Advertisements
Chapter 95 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   95 / 138

282K to 285K   out of 412.8K words

aka kira, sai kuma ya shiga ambaton sunan ALLAH. Atare duk sukai kansa suna tambayar lafiya. Ina ya kasa magana, sai jujjuya kai yake, AA da kamar ya harbo jirginsa a nutse yaje kan dining ya Wakko gorar ruwa na addu'oin Yazeed Win ya kawo, bashi yay yana faWin,  Yazeed kasan Junaid Abba Mabera Win ne? .
? ?? ?ara Yazeed ya sake saki. AA ya sake maimaita sunan yana Wibar ruwan a hannunsa ya zubama Yazeed saman kai. Ai sai ya fasa ?ara gaba Waya. Ganin haka sai Faisal da Daddy suma suka cigaba da kiran sunan Mabera. Kawai sai Yazeed Win ya yanke jiki ya faWi a sume. Daddy zai tada hankalinsa AA ya ce,  Daddy ka kwantar da hankalinka. In sha ALLAHU ina kyautata zaton lokacin nasara ne. Da alama an goge masa sunan a memory Winsa ne shiyyasa ya kasa tunawa gaba Waya, ?ila kuma jin sunan shine makarin sihirin shiyyasa .
? ? ??  Tabbas oga haka ne, dan nima irin haka ta taSa faruwa da Yayana kuma kamar dai na yallaSai Win nan da kake gani.
? ? ? Sosai su Daddy suka jinjina al'amarin, kafin aka zubama Yazeed ruwan addu'ar sai gashi ya farfaWo. Cikin ikon ALLAH kuma yana buWe baki sai ya fara da addu'a. Addu'ar Daddy ya tayasa suka ?arasa, AA ya kamashi ya zauna da ?yau. Sai ya dinga binsu da kallo. Zuwa can yace,  Daddy zan sha ruwa .
? ? ?? Ruwan AA ya mi?a masa, ya amsa yashanye tas yana sauke ajiyar numfashi. Sai kuma yabi gidan da kallo yana faWin,  Daddy ina ne nan kuma? Miya faru? .
? ? ? Ajiyar zuciya Daddy ya sauke, dan ya fahimci yanzu ne Yazeed Win yay asalin dawowa a hayyacinsa.......

________&

? ? ?? Tunda Sille ya baro gidan Mamy yake ta faman kai-kawo, dan tabbas bai yarda da matar nan ba. Dolene akwai abinda take shiryawa. Yanda ya fahimci tasan darajar kuWi bazata bashi har 30m a lokaci guda ba. Sannan wannan yawan kuWin na nufin ta tara abinda yafi haka kenan. Wanda zai yi ?yautar 30m a lokaci guda bayan ya bada 20 a baya ai lallai yaci ya tada kai musamman ga mace irinta da bata aiki bata kuma sana'ar komai. Yanzu ya sake fahimta da yardar maganar Baa Winsa. Lallai Darma Family nada kuWi. Waya ya Wauka yay kiran, bugu Waya aka Waga.
? ?? A ?age ya ce,  Baa! Akwai ?ura fa .
?  ?ura kuma Son, ta guguwa kota ?an dambe? .
? ? ??  Ta guguwar dai......
?? Tsaf ya zayyane masa komai. Shima Mabera shiru yay tsahon lokaci cike da nazari, zuwa can yace,  Tabbas akwai abinda take shiryawa. Kamila raino na ce, sannan nasan abinda zata iya tun bata gama sanin kanta ba. ShaiWaniya ce, da wannan innocent face Win taya zata iya juya Nigeria ta koma dajin sambisa. Abinda za'ayi ka kira yarinyar nan da take aiki a gidan ta sanya mana ido a dukkan motsinta. Ko ka kira Hajiya Turai .
? ? ??  Okay Baa! Sai dai yarinyar, Turai bata gari tayi tafiya .
Ya yanke kiran, komawa yay kiran Haule. Sai dai bata Waga ba, amma ta tura masa text cewar tana zuwa. Hakan na nufin nata kusa da Kamila, dan haka ya barta yay zaman jira. Baifi mintuna biyar ba sai ga kiran Haule ya shigo.
? ? ?? Muryarta har rawa take ta ce,  Baby kayi ha?uri, ina gaban Hajiya shiyyasa .
? ? ??  Mi kike mata? .
??  Tace na shirya zata aikeni wani waje. Amma sai six na yamma dan tana son na dawo dai-dai an shiga sallar magriba .
? ?? Jimm yayi na sakanni. Kafin ya ce,  Ta gaya miki wajen aikar? .
? ? ??  A'a gaskiya .
? ?  Okay later duk yanda ake ciki ki kirani .
? ?? Daga haka ya yanke. Haule tai shiru tana kallon wayar. Mamaki na kamata jin yanda yanzu yake amsa mata magana a sau?a?e. ?azun nan fa har dukanta yay a gidansa dan kawai tace masa tana period. Shiyyasa ma ta saka riga kai dogon hannu, dan jikinta duk sayin belt Winsa ne daya zaneta da shi. Ga zazzaSi tana ji dan ba dukan wasa yay mata ba harda kamun kunne. Tana son Sille sosai, shiyyasa take iya jure wahalhalun da yake bata da azaba kala-kala da wula?anci. Burinta a ?arshen duk wannan azabobin suyi aure. Wlhy zata jure komai ko a yaya yake dan sonshi take yi da gaske....

_________&

? ? ? ? KADUNA

? Tun wucewar su Sageer kalamansa ne keta maimaita kansu a kunnen Huznah. Ta kasa samun sukuni gaba Waya. Bata san zata iya yin kewarsa ba sai da tazo kwanciya. Sai ta jita tamkar marainiya. Gashi tunda ya kirata yace sun sauka bai sake kira ba. Ita kuma yana tsoron ta kira shi Ummi taji. Haka ta daure da ?yar barci ya Wauketa gabannin asuba. Washe gari Hajiya Basariyya da sassafe ta bar gidan zuwa Zaria. Maimakon zuwa gidan su Najma kai tsaye a wani waje suka haWu da Maman Yaseerah. Ganin yanda ran Maman Yaseerah ke a Sace Hajiya Basariyya ta ce, Lafiya kuwa naga ranki a Sace fiye ma da nawa? .
? ? ? ?  Humm Basariyya kenan, gara ke kina da mafita akan Huznah, duk da case Winmu akwai banbanci, ke haihuwa ce baki so tayi da Sageer, ni kuma haihuwa nake son Yaseerah tayi da Abdullahi.
? ??  A'a to minene ba gashi zata haihun ba? .
? ??  Wace haihuwar kuma bayan jiya ta haihu Wa babu rai, kina cikin wannan tashin hankalin ne shiyyasa ban kira ki ba. Ga Alhaji ya hanani zuwa dubata ya tura ?anwarsa da Majdiya yanzu haka suna hanya .
? ? ??  Eh lallai babbar magana. Wai mike faruwa damu ne haka? Wlhy ko ganin Huznah bana sonyi tsakanin jiya zuwa yau .
? ? ? ?  Taya zaki so ganinta abin nan fa da ciwo. Duk zamanki gidan Kawu Manu ne ya kawo matsalar nan, amma da tuni mun Sarar da shegen cikin ai. Yanzu dai yaya ake ciki .
? ? ?  Hummm nayi magana da Dr Reyama jiya tace a haka ma za'a iya cire cikin, sai dai ta saka kuWi masu yawa. Ni kuma wlhy a yanzu banda wannan kuWin, dan dudu kuWin account Wina 300k ne. Suma wanda Yaya ya bani ne na tura miki 200k kinje wajen malamin can dake aiki akan dawowar kayan nan na hannun Yazeed. Shiyyasa nazo ki ara kin 200k na cika dana hannuna su zama 500k Win data bu?ata. In sha ALLAHU komai na daidaita zan dawo miki da su .
? ? ? Shiru Maman Yaseerah tayi fuskanta na canjawa, sai kuma ta nisa.  Shike nan zan baki, amma kina lissafawa ko ya zama 500k kenan harda 300k da aka bama wancan mutumin na bayan tsauni .
? ? ? ?  Na sani bananta ba Aminiya .
? ?  Yayi zan sa miki a account. Ni bari na koma dan ina cikin damuwa .
? ?  To ba damuwa. Nima dai idan aka kammala aikin nan na Huznah zanje Abujan na gano Yaseerah Win.
? ?  Okay .
Kawai Maman Yaseerah tace tai ficewarta. Sai abin ya tsayama Hajiya Basariyya a rai. Amma batace komai ba ta fito ta shiga mota ta kama hanyar Kaduna. Dan bama taso kowa ya farga da rashinta a gidan har ?a?anta...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Koda Hajiya Basariyya ta koma gida batace da Huznah komai ba. Hasalima ko gaisheta tayi sama-sama take amsawa. Sosai Huznah ta shiga damuwa, har wata ?ar ramar dole tayi. Baiwar ALLAH sai dai kaga tayi tagumi shiru ko ?an uwan nata ma ta kasa sakin jiki da su. Duk abinda ke faruwa babu wanda ya sani. Duk da dai Huznahr na ?o?arin shiga gaida Daddy a sashensa. Yanda yaga ta Wan rame sai abin ya ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????bashi mamaki, gashi bata da walwala. Sai yake tunanin ko kewar mijinta ne. Bai dai ce komai ba ya barma cikinsa. Amma ita Ammie haka kawai tasha jinin jikinta da yanayin Huznah Win. Sai ta fara jan yarinyar jikinta dan akwai tausayi, tana fama da ciki kuma ana sakata a damuwa. Hakan sai ya saka Huznah Win fara saki jiki da Ammie, har in tana son abu sai ta faki ido taje sashen tace Ammie ta bata ko Aunty Sakeena. Wani lokacin ta zauna taci anan, kota Soye ta tafi da shi......

________&

? ? ? ? Bayanin komai Daddy yay ma Yazeed. Aiko sai kuka yake da hawaye shaSe-shaSe yana ro?on Daddy ya yafe masa. Ya ringa yima AA kuma godiya. AA ya nuna masa babu komai, akan Ammie komai zai iya yi dan tamkar mahaifiya take a wajensa. Kawai dai yana bashi shawara ya ?ara dagewa da addu'a a kwanakin nan, dan zasu fara bibiyar Mabera. Dan haka za'a koma da shi Kaduna kuma zai cigaba da acting like har yanzu yana a cikin wancan halin. Yanzu idan sunje Kaduna Win ma za'a maida shi gidan da Nazeefa take sai a fiddosu tare ta yanda zata Wauka a gida Wayan suke daman.
? ?? ?ari bisa Wari Daddy da Yazeed sun gamsu da shawarar AA Win. Dan tabbatas Mabera shegene al'amarinsa sai da bada ?afa. Tunda har ya iya irin wannan ?ullin a jikin Yazeed Win to komai fa zai iya yi. Sun sake tattaunawa sosai da tsara abubuwa masu yawa kafin AA Win yay musu sallama ya tafi. Suma zuwa yamma zasu wuce. Amma shi Daddy zai tafi a mota yanzu, shi kika Yazeed yabi tarain Win dare....

________&

? ? ? Kusan lokaci Waya su Maanal da AA suka shigo gidan. Sun raka Oum ne yin jajen haihuwa gidan su Abdull, daga can suka wuce asibiti suka duba Yaseerah dake tare da su Hajiya Majdiya. Sai suka shiga wajen Nuwaira data tarkato ta biyosu dan RK yayi tafiya yau da safe zuwa Jos. Kuma zai yi kwana biyu dan sai ana jibi salla ma zai dawo...
? ? ? Duk da Maanal taji daWin fitar hankalinta a rarrabe yake akan lamarin mutumin can data gani Wazun ya shiga sashen Mamy. Tata saka ido taga an kira Nuratu ko wajenta yazo amma bata ga hakan ba har suka fito, dan hada ma Nuratun suke tare. Saheeba dai ana can ana rawar ?afar haWama Babban Yaya abinci yau yace tayi girki. Shiyyasa ma ta?i ta bisu..
? ? ? ?? AA ya iso kusa da Oum yana kama hannunta da mata sannu. Murmushi tai masa da faWin,  Sannunmu Auta. Kaima sai yanzu kake shigowa? .
? ? ? Sai da ya kalla Maanal da ke kallonsa a kaikaice sannan ya ce,  Ki bari kawai Oum uziri ne ya ri?eni sosai. Amma kukan kun daWe halan yawo suka sakaki kukaitayi? .
? ? ?? Sai da suka fara tafiya yana rike da Oum Win take bashi amsa da,  Babu laifi mun Wanyi yawon kam. Dan munje gidan Hajiya Batoola ma, kafin muje asibitin. Kasan Majdiya ta ma?alemu da surutu ta hanamu fitowa shine kuma muka le?a Nuwaira ashe ma tana shirin tahowa nan ne. Sai kuma muka biya yaran nan suka sayo kayan kwaWayi .
? ? ? ??  Eh lallai kunsha yawo kam, Wazun da safe muke magana da Uncle R Win yace uzirin gaggawa ya taso masa zuwa Jos zata taho nan na aika driver ya Wakkota baya son tai driving saboda jikinta. Tunda ta biyoku ai shike nan.
? ? ? ? Dai-dai nan Mamy ke fitowa daga sashenta ita da wata mata. Ta zuba ma AA da Oum Win ido, sai kuma ta janye cikin takaici zuciyarta na mata nauyi da zafi matu?a a cikin ?irji. Oho su bama su ganta ba, dan har sun shige su Maanal biye da su, sarai Maanal taga Mamy, hakama Najma da Nuratu, amma duk sai suka watsar da ita suka shige. Ameerah da hankalinta bai kai ba tana waya ma ta shige, dan harga ALLAH ita kam bataga Mamyn ba sam...
? ? ??
? ?? Kasancewar lokacin sallar la'asar yayi zama kaWan sukai kowa ya fito ya nufi sashensa. Dama AA baima zauna ba shi. Yana raka Oum ya fito, Maanal da dama ta ?agara su su haWu itama ta biyo shi. Su Najma na mata dariyar iskanci ta juya ta musu da?uwa ta fice. Nuratu kamar zuciyarta zata fashe. Itama sai ta kallaSa ta fice ta nufi sashen yayarta. Dan yanzu ko kallon sashen Mamy bata yi..
? ? ? ? AA na shigowa Maanal na shigowa, bai san tana bayansa ba dan haka ya zuba mata ido, sai kuma ya buWe mata hannayensa tazo ta shige jikinsa. A tare suka saki ajiyar zuciya. AA dake shafa mata baya ya ce,  I miss you bestie .
? ? ?  I miss you too .
?? Ta faWa a hankali.
 Kin gaji? .
Kai ta gyaWa masa. Sai yay murmushi ya ce,  Na goya ki? .
?? Nan ma kai ta gyaWa masa. Ya fahimci miskilan ne a kusa dan haka bai sake magana ba shima ya juya ta hau bayansa ledar furarta da kilishi na hannunsa da handbag Winta suka haura sama. Da taimakon juna suka rage kayan jikinsu musamman ma shi da nasa duk suka damesa. Ganin yanda tayi shiru kamar mai tunani yazo kusa da ita ya zauna. Tagumin da tayi ya cire. Cike da kulawa ya ce,  Mike faruwa ne?
? ? ? ? Ajiyar zuciya ta sauke, sai kuma itama ta juya tana fuskantar sa.  Besty sanda kake fita kaga wani na shigowa gidan nan Wazun? .
? ? ? Kansa ya girgiza mata alamar a'a. Miya faru .
? ? ??  Bayan fitarka baifi da mintuna uku zuwa huWu ba ina tsaye a inda ka barni ina waya.......
? ? Ta kwashe komai ta faWa masa. Cikin matu?ar zuba mata ido AA yace,  Sashen Mamy fa? .
? ? ? ?  Wlhy kuwa, ni kaina abin ya dameni ?warai. Nata saka ido naga zai kira Nuratu a waya amma shiru. Ina tsaye a window sai gashi ya shigo kalla ka gani har video nai masa ai .
?? Tai maganar tana mi?a masa wayar. Tabbas kuwa mutum ne, dan duk da ya rufe fuska da hula kamar ranar bai mance tafiyarsa ta ?an iska ba. To mike kawo guy Win nan gidan nan? Har kuma sashen Mamy ma? Da wa yake da ala?a a sashen? .
? ? Rashi mai bashi amsa ya sashi ciwo wayarsa a aljihu. Kira yayi, babu jimawa kuwa aka Waga masa. Daga can aka shiga gaisheshi cikin girmamawa. A ta?aice ya amsa, tare da faWin,  Yusuf akwai wata number mota zan tura maka yanzun nan ina son a bincika min motar wacece. Tare da dukkan bayanai akan mai motar A-to-Z .
? ? ? ?  Okay Sir! Ba damuwa ...

________&

? ? ? A lokacin da AA ke nan yana bincike anan Haule ce ta tafi aikar Mamy. Taxi ta hau bayan ta haWa mai taxi Win da waya sukai magana da wanda zata amshi aikar a wajensa. Dan ita kanta Mamy bata san address Winsa ba. Sanda zata bashi aikin ma a wani waje suka haWu.
? ?? Abinda Haule bata sani ba mai taxi Win ma turoshi akayi, dan haka yay Wan pretending kamar an gaya masa wajen ya mi?a mata wayar kawai ya fara tafiya. Wani kwana-kwana da ya dingayi da ita tun tana gane inda suke shiga da fita harta sallama. Kafin daga ?arshe suka iso wata sabuwar anguwa da ake gina manya-manyan estate guda kusan biyar. Babu abinda Haule ta fahimta, sai dai me guy Win na shigowa inda take drivern ya fita shi kuma ya bata box Win hannunsa kawai taga fuskar data sani. Tabbas tasan guy Win kuma tare da Sille ta sanshi, sai dai shi bai santa ba.
? ?? Kayan ya bata batare da yayi magana ba ita kuma ta buWe handbag Win hannunta ta ciro ledar da Mamy ta bata ga bashi. Yana amsa ya fice abinsa. Drivern ya dawo ya tada motar yay reverse suka fice a wajen. Sosai Haule keta tunane-tunane, ina Mamy tasan mutumin nan? Rashin mai bata amsa yasa tai shiru da bakinta. Kamar ko an saita taxi Win na isowa ?ofar gidan Darma ana kai raka'ar farko ta salla. Ta bama mai taxi kuWi ta fita ta shige cikin gida. Babu kowa a compound dan haka hankali kwance ta wuce sashen Mamy. Tana bedroom dan haka taje takai mata ta fito. Maimakon wucewa Wakinsu sai ta fice gaba Waya a sashen tana ?o?arin kiran Sille a waya. Sai da ta kusan tsinkewa ya Waga. Miryarsa kamar da Wan maye-maye a ciki ya ce,  Ya akayi? .
? ? ? ?  Baby na amso mata aikar, amma kasan wajen wa kuwa? .
? ? ?  Malama muje magana sak .
??  Sorry Baby. A wajen Gaga ne fa .
 Gaga! Gaga Gaga dai nawa? .
 ?warai kuwa. Kasan bai sanni ba ai.
? ??  Minene kima amso? .
?  Wlhy ban sani ba, wani abu ne an ya nannaWesa da ?yau, da gani kasan mai muhimmanci ne sosai .
? ? ?  Yayi, idan Kinga wani motsi ki kirani .?
? ? Daga haka ya yanke wayar...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A

95 / 138

Chapters