi kawai yaja hannunsa suka bar wajen. Fuskar AA cike da farin ciki kamar shi aka Waurama auren ya ce,  ALLAH Yaya dariya na maka ?yau. Kaga fuskarka yau kamar na zauna naita kallo .
? ? ? Babban Yaya dake murmushi ?asa-?asa ya ce,  Auta bazaka gane bane soyayya akwai daWi .
? ? ? ?? ?asa-?asa shima AA dake murmushi ya ce,  Sosai Yaya, ai soyayya duniya ce. ALLAH dai ya bamu zaman lafiya da su. Ya dawwamar mana da farin ciki na har abada .
? ?  Amin Auta, ALLAH yay maka albarka . ? ?
? ?? Duk yanda su Fawzan sukaso Babban yaya yazo aje ai hotuna gidan Hajiya Shuwa ?i yayi, dan harga ALLAH kunya yake ji. Dole suka ?yalesa aka wuce inda suka shirya liyafar cin abinci ta iya maza. Anan kuma gidan mata suka fara walimar su suma. Mamy dai bata so fitowa walimar nan ba, amma Umma ta aika aka kirata dole ta fito. Amare sunyi ?yau cikin abaya iri Waya, dan itama Ameerah an shigo da ita. Malama da zata fara lecture da tai a bikin su Maanal sai da tai doguwar addu'a ga ma'auratan sannan ta fara lecture mai zafi akan kishi dan ance mata duka amaren nada abokan zama. Aiko wajen yay tsitt. Maanal na lafe a jikin Oum da farko charting take da AA, jin fa lecture Win babu wasa sai ta nutsu, daga baya kuma barcin nata ya fara Wibarta. Dan haka ta lafe jikin Oum tai shiru. Ammie na gefensu zaune itama, sai su Didi a kusa da ita. Cikin gulma Amaal tace,  Anya Ammie autarki ba cikine da ita ba? Kalla har barci ya Wauketa jikin Oum .
? ? ?? ?an ran?washin Amaal Ammie tayi, ta dafe wajen tana tura baki. Shahidah ta sanya dariyar mugunta, ?asa-?asa tace,  Maganin mai gulma kenan .
? ? ? Harararta Amal tayi. Shahidah ta taSe baki. Sai kuma ta Wan du?o saitin kunnen Amaal Win tana faWin,  Nifa tunda muka iso kallo Waya na mata nace lallai su Ajwaad sharpshooter .
? ? ? ? ?? Amal tace,  Na gaske kuwa. Dama irin miskilan nan ?an babu sau?i ne. Dam?a Waya sukema mace suyi bugun daga kai sai mai tsaron gida .
? ? Baki suka gimtse suna dariya. Sai ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da Ammie ta musu magana suka nutsu suna sauraren lecture Win yanda ya kamata. Lokacin da ake tashi dan yin sallar la'asar da ?yar Oum ta tada Maanal, tana idar da salla ta haye gado ta kwanta. Amaal zata tada ita Oum tace ta barta gara tai barcin anjima a samu ta tashi. Sun dawo an cigaba da lecture AA ya kira wayar Maanal dake hannun Amaal, Wagawa tai, daga can ya furta,  Zuciyar Ajwaad! .
? ?? Murmushi Amaal tayi, cike da tsokana tace wannan ?anwar Ajwaad ce, zuciyar Ajwaad Win na barci . Idanu AA ya rumtse daga can, dan sarai ya gane Amaal ce duk da muryarta na kama data Maanal Win sosai. Kamar zai yi magana sai kuma ya katse kiran kawai. Dariya Amaal da Shahidah suka sanya.....

?arfe biyar aka tashi daga walimar, aka maida Ameerah gida domin shiryota. Itama Maimoon aka wuce da ita sashen Oum dan shirya ta. Maanal dai ba'a san mi duniya ke ciki ba tanata barci. Gasu AA sun dawo gida ya shiga sashensu sai su Shahidah kawai ya samu da su Rufaidah, su Sumayya, su Mufeeda matan su GiWaWo su Nuwaira, duk dai yaran matan nan ?a?a da iyaye, ?anne da ?a?aye sunata shan shaftarsu cike da nishaWi da yin fashin ba?i akan lectures Win yau. Kaya kawai ya hau sama ya canja dan hayaniyarsu bazata barshi zama ba. Haka ya sakko ya sake ficewa ya barsu ransa duk kewar Maanal. Kwata-kwata ?an awoyi ne bai ganta ba amma duk ya damu. Koda ya nufi sashen Oum ya fahimci bai shiguwa, dole ya ha?ura nan ma Win ya nufi can waje inda su Fawzan suka saka tabarmi a bishiwun kan layi da kujeru...

? ? ? ?? Maimoon da Najma sunsha nasiha a wajen iyaye, dan sashen Abah aka kaisu aka sakasu tsakkiya kowa na nashi duk da kasancewarsu jikoki. An musu addu'oi da gargaWin zama lafiya da abokan zamansu kafin a fito da su. Najma an maidata sashenta Maimoon aka fita da ita gidan Hajiya Shuwa. Tarba ta mutuntawa akai musu, kowa na maraba da zuwan Maimoon Win. Tare da mata addu'ar zama mai ?yawun hali daya banbanta da matar Ameer Win. Daga haka aka mi?ata sashenta. Sai suma suka fara shirin kawo Ameerah. Itama dai tasha tata nasihar da gargaWin iyaye da addu'oi. Itama haka aka kawota tana shan kuka, sashen Oum aka fara kaita suma aka tarbesu da girma da mutuntawa sannan aka kaita sashenta dake cike da dangin su Saheeba na Sangaren su Mamy dana Sangaren Babbansu da suka iso yau suma. Suna sama wai suna jiran a kawo musu amarya sukaji tsitt an shige da ita Wakinta. Zasu fara ?ananun magana Hajiya Turai ta tsawatar. Dole sukai shiru sai ?ar gunguni da gulmar dake ?ara zafafa zuciyar Saheeba. .........
'?



>?-?>?-?>?-?Saheeba ayi hakuri dai



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.......Dan ana cewa an shigo da amarya ta du?e ?asa sai hawaye. Dama yau haka ta yini cikin Sacin ran nan, koma ace tun daren jiya data gama shirya ma Babban Yaya kanta ya zabga mata tsiya ya kulle kansa a Waki, bugawar duniya ya?i ya buWe dole ta ha?ura taje ta kwanta tana matse ?afafu da kwasar kuka sosai, dan shaye-shayen abubuwa tai emargency a tunaninta tunda Yaya Fawzan ya sasantasu zai nemeta balle taga kusan wata guda, yanda ta sanshi da mace. (=??Saheeba kinyi Gwari, Babban Yaya amarya yakema tanadin betar nan>?-? ? ? ? ? ??
? ? ? Duk wannan bidirin da ake na kai-kawon amare Hajiya Maanal bata san anai ba. Dan bata tashi farkawa ba sai kusan goma. Shima yunwa ce ta isheta a cikin barci dan yinin yau duka bazatace ga tsayayyen abinci da taci ba. Madara kawai take Wurama cikinta in ma taji yunwar ta isheta. Ganin ta tashi Ammie tace ta wuce ta tafi sashenta mijinta tun Wazun yake zarya. Cikin rashin damuwa tace,  To Ammie tashi muje, kin san dai kin min al?awari zaki kwana a sashena idan kika zo, jiya ban san kinzo ba kinga yau sai ki je can ki kwana ki cika al?awari .
? ? ? ? Ammie da taSarar Maanal ta girmeta ta ce,  To naji, tashi kije zanzo idan na gama abinda nake yi.
? ? Shiru Maanal tayi kamar dai bata yarda ba, sai kuma ta mi?e tana faWin,  Ammie idan naji shiru zan dawo fa. Ina su Didi? .
? ? ??  WaWan nan sun wuce babu jimawa su da su Rufaidah. Sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu .
? ?  Acan su aunty Rufaidahn zasu kwana suma? .
? ? Ammie tace,  Eh .
Ajiyar zuciya Maanal tayi, tare da Waukar mayafinta da wayarta ta fita. Ammie ta bita da kallo tana murmushi. A ranta kam jinjina wa take wai Maanal da ciki, lallai za'aga iyaye kuwa sarakan wauta. Dan ga uwar har uban autanci ya sakasu zama

72 / 138

Chapters