Advertisements
Chapter 128 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   128 / 138

381K to 384K   out of 412.8K words

so, an kuma kwantar da kai ma babban Yaya. Shima kuma bai nuna mata komai ba yana mata fatan shiriya. Abinda kawai ya taSa masa zuciya yanda Wazun tana bashi abinci take bin cikin Ameerah da mummunan kallo. Ya fahimci itama kuma Ameerah ta lura dan yaga sanda ta shafe cikinta da addu'a har sai da abin ya saka shi murmushi ma.
Wannan abun ya saka shi ji a ransa dole ya sakama Saheeba ido akan cikinsa, dan bai san mi take rayawa ba, shiko wlhy akan cikin nan na jikin Ameerah zai iya faWa da kowa, ciki harda ita kanta Ameerah Win ma balle wata Saheeba can. Ta rufama kanta asiri kawai, idan ma bata son Wansa ko ?arsa ta kauda kai kawai sai su zauna lafiya. Amma yin yin?urin cutarwa nan ne zai nuna mata asalin kalarsa kuwa.
Haka da yaje yima Ameerah sallamar kwanciya da ya dawo sai da Saheeba ta canja fuska harda yin magana a kaikaice. Ya jita sarai amma ya watsar da ita dan shi irin wannan shirmen ba'a yinsa da shi. KaWan daga aikinsa ya watsakkata Wakinta wlhy. Itama fahimtar hakan da sanin halinsa yasa ta kama kanta, dan magana ta ALLAH a bu?ace take da shi ga magani tasha harda na tsiya. Sai kawai ta basar da komai ta mi?a wuya....

__________&

E lallai da gaske Hajiya Shuwa ta shirya tsaff, dan kuwa gyara na jijjiga zukatan makiya taima Maanal a wannan daren, dama ga ?yawun da jego ya sakata gana canjin iskar inda suke. Hatta gashinta da lalle duk a daren aka gyara akayi su, harda kukanta kuwa a gyara kai dan duniya Maanal ta tsani taSa kai. A hakan ma sai da Didi Shahidah tai mata masifa sannan. ?unshi kam tana barci ana zana mata ?ar gata. Hussein shine mai rigima sosai, koda ya farka madara suka bashi yasha ya koma barci, hakan ya basu damar yin komai yanda ya kamata. Kitso dai sun san ba yarda zatai ba shiyasa babu wanda yay gigin cewa ai mata.
Washe gari aka sakama yara suna *_Muhammad da Ahmad_*. Sunayen da Babban Yaya ne ya zaSa musu. Yara sun sha addu'oi yanda ya kamata, tare da albarka da fatan alkairi. Kasancewar Maanal ta koma barci bisa umarnin Hajiya Shuwa bayan sallar asuba bata farka ba sai goma. Dai-dai lokacin da gift Win Daddy dana Yaya Yazeed ke isowa gidan Darma. Babu wanda bai jinjina al'amarin ba dan kuwa dai sun taka rawar gani kwarai da gaske. Su Gwaggo kuwa ai neman zarewa sukai. Ga hassada ga mamaki. Sai kawai Sailu ta saka kuka. Ashe bataga komai ba, dan kuwa yanzu ne aka fara wasan. Su kansu su Shahidah sunji daWin abinda su Daddyn sukayi, duk da suka a duk haihuwarsu yana musu tagomashin arzi?i.
AA kam sai ma ya rasa abin faWa, sai dai kuma gift Win Yazeed fa ya sosa masa rai alamar jin kishi. Sai da Babban Yaya ya kwaSesa da nuna masa Yazeed fa a yanzu matsayin yayan su Maanal yake, sannan koba komai ya taka rawa a rayuwarsu, ya kamata ya cire ma kansa kishinsa. Tabbas AA ya fahimta, ya kuma gane yaso yin ajizanci ne irin na Wan adam. Dan haka ya sauke ajiyar zuciya ya kuma tsarkake ransa akan ?yautar.
An gama murnar nasu Daddy da sanya albarka kayan barkar uwar miji Hajiya Fateema Abubakar Darma (Oum. Mrs Aliyu Darma) suma suka iso sashen Maanal. Kayan Barka ne a matsayin uwa, a kuma matsayin uwar miji. Yo ?an Giro rikicewa sukayi, kai basu kawai ba hatta su Shahidah mutuwar zaune sukayi. Kai anya kuwa alhalin Darma sun san ciwon kuWi kuwa? Wannan al'amari kamar bada wahala aka tara su ba........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

202

.........Wannan kayan Barka na uwar miji sun rikita kowa, sun kuma shiga media yanda ya kamata. Maanal ma dai sai da tai hawaye, tana sake jinjina al'amarin wannan baiwa a zuciyarta. Tabbas har abada masu hallaya irin ta Oum bazasu taSa su taSe ba duniya da lahira in sha ALLAHU.
Tsabar son ida tarwatsa zuciyar Mamy haka Saheeba ta Wauka komai a waya duk da itama fa ba?in cikin taf ranta taje tana nunama Mamy. Koda Mamy taso ?in kalla sai Uwangale ta zabga mata harara. Ai da sauri ta amshi wayar tana kallo hawaye na cika mata ido. Sai kuma ga Aunty ta shigo tana jin jina al'amarin da sake labartama Mamy komai batare data damu da yanayinta ba....

______&

Anan kuwa su AA gagarimin walimar taron suna da aka shirya na iya su maza ne suke shirin tafiya. An gayyaci mutane daga sassa daban-daban da ko wani bikin albarka a tara mutane hakan. Shugaban ?asa kanshi zai halarci wajen. Tunda garin ALLAH ya waye Maanal bataga AA ba, amma Didi Amal ta sanar mata ya shigo tana barci. Kuma an kai masa coffee da yace a haWa masa. Breakfast kuma yace zaiyi da su Babban Yaya an shirya musu a waje. Dan haka basu bashi ba.
Sai wajen 11 yay kiran wayar Shahidah yace a shirya yara dan dasu za'aje wajen walimar. A lokacin ne yake tambayar Maanal ta tashi?. Wayar kawai ta sakama Maanal Win a kunne. Daga can zai sake magana yaji Maanal Win tai sallama. Sai yay shiru kawai yana sauke ajiyar zuciya. Cikin sanyin murya tace,  Ina kwana Besty .
Shima ?asa-?asa yace,  Shalele kin tashi? .
Murmushi tayi mai sautin da har yaji, tare da faWin,  Yau kuma sabon suna na samo Abiee! .
Har cikin rai yaji sunan Abiee Win ya ratsa shi, ya ?ara maida muryarsa a ma?oshi sosai.  Besty kin wuce Shalele ai, kawai na rasa mizan ce ne na tsaya a iya nan. Shine kin tashi koki kirani ma naji muryarki .
 Kayi ha?uri, ina tashi alkairan Daddy da Oum ya Wauke hankalina matu?a, amma kana raina. Yanzu kuma mai kwalliya ce tazo za'a shirya ni .
 Ni kuma wazai shirya ni? .
 Ai ka zama Abiee da kanka zakayi .
 Ban yarda ba, kema ai kin zama Oum amma za'ayi miki. Please kizo ki shirya ni kona ?i zuwa walimar .
 Besty rigima fa babu ?yau .
Ta faWa tana ?ar dariya ciki-ciki data nema sake kwance masa lissafi. Ai babu arzi?i yace,  Okay shi ke nan bari na shirya gasu Yaya na kirana, zan shigo na ganku kafin na wuce . Kafin ma tace komai ya yanke kiran. Tai murmushi dan sarai ta gane a halin da yake ciki, tasan halin mijinta zuwa yanzu, tana gane dukkan yanayin da zai iya shiga. Ita har tsoro ma take ji ta gama jegon nan balle gashi cs ne ma, yanda tai juriya da ciki ya sakata tasan a yanzu ba lallai ta iya da fitinarsa ba. Amma ALLAH ya bata ikon kwatantawa dai.
Kamar yanda ya faWa bayan ya gama shiryawa sai gashi ya shigo musu, lokacin za'a fara zana mata tata kwalliyar. Dole mai kwalliya ta fita ta basu waje dan wlhy tsoron AA take yi. Idan ya haWe fuskar nan babu alamun rahama ga kwarjini da cika waje dole kaji shakka da tsoronsa ma kai tsaye. Dan irin mutanen nan ne marasa Waukar raini. Randa taga yana wasa da Maanal abin ya jima yana bata mamaki, wato soyayya daban ce, in ba ita ba mizai karya lagon AA har yayma wata murmushi da dariya ma da tsokana, ai sai dai soyayyar.
Tana kuwa fita ya sakar ma Maanal dake kallonsa galala murmushi mai sanyi. Sai kuma ya shiga takowa a hankali har zuwa inda take zaune a kujerar mai kwalliya. Tun daga haWaWWun takalman ?afarsa masu shegen ?yau da Waukar idanun mai kallo ta fara bi da kallo har zuwa bugaggen tattausan yadin jikinsa zuwa designer agogon sa ?irar Maawad Company, sosai Winkin ya zauna masa a jiki ya fidda ainahin buWaWWen jikinsa na ingarman namiji, sai rigar saman kayan da zai Wora tana a hannunsa ninke, ba babbar riga bace ba, an yi ta ne like ?ar shara sai dai rigar ciki dake jikinsa dogon hannu ce, hular ma bai saka ba tana hannunsa tare da ?ar saman rigar. Luuu ta sauke idannunta akan ?ya?yawar fuskar sa da gashin kumatunsa ke kwance luf-luf alamar samun gyara har zuwa lips Winsa sannan ta sauke su cikin tsakkiyar idanunsa dake kallonta a sangarce. A hankali ta sake lumshe nata idanun ta buWe cikin nasan dai, tabbas ko ma?iyi ya kalli mijin nata yasan yayi ?yau, ainahin madarar ?yau kuwa. Karon farko ta mi?e kawai ta rungumeshi. A tare suka sauke ajiyar zuciya, cike da shagwaSa da kulawa tace,  Mijina daban ne a cikin mazaje. Sai dai ina kishin kwalliyar nan daba ni kaWai zanta gani ba .
Murmushi yayi sosai yana sake ?an?ameta. Cike da sanyin murya ya ce,  Umarni kawai zaki bayar a canja shigar sai a canja Besty .
 Bazance a canja ba saboda yau ranar farin cikin mu ce. Ranar da bayan ta aurenmu itace ta biyu a tarihin da bazamu taSa mantawa ba. Yau Besty na ya zama cikakken uba har na ?an biyu .
 Nima Besty na ta zama cikakkiyar uwa harta ?an biyu .
Dariya sukayi a tare, ta amshi rigar ta saka masa harda hular, sannan ta saka masa turare duk da ya saka daga Waki. Wajen yaran yaje da aka gama shiryawa sunyi ?yau sosai kamar ka lashesu, haka ya dur?usa ya musu kiss ya bata tai musu hotuna shi da su, itama ta shiga sukayi sannan ya kwashi yaran suka fice tana binsu da kallo fuskata da murmushi. Shima ya jaddada mata tayi ?yau kafin ya dawo fa...
Ba ?aramin abin kallo AA ya zama ba, daga wajen ?an Giro harma da ahalin darma. Daga mazan har matan. Kai harda ?ammatan Gidan Chalawa sun gama yarda Maanal ta kwashe komai. Nibras da gaba Waya ta kasa zama a sashenta saboda shi ji tai zuciyarta tai mata nauyi, a kaikaice ta dinga masa hoto batare daya sani ba. Ba ita kaWai ba Nuratu ma na raSe a gefe tana kuka sosai, kuka irin na kayi min nisa na har abada. Anyi hotuna a tsakaninsu su maza kafin su Abah su fito da tawagar su Baba Sardauna, Dan daga walima su Baba zasu wuce Kano ne.
Abinda zai baka mamaki ya tabbatar maka sun ?ullaci Mamy a rai babu wanda ya shiga dubata. Kai hatta matan da sukai kwanaki a gidan babu wanda yako kalli sashen Mamy. Aunty kuma faran-faran suke mata babu wani abu da suka nuna mata sam. Dama shi Abah sai ka rantse yama manta da Mamy na raye. Ko kallo sashenta bai isheshi ba. Oum kaWai taje ta duba ta yau da safe, dan jiya data shiga har tayi barci. Itama Oum Win bata jima ba saboda mutane, gaisuwar kawai sukai ta fice. Ai ko sai da Mamy tai kuka, musamman ganin yanda Oum Win tayi wani shegen ?yau da sake komawa ?ar 40y can. Uwangale ta dinga zabga mata kirarin daya nema ?arasa kassara zuciyar Mamy. Kaida kaga Oum kasan tana cikin farin ciki da kwanciyar hankali ?warai da gaske. Tana fita Uwangale ta dingama Mamy dariyar mugunta wai ta ruSe ga Oum na lokacin ta.
Ba ?aramin ?yau dattijan sukai ba, suka sake amsar yaran suka sanya musu albarka, dan tun safe da suka iso aka kai musu su sashen Abah, sunfi awa biyu kafin a maida su, sai kuma yanzu da za'a wuce da su walimar. Uncle LamiWo da Yaya Fawzan ne suka Wauke su. Lokacin da suke isowa hall Win da za'ai walimar ya gama cika da manyan mutane jiga-jigan ?asar. Abokan kasuwanci da abokan karatu. Na Abah, na babban Yaya, na AA, na Yaya Fawzan. Sai ?an uwa daga Darma Family, su Babu ?an Giro duk da basu da yawa, sai tawagar Daddy shima dan gayya yayo sosai. ALLAH sarki Babu sai da yaji kuka yazo masa. Ya wula?anta ?ayanshi, gashi UBANGIJI ya Waga darajarsu ta inda basuyi zato da tsammani ba. Yanzu duk yawan wannan taron domin haihuwar jikokinsa ne kawai.
AA yaje ya gaishesu cikin girmamawa da risinawa. Dan duk da haushin Babu daya jima yana ji bai taSa tunanin wula?antashi ba. Kai shi fa duk abinda ya shafi Maanal komai muninsa baya iya wula?antashi. Sai dai idan ka taSa masa ita kaima fa zai taSa ka. Su Sule anyi gayu a kayan da su Shahidah suka Winka mishi. Har ya Wan fara kilin, shiyyasa ya sama ransa wlhy bazai koma Giro ba yazo gida kenan. Hannunsa AA ya kama babu wani damuwa, Sule sai washe baki ake Wan gayu ya kama shi. Haka ya dinga zagaya manyan mutane suna gaisawa hannunsa ri?e da na Sule. Kafin su zauna a inda aka tanada masa. Sai kuma Sule yaji duk bazai iya zama tsakkiyar su AA Win ba. Cike da wayo ya zame ya koma kusa da su Babu. Sosai Babu yaji daWin abinda AA Win yay akan Sule. Dan yana fatan ma yaransa shiriya kamar sauran ?an uwansu, ba su suka aikata laifin ba sune suka aikata yana fatan iya wanda suka girba daga lalacewarsu ta baya ya zama iyakar kenan.
Anci an sha cikin nutsuwa da kwanciyar hankali. Manyan malamai suka lectures masu kaWa zuciya akan ha??in ?a?a da tarbiyyarsu dake kan iyaye. Sai Babu yaji kamar da shi ake. Ba shi kaWai ba kusan a wajen kowa sai da ya tsargu. Musamman manyan da bama su da lokacin damuwa da abinda yaransu suke aikatawa a cikin al'umma marasa ?yau ko saSanin haka saboda kuWi da mulki. Wani ma sai yay watanni baiga Wan nashi ba ko ?atsa. Daga baya akai hotuna sosai, a nutse aka zagaya da yara wajen iyayen ?asa suka saka musu albarka yanda ya kamata. Anyi rabon manyan agoguna ?ir?irar Mawaad kuma masu nauyin gaske ba na talakawa ba irin mu. Dan hatta su Sule ba'a tsallake su ba duk da basu san darakarsu ba. Aiko sai daWi suke ji. ?arfe Waya dai-dai aka tashi, za'aje ai salla azhar daga can kuma kowa sai ya kama gabansa.........
'?

=??Ba sai mun buWe sunan nan komai da komai ba. Dan mu samu damar dun?uke komai daya rage a Wan sauran pages Win mu in sha ALLAHU. Wajen su Maanal ma ata?aice zaizo saura kuce ba haka ba dan wlhy na gaji=?-? @&?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU
203

.........A nan gida ma an gama zanama Maanal kwalliya ta dukan zukatan ma?iya. Didi ta bata wani ubansun lass da aka saya da kuWi masu nauyi sky blue da kwalliyar peach a jiki. Skirt ne da helf bubu, ya bala'in jin stones. ?auri akai mata daya zauna fem, sannan akabi kunnenta zuwa hannuwa da wuya da muguwar sar?ar gold Win kayan da Oum ta kawo. Da masu karatu zasuji nauyin kuWin sar?ar nan sai sunce (Bilyn Abdull ta fara zuba mana ?wayayen ?arya>?q?. To kawai mubar komai a rufe ni kaWai na sani>?#? @&?). Ba mai kwalliya ba hatta ?an uwanta tsayawa kawai yau sukai suna kallon ?ar ?anwar tasu. Ita kanta Maanal data kalli kanta a mirror sai da hawaye suka cika mata idanu. Rayuwa kenan, kai dai an haifeka amma baka san wanene kai a shekarun girma da hankali ba. ALLAH dai yasa mu dace. Amma musani an haifeki a ?auye ko gidan talauci ba shike nuna ALLAH bazai Waukaka ba watarana, ko al'umma su dinga ji a ransu baka isa ka kai haka ba. Waye kai da, miye-miye hassada a bayyane mtsowww!!. Takalman ta masu ?aracin tudu da suka zauna da shigar tata aka bata ga saka, sai dan siririn gyalenta a gefen kafaWa. Wlhy ko ma?iyi yaga Maanal a yau sai ya haWiyi yawu balle mu masoyanta. Hajiya Shuwa tazo ta sake tirareta da ?amshi na musamman. Daga haka suka sakko ?asa aka sake gyara saman dan ba'a so kowa ya hau musu can sirrinsu ne, shiyasa ma su Amal suka gyara mata bedroom Waya a ?asa da zata zauna har taro ya tashi.
Da su Zeezah da Aneesa ta fara karo, wanda isowarsu kenan daga Kaduna. Wani kalar ihun farin cikin ganin Juna suka saki. Rabonta da su ko'a waya tun kafin su bar ?asar. Sai kuma ga ?an Giro an kwasosu daga masaukinsu, dan wasu ne anan da aka bari kawai su uku suka kwana. Ana haka tawagar yaran gidan su Ammie suma suka iso. Abu kamar wasa sai ga zuri'ar Nene itama, sai kuma ga ?an uwan Hajiya Yaya. Lallai su twin's sunyi gishi. Kowa ya kalli Maanal sai

128 / 138

Chapters