Advertisements
Chapter 99 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   99 / 138

294K to 297K   out of 412.8K words

ko Abah ba, sai na hannayen jari a companys daban-daban. Haka ya sakata ta tattara masa su a cikin akwati yana faWin,  Uhm lallai an tara mana da yawa. Zubasu dan wlhy bazan raba da waWancan ba tunda babansu yafi babana kuWi. Munafuka ko guda Waya baki saka sunana a kai matsayin next of king naki ba saboda kin zata kinyi nasarar kasheni ko? To nine zan kasheki ?ar iska mai haihuwar yara a titi tana jefarwa a bola. Azzaluma mara imani da tsoron ALLAH. Oya yimin kneeling anan .
? ? ? Jikin Mamy na rawa haka tai kneeling, yace ta daga hannu sama. Duk yanda yace haka take yi kamar television da remote. Haule da abin duniya ya dama da tsannanin mamakin dama Mamy ce ta haifeshi ta kume a waje Waya ya kira, jiki na rawa itama tazo inda yake, zam yay cike da sheWanci ya Wora Haule akan jikinsa ya kunna sigari yana busama Mamy haya?in. A gigice Mamy tai shirin rufe ido jikinta na rawa dan haya?in har tsakiyar ?walwar kanta.
Tsawa ya daka mata.  Wlhy kika rufe ido sai na aikaki lahira shegiya. Sanda kikai naki iskancin wa kikaji kunya? Ko sanda zaki binne ni a bola kin tuna ALLAH na kallonki, ai tun a duniya zaki fara amsar gashi a hannuna kafin kije kici ubanki a wajen mala'iku.
? ? ? Tabbas yau Mamy taga masifa irin wadda bata taSa kawoma rayuwarta zata gani ba. Tayi dana sanin sanin Junaid a rayuwarta balle haWa jini da shi, duk da har yanzu bata yarda wannan shaiWanin a suffar mutane wai Wan data haifa bane, taya ma hakan zata kasance? Tun tana kuka harta koma ajiyar zuciya da jan numfashi sama-sama, jininta kam da kansa ma yake hawa yake sauka. Ita kanta Haulen kuka take yi, dan duk iskancin Sille data sani bata taSa tunanin ya shahara irin haka ba. Ai ko ba mahaifiyarsa bace shekarun Mamy sun kai a rangwanta mata, kai ko ita Win karuwa ce bai kamata yazo yana mata waWan abubuwan ba. Yau kam taji tai matu?ar tsanarsa, tsana mafi munin tsana, tsoro kawai ya hanata yin kowane irin yin?uri. Duk rashin jinta tana girmama iyayenta, a kullum fatanta ALLAH ya daidaita ta da nata suyi aure da Sille, amma a yau ta tabbatar bazata iya aurensa ba.....

_________&

? ? ? ?? Da taimakon gps app su Daddy suka gano inda su Hajiya Basariyya suke, gashi sunata kiran layin da Huznah tai kiran Daddy Win amma ya?i shiga. Sai dai motar Hajiya Basariyya data sake tabbatar musu da suna a cikin gidan da gaske. Yazeed ya ce,  Daddy kodai kiran Ummi Win zamuyi ne kawai .
? ?? ?an jimm Daddy yayi, sai kuma yace,  Okay bari muga to idan zata Waga. yay maganar yana danna kiran Hajiya Basariyya. Sai da ta kusa katsewa ta Waga. Kamar ba ita ba faran-faran ta shiga faWin  Daddyn Huznah badai harka ga ?osawar daWewarmu ba ko. Wlhy munzo hirar zuminci tai daWi na samu wasu ?an uwa anan shiyyasa .
? ?? Kai kawai Daddy ya girgiza, cikin dakewa yace,  Gani nima a ?ofar gidan naku fito kimin iso .
? ? Hankali tashe da in ina Hajiya Basariyya ta ce,  ?ofar gidanmu fa, kana nufin gidan Yaya? .
? ? ? ? ??  Kuna da wani gida ne bayan nan? .
? ??  A'a .. a'a daman na shiga ma?wafta ne, ina zuwa gani nan zuwa barka naje, oh haihuwa akai sorry....
? ? ? Duk ta rikice ta diririce. Ko uffan Daddy baice mata ba ya yanke kiran. Yazeed dake sauraren komai ya ce,  Amma Daddy miyasa kace mata haka? .
? ? ??  Saboda bamu da damar shiga nan Win, amma hakan da nai mata zata tsorata tace bari ta fito ta koma can ta hakan zamu sami damar ceton yarinyar.
? ?? Daddy bai gama rufe baki ba kuwa sai ga Hajiya Basariyya a rikice, ita da likitar sun kamo Huznah data fara fita a hayyacinta da ciwon ciki. Sai da suka zo gab da motar Hajiya Basariyya sannan ta farga da motar kusa da su, motar ta tsurama ido, sai kuma takai dubanta ga number, gabanta yay bala'in faWi. Kafin ta iya cewa wani abu Daddy da Yazeed suka fito. Ai bama tasan ta saki Huznah ba. Ta tafi ?asa zata zube Yazeed ya zabura ya ri?eta. Ri?e Yazeed Win tai da ?yau jikinta na rawa ga azaba tasa kukan ma ta kasa. Ta ce,  Yaya ka kaini asibiti, sun yimin allurar zubar da ciki, yaya zan rasa babyna, yaya zan mutu cikina ciwo yake min.
? ? ? ? Cak Yazeed ya Wauketa yana faWin,  In sha ALLAHU bazaki rasa ba Huznah. Kuma zaki rayu ki haifoshi duniya haka ya sakata a bayan mota ko kallon Hajiya Basariyya baiyi ba. Shi ko Daddy Hajiya Basariyyar yake kallo kawai, sai dai baice mata uffan ba. Itako ta nutsu waje guda idanunta rissine a ?asa zufa gaba Waya ta jiketa ta firgita, dan ba ?aramin tashin hankali take jin kanta a ciki ba musamman da idanunta suka gane mata tsagwaron bala'in dake a cikin idanun Daddy. Haka Yazeed ya tashi mota suka wuce suka barta a wajen da Doctor data gama rikicewa. Dan ita kanta a yanda taga fuskar Daddy da Yazeed tasan ta shiga uku. Sauri-sauri ta koma cikin gida, kayanta ta shiga haWawa dan wlhy gara tabar garin, dama yaranta biyu duk suna boarding school ne. Mijinta kuwa yana wajen aiki a Niger state. Daga ita sai mai aikinta. Gudu-gudu ta sallami mai aikin ta fito, har lokacin Hajiya Basariyya na tsaye, ko kallon inda take batayi ba ta shiga motarta ta buWe Hajiya Basariyya da ?ura ta wuce abinta....

? ? ? ?? Gudu bana wasa ba Yazeed yayi zuwa asibiti, tun kan su isa Daddy ya kira family doctor Winsu. Aiko babu Sata lokaci suna shigowa aka Wauki Huznah da jini ya fara zubarmawa zuwa ciki. Kafin kace mi likitoci har uku sun rufu a kanta. Karan farko hawaye masu zafi suka zubo a fuskar Daddy, babbar rigarsa yasa ya sharesu batare daya bari Yazeed dake faman kai-kawo ya gani ba. Dai-dai nan kira ya shigo wayarsa, koda ya duba sai yaga Ammie ce. ?agawa yay, cikin danne damuwarsa. Ammie da hankalinta ke a tashe tai masa bayanin Nazeefa fa na cikin mummunan yanayi gaskiya. Ya kamata su dawo gida a kaita asibiti, dan itama Sabuwar da'alama taji ciwo a ?afa dan ta gagara taka ?afafunta.
? ? ? ? Sai da Daddy yaja numfashi ya fesar kafin ya fara yima Ammie bayani a nutse.  Asia ku Wakkota zuwa asibi ku samemu, dan muma muna can Huznah ce babu lafiya .
? ??  Huznah kuma? Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un. Miya sameta? Lafiya da muka fita da ita wajen idi .
? ??  Humm Asia sai kun zo kawai .
? Daddy ya faWa yana yanke wayar dan baya son yin doguwar magana ma. Abubuwa sun masa yawa sosai a wannan tsakanin. Kawai dai dan yanada tawakkali ne da ?arfin hali. Ba ?aramin tashin hankali wannan waya ta saka Ammie ba. Dan haka batai ?asa a gwiwa ba taje ta sanarma Hajiya Yaya. Itama sai hankalinta ya tashi harda yaran duka, yanzu kam gaba Waya suka fito dan zuwa asibitin, sai dai duk da hakan halin da Nazeerake ciki ko'a jikinsu balle Sabuwa da ?afa ta kumbura tayi dam. Kukan ma ta kasa yi sai hawaye kawai ke bin kumatunta azaba ta isheta. Abu kamar wasa yana neman zama gaskiya..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Kiran da Mabera yayma Sille a waya shine ya ceci Mamy da Haule a hannun sa. Babu ko kunya ya Wauki Haule sukaje bayi wai zata tayashi wanka. Sai wani lallashinta yake tsabar iskanci abinda bai taSa yi mata ba. Suna shiga Mamy ta kink??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????imi akwatin kayan data haWama Sille kadarorinta cikin sanWa ta buWe inda ta ajiye keys ta Wauka. ?ofar ta buWe ta fice tana haWa hanya kamar wadda ta fara shiga buguwar maye. Tana fitowa cike da sassarfa ta nufi hanyan gate, sai dai ko rabi compound Win batai ba yaran Mabera suka tareta da bindigu. Abin ya gigitata da bata mamaki, dan a sanin data masa can baya shi dai ba Wan fashi bane ba, sannan ba Wan daba ba. A ina ya samo waWan nan ti?a-ti?an yaran da bindigu haka?. Bata da mai bata amsa sai ma tisa ?eyarta da sukayi sashen Abah har su huWu kamar wadanda suka kamo Sarayi. Koda suka iso falon ba?i da aka tsare su Abah sai tai tsuru-tsuru tana kallon kowa. Suma duk kallon nata sukeyi musamman ma Abah, Babban Yaya, AA da Yaya Fawzan, duk da allurar da akai musu ta kashe jiki kai daka kalla idanun zaratan mazaje kasan duk ubanda suka dam?a sai ya daina numfashi. Oum kam kanta a ?asa yake tanata addu'a, hakama su Maanal addu'ar sukeyi duk da Maanal na kusa da AA dan duk barazanar da suke mata daga ?arshe dole suka barta ta koma kusa da shi saboda ?iri da muzu ta nuna musu sai dai su kasheta wlhy.
? ? ? Mabera dake kallon Mamy da wani irin ?as?antaccen yanayi ya wani kwashe da dariya. Cike da gadara yace ma yaransa,  Ku hankaWo min ita gabana .
? ?? Aiko hankaWota Win sukayi, ta dir?ushe gaban Mabera dake zaune a kujera shi kaWai ?afa Waya kan Waya, ga kayan ciye-ciye an jera masa like wani saraki. Tsabar wula?anci kafa yasa ya Wago haSar Mamy dake gurfane a gabansa kamar wata kas?antacciyar baiwarsa. Daga Babban Yaya har Yaya Fawzan da AA idanu kawai suka lumshe, zukatansu kam tafasa sukeyi, ji suke a ransu idan suka dam?i mutumin nan bazasu taSa barinsa da numfashi ba. Yanda Mamy ke kallon Mabera ga ?afarsa ri?e da haSarta sai Maberan ya tuntsure da dariya, dan wlhy abun ya masa suga. Cike da iskanci ya ce,  Kamila! Kamila! Ke har kina da ?afar guduwa ashe. Kin manta na gaya miki zan dawo. Kin manta na faWa miki bana barin bashin gaba! Kin manta na faWa miki ba'a cin amanata! Kin manta na faWa miki kina da Ajiyar da kikai a duhu kuma zan dawo miki da ita! Kin manta na faWa miki zan warware miki aiki a dai-dai gaSar da kike murnar cin nasara! Amma duk kika toshe kunnenki a tunaninki duk labari nake baki ko? Humm Kamila baki sani wanene Junaid ba. KaWan kika sani daga abinda zan iya, ko kina tunanin ?ar damar dana baki da ?ar ?ofar dana buWe miki ta shiga jikin Fateema har wani abu ne daga cikin abinda na iya ko sirrina. Kinyi kuskuren fahimta gaskiya, sannan ?uruciya ya kwasheki matu?a. Ki tambayi mijin naki da kika gujeni domin sa kiji, zai gaya miki wanene ni, duk wayon Aliyu, da wani zafinsa da kike gani shi ba komai bane a kaina, dan na dama shi na shanye karon mu ma na baya akan abubuwa da yawa ban raga masa ba balle ke shashasha ?ar gidan matsiyata fa?irai....
? ? ? ? ?  Kai ne matsiyaci fa?iri Junaid. Sannan idan kana tunanin ka iya taka Aliyu a baya ai ni baka taka ni ba, sai ma na zame maka RAINA KAMA... (Bilyn Abdull book) tunda a bazata na kaika ?asa, ?asan data saka ka Soye kanka tsahon shekaru, ai da kai tataccen Wan iskane kamar yanda kake faWa ba guduwa zakai ka Soye ba sai yanzu ka dawo, zama ya kamata kayi mu fafata. Amma da yake nafi ?arfinka, sharrin daka koyar dani na fika ?warewa na Soyekan kuma ka Soyu, na kuma auri Aliyu Darma harda ribar aure ka gansu nan ZARATAN MAZAJE har uku. Wanda a yanzu idan aka barkada Ajwaad kawai dake ?araminsu wlhy sai dai buzinka. Kaga kuwa duk abinda zakayi a yanzu a banza yake a ma wofi dan naci wannan WASAN...
? ? ??  Tassss!!!!! .
?? Kake jin saukar mari mai masifar ?ara a fuskar Mamy har sai da bakinta ya fashe. Tai dariya tana goge jinin idonta akan Mabera ta ce,  A banzan dai, dan na riga na maka illar da komi zakayi a yanzu tamkar wanke ciwon dake ruwa ne. Kaga kuwa a banza tunda dai an riga da an sami ciwon, koda za'a wankesa dan neman waraka dole a jure zafi da raWaWinsa. Wawa butulu da bai san halacci ba.....
? ? ? ?  Ke kuma miza'a kiraki idan shi butulu ne Kamila matar Darma? . Sille dake shigowa ya faWa. Gaba Waya juyawa sukai suna kallonsa, banda Mamy dako ganin fuskar Sille bata ?aunar sake yi. Dan haka tai banza da shi batace uffan akan maganarsa ba har ya ?araso inda suke. Kafa yasa ya daki bayan Mamy ta kife akan ?afafun babansa. Wata dariyar ?eta Maberan ya saki yana faWin,  Sai Junaid Wan Junaid, kuma Wan Kamila .
? ? ? ?  Mtsowww!! Baa! Daina haWani da wannan azzalumar matar, wlhy da ana iya maida baya ta dawo bazan taSa yarda nai zaman wata tara a cikin wannan matar harta haifoni takai bola ta yarda ba .
? ?? Da wani irin bugun zuciya kowa ya kalla Mamy, itako jikinta sai ya kama rawa, amma tai ?o?arin hana hakanta, sai ma yima Mabera da Wansa wani irin kallon tsana da take yi. Suko wani kallon banza suke mata a ?as?ance. Sille yaja tsaki da faWin,  Baa! Wai mi muke jira ne? Kawai mu tattare abinda ya dace muyi gaba kasan muna da ayyuka a gabanmu ai. Shi dai gadona gashi nan na tattaro kuWin bankinta kawai zata min juye.
? ? ??  Oh sune ta Wakko zata gudu kenan? .
? ?  Shashashar ba, sune. Ta Wauka mu irinta ne masu aiki da zuciya. Mu Brain da Heart muke haWawa a ayyukanmu wawuya, wato Heartbrain.
? ? ? ? ?? Dariya Mabera yayi sosai. Tare da bama Sille hannu suka tafa. A karo na farko Abah daya nutsu a nazarin komai ya zubama Mabera da Mamy ido sosai. Cike da nutsuwa ya ce,  Junaid miya kawoka gidana? .
? ? ?? Murmushi Mabera yayi da gyara zama yana fuskantar inda Abah yake, yace,  Yauwa My Darma irin wannan tambayar ya dace kamin tun asali tun fari. Da bamu kai ma wannan matakin ba ai. Nazo nan ne bisa dalilai HU?U. Na farko akanka da Waukar fansar BASHIN GABA. Na biyu wajen wannan munafukar matar taka? mai fuska biyu, dan dole ne itama ta amshi sakamakon aikinta da cin amanata da tayi. Na uku fansar Wana Ra'iz da Wanka ya illata. Na huWu babban Wana kuma Wan matar ka Kamila ya Wauka fansar zaluncin da uwarsa tai masa na haihuwarsa ta yarda abola bayan koni ubansa ban sani ba....
? ? ? ?  ?a?! Na Kamila? Kuma kai ne UBANSA? .
? ??  Kwarai ma kuwa Darma. Dan ni nan ni na aiko Kamila jikin matarka Fateema saboda kai amma taci amanata. Kuma ita Win KARUWA tace dan har da ribar hakan ta samar min gashi nan Junaid Wan Junaid. Idan kuma ta isa ta musalta gata nan ai. Sannan kai da kanka ka rantse idan ka sameta a cikakkiyar budurwa dan ALLAH. Ni nasanka, nasan halinka, ka rufe wannan sirrin ne kawai saboda wani dalilinka .
? ? ?? Gaba Waya su Maanal du?ar da kawunansu sukai gabansu na faWuwa. Yaya Fawzan kam hawaye ne masu zafi suka shiga ziraro masa dan shi yana da rauni. Babban Yaya da AA kam da yake suna da zuciyar jaraba launin idanunsu ne kawai suka sake sauyawa.
? ? Bamera ya cigaba da faWin,  Dole ne kasan komai a yau a yanzu dan ni kotuna mai adalci ce, bana cutar da kowa sai wanda ya cutar dani, bana taSa kowa sai wanda ya taSani. Ko waWan nan sauran da kaga na gurfanar anan nayi hakan ne saboda zuri'arka ne. Amma masu laifi kai da Kamila da Wanku Ajwaad ne kawai zasu amshi hukunci na. Sai Hajiya Turai idan ta kama .
? ? ?? Babu wanda bai maimaita sunan Hajiya Turai a zuciyarsa ba tare da juyawa suna kallonta. Nana ko matsawa tai daga kusa da ita. Mabera ya cigaba da faWin,  Sai dai ba'a nan ba, dan dole ne a fara biyana diyya a kanku. Dan haka Son! A tattara min su zuwa mota bamu da isashen lokaci. Uwar nan taka ta Wauki kayan nan a kanta kuma .
? ? ??  Baa! Ka daina kiran wannan matar da Babata zamu Sata .
?? Dariya Mabera yay da faWin,  Na daina Wan Baa! ALLAH ya huci zuciyar maza. Oya zamu iya tafiya .
? ?? Bin kowa na falon yay da kallo, ?arshe ya sauke idonsa akan Maanal. Ya wani kafeta da idanu yana lashe baki, wani banzan kallo Maanal tai masa cike da tsiwa ta ce,  Ka kalli ubanka Wan iska tsinanne Wan wuta.....
? ?? Kafin ta rufe baki yaransu sunyi kanta da bindiga sun zagaye har AA da take a kusa da shi. Sille yay wani shegen murmushi da gyara tsaiwa.  Kin birgeni, dan ina son tsayayyar mace mara tsoro. Yanda mijinki yake haka kike. Baa! Idan an gama shari'ar nan ina son yarinyar nan matsayin ganimar ya?i .
? ? ?? Dariya Mabera ya sanya, hakama Sillen. Yayinda AA ke musu wani irin zazzafan kallo da tabbas badan allurar da sukai masa ba babu fashi a wannan gaSar sai wani

99 / 138

Chapters