Advertisements
Chapter 98 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   98 / 138

291K to 294K   out of 412.8K words

take kamar zata yanke jiki ta faWi. Brain Winta kam wani irin harmutsawa take yi tana jin tamkar zata haukace. Ganin Abah yana takowa inda take ta shiga jan jikinta baya. Oum data fahimci yau ran ?an maza sun motsa da sauri ta mi?e ta tare gaban Abah, zai yi magana kawai ta ri?eshi. Sai kawai Mamy ta fita da gudu, dan zuciyarta gaya mata kawai take taje ta tattare abubuwanta tabar gidan.
? ? ?? A wannan gaSar su Yaya Fawzan duk sunyi sumar tsaye ne, musamman ma AA da yake jin tamkar zuciyarsa na kumbura a cikin ?irjinsa. Gaba Waya haWa 1+1 yake amma sun kasa bashi abinda ya dace. A Sangaren matan ma su Maanal a firgice suke, dan tuni sun mi?e tsaye jikin kowa na rawa. Cikin ?arfin hali Oum tace su fita. Ai kafin ma ta gama rufe baki duk sunyo waje, dan kowa hanyar fitar dama yake nema...
? ? ?? Saheeba da Nuratu duk sashen su Saheeban suka nufa kowanne na ?o?arin kiran waya. Hakama Najma RK take kira a waya dan ta fahimci al'amarin babba ne. Maanal kam da bango kawai ta jingina tai shiru tana kallon Najma, fuskar AA take mata kai-kawo a zuciya. Abubuwa uku data san sun sani akan Mabera da Sille na tisa mata kansu a zuciyar...

? ? ?? Saheeba na tsaka da gayama Nana abinda ke faruwa a gidansu cikinta yay wata irin ?ullewa. Da sauri ta du?e a wajan tana mikama Nuratu wayar. Bata fahimci halin da take ciki ba ta amsa. Bayani ta cigaba da yima Nana. Sai yay dai-dai da fasa ?arar Saheeba tana jan wani irin wahalallen mugun numfashi mai ri?e ?irji. Da sauri Nuratu tayo kanta tana kiran sunanta. Saheeba da azaba ta isa ta ce,  Nuratu cikina, bani ruwa na sha na shiga uku. Da gudu Nuratu ta fita ya Wibo mata ruwa ta kawo mata...

? ? ? Mamy kuwa gaba Waya bata gane komai, a hargitse ta afka sashenta. Kai tsaye tai upstairs, a can Win ma bata tsaya ko'ina ba sai bedroom Winta. ?ofar ta danna da ?arfi, juyowar da zata yi kawai tai ido huWu da Sille na sille Haule a saman gadonta, su duka tsirara haihuwar tsoffinsu. Sai kawai Mamy ta fasa ?ara tare da tafiya luuuu kawai ta baje a ?asa sumammiya. Ko'a kwalar rigar Sille. Hankalinsa kwance ya cigaba da abinda yake yi, Haule ko duk da ta tsorata bata da damar nunawa dan tsoronsa take ji matu?a. Dama tun da ya sata tazo Wakin ya nuna ga abinda yake so a gareta ta saka masa kuka, aiko ya bata maruka ya kuma sakata cire kaya.....

_________&

? ? ?? Kiran Najma ya shigo wayar RK dai-dai lokacin da suke a gidan Baba Sardauna. Bashi kaWai ba kusan kaf dangi suna nan dan haka suke taruwa a kowane bikin sallah. Dan ma babu ?an Abuja a wannan karon sunce sai new year ta musulunci. Yanda falon na Baba Sardauna yake cike da su ?a?a da iyayensu su Abbu yasa ya bai tashi ba. Kuma bai kawo komai a ransa game da kiran ba sai tunanin barka da salla Najma zatai masa. Dama yanzu ake jajen rashin kiran kowa daga Abuja Uncle Mahmud ya kira Abah bai Waga ba.
? ?? Abinda Najma ta fara sanar masa ya sashi mi?ewa tsaye babu shiri. Har ya maimaita abinda Najma Win ta faWa. Dama tunda ya mi?e kowa ya kallesa, abinda kuma ya sake maimaitawa yasa kowa ya zuba masa ido sosai. Batare daya tuna a inda yake ba yace ma Najma,  Kinga ki kwantar da hankalinki in sha ALLAHU yanzu zan bincika jirgi, idan ma ban samu ba zan taho a mota. Ki tabbatar dai kowane motsi na gidan kina sanar min . Wayar ya katse batare da ya jira amsar ta ba. Yana ?o?arin fara tsallaka mutane ya fita Abbu ya kira sunansa a nutse.
? ?? Tsayawa cak RK yayi, sai kuma ya kalla Abbu Win. Ganin yanda Baba Sardauna da Baba ma duk suka zuba masa ido sai ya kasa jurewa yay ?asa da kansa. Abbu yace,  Miya faru? Ina zakaje? .
? ? ??  Yasan babu batun wani Soye-Soye yanzun kam. Dan an kai irin gaSar da yake so kuma yake fata tunda Mabera ya kai kansa. Kuma Mamy ta bayyana kanta da ala?arta da Maberan kai tsaye. Yasan ainahin Mabera da abinda zai iya, tunda har yau kai tsaye yaje gidan Abah to ya shirya fito-na-fito ne tsakaninsa da Mamy dama Aban kansa. A hankali RK ya koma ya zauna yana kallon kowa na falon, ganin duk manyan ne babu yara a hankali ya furta,..........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


......... Abbu akwai matsala ne a Abuja ..
? ? A kusan tare kowa yace,  Matsala? .
? Kai RK ya jinjina,  Tabbas matsala babba ma kuwa. Kuyi ha?uri banda isashen lokacin yi muku bayanin da zaku gane, dan jinkirinmu na nufin komai ma zai iya faruwa daga yanzu zuwa kowane lokaci. Dole ne na tafi Abuja yanzun nan .
? ? ?  Dole ne dai mu tafi Abuja Rafeeq . Cewar Uncle Mahmud hankali a tashe. Baba Sardauna daya gagara iya cewa komai sai gabansa ke faWuwa ma waya kawai ya Wauka yay kiran wani mutuminsa dake airport. Kai tsaye ya bu?aci jirgi zuwa Abuja yanzun nan. Koda wancan yay masa bayanin sai yamma jirgin zai tashi zuwa Abuja, sai yace suna bu?ata gaba Waya kawai. Yana ajiye wayar suka fito iya su mazan. Dan Umma kawai Baba Sardauna yayma bayani ya kuma ce su cigaba da sabgar sallarsu dan baya son kowa ya fahimta dan kar hankalin sauran yaran da matan ya tashi.
? ? ? Yaran maza ma bada kowa aka tafi ba, an kuma gargaWesu. Daga Baba Sardauna Win, sai Baba, sai Abbu, Uncle Mahmud da Uncle Hassan, Hussain, sai Uncle Najeeb, Yaya Sulaiman, sai shi RK. Duk da su duk sun girmeshi amma tunda shi yasan tushen matsalar dole aje da shi.......

__________&

? ? ? ? Tsaki Daddy yayi ya zaro wayarsa da aka damesa da kira. Yana gama fiddowa tana katsewa, har zai maida wani kiran ya sake shigowa. Number ya tsaya kallo, sai kuma ya Waga tare da kaiwa kan kunne yay sallama. Sai dai me kafin ya gama rufe baki kukan Huznah ya dakar masa dodon kunne. Ga mararta a dai-dai lokacin tai wani irin matsanancin ?ullewa. Maganar ma ta kasa fita da ?yau, ga Hajiya Basariyya na buga ?ofa da ?arfi kamar zata Sallata. Huznah ta dur?ushe a ?asa murya a yayyanke ta ce,  Daddy ka zo ka taimake ni zan mutu, Huznah ce, Ummi wani gida ta kawo ni suka min allurar zubar da cik..... ta kasa ?arasawa saboda yanda juwa ta kwasheta ta ?arasa zubarwa a ?asa. Wayar ta faWi ta tarwatse a ?asa komai yay nashi waje...
? ? ?? Gaba Waya Daddy sai yay cak yama kasa motsawa, sai wani irin zufa dake faman tsatstsafo masa tako ina na jikinsa. Yanda kasan ana kwarara masa tafasasshen ruwa a tsayen da yake haka yake jin kalaman Huznah na dawo masa a cikin kunne Waya bayan Waya. Dai-dai nan su Ammie suka fito da Nazeefa daga sashenta, sai kuma ga Sabuwa na shigowa tare da likitoci har biyu dan Nazeefa ta kirata kafin jikin yay tsanani, ita kuma bata gida sunje wani ?auyene ita da ?awarta akan zaman Nazeefa Win dake neman sauya salo a gidan.
? ? ?? A fusace Sabuwa ta dirgo a mota, aiko ta tuzguWe ?afa har sai da ?ashin yay ?ara. Itama ?arar tayi tana mai dafe mota da sauri har sai da likitocin suka ri?eta aka kamata aka zaunar a ?asa. Amma ina hankalinta nakan su Ammie da Yazeed da Aunty Sakeena da suka kinkimo Nazeefa. Cikin matu?ar masifa da Waga murya ta ce,  Ku ajiye min yarinyata anan matsiyata munafukai. Idan ba hakaba na rantse da ALLAH na tashi sai na baku mamaki .
? ? ? ? Hummm a gayama Yazeed zuciya, dama a ?ufule yake da Nazeefar ma balle su. Kawai yana pretending Win dole ne saboda mahaifinsa. Ai cikin rufewar ido kawai ya saki Nazeefar a ?asa ji kake timmm. Wata irin wahalliyar ?ara ta saki kuwa. Ko kallonta baiyi ba ya juya yana zubama Sabuwa mummunan kallo. A fusace yace,  ?arki Win banza ?arki Win wofi Sabuwa. Ammie ku ajiye mata ita dan ALLAH ta kwasheta su bar mana gida. Idan ba haka ba ni yau zan bata nawa mamakin shegiyar mata ?ar iska .
? ?? Yanda Yazeed ke magana babu wanda bai firgita ba, ?annensa kuwa da Hajiya Yaya har rige-rigen fitowa suke yi daga sashenta. Wani irin galala Sabuwa tai tana kallon Yazeed Win, sai kuma ta harzi?o cikin matu?ar zafin rai ta ce,  Lallai Yazeed ni kake zagi da kira ?ar iska, to bari kaji ni uwarka ma tamin kaWan balle kai, gata nan ka tambayeta wlhy nafi ?arfinta.....
? ? ? Bata gama rufe baki ba ya kama hannun da take nuna Hajiya Yaya da shi a bazata sai ji kowa yayi hannu ya bada Sasss. Na ?arar karaya. Wata irin gigitacciyar ?ara Sabuwa ta fasa. Yazeed ya ce,  Ke kin isa ki nuna min mahaifiya ban karya hannunba dan ubansa. Zaki kuma an zageki kiyi abinda zakiyi, koba ?ar iskar bace ba ke Win. Na baki minti goma ki kwashi ?arki kubar gidan nan ke da wannan tarkacen idan ba haka ba kuma zan baki mamakin .
? ? ? Yana ?o?arin barin wajen Daddy ya dakatar da shi ta hanyar ri?e hannunsa. Baice masa komai ba ya jashi suka fita a gidan gaba Waya, batare da Daddy yace ko uhum ba akan ihun Sabuwa balle abinda Yazeed Win yay mata ko halin da Nazeerar ke ciki.
? ? Murmushi Hajiya Yaya keyi, hakama yaranta babu wanda bai dara ba. Sai Ammie ce ke ?o?arin yima likitocin da Sabuwa ta kawo magana akan su taimaki Nazeefa. Gaba Waya numfashinta kamar ya ma bar gangar jikinta, Hajiya Yaya zata hana Ammie ta shiga ro?onta, dole tai shiru dan yanzu ganin girman Ammie take sosai, likitocin nan suka kama Nazeefa da taimakon Ammie da Sakeena aka sake maidata sashenta, dan sun tabbatar idan ba hakan ba kafin aje asibiti zata iya rasa ranta.....

_______&
? ? ?
? ???? A Sangaren su Abah Mamy na ficewa hankalin su Oum na kan Abah ita da su AA Mabera yay kiran waya. Kafin su farga kawai sukaga ?arti na shigowa falon cikin ba?a?en kaya fuskokinsu a rufe da mask. Ga bindigu a hannunsu sun zagaye su. AA sarkin zuciya tuni yayi wani masifaffen yun?uri akan Mabera, sai dai yana kawo hannu zai sha?i wuyansa shi kuma ya caka masa allura a damtsen hannunsa. Azabar zafi bata saka AA ya saki wuyan nasa daya dam?o ba, sai dai ya runtse idanunsa da ?arfi, da wannan damar Mabera ya tatse ruwan allurar a cikin jikin AA Win yana wata irin dariyar ?eta. Cike da mugunta ya fincike ?arfen allurar ya jefar dai-dai gaba Waya jikin AA na saki lagaf. Aiko sai ya turashi yay baya-baya sai da Yaya Fawzan ya tare AA. Mabera dake dariya ya ce,  Ai dama na fahimci kai ne hatsabibin gidan shiyyasa na shirya maganinka. ya kalla yaransa yay musu signal da ido.
? ? ? ? A bazata Yaya Fawzan yay wani kalar bama Mabera naushi gefen fuska. Gaba Waya ya tafi zai kifa abinka da jikin girma, jini ya ambulo ta bakinsa sai ga ha?oransa uku a ?asa tare da jinin. A take yaran Mabera suka zagaye Yaya Fawzan da Babban Yaya dake shirin kai dukan shima. Dan idanunsa sunyi wani masifar kaWewa na tashin hankali kamar yanda na Abah da Fawzan Win sukayi. Oum kam ai tayi sumar tsaye, ashe al'amarin babbane har haka.
? ? ? Yanda sukai musu zobe kunamin bindigu duk a Wane ya saka Abah yima su Yaya Fawzan magana. Ga AA yana kallon komai amma bashi da ?arfin koda mi?ewa. Sai dai idanun nan sun koma tamkar garwashin wuta, jijiyiyin kansa sun mimmi?e. Dai-dai nan wata tawagar ?an iskan ta shigo da su Maanal da aka tattaro a compound ita da Ameerah, Najma, sai su Inte masu aiki da su Bola da mai gadi. Zuwa can sai ga Nuratu ri?e da Saheeba dake tafiya da ?yar hannunta duka biyu ri?e da cikinta tana kuka. Ameerah ta saka mata ido kamar yanda kowa ke kallon Saheebar. Naufal ya mi?e zai je gareta cikin yaran Mabera wani ya hankaWa yaron baya yana daka masa gigitacciyar tsawa..
? ? ? Wayoyinsu aka karSe su duka aka kashe, sannan suka mamayi Babban Yaya da Yaya Fawzan ta baya suka musu irin allurar da sukama AA, dan Mabera ya tabbatar da waWan nan fusatattun yaran da jinin Aliyu Darma ke yawo a jikinsu ba bindigu ba ko bomb ne zasu iya masa tarar aradu da ka. Wani irin mummunan kallo Abah ke yima Mabera, shiko ya kwashe da wata ?ar iskar dariya, yana zaune a kujera da kumburarriyar fuska dan ba ?aramin dakuwa yay da naushin Yaya Fawzan ba. Dariyar kanta ta ?arfin halice kawai ga inda hakwaran suka fita babu ?yawun gani.? Su Abah duk suna ?asa ne shi yana a kujera like boss.
? ? ? ? Duk wannan abun da ake hankalin Maanal nakan AA, ta yun?ura yafi sau huWu zuwa gareshi suna Waura mata bindigu a saman kai,? sai AA Win kuma ya girgiza mata kai kawai alamar ta zauna. Cikin ?unar zuciya takai hannu ta share hawayen da suka zubo mata. Dai-dai nan wani cikin wanda suke tsakar gida ya shigo shima da bindiga a hannu. Cikin girmamawa ya risina yana sanarma Mabera,  Sir ga wasu mata su biyu wai Nana da Hajiya Turai. Mun koresu amma sun?i tafiya .
? ? ? ? Dariyar ?eta Mabera yayi, da faWin,  Shigo da su suna da amfani suma .
? ??  Okay Sir .
? Yaron nasa ya faWa yana komawa da baya. Bai fi mintuna shida da fita ba sai gashi ya dawo shi da wani sun taso ?eyar Nana da Hajiya Turai da gaba Waya suke a rikice a kiWime. Suna shigowa falon Hajiya Turai tai arba da Mabera sai ta tsaya turus tana kallon sa. Muryarta na rawa ta ce,  Ju...j...Junaid! .
? ? ? Wani banzan kallo Mabera yay mata ya watsar. Zata ?ara magana wanda ke bayanta ya dakamata tsawa tare da Wora mata bindiga a wuya. Jiki na rawa ta maida hannayenta a sama ta zauna a ?asa kamar kowa. Dama tuni Nana ita takai ?asan harda Wan fitsarinta a zani idonta akan Saheeba dake kwance a ?asa ta ri?e ciki azaba ta isheta sai zufa take yi kamar an ji?ata da ruwa........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449**_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Ruwa mai yawa Sille ya juye kan Mamy, ta kawo wani kakkauran numfashi kuwa, tana buWe ido taci karo da fuskarsa ta maida ta rufe. Baki ya taSe tare da shurin ta ya ce,  Dalla malama buWe idanu. Kona haWa surukuta dake balle kice kina jin kunyata? Ko kuwa lokacin da kikaje kika ajiyeni a bola ido rufe kikayi. Yanda kika yaddani idonki a ?e?ashe, zuciyarki a bushe haka zanyi duk abinda naga dama a gabanki nima zuciyata a ?e?ashe azzaluma muguwa kawai. Mintuna biyar na baki ki tashi ki tattaro min duk wani kayan kuWi dake sashen nan, idan ba haka ba ALLAH sai nabi gaSSan jikinki Waya bayan Waya na fasa da bullet mai zubin ?an wuta kawai .
? ? ? Jikin Mamy na rawa ta tashi zaune jin yana jan kunamar bindiga. Dai-dai nan Haule ta fito daga bayinta alamar wanka tayo. Mamy ta kauda kai ziciyarta na mata zafi, wai itace yau mai aikinta tai wanka a cikin bayinta ba wanke mata ba, wankan ma ba wankan soso da sabulu ba, sannan wani ?aton banza yay zina da ita a kan gadonta. Wannan wane irin yanayi ne mai azabartar da zuciya....
? ? ??  Oh bazaki tashin ba kenan? .
?? Sille ya faWa yana kai bindigar saitin kanta. Da sauri ta daddafa bango ta mi?e, haka ya tasata gaba daga shi sai gajeren wando har cikin closet Winta. Da farko abubuwa marasa daraja sosai ta Wan fara tsakuro masa, aiko ya falle fuskarta da mari mai zafi da gigitarwa, ga hannunsa ?aton gaske. Tsabar azaba sai da ganinta ya gushe na wuci gadi, babu shiri ta sakama loka Winta na sirri security ta buWe masa. Gwala-gwalai ne na garari a ciki, dan duk fitar da Abah keyi da ita ?asashen duniya sai tayo ma kanta tsarabar gold's, dan tana samun alkairi sosai a tafiyar. Itako Oum ko madadin abinda ya kashema Mamyn ya bata akan su AA kuWin ke ?arewa. Babu abinda ya dame ta da wani sayen gold ta ajiye matsayin kadara, mafi yawan lokuta ma tafi son fashion fiye da gold Win a kwalliya. Bayan gold's akwai tarin documents Winta na filaye da gidaje da taita saya a Kano batare da sanin

98 / 138

Chapters