Advertisements
Chapter 123 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   123 / 138

366K to 369K   out of 412.8K words

washe gari ma?ota da abokan arzi?in iya suka nufi ?auyen su Alhaji Balala yin jere. Dan tunda sassafe ya aiko akori kurarsa ta Wiba kayan. Sun wuce babu jimawa Yayan Hajiya Basariyya ya iso garin, tare yake da wani kawunsu shima ta Sangaren mahaifiyarsu. Shima dai ba mutum bane mai wasa, amma a zuciyarsa yaji tausayin Basariyya. Dan rayuwa a ?auye bayan ba'anan aka haifeta ba, sannan ta auri mai kuWi irin Chalawa har ta haifi yara duk sun zama manya zuwa yanzu da shekarunta ace tazo wannan ?auyen tai aure da gidaje basufi goma sha ba abune bamai sau?i ba gaskiya. To amma hakan shine kawai punishment Win da zasuma Basariyya ta dawo cikin hankalinta ta kuma fahimci micece ainahin rayuwar kanta. Tunda da yarinyarta datai yun?urin zubarma ciki ta rasa ranta ai daba wannan maganar akeyi ba kuma yanzu ko. Gwara ta WanWana idan da rabo gaba sai ta koma gidan ?a?anta tunda saki uku ne dama.
Bayan sun gaisa dasu iya ansha hirar bayan rabuwa tsakanin Kawu Manu da Uncle Faruk akai kiran Hajiya Basariyya. Kallo Waya yayanta yaji zuciyarsa tayi rauni, sai dai dole ya dake abinsa dan Basariyya bata bu?atar a nuna mata tausayawa. Tana da busashiyar zuciya kamar ba mace ba. A yanzun ma da tazo da farko ?in gaishesu tayi, sai da Uncle Faruk yay mata tsawa sannan. Yayanta kuma ya shiga zaginta, dan yanda take musu raini sosai a ciki. Tuni suka ajiye batun tausayinta a gefe suka mata tatas, tare da sharruWa masu ?aifi akan wannan auren. Ta inda suke shiga bata nan suke fita ba. Sai da suka tabbatar sun razanata sannan suka sallameta, sun kuma sanar mata anan zasu kwana su da kansu zasu kaita Wakin mijin ma kawai, dan sun fahimci bazata taSa tan?waruwa ba..

A can kuwa ?an jere basu sami tarbar mutuntawa ba a wajen matan Alhaji Balala. Tun jiya ya sanar musu ya ?ara aure, ya kuma tabbatar musu duk wadda ta kawo masa hauka zai saita mata layi ta tafi gidansu ya cike gurbinta da wata matar. Shi dama haka yake, indai zai ?ara aure babu batun tausasawa a tsatinsa. Saboda yanda yake jin alfaharin yana da kuWi matan bazasu iya barinsa ba.
Hakan ne kuwa, dan suma bazasu iya tafiya ko'ina ba. Dan kaf ?auyen sune matan mai kuWi masu ci su ?oshi kullum duk da kuwa Wumamen tuwo ne abincin. Sutura kuwa sai shekara-shakara kuma roba-roba atamfa ce da takalmin roba na dan?o shima. Da salla kuma za'a yanka musu akuya ko tunkiya matsayin naman salla. Suyi tuwo miyar taushe. Idan kuma ALLAH ya jarabci dabbobinsa da ciwo baya sayarwa zai yanka a ci a gida. Shiyyasa wani lokacin da biyu yaran ke buge dabbarsa dan a yanka musu. Sai dai kuma idan ya ganoka ka shiga ukunka.
Tunda sassafe ya saka yaransa gaba suka gyara Wakin da Hajiya Basariyya zata zauna suka hau shafen farar ?asa, harta ?ofar Waki ma aka yayyarfa mata kamar dai yanda akema Wakin amarya a ?auye. Lokacin da ?an jere ke isowa har sun kammala. Dan haka babu Sata lokaci suka fara aikinsu. Sai dai gadonta na gidan Daddy ne kawai ya shiga da wadrobe sai mirror. Amma ko bedside drawers basu samu waje ba Wakin yayi kaWan. Dole haka aka tattara sauran kayan aka jibge mata a ?ofar Wakin, sai kuma ga kishiyoyin nata na le?en Waki daga nesa. Dan basu gaSa ganin irin wannan kayan Waki ba haka. Su dai ?an jere bayan sun gama suka zauna sukaci taliya da mai da yajin da kanwar Alhaji Balala ta dafa musu Karime. Harda kazarsu guda sukutum. Sai da sukaci sukai nak sannan suka kullo Waki suka taho sai kuma gobe tarewa......

_________&
SAUDIA

KarSar gaggawa akama su Maanal a asibiti, abinka da babu wasa komai ana bashi ha??insa yanda ya dace babu Sata lokaci aka hau yi mata abinda ya dace. Sai dai ga haihuwa gadan-gadan amma ta kasa yi da kanta. Dole likitar ta shiga binciken minene matsalar. Babu wani jimawa ta fahimci yarinyar bazata iya haihuwa da kanta bane ba dalilin yanayin jikinta ?ugu yayi jaWan, bayan kuma ga komai matsa ALLAH a zahiri. Dole suyi mata aiki da gaggawa. Babu wani Sata lokaci ta fito tanama su Abah bayani. Dan zuwa lokacin suma su Babban Yaya sun iso asibitin duka dasu Najma.
Sun gamsu da bayanin duk da akai musun, dan haka babu Sata lokacin AA ya saka hannu ga dukkan abinda ake bu?ata. Su kuma suka shiga da ita cs na gaggawa, dan tana a matakin bu?atar taimakon gaggawar.

A Nigeria babu wanda yasan halin da ake ciki, dan basu kira kowa ba sai suketa faman kai-kawo da addu'oi, dole Babban Yaya yaja AA a jikinsa ya rungume. Dan kallo Waya zakai masa ka fahimci yana cikin wani matsannacin yanayi. Jarumtarsa da iya kame damuwa ce kawai ta Soye komai. Kasancewar safiya ce babu wani uziri daya saka Wayansu barin ?ofar Wakin. Haka suka kasance zaune idanunsu a ?ofa tsahon awanni. Zuwa can sai ga wata ba?ar fata Nurse daga ganinta kaga ?ar Nigeria kodan fetalin dake fuskarta ta fito daga Wakin. A tare duk suka mi?e suna tambayarta yaya ake ciki. Murmushin kwantar musu da hankali tayi cikin yaren hausarta daya fara canja salo ta ce,  Alhamdullahi, komai lafiya, everything is fine, an ciro baby lafiya, yanzu muna bu?atar jini ne, idan kun amince a Wauka na asibiti....
Da sauri AA yace,  No! Ba bu?ata. Muje a Wiba nawa .
Murmushi Nurse Win tayi tana kallon AA Win ?asa-?asa. Gaskiya zaratan mazajen uku sun tafi da imaninta. Musamman wannan mai duhun fatar da kallo Waya zai tabbatar maka da ingarman namiji ne a tsayensa. Duk da dai suma sauran masha ALLAH babu rago. Itace ta jagorancesu zuwa wajen Wibar jinin. Dan Babban Yaya da Yaya Fawzan basu bar AA ya tafi shi kaWai ba. Kusan mintuna talatin da wucewar tasu wata macen baturiya ta fito da jariri a hannu cikin kyakkyawan fari ?ar Win showal da kallo guda idan kai masa kasan zai yi bala'in laushi. A tare su Oum suka mi?e har Abah, sai kuma ga wata ta fito itama, sai dai ita Win balarabiya ce. Itama Wauke da jariri nannaWe a sky blue na exactly irin wancan farin. Gaba Waya sai aka koma kallon kallo tsakanin su Abah da su Ameerah. Su kalla juna su kalla matan da suka jeru suna kallonsu da murmushi. Oum ce tai ?arfin halin ?arasowa gabansu, ta le?a na farko sannan ta le?a na biyu. Jarirai ne kuwa guda biyu masu tsannanin kammani da juna, kama kuma irin tata da yaranta da Abah, a ta?aice dai suma gida suka kwaso, wato kamanni Darma Family. Ai da sauri Oum ta juya tana kallon Abah, ta ce,  Wlhy Gadanga da gaske ?an biyu .
Da wani irin sauri su Najma suka ?araso, hakama Abah. Ma'aikatan asibitin dake Wauke da yaran suna dariya sukace,  Congratulations an ciro twin's duk maza. Suna cikin ?oshin lafiya kuma, hakama mamansu Alhmdllh babu wata damuwa a tare da ita sai cs da akai mata, in sha ALLAHU nan da kwanaki kaWan kuma zata koma normal .
Farin ciki ya saka Abah da Oum summa kasa magana, sai Oum dake hawaye, Abah kuma ya koma gefe yay sujidar shukur kamar yanda yayi a lokacin da akai masa albishir da samuwar cikin. Yau dai al?awarin ALLAH ya cika ga jinin Ajwaad Winsa gauraye dana Maanal Winsa waje guda kamar yanda ya daWe yana fata da addu'a a rayuwarsa........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

194

.......Sageer na fitowa a wanka shiri yayi ya barma Huznah gidan batare da ko kallonta yayi ba. Dan wlhy gaba Waya ransa a jagule yake, zuciyarsa a ?untace take. Yana bu?atar bama gidan iska ya samu ya huce idan ba haka ba komai zai iya faruwa, ji yake kamar ya mammari Huznah koma ya daketa, sai dai zuciyarsa na hanashi. Ace matarka ta aure da har rabo ya ratsa na haihuwa tana rayuwa da kai amma zuciyarta na akan wani can da baima san tana yi ba. Duk wani ?o?ari yayi domin ganin ya karkato da hankalin Huznah a kansa sun taru sun rufawa juna asiri ashe a banza ne. To abanza mana tunda ta kasa ajiye abinda ya zama kabari a rayuwarta. Idan yace ma ya zargi AA Darma ko yaji zafinsa shi minene laifinsa tunda ko'a baya baice yana sonta ba, zuwa yanzu ma yana da tabbacin ya manta da wata Huznah a duniyarsa. Hakafa lokacin da akai kidnapping su AA Win nan tunda ya Wakkota daga Kaduna suka dawo Kano ta saka kanta a wani hali, shi duk zatonsa abinda mahaifiyarta ta aikata mata ne akan yun?urin zubar da ciki ya sakata shiga yanayin, ashe-ashe damuwarta akan AA ne. Abinda yasa ma har ya tuna haka a yanzu yanda ta dinga maimaita masa zancen da tambayarsa yaya ake ciki? An saki su Maanal? Suna cikin ?oshin lafiya kuwa?. Duk da ya Wan yi mamakin yanda ta damu da al'amarin Maanal Win tunda yasan ba sonta take ba sai yay tunanin ai yanzu Huznahr ta canja ne, ga yanda Ammie ta dinga kai-kawo akan nata al'amarin maybe shiyyasa itama yanzu ta damu da halin da Maanal ta shiga. Ashe-ashe nata tunanin ita daban ne. Kofa motar daya saya bata nuna farin ciki ba kamar yanda ta nuna damuwa akan kidnapping Win nan.....
 Sageer wai kana lafiya kuwa? .
Abokinsa da tun Wazun yake magana amma babu alamar ya jisa saboda yanda yay zurfi a tunani ya faWa yana zungurarsa. Firgigit Sageer ya dawo hayyacinsa, sai kuma ya sauke kakkauran numfashi tare da furzar da shi ya juya yana kallon abokin nashi. Shi da shi amanar juna ne, basa Soyema junansu komai na rayuwarsu sai abinda shari'a ta hanesu da bayyanarwa wato sirrin aurensu. In ma zasu bama juna shawara ta wannan Sangaren sai dai cikin hikima da iya lafazi bawai kai tsaye ba. Dan ko akan zamantakewar sa da Huznah Win ya taka rawar gani sosai a kai da shawarwari. Sageer ya sake furzar da huci sannan ya ce,  Toufeeq akwai matsala ne wlhy? .
 Matsala tami kuma? .
 A gidana .
 Gidanka kuma? Ai na zata mun wuce wannan matsayin komai ya wuce kuma itama Huznah ta kwantar da hankalinta yanzu tunda kayi wining game Win har ga Usman Fodio .
 Humm Toufeeq kenan, a zahiri ne nai wannan nasarar. Amma a zuciyar Huznah har yanzu bana ciki. Dan kuwa jiya da rana sanda nake cemaka zanje gida nakai mata naman nan karya lalace kawai na sameta cikin zurfin tunani....... tsaff ya kwashe komai ya sanar masa. Mamaki sosai ya kama Toufeeq.
 Kai amma Huznah bata ?yauta ba, wannan ai rashin wayo ne kamar batai islamiyya ba dai. Koda yake wannan itace irin masifar dake yawo a gidajen aurenmu tsakanin mata a wannan zamanin. ?iri-?iri yarinya da igiyar auren wani a kanta harma da ?a?a tsakani sai kaga ta mutu a son wani dake waje. Imma tsohon saurayinta, in ma haWuwar media bayan aure. Idan sun samu sakarkarun samarin mazan nasu sai kaga anata yaWa fasadi ta hanyar waya da charting kai miji kana nan wasarere da baki kana ciyar da ?atuwar banza kullum kana rana. Tun abun na tsayawa a wayar sai kaga sheWan ya tunzurasu haWuwa zina kuma ta shiga da aure. Shiyyasa wani lokacin wlhy bana ganin laifin mazan dake hana matansu yin harkar social media Win nan musamman masu rawar kai da son ?arya. Dan wata acan take haWuwa da lalatattun ?awaye su sakata a group dake da maza sai mazan suna biyosu, idan wata bata kula ba wata fa daga nan ake haWa ala?a. Watama ba mazan bane da mata ?an uwanta take lalacewar, innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, mun Wauki shaiWanci abu mai sau?i. Amma kam tabbas a yanzu wayoyinmu sune kawalanmu batare da mun fahimta ba. Amma Alhamdullah hakan ba yana nufin an taru an zama Waya bane. Dan wata mace wlhy ka ganta a media kamila, mumina ko War baka ji idan ka ganta da waya koda tsakkiyar dare ne. Saboda abinda zai amfaneta kawai take yi sai nishaWin yau da kullum. Wannan kam babban ?alubale ne a gareka Sageer, dolene kuma ka tashi tsaye domin yin ya?i da shi tun kafin al'amarin ya cigaba da nisa...
 Shiyyasa na sameka Toufeeq, dan a wannan gaSar jinake kamar na ha?ura na rabu da Huznah. Bazan iya rayuwa da macen da ba ni ne a zuciyarta ba. Gagangar jikinta kawai kenan na aura komi? Idan hakan ta kasance minene amfanin auren to? Gangar jiki wata rana tsufa zai risinar da ita ya tauyeta, itako zuciya da soyayya ta gaskiya har abada bata tsufa a zuciyar ma'aurata koda Sacin rai ya danneta lokaci-lokaci sai ka samu tana motsawa.
 Hakane maganarka tana kan gaskiya. Amma bazan baka shawarar rabuwa da iyalinka ba. Kaima nasan kishi ne kawai ke cin zuciyarka. Dan haka kada kayi gaggawa. Amma kayi ha?uri ka Wauki hakan matsayin ?alubale da jarabawa. Sannan ka shirya fito mata ?uru-?uru kawai tare da nasiha da lallashi da nusar da ita illar abinda take yi bayan ka nuna mata fushinka. Idan ta fahimta shike nan. Idan bata fahimta ba kaga sai muyi tunanin mataki na gaba ko .
Kai Sageer ya jinjina masa. Sai kuma zuwa can ya ce,  Shike nan na gode Toufeeq, zan gwada kuma na gani, in sha ALLAHU komi kenan zakaji .
 ALLAH ya kawo komai da sau?i. Amma ka dage da addu'a dan ALLAH, komai yay tsanani maganin sa ALLAH .
Kai kawai Sageer ya jinjina masa.....

___________&

Anan Abuja kam Nibras da aka gama treating da magunguna iri-iri da aka amsa a wajen likitoci daban-daban a Nigeria da ?etare ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ce ke shirin komawa gidan Darma. Duk da kuwa tunda Fawzan ya wuce basu taSa waya ba. Maimakon ma ta damu ita hankalinta nakan AA, dan kuwa uwarta na nan na damuwa da tsalle-tsallen ganin ta samu lafiyar mahaifa ita tana nan tana shirya matakan takawa zuwa ga cimma AA. Dan a watan jiya ta cire tsoro ta fara tura masa sa?wannin soyayya ta WhatsApp da sabuwar number Winta. Sai dai tafi sati uku tana turawa kullum babu gajiyawa amma bai taSa ko buWe sa?on ba ma balle yasan tanayi. Sai ranar tana tura sa?on barka da juma'a taga an buWe ko second biyu ba'ai ba. Kai tsaye ta fahimci a mistake ya taSa irin sa?o ya shigo makan nan ka taSa kawai. Tata jiran wani motsi ko zai duba amma bata sake jinsa ba, data cigaba da turawa kuma ba'a sake buWewa ba. Ta tabbatar idan ta kira shi sai ya gane itace, dan haka ta koma turawa ta text message nan ma cike da ro?o da magiyar dan ALLAH ya saurareta. Amma har zuwa yau shiru kake ji. Ga wasu irin mahaukatan magungunan mata Mom Winta nata Wura mata. Tun basa damunta har sun fara cizonta. Dan haka a karo na farko tace ita kawai a ?arasa shirya mata komai ta koma tunda Yayanta yayi waya da Fawzan yace a satin nan suke saka ran dawowa matar Autansu kawai suke jira ta haihu. Wannan yasa shirye-shiryen komawar tata ya kammala tsaff dan so suke ana gobe zai dawo ta koma in sha ALLAHU.
Kwance take yanzu ma a Waki ita kaWai tunanin AA da sha'awar kasancewa da shi ta gama zagaye gurSatacciyar zuciyarta, wayarta dake saman cikinta ta Wauke ta shiga lalubo layin sa. Kawai sai zagayen cycle Win nan na dp ya nuna mata green alamar AA ya saka status. Mamaki ya kamata dan abinda bata taSa gani yayi ba. Ko dp Winsa hoton agogone kawai a jiki, kuma tunda ta sanshi bataga ya taSa canjawa ba. Da gudu ta danna, sai ko kai tsaye ya kaita status Win nashi, hoton jarirai guda biyu a cikin white showal da sky blue. Masha ALLAH yaran ?yawawa masu matu?ar kamanni da juna, sai dai ?an ?ananu da su dan basu da wani gurma. Gabanta ya faWi wani ras. A take wata irin zufa ta shiga karyo mata, rawa jininta ya fara. Da gudu ta fito ta koma account Win Yaya Fawzan. Nan ma sai ga hoton jinjiraye ya rubuta Alhamdullah my boys sun iso. Tashin hankali, ai cike da rawar jiki ta dinga bin status na duk numbers Win ahalin Darma da take da number Win shi. Al'amarin kamar wani wutar jeji ko'ina ta shiga hotunan yaran ne ana musu addu'oi da su da mamansu. Ai bama tasan ta cillar da wayarta gefe ta fashe da kuka ba. Kuka sosai take yi jikinta har yana girgiza wa. Yanzu shike nan dai Maanal da gaske ta mata nisa tunda gashi har ta haihu da Ajwaad Winta. Haihuwar ma yara har biyu a lokaci Waya, ai ko wlhy bazata ?yaleta ba, bazata barta ba, yanda tai mata wannan babban raunin a

123 / 138

Chapters