Advertisements
Chapter 76 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   76 / 138

225K to 228K   out of 412.8K words

jaddada mata ita ta daban ce, tafi sauran mata, bai taSa sanin mace haka take ba se yau, kenan ma ni ashe baya jina a ransa, na shiga uk...... kuka ya sar?eta ta kasa ?arasawa. Cikin takaici Nuratu ta ce,  Kai aunty wai laSe kikaje kima Yaya? Ina gaya miki gaskiya akan wannan halin amma ba?ya yarda, ai gashi nan kin jiyo abinda yafi ?arfinki. Wannan banzan halin da kuka iya keda Mama haka kuka sakani naje na jiyo a sashen Yaya AA ni da Mamy gashi nan har yanzu na kasa samun zaman lafiya a rayuwata, ina ?ar ?arama dani hawan jini ya haye min. Sau dubu zanga matarsa yanzu sau dubu abinda ya faru yake faWo min a zuciya. Hakan kuma na sakani ganin ta min nisa, ta mamaye komai ta yanda koda zan samu sai dai saura, jina nake kamar Maanal ta fini daraja da cika mace. Balle ke dake tare da mijin nan har kije ki musu laSe a irin wannan ranar, wannan lokacin. Mtsowww! Kin cuci kanki .
? ? ? Kuka sosai Saheeba keyi, kalaman Nuratu na sake ?ona mata zuciya. Har ji take ?irjinta na mata wani kalar turiri na haya?i. Taci kuka sosai har asubahi bata huta ma kanta ba. Nuratu kam tuni ta juya tai barcinta bayan itama ta gama nata hawayen tunawa da AA maybe shima yana can yana nashi karatun, ta tuna yanda ya wani rungume Maanal a Wazun da goyatan da yayi. Ita dai ALLAH ya rufa mata asiri barci ya saceta tabar Saheeba a halin ha'ula'i...

______&

? ? ?? Alhamdullahi da asuba garas Maanal ta farka. Gashi ma sun makara salla dan AA yau ya jima bai kwanta ba yanata aiki. Ana yin sallamma a masallaci Maanal na buWe idanunta. Akansa ta sauke dan yana kwance ne kusa da ita sosai kansu a filo Waya. Yanda fuskarsa take a haWe sai abin ya bata dariya. A zuciyarta tace (a cikin barci ma miskilanci ake Namijin duniya) a zahiri kam yatsarta ta saka akan lips Winsa ta shiga zagayawa a hankali. Fin minti Waya kafin idanunsa su fara motsawa, sai kuma ya kawo hannu ya ri?e nata da take zagaya masa a lips. Murmushi ta saki, sai kuma cikin raWa tace,  Baby open your eyes .
? ? ? ? Kamar mai controlling nasa da remote a hankali ya buWe idanun a kanta. Sun kaWe sun kumburo irin na mai barci. Yanda take kallonsa lips Winta a cikin baki tana Wan murmushi ya sashi yin yanayin kamar Wan shagwaSe fuska. Murmushi ta sake sakar masa tana jan hancinsa. Sai kuma ta kama kumatunsa ta Wan matsa bakin yay kamar na yara na shagwaSa  ALLAH shagwaSa na maka ?yau. Look at your face, just like a baby doll .
 No, I'm not! You're the baby doll, note me .
? Ya faWa a hankali yana tura lips. Murmushi ta sake saki mai faWi tana shigewa jikinsa sosai. Ta ce,  Nima na girma ba baby bace, kai ne dai baby na tunda kana....... sai kuma ta matsar da bakinta kusa da kunnensa ta ?arasa raWa masa sauran maganar. Murmushi ya saki har ha?oransa na bayyana, yana motsawa ta zille daga jikinsa, kafin ya cafkota harta dire a gadon tana dariya. Binta yay da kallo yana murmushi, sai kuma ya lumshe idanunsa ya sake buWewa har lokacin da murmushin dai a fuskarsa. Agogo ya kalla, har shida tayi, ya Wan waro idanu yana sakkowa da ambaton,  Suhanallahi, haka muka makara yau  . Bayi ya nufa agurguje, dan a duniya wucewar lokacin salla na Wagama AA hankali. Yana ?o?arin shiga Maanal na ?o?arin fitowa, ta bashi hanya ya shiga sannan ta fito. Jiranshi tai ya fito yay musu jam'i. Sai da suka idar ya Wan samu nutsuwa, amma yanata istigafari da ?wacewar lokacin sallar. Jikinsa Maanal ta kwanto tana faWin,  Good morning Bestie .
? ? ?? Sai da ya du?o ya sumbaci lips Winta sannan ya amsa da  Barka da safiya Zuciyar Ajwaad. Yaya jikin? .
? ?? Cikin Wan girgiza kai ta ce,  Ni lafiyata lau, kawai barcin nan dana Worama kaina ne dan jiya banyi ba ya nema zame min ?alli-?alalla. Amma zan dage na daina, shiyyasa bana son sabama kaina abu sai kaga ya zamar min jidali idan ina son dainawa .
? ? ?? Murmushin gefen baki ya Wan sakar mata yana shafa kanta. Muryarsa da sanyi-sanyi ya ce,  Anya zaki iya kuwa Basty, wannan fa nada banbanci da na baya .
? ? ? Sai da ta Wan zuba masa idon mamaki sannan ta ce,  Miya banbanta su. Naga dai duk barci sunansa barci .
??  Uhmm kumafa haka ne gaskiya. Amma wannan ya shiga jikinki da yawa daina shi da alama sai ansha ya?i kin san barcin cizon sauro daban ne .
? ? ?  Uhm-uhm ni ka daina min fatan tsiya. Kuma babu sauron daya cizan .
??  Tom na bari .
Ya faWa yana mikewa da ita zuwa saman gado. Tana buWe baki zatai magana yace,  Karma kice komai, yau babu wani kitchen da zaki shiga da safen nan. Nima zanci duk abinda aka girka a gidan gaba Waya oya sleep .
? ? ? Baki ta tura masa tana Sata fuska.
Ya ce,  Naji dai .
? Ganin zatai magana kawai ya rufe bakin nata da nashi. Tun yanayi kamar wasa har kiWan ya canja salo, ya Waukesu cancak zuwa wata duniyar....

______&

? ?? A lokacin da duk waWan can Sangarorin ke more duniyarsu anan Sangaren Mamy ta kwana ne cikin wani irin damuwa da takaici. Dan ko barcin kirki bata samu ba. ?ullawa kawai take da kwancewa akan yanda zata taro abubuwa dake ?wace mata. Rashin barcin ya saka mata nauyin jiki har akai sallar asuba tana ji ta kasa tashi, sai da gari yay haske kusan shida da rabi ta ta?ar?ara da ?yar ta tashi tai wanka tayo alwala. Zata kabbara salla taga wayarta na ring, kamar zata Wauka sai dai ta danne tai sallar sannan. Tana idarwa dai-dai ana sake kira, ta jawo tana kallon ba?uwar lamba, kamar zata share dai sai kuma ta Waga. Muguwar dariyar Sille ta wani daki kunneta. Da sauri ta janye wayar gabanta na faWuwa, ta kashe kuma ta kasa. Daga can cike da isgili da iskanci irin na tsagerun mutane Sille ya ce,  Matar Darma kuWi nake so. Wanda kika bada sun ?are kin san hannun barnata kuWi gareni, abinka da babban yaro mai yammata buhu-buhu. Yanzu ma 10m nake so .
? ? ?? Wani irin harzu?a Mamy tayi da faWin,  Baka da hankali ma .
??  Niko nake da hankali Kamila, tunda hakkina da kika kasa saukewa nake ci, wlhy na baki nan da sha biyun rana zuwa ?arfe Waya idan banji alert ba zanzo da kaina ne har gidan na amsa . ?itt ya yanke kiran...........
'?


ALLAH ya rabamu da mummunar ?addara=??=?O?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG s Beauty Lounge zai buWe a ranar Litinin, 2nd June 2025  daidai lokacin Sallah!=?
?

 Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG s Beauty Lounge ya buWe da kwalliya, tsafta da ?amshi irin na sarauniyar zamani!

Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:

Gyaran gashi da kitson zamani

Kwalliyar Sallah mai Waukar ido

Wanke ?afafu da pedicure mai sanyaya rai

Kayan gyaran fata na gaske

Lalle mai kyau da salo na zamani

Tura-turai, humra, incense da ?amshi masu daWi

Shirin amare da na musamman


Ba kawai gyara muke ba  kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daWin wanke ?afa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da ?amshi  komai a wuri guda mai kyau.

Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.

Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391

Ki zo ki gani da idonki  ki ji daWin sauyin MG s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge

___________

........Wani irin luguden daka zuciyar Mamy ta shiga yi. Tai ?o?arin kiranshi back amma wayar switch off. Tsohon layukansa daya kirata da su ta shiga nema suma duk a rufe. Ranta ya Saci abu ya tsaya mata a ma?oshi. Wai mi yaron nan yake so da ita ne, kawai dan ya maidata wula?antacciya yazo yace wai shi Wanta ne yana amsar mata kuWaWen data sha wahalar tarawa tsahon shekaru. Ina ai bamai yiwuwa bane ba ma haka gaskiya. To wai ta ina ma abinda ya faWa zai kama mata hankali, bayan babu wani mahaluki daya sani daga ita sai UBANGIJI. (Baki tunanin ko wani na binki a baya ba lokacin) Zuciyarta ta ayyano mata abinda bata taSa hasashe ba. Gabanta ne kuwa ya shiga bugawa fiye da farko. Tai shiru tana tuno bayan. Kai ina babu wanda ya ganta, babu wani alama data nuna mata hakan. Taya ma za'ai wai ace wani ya ganta sai dai in aljani, kai wlhy sai dai idan wani aljanin ne ma yake zuwa mata da suffar Junaid Win. Kai tabbas hakane. Dan kuwa tasan ita dai ta Satar da Junaid a guri mai nisa, jariri kuwa bai isa sanin komai ba, kai tama tabbatar ya mutu tun a waccan ranar....
? ??? ? ? Shiru tai tunaninta na sake komawa baya. Sunanta shine Kamila kamar yanda kowa ya sani. Mahaifinsu da kowa yafi sani Baba yaro talakane tiSis. Talauci ma irin mai zafin nan da kullum da ?yar ake iya ci sau uku. Shi da mahaifiyarsu auren zuminci ne. Dan kuwa da babarta da kakarsu data haifi babban nasu uwarsu daya ubansu Waya. A lokacin da akai auren ance mahaifiyarsu bata son babansu sam, akwai wanda take so a ?auyensu sai dai babanta yace bazai aura mata shi ba wai Wan mahauta ne basu da kunya. Shine aka aura mata Rabi'u Wan ?anwar babarta dake zaune a birni. Wato Baba Yaro mahaifinsu. An kawota zaman dai babu daWi dan bata sonshi da gaske, yakan fita Wan nemansa ya samo aci da yake basu da yawa a lokacin, abinka da ikon ALLAH bata rufe wata uku ba sai ga ciki. Rashin son babansu da mamarsu keyi ance taso zubar da cikin nan amma ALLAH bai nufa ba sai da aka haifi Aunty Babba, ?iri-?iri ta?i bama yarinya nn sai da aka sha fama rayuka suka Saci ma, daga ?arshe mamanta ta Wauketa zuwa ?auye dan tai wankan jego. Daga wankan ne babu wanda yasan abinda uwar tai mata ta killafa zuciyata, lokacin da take dawowa wanka sai gata luff duk yawan faWa da tujarar da takema mahaifinsu ta bari. Ta cigaba da rainon yayarsu har ta kai yaye, bayan yayenta da shekara Waya ta sake samun ciki shine aka haifeta. An saka mata Kamila, kuma mamansu ce ta zaSa mata sunan da kanta. Ita ta samu gata a raino ba kamar Aunty ba, sai dai kuma wani ikon ALLAH tana da shekara Waya kacal maman tasu ta sake samun ciki. Sai ta fara ciwo dole aka cireta a nn kakarsu data haifi babbansu ta amsheta ta yaye ta. Tasha ciwo kamar bazata rayu ba, dan har aka haifi Nana babu yanda take. Kakarta ita taita faWi tashi har ta murmure. Daga Nana dai Mamansu bata sake samun ciki ba aka cigaba da gwagwarmayar rayuwa. Abincin gidan sai da buga-buga, suna ?ara girma abubuwa na sake taSarSarewa mahaifinsu, har wasu na cewa mamansu nada farar ?afane.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Tun suna iya jurewa har mamansu ta fara gazawa, gashi sun fara zama yammata musamman Aunty da Nana dake da garin jiki, ita kuma ciwo data sha ta tashi ne ?ar ?yau-?yau a cikinsu har wasu na Wauka ma Nana ta girmeta itace ?arama. Suna zuwa makarantar gwamnati su duka, sai dai ita ta Wan fisu ma maida hankali. Dan wataran idan aka tashi ma babu abinci a gidan sukance bazasu je ba yunwa suke ji. Ita ko haka zata wuce ta tafi dan gwara taje ko'a ?an ajinsu sa sammata abinci idan sunzo da shi. A wannan yanayin suka gama firamare, da yake baban nasu nason karatun haka ya ta?ar?ara ya kaisu sakandire ita da Aunty, dan ita Nana bata gama firamare ba tana aji shida dai. A Sakandire Win ma Aunty bata maida hankali sai ita, dan zata ma iya haWa sati bataje ba. Amma ita ko fashi batayi saboda tana samun Wan kwalam da ma?ulashe wajen yan ajinsu. Akwai wani hali data tashi da shi na shegen ?arya, idan ta zauna ta zuba maka ?arya saika Wauka gaske ne, wannan halayyar tasata samun ?awaye irinta masu rawar kai, sai dai ita a zahiri bata da rawar kan, dan tanada ma innocent face ne, ta yanda zaka iya Wauka idan an saka mata yatsa a baki bazata ciza ba. Sunsha yin laifi da ?awayenta a kamasu a daka ace ita sai dai idan sun sakata ne tayi. Nan ko itace shigabarsu. Bata yarda ?awa taje gidansu saboda ?aryarta, amma ita koda yaushe tana gidan ?awaye, yanda kuma take ganin gidajensu na rikita mata lissafi da sakata jin miyasa babansu su baiyi kuWi ba? Wannan tambayar na damunta a rai sosai, wani lokacin kuma har faWama kakarsu take yi sai ta kwaSeta da faWin ai arziki na ALLAH ne, yana bama wanda yaso ya hana wanda yaso domin gwada imaninmu gaba Waya. Sam maganar bata sata jin gamsuwa, takan dai yi shiru ne kawai. A haka suka shiga js3. Rayuwa kuma na sake tsauri a gidansu musamman na rashin abinci isashshe koma ci sau uku a rana. Kullum mahaifiyarsu cikin rigima take da babansu. Ranar wata laraba ta dawo makaranta ta samu mamansu da yan uwanta basa nan, ga kakarsu zaune ranta a bace ita da babansu da kansa keda bandage. Koda ta tambaya mike faruwa sai sukace mata babu komai. Ta tambayi mamansu da su Nana sukace mata sunje kauye. Abin bai kama hankalinta ba, taya mamansu zata tafi kauye ta barta a tafi dasu Nana. Sai ta zauna ta fara kuka. Babansu ya tashi ya fita sai kakarsu ta zauna ta gaya mata gaskiyar abinda ya faru. FaWa mamanta tayi da babansu yau harta jimasa ciwo akan sai ya saketa. Shine ya bata saki Waya. Amma ta kwantar da hankalinta idan ta huce zaije su sasanta. Da yake lokacin da ?uruciya saita gamsu. Sun cigaba da zama su uku a gidan bayan kamar sati biyu saiga wata yar uwarsu tazo daga kauye take sanar musu ai mamansu ta tafi saudia wata Hajiya tai mata hanya, kuma harda yaran, ashe shiyyasa ma ta nema sakin wajen babansu dan tai tafiyar, wai sun jima tare da hajiyar suna tsara komai. Kuka sosai tayi a ranar, dan mi mamansu zata tafi bada ita ba. Sai da kakarta taita lallashinta. Bayan wannan tafiya da mamansu tayi babansu ya fara jiyya, kakarsu ke kula da shi ita kuma tana zuwa makarantarta, watansa kusan biyu ya warke sai itama kakarsu ta fara tata saboda tsufa ya fara kamata. Rashin lafiyar kakar tasu yasa babansu zaman gida suka sake shiga halin matsin rashin abinci, zuwa sannan ta fara zama budurwa ita kuma. Tana cikin kishirwar sutura da kayan ?yale-?yale na mata. Hatta da uniform Winta duk sun fita a hayyacinsu. Gashi zasuyi canjin aji zuwa ss1. Hankalinta ya tashi ta matsawa babansu da batun uniform. Tun yana bata hakuri da lallashinta har dai dole yaje ya gagganda ya mata uniform din nan tunda tana son karatun shima yana son kuma tayi dan kar yan uwanta suzo su fita zama wani abu a rayuwa tunda uwarsu ta ketare kasar da su.
? ? ? Shigarsu ss1 shine ya canja komai, ya canjata daga waccan kamilar mai son karatu da iya karya kawai ta baki da son kwaWayi. Ta ?ara sabbin ?awaye yan son rayuwa da karya. Kullum suna cikin maza abokai yan ajinsu. Bawai suna wani abu mara kyau bane da su, kawai dai ana yar budurwa da saurayi ne sama-sama irin na yara a farkon balaga. Su saya musu kayan ciye-ciyen idan an fito break. Kwatsam sai ga bakon malimi Wan hidimar ?asa an kawo musu. Zai dinga karantar da su mathematic. Ba ?aramin tafiya da imaninsu wannan malami yayi ba mai suna Junaid, Dan kuwa kyakkyawa ne gashi fes-fes da shi dan masu kuWi a hasashensu, sai dai mugu ne. Har kwaikwayon yanda yake magana da yanda yake tafiya sukeyi. Ita tana cikin waWanda basa gane mathematic sam a ajin, a duk sanda ya bada aikin gida bata cin komai. Shi kuma akwai mugunta ya iya jibgarsu da basu punishment, sai ya zam har fargabar shigowar Uncle Junaid ake yi ajin, dan duk iskancin ?an ajin nasu tsoronsa ake ji, sai ya fita suyita zaginsa suna kwaikwayon abinda yake yi idan yana lasson.......

? ? ?? Sallamar Aunty da sautin buWe ?ofa a lokaci guda ne ya katse tunanin Mamy, taja nannauyar ajiyar zuciya tana kallon Auntyn. Aunty dake mata kallon mamakin yanda ta zabge a kwanakin nan ta ce,  Ke ko Kamila mike damunki wai shin? Kinga kuwa ramar da kikeyi a tsaye? .
? ? ? Fuska Mamy ta sake Satawa, a dake tace  Ba komai .
? ? Aunty tai jimmm tana kallonta, sai kuma ta girgiza kai da faWin,  To ALLAH ya ?yauta, dama ba?i ne zasu wuce dan har sun kammala shiri breakfast kawai zasuyi yanzu. Yadai kamata wannan karon ki basu wani abu, ba kowane sabga sai dai kibar Oum-Fawzan da musu hidima ba.
? ? ? Wani irin dukanta sunan da Auntyn

76 / 138

Chapters