Advertisements
Chapter 109 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   109 / 138

324K to 327K   out of 412.8K words

duk ?annanu ne basa wuce 2years. Itako har ta kusa 5 ma. Da yake su AA duk da su aka sallaceta suna gida. Suna ?o?arin komawa asibiti Baba Sardauna ya hanasu yace suje suyi wanka su kwanta su huta, zuwa anjima sai suje suyi gaisuwar Nana itama dan su su Baban sunje dasu akayi jana'iza ma. Sune dai basu je ba. Badan sun so ba suka zauna Win. Maanal na falo tare da su Shahidah sun gama yima su Ammie gaisuwar Nazeefa da itama har an kaita makwancinta AA ya shigo. Har zai wuce sama ganin su Shahidah yasa ya dawo ya zauna suka gaisa. Sun masa ta'azziyar Anum da Nana, da yima su Abah addu'ar samun lafiya. Sannan suka sanar masa sa?on Ammie. Sai yanzu yake jin rasuwar Nazeefa shima. Sosai abin ya dakesa matu?a, ya dinga ambaton innalillahi wa-inna ilaihiraji'un dan gaskiya yaji mutuwar yarinyar itama. Kai jama'a duniya-duniya, duniya budurwar wawa kenan. Ashe duk abinda yarinyar nan ke aikatawa rayuwa tazo mata gangara, kai kai kai iyayenta sun cuceta wlhy. Da wannan sambatun a zuciya ya tashi ya haura sama. Sai lokacin Maanal tai ?arfin halin mi?ewa zata bishi. Harta fara tafiya Shahidah tai kiranta. Dawowa tayi ta zauna. Shahidah tace,  Ki samu wani abu mai Wan ruwa-ruwa ki haWa masa Maanal ya samu ya Wan ci, sannan ki daina wannan kukan kodan ki ?arfafashi, amma a haka ai karyar masa da zuciya zaki sake yi, bayan yanzu mai ?arfafashi yake bu?ata .
? ? ? Kanta ta jinjina mata, tasa bakin hijjab Win jikinta ta share fuskarta. Da kanta taje kitchen ta haWa masa tea tana son soya masa ?wai bazata iya ba dan bata son ?amshinsa yanzu. Sai kawai ta haWa masa sandwich tai toasting Winsa tunda tasan yana so, ta Waura a ?aramin tray da ruwa ta nufi saman. Kai tsaye bedroom ta nufa ganin babu shi a falon, dama tasan da wahala ya zauna. Maybe ma wanka yake dan yau kwana kusan uku rabonsa da wanka daga shi har su Yaya Fawzan.
? ? ?? Sosai gabanta ya faWi ganin duhu a Wakin ya kashe fitila, cikin ?arfin hali ta kunna mara haske saita hangoshi can a zaune a ?asa kan carpet Win gaban gadon kansa a du?e ya ri?eshi da hannayensa duk biyu. Cike da sassarfa ta ?arasa ta ajiye tray Win a table Win gaban sofa ta nufi inda yake. Du?e ta kai a gaban nasa, tare da kama hannayen ta janye. Karo na farko ya Wago idanunsa da gaba Waya sun?i ko sassauta jan da suke ciki tun a randa su Mabera suka tafi da su sai ma ?ara rinewa da sukeyi ya zuba mata. Ita sai tama ji kamar jikinta na kaWuwar tsoro. Amma sai ta daure ta dake itama tana kallon cikin idanun nasa. Hawayen dake neman zubo mata yasata matsawa ta shige jikinsa kawai ta ?an?amesa. Shiru yayi tsahon lokaci bai motsa ba, bai kuma rungumeta kamar yanda ya saba ba shi. Tsahon mintuna biyu suna a haka shiru kafin a hankali yay mata zobe da duka hannayen nasa ya Waura haSarsa a saman kanta ya lumshe idanunsa a karo na farko sai ga hawaye a fuskar maza yau ma. Maanal bata san kuka yake yi ba sai da suka Wiga mata a saman goshi ta Wago da sauri tana kallon fuskarsa. A firgice tai yun?urin tashi amma sai ya hanata, sai ma kife fuskarsa da yayi a saman cikinta hawayen suka cigaba da sauka. Itama an kai gaSar da bazata iya ri?e nata ba, sai kawai ta ?an?ame kansa dake a cikinta ta fara nata. Dole su baka tausayi, sun tsara abubuwa masu yawan gaske a wannan bikin sallar da yawace-yawace daban-daban amma komai ya juye, juyewa mai ban mamaki da tashin hankali. Sunsha kukansu har suka gode ALLAH, batare da kowa yacema Wan uwansa komai ba akan hakan Maanal ta tashi ta cire hijjab Win jikinta ta Wakko tray Win data shigo da shi ta dawo gabansa. A yanzu ya kwantar da bayansa ne jikin gadon kansa na a saman gadon yana kallon sama, fuskar Mamy kawai take masa kai-kawo a cikin idanunsa sanda take zayyane musu ainahinta. Hannunsa ta kamo, hakan ya sashi Wagowa yana kallonta.? Murmushi tai masa, muryarta a dasashe tace,  Tashi kaci abinci sai kayi wanka .
? ?? Kai ya girgiza mata alamar a'a. Shiru tayi tana kallonsa, idanunta na cika da sabuwar ?walla. A hankali ya sake girgiza mata kai alamar kada tai kuka. Sai kuma ga hawayen, muryarta na rawa ta ce,  In dai baka son nayi ka tashi kaci abinci dan ALLAH. Besty rayuwa bazata yiwu da yinwa ba. Abinda ya faru ya riga ya faru, ?addararmu ce kuma tun ran gini tun ran zane. Yanda bamu hanata faruwa ba, bamu isa gogeta a jikinmu ko zukatanmu ko kundin tarihinmu ba a yanzu. Amma zamu iya tawakkali da ha?uri da juriya sai komai yazo ya wuce tamkar ba'ayi ba koma bai faru ba. An jarabci ANNABAWAN ALLAH, an jarabci Sahabbai, dammu UBANGIJI ya jarabcemu sai kuma mu kasa ha?uri da godiya a gareshi bisa sauran ni'imomin da yay mana a rayuwa kashi-kashi. Bayan kuma ta hanyar ha?urin da juriyar ne kawai zamu nuna godiyar tamu a gareshi. Dan ALLAH kaci abinci, kayi wanka ko yaya zakaji nauyin zuciyarka ya ragu, zaka samu ?arfi kaima da sasautawar abubuwa. Kalla kaga Babynka shima kuka yake yi fa tun jiya
? ? ? ? Cikin nata data dafa ya zubama idanu, sai kuma a hankali ya saki Wan guntun murmushi da kai hannunsa kan cikin shima yana shafawa. Yanda take masa magana cikin lallashi da karaya ya sake saka zuciyarsa raunana. Maanal da Oum kaWai ke saka zuciyarsa irin wannan laushin da karayar a lokaci Waya.
? ? ??  Zakaci ko? .
? ? Ta faWa a hankali.
Kansa ya jinjina mata shima a hankalin, sai ta lumshe idanu tana sakin murmushi, tare da matsawa ta sumbaci lips Winsa da suka Wan bushe suka tattare waje Waya. Sannan ta matsar da bakinta cikin kunensa ta raWa masa,  I love you my Root-Soul .
? ? ? ? Siririyar ajiyar zuciya ya sauke, ya shafa kanta kaWan. Itama sai ta gyara zamanta kawai ta fara bashi abincin. Fuska a yatsine yake amsa, kai daga gani kasan baya masa wani daWi. Amma duk yanda yaso dojewa Maanal bata yarda ba, sai da ta tabbatar yaci sosai sannan ta barshi. Ta maida tray Win gafe ta tashi. Bayi taje ta haWa ruwa masu Wan Wumi tasa kayan ?amshi a jacuzzi sannan ta fito, yana zaune inda ta barsa idanunsa a lumshe batace komai ba ta dur?usa gabansa ta fara cire botiran gaban rigar, sannan ta zare agogon hannunsa ta taimaka masa suka cire rigar. Duk fa yafi ?arfinta ta shiga kiciniyar kamashi wai ya tashi, shi sai ma taso bashi dariya. Amma sai ya biye mata, ganin ta fara ?ar zufa ya Wanyi murmushin gefen baki ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ya mi?a da kansa. Kayan ta taimaka masa suka ?arasa cirewa sannan suka nufi bayin, ta juyo zata fita ya ri?ota, zatai magana yay mata alamar zipping a baki, tare da Waukarta cak suka shige cikin ruwan a tare. Lokaci guda suka saki ajiyar zuciya, Wumin ruwan da ?amshinsa na ratsa musu jiki. Da taimakonta wankan ya gudana, daga baya kuma salon ya canja saboda yanda ta dinga jan ra'ayinsa. Al'amarin kamar zai tsaya a wasan sai aka Wauki wata hanyar daban, dole dai bayan anyi wanka an fito sai da aka sake komawa yin wani.
? ? ? ALLAH sarki AA sai sauke ajiyar zuciya yake, ko yaya kulawar da Maanal ta bashi ta rage masa nauyin ?irjinsa sosai. Dan cikin ikon ALLAH suna kwantawa barci yay gaba da shi, itama tun tana kallon sa har barcin ya kwashe ta. Basu tashi farkawa ba sai 2 da wasu mintina. Hakan na nufin sun makara salla. Wanka suka sake yi sannan sukai sallar azhar, suna idarwa Maanal ta fita nema musu abinci.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________
.........Su Shahidah sun gudu, sai abinci data samu jere a dining. Murmushi tayi cikin jin daWi da ?aunar ?an uwanta, ta haWa komai ta koma sama. Yanzun ma haka taita hillatarsa da lallashi da magana mai daWi ya Wanci, itama yana bata kamar yanda take bashi har sukaci sosai. Ta sakko kawo kwanikan ?asa ta samu Najma ta shigo sashen nasu. Sai da suka gaisa dan rabinsu da juna tun safe, Najma tace,  Ya jiki-jiki? .
 Lafiya ta lau, ni daina min sharri .
 Ai bance komai ba daman, Yaya AA fa? .
 Yana sama, yanzu na samu ya Wan ci abinci da ?yar. Jikinsa zafi rau da zazzaSi amma ya gaddame min wai lafiya Lau yake shi .
Sai da Najma ta sauke ajiyar zuciya. Ta ce,  Nima matsalar da nazo da ita kenan. Tun Wazun nake fama da Yaya Fawzan amma ya?i ma cin komai shi. Wlhy yanzu harda kuka na amma ina fita kiran Babban Yaya saina samu ha kulle kansa a Wakin ma. Ga babban Yaya ya fita abokansa sunzo masa gaisuwa .
Gaba Waya hankalin Maanal ya tashi, ta ce,  Ina zuwa bari na kira shi .
Kai kawai Najma ta jinjina mata. Sai kuma takai zaune a hannun kujera tana jiran fitowarsu. Bata wani jima da shiga ba sai gasu a jere sun sakko. Najma ta gaida AA, ya amsa mata da kulawa yana tambayar miya faru. Bayani ta kora masa kamar yanda ta sanar ma Maanal. Ya Wan lumshe idanu ya buWe tare da faWin,  Muje na ganshi .
A tare suka tafi har Maanal, suna gab da shiga sashen sai kuma ga babban Yaya daya shigo ya hangosu, tsayawa sukai har ya ?araso, AA yay masa bayani. Cikin damuwa ya ce,  Kasan Fawzan da saka damuwa a rai, kaima ai daga gani ba lafiyar ce da kai ba .
 Yaya lafiyata ?alau .
 Haka ne .
Cewar babban Yaya yana kama hannunsa suka shige cikin sashen su Najma Win. Dai-dai nan Nibras ke sakkowa daga sama zatama ?awarta da tazo musu gaisuwa da jaje rakkiya. A tare suka tsaya cak. ?asa-?asa ?awar tata tace,  Friend ku kam dai ALLAH yay muku arzi?in ?yawawa a gidan nan. Shi kuma wannan dake tare da mutuminki fa? .
 Humm shine babban yayansu gaba Waya. ?arshi ce ai aka kashe .
 Wayyo, ALLAH ya gafarta mata. Amma ina zasu haka? .
 Oho, maybe wajen Wan uwansu, dan naga matar nata buga ?ofa wai ya rufe kansa sanda nake Wakko miki ruwa. Kinga muje na rakaki ni kam wanka nake son shiga .
Sun sakko gaba Waya suka samu su AA na knocking ?ofa da kiran sunan Fawzan, hakan ya sasu fahimtar babu lafiyar dai da gaske. Suma sai suka tsaya. Fin mintuna biyar har su Maanal suna kiran sunansa suma sannan ya buWe ?ofar, zai juya ya koma Babban yaya ya ri?o hannunsa ya fito da shi. Sai kawai Fawzan Win ya rungumesu su duka yana hawaye. Ganin haka Maanal ta kalla Najma, sai kuma ta kalli su Nibras data ?urama AA ido kamar wata mayya, cike da takaici ta ce,  Kamar mu basu waje zai fi .
Daga Nibras har ?awarta abin ya basu haushi, amma basu ce komai ba suka haWu su huWun suka fice. Kukan Fawzan ya karya musu zuciya su duka, cikin kujeru suka koma suka zauna. Babban Yaya yace,  Haba Yaya F Win Lilly, yanzu kana kuka Auta da Lilly kuma suyi me su da suke ?annenka. Najma, Nibras idan sunyi su yaya zaka lallashesu. Abinda ya faru ai ya riga ya faru ko......
 Amma bazai taSa ya gogu a zukatanmu ba Yaya. Ace mahaifiyarmu tai yun?urin kashe mana mahaifi da guba, duk abubuwan data aikata a baya basu isheta ba kenan, ta hanamu auren waWan da muke so, duk hallacin da Oum tai mata ta maida wannan alkairin da sharri. Haba wannan wace iriyar zuciya ce, wane irin tunani ne? Inama ace Oum ce ta haife mu ba ita ba, wlhy ji nake kamar na kashe kaina nama huta kawai .
Babban Yaya ya ri?o hannunsa tare da Wora kansa a kafarWarsa, shima AA Win haka ya kamo hannunsa ya Waura kansa a Wayar kafaWarsa. A hankali ya haWiye nannauyan abinda ya ri?e masa ma?oshi, sai kuma yay murmushi mai ciwo hannayensu a cikin na juna.  Kuyi ha?uri ?an uwana kuyi ha?uri. Ita rayuwar kanta gaba Wayanta ma jarabawa ce. Ni kaina tsakanin shekaran jiya zuwa yau ji nake inama Oum ce mahaifiyar mu ba matar nan ba. Amma haka UBANGIJI ya tsara, ya fimu sanin dalilin yin hakan kuma. Sannan ai koba komai ya mana rahama da gatan zama a ?ar?ashin tarbiyyar Oum da rainonta. Idan muka nutsu zamu fahimci akwai wani ilimi da darasi a cikin hakan. SheWanin saurayinta da taso harta iya sallamawa rayuwarta dan karya kuSuce mata ya cutar mana da Oum Win mu da Abah ta hanyar lalata mata mahaifa da kashe mana Wan uwanmu. Sai ya jarabceta da auren mahaifinmu tazo ta haife mu, ta Wauka da hannunta ta mallakama Oum domin ?untata mata ta mallake mata mijin da ita batayi ?yashin Wauka ta bata ba. Amma sai ALLAH ya saka ma Oum kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya ya kwaranye mata dukkan damuwarta. Ta rainemu babu mugunta babu cutarwa, babu mahalukin da zai iya tunanin ba itace ta Wauki cikinmu da shayar da mu ba sai in an faWa. Wani ma in za'a kwana ana faWa masa zai kwana gardama ne. ALLAH kuma ya dasa mana soyayyarta da ?aunarta muma, ta yanda koda wasa baku taSa jinta a matsayin da bana uwa ba. Ita ko ta ?are tsahon rayuwarta wajen ganin ta ruguza wannan kyauta, ta ?untata mana Oum. Ta nisanta kanta da mu, ALLAH ya hanata kowacce irin damar samun sha?uwa da mu. Mu Win rainon Oum ne, tarbiyyar Oum ne, mallakin Oum ne mizai sa mu damu kammu, mizai sa bazamu cigaba da godema UBANGIJI ba. Bazamu wula?antata ko tozartata ba darajar haihuwa da wahalar Waukar cikinmu da tayi, amma in har mahaifinmu ya rasa rayuwarsa akan abinda muke da ya?inin itace ta aikata bazamu ?yaketa ba. Bazamu yafe mata ba. Bana son sake ganin hawaye a idanunku, mu du?ufa yima iyayenmu addu'ar samun lafiya mai amfani da Worewa, sannan mu ?arfafa kammu ta yanda suma zasuji ?arfin amsar komai cikin sau?i.
Cike da fahimta da gamsuwa suke jinjina masa kai. Ya ajiye hannunsa cike da kulawa da lallashi ya ce,  Promise bazan ?ara ganin kuka ko damuwa daga idanun Mazajen Oum da Abah ba .
Suma hannayen nasu suka Wora akan nashi sukace,  Promise .
Murmushi yayi musu, yaja hancin Fawzan, ya juya yaja na AA shima. Sai suka sanya ?ar dariya dan sun tuna baya. Abincin da su Maanal suka ajiye ita da Najma a falon Babban Yaya yace su sauka ?asa suci. Duk da AA yaci abinci bai musa ba, haka suka sauka kan lallausan carpet Win dake ta tashin ?amshi suka zauna, AA ya zuba musu a plate Waya, Wiba babban Yaya yayi ya bama Yaya Fawzan a baki, ya sake Wibowa ya bama AA shima a baki. Sai shima Yaya Fawzan ya Wibo ya bama Babban Yayan sannan ya bama AA, shima AA haka ya Wibo duk ya basu. Haka suka dinga bama juna abincin su Maanal na le?ensu ta window suna murmushi da share hawaye har suka kammala. Babban Yaya ya Wauka box Win magani da Najma ta ajiye ya duba musu na zazzaSi ya basu suka sha. Yaya Fawzan daba son magani yake ba sosai sai yamutsa fuska yake, sai abin ya basu dariya suka hau tsokanarsa. Bayin ALLAH a haka suka Wan saki jikinsu har akai kiran la'asar suka fita salla. Daga can ne Baba Sardauna ya ce su wuce suyi gaisuwa gidan Hajiya Turai. Badan sun so hakan ba suka shiga mota Waya suka tafi, babu wanda ya bisu dan Baba Sardauna yace a basu damarsu kwana biyu kodan su dinga tattauna abinda mahaifiyarsu ta aikata, hakan zai rage musu damuwa da nauyin zukata.....

________&

?iri-?iri dai an gagara kama su Mabera a jejin nan. Domin kuwa lokacin da jami'an tsaro suka bisu bayan ya saki Abah abin mamaki motar aka samu a hanya kawai babu su babu dalilinsu. Babu Sata lokaci jami'an suka fita a motocin suma suka watsu a cikin jejin, amma tako ina babu su babu alamunsu. Hakan ya tabbatar musu sun san jejin matu?ar sani, amma suna da tabbacin lallai basu bar jejin ba suna a ciki. Dan haka tsahon kwanaki biyu jam'an nan na dajin sai ma wasu da aka ?ara musu tako ina aka zagayeshi.....

Ilai kuwa su Mabera na dajin, abinda jami'an suka kasa fahimta a dai-dai inda motar tasu ta tsaya daga ?asa rami ne, waWan nan ramuka

109 / 138

Chapters