Advertisements
Chapter 107 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   107 / 138

318K to 321K   out of 412.8K words

mata ainahin kansa. Abu na ?arshe da nake son ka sani shine Kamila ta tanadi guba domin kasheka kaima, sai dai ban sani ba ko ta baka gubar ko bata baka ba.....
A wani irin hankali tashe su AA da kowa ma suke kallon Mamy, Babban Yaya ya ce,  Guba? ..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Kafin Mabera daya buWe baki zai bashi amsa ya furta wani abu jami'an tsaro da suka gama kaiwa wuya suka bugo ?ofar gidan, suka fara shigowa. Da wani irin Sauri Mabera yay tsalle ya dire gaban Abah ya Wora masa bindiga a kai. Haka Sille ma tuni ya dam?i wuyan Mamy ya Wora mata bindigar, yaransu ma suka zagaye su Maanal. Cikin ?araji Mabera yacema jami'an tsaron,  Wlhy kuna motsawa duk sai mun kashe su. Dan haka sai ku zaSa rayuwarsu ko fitarku waje.
? ? ?? A fusace cikin jami'an wani ya ce,  Kai Win banza daka isa ka bamu umarni, ka mi?a wuya kawai dan ta ?are maka.
? ? ?  Ta dai ?are mana, dan sai dai ayi mutuwar kasko . Cewar Sille yana hura hanci. Jami'an tsaron nan da suka fusata na motsawa kawai Sille ya harbi Anum dake jikin Nana. Yarinyar tai wani irin wahallen fasa ?ara, jami'an tsaron suka yun?uro, Nana ta zabura, hakama su Oum. Sai kawai wani harbin akan Nana itama. Itama ihun ta fasa ta zube ?asa Anum tai gefe alamar da wahala idan yarinyar nada rai. Gaba Waya hankalin kowa ya gama tashi a wajen. Sille ya wani share bakin bindigarsa a jikin Mamy yana faWin,  Da kun Wauka wasa muke, wlhy idan baku fita ba haka zan dinga musu tsinci Wai-Wai .
? ?? Hankalin IG yay matu?ar tashi, dan shugaban ?asa ya jaddada masa kada su bari ko mutum Waya daga ahalin Darma yaji koda rauni, cikin bada umarni yayma yaransa magana suka fara fita da baya-baya har suka gama ficewa gaba Waya a gidan. Kallon Mabera Sille yayi, ya ce,  Baa! Ka shirya zamu bar gidan nan yanzun? .
? ? ??  Son tayaya!? Ta kuma ina kana ganin sun zagaye gidan .
? ??  Ta wannan ?ofar dai ba wata ba, kuma duk ku shirya kowa ya kama mutum Waya a cikinsu .
? ??  Son! .
? Da sauri Sille ya Waga masa hannu, sai kuma ya daki idon Mamy ya jefar da ita a wajen, ?arasawa yay inda Mabera yake yana masa raWa a kunne. Yayinda ihun Mamy ya cikama kowa kunne a wajen dan Sille fasa mata idonta Waya yayi, abun zattashin hankali da tausayi.
? ? Gaba Waya hankalin su Oum ya sake tashi, su Nuratu kuka sukeyi sosai, hakama su Maanal a wannan gaSar sun kasa jurewa. A karo na farko AA da tunda aka harbi Anum ya du?ar da kai yay shiru ya Wago ya kalli Maanal. Da salon maganarsu ta lips da suka iya tun suna yara yay mata nuni da lips Winsa bayan ya mata alamar share hawayenta, lips Win nasa ta ?urama ido kuwa tana share hawayen nata, yana faWar abinda yake son gaya mata ta gane. Kai ya jinjina masa tana ?ara share hawayen da suka gagara tsayawa. Shi kuma ya juya yana kallon Babban Yaya, AA ya jinjina masa kai yana mi?a masa hannunsa Waya, ya kama, ya juya sashen da Yaya Fawzan yake shima ya jinjina masa kai ya bashi hannu Wayan suka ri?e juna kam. Cikin amincin ALLAH suka haWa ?arfin daya rage musu waje guda suka matse hannayen juna.
? ? ? ? A gefensu Maanal ce ta kai baki kusa da kunnen Ameerah dake gefenta ta raWa mata wani abu. Ameerah ta jinjina kanta tana share nata hawayen. Hannuwa suka cika da ?asa cikin dabara, cikin bushewar zuciya Maanal tace,  Kai tsinannen Sille ubanka Junaid Mabera .
? ?? A wani mugun fusace Sille da a duniya babu abinda ya tsana irin ka zagar masa uba ya juyo. Kawai suka ambula masa ?asa akan fuska harma da idanun wasu a yaransu musamman na kusa da su. A bazata sai cikin idanunsa daya zazzaro dan fusatar zagin da sukai masa. Wani irin ihu Sille ya saki dan abin yazo masa a bazata, hakama yaransa da ?asar ta shigarma idanu duk sun saki bindigu a ?asa. Bindigar hannunsa ta shima faWi. Yay taga-taga zai faWi hakan dai-dai da mi?ewar su AA tsaye kawai suka saka ?afafu suka taWesa ?asa suka take, yanda kuka san ragon layya ko sa mai gardama haka akai masa...
? ? (>?#?>?#?kuyi ha?uri wlhy dai gurin nan dariya ya bani =??=??>? ?).
? ? ? ? A gigice Mabera dake Wan nesa da su bindigarsa akan Abah yayo baya saboda ihun Sille, hakama su Oum da su Nuratu duk mi?ewa sukai suna kallon su Maanal da su AA Win, dan tuni Ameerah ta jefa ma su AA bindigar Sille data faWi. Mabera na isowa Babban Yaya na Wora bindigar akan kunnen Sille. Yaransu suma suka Wana kunamin bindigunsu akan su Maanal. A kausashe AA yace ma Mabera,  Kuna motsawa zamu tarwatsa kansa wlhy. ALADEN banza. Kai ka isa kace zaka sake barin nan da mu ne. Wawa matsoraci, ai da ka isa Wan iska da bakai mana wannan allurar ba kaga a maimakon Ragunan layyar mu idan bamu maidaka RAGON LAYYAR ba tun a gidanmu.
? ? ? ?  Amma kun san zan iya kashe ubanku ko? Yarana zasu iya kashe kaf iyalanku .
? ?? Mabera ya faWa a fusace yana sake danna bindigar hannunsa akan Abah.
? ?? Cikin bushewar zuciya Ameerah ta ce,  Mun sallama rayukanmu indai a kansu ne.
? ?? Manaal tace,  Tabbas Ameerah idan sun isa su kashe mu Win? .
? ? ? ? Najma ta ce,  Wannan haka yake ku kashemu mi kuke jira ne karnuka .
? ? ? A fusace shima Yaya Fawzan ya amsa masa da,  Ai sai dai ayi MAJA kuwa, dan muma za mu kashe wannan TSINANNEN da kai kanka!! .
? ? ? ? Babban Yaya ya wani ja kunamar bindigar cike da ?warewa ya sake Wanata dan ya iya harbi sarai, kai su dukansu ma babu wanda bai kowa ba a zamansu turai. Cikin ihu da hargagi na firgita, Mabera ya ce,  Stoppp!!! . Yana Wagama yaransu dake shirin harbi hannu
? ? ?  Oh kace kai Wan iska ne .
? Cewar AA dake kallon yaran Maberan da ke zagaye da su da bindigu suna ja da baya. Sai da ya gama ?irgesu tas da ido sannan ya maida idonsa akan Mabera.  Idan kana son rayuwar wannan JAKIN Wan naka waWan nan ?an iskan su ajiye bindugunsu. Kaima kuma ka saki mana Abah .
? ??  An?i ayi hakan.....
?  Please Baa! Su ajiye su ajiya idona wlhy bana ganin komai. Ka sakar musu ubansu su sakeni ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Baa! .
? ? ? ?  Baka da hankali Son, kasan wanene Darma kuwa? Ko kana tunanin ?a?ansa ba jininsa ne ke yawo a jikinsu ba duk da waccan tsinanniyar ce ta haifesu . Yay maganar yana kallon Mamy da azabar ciwon ido ta sakata nutsuwa waje guda. Ya cigaba da faWin,  Bakaga shegiyar yarinyar nan data ambula maka ?asa a ido rainonta kawai sukayi ba amma idanunta a bushe suke like soyayyar gyaWar ?auye .
? ? ? ? Baki Maanal ta murguWa masa, taja tsaki.
? ??  Zanyi maganinki .
? Mabera ya faWa cikin zafin zuciya. Tsabar iskanci kawai Maanal tai masa gwalo. Aiko gwalon nan ya ?ona masa zuciya. Sai dai kafin yay magana a fusace Sille da azaba ta isheshi ya ce,  Kai dan uwarku kowa ya ajiye bindigarsa .
? ? ?? Da gudu kuwa yaran suka fara ajiye bindugun, to dama tun asali su Win rainonsa ne, suna girmama Baban nasane kawai saboda shi, amma Sillen ne asali ogansu, duk da a cikinsu akwai rainon Maberan shima kaWan. AA daya fahimci Sillen ne lagonsu saiya saka yatsa cike da iya mugunta ya danne jijiyar wuyan Sille da ?arfi har sai da yay ?arar ihu. Ya ce,  Ce musu su shiga cikin Wakunan nan....
? ? ? ??  Ai ko rufe baki AA bai gama yi ba Sille ya fara musu magiya da faWin,  Kubi umarninsa ku shige .
? ? ??  Son kana da hankali kuwa? .
??  Baa! Bazaka gane ba, jijiyar numfashina fa ya ri?e . Sille ya faWa da ?yar. Wato AA yasan takan mugunta, sai ya sake dannawa. Sille ya sake sakin uban ihu har sai da Mabera ya runtse idanu. Ji yake zuciyarsa na tafasa kamar ya sakarma Aba kunamar bindigar hannunsa a cikin kai. Sai dai baya son rasa Wansa. Dan shine rayuwarsa, shine komansa, ya Sata shekarun ?uruciyarsa kaf a rainonsa ne, sai yanzu a gaSar da zasu Wauki fansa ya yarda ya salwantar da rayuwarsa da kansa. Kai ina Junaid Wan Junaid ne fa, wlhy yaron dabanne a garesa da rayuwarsa, saboda shi ya ha?ura ya rasa iyayensa, bazai iya ha?urin rasashi ba akan ganganci. Haka yana ji yana gani yaran suka shige cikin Wakunan kaf Winsu. Suka tada Sille tsaye akan ?afafunsa, suma su Maanal duk suka mi?e, AA yace  Kufita waje.
Gaba Waya Oum ta tattarsu sukai hanyar fita waje, da yake ?ofar a buWe take Jami'an tsaron na hangosu, sai dai a tunaninsu su Sille na bayansu ne sai duk suka Wana bindigu sukai shirin kota kwana.
Sai da su Maanal suka gama fita sannan su AA suka koma kan Mabera da har yanzu yake rike da Abah. Da farko yaso turjewa. Yaya Fawzan na Waga hannu zai daki cikin Sille da sauri Mabera ya ce,  Wai kuna mantawa ubanku na hannuna ne kuma? .
? ? Abah dake murmushi ya ce,  In dai nine karku fasa yi masa duk abinda kukai niyya, na sallama rayuwata kuyi komai da yazo muku. Shi ma idan ya isa ya sallama rayuwar Wan nasa .
? ? ? ?  Amma Darma kasan abinda zan iya ko? .
? ??  Sanin abinda zaka iya Winne ya sani basu dama . Abah ya faWa cikin halin ko'in kula, dan ya fahimci akan Sille babu abinda Mabera zai iya yi. Shi kansa AA ya fahimci hakan akan Maberan, shiyyasa yay masa talala da shi. Ba ?aramin a tashin hankali Mabera yake ba, haka ya saka Aba a gaba suka nufi hanyar ?ofa bisa umarnin su Yaya Fawzan. Su AA da Babban Yaya biye da shi sun tasa Sille da idanu ke cike da ?asa a gaba suma. Yaya Fawzan ya shiga tattare duk bindigun yaran su Mabera waje guda ya zuba a rigarsa ya Waure.
? ? ?? Abin dariya abin tausai, yaran su Sille dake le?e ta windows ga ?oshi ga kwanan yunwa. WaWan da sukai kiddinapping kuwa ganin yanda wasan ya juye a wani irin farin ciki suke mara misali, tuni sun shiga fitowa daga Wakin da aka rufesu Yaya Fawzan ya buWe musu.........
'?


To jama'a bari mu tsaya nan nima na Wan huta zuwa Monday idan ALLAH ya kaimu, in sha ALLAHU mun dai kusa mu tsarge. Ko yaya Abah zai kuSuta a hannun Mabera kuma?, yaya batun gubar da akace Aba yaci. Anum, Nana, Mamy a wane hali suke ciki. Saheeba, Sangaren su Huznah duk yaya ake ciki? In sha ALLAHU duk zamu tsarge komai a sati mai zuwa da izinin UBANGIJI. ALLAH ji nake kamar na rufe ido littafin ya ?are=?-?>? ?.
? ? ?
? ? ??
? ? ?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Fitowarsu ta kasance abu biyu a lokaci guda. Farin ciki da tashin hankali. Dan anyi-anyi Mabera ya saki Abah ya?i. Ya dage akan sai an sakar masa Wansa sannan. Su kuma su Babban Yaya sunce bazasu saki Sille ba sai Mabera ya saki Abah. Wannan ta?addama ita ce taja zaren sabon wasa na tsawon lokaci. Suma jami'an tsaron basa son su AA su saki Sille, saboda Sille da ubansa masu laifi ne da aka daWe ana nema amma ba'a sansu ba saboda fuska biyunsu. Kuma suna son kuSutar da Abah.
? ?? A cikin wannan halin aka gama tattaro yaransu dake cikin gida, aka kuma shiga binciken jejin tako ina, su Mamy dake cikin wani hali da su Nana da wanda suka daWe a wajen anyi garkuwa da su Ambulances na isowa aka shiga Wibarsu aka juya. Dan tabbas suna bu?atar taimakon likitoci da gaggawa. Anyi-anyi a Wiba su Oum sun?i, sai da Baba yayi magana. Su baba Sardauna da su RK suna cikin matsannacin tashin hankali. Duk da dai Alhamdullah ga wasu sun kuSuta. Amma irin wannan zakaga komai baka son ka rasa.
? ?? Makamai sosai aka dinga tonowa a ramuka, da mashina da abinci buhuna-buhuna. Da kuWaWe suma a jaka ?atuwa cikin wata mota. Jami'an tsaron sun fahimci al'amarin babbane gaskiya. Yayinda wasu a cikinsu suka fara amsa kira ta bayan fage daga wasu Soyayyun mutane akan komi za'ayi kada su yarda Mabera da Wansa suyi magana. Hakan na nufin yin maganar tasu zai zama suma tasu zata fito. A yanzu ko basu shirya hakan ba ma kansu.
? ? ?? Ganin komai zai iya faruwa musamman yanda su Babban Yaya suke a fusace, shi kuma IG baya son su Wauki doka a hannunsu sai ya umarce su da su bashi Sille. Da farko sun?i, sai da Baba Sardauna yay musu magana, wannan tarbiyyar su ce ?in tsallake maganar na gaba da su, shi ma IG Win dan basu san ainahinsa bane ba, dan tabbas wannan ?arfin nasu Mabera ba nasu bane kaWai akwai masu dafa musu baya daga sama. In ba haka ba ta ina zasu shigo da irin waWan nan muggan makaman har su raini yara matasa ?anana kamar waWan nan dake ?ar?ashin su. Al'amarin fa na aduba ne.
? ? ?? Wani mugun hankaWawa AA yay ma Sille gaban IG, sai da ya zube ?asa aka Wagashi saboda idanunsa basa ganin komai an cikasu da ?asa. Amsar Sille a hannun su AA akace su shiga mota abar jejin da su Aban ma za'a taho da shi.
? ? ?  Ina wannan gamgan ne ?afarmu ?afarsa . Cewar AA a fusace a kuma dake. Babban Yaya da Yaya Fawzan suka ce,  Wannan magana haka take Auta.
? ? RK ma ya matso yace,  Wannan shine batu na gaskiya ranka ya daWe. Yanda suka baka Wanshi, shima ya baka Yaya kawai. Idan ba haka ba sai dai ai mutuwar kasko, mu duk mun sallama zamu mutu saboda shi Waya .
? ? ?? Ba ?aramin Waukar zafi kan IG yayi ba. Dan yau yaga ainahin taurin kai da garada da yake shan ji anacewa zuri'ar Darma nada shi. Gaba Waya babu wani tsoro ko shakka a idanun yaran nan. A tsayensu suke zaratan mazaje, da ace yaran nan jami'an tsaro ne a ?asar nan lallai kowa sai yaci ?aniyarsa a hannunsu. Dan ba ?ananun jarumai za'ayi ba. Karo na farko aka fara lallashin Mabera, dan ya turje akan idan fa har ya saki Abah to an sakar masa Wansa ne, in ko ba haka ba to fa sai dai ayi mutuwar kaskon shima ya shirya ya kuma yarda.....

_________&

? ? ?? Anan cikin jeji anata tir?a-tir?a anan cikin gari hankalin mutane a tashe yake sosai musamman duk wani mai ala?a da zuri'ar Darma. Ga dai wasu an fiddo amma rashin fitowar tasu gaba Waya yay matu?ar tadawa mutane hankali. Anata cigaba da tayasu da addu'a.
? ? ? ? Kai tsaye cikin Abuja aka wuce da su Maanal cikin asibitin KK HOSPITAL. Dan danan aka shiga basu taimakon gaggawa musamman ma Mamy, Nana, Anum da wanda akai kidnapping. Shahidah da mijinta da Amal da mijinta itama da tun Wazun suka iso Abuja tuni sun iso asibitin. Haka suka haWa Ameerah, Najma, Maanal duk suka rungume suna kuka.?Sannan suka koma kan Oum. Su ma su Hajiya Majdiya da tawagar ?an Kano sun iso Asibitin, dan haka kusan family Win Darma duk suna Abuja. Kai wanda ma basa ?asar tuni labari ya isar musu dan wannan shine labari mafi shahara a yau Win tako wane bangare.....

?? _______&

? ? ?? A Kaduna kam kowa yayi mamakin ganin Ammie batai kuka ba, ta dai nutsu waje guda tai shiru kawai. A haka su Nene suka iso asibitin hankalinsu tashe suma da jin abinda ya faru. Daddy da Yazeed ma al'amarin ya tsaya musu a rai sosai. Abin tashin hankali dai-dai lokacin da ake sanar da kuSutar da su Maanal Nazeerah da ake shirin farama cs sai ga haihuwa gadan-gadan. Dole aka dakata aka shiga taimaka mata, da ?yar ta haihu ashe yaron babu rai ne. Yaro na gama fitowa kuma ta hau jijjiga. Ya suhanallah al'amarin akwai tashin hankali da tausayi musamman ga Sabuwa da abun ya zame mata goma da ashirin. Ga karaya a hannu, ga gocewar ?ashi a ?afa.

107 / 138

Chapters