Advertisements
Chapter 88 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   88 / 138

261K to 264K   out of 412.8K words

Wauka shi da tsuntsuwarsa .
 Kayi komai ba komai Wan babansa, sai dai nima fa ya shigo tawagata a wannan tsarin .
 What! AA Darma Win? .
 Tabbas yarona, yanzu haka nasan ya iso Abuja. Na shafa'a cewa yanzu surukin Chalawa ne, yana auren agolansa .
 Hummm Baa! Bana gaya maka yaron nan ?wallon shege bane kana ganin bazai kai ubansa ba, na rantse maka duk gidan Darma babu hatsabibi irinsa. Kasan yanzu haka akwai wasa a tsakaninsa da Sen.. Kaugama, yanzu haka suna akan shiri kansa suma, shiyyasa nake son fara aiwatar da nawa kafin su .
 Kaugama! Kai wannan jini na Darma akwai Sare-Sare. Mi kuma ya haWashi da Kaugama? .
 Kamar dai akan tsuntsuwar yarinyar nan ne, kasan shegen jinta yake kamar wata hurul-ayni.
?an jimm Mabera yayi cikin nazari, sai kuma zuwa can ya ce,  Son in ko hakane bari kada kayi wani motsi zan shigo Abuja a week Win nan mu haWu. Dan kamar zaifi dacewa ka taka yarinyar nan a matsayin tsanin shiga gidan Darma kafin na iso .
 Ko Baa? .
 Yes! Yes Wan Baa .
 Ba damuwa yanda kace haka za'ai, sai ka shigo .
Daga haka suka yanke wayar Mabera na wani murmushi. Yaji daWin wannan tattaunawar tasu matu?a dan kamar ta bashi mafita ne akan tashi cakwakiyar.......

________&

Har magrib ana zabga ruwa, dan salla ma su AA duk a gida sukayi ta. Oum ma sai ta waya ta masa sannu da zuwa. Hakama Abah, ya kira Mamy bata Waga ba. Sai Yaya Fawzan da Babban Yaya suma kowa yana sashensa. Bayan sunyi sallar isha'i har lokacin dai Maanal na Wan fushinta dan bata gama sakin jiki ba. Cikin kujera ta koma ta zauna tana shan tsamiyan biri da Ammie ta sako mata a kaya, sai waya a hannunta tana latse-latse, sai dai hankalinta na kan AA ne dake zaune a inda sukai salla har yanzu ya jingina da table Win jikin gado kansa a sama idanunsa a lumshe alamar tunani yake yi. Yanda baya iya jurar ganinta a damuwa itama hakane gareta, yanda suke jin junansu a zuciya al'amarine mai girma da fushi baya dogon zangon musu tasiri. Wayar ta ajiye ta mi?e ri?e da bowl Win tsamiyar burin. Har takai zaune a kusa da shi bai motsa ba, bai kuma buWe idanun ba, ta zuba masa ido na fin minti guda kafin ta Wan kaWa masa hannunta a fuska amma ko motsi. Sai zuciyarta ta motsa da ?arfi, duk abinda kaga ya saka AA a zurfin tunni irin haka to lallai bamai sau?i bane ba. Tashi tai a wajen ta koma ta saman gadon ta kwanta rufda ciki ta saita fuskokinsu a waje guda. Lips Winta ta kai saman goshinsa mai Wauke da tabon salla ta sumbaci tabon sallar, sai kuma ta kama fuskar tasa da tafukanta duk biyu tana hura masa iska a saman idanunsa. Tunda ta sumbacesa ya dawo hayyacinsa, yanda take hura masa iskar ya sashi sakin ajiyar zuciya a hankali sai kuma ya buWe idanun slowly suma. A haka yake kallonta itama tana kallonsa, cikin raWa ta ce,  Mike damun mijin Maanal Giro .
Sai da ya lumshe idanun ya sake buWe a kanta sannan shima ya kai hannu ya shafi tata fuskar a haka. Cikin wata irin murya mai kasala da fitar sauti can ciki, yana kallon cikin idanunta ya ce,  ?aunarta mana, fishinta na sakani jin kamar an barni a duniyar nan ni kaWai a cikinta.
 Haka nake ji a duk lokacin da naga damuwa a tare da kai Besty, kana kusa da Bestyn ka har kake iya zaman yin tunanin damuwa ba tare da ita ba. Kodai ba Bestyn bace ba . Ta ?are maganar da Wan tura baki gaba. Murmushi ya saki mai sanyi a karo na farko, zuciyarsa na wani irin sanyi, gajiyarsa na warwarewa. Cikin sake tausasa murya ya ce,  Zo nan .
Babu musu ta sauka a gadon ta koma inda yake. Shi ko yana binta da kallo harta kai zaune. Zamewa yay ya kwantar da kansa a cinyarta tare da harWe hannayensa a ?irjinsa ya zuba mata lumsassun idanunsa..........
'?


*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

.........A gaba Waya wannan dare Mamy bata rintsa ba. Ta tsara abubuwa masu yawan gaske dan ta fahimci in har tayi sakacin da Junaid ya cimmata komai bazata ribantu da shi ba a wahalar zaman gidan Darma na shekaru kusan talatin da takwas. Ya zama dole ya tsira da komai koda ?a?anta ne da dukiyarsu. Batun jira yanzu babu shi, dan bazata iya ba sam. To wane ma jira zatayi? Mi kuma zata jira? WaWanda Fateema ta aurama ?a?anta su haihu ko mi? Impossible, a wannan gaSar dolene tai fito na fito da Fateema.
Tana idar da sallar asuba da hijjabin da tai sallar ta fito. Kai da kaga Mamy kasan bata da isashen lafiya, dan ta rame sosai tayi duhu. Tasan ko a sashen Abah Fateema ta kwana a Wakinta take sallar asuba. Dan haka kai tsaye sashen Oum ta nufa ta baya. Har yanzu garin ana yaff-yaff saboda ruwan da aka kwana anayi a daren jiya. Babu kowa a falon, hatta su Inte na Wakinsu basu fito ba dan akwai sauran safiya. Kai tsaye sama ta haura, ta sama ?ofar hanyar upstairs Win key saboda karma cikin yaran wani yazo ya katse mata abinda tai niyyar yi. Falon sama Win ma shiru, ta wani taSe baki tana ?arasawa gaban Wakin bedroom Win Oum tai knocking. Oum na zaune na karatun Alkur'ani, a zatonta ma cikin su AA ne, kai tsaye tace,  Shigo . Sallamar Mamy ta saka Oum Wagowa, dan tayi mamaki ?warai da gaske, amma sai ta ture mamakin gefe fuskarta da murmushi ta ce,  Oh ai nazata cikin yarane fa .
 Hummm Kawai Mamy tace mata tana kaiwa zaune cikin sofa. Oum dai da yanayin Mamyn ya Wan bata mamaki ta ajiye Alkur'anin ta maida hankali a kanta. Tace mata ina kwana. Nan ma Mamy bata amsa ba, maimakon amsawar ma sai cewa tai,  Magana nazo miyi Fateema .
Kwarai da gaske sai da zuciyar Oum ta harba, amma saita ambaci sunan ALLAH fuskarta da murmushi ta ce,  Ba damuwa Mamy ina jinki .
Sake tsume fuska Mamy tayi dan bama tason Oum ta Wauka da wasa tazo. Cikin dakewa kuma kai tsaye ta ce,  Fateema nazo ne na gaya miki ina bu?atar YARANA su dawo hannuna .
?an jimm Oum tayi, dan wlhy sai ma taji ta kasa fahimtar wane yaran, zuwa can ta ce,  Kiyi ha?uri Mamy wlhy ban fahimta ba, wane yaran? .
Wata dariyar iskanci Mamy tayi a karo na farko tana ma Oum wani kallon kinma haukace.  Lallai Fateema wato wane yaran? Akwai wasu yara ne a hannunki nawa bayan su Fadeel. WaWan nan ai jikokina zan kirasu ba yarana ba . Tai maganar tana nuna su Naufal dake barci a gadon Oum. Kallon su Naufal Win itama Oum tayi na Wan sakanni, sai kuma tai murmushi tare da juyowa ta fuskanci Mamyn. Cikin nutsuwarta, kuma fuskarta a sake kamar yanda take mata magana tun Wazun ta ce,  Mamy mike faruwa? Mi kuke Siye min ke da Aban yara? .
Duk da Mamy bata san mi Abah ke Siyema Oum Win ba, dan kawai ta ?ona mata zuciya sai cewa tai,  Wannan tsakanina da mijina ne, ya kuma tabbatar miki baki da hurumin shiga ciki tunda ya Soye miki. Yanzu ina miki maganar ?a?ana ne, Fadeel, Fawzan, Ajwaad. Ina son ki bani yarana, duk abinda yake nasu a wajenki ki tattaro ki bani. Kin taSa Waukar ciki, kin WanWana haihuwa kin san ciwo da zafinsu, ya kamata ki fahimci na miki ?o?ari .
Hawaye ne suka cikama Oum ido amma sai ta shayesu tama saki murmushi. Batace komai ba ta mi?e, a zaton Mamy Oum zata Wauka mata abubuwan su AA ne, ta rakata da harara. Amma mi sai taji ta buWe ?ofar toilet ta shiga ta maida ta rufe. Mamy ta zubama ?ofar bayin ido. Tun tana ?irga sakanni ta koma mintina, sai da Oum taci fin mintina ashirin sannan ta fito, a mamakin Mamyn wanka ma tayo. Wani irin hasala da zafi zuciyarta ta shiga yi, cikin tsananin Sacin rai ta ce,  Fateema! Amma dai kin san zan iya wula?antaki da rayuwarki akan waWan nan ?a?an ko?. To ina mai baki shawara da gargaWi mai ?arfi, daga nan zuwa kwana uku rak ina son dukiyar yarana da su Win su dawo hannuna. Idan ba hakaba, ko minene ya biyo baya kiyi kuka da kanki .
Ta mi?e ta fice, tare da bugo ?ofar har sai da Oum ta runtse ido, su Naufal suka farka. Murmushi Oum ta saki mai sanyi, zuciyarta na cigaba da ambaton ALLAH...

Dai-dai Mamy na fitowa a sashen Oum Maanal ke isowa, cikin fushi take dan ta taho kawo ma Oum ?arar AA ne yace bazataje aiki ba. Ta kalla Mamy da ko ganinta babu lallai tayi, yanda take a fusace yay matu?ar bata mamaki. Karo na farko gabanta ya faWi saboda abinda zuciyarta ta ayyana mata Mamyn taje ?ila tama Oum. Cikin sauri ta ?arasa shigewa sashen. Da bibbiyu ta dinga haWa steps Win harta iso ?ofar Wakin Oum. Knocking tayi, Oum ta bata iznin shiga duk da bata san wanene ba. Ganin fuskar Oum da murmushi tana magana da su Naufal ya saka Maanal sauke wata wawuyar ajiyar zuciya. Oum ta ce,  Ni Fateema Baby lafiya irin wannan sauke ajiyar zuciya. Zonan naji miya faru .
?arasowa Maanal tai ta zauna kusa da Oum Win ta rungumeta, a shagwaSe tace,  Ba komai Oum mafarkinki kawai nayi .
Sosai Oum tai murmushi da shafa kan Maanal Win. Ta ce,  Oh Baby mafarki ai ba gaskiya bane. Kinyi addu'a dai ko? .
Kai Maanal ta jinjina mata. Sannan ta ce,  Oum I love you, ALLAH ya sakamu aljanna muyita ganinki. Ina ?aunarki Oum.
Hawaye ne suka cikama Oum idanu sosai, tasa yatsa ta Waukesu batare data bari Maanal ta gani ba. Sai ta sake rungumeta sosai a jikinta,  ALLAH yay miki albarka ?ar Oum. Ina sha ALLAHU mu ?an aljanna ne.
 In sha ALLAHU .
Maanal ta sake faWa. Dai-dai nan AA yay knocking da sallama, Maanal ta kalla ?ofar sai kuma ta kalla Oum tai murmushi, ta ce,  Oum bari na Soye kice banzo ba .
Kai Oum ta jinjina mata tana Murmushi, Maanal ta kalla su Naufal ta ce,  Duk wanda yace ma Uncle ina nan na fasa zuwa yawo da shi weekend.
Kai suma suka jinjina mata, ta tashi ta shige closet ta Suya. Oum kuma tace ma AA ya shigo. Jallabiya ce a jikinsa, ta kuwa yimasa ?yau kamar Balaraben Sudan. Sai da ya Wan bi Wakin da kallo kafin ya zauna kusa da Oum ya bata side hug. Cike da ?auna da kulawa ya ce,  Oumna I love you ina kwana .
 I love you too Babyn Oum. Ka tashi lafiya ya Babyna? .
Dan jimmm yayi kafin yace,  Lafiya lau Oum, amma batazo nan ba? .
Oum dake danne dariya ta ce,  Tace maka zata zo nan ne? .
 Aiki nace bazataje ba shine tace zata kai ?arata wajen Abanta da Oum, nasan kuma bazataje sashen Abah yanzu da safen nan ba. Amma nasan mizanyi, dama Kaduna zan koma yau bari naje nai sauri na shirya kafin ta koma .
 ALLAH ya kamata to . Manaal ta faWa tana fitowa baki a kumbure. Mi Oum zatai ba dariya ba. AA ma da ?yar yake danne tashi dariyar. Dama da biyu ya faWi zancen zuwa kadunar dan yana jin ?amshinta a Wakin yasan Soyewa tayi. Tashi yay ya fice yana mata gwalo, ta bishi. Oum dake dariya ta ce,  ALLAH ya shiryeku . Sai kuma ta shiga sauke ajiyar zuciya. Dan Wan shigowar tasu gaba Waya sai taji nauyin da zuciyarta tayi ya sauka gaba Waya, wani farin ciki ya baibayeta....

ALLAH sarki Oum ai duk yanda wani yaso ?untata maka idan ALLAH bai amince ba sai yayi ta banza.

________&

Mamy na sashenta tana zaman jiran taji ance ga Oum can ta faWi jininta ya hau ko zuciya na neman bugawa amma shiru kake ji. Harma yaran suka shigo gaisheta, Maanal da AA cikin shirin office. Kallo Waya AA ya mata yasan tana cikin damuwa. Amma saboda Maanal yay shiru. Ita kanta Maanal Win ta fahimci hakan. Sai abin ya rabu mata biyu. Gashi dai taga Mamy ta fito a sashen Oum Wazun cikin Sacin ran da har yanzu shine a fiskarta, ta shiga kuma ta samu Oum cikin nutsuwarta kamar ko yaushe. Mike faruwa ne? Tana bu?atar yin magana da RK. Hakama Najma tunda su suna gida. Suko su Babban Yaya da yake ba fitar zasuyi ba ma bataga idonsu ba sai kusan goma. Hakama su Ameerah. Su Nuratu kam yanzu ko sashenta basa kallo. Abinda ma ya rikita mata lissafi ya hargitsa mata zuciya kusan sha biyun rana ta fito da shirin zuwa gidan Hajiya Turai kawai taga Nuratu da Saheeba sun nufi sashen Oum, kuma sun ganta dan har haWa ido tayi da Saheeba amma ta watsar da ita kamar bata ganta ba, da wannan ?umar zuciyar ta shiga mota ta fita a gidan, dama saboda zancen su zataje gidan Hajiya Turai. Bama tasan Nana na nan ba har yanzu bata koma Kano ba..........
'?

*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*
*_BOOK 2_*

______________

..........Abinda ya faru a gidan Daddy ya saka Baban Sageer shirya musu zuwa Kaduna domin yin jaje. Harda Huznah kuma. Za kuma su barta ne anan Kaduna Win kamar yanda Baba ya bama Sageer Win shawara. Ba haka yaso ba, amma bazai iya jayayya da iyayensa ba. A yau da zasu tafi yaga uban kayan data haWa sai abin ya bashi mamaki. Dan haka ya tambayeta kayan duk na miye. Kasancewar ta gama shiryama zuciyarta komai sai cemasa tai akwai kayan da zata bama ?annenta ne da bata sakawa yanzu saboda sun mata kaWan. Dan cikin ?iba yake sakata yanzu sosai. Gashi ya fito abinsa daka ganta kaga mai ciki. Abin ya sosa masa zuciya, harya kasa ha?uri yace su ?annensa kashi sukai mata shiyyasa bazata basu ba. Shiru tai batace komai ba, shima sai bai sake magana ba. Sai da suka gama shirin ya Waukar mata kayan suka fito. Su kansu iyayensa da sukaga kayan tafiyar tata sai da sukai mamaki, amma dai babu wanda yace komai. Haka suka Wauki hanyar Kaduna. Kasancewar tafiyar safiya sukai sosai dan yau zasu juya sun iso da wuri.
Daddy ya gayama Ammie zuwan nasu, baiwar ALLAH haka ta zage ta haWa musu abinci wadatacce ita da su Amrah dan yanzu dai kam sun maida sashen Ammie wajen zuwansu. Yauma Daddy nacewa suje su taya su Ammie girki za'ai ba?i har rige-rigen fitowa suke. Daddy yay murmushi, ?aunar Ammie na sake girma a zuciyarsa. Gashi dai ta canja masa mugayen halayen yaransa da ?ya?y?yawan halinta.
A sashen Hajiya Yaya aka saukesu, suma ba?in kansu mamakin duniya ya cika su ganin tarbar da suka samu yau a sashen Hajiya Yaya. Matar data tsanesu idan suka zo gidan ko gaisuwarsu da ?yar take amsawa. Ga abinci an shirya musu na musamman dan can Ammie tasa aka shirya abincin, kai tsarin tarar tasu ma itace tacema Daddy can ya kamata a sauke su dan Hajiya Yaya itace babba. Daddy yaso ya doje dan yasan ?iyayyar da Hajiya Yaya da Basariyya kema danginsa saboda suna talakawa. Amma Ammie ta dage. Sai kuma gashi Alhamdullah Hajiya Yaya ta bama kowa mamaki. Dan yau harda tsokanar Baba Sani mahaifin Sageer irin dai wasan ?anin miji. An kuma gaisa cikin mutunta juna suka jajanta abinda ya faru. Tare da yin addu'ar ALLAH ya kawo iyakar komai. Suma dai yaran sunzo sun gaishesu cikin girma da arzi?i, abinda bai taSa faruwa ba. Shi kansa Sageer lamarin ya matu?ar girgizashi. Dan a nan gidan ya zauna sanda yake karatu a ABU. Wlhy ko kallo bai ishi yaran gidan ba, a lokacin ba'a auro Ammie ba. Abinci ma sai ya haWa wata uku baici na gidan ba, dan inba sashen Daddy yaje ba irin an kawo masa Win nan ya sashi suci tare bashi da kwano a gidan, ko kuma idan Yazeed na gida nan

88 / 138

Chapters