Advertisements
Chapter 91 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   91 / 138

270K to 273K   out of 412.8K words

kanka ma sai ta maka wahalar nema balle samo takobin ya?i da shi. Kun san shi ance sharri Wan aike ne, duk inda ka aika shi, ko mai nisa da nisan shekaru sai ya dawo ya tabbatar maka yaje. Tsarkake zuciyarka ka zama mai barma UBANGIJI komai sai kasha mamaki. Koda harara karki cutar da kowa wlhy kina barci ALLAH zai tare miki faWa da tarna?in kowacce irin guguwa. Kumuje zuwa muga yaya Mamy zata ?are da nata karnukan farautar=??>?#?)..........
'?
? ? ? ??
? ??
? ?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_**_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Tunda Hajiya Basariyya ta shigo falon taga ba?in da aka sakata zuwa gaisarwa tai wani kicin-kicin da fuska. Zama tai nesa da kowa, Daddy yay mata wani irin kallo ya Wauke kansa. A maimakon gaishesu sai cema Daddyn tai gata. Idan kujerar dake falon ta motsa to Daddy ya amsata, yama watsar da ita tamkar bai ganta ba. Dan yanzu ya ?udurtama ransa bazai sake Waukar iskancin kowacce ba ga ?an uwansa. Dolene ya jajirce akan zuri'arsa kodan su san ?an uwansa sunada daraja a duniyarsa. Arzi?in da ALLAH yay masa bashi ke nufin ya banbanta da su ba ko ya fisu.
? ? ?? ALLAH sarki Baban Sageer mutum ne mai sau?in kai. Sai kawai shi ya gaida Hajiya Basariyya, ya kuma jajanta mata. Hakama iyalinsa duk suka gaisheta. Gaba Wayansu ta amsa musu ne a ciki. Abin ya sosama Sageer zuciya sosai, dan haka da farko yay kamar bazai gaida Hajiya Basariyya ba sai da mamansa ta hararesa. Aiko cikin dakewa da tsumewa yace mata ina yini daga zaunen da yake. Daddy yay Wan murmushi, dan shi abinda Sageer Win yayi wlhy birgeshi yayi, koba komai ya nuna mata iyayensa masu daraja ne a garesa ai.
? ? ? Daga gaisuwar Sageer Win kuma sai kowa yay banza da ita aka cigaba da hira cikin nishaWi harda Hajiya Yaya da Ammie. Sai kuma hakan ya zafeta, fuuu ta tashi ta fice batare data cema kowa komai ba. Suma Win babu wanda yabi takanta. Har lokacin sallah yayi mazan suka tafi massallaci matan sukayi anan. Koda suka dawo zaman cin abinci sukayi, ganin kowa yana nan banda yaran Hajiya Basariyya Daddy yace aje a kira masa su har Huznah .
? ? ? Babu jimawa kuwa sai gasu har Huznah Win. Yanda suka shigo zai baka tabbacin gudowa sukayi uwarsu bata sani ba. Haka Winne kuwa, dan Hajiya Basariyya na bedroom suna tattaunawa da Maman Yaseerah ta waya akan al'amarin Huznah Win. Da yake tana shiga ta koro Huznah falo sai itama ta samu tabi ?an uwanta. Tunda suka shigo idanun kowa akan Huznah ne. Musamman Sageer, dan kallo Waya zakai mata kasan tayi kuka. Ji yay duk abin ya damesa, ga kunyar iyaye dole ya dake. Gaban Daddy Huznah ta fara zuwa ta dur?usa tana gaisheshi. Maimakon amsawa sai yay shiru kawai yana kallon ta. Hajiya Yaya data fahimci ransa a Sace yake sai tai magana.
? ? ? ?  Kinga Huznah tashi daga dir?uson nan kinji, zauna da ?yau wannan dur?uson baida amfani a gareki .
? ? ? Kan Huznah a ?asa tace to, sai kuma ta zame ta zauna sosai ta sake gaida Daddyn. Ajiyar zuciya kawai ya sauke ya amsa mata. Tare da tambayarta lafiyarta. Kanta har yanzu dai a ?asa tana wasa da yatsunta tace,  Alhamdullah .
? ? ? ??  Yanzu Huznah daban aika ai kiranku ba bazaki zo ki gaishe ni ba balle sauran iyayenki ko? Maimakon ki ?ara hankali kinyi aure sai ma ki ?ara neman lalacewa. Ni nasan wannan ba tarbiyyar Sageer bace ba, dan ke da shi duk tarbiyyarmu ce .
? ? ?  Kayi ha?uri Daddy. Nayi kuskure . Huznah tai maganar hawaye na rige-rigen zubo mata. Shiru Daddy yayi tsahon sakanni. Sai kuma ya Wan furzar da iska kawai ya ce,  Tashi kije ki gaida iyayenki. ALLAH yay muku albarka .
? ? ? ?  Amin Daddy nagode .
Ta faWa tana mi?ewa. Gaban Hajiya Yaya da Ammie taje duk ta gaishesu. Suma sauran ?annenta suka gaida iyayen Sageer. Daga Ammie har Hajiya Yaya sun amsawa Huznah da kulawa sosai, suka sanya mata albarka, tare da addu'ar ALLAH ya sauketa lafiya. Ita dai kanta a ?asa, damuwar mahaifiyarsu ce ke ci mata zuciya. A mamakin kowa sauran ?an uwanta na Wakin Hajiya Yaya duk sai suka nuna murnar ganinta, har manyan na tsokanarta. Suma su Waleed suka gaisheta. Sanyi sosai Huznah taji a ranta, zuciyarta cike da mamakin canjawar abubuwa da yawa na gidan. (Shin kodai ?addarar data faru ce ta sanya su komawa haka? Gafa yanda Hajiya Yaya ta canja kamar ba ita ba) abinda take ayyanawa a zuciyarta kenan...
? ? ? ?? Sun fara cin abinci cike da raha babu jimawa sai ga Hajiya Basariyya ta faWo musu rai a Sace. Da wata irin tsawa ta shiga kiran sunayen yaranta. Kafin ta Wora da faWin,  Dan ubanku da iznin wa kuka zo nan? .
? ? ??  Da izinin ubansu .
?? Daddy ya bata amsa kai tsaye. Kafin ma ta sake wata magana ya nuna mata ?ofa.  Ko ki fita anan, ko yanzu nan na baki mamaki irin wanda baki taSa zato da tsammani ba .
? ? Matu?ar Saci ran Hajiya Basariyya yayi, sai dai yanda Daddyn yayi da ganin yana neman kunyatata gaban kishiyoyi da ?anensa da facaloli yasata juyawa ta fita tana ji a ranta yau duk sai taci uban yaranta. Koda ta koma sashenta kai-kawo ta dingayi kafin takai zaune cikin kujera tana faman girgiza ?afa da kallon ?ofa. Sai dai shiru kake ji babu alamar yaran zasu dawo ma....

? ? ? A nan kuwa babu wanda ya sake magana kowa ya maida hankalinsa ne ma a cin abinci. Sai dai banda Huznah da damuwa tai mata yawa. Kasa ha?uri Sageer yayi, dan hankalinsa duk yana akanta. Cikin sanyin murya ya ce,  Ba?ya son abincin ne? .
? ? ? Kasancewar bai ambaci suna ba kowa sai ya Wago musamman yaran, sai dai ganin hankalinsa akan Huznah yake sai suma duk suka juya suna kallonta. Itama a karo na farko ta Wan Wago ta kallesa. Sai kuma ya girgiza masa kai muryarta na rawa ta ce,  A'a ina so .
? ? ? ?  To kici .
?? Ya sake faWa da kulawa.
Kanta ta jinjina masa. Daddy da sauran iyayen da sukai kamar basu san mi akeyi ba kowa sai Wan murmushi yake yi. Itama Huznah sai taji sanyi a cikin ranta. Karo na farko taji wani abu mai nauyi a ?asan zuciyarta game da Sageer.
? ? ?? Ana gama cin abinci ?an Kano sukai haramar wucewa. Jin cewar anan zasu bar Huznah Daddy yace a'a. Sageer ya Wauka matarsa su tafi. Amma sai Baban Sageer ya ce, ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? A'a baza ai hakaba Yaya. Kayi ha?uri bawai zanyi jayayya da kai bane ba. Yana da ?yau a barta tai kwana biyu a gida ta gana da ?an uwanta. Ai tayi ?o?ari sosai. Bayan salla idan ALLAH ya kaimu sai yazo ya Wauketa su tafi.
? ?? Ammie tasan halin Daddy sarai da dagiya, haka ma Hajiya Yaya sai suma suka haWa baki suna lallashin Daddy Win. Dole ba dan yaso ba ya ha?ura yay shiru. Shi ko man Sageer nata addu'a a ransa ALLAH yasa kada Daddy ya yarda. Sai dai addu'ar tasa bataci ba. Mi?ewa yay ya fita tsakar gida, ya aiko Hameed da suka fita tare yay masa kiran Huznah Win. Batayi ko musu ba ta tashi ta fita. Tunda ta fito yake kallonta, harta iso inda yake tsaye a barandar sashen Yazeed. Sanin kowa yana ciki tana isowa gabansa kawai ya jawota ya rungume cikin jikinsa. Ya saki wata ajiyar zuciya mai ?arfi, yayinda Huznah ke mutsu-mutsun kwace kanta duk da tana tsoronsa. Kamar ba Man Sageer ba cikin sanyin murya kamar Wazun ya ce,  Please mana Sweetheart. Ba?ya jin tausayina ne? Kin san fa zanyi kewarki sosai.
? ? ?? Yanda yake mata maganar da halin nauyin zuciya da take a ciki yasata jin zata iya ha?ure masan. Sunfi mintuna biyu kafin ya saketa. Baya ta Wan ja kaWan daga kusa da shi. Yana binta da kallo shi kam. Sai kuma ya sauke ajiyar zuciya da faWin,  Mike damunki ne? Nasan dai ba haka muka baro gida ba dake. Kuma har muka shigo cikin gidan nan ma ba haka yanayinki yake ba. Ga fuskarki da sayin mari....
? ? ? Karo na farko ta Wago ta kallesa, ganin yanda ya tsareta da idanu sosai sai ta sake Sata fuska ta Wauke nata. Kansa kawai ya Wan girgiza, dan tun Wazun ya gama ji a ransa Mahaifiyarta ce ta mareta, ba kuma ya son yimata shishshigi akan mahaifiyar tata, wani gefen kuma baya son yin ko maganar Basariyya ma a gabanta dan wlhy zai iya danna mata zagi. Ya tsani matar ?warai-?warai da gaske. Waya ya ciro a aljihunsa ya mi?a mata.  Ga wayarki, na canja miki layi, hakan na nufin bana bu?atar sake ganin number kowane namiji a ciki. Ga amanar cikina nan na baki Huznah, dan ALLAH, dan girman ALLAH duk tsanani kada ki bari a cutar min da shi. Ke dai kin san irin wahalar da kika sha kafin cikin nan ya zauna, na tabbata kuma ko ba?ya sona kina son ganin gudan jininki kema a duniya. Huznah idan har kika bari wani ya baki shawarar salwantar da cikin nan ki sani tamkar kunyi kisan kai ne.....
? ? ?? A birkice ta Wago tana kallon sa. Ya jinjina mata kansa.  Tabbas abinda na faWa haka yake, dan duk abinda ke a cikinki zuwa yanzu an gama busa masa rai Huznah. Dan haka salwantar da shi na nufin kisan kai ne, kuma wlhy, wlhy na rantse miki da UBANGIJI NA bazan yafe ba, ba kuma zanyi ALLAH ya isa bane kawai, zan kaiki kowacce irin kotu domin ha?in Wana ko ?ata. Shiyyasa ina mai sake baki shawara, ina kuma ro?onki da duk wani abinda kikaga yafi ?arfinki ki sanar dani a waya. Na baki dama kiyi sati biyu in sha ALLAHU zan zo da kaina na Wauke ki bayan salla da kwana huWu. Zan saka miki kuWi a account Win ki, bana son ki Waurama kowa lalurarki koda ta son cin wani abu ne da za'a a fita a sayo a waje na kwaWayi. Ki kuma dinga ?o?arin barin wayarki a buWe zan dinga kiranki akai-akai in sha ALLAHU.
? ? ?? Hawayen dake zubo mata ta share. Sai shima ya matsa ya sake rungumeta, sannan yasa handky ya share mata hawayenta tas ya sumbaci kumatunta da lips Winta. Lokacin da suka dawo inda su Daddy suke har su babansa sun shiga mota. Shima sallama yay ma su Ammie da su Daddyn ya shiga motar suka wuce idanunsa akan Huznah da itama ta kafeshi da kallo irin wanda bata taSa masa ba a gidansa. Sai kallon ya tsaya masa a rai sosai har suka kama hanyar Kano yana zane a cikin idanunsa da zuciyarsa...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



..........Maanal na zaune a falonta waya take da Didin ta Amaal da Shahidah ta video call a laptop. Bayan sun gama gaisawa cike da tsokana Amaal tace,  Kai Auta cikin nan fa ya miki ?yau. Kinga wani fresh da kika ?ara. Wlhy skin Winki kamar wata ?ar Ethiopia.
? ? ?? Ta riga tasan halin Amaal idan ba faWa sukai ba bata jin daWi, dan haka tace,  Duk tsokanar ki yau dai bazan kulaki ba Didi. Cikin lafiya ana zaune ?alau .
? ? ? ? ??  Tab tsokana kuma. To miye abin tsokana anan. Bayan komai a bayyane yake kowa ma ya sani.
? ?? Cikin Wan faWuwar gaba Maanal ta ce,  Kai Didi dan ALLAH ki bari. Ni banda komai ALL......
? ??  Karma ki rantse hajjaju. Wai kina nufin baki san da cikin bane ba? Bayan kowa ya gama sani kice ke baki sani ba kar ki rainama kanki wayo .
? ? Fuskar Maanal na nuna ruWani sosai ta kalla Shahidah dake murmushi.  Didi kinganta ko. Kice mata ta bari bana so. Kawai daga aure sai ciki sai kace wata mayya .
? ? ? Wata shegiyar dariya ta suSucema Amaal har da hawaye, Shahidah kanta dariyar ke son zuwa mata tana danneta da tsiya-tsiya. Ta ce,  Auta manta da ita, kin san dai halinta ai. Amma gaskiya ta faWa miki kina da ciki. Ke kanki baki jin canji a jikinki, ko ciye-ciyen da kikeyi ai ya kamata kiyi tunanin hakan.
? ?? Ba ?aramin waro idanu waje Maanal tayi ba, ta kalli cikinta ta kalli Yayun mata. Sai idanunta sukai rau-rau da hawaye. Haba kwana uku ke nan abin duniya ya isheta saboda rashin ganin period Winta. Sai ciwon da take ji mararta na mata har ma take tunanin zuwa asibiti a kan hakan. Sai kuma yau ta tashi dai alhmdllh shiyyasa ma ta manta da batun asibitin. Hawayen da suka zubo mata ne ya saka Shahidah faWin,  To miye kuma abin kuka. Wannan ai abin farin ciki ne Maanal. Yau kece Wauke da ciki, cikin ma na Ajwaad. Bake ba mu kammu a cikin farin ciki muke. Kullum hirarmu kenan da Ammie. ALLAH dai ya saukeki lafiya. Itama Amal Win dake miki dariyar ai cikin ne da ita .
? ? ?? Sai kawai dariya ta suSucema Maanal itama, ta ce,  Oh Didi Amal keda kikace kin daina haihuwa? Yaya kuma akai haka? .
? ?? Harrarta Amaal tayi, tace,  Yanda akai ke da Ajwaad haka nima akayi anan .
? ? ?? Maanal tai mata gwalo tace,  Oho dai .
? ? Kai kawai Shahidah ta gurgiza tana murmushi. Sai kuma ta katsesu da faWin,  Badai wata matsala ko? Duk da nasan in har kema irin salon cikinmu kika Wakko a yanzu baki da wata matsalar laulayi kam, sai nan gaba. Dan koni cikin Barrah inaga sai da ya kai wata biyu ma nasan da shi.
? ? ? ? ? Haka kawai sai Maanal taji kunya ma, hannu tasa ta rufe fuska da faWin,  Didi dan ALLAH abar maganar kawai.
? ? ?? ?ar dariya Shahidah tayi, Amaal ta ce,  Almuna fun-fun, yanzu ne kuma kika fara jin kunyar mu, bayan nasan kina nan kina ji a ranki kamar ki tashi kita rawa dan farin ciki. ?an Besty fa a cikin ki. Inyeee lallai Besty baifa zo da wasa ba. Da yake abin na Besty da Besty ne zuwan farko kawai sai akai ehee .
? ? ? Karan farko da Maanal taji bazata iya maidawa Amal tsokana ba, sai ma tasa hannu ta kife fuskar laptop. Harga ALLAH kunya ce taji ta kamata matu?a. Cikinta ta kalla, tare da Waura hannunta a samansa ta wani lumshe idanunta. Sai ga hawaye na gangarowa a saman fuskarta. Muryarta na rawar kuka ta ce,  Ya ALLAH Alhamdullah, ashe dama zanga wannan ranar a rayuwata, ni Maanal ce Wauke da ciki na Wan mutum, kuma cikin ma na Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. Besty na dai ba wani ba, kai jama'a......
? ? ?? Murmushi AA dake sakkowa daga sama yayi, sai kuma ya shiga takowa a nutse zuwa inda take. A gabanta ya zauna saman table Win bayan ya janye laptop Winta dake wajen, ya kai hannunsa shima ya Waura a saman nata. Da sauri ta buWe idannunta tana kallonsa, suka zubama juna ido cike da wani irin rauni da soyayya. Cikin taushin muryar dake fita acan ?asan ma?oshi ya furta,  Nima kina so nayi kukan ne? .
? ? ? A hankali tai ?asa da idanunta, tare da du?ar da kanta, shima sai ya ciri tissue ya mi?a mata. Batayi musu ba ta amsa ta share hawayen, har lokacin hannayensu na'a saman cikin. Ta Wan zubama hannayen ido, sai kuma a hankali ta ce,  Miyasa ka Soye min? Baka son muyi murna tare? Baka son nima nasan na zama uwa? Baka son nasan ina tare da gudan jinin Besty na, my half......
? ? ? ? ?  Kiyi ha?uri ban Soye miki ba, nafi kowa son mu kasance da farin cikin wannan ni'imar da UBANGIJI yay mana a tare Besty, na ajiye wannan sirrine domin yi miki surprise shiyyasa. Sai dai wani ya min shigar sauri. Amma Besty ko ?ar kunya babu Wan fari ne fa .
? ?? Murmushi ta saki a karo na farko, sai kuma tasa hannu ta rufe fuskar tata da ?o?arin mi?ewa zata gudu. Dariya ya sanya tare da ri?eta. Tana zame-zame bai saketa ba ya koma inda ta tashi ya zauna yana Worata a saman cinyar sa. Son cire hannun nata yake ta?i yarda, sai ma ta kife kanta a ?irjinsa kawai.
? ??  Shike nan na bari, na kuma yarda ana kunyar Wan fari. Wai ya kaga Besty a labor room .
? ? ? ??  Yanda akaga kowa mana. Ko ka zata ni raguwa ce .
? ? ?  Ni shaida ne

91 / 138

Chapters