Advertisements
Chapter 90 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   90 / 138

267K to 270K   out of 412.8K words

Besty .
Murmushi ya saki mai sanyi, har yanzu hankalinsa a computer Win ya ce,  Ya aikin? .
 Ba daWi ba wahala .
Ta faWa cikin kunnensa. Sai kuma ta sumbaci wuyansa da faWin,  Ya naka fa? .
Kafin yay magana akai knocking ?ofar, Wan tsayawa yay da aikin nasa ya kalla ?ofar kaWan, itama Maanal sai ta gashi tsaye sosai tana gyara veil Winta datai rolling dan abaya ce a jiki ta. Izinin shigowa AA ya bada, AS ya shigo Sen... Bukar biye da shi. Fuska sosai AA ya haWe yana kallon AS da duk ya daburce, cikin son kare kansa ya ce,  Wlhy Sir nayi iya ?o?arina ya fahimceni amma ya?i. Na faWa masa ma ba da kai ya kamata ya gana ba yace shi kai yake son gani .
Yayinda AS kema AA bayani shi Sen... Bukar nacan yay sumar tsaye da ganin Maanal. Itako tai kicin-kicin da fuska hannunta akan kafaWar AA tana daga tsayenta. Shima AA Win Sen... Bukar yake kallo zuciyarsa na wata irin tafasa, dan ko jin abinda AS ke faWa ma ba yayi. Da wani irin mahaukacin ?arfi ya daki desk Win nasa, sai da komai na kai ya girgiza kuwa wasu ma har suna zubewa. AS ya zabura, Maanal ta dam?e jacket Win suit Win AA dan itama har hanjin cikinta sai da suka kaWa. Shi kansa Sen... Sai da zuciyar ta buga. Yay saurin janye idanunsa daga kallon Maanal ya maida kan AA Win. Wani shegen kallo da AA Win ke masa sai da yaji zuciyarsa na neman fitowa ta baki. Baima san ya du?ar da kansa ba. A hankali Maanal ta sassauta ri?on datai masa. Sai kuma tai yun?urin barin wajen. Hannunta AA ya ri?o, ta juyo tana kallon sa. Sai a lokacin shima ya janye kausasan idanunsa ya maida kanta. Fuska ta marairaice masa kamar zatai kuka. Dan sosai take jin tsoro na shigarta da yanayin nasa. Shima ya fahimci hakan, sai ya Wan sassauta mata fuskar tashi. Cike da kulawa ya ce,  Ina zaki? .
?oyayyar ajiyar zuciya ta sauke a hankali. Sai kuma ta sakar masa guntun murmushi tare da du?owa saitin kunnensa cikin raWa ta ce,  ALLAH ya huci zuciyar NAMIJIN DUNIYA. Har abada kai kaWai Maanal zata cigaba da kallo a matsayin Namiji kamar yanda ta taso take kallo tun ?uruciya. Ina ?aunarka mijina . Ta bashi sumba a kumatu.
Wata irin sasaanyar ajiyar zuciya ya saki, yayinda Sen... Bukar yay wani irin runtse idanunsa dan ba ?aramin sukar sa sumbatar nan tayi ba. Gashi kamar tayi da gayya har sai da ?ar ?arar moouchh!!.
Da kallo AA ya bita yana wani murmushin gefen baki harta fice. Tana gama ficewa ya haWe fuska matu?a. Yanda Maanal bata ko kalli inda Sen... Yake ba haka shima bai kallesan ba ya Wauka kan waya yay danne-danne ya kai kunne. Ana Wagawa cike da isa ya ce,  Ka sameni a office .
Daga haka ya yanke. Sake maida hankalinsa yay ga computer Winsa. Wani irin Sacin rai ya turni?e fuskar Sen... Bukar. Ga ganin Maanal yay masifar motso masa abinda ke kwance a zuciyarsa. Cikin ?an?anin lokaci HOD ya iso. Cikin girmamawa ya ce,  Gani Sir .
Batare da AA ya Wago ba yana cigaba da aikinsa cikin yanayin nan nasa na magana kamar baya so ya ce,  Bana son na sake ganin wannan fuskar a company na. Idan kuma hakan ta sake faruwa zan haWa har da kai.
Sarai HOD ya fahimci Sen... Bukar AA ke nufi, hankalinsa ya tashi, dan wlhy shi bai iya irin rigimar ogan nasu ba. Dan haka cikin Wan rawar murya ya furta,  Tanka ya daWe dan ALLAH kazo muje.
Sen... Bukar da ransa ya gama kaiwa ma?urar Saci, ya kafe AA dake aikinsa kamar ma bai san da su ba da idanu. Sai kuma yay wani murmushi mai ciwo da faWin,  Ajwaad Aliyu Darma ke nan. Yaro yaro ne. Ni kake tunanin wula?antawa dan nazo sayen hajarka? .
 Hajata ta zaratan MAZAJE ce masu juya DUNIYA da iyawa, bata ?an sai an zubar mu kwashe ba. Da kake faWin yaro, baka san FURAR DAN?O nake ba, A SHEKARA ANA DAMU BANU FARAU-FARAU. Bana wasa da ?an jiran jira, dana buga wani game da kai mai ban mamaki. Amma zan ajiye maka magana Waya kuma shawara, idan ka ri?e sai tai maka amfani ka kuma tsira da furfurarka, dan furfura kota kafirice ina Waga mata ?afa. Idan kuma kace zaka cigaba da bin SAWUNA, to lallai watara TALALA?UWAR ?asar TA?O zata ri?e maka ?afa ka nutse cikin ruwan da duk iya lalube babu mai iya tsamoka. Idan ma akai rashin sa'a CIKIN KIFI ne zai zama kabarinka. Karka bari na bayyana maka ainahin kalata, dan jinin DARMA duk inda yake jini ne da ba'a nuna masa yatsa bai karya ba. Duk randa kuma na sake ganin idanunka akam MATATA wlhy saina tsiyayesu da MATSEFATA.
Ba Sen... Bukar ba hatta HOD ba ?aramin razani kalaman AA suka sanya shi ba. Zuciyarsa har rawa take a cikin ?irjinsa. Sen... Bukar kam abun cewa ma ya ?are masa, dan haka ya gagara iya furta komai sai juyawa yay ya fita a office Win bayan tama AA kallon minti Waya cirrr. Da sauri HOD ya ce,  ALLAH ya huci zuciyarka Sir . Ko kallonsa AA baiyi ba, dan haka ya fito a office Win shima yabi bayan Sen... Bukar......

& Zuciyar Sen... Bukar yi take kamar zata fito daga ?irjinsa. Ba kalaman AA bane kawai ke razanata, ganin Maanal ne. Bai ?ara tabbatar da mahaikacin so yake ma yarinyar nan ba irin yanzu. Ji yake ko ?asa da sama zata haWe bazai iya ha?ura ba sai ya mallaketa. Dan mallakar tata kawai zai bashi dama kai AA Darma har ?asa. Dan haka ya Wauki Wamarar koyama wannan ?aramin ?waron hankali a cikin Abuja. ?aya daga cikin wayoyinsa ya Wauka ya shiga danne-danne. Dai-dai kan sunan Rabilu ya danna kira.
Rabilu da rayuwa taima gwatson ?yanwa ya zama abin tausayi a tsakanin nan dan dama dai Sen... Bukar Winne ta?amarsa na zaune yana hamma yunwa ta ishesa tsohon kwana shida kenan ba'a Wora tukunya a gidansa ba. Jiya matarsa ta tattara ?a?anta tai wucewarta ?auye tace bazata iya ba. Babu irin ro?o da magiyar da bai mata ba harda tsugunawa amma bata sauraresa ba. Abin duniya ya ishesa ya rasa mafita gashi ba wata sana'a ya iya ba, dama direbanci ne shine ma dalilin haWuwarsa da Sen.. Bukar Win daga nan ya zama kawalinsa. Jikinsa har rawa yake da ganin number Win Sen... Koda ya Waga kiran ma duk ya daburce sai haWa gabar da yamma yake wajen gaisheshi. Cikin Sacin rai Sen... Ya ce,  Ka sameni a gida yanzu nan .
 To... To to to ranka ya daWe .
Rabilu ya faWa cikin rikicewa. Ai Sen... Na yanke wayar a guje ya tashi yay hanyar gidansa. Ya kamfaci ruwa ya hau wanke ?afa da fuska da hannuwa, da?ile dai irin na ?azaman mata. Fal-fal yay Waki, su dai sauran ?an hayar gidan na kallon ikon ALLAH. Cikin mintuna biyar ya gama shiryawa sai gashi ya fito yana baza uban ?amshi. Anci wankakken yadi gogagge harda hula. Wajen mai shagon ?ofar gidansu yaje ya ari dubu uku, da ?yar ya bashi dan yana binsa bashin kuWaWen kayan abinci da yay ta amsa. Ko yanzu ma ya yarda ya bashin ne saboda in dai kaga Rabilu da shigar kaya haka to zaije wajen maigidansa ne da gaske. Aiko ya tare mashin aka kaisa in da zai hau motar da zata shiga cikin gari. Dan shi yana zaune ne a die-die. Sai faman aangale ha?ora yake yana ?ara rayama ransa dole ne ya koma ya ?arama malamin nan kuWin aikinsa. Dama ya tabbatar masa daga randa yay masa aikin nan ya zuba ido Sen.. zai kirashi da kansa. Gashi kuwa ya gani. Ya wani sake dam?e aljihunsa yana murmushin mugunta. Ai wlhy babu ragi wannan ragowar maganin ma duk yanda zai yi sai yayi ya juye ma Sen... Bukar a inda zai taka dan dole ne ya mallakesa ta yanda har gaban abada bazai sake gangancin rabuwa da shi ba kona minti Waya.........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


..........A Sangaren Oum maimakon kalaman Mamy su sakata a Sacin rai da ba?in ciki a wannan yini sai UBANGIJI ya canja mata da saSanin haka. Bawai bata juya su a zuciyarta bane ba. A'a tanata mata uziri akan akwai dai abinda ke faruwa da bata sani ba. Dama shekaran jiya sai da sukai rigima da Abah akan rashin girkin Mamy, bama ta ganin tana zuwa sashensa. Amma sai ya?i ce mata komai. Daga ?arshe ma ya gargaWeta akan ta daina damunsa barci zai yi. Shiyyasa a yau da Mamyn taso mata da wannan batun sai ta sake yarda akwai wani abu dake faruwa da bata sani ba. Kuma ta fahimci Mamyn na cikin fushi ne shiyyasa zatai mata uziri daga nan zuwa wani lokaci sai ta sameta suyi magana ta hankali.
? ? ?? Wannan kyakkyawan tunanin nata ne ya kawo ma zuciyarta masalaha. Kasancewar Najma da Ameerah a tare da ita kuma ya Wauke mata hankali. Sai kuma ga Nuwaira da Saheeba da Nuratu. Duk da zuwan Saheeba da Nuratun ya bata mamaki sai ta ?yautata musu zato. Ta kuma dinga jansu da hira da kulawa kamar yanda sukeyi da su Nuwaira. Duk da Najma da Nuwaira sun ?i sakin jiki da su Saheeban. Ita ko Ameerah zuciyarta ta gama raya mata abinda taji a wajen Hajiya Turai su Saheeban ke son fara aiwatarwa shiyyasa suke son shiga jikin Oum Win. Dan haka tai matu?at sakama dukkanin motsinsu ido, musamman a lokacin da suka shiga kitchen yin girkin rana.
? ? ? A lokacin zaman cin abinci da Babban Yaya da Yaya Fawzan suka shigo su kansu sunyi mamakin ganin Saheeba da Nuratu a sashen Oum Win kuma ana hirar arzi?i. Ganin babu Nibras Fawzan ya cije baki kawai. Kamar Oum tasan tunanin da yake yi ta Wauka waya ta kira Nibras Win tace tazo sashenta. Babu jimawa kuwa sai gata. Duk ta rame daka ganta kasan bata da lafiya. Ga kumburin bakinta na bubbugewar da yayanta yay mata jiya har yanzu bai gama sauka ba. Komai Oum batace mata ba bayan amsa gaosuwarta, ta gaida Babban Yaya shima sannan ta zauna. Sauran kam yanda bataima kowa magana ba babu wanda ya kulata. Sai hakan baima Oum daWi ba, tasa a ranta dole ne tai iya ?o?arin ta ba ganin ta haWe kansu waje guda. Dan wataran sune gidan, idan babu haWin kai a tsakanin taya zasu bama ?a?ansu tarbiyya..
? ? ? Sunci abincin a nutse, Yaya Fawzan na faWin yayi kewar auta da Lilly. Babban Yaya ya ce,  Kayi kewarsu ko kayi kewar takura musu .
? ?? Dariya su Oum sukayi. Oum ta ce,  Ai wlhy kam kamar ka sani kuwa Fadeel, Fawzan ya saka min autoci a gaba matu?a. Dan ma yanzu Auta yayi baki ramawa yake yi .
? ?? Babu wanda baiyi dariya ba, idan ka cire Saheeba dake na ya?e, sai Nuratu da hankalinta ya rabu biyu. Tana jin daWin hirar AA tana jin zafin sunan Maanal da ake sakkowa a ciki. A haka dai suka kammala, Nuratu da Saheeba da Nibras zasu tashi kamar yanda suka saba a barma ?an aiki wahala Nuwaira tace,  Oya mu tattare kayan muje kitchen a wanke. Suma su Inte a rage musu aikin suna ?o?ari .
? ?? Babu alamun damuwa a tare da Ameerah da Najma, dama su sunyi niyyar yin hakan. Amma Nuratu, Saheeba, Nibras abin ya musu ciyo, kamar su matan gida za'ace suyi wanke-wanke inama laifin girkin da sukayi. Oho Nuwaira ma batasan sunai ba. Fawzan da Babban Yaya kam daWin abinda Nuwaira Win tayi aukaji sosai. Hakama Oum hakan ya mata daWi.
? ? ?? Sun gama wanke-wanken kenan akai kiran sallar la'asar. Dan haka kowa ya nufi sashensa domin yi. Su Saheeba na gab da shigewa sai ga Haule tazo kiransu wai inji Mamy. Ameerah dake gabansu sarai taji, amma sai tai wucewarta kamar bata jin ba. Su kuma kallon juna sukayi, kamar zasu magana sai suka ma suka fasa. Saheeba tace,  Ki gaya mata idan munyi salla zamu zo .
? ? Har Haule ta amsa zata tafi sai kuma Nuratu taja hannun Saheeba suka bi bayan Haule. A falon sama suka sami Mamy, Haule na gaya mata sa?on su Saheeba Win sai kuma ga sakkanarsu. Itama sai da tayi mamakin bama Mamy Win kawai ba. Sai kawai ta haWiye sauran bayanin da takema Mamyn ta fito ta bar musu falon.
? ? ? Yanda Mamy take zaune a kujera zaman ?asaita haka suma suka zauna. Kit Win magani a gabanta da kofi alamar tasha shayi. Hakan na nufin bata da lafiya, sannan kayan data fita da sune a jikinta, hatta handbag Winta na kusa da ita ajiye ba'a kai ciki ba. Ganin basu da niyyar gasheta cike da takaici ta ce,  Lalacewar tawa takai har gaisuwa ku daina min kenan? .
? ? ?? Baki Saheeba ta taSe, dan tafi jin matu?ar zafin Mamy fiye da Nuratu, a gadarance ta ce,  Mamy kin kiramu nan ne damu gaisheki ke nan? .
? ? Tsuru Mamy tai tana kallon Saheeba. Ta jinjina kai tana mai cije lips.  Hummm Saheeba kenan, naga kwana biyun kanki na rawa a gidan nan.....
? ? ?  Ashe ma sai yanzu kika lura .
Saheeba ta faWa a gatsine. Yanzu ma kallonta Mamy tayi zuciyarta na sake yin nauyi. A ranta sake jinjinama Nana take yi, wato ta gama tsarama yaran komai. Shike nan zata nuna mata cewar ta isa da gidanta. Kallonta ta maida kan Nuratu. Cikin gargaWi da? sake kausasa harshe ta ce,  Ki shirya kayanki yau Win nan ki koma gidanku. Itama ?ar uwar taki tana hanyar biyo ki .
? ? ? ?? Maimakon Nuratun ta bata amsa sai Saheeban ta kwashe da dariya. Cike da iskanci da raini ta ce,  Ai ba gidanki bane Mamy, sannan ba wajenki take zaune ba. Nan Win gidan auren ?ar uwarta ne, zama daram babu fashi. Da kike cewa nima zan bita, sai dai mu bita tare ni dake. Dan kin san dai duk kanwar ja ce ai. Ta wani fannin ma gara ni, duk abinda nake yi kece kike sakani yi, sannan koba komai zan tsira da ?a?ana. Kiji da damuwarki kinji. Idan kuma kikace zaki kafa mana karan zu?a a gidan nan to wlhy tare dake zamu zagwanye. Sis... Tashi mu tafi .
? ? ?? Wata banzar dariya Nuratu tai tana mi?ewa da faWin,  Ai naga faWan na surukai ne ni bai kamata na shiga ba sai idan na shigo daga ciki. itama ta kalla Mamy ta watsar. Sai suka kwashe da dariya. Wani irin fisga numfashin Mamy keyi a ?irjinta. Tsabar mamaki da kaWawar zuciya ta gagara iya yin magana ma har su Saheeba suna neman ficewa, wani irin yun?urowa zuciyarta tai ta mi?e ta finciko Saheeba baya. Ta Waga hannu zata wanka mata mari Nuratu ta cafke hannun ta murWeshi har sai da Mamy tai ?ara. Dama kuma wanda ta taSa jin ciwo ne har yanzu yana motsa mata musamman idan zata kunna ac sanyi ya shigesa.
? ? ? Nuratu ta yarfar da hannun Mamy har sai da ya bugu da kujera. Yayinda Saheeba tai wata dariya tana kallon Mamyn cikin ido.  Oh da marina zakiyi? A tunaninki wanda kikayi a waccan ranar gaban mijina ma zan barshi ne ya tafi a banza. To ki rubuta ki ajiye zan rama shi a gaban kuma Wan naki. Sannan ki kiyayi cewa zaki kai hannunki jikina. Dan walhy watarana sai na Sallashi Sas fiye da yanda stairscase yay masa a randa kika kunnenki ya jiyo miki abinda yafi karfin kanki tsohuwar banza. Ni ba Maanal bace da zata iya miki kara da kawaici wlhy hadda zan goge miki tas kin san dai ni Win rainon SHARRINKI CE. kin san ko masu iya magana kance makwaikwayi yafi ma'iyi iyawa idan ya ?ware. Sai ki kiyaye gudun abin kunya ki sani a bakin duniya ace na mari yayar uwata, kishiyar uwar mijina dan ke kam ai ba uwar bace ba. Su kansu ?a?an bake suke Wauka uwa ba matsayin kishiyar babarsu suke kallonsu. Dattijuwar arzi?i ?ar girma data gaji halin girma kenan Oum. Mtsowww!!! ?ar wahala kawai....
? ? ? ? Gaba Waya Mamy ma ta kasa fahimtar a sume take, ko an busar mata da jinin jiki ne ta yanda jikinta ya daina motsawa dan ta koma tamkar gunki a wannan gaSar. Saheeba ta gama goge mata hadda tas da Nuratu.....
? ? ?? (Nace hummm mutane na haka fa rayuwa take, shiyyasa duk tsanani kada ka sake ka raini zuciyar kowa da mugunta koda Wan daka haifa ne. Idan ba haka ba bayan ya gama maka taka farautar wlhy kai zai dawo ya farauta. Kuma wadda zai maka sai tafi wadda kake sanya shi yanama mutane. Kuma babu yanda ka iya, dan ya sanka ciki da bai Win ka ta yanda garkuwar da zaka kare

90 / 138

Chapters