Advertisements
Chapter 116 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   116 / 138

345K to 348K   out of 412.8K words

an shirya hakan ne domin cin zarafin su Sanata Win. Ai siyasa ce kawai miye-miye. Ai tuni IG ya tara manema labarai, yay bayani gamsashe tare da tabbatar ma mutane duk Wan siyasar daya sake fitowa yace wai kama su Sanata Bukar siyasa ce wlhy shima sai sun kama shi. Domin hakan da zai yi na nufin shima yana tare da su ne kenan. Idan kunne yaji jiki ya tsira. Mutanen gari kuma su kwantar da hankalinsu baza'a ja wannan al'amari da nisa ba a gobe-gobe za'a kai su Sanata kotu. Dan kuwa itama jihar Kebbi ta shigar da Sanatan da abokansa ?ara game da Sata mata sunan mutane da yin amfani da sojin su wajen yin aikin da bai dace ba akan kama mutanen garin Giro. Dan gaba Waya kwanakin nan tako ina ka shiga media babu abinda kake gani sai justice for the Giro people. Ba mutanen gari ba hatta hukumar kare hakkin Wan adam da kungiyoyin lauyoyi ta ?asa sun fito tsaya musu. Hakama manyan mutane sunata tofa albarkacin bakinsu akan al'amurin ana ?alubalantar gwamnatin jihar da yin sakaci alhalin basujiba basu gani ba. Hakan kuwa shine ya sake fusata gwamnansu da mu?arrabansa suka shirya Waukar mataki na musamman. Aka kuma sallami duk wanda aka kama da ma?udan kuWaWe da tarin alkairai, a kuma tabbatar musu za'ayi musu titi a kuma kai musu wutar lantarki da ?aton DAM na ruwa domin samun abin dogaro da kawunansu ta harkar noma. Yaransu matasa da sukai karatu aka Wauki nauyin su zuwa ?asashen duniya ?aro ilimi dama nan gida Nigeria.
Wannan fa shine GOBARAR TITI A JOS. Ai su jama'ar Giro babu abinda zasuce da UBANGIJI sai godiya. Wannan abu ai gwara da akayi. Gefe ?aunar Asiya da dana sanin abinda suka aikata mata ita da ?a?anta na cizon zukatansu da jin dana sani. Dan gashi dai su sun musu sharri su kuma a sanadin su sun samu alkairai. Dan kuwa da mijin Maanal da zuri'arsa basu tsaya akan al'amurin ba ai da wani batun akeyi ba wannan ba. Lauyan dasu AA suka saka akan case Win ne yay musu bayanin komai akan wanda ya sashi taimaka musu. Sai suka ji sun za?u da ganin Maanal da Asiya da sauran ?an uwanta su Shahidah da ma mijin Maanal Win kansa. Amma lawyer Win yace suyi ha?uri yanzu suna cikin wani halin jiyyar surukin Maanal Win ne amma idan komai ya lafa yasan zasu zo har garin Giro. Da wannan ya kwantar musu da hankali...........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*

*_Typing=???_*



AJIYAH A DUHU

182

........A can Abuja an kama su Sanata Bukar anan Kaduna Kawu Manu ne da kansa yazo ya wuce da Hajiya Basariyya. Tana kuka tana ro?on Yayanta ya taimaketa yace shi kam miye nashi. Ai tafi ?arfinsa sai dai Kawu Manu Win kam. Dama kayanta tun jiya sun isa ?auyen. Dan haka yau ziryan Winta ta sauka. Suna shigowa taci karo da kayanta kaf a tsakar gida. Iya nata aikinta ko kallonta batai ba sai mijinta da taima sannu ta kuma kawo masa ruwa. A Wakin data zauna wancan karon wannan karon ma akace ta zauna. Garama wancan karan tasan tana da ya?inin komawa tunda ba saki bane. Amma yanzu fa, sunan zamanta zawarci ne kota?i kota yarda. Gashi babu komai dan account Winta Naira Wari tara ne kacal suma sun?i fita ne. Kaddarori kaf Mabera ya tattare, har yanzu kuma bataji ance gasu an samu ba. Yanzu ma Daddy ya mata saki ukun nan ta ina zata san an dawo da su. Dan ?a?anta ma ya tabbatar mata idan ta sake dawo masa gida duk abinda yay mata ita taja. A jiya taje gidan Daddy ma?waftansu suka sanar mata ai sun tashi, gidan ma da alama sai dashi za'ayi. Sun koma Abuja da zama. Abuja fa, Abujar data daWe tana ?ulafuci da nacin komawa tun ludayinta nakan dawo. Dan tama zauna na kusan shekara biyu auro Ammie ya saka Daddy maidota Kaduna. Shiyyasa ta tsani Ammie sosai. Take ganin kuma ta sanadinta ta rasa waccan damar. Sai gashi yanzu an koma kuma zama na dindindin babu ita. Wannan abu ta tayar mata da hankali matu?a. Ta kuma ci kuka sosai a daren jiya saboda hakan. Ta tashi da shirin kota kwana na binsu Abujan taba Daddyn ha?urin dai kuma sai ga Kawu Manu yazo ya tattarota yau. Tattarowar da take nuna mata ta dawo zama a ?auyen kenan sai abinda hali yayi.
Miyasa rayuwa zatai mata haka? Miyasa duniya bata tashi yaddata a goyon gatan datai mata ba sai yanzu a gaSar da tafi bu?atar wannan daWin fiye da shekarun baya saboda koba komai yanzu girma yazo mata. Ga abinda ta ruguza rayuwarta domin shi yana nan dai tare da Wiyar tata bai fita ba. A gabanta kuma Sageer ya Wauki ?arta da tafi so ya wuce da ita. Kofa kallonta Huznah batayi ba, yanda ta nuna ma san bata son ganin nata. Su Madeena kam tunda tabar gidan ko'a waya basu taSa kiranta ba balle su taka ma inda take, hakan na nufin suma basu damu da ita ba, ko tace basa son ganinta a yanzu sam, matan uba sun fita a wajensu tunda gashi sun bisu Abuja batare da ko gaya mata sunyi ba. Wasu hawaye masu zafi suka sake wanke mata fuska kamar an buWe fanfo. Sai da tayi mai isarta har kanta na fara mata ciwo sannan ta ha?ura tai shiru.....

________&

Kamar yanda yaron Sanata Bukar ya faWa an samu nasarar ceto su Babu a hannunsu. Hakan kuma ta farune sanadiyyar cin uban Rabilu da jami'ai sukayi. Tsaff ya kwashe komai yanda yake ya sanar musu. Tun daga kan neman auren Maanal har zuwa aurenta fa AA Darma da abinda ya faru kwanan nan. Shine ya faWi inda aka kai su Gwaggo dan haka akaima yaran na su Sen.. Bukar dirar bazata. Sun fara samun Babu ne a yashe ?asan bishiyya kudaje nata binsa kamar wani gawa. Dan jikinsa duk fitsari ne yau ko abinci bai iya yaci ba. Suko su Gwaggo ai halin da suke ciki ma ba'a magana. Ba ?aramin yagalgalasu yaran Mabera sukayi ba ta hanyar fyaWe. Sailu kanta dake da sauran ?wari ta jigata balle Gwaggo da ?ashi da jijiya kawai suka rage. Su suka biyun a sume ma suke sai da aka saka musu ruwa suka farfaWo. Dole AA da hankalinsa yay mummunan tashi da lamarin yay kiran RK aka turo musu Ambulance har biyu.
Haka aka kwashi su Gwaggo a Waya Babu a Waya, ALLAH sarki AA sai yaji kamar yayma Babu kuka. Musamman idan ya tuna rayuwar baya, bawan ALLAHn nan ?ya?y?yawan mutum Wan gayu. Amma jibeshi yanzu duk ya yagule ya ?one a tsaye kamar bai taSa shiga ajin makaranta ba. Shi yama rasa wane tunani zai yi, ina aikin ?an sandan nashi? Ajiyewa yay ko ?ofarsa akayi? Dan ya tabbatar da Babu na'akan aiki yanzu da ya taka babban matsayi, tunda ga kusan mate Win aikinsa nan a yanzu duk kusan sune cp na jihohi..
Kai tsaye KK HOSPITAL aka wuce da su. Babu wasa ko Sata lokaci aka amshesu. Wani sabon aikin ya sake samun su RK. Haka suka su?ufa kansu dan yanda Babu ke bu?atar taimako suma su Gwaggon haka ne. Ta wani fannin ma sun fishi jigata da kasancewa a haWari. Dan hatta Doctor Win dake duba su Gwaggo kuka ta sanya tana tsinema waWanda sukai musu wannan aika-aikar haka. Musamman ma Gwaggo dake fama da tsufarta....

Wannan fa shine ake kira da ainahin SHARRI ?AN AIKE NE, DUK INDA KA AIKASHI ZAI JE YA DAWO YA TABBATAR MAKA YA ISAR DA SA?ONKA.>?s?>?s?

_________&

Anan Hajiya Basariyya na kuka anan Abuja su Maanal ne keta farin ciki. Dan kuwa Najma da Ameerah duk suna tare da ita can gidan taya su Ammie shirin ?an abubuwan da suka kwaso a Kaduna. Koda yake Manaal ma iya ba aikin take ba, sai ciye-ciye tasa a gaba da surutu dan yanzu kam bakinta dawowa yake ta rage miskilancin nata na tsiya daya hauta a dalilin rashin AA. Ga Aunty Sakeena, ga Shahidah, ga Amaal sai hiran ke tafiya musu yanda ya kamata. Can kuma su Amrah suka shigo harda su Salima da yaran Hajiya Basariyya. Zo kaji yanda falon Ammie ya kacame da cah-cah Winsu na surutu. Sai da lokacin salla yayi su Amrah suka koma sashensu, su kuma suna bedroom Win kusa dana Ammie wai nasu idan sunzo Maanal da Najma da Amaal da suka fara yin tasu sallar na kan gado, sai Didi da Aunty Sakina da Ameerah nayi.
Amaal ta fiddo wani tsumi a handbag Winta tana mi?a ma Najma da Maanal gora Wai-Wai. Amasa sukayi, Maanal dake jujjuya goran tace,  Didi zuma ne? .
 Na mata ba .
 Ita zumar akwai ta mata akwai ta maza? .
Harararta Amaal tayi da faWin,  Ke wai miyasa kullum kanki a tukunya yake ne Auta. Sai anyi magana ji ishi mutane da Besty! Besty! Amma ba ai masa gatan daya dace  .
Dariya Najma ta sanya, hakama Ameerah da Shahidah dake addu'a. Aunty Sakina ta ce,  Gaskiya Amaal babbar banza ce .
 Naji ba komai Aunty, dama suka samu ina Worasu a hanya. Yayyena nake son aima gyara. Su bar ganin su amare ne musamman Ameerah da Najma dake da kishiyoyi idan ban saita su ba ai sai a bar mana su a bakin ?ofa ko .
 Uhm yayyan ?arshen zamani kenan, kidai tabbatar da abinda kika basu ko akwai mai ?aramin ciki, garama Maanal ya fara tasawa .
 Kai Didi .
Maanal ta faWa tana Soye fuska. Dariya suka sanya. Shahidah datai maganar tace,  Wane kai Didi daga faWar gaskiya. Suma su Ameerah ai duk ?ar manuniya ta nuna su .
A tare Najma da Ameerah suka waro ido waje suna kallon juna. Maanal ta sanya dariyar mugunta da faWin,  Didi da gaske dan ALLAH? .
 Hasashene Auta, amma gaskiya kuyi gwaji kam, dan alamunku duk sun nuna hakan .
Sosai sukai wu?i-wu?i da idanu, Aunty Sakeena tace,  Ai tunda kukaji Shahidah ta faWa to da wuya ku tsallake, kun santa kamar mayya take wajen iya hango ciki tun yana mitsitsi.
Amaal ta ce,  Wlhy fa, ko wannan cikin itace ta fara gano min shi. Amma zumar nan bata da wata matsala dan nima ina sha, kuma musamman nasa ta haWa min takun nan dan tace mai kishiya basa sha nace wlhy sai kunsha. ?ar Sudan ce tasan sirrin kaya. Idan har kuka sha zumar nan sai kun dawo da ?afafunku yara .
Fuska suka shiga rufewa, su a dole kunya. Amaal tace,  Munafukai nan za'azo ana tambayarmu miye kaza miye kaza .
Haka ta tasasu gaba Shahidah da Aunty Sakeena na kare musu. Har la'asar suna Wakin nan sai da sukai salla, sun sake dasa sabuwar hira Ammie ta korosu su ?arasa amata abinda ya rage. Haka suka haWu suka kammala komai daya dace, suka saka turare ko'ina ya Wauki ?amshi da ?yalli.
Suna idar da sallar magrib sukai shirin tafiya, da zasu zo Ameerah ce ta kawosu, yanzu kuma sai Najma ta amsa, dama da motar Babban Yaya suka fito. Har sun kama hanyar gida Maanal tace dan ALLAH suje su sayi ice-cream da fura. Najma ta gangara gefen titi tana faWin,  Da iznin wa? In har zamun to mu rufawa kammu a siri mu kira mu tambaya. Dan wlhy tsoro name ji, jiya Nibras ta fita bada sanin Yaya ba kamar zai mareta, ke inaga ma ya maretan dan nidai ganin yanda idonsa ya rufe yana masifa ALLAH guduwa nayi Waki .
Dariya suka sanya mata, ta ce,  Oh dariya ma na baku, bazaku gane ba ALLAH kuwa. Kudai kira nima bara na kira .
Da sauri Maanal ta ce,  Kodai mu kira Oum, kar muzo mu kirasu wani ya amince wani ya?i amincewa .
Ameerah tace,  Shawara mai ?yau, amma idan itama Oum Win ta?i amincewa kuma fa .
Sai sukai shiru kowa na nazari. ?arshe dai Najma tace mudai kirasu, idan Oum ta amince sunyi faWa ta karemu wlhy sai mun bar inda take musha faWa. gamsuwa da hakan yasa duk suka kirasu. Sai me kamar haWin baki kowanne yace bai yarda ba su dawo gida. Idan son ice-cream Win suke za'a bada a sayo musu. Dukansu haushi sukaje, Haka Najma taja motar suka wuce gida suna mita. Koda suka shigo gida a compound suka samesu an baza carpets duk sunata hira harda su Uncle RK, su Uncle Najeeb su Modibbo. Sai wasu a kujeru. Sun gaishesu, amma su a dole fishi suke, kowacce ya haWa ido da miji sai ta zumSuri baki. Baki suma sukaita taSe musu, shi AA ma da yafi kowa neman magana harda yima Maanal ?aramin gwalo. Aiko ta hau tayi fam. Fuuuu ta wuce sashen Oum. Suma su Ameerah sai suka bita.
Kawai sai Yaya Fawzan ya sanya dariya. WaWanda suka lura da abinda ke faruwa suma suka shiga tayashi............
'?




*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

183

..........A Lagos Ra'iz bai tsira ba, sai dai rashin tsirar tashi ba'a kamashi bane ba. Da farko dai Jami'an tsaro sun isa anguwar da yake domin kama shin, an kuma zagaye gidan da yake zaune da sauran yaran su Mabera dake masa hidima suke kuma kai-kawo akan miyagun kwayoyin da yake sayarwa. Gidan hawa uku ne, su Ra'iz Winne kuma a hawan ?arshe. Sanin sun riga sunzo hannu Ra'iz yayi ?o?arin bi ta wata hanyarsu ta sirri da take a sauran gidajen dake ?asan nasu guda biyu. Sai aka samu matsala cikin mutanen anguwa wani yay masa shune. Jami'an tsaron sun bu?aci ya mi?a wuya kawai amma ya?i, daga ?arshe ma kawai suka fara jin ruwan harbi a kansu. A take jami'in su Waya ya rasa ranshi, biyu suka ji rauni. Hakan ya fusata su masu?a, kawai suka buWema Ra'iz Win wuta. Sai gangar jikinsa data gama huhhujewa da bullet ce ta zubo ?asa, jininsa ya shiga fallatsa a jikin mutane.
Wannan al'amari ya tayarma mutanen anguwar hankali matu?a, duk da dama zaman su Ra'iz Win ya gallabesu dama. Suna lalata musu yara ?anana ta hanyar fyaWe da koya musu shaye-shaye. Tun anayi iya yara mata har yakai mazan ma lalata musu ake ta hanyar fyaWe. Tsoro kuma ya hana su tunkaresu, sai dai kawai mutum idan yana da hali ya tarkata yabar anguwar yafi masa kwanciyar hankali. Dan in tsageranci da taurin kai yasa kai magana sai sun kasheka kuwa.

Abinda ya faru ya fara yawo a media da kafafen yaWa labarai. Ya kuma isa har kunnen Mabera da Sille. Inda Sille dake fama da makantaccen ido ya birkice musu, dan a duniya bayan Baa babu wanda Sille ke so da ?auna kamar Ra'iz. ?auna yake masa irin ta fansar da rayuwa akansa. Cikin ?an?anin lokaci ya hargitsa Wakin da aka ajiyesu. Yana wani irin ihu da gunjin kuka da tabbatar da wlhy bazai yarda ba, sai ya Wauki fansar ?aninsa. Kuma sai ya wula?anta rayuwar Bakori.
Al'amarin kamar wasa yana neman zama babba. Dan kuwa securitys Win da aka bari suna gadinsa abin yafi ?arfinsu. Dole aka turo wasu Jami'an, ga Mabera tunda idonsa ya sauka akan gawar Ra'iz ya yanke jiki ya faWi wani irin tari ya sar?eshi. Sai ga aman jini ta baki ta hanci. Ana son a taimaki rayuwarsa haukan Sille ya hana kowa iya shiga Wakin. Daga ?arshe dai sai da takai an harbi Sille a ?afa ya faWi sannan aka samu nasarar shiga aka Waga Mabera da yay kaca-kaca a cikin jini. Shima Sillen sai a lokacin ya fahimci wane hali Baa Win nasa ke ciki. Aiko ya ?ara kware murya yana kwarara musu ihu na ha?i?a. Ga azabar harbi gata mutuwar Ra'iz gana halin da Baa ke ciki.
Fin awanni biyar ana kai-kawo akan Mabera. Kafin likitoci su tabbatar da akwai guba a jikinsa, ta riga kuma ta masa babbar illa da karya dukkan wata garkuwa ta jikinsa. Da yake abu ne na haWin baki da sanin likitocin komai dake faruwa sai sukace gubar ta jima wai a jikinsa kusan tsahon sati biyu ma.
Zancen dai yasa anata cece kuce. Ga Sille ya koma kamar mai ciwon hauka. Dan sai surutai yake da zabure-zabure. A daren dole aka raba musu Waki da Baa Win nashi. Tun kowa na kallon al'amarin a matsayin tashin hankali ne

116 / 138

Chapters