Advertisements
Chapter 97 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   97 / 138

288K to 291K   out of 412.8K words

=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Koda ahalin Darma suka iso gida matan ne kawai suka shige ciki. Amma su Abah duk nan waje suka tsaya suka gaggaisa da sauran mazan anguwa da Baba Imam dake musu yankan raguna. Sai da aka kammala yankawa masu gyara zasu fara sannan suka shiga ciki.
? ?? Gaba Waya sun sami ahalin gidan a sashen Oum, abinda yaba Abah da AA mamaki harda Mamy. Kuma yau sai faran-faran take da kowa. Dan suna zaune ne ma suna hira da Oum su kuma su Maanal na hotuna. Saheeba ma ta fito tanata wani yamutse-yamutse ita adole wai mara lafiya. Zaman cin abinci akayi, gaba Waya hankalin Saheeba nakan Maanal. Mamy kuwa da kanta yau ta zubama Abah abinci, komai baice ba, bai kuma gwaleta ba dan tasan itama bazaiyi hakan ba kodan yara. Tana kammala zubawa kamar kowa yay bismillah ya fara cin abincinsa. A kusan tare Mamy da Saheeba suka sauke ajiyar zuciya, dan itama dai Maanal ta fara cin nata hankali kwance. Haka sauran ma. Ran Oum fes yau Mamy ta saki ranta family ya cika yanda take fata. Gashi anata hira da raha gwanin sha'awa. Suna gab da kammala cin abinci Bola ya shigo sashen Oum Win bayan ya nema izini, cikin girmamawa ya sanar ma Abah yana da ba?o. Dan shiru Abah yayi na mamaki dan yasan baiyi da kowa zaizo a yanzu ba, mafi yawanci ma a ranar babbar salla sai irin bayan azhar Win nan suke fara yin ba?i. Amma sai bai ce komai ba ya mi?e ya fita.

? ? ?? Tunda Abah ya fito idanunsa akan mutumin dake tsaye a jikin motarsa ya juya baya yana waya. A haka dai ya ?araso yana nazari da tunanin to wanene wannan haka?. Dai-dai yana ?arasowa tamkar amma Mabera magana shima ya juyo, sukama juna kallon ido cikin ido. Abah ma sai ya rasa abin cewa, kallo Mabera kawai yake yi tamkar ya samu television. Yayinda Mabera ke dariya da kallon Abah Win shima, sai kuma ya tako a hankali kusa da Abah yana faWin,  My Darma badai ka suma bane? .
? ? ?? Abah da mamaki ya kashe a tsaye ya ce,  Humm Mabera dole ne na suma ai, wai kai Win ne dai a gabana ko mafarkin dana saba yine dan ALLAH? .
? ? ? Kai tsaye Mabera ya rungume Abah tare da masa raWa a cikin kunne ya ce,  Idonka biyu My Darma, Maberanka ne dai tsaye a gabanka .
? ? ?? Rugumesa shima Abah yayi, kafin su saki juna yana kallonsa da ?yau ya ce,  Mabera dama kana a duniyar nan a raye? Amma tsahon shekaru baka babu labarinka? Kasan irin neman da nai maka a rayuwar nan kuwa? .
? ? ?  Humm Aminina kai dai kawai a rufe rufau. Wani ?ulli ne ya ?ulleni mai girman gaske, sannan aka sakani a ramin da duk ihuna babu mai iya jin kuka na .
? ?? Abah dake kallonsa ya ce,  Halan a wajen jaye-jayen ka ne? .
? ? ? ? Dariya Mabera yayi kawai, Abah ya ce,  Ai na sani, nasan bazaka canja ba. Kaga na barka a waje muje ciki dai .
? ?? A yanzun ma dariya kawai Mabera yayi, a kaikaice kam sai sake bin gidan yake da kallo yana jinjina kai. A zuciyarsa yana ayyana, (Ta tabbata dai Darma yafi ?arfina kamar yanda yasha gaya min. Duk da an haifeshi gidan kuWi, nima an haifeni gidan kuWin. KuWina da nashi muka fara dasa kasuwa na yaye komai amma hakan bai hanashi cigaba da zama a samana ba. Kenan kalmar daya gaya min ta har abada yafi ?arfina, zai kuma cigaba da fin ?arfina har ?arshen numfashin mu ta tabbata)..
? ? TaSawar da Abah yay masa ce ta dawo da shi hayyacinsa, Abah ya ce,  Bismillah shigo mana, nan fa gidanka ne .
? ?? Murmushin ya?e Mabera yayi, ya shigo katafaran falon ba?in Abah na sashensa, wanda aka narkama uwar dukiya da kayan ?awa. Kai daka gani kasan kazo gidan da nera ta zauna. Komai babu hayaniya, amma daka gani kasan an zuba kayan kuWi. Zama sukayi Abah ya Wauka kan waya ya fara neman Oum.
? ? ? ? Kusan mintuna goma da fitar Abah kenan, dan kowa ma ya tashi daga gaban abinci anata tattare kayan sai ga kiran Abah Win a wayar Oum. Tana Wagawa yace a kawo ma ba?onsa abinci, sannan anjima kaWan dukan su suzo sashensa a falon ba?i su gaisa da ba?on nashi.
? ? ? ? Abinci Oum ta saka aka shirya, su Haule suka tafi kaiwa sashen Abah. Koda Haule taga Mabera rikicewa tayi, har ta kusa faWuwa ga kaya a hannu, ba ?aramin bugawa zuciyarta ta shiga yi ba ganin mai kama da Sillenta, sai dai wannan kawai ya fishi manyantar shekaru. Bata taSa sanin Sille nada mahaifi a raye ba balle ma ta kawo a ranta akwai ala?a. Yanda taWan rikice har sai da Abah yay mata magana. Yayinda Mabera da shi sarai ya santa ya wani Wauke kai kawai gefe yay fuska. Haka suka fice Haule na waiwayensa har abin ya bama Abah mamaki. Kamar zai yi magana sai kuma yay shiru kawai.
? ? ?? Babu wani kunya babu ba?unta Mabera ya buWe ciki yaci abinci yay nak. Sai da ya kammala kafin ya kalla Abah ya ce,  Darma ya bayan rabuwa? .
? ? ? ??  Kai ya kamata na tambaya bayan rabuwa Mabera. Daga kammala hidimar ?asa shike nan kawai ka Sace.
? ?? Murmushi sosai Baban Nazeefa yayi, sai kuma ya kalla Abah,  ?acewata ta farko kasan dalilinta Darma, kawai dai kana nan da halinka bazaka canja ba. Mutum ya maka laifi ka sharesa kamar baka san mima yayi ba .
? ? ? ? Murmushi shima Aban yayi a kwaro na barkatai, ya kalla Mabera da ?yau.  Abinda ya faru ai ya riga ya faru ya kuma wuce. Amma ban taSa tunanin a dalilin hakan zaka gujeni ba Junaid. A tunani na ni da kai ai mun zama jini Waya. Kuma dama zo mu zauna ai zo mu saSa ne. Kayi kuskure na kuma gaya maka kuskurenka a lokacin. Na kuma sameka har gida na nuna maka komai ya wuce ina bu?atar mu koma yanda muke. Saboda kaine aboki dana fara yi a duniya kuka amini bayan ?ar uwata Fateema dana tashi da ita. Bazan so kuWi ya zama sanadin yankewar ala?armu ba. Amma abin mamaki na jika shiru bayan na dawo sake nemanka akace min ai bama asan inda kake ba, a dawowa ta biyu suma su Abbah na samu basa nan wai sun bar Kano. Na shiga mamaki da ruWani sosai, na kuma cigaba da nemanka amma ko labarin wanda yasan inda kake bamma samu ba. Daga ?arshe dole na ha?ura duk da ina jin kewarka, yanda ka zauna a zuciyata yasa bana rabo da yin mafarkinka. Sannan a komai na ban san miyasa ba ban taSa mantawa da kai ba .
? ? ?  ALLAH sarki Darma lallai kai amini ne na ?warai kuma na gaskiya. Ni kaina kana a zuciyata, dan ban taSa na manta da kai ba a dukkan al'amurana. Amma kafin na baka dukkan labarin bayan rabuwa bari na fara gaisawa da Fateema, dan nasan idan muka fara lokaci zai iya ri?emu da yawa .
? ?? ?an jimmm Abah yayi, sai Mabera yay murmushi.  Darma wannan ba Maberan da bane, in dai akan Fateema ne ka Wauka a yanzu babu komai a wannan zuciyar sai alkairi wlhy. Kuma ko a baya kaima kasan da hakan, hasalima randa naci duka a wajenka kuskure aka samu da rashin fahimta
? ? ? Sai da Abah ya sauke ajiyar numfashi, kafin ya kalla Mabera cikin ido sosai.  Nasan babu koman ai Mabera, kai koda akwai koman ma a yanzu babu abinda komai zatayi.
? ? ? ? ?  Darma nawa, kana nan a yanda na sanka dai .
? ? ?ar dariya Abah yayi, ya ce,  Kai kuma kana nan da saka idonka ba . Shima Mabera sai ya dara. Abah ya Wauki waya yay kiran Oum yace dukansu suzo har yaran......

________&

? ? ?? Wani irin azababben mari Hajiya Basariyya ta Wauke fuskar Huznah da shi. Cikin matu?ar kaushin harshe ta ce,  Na rantse miki da ALLAH idan kinga ba'ai miki wannan allurar ba mutuwa nayi. Amma babu fashi wannan shegen cikin sai na zubar da shi. Kuma aurenki da Sageer ya ?are, idan bai sakeki ta arzi?i ba zai sakeki ta tsiya-tsiya. Madam yi aikin ki .
? ? ?? Doctor dake zaune tana kallon su ta gama haWa allura ta taso kai tsaye ta iso inda Huznah take. Babu tausayinta ko na sisin kwabo a zuciyarta duk da yanda take kuka tace ta tashi suje ciki. Wa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ni Waki dake anan cikin falon suka shiga. Daga gani Wakin yara ne, Huznah ta Wan bi Wakin da kallo, sai kuma ta kalla Doctor tana share hawaye tace zatai fitsari. Karaf Hajiya Basariyya dake bayansu tace,  Baki isa ba, doctor yimata alluran inma fitsarin zatai . Ai ko sai Huznah ta sake fashewa da kuka. Ko'a jikin Hajiya Basariyya balle Doctor dake aikin kuWinta, haka ta danna mata allurai har biyu masu ?arfi, sannan tace taje tai fitsarin. Kuka Huznah take yi na fitar hankali. Tana shiga bayi ta ciro ?aramar wayarta da take Soyewa suna waya da Sageer dan Hajiya Basariyya ta kwace waccan shine Basira ta bata wannan ?aramar sai take Soyewa shiyyasa Hajiya Basariyyan bata san da ita ba har yanzu. Shiru tai tana tunanin wa zata kira. Zuwa can kawai ta yanke shawarar kiran Sageer, sai dai harta yanke bai Waga ba, ta sake kira har sau uku ya zama huWu amma ba'a Waga ba. Sauri-sauri ta tafa sa?o ta tura masa. Jin cikinta ya fara mata ciwo tai kiran number Daddy. Shima harta tsinke bai Waga ba, ga Hajiya Basariyya ta fara ?wala mata kira da faWin ubammi take a bayin da ta?i fitowa. Kuka ta sake fashewa da shi tace gata nan zata fito. Number Daddy ta sake kira, dai-dai nan Hajiya Basariyya ke buga ?ofar bayin tana kiran sunanta da zaginta, ta tabbatar mata kuma in dai ta ?irga goma bata buWeba ALLAH sai na lahira ya fita jin daWi....

_______&

? ? ?? A lokacin da Huznah keta kiran Daddy a waya hankalinsu na nan a tashe da yanayin da Nazeera ke a ciki. Dan sun kammala cin abinci bayan gama yankan raguna Yazeed ya nufi sashen nasu. Kawai yaci karo da Nazeerar ta rarrafo cikin falo ga jini yanata zuba har takai numfashi take da ?yar. Wani kalar faWuwa gabansa yayi, babu shiri ya zaro waya a aljihu yay kiran Ammie. A rikice suka iso ita da Aunty Sakeena. Yaran Hajiya Yaya kam babu wacce ta motsa balle na Hajiya Basariyya. Hajiya Yayan ma tayi kamar ma bataji abinda Ammien ke faWa ba.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



...........Tun Maanal bata hankaltu da irin kallon da Saheeba da Nuratu ke mata ba har ta fahimta. Sai dai duk sanda ta Wago ta haWa ido da su sai su Wauke kai su basar. Mamaki ya kamata, zuciyarta ta fara wasiwasi, sai dai batace komai ba. Ashe ba ita kaWai ba, hatta AA ya fahimta, dan duk motsin Maanal Win idanunsa na'a kanta shima. Wani irin ?yau yau Win ta ?ara masa, ga cikin ya sata haske sosai jikinta ya ?ara wani ?yau da zaunawa. Ga fatarta ko nesa da ita kake sai ka ga yanda take glowing. Wani sashin zuciyar AA na raya masa ?yawun da Maanal Win ta ?ara ne ke Waukar hankalin su Saheeban suma, wani sashe kuma ya?i aminta da hakan. Dan kallon yayi kama da irin na wanda ke jiran tsammani ne. Ana cikin haka Abah ya kira Oum, dan haka duk suka mi?e suka fito zuwa sashen Abah. Su Oum ne a gaba, har sunyi gab da shiga akai kiran Mamy a waya, sai ta ja gefe tana amsawa har duk suka shige. Cikin matsannacin mamaki AA ke kallon Mabera, shima kallon nasa yayi da murmushi a saman fuskarsa. Hakama Maanal kallon Mamaki take ma wannan mutumin mai kama dana ranar sak, sai dai wannan yafi wancan shekaru nesa ba kusa ba. Yayinda itama Oum ke mamaki da ganin Mabera yau a gidansu. Cikin kamun kanta da dattako takai zaune tana faWin,  Gadanga yau babban ba?one haka damu a gidan? .
? ? ? Abah yay murmushi da faWin,  To kin dai ganshi nan nima har yanzu mamaki ya?i sakina Fateema.
? ? ??  Ai dole kam ya?i sakinka, irin wannan bazata haka shekara aru-aru .?
? ?? Yanzu kam ?ar dariya Mabera yayi, idanunsa akan su Babban Yaya cike da makirci ya ce,  Ai ni bata ku ma nake ba, shin duk yaranmu ne waWan nan? Kenan Darma! .
? ? ? ?? Abah ya Wan murmusa yana bin duk yaran da kallo.  Dukansu yara na ne, ga Fadeel nan shine babba, ga iyalinsa nan guda biyu, sai yara biyu gasu nan. Sai Fawzan, wannan sune nashi iyalin shima, ALLAH bai kawo haihuwar ba munata dai addu'a. Sai Auta Ajwaad, ga matarsa nan shima. Fateema dai ka santa, akwai Wayar maman tasu ___ya juya yana kallon Oum yace,  Ina Kamila .
? ? ??  Tana waya ne, yanzu zata shigo .
? Cewar Oum kai tsaye. Kafin Abah ya sake cewa komai Mamy ta shigo falon da sallama. Sam bata lura da ba?on ba sai da ta iso tsakkiyar falon idanunta dana Mabera suka shiga cikin tsakiyar na juna, cak taja ta tsaya kamar wadda akaima tsawa. Illahirin jinin jikinta ya fara tsinkewa. Wani shegen murmushi Mabera yay ya Wauke kansa daga gareta, ?asa-?asa yace ma Abah,  My Darma kana nufin wai aure ka ?ara? .
? ? ? ? Maimakon Abah ya bashi amsa sai yay murmushi kawai. Mamy kam da ?yar ta iya jawo ?afafunta gudun karta yanke jiki ta faWi ta ?arasa a kujera ta zauna. AA da gaba Waya yake a tsarge yabi Mamy da ido, ya sake maida kallonsa kan Mabera dan sarai yaga irin kallon da sukai ma juna shi da Mamyn, yanzu ma gani yay yana kallon Mamy ne a kaikaice, sai AA ya sake jin zuciyarsa na harbawa da sauri-sauri...
? ? ? Zuciyar Mamy kam duka take, duka mai azabar ?arfi da tashin hankali. So take ta danne ta ri?e yanayinta amma hakan na neman gagara, dan koda Mabera ya gaisheta da kansa bata iya ta amsa ba, dan haka kowa sai ya kalleta a karo na biyu. Yanda take yasa kowa fahimtar hankalinta ma ba'a kansu yake ba. Sai Oum ta Wan taSata da faWin,  Mamy lafiya kuwa? .
? ?? Firgigit tayi, sai kuma ta kalla Oum, ta sake juyawa ta kalli Abah da Mabera, wani Wan iskan murmushi ya sakar mata girarsa a sama. Sai Mamy taji wani abu mai matu?ar nauyi yazo ya tsaya mata a cikin ma?oshi, wani irin tsoratata da hargitsata murmushi Mabera ke yi. Dai-dai nan kiran Sille ya shigo mata a waya, sai ta zabura gaba Waya ta diririce. Diriricewar da kowa ya zuba mata ido harta mi?e zumbur. Oum da yanayin Mamyn duk ya tsoratasu suma ta mi?e tana ?o?arin ri?ota da yin magana. Amma mi wata irin hankaWawa Mamyn tai mata. Har sai da Abah ya tashi da mugun sauri ya tare Oum a jikinsa. Dole su Maanal duk sukai ?asa da kawuna. Su AA dukansu ukun suka mi?e suma sukai kan Oum.
? ? Mamy kam idanunta sun gama rufewa, tsabar yanda take cikin ruWani irin na bazata, bama tasan ta Waga wayar Sille ba balle ture Oum. Cikin matsanancin rufewa idanu dana zuciya ta fara magana a matu?ar tsawace,  Kai tsinannen matsiyaci miyasa kake kirana, bana faWa maka kada ka sake kirana a waya ba, kada ka sake kuma zuwa min gidana ba Junaid! Kake ko ubam mi? Mi ka taka har kake jin kanada karfin gwiwar saka rayuwata gaba wai?!! .
? ? ?? A yanzu kam babu wanda bai mi?e a falon yana kallon Mamy ba, hatta su Maanal da su Babban Yaya da suka zaunar da Oum Abah na bata ruwa duk Mamyn suke kallo zuciyar kowa na bugawa da sauri-sauri.
? ? ?? Wata shegiyar dariya Sille ya saki daga can, tare da faWin,  Ubana dake a gabanki duk zai iya baki amsoshin tambayoyinki ai Madam Kamila matar Darma. Idan kuma daga wajena kike bu?atar amsar ai ina Wakin barcinki sai kizo na baki dalla-dalla .
? ? ? ?  Sashena? .
?? Cewar Mamy a matu?ar rikice tana juyawa ta kalla Mabera. KafaWa ya Wage mata da taSe baki irin na i don't care. Abah daya gama kaiwa wuya ya daka musu tsawa, cikin matsanancin Sacin ran yanda Mamy ta hankaWe masa Oum, da fahimtar lallai akwai sanayya a tsakanin Mamy da Maberan ya ce,  Mabera miya kawoka gidana? .
? ? ? Babu ko Wigon damuwa a fuskar Mabera ya ce,  Bani ya kamata ka tambaya ba Darma. Matarka ya kamata ka tambaya ai. yay maganar yana nuna Mamy da idanunta sukai matsanancin kaWewa. Ji

97 / 138

Chapters