Advertisements
Chapter 11 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 138

30K to 33K   out of 412.8K words

Autan nata tace, "ALLAH to ya tabbatar Autan Oum dinsa, sannan tare da ku Bestyn bestynsa.
Murmushi AA yayi mai fadi, sai kuma ya dan saci kallon Maanal a miskilensa ya furta, "Shike nan dai Oumna kin rama 1-1 kawai."
Dariya sosai Oum tayi, sai kuma ta ce, "Dama zance kazo kaci abinci gamu nan zuwa tare da Abahn ku zaici abincin tare damu".
"I'm so happy, Oum! gamu nan". Daga haka ya yanke batare da Oum ta fahimci inda (gamu nan) dinsa ta dosa ba. Yana ajiye wayar ya zare book din Maanal tare da daukar kwalin popcorn din nata da goran ruwan ya ce, "Oya let's go Oum na kira".Komai bata kawo a ranta ba ta mike kawai.
A jere suka fito duk da ba wata hira suke ba. Sai da sukazo fitowa ne cike da neman magana ya gwargwada mata magana a kunne. Da sauri tai gaba zata barsa saboda kunya, yayinda murmushi ya dan kawata fuskarta batare data shirya hakan ba. Shima murmushin yake yi dan haka kawai murmushin nata ya saka shi jin nishadi. Ai cak Abah da Oum dake fitowa daga sashensa suka tsaya. Galala Abah ya saki baki yana binsu da kallo, yayinda Oum ta gimtse dariyar dake neman subuce mata da kyar. Suna tsaye kamar gumaka AA da Maanal suka shige sashen Oum batare da su sun ma farga da su ba. Gyaran murya Oum tayi kadan, hakan ne yasa Abah maido da idanunsa kanta, harrarta yayi. Dakyar ya iya gimtse dariyar tayi gaba tana fadin, "let's go tunda gasu can." bata jira cewarsa ba tai gaba tana murmushin data kasa rikewa. Suna zuwa kofar sashen Oum Maanal ta zame tai hanyar baya ta kitchen ita adole bata son a gansu tare da AA. Bata san wanda take gudun su gansun ba sun riga sun gansu. Samun su Inte na hada abincin da zasu kai dining sai kawai ta shiga tayasu.
AA kam daya shige shi kadai dariya ma ta bashi. A ransa yace (Magulmaciya, kina so kina kaiwa kasuwa). Fawzan kawai ya samu a falon yana kallo. Zama yay kusa da shi. Fawzan ya dubesa da kyau, sai kuma ya dan matsa da fuskarsa yana shinshina shi. Harararsa AA din yayi, ciki-ciki ya ce,
"Miye?"
. Da kyar Fawzan
ya gimtse dariyar dake cinsa, cikin daure fuska shima kamar yanda AA din yayi ya ce,
"Yada tsarguwa haka Malam, ka bari na gama tantancewa mana. Naji ne kana kamshi kamar na turaren Lilly."
Irin dan waro idon nan AA din yayi, ya ce,
"Kai yaya Fawzan ido ka koma samin?"
"Oh da mikake tunani? Kasan dai bazan bari aci amanar Abah ba. Kuma zanma kanwata garkuwa".
Rasa ma abin cewa AA yay, sai kawai ya zubama Ya Fawzan din kasaitattun idanunsa.
Sosai Fawzan ya kwashe da dariya, dan yasan ya gama kaishi makura kenan. Ai idan kaga Auta ya rasa abin fada to yakai makura kenan...
A haka Oum da Abah suka shigo suka samesu. Gaishesu sukayi, suka amsa Oum na fadin,
,"A'a ina Baby na kuma?".
Fawzan ne ya bata amsa da, "Ai tunda na shigo ban gantaba Oum, maybe tana sama ko?"
Kai Oum ta jinjina tana jiran AA ya bada amsa, amma ya basar abinsa tamkarma baijisu ba.
Sosai shima Abah ke satar kallon AA ta gefen ido ransa fal mamakin, dai-dai nan Maanal da su Inte suka fito a kitchen. Dariya taso kama Oum, amma ta danne da kyar idonta akan Maanal ta ce, "Oh ashe kina kitchen Auta".
Kai Maanal din ta jinjina tana murmushi da satar kallon AA daketa latsa waya kanshi kwance a kafadar Fawzan hankalinsa kwance like baima san mike faruwa ba. Juyawa tai tana gaida Abah dayay Zuru yana kallonsu su duka.
A ransa ko fadi yake (Aiko zakuci kaniyarku ku duka) a zahiri kam amsawa yay cike da kulawa.
Daga haka suka dunguma dining cin abinci.....
A nutse suke cin abincin, yayinda Oum da Abah ke dan hira Fawzan kuma da Maanal. AA kam hankalinsa nakan waya komi yake oho masa. Abincin ma bawani ya maida hankali bane a cinsa. Wayar Oum ta zare daga hannun nasa, yako kalleta a shagwabe. Harararsa tayi tare da nuna masa abinci tana fadin, "Ni tunda ka tashi ciwon nan kake neman maida abinci abokin gabarka Auta. Oya maza yanzu naga plate din nan, in ba haka ba dura zan maka".
Dariya Fawzan yayi, Maanal ma ta kasa rike nata murmushin saboda ganin yanda AA din yay da fuska. A dai-dai nan Mamy ta shigo sashen da sallama. Gaisheta Fawzan yayi bayan duk sun amsa mata sallama, tare da fadin, "Naje sashen yaran nan sukace kina wanka"
Cikin danne takaici Mamy ta ce, "Eh sun fada min". Ledar hannunta ta ajiye a gaban AA da tunda ta shigo ya maida hankalinsa ga cin abincinsa. Maanal kam sai satar kallon Mamyn take bayan ta gaisheta itama. Ajiye ledar ya saka AA dagowa ya kalleta a karo na farko, hakama su Abah kallon ledar suke. Murmushi ta kawata fuskarta da shi, tare da juyawa tana kallon Oum.
"Bara na aiki danki gidan Aunty tunda dai yaji sauki, na manta shaf har drivers din gidan sun tafi gashi da sassafe zasu wuce lagos"
Fuskar Oum babu wani damuwa ta ce, "Eh ya kamata kam a kai mata su a daren nan. Auta sai ka maida hankali ka gama ko kar dare yayi, duk da dai kai ba tsoron fitar daren kake ba".
Kansa kawai ya jinjina batare da yayi magana ba. Dan shi yasan babu wani sako. Mamyn ce ta kafa masa sharadin zuwa yaga Nuratu ya kuma bata kayan da zata bashi yace inji shi wai Ramadan basket. Zama Mamyn tayi suka cigaba da hira da Oum da Abah, sai kawai AA din ya mike badan ya kammala cin abincin ba, dan zuciyarsa gaba daya jinta yake a kuntace, amma mikewar da zai yi suka hada ido da Maanal sai wata dabara ta fado masa. Guntun murmushin iya shege yayi, cike da shagwaba ya dubi Ab??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ah. "Abah dan ALLAH ka bani aron Yarka ta rakani tsoro nake ji".
Atare gaba dayansu suka dago suna kallonsa, ya sake narke fuska kamar zai yi kuka.
"ALLAH Abah da gaske nake". Ai kasa daurewa Fawzan da Oum sukai suka sanya dariya. Abah kansa da kyar yake iya danne tasa dake neman kufcewa. Maanal kam baki da hanci tama saki tana kallonsa, yayinda Mamy ta cika tayi fam fa takaici har hakan ya kasa boyuwa a fuskarta.
Cikin dariya Oum ta ce, "Please Abansu a taimaka mana, ai bazasu dade ba yanzu zasu dawo". Fawzan ma yace, "Abah ayi hakuri ta rakashi kada yay mana kuka ko kura ta cinyeshi a hanya dan tsoro. Kasan Besty da Besty duk tsanani tare suke zuwa aika"
Kai Abah ya girgiza, tare da fadin, "ALLAH ya shiryeka Ajwaad. Jiba yanda ka wani bata fuska like zakama mutane kuka. Shike nan kuje, amma ina nan ina jiran dawowarku, idan kuka dade kwanakin zan kara".
"Thanks You sweet Abah".
AA ya fada a hankali. Nan ma kan Aban ya girgiza kawai, yayinda Oum ke fadin, "Baby tashi ku tafi kinji".
Ji Maanal tayi kamar ta nutse dan kunya. Duk da kuwa a shekarun baya hakan ba komai bane a tsakaninsu. Dan ko tana gidansu aka aikesa zaije yace tazo ta rakashi kida cikin anguwa ne.
Haka itama idan aka aiketa ko yana gida agaban su Abah din zatazo tace masa (Besty zoka rakani aika) amma sai yau gashi tana jin hakan kamar sabon abu. Sarai AA na lure da mugun kallon da Mamy ke masa, amma ya fuske abinsa, sai ma nufar sama da yay ganin Maanal na niyyar warware karamin veil din kanta alamar da shi zatama fita take nufi. Da kallo duk suka bisa, Fawzan kuwa na masa tsokanar daya saba da kirari. Babu jimawa ya dawo da mayafin da yafi na kan nata da ke kamar na yara dan na Abaya ne. Wanda ya mika mata din ta kalla, sai kuma ta dan tura baki gaba. Wancan ta cire ta amshi na hannun nata ta sanya, zata nufi saman itama ta maida Oum tace ta kawo kuje kawai kar dare yayi. Oum din ta ba, shi kuma ya dauka ledar Mamy da takaici ke neman bombing mata zuciya suka fice.
Abah da kasan kura kaba ajiyar nama da
baka bayar ba

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Wata Nurse da Sageer ya kira anan anguwarsu na tsaka da duba Huznah kiran Hajiya Basariyya ya shigo wayarta. Kasancewar yana a kusa da ita shi ya kai hannu ya Wauka dan ita ana mata ?arin ruwa ne. Shine ya fara yin sallama, dan haka Hajiya Basariyya tai Wib daga ?o?arin maganar da tai niyyar yi. Da ?yar ta iya amsa masa gaisuwar da yake mata. Kafin ya ?ara cewa wani abu ta yanke kiran. Murmushi kawai yayi baice komai ba. A ransa kam dariyar ?eta yake da faWin (Mama ai sai kuma ha?uri, ?iyayya ta ?are tunda ruwa ya gauraya da jini). A zahiri kam murmushi yayi kawai....

? ? ?? Wani irin malolon ba?in ciki ne ya sake tokare zuciyar Hajiya Basariyya. Dan ita kam abin ya zame mata goma da goma. Tana ya?in ganin ta koma Wakinta kafin Hajiya Yaya ta koma, Daddy kuma ya saki Asiya a randa ta koma dan alwashine sai tayi maganin Asiya a wannan gaSar ga kuma batun Huznah da shima suketa faWi tashin ganin wannan auren ya rabe tazo ta auri AA sun fiddo waccan shegiyar agolan daga ciki mai ?wacen saurayi. Ita kuma sakaran tayi sakaci wannan matsiyacin ya kwace Wan mutuncin. Zaune takai a bakin gadon Wakin da take zaune a gidan yayanta, Wakin da saida akai uban rikici matansa suka bari ta zauna duk da kuwa Wakin ba?i ne. Kayayyakin data amso a Zaria tare da Maman Yaseerah take bi da kallo. HaWi ne sosai tayoma mutane guda biyar. Daddy, Asiya, Hajiya Yaya, sai mijin Huznah da AA. Kuma duk ana son ta aiwatar da su daga nan zuwa gobe, shiyyasa ma tai kiran Huznah dan taji yaya za'ai nata ya iso a goben itama ta aiwatar, ko Sageer na yawo da ubansa ko sai ya saketa da hannunsa. Dan sunan maganin KANWA UWAR GAMI. Amma shine tantirin ya Wauka mata waya.. Bumm!! Bumm!!! Bumm!!! Bugun ?ofar Wakin da take aka shiga yi da masifar ?arfi, a zabure ta mi?e tana yayimar kayan ta tura ?asan gado, kafin ta mirza idonta ta nufi ?ofa kamar mai barci. Dan bata raba Wayan biyu yayanta ne matansa sunkai ?ararta saboda yau ta zagesu tas wai suna saka mata nama biyu a abinci, duk naman dake gidan saboda an rainata ace biyu ne kawai kasonta...
? ? ? ? Tana gama buWe ?ofar wani kakkauran mari ya ratsa mata kumatu. Da bala'in sauri da rawar jiki ta dafe fuskar da hannaye biyu gaba Waya. Bai dubi girman shekarunta ba ya sake wanketa dana biyu. Shi dama mutum ne mai zafi sosai. Ai yanzu kam ihu ta ?wala dan azaba ta koma cikin Wakin a guje. Bayanta yabi, ta ma?ure jikin bango tana hawayen azaba a matu?ar gigice. Cikin wata irin tsawa mai kaWa hanji ya ce,  Ina kukaje yau dan ubanki? .
? ? ?? Hawaye na ziraro mata ta ce,  Babu inda naje fa yaya, matanka sun haWani dakai saboda su munafukai ne. Wankin kai da kitso fa naje kuma na gaya maka ka bani kuWin da kanka .
? ??  To mara mutunci, aiba maraina wayon naki bane ba ni da idona na ganki tare da Alhaji Usman a Zaria. Ko zakice min kitson acan akeyi? .
? ?? Sosai jikinta ya fara rawa na ha?i?a kam yanzu, zuciyarta kamar zata faWo cikin in-ina tace,  Yaya Zaria kuma?..
? ? ?  Oh ?arya nai miki kenan? Wlhy Basariyya ki shiga hankalinki a gidan nan. Wato har yanzu baki daina biye-biyen bokayeba ko? Shike nan karki fasa ki cigaba da yi, ki kuma haWa inaki-inaki gobe kawu na Katsina zaizo ku tafi tare. Ki koma can wajensa dan ni bazan iya ba...
? ?? Wani irin gigitaccen ihu ta sanya tana ro?onsa ya taimaketa bazata iya zama gidan kawun nasu ba. Ko kallonta baiyi ba ya fice abinsa. Tashin hankali matu?a Hajiya Basariyya ta shiga a wannan dare. Dan wlhy bazata iya zama gidan kawu Manu ba. A ?auye yake bama cikin birnin katsinar ba, ita wlhy ko ruwan gidan bata iya sha idan sukaje gaisheshi na yini Waya saboda kiwon dabbobinsa na tsiya. Gashi masifaffe hakama matarsa, kuma su duka ?an uwansu ne dan auren zuminci ne shida matar tasa. Tun babansu na da rai ake fama da shi ya baro ?auyen amma ya?i. Mahaifinsu kansa tsoronsa yake ji balle su, dan mutum ne azababbe na bugawa a kalanda, ga tsauri dan komai na gidansa da doka akeyinsa. Kuka sosai taci, daga ?arshe ta yanke shawarar yin asubanci ta gudu. ALLAH gara ta koma gidan mijinta duk ma bala'in da za'ai ayi bazata fito ba koda Daddy zai daketa kuwa. Kayanta ta shiga haWawa, tsaf ta kammala ta ajiye komai a ?ofar Wakin, sauran kuma ta ajiyesu akan daga baya zata turo su Madeena yaranta su Waukar mata. Ko barcin kirki kuwa batayi ba, huWu na bugawa zabar ta mi?e dama ba wani barcin kirki tai ba, a gurguje ta shiga bayi ta kimtsa ta fito, ta saSi jakarta tana murmushin nasara, sai dai tana murWa handle Win ?ofar taji gam, hakan na nufin an kulleta ta baya kenan. Ai jitai gaba Waya ta wani irin gigicewa, bama tasan ta zube a wajen ba ta fashe da kukan takaici, dan ta tabbatar yayanta ne ya rufeta tun fitar jiyan da yayi.......

? ?? >?#?>?q?Ba abun faWa
_________&

? ? ? ? Sun fito a jere Maanal na faWin,  Kai dai ka canja hali ALLAH . Cikin ?un?uni take maganar, amma hakan bai hana AA Win jinta ba saboda ?arfin ji da ALLAH ya bashi. Murmushi yay kawai, sai kuma ?asa-?asa shima yace,  Inba tsoro ba a fito fili a faWa mana . Sarai itama Maanal Win ta jishi, sai dai bata tanka ba saboda isowarsu wajen motarsa. A dai-dai nan kuma Saheeba ta fito daga sashen Mamy, taje wajenta su Haule suka sanar mata tana sashen Oum. Sai ga Nibras itama ta fito daga sashenta, taci kwalliya abinta sai baza ?amshi take kamar wadda zata fita. Itama dai sashen Oum zataje, kuma wannan kwalliya duk ta AA ce. A tare duk suka tsaya cak suna binsu da kallo, har Maanal ta shiga mota AA daya buWe mata ya maida ya rufe sannan ya zaga mazauninsa, sai dai shima kafin ya buWe da kansa Maanal ta buWe masa ta ciki kamar yanda suke yi a da. Kallonta yay fuskarsa da murmushi mai sanyi, itama ta masa murmushin tana kauda kanta dan su duka zukatansu suna tariyo musu baya ne. A hankali ya baya mai gadi ya buWe masa gate suka fice.
? ? ?? Daga zuciyar Nibras har ta Saheeba tamkar zata kama da wuta ne. Cikin takaici da wani irin zazzafan kishi Nibras ta ce,  Wannan mayyar yarinyar sai nayi maganinta .
? ? ? ?  HaWa dani nan Nibras dan na tsaneta . Saheeba ta faWa itama a zafafe. Da sauri Nibras ta kalleta dan ita bata san nata zancen ya fito fili bane ba. Kai Saheeba ta jinjina mata batare da sanin manufar Nibras Win na tsanar Maanal Win ba. Ita kuma Nibras tasan dalilin Saheeban bazai wuce taya ?anwarta kishi ba. Amma saboda takaicin da take ciki sai ta cigaba da faWin,  To wai ina zasuje a wannan daren? Nine fa? .
? ? ? Wata ?ar dariyar takaici Saheeba tayi,  Kin san tunda tarewa ta gagareta zatabi duk wata hanya ne yanzu na son ganin taja ra'ayinsa, balle an saba da bin maza a waje .
? ? ? ? ?  Tabbas kumafa hakane. Shegiya mai zuciyar karnuka, mutum yace baya sonki amma ina, inba shashashar amarya ba mara muhimmanci wa ake kawowa a ajiye sashen surukai gana miji . Nibras ta faWa zuciyarta na mata raWaWi.
? ?? Dariya sosai Saheeba keyi, ranta fes ta ce,  Ai Abah ne maganin ?ar iska, uwarta na murna bokanta ya iya aiki an mannota gidan da tsiya-tsiya shiko ya harba musu tsiya, Kinga Wan maganin da aka Wan cuccusa dan matse can duk ya sane. Ai wlhy sai mun dage munci ubanta a gidan nan ta yanda ko ruwa bazata iya sha ba sai a Soye, da ?afafunta zata gudu ne .
? ? ? ?? Hannu Nibras ta bama Saheeba suka tafa, dan a ganinta ai gara su haWa hannu da Saheebar su kori Maanal Win ita kuma sai tai ya?in hana shigowar ?anwar Saheebar ta bayan fage. Aiko a take ta bada goyon baya Wari bisa Wari. Sai da suka gama shirya mugunnyarsu sannan suka nufi sashen Oum Win. Acewarsu gara suje su zauna suga dawowarsu...

? ?? A hankali AA ke murza steering tamkar baya so, yayinda Maanal tai shiru lafe a cikin kujera. Daga gani kasan duniyar tunani duk suka faWa. Cikin son kauda yanayin AA yay Wan gyaran murya. Idannunta dake lumshe ta buWe ta kallesa, shima Wan kallon nata yay fisha sai kuma ya maida ga hanya. So yake su dawo kamar da, amma yasan ya?ine babba a gareshi, dan haka maimakon zuwa mata kai tsaye zaibi wasu hanyoyin yin hakan. Muryarsa a tausashe ya furta,  Yaushe kika fara karatun novels? Bayan nasan haushi kike ji idan kikaga inayi ma .
? ? ? ? ?an jimm Maanal tayi kamar bata jisa ba, har sai da ya Wan kalleta. ?in kallonsa tayi ita, a ta?aice ta ce,  Kawai na tsinta kaina ne a karatun batare da wani dalili ba .
? ?? Murmushi ne yaso suSuce masa, amma sai baiyi ba a bayyane ya tsaya masa iyakar cikin ?irji. Zamansa ya Wan muskuta da sake dam?e steering da ?yau ya tsaya a danja

11 / 138

Chapters