Advertisements
Chapter 122 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc Hausa Novels
Advertisements

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   122 / 138

363K to 366K   out of 412.8K words

alamar zooming Winsa ita tayi, bayansa black beauty mace ce, kai tsaye ya gane Maanal ce tunda ya santa a gidan su Huznah Win, tana sanye da doguwar riga ta Wora ?atuwar jacket a kai alamar ba'a Nigeria suke ba. Kwance take a bayansa hannayenta duk biyu a kafaWarsa ta kamo kunnensa Waya da baki like tana cizonsa ne. Hannunsa Waya ya tallafo kan nata shi kuma. Fitowa kawai Sageer yayi daga account Win, ya blocking ya fito gaba Waya yay deleting account Win nata na Instagram Win ma gaba Waya.
Koda ya dawo gidan bai ce mata komai ba, amma kai tsaye ya bata wayarta. Sai da ta nuna mamaki, dan bata san ya Wauki wayar ba sam. A Wan daburce tace,  Dama wayata na hannunka? .
 Uhhhm .
Kawai yace mata ya wuce ciki. Sai tasha jinin jikinta. Zaune ta kai jagwab fodio na bayanta, zuciyarta sai bugawa take da sauri-sauri. App na Instagram ta fara nema dan ta goge, saboda bai san ta buWe sabon account ba kasancewar ya hanata. Sai me babu app Win ma babu dalilinsa. Hakan na nufin ya gani shi kuma ya goge. Gaba Waya sai taji ta sake ruWewa, ALLAH tsoron Sageer take har ranta, duk da kuwa yana iyakar ?o?arin sa wajen janta a jiki ta yanda zata sake da shi. Amma ta kasa ?arfafa kanta sam al'amarin kamar wani asiri. Ko kuwa hakkin wul?antashi data dingayi ne lokacin yana gidansu oho. Dan babu irin zagi da cin kashin da batai masa ba ita da ?an uwanta. Musamman ma ita Win daya nuna yana so. A yanzu kuma sai ALLAH ya saka mata ganin girmansa da kwarjini ?warai da gaske. Balle ma a tsakanin nan da wannan al'amarin ya faru tsakaninta da mahaifiyarta. Dan koda suka dawo Kano bai taSa tayar mata da maganar ba ko tambayarta yanda akayi, ya dai sake ninka kulawar da yake bata fiye da da. Tana jin farin cikin yanda yake mata, duk da tana jin tsoronsa, gefe soyayyar AA na nan daram a zuciyarta, babu abinda ya canja..
(In son mai karatu ya fahimci kuskuren Huznah anan. Eh zuciyarta na son AA mun yarda da haka, amma ?yautatawar mijinta da ?o?arinsa na taka rawar gani shima a zuciyar tata. Sai dai bata taSa nutsuwa mi?ama UBANGIJI kukanta akan ya cire mata zuciyar wanin mijinta ba ya bata nutsuwar zama da shi ya saka mata soyayyarsa tunda ta fahimci anzo gaSar da tafa rasa AA Win dole kuma ta zauna da shi Sageer. Yan uwa duk yanda muke tunanin al'amari mai ?yau ko mara ?yau ya tsananta a tunaninmu da zuciyar mu mu nutsu wajen maida al'amuranmu ga UBANGIJI da kai kukanmu, in sha ALLAHU zamu samu sau?i da sassauci dan wani lokacin shaiWan da son zukatanmu na jan zaren matsalolinmu ne kai tsaye. Idan bamu haWa da ro?on ALLAH ba sai komai ya rikice mana mu rasa wanda muka samu, wanda yay mana nisan ya sake mana nisa. Kamar dai nan wane tunani kuke yi akan matakin da Sageer zai Wauka a kanta yanzu?).........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

192

.......A nan Saudia AA ne a kitchen a gidan da su Oum suke yana dafama Maanal ?wai da tace tana so. Yanzu kullum anan gidan suke yini sai dare su wuce masauki, jiya da Oum ta fahimci yanayin Maanal Win na canjawa sai tace AA Win ya barta anan ta kwana. Ba ?aramin tashi hankalinsa yayi ba, ya marairaice ma Oum ya shagwaSe murya wai ai Maanal Win na tayashi aikin office miye-miye. Sai da ta gama jinshi Abah dai da Babban Yaya na murmushi, Yaya Fawzan kam ya saki baki da hanci yana kallonsa kamar wani robbot. Sai da ya gama tsara Oum tsaff sannan tace,  Koma dai miye bazata bika ba Auta, shi aikin office Win ba'a bama masu tsohon ciki hutu. Kai baka ganin yanda gaba Waya yanayinta ya canja .
Kallon Maanal AA yayi, duk da kullum tana a manne da shi. Amma sai ya dinga binta da kallo daki-daki. Ta ?ara ?iba sosai dan cikin ya kumburata, duk da shi cikin ba wani yayi mahaukacin girma bane abinka dana farko. Fatanta ya wani sake komawa luf-luf kamar kalar ruwan sahara. Gaba Waya hankalinta ba'a kansu yake ba, suna hirarsu ne su uku Ameerah na sakama Najma lalli jaa a yatsu. Idanunsa ya Wauke, sai kuma cike da sake marairaicewa ya ce,  My Sweetheart Oumna ALLAH na miki al?awarin zan ninka kulawar idan ma yayi kaWan .
 Ikon ALLAH, yau ni Fawzana naga cingum boy, to kai malam Ajwaad ance maka kulawar da kake batan ce batai ba. Kawai ka barmin ?anwa ta dawo gaban mamant.....
Cike da jin haushi AA ya Wauki pillow ya tilla masa, mi Abah da Babban Yaya zasuyi ba dariya ba. Sai AA ya sake tunzura. Fuuuu ya tashi ya fice abinsa. Oum ma dai ta kasa daurewa dariyar ta sanya. Suma hankalin su Maanal sai ya dawo wajen. Kowa ya Wauka fushin na AA na Wan lokaci ne waje ya fita ya huce zai dawo sai suka ji tsitt har lokacin tafiyarsu masauki yayi. Koda Fawzan ya le?a babu shi babu alamarsa, ya dawo yana dariya da faWin,  Oum autanki fa da gaske fushi yayi? .
Oum dake murumushi ta ce,  Zai ma sakko ne, amma bazan bashi ita ba . Cike da mugunta Fawzan ke dariya. Babban Yaya ya ce  Kadai yi a hankali dan randa yazo kanka Auta ba raga maka zai yi ba. Duk bakai ka kunnashi har yayi fushin ba ma .
Dariya suka sake sanyawa dan yanda AA ya fita a fusace ya kasa barin ransu. Haka dai Oum ta korasu suma. Su a tunaninsu AA yayi fushi ya tafi masauki ne. Maanal dai batace komai ba, ko'a fuska kuma bata nuna damuwarta ba. Duk da zuciyarta na cike da damuwar yanda Bestyn ta ya tafi babu ko sallama. Kama hannunta Oum tayi ta haura da ita sama, Wakin dake kusa da wanda suke ta shiga da ita. ?aki ne babba, komai akwai na bu?ata, hatta kayan haihuwarta na'a Wakin. Dama daga shi sai wanda su Oum suke ciki a gidan, Naufal ke kwana anan su Oum na Wayan Wakin. Yanzun ma yana a gadon kwance yana barcinsa.
Cike da lallashi Oum ke kallon Maanal, dan tasan raba Besty da Besty ba abune mai sau?i ba.  Babyna kada ki sanya wata damuwa a ranki kinji, zaman na kwana kaWan ne kawai zaki koma wajen mijinki. Fatan mu dai ALLAH ya saukeki lafiya. Ki ajiye waya a kusa da ke da kinji wani canji tare dake ki kirani, nima kuma zan dinga le?oki akai-akai kinji ko? .
Kanta ta jinjina ma Oum tana haWiye hawayenta. Sarai Oum ta karance, amma sai ta basar, a ranta kam fal mamaki ne na irin wannan soyayya da ?aunar juna da ALLAH ya haWa tsakanin Ajwaad da Maanal. Koda yake itama gata nan da Abah, koda rayuwa ta gangara musu da shekaru ji suke kamar yanzu suka fara son juna. Tabbas soyayya gaskiya ce, kowa kuma da irin yanda zuciyarsa ke Waukarta. Oum ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Tashi kije ki kimtsa ki kwanta, komai da kike bu?ata na ajiye miki a wadrob, kinyi shafa'i da wutri ko? .
Kanta ta jinjina ma Oum. Oum tai mata addu'a da sallama ta wuce. Sai lokacin ta saki hawayen da take ri?ewa. Sai kuma ta Wauki wayarta ta shiga WhatsApp, voice call tai masa har sau uku bai Waga ba. Ta koma video call, nan ma shiru, tai massage nan ma shiru. Sai ta sake rushewa da kuka. Kamar wata almara sai ga AA ya buWe ?ofar toilet ya fito, ita Maanal ma razana tayi. Ta zabura zatai ihu a tunaninta aljani ne ke neman buWe mata ido yay saurin Waura yatsarsa a kan baki yana mata alamar tai shiru. Dole ta saka hannunta ta rufe bakinta. Shi kuma ya rage hasken fitilar Wakin ya ?araso inda take tsaye kawai ya rungumeta. A tare suka saki ajiyar zuciya mai nauyin gaske, sai kuma a hankali ya saukar da kansa a dokin wuyanta ya shiga kissing nata step-by-step. A haka yay sama zuwa fuskarta ya cafke lips Winta. Babu musu ta bashi haWin kai suna sauke ajiyar zuciya, kai kace shekara sukai basuga juna ba. Hannayensu Wai-Wai akan cikinta, kai da kaga yanda suka dafeshi kasan wannan abinda ke a ciki akwai Wumbin soyayyarsa a zuciyar iyayen nasa. Sai da ya tabbatar yayi irin lallashin daya dace kafin ya janye lips Win sa ya sake rungumeta, sai kuma ya kamata suka zauna a ?asan tattausan carpet dake a gaban gadon yana shafa bayanta, ita ko ta kwanta lamo a ?irjinsa.
 Besty baka tsoron Oum ta dawo ta ganka? .
 Komai zan iya Wauka a kanki Maanal .
 Dama fushin ?arya kayi kenan? .
 Na gaskiya ne mana, harna koma masauki kawai naji bazan iya daurewa ba kawai na dawo.
?aramin murmushi ta saki, sai kuma ya Waga kai tana kallonsa, shima kallonta yake yi cike da kulawa da soyayya mai karfin gaske. Fin mintuna biyu sunama kansu kallo mai rugurguza garkuwar jiki kafin ta motsa lips Winta cike da raWa,  Ka zama aljani ko? To ta ina ka biyo? .
Sai da ya kashe mata ido Waya sannan yay mata nuni da window.
 Are you serious? .
 Akan besty da unborn Wina zan iya komai, idan nace komai ina nufin komai fa ina har bazan saSama UBANGIJI da sakawa da hanin MANZON ALLAH ba. Tambayoyin nan ya isa haka tashi muyi wanka mu kwanta nasan kina jin barci, jiba yanda idanunki suka koma ?ananu .
 Ni dai na gaji sai dai kayi min .
Lips Winta ya sumbata ?asa-?asa da yanayin maganar nan tashi kamar an masa dole yace,  An gama my Everbloom .
 Thanks you my bestie .
Tare sukai wankan, ita tana da kayan barci shiko babu, sai kawai yay canja da wata bathrobe bayan ya cire wadda ya fito wanka da ita gudun mura. ?ofar suka sakama key, ya Wauka Naufal dake barcinsa ?a?as ya maida kan sofa bayan ya sake buWe masa ita kamar gado, ya lulkuSa masa blanket su kuma suka haye gado. Can cikin barci Oum tazo dan ta duba Maanal amma tana taSa ?ofar yaji a rufe. Mamaki ya kamata, amma sai ta shiga kiranta a hankali. Cikin barci AA ya jita, amma Maanal tayi nisa a barci, sai kawai yay murmushi, a ransa yace Oum dama kin kwantar da hankalinki tana tare da GARKUWA TA. A zahiri kam luf yayi har Oum data fahimci barci Maanal take mai nauyi ta juya ta koma.
Ana kiran sallar farko AA ya tashi, cike da lallaSawa ya raba jikinsa dana Maanal. Bayi ya shiga ya watsa ruwa yay alwala ya fito ya maida kayansa, cike da sanWa ya fita a Wakin da gidan ma gaba Waya. Koda Maanal ta farka da asuba taga bashi nan mamaki ya kamata, amma ganin agogon sa ya sakata sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ga Oum ta shigo tashinta, ganin Naufal a sofa ya bama Oum mamaki, dan tasan Maanal bazata iya maidoshi nan Win ba. Sai kuma yanda alamu suka nuna gadon kamar mutum biyu suka kwanta. Can idonta ya sauka akan agogon AA. Sai kawai ta shiga tunanin yaya akai haka? Amma dai batace komai ba ta juya ta fita.
Koda ta koma nasu Wakin bayan Abah ya dawo daga sallar asuba sai tai magana. Murmushi yayi da faWin,  Oh dama kina tunanin Ajwaad zai tafin ne da gaske. Ai ni tunda na hawo saman nan ma naji ?amshin turarensa nasan bai bar gidan ba .
Dariya ma abin ya bama Oum ita kam. Sai kawai ta girgiza kai. Can wajen takwas sai ga AA kamar bashi ba yazo gidan shi a dole lokacin ne yazo. Bayan sun gaisa da Oum da Abah da suma suka basar kamar basu san a gidan ya kwana ba sukace zasu fita Wan motsa jiki. Suna ficewa ya haura sama. Ya samu Maanal kawai na barci Naufal ya wuce makaranta. Zama yay a kusa da ita yana murmushi, sai kuma ya ran?wafo a kanta ya sumbaci lips da idannunta. A hankali ta buWe idanun tana kallon sa, suka sakarma juna murmushi. Cike da raWa ya ce,  ?ya?y?yawata yunwa fa? .
Baki ta Wan tura masa ?asa-?asa ta ce,  Bana ji .
 Kin tabbatar? .
Kanta ta jinjina masa, sai kuma can tace,  Da dai zan samu dafaffen ?wai naci da yaji ko miyan attarugu .
 An gama Bestyn Besty. Bani 30mint kawai in sha ALLAHU yanzu zakiga kwai ke da my unborn . Yay maganar yana sumbatarta ya mi?e ya fita. Ta bishi da kallo tana lumshe idanunta. Kamar wasa barci mai shegen daWi ya sake fara figarta, sai kuma kamar wadda aka tsikara ta farka a firgice sakamakon wani irin juyawa da Wan cikinta yayi, sai kuma bayanta ya ri?e gam, hakama mararta ta ?ulle. Sai kawai jikinta ya hau rawa..........
'?

=??=??Manyan Mata an shiga halin ni ?asu @&? @&? @&? @&? @&? @&? @&?>?-?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

193

........Tsaf AA ya haWama Maanal dafaffen ?wan daya cire bayan da miyan attaruhun yasa mata albasa sosai suka haWe jikinsu sannan ya juye plate. Daga shi har su Yaya Fawzan sun iya girki, yanzu ne dai kawai basu damu dayi ba sai sun so. Coffee ya Wan haWama kansa shima sannan yasa a tray yay sama. Dai-dai lokacin da ciwon ke Wan lafa mata, sai dai kallo Waya yay mata ya fahimci bata cikin ?oshin lafiya. Tray Win ya ajiye idanunsa a kanta ya ce,  Babie what happened? .
Maanal ta sauke Soyayyar ajiyar zuciya tana danne Wan sauran abinda take ji idanunta da suka kaWe akan tray Win daya ajiye ta ce,  Ba komai. Ka bani naci .
Zama yay kusa da ita, dan gaba Waya bai yarda da abinda ta gaya masa ba, sai kallonta yake yi da lallale?a jikinta. Ta tura baki gaba da katseshi ta hanyar faWin,  Besty yunwa fa nake ji .
Ajiyar zuciya yayi kaWan,  Okay tashi muje kiyi brush .
Batai musu ba ya taimaka mata suka mu?e tare, haka ya rakata tai brush Win sai kuma tace kawai ya mata wanka da ruwa masu Wumi. A tunaninta in akai wankan zataji sau?in abinda take ji a jikinta. Haka yay mata wankan suka fito, ya duba mata simple doguwar riga irin na Egypt Win nan masu babban mayafi dan su take sakawa yanzun. A maimakon mayafin ya saka mata hula sannan ta zauna cin kwan. Shi kuma yana shan coffee Winsa amma idanunsa ?yam a kanta. Ko yaya ta yamutsa fuska sai yace minene?. Sai ta girgiza masa kai ta cigaba da cin kwan cikin dauriya. Taci ya kai shida tafa kasa daurewa saboda exactly irin ciwon Wazu dake taso mata. Plate Win ta mi?a masa jikinta na rawa, zata kai kwance sai kuma ta kasa dan bayan ta ya ri?e. Ai baima san ya wancakalar da plate Win ?wan da kofin coffee Win hannunsa yayo kanta ba da kiran sunanta. Dai-dai nan Oum data iso ?ofar har ta kai hannu zatai knocking taji yanda AA Win ke kiran sunan Maanal ita kuma ta saka masa kuka tana kiran  Besty bayana, ?afata, marana ya ri?e .
Ai kawai shigowa Oum tayi, cikin tashin hankali ta iso inda suke, kallo Waya ta fahimci haihuwa ce.  Auta Wagata muje maza-maza haihuwa ce wannan .
Ko musu baiyi ba ya Waga Maanal gaba Waya suka fito, Abah na falo ya mi?e da sauri yana tambayar lafiya? AA bai iya ya amsa masa ba sai Oum dake biye da su da kayan haihuwa tace,  Gadanga haihuwa ce .
 Suhanallahi . Abah ya faWa yana binsu a baya shima. Sai waya a hannunsa yana ?o?arin kiran asibiti. Dole a falon ?asa AA ya ajiye Maanal, sai dai tana jikinsa tana kuka. 20min kawai sai ga Ambulance tazo Waukarsu.......

________&

Kamar yanda Kawu Manu ya faWa hakan ce ta faru,

122 / 138

Chapters