Advertisements
Chapter 85 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc Hausa Novels
Advertisements

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   85 / 138

252K to 255K   out of 412.8K words

ko ?anwa sun kwanta luff abinsu a inda ya dace .
Ameerah dake ri?e baki ta ce,  Na shiga tara, wai dama haka kike da baki Maanal. Wlhy da nake ganinki shiru-shiru abinki miskila tsaff nazata wata salihar baiwa ce. Ashe-ashe kema ?yalan ce ba ?yalle ba. Koda yake Yaya AA ba wasa ba. Babban karatu yay miki na yarda .
Maanal zata maida mata murtani Oum ta hawo, mu?uy ta haWiye. Ameerah tai ?ar dariyar mugunta tana tashi ta amshi kayan hannun Oum. Oum dake kallonta cike da murmushi ta ce,  Daughter ai ni yau har zan tafi biko, kona tura Baby .
Cikin jin kunya Ameerah data koma ta zauna kusa da Maanal ta Soye fuskarta a kafaWarta tana murmushi. Dariya Maanal tayi, da faWin,  Ai Oum bake kaWai ba. Nifa nama zata ita da Babban Yaya sun wuce honeymoon ne .
Mintsini mai zafi Ameerah tai mata. Ai ko Maanal ta ce,  Wayyo Oum zata illata miki ni .
Dariya Ameerah da Oum suka sanya. Ameerah tace,  Masheranciya. Oum ALLAH ban san Aunty Maanal na magana haka ba fa.
Oum ta ce,  Ameerah ai kura tayi lafiya ne kawai. Baby kuma ai gidan rikici ce daga ita har Auta. Kawai dai girma yazo ne ko Baby na .
Hannu biyu Maanal ta saka ta rufe fuska tana murmushi. Aiko Ameerah taita dariya. A tare suka ci abinci su uku, bayan sun gama neman layin Najma a kashe. Ameerah da Maanal suka kalla juna cike da iya shege. Irin like Najma ana can ana shan bidirin nan. Sai kuma sukai murmushi. Oum dai bata san sunayi ba ma. Hankalinta na kan abincin ta. Can sai ga Babban Yaya ya shigo, kallo Waya Maanal tai masa tai dariya a zuciyarta cike da gulma. A fili kam sai ta shiga gaidashi cike da girm???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?amawa. Da kulawa ya amsa mata shima yana tambayarta yaya jiki.
Ta ce,  Yaya lafiya lau fa nake. Kawai ?amshim naman nan ne bana so ALLAH .
 Ayya Lillyna sorry kinji, nama kam ai ba za'a sake kawoshi gidan nan ba ma okay .
Cike da farin ciki Maanal ta ce,  Yess Yayana. ALLAH ya ?ara lafiya da nisan kwana .
Oum dake murmushi ta amsa da Amin, Ameerah ma haka, har cikin ranta kuma rayuwarsu na birgeta, dan wlhy idan baka sani ba bazaka taSa yarda ba'a gidan aka haifi Maanal ba. Soyayya suke mata irin ta ?anwa da yayi su duka ukun. Dan a kwana biyu kawai da tayi da Babban Yaya ta fahimci hakan, yanda Ajwaad yake zuciyar gidan haka ma Maanal take. Ita kanta kuma Maanal Win birgeta take yi. Kusa da Oum Babban Yaya ya zauna. Cike da kulawa ya ce,  Oum gaskiya nayi missing Win cin abinci tare dake .
Murmushi Oum tayi, tare da Wibar abincin ta kai bakinsa, babu musu kuwa ya buWe ta zuba masa. Suna haWa ido da Ameerah data saki baki tana kallon ikon ALLAH ya kashe mata ido Waya. Maanal kuwa fuska ta shagwaSe. Ta ce,  Amma Oum idan ta gaskiya za'abi nima yaushe rabon da ki bani abinci, amma yanzu babban yaya fa, a gabana fa....
Babban Yaya ya ce,  Yanzu nan Lilly yau nine ma na zama rival naki .
Cikin sake shagwaSe fuska ta ce,  Yaya kaifa ka girma.
 Aa, a gaban Oum dai ban girma ba, ai Wa baya girma a gaban iyaye ko Oumna .
Oum ta ce,  Sosai kuwa, har yanzu ganinku nake ?an yara, Baby kuwa kamar ma na cigaba da goya kayana. Kinga ?yale babban Yaya zo na baki abinci, Ameerah kema matso . Cike da farin ciki kuwa suka matsa kusa da Oum, ta dinga Wiba tana sakama kowa a baki har Babban Yayan........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


......... Abba J. Mabera shine sunansa da na sani gaskiya, kuma duk ma wanda ya sanshi anan dai cikin Kaduna da hakan ya sanshi. Ban san asalinshi ba, dan babu abinda zan iya faWa maka akan tushensa. Na sanshi ne a dalilin ubangidana Alhaji Bello kangiwa. (Mahaifin matata, mahaifiyar Yazeed kenan). Shine ya haWani da shi shekaru kusan ashirin da uku da suka wuce akan na koya masa harkar kasuwanci. Na amsheshi da hannu bibbiyu kuma ina Worashi akan dukkan abinda ya dace. Sai dai yanayin dana fahimci rayuwarsa take sai na kasa sakin jiki da shi. Yana da son kansa gaskiya, dan yayi min Sarna a shagona sosai a lokacin, har takai duk yanda nake kawaici na kasa sai da na tunkari Baba da al'amarinsa. Baba ya kira shi yay masa faWa sosai a gabana. Bayan wannan faWa sai ya gyara, ya daina Wibar kuWin shago har sai idan nine na bashi hakkinsa. Wannan canjawar tashi tasa baba Waukar auren ?anwar matata ya bashi, wato Sabuwa kenan mahaifiyar ita wannan yarinya Nazeefa. Sannan kuma ya bashi jari mai tsoka harda muhallin zama. Sai dai ya nuna bazai zauna a Kaduna ba Kano zai zauna. Baba mutum ne mai sau?in kai, dan da kake ganin yaransa Win nan babu wanda ya gado halinsa na ?wari a cikinsu sai mutum biyu. Bai musa masa ba ya sama masa gidan haya a Kano aka kai amarya... Komawarsu Kano yasa ban ?ara jinsa ba ban ?ara jin labarinsa ba mai muhimmanci dai sai abinda ba'a rasa ba a wajen matata saboda ?anwarta da suke tare har suka rabu da ita sabuwar bayan aurensu da shekara huWu ta dawo nan Kaduna. Ta kai kusan shekara biyu basa tare sai kuma gashi ya dawo an sake maida aurensu, daga nan ne ya ajiyeta anan Kaduna. A dawowar tasa kuma ya dawo da kuWi masu yawa gaskiya. Babu mai cemaka ga taka maimai sana'ar Abba Mabera ko'a yanzu, dan mutum ne Wan buga-buga, yana kuma jikin ?an siyasa sosai ta ?ar?ashin ?asa.
? ?? Cikin gamsuwa AA ke jinjina kai. Kafin ya sauke numfashi kaWan. Sai kuma ya ce,  Daddy akwai wani abun da nake tunani gaskiya, kuma akan mutumin nan, bance bana zargin matarsa ba, dan bazamu sakankance ba, amma koda ace itace dole akwai hannunsa a ciki.....
? ? ??  Hannunsa fa Ajwaad? .
?  Tabbas Daddy, dan naga abubuwa da yawa a cikin idanun mutumin nan. Da ganinsa kaga hatsabibin mutum. Idan har ba damuwa zan so ganawa da shi Baba dan dole muna son sanin ainahin wanene shi. Akwai wani abu dake ban mamaki, amma ban sani ba ko bayan ita surukar taka yana da wata matar? .
? ? ? ?  To gaskiya ban san shi da wata mata ba, ko sanda na zauna da shi yace min saurayi ne ko auren fari baiyi ba, duk da kuwa zai iya kai talatin da uku zuwa da huWu a lokacin. Amma tabbas Sabuwa ce itace matarsa ta farko. Bakuma na jin ko sanda suka rabu yayi wani auren har suka maida auren nasu. Amma minene ke baka mamakin? .
? ? ? Kai tsaye AA ya Wauka wayarsa ya danno hoton Sille ya mi?ama Daddy. Daddy ya kalla hoton, ya Wago ya kalli AA. Kai AA ya jinjina masa, Daddy da mamaki ya kume ya ce,  Ajwaad wannan kuma fa? Ai yana kama sosai da Mabera. A ina ka sanshi? Wanene shi? .
? ? ? ?  Ban sanshi ba Daddy, ganinsa kawai na taSa yi sau uku. Gani biyu kuma duk a ?ofar gidanmu ne, ban san kuma dawa yake da ala?a ba a gidanmu. Daga haka ban san komai a kansa ba. Amma zuciyata na sake tabbatar min nasan wannan fuskar, sai dai ganin shi wannan Mabera Win a yanzu ya sake raba min hankali. Shi na taSa sani? Ko kuwa shi wannan da nake gani a Abuja na taSa sani? .
? ? ? ?  Tir?ashi, eh lallai dole ka shiga mamaki. Kuma dole kam kaso sanin wanene Mabera. Ina ga kai dake da tafiya ya kamata muje muga Baban kar kuyi dare.
? ? ?  Okay Daddy, amma wani tunani ne ma yazo min yanzu akan ganin Baban, kodai mu jinkirta zuwa wani lokaci. Yanzu dai dazan samu numbers Win da yake aiki dasu zanso hakan .
? ? ?  Eh zaka iya samu dan nima ina da numbers nashi har biyu .
? ??  Bazai baka masu muhimmanci ba in har akwai saka hannunsa a wannan aiki. Dan zai yiwu ya jima yana shirya komai, muma cire hasashe dolene wannan aikin an jima ana shirya shi kafin a aiwatar. Inaga wayar Yazeed ko number Winsa zan amsa, sai ita matar Yazeed Win, da kuma number Win ita Sabuwa take ko mi .
? ? ? ? Fuskar Daddy da murmushi ya ce,  Ba damuwa Son duk za'a samu. Sai dai wayoyin nasu ne ban sani ba ko suna tare da su ko an barsu anan gida. Bari muga. Kai Waleed je kira min Auntynku Amrah .
? ? ?? Amsawa Waleed yayi ya tafi kiran Amrah, babu jimawa sai gasu sun dawo. Da girmamawa ta musu sannu. Daddy yace taje ita da Waleed sashen su Yazeed su duba wayoyinsu idan sun gani su kwaso musu. Ta amsa da to suna fita. AA da Daddy suka cigaba da hiransu. Ammie da Aunty Sakina suna kitchen suna haWa abu da zasu ba AA ya tafima Oum da Maanal, dan Ammien tasan Maanal Win zata so shi dan itama tana cinsa sosai idan tana da ciki, tasan kuma ba lallai a samu a Abuja ba, duk randa Maanal Win ta tashi bu?atarsa sai ta wahalar da su. Kusan mintuna talatin Amraah da Waleed suka dawo da wayoyin su Yaya Yazeed. Harda tab Win Nazeefa. Ko taSawa Daddy baiyi ba yace su bama AA. Amsa yayi a take ya fara duba wayar Yazeed, babu wani password a jiki. Contacts Winsa kawai ya shiga sai kuma ya tambayi Daddy wane suna yake ganin Yazeed zai iya sakama Baban Nazeefar. Daddy ya ce,  To ala?ar tasu kafin auren yarinyar ba wata mai ?arfi bane, amma saka Abba ko Daddy Win ko Mabera muga .
? ? ?? Mabera Win AA ya fara sakawa, sai ko ga Daddy Mabera ya bayyana har 2. AA yay Win gajeren murmushi yana nunama Daddy, shima Daddyn murmushin yayi. Massage ya shiga yay ?an dube-dube, ganin bai samu komai daya shafi Daddyn Nazeefa Win ba sai ya ajiye wayar yana faWin,  Zan cire sim card Win duka biyu Daddy. Dan dolene muyi aiki a kansu, idan na gama sai a dawo masa da su .
? ? ?  Aa mizai hana ka tafi da wayar gaba Waya? .
? ??  A'a Daddy waya ai sirrin mai ita ce. Sim card Win it's okay. Ita dai ta matar tasa ce duka zanje dasu gaskiya. Dan anan nafi tunanin samun komai da nake bu?ata .
? ? ? ??  Babu damuwa Ajwaad ALLAH yay maka albarka kaji, ALLAH ya ?ara ?yautata rayuwarku kai da ?an uwanka da matarka. Ya baku zuri'a masu albarka da jin ?ai .
? ??  Amin Daddy Nagode nima sosai ...

________&

? ? ? ?  Wlhy Aunty Saheeba karki kashe kanki. Gaskiya ake gaya miki ki kwantar da hankalinki jininki ya sauka..
? ? ? Hawaye sosai suka ziraro ma Shaheeda. Muryarta can ciki dan ko fita batayi ta ce,  Humm Nuratu baki san minene kishi ba, duk yanda kike tunanin kina jinsa a ranki game da Ajwaad wlhy ba komai bane ba. Domin baki san ainahinsa ba, soyayyar da kike masa ce kawai. Amma ni fa, na WanWani zama da Fadeel, nasan wanene shi ciki da wajensa, duk da aurenmu auren haWi ne Nuratu bai rageni da komai ba. Ta kowanne fuska yana sauke ha??ina har ma da gyara. Wlhy samun gwarzon namiji irin Fadeel sai an tona a cikin maza. Yanzu ace komai na nagartatsa zan raba da wata dole ne na dinga jin ciwo a raina .
? ? ?  Tunda kin san har haka ne Aunty sai ki kwantar da hankalinki ki samu lafiya, daga nan koma wane irin ya?i ne sai kiyi. Amma yanzu kina fama da ciwo, ciwon ma da bai san kina yi ba kinzo kin halaka kanki shike nan taci nasara, dan da Yaya Fadeel Win da ?a?an da abinda ya tara Win duk sun zama nata, kinyi wahalar banza kenan. Kin ganni nan nasan ban auri Yaya AA ba, ita tana ciki bazanyi sakacin dazan bar mata shi ba ita kaWai, shiyyasa kiga ban zafafa ma kaina damuwa ba na samu na mi?e, dan babban burina na dai aure san, koma mizai biyo baya sai ya biyo, amma ita a yanzu bata gabana bata tata nake ba sam. To kema yanzu ki fara ya?in dawo da hankalinki jikinki ki samu lafiya shine mai muhimmanci a gareki .
? ? Sosai Saheeba taji ta gamsu da shawarar ?anwar tata. Dan haka a wannan yinin ta dinga ?arfafa kanta sosai. Tana kuma ?o?arin amfani da dukkan shawarwarin da itama Nurse Win dake zaryar zuwa dubatan ke bata. Sai dai ta kasa daurewa sai da ta tambayi Babban Yaya. Nuratu da itama ba sauka ?asan take ba ta ce,  Nima ba ganinsa nake ba, amma time to time nakan ji motsinsa ya shiga Wakinsa ko ya fita. Sai dai da alama shima ya tare a ?asan ne dan ba sosai nake jinsa ba. Bara dai yanzu idan na gama cin abinci zan sauka na duba miki harma su Naufal. Wai yaran nan ko le?o sashen nan basayi fa .
? ? ??  Humm Nuratu ke nan. Baki san wacece matar can ba. Koda yake koba komai tafi Mamy ta wani Sangaren wlhy, dan yanzu kinga komai zataima yaran da kanta, amma Mamy sai dai ta saka ?an iskan can su Haule suyi musu ..?
? ?? Nuratu ta ce,  Hummm ..

? ? To nima bari nace,  Hummm Win duk da ban san ma'anar na Nuratu ba=??.
_________&

? ? ? ? Anan Sangaren Oum kuwa su Maanal suna tare da Oum suna hirarsu, a haka Yaya Fawzan yazo ya samesu. Sai hirar ta ?ara armashi, koda suka tambayi Najma sai cayay musu tana barci kanta na ciwo. ?asa-?asa Maanal da Ameerah suka kalla juna cike da gulma. Har la'asar suna sashen, anan ma sukai salla, Babban Yaya da Fawzan suka wuce massalaci. Zuwa lokacin kuma damuwar Maanal ta fara bayyana akan rashin jin AA. Oum dake lure da ita sai ta fara janta da tsokana, sai dai Maanal Win murmushin ?arfin hali kawai take yi. Zuwa can Oum tayi ba?i, wasu ma?waftansu ne dake anan cikin layin sun shigo yimata ALLAH ya sanya alkairi. Oum na sauka downstairs idon Manaal ya sauka akan wayar Oum Win, wani tunani ne yazo mata, ta Wauka wayar kawai tai kiran AA. Shi ko daga can yay zaton Oum ce, ya Waga cike da gajiya yana faWin,  Oumna .
? ? ? ?  Humm ashe nawa kiran ne baka son Wagawa, ALLAH ya baka ha?uri . Ta faWa kawai tana yanke kiran, hawaye masu zafi na cika mata ido. Zuciyarta kam tuni ta kumbura, wani irin fushi take ji matu?a. Ameerah bata san mike faruwa ba, tana Wan nesa da ita ta juya mata baya tana ?o?arin saka turaren wuta a bunner..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_BOOK 2_*

______________

..........Wani irin rumtse idanu AA yayi tun fara maganar Maanal, koda ta tsinke kuma bai iya ya buWe ba sai ma lips daya cije. Sun baro gidan su Ammie, amma suna cikin Kaduna har yanzu basu gama fita ba. Driver na aikinsa cike da ?warewa shi kuma yana zaune a baya ?afa Waya kan Waya yana danna waya kiran ya shigo masa. Ikon ALLAH kuma Maanal Win yake ?o?arin kira a lokacin na Oum Win ya shigo. Ashe gimbiyar ce da kanta. Ya jima shiru bai ma san miya kamata yayi ba. Zuwa can kuma a hankali ya buWe lumsassun idanunsa yana sakin guntun murmushi. Zamansa ya gyara cike da ?asaita da nutsuwa ya Wauka wayar dake daga gefensa ya kira layin Oum, har ta tsinke ba'a Waga ba, ya sake kira nan ma haka. Ya fahimci wayar na'a hannunta har yanzu. Layinta ya koma kira, amma har sau uku ba'a Waga ba. Sai kawai ya ajiye ya maida kansa ya kwantar a jikin kujerar ya sake lumshe idanunsa. ?asan ransa yana mamakin kansa, a duniya idan ba Maanal ba baya jin yana ma wani kira biyu, sai dai Oum Win kam da Abah, dan su Babban Yaya ma sun san halinsa sarai shiyyasa ko uziri suke zasu Waga suce zasu kirashi back. Amma yarinyar nan hummm. Koda yake tun asali dama ita kaWai ke masa yanda take so..
Gudu sosai drivern sa yayi, dan cikin ikon ALLAH awa biyu suka iso Abuja, ga

85 / 138

Chapters