Advertisements
Chapter 87 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   87 / 138

258K to 261K   out of 412.8K words

irinsu alkaki, cin-cin da sauransu. A table ta ajiye, tsakkiyarsu shi da Yaya Fawzan Win, sannan ta zuba shayin ta mi?ama mijinta shi kuma ta ajiye a saitinsa tana faWin,  Yaya bismillah ga shayi maganin sanyi .
Murmushi sosai Yayan Nibras yayi, yarinyar na wani irin birgesa, eh lallai dole miji yaji ya daina son ?anwarsu kam, irin wannan mar'atussaliha haka. Najma da bata san yana yi ba ta zauna tana gaisheshi, ya ko amsa mata tare da mata murnar aure, yay musu addu'ar zaman lafiya da zuri'a masu albarka. Kan Najma a ?asa ta kasa amsawa dan kunya, daga ?arshe tama mi?e zata bar musu wajen Yayan Nibras Win ya ce,  Kiyi ha?uri idan ba damuwa ki zauna. Dan nazo ne wajenku ke da mijinki .
Babu jayayya Najma ta juyo sai dai bata zauna Win ba ta tsaya tana kallon Yaya Fawzan alamar jiran umarninsa. ALLAH sarki Yaya F. Sai yaji wani irin sanyi da nutsuwa na ratsa masa gaSSai. Zuciyarsa na wani irin narkewa yay salon nasu na gado, wato lumshe idanu da buWewa a kanta ya jinjina mata kai alamar amince mata. Sai itama ta lumshe masa nata idanun alamar godiya taje ta zauna. Ai sai yayan Nibras yay sumar zaune yana kallon tsagwaron girmama juna da soyayya mai natsuwa, tausayin ?anwarsa da gaba Waya yake tamkar tazarar kudu da arewa tsakanin halayenta dana wannan amarya ya sake kamashi. Dan ya tabbatar ko yanzu tace zata gyara ta riga tayi loosing. Jiba fa gaishe da Fawzan Win ma batai ba, shi ko ko kallon inda take baiyi ba, sai ma ka rantse bai ganta ba a wajen..........
'?

*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

........Shigowar Haule ce ta taimaki Mamy, ita ta kamata da ?yar ta hau da ita a saman gado bayan ta bata ruwa tasha, kamar hawayenta jira suke Haule ta fita suka fara zuba sharrr, karo na farko kenan da duk fara wannan kai-kawon da bada?ala hawaye suka zuba a idanun Mamy kamar haka. Zuciyarta ta daWe kafin tai babban motsi a cikin ?irjinta. Tama rasa yanda zata fassara al'amarin. Junaid fa yana raye, Junaid dai Junaid data gama rufe babin rayuwarsa gaba Waya kuma tayi imani da hakan. Tayama za'ace mata Junaid yana raye? Sannan wannan yaron wai Wan nan ne data haifa ita kaWai bayan ta raini cikinsa ita kaWai, taje ta yarda shi cikin tsakiyar dare ita kaWai. Mi rayuwa take son nuna mata ne a wannan gaSar? Mi tarihi yake son dawo mata da shi ne? Wane waiwaye ake son bayanta tayi a lokacin da tagama yarda tayi gaba, gaba irin na har abadan. A yanzu fa itace matar Aliyu Abubakar Darma, mahaifiyar Fadeel Aliyu Abubakar Darma, mahaifiyar Fawzan Aliyu Abubakar Darma, mahaifiyar Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. Jiga-jigan murahu uku fa gareta, tare da basamudiyar tukunya a samansu. Hakan na nufin yanzu a kan gaSar yin GUDU DA WAIWAYE zata kasance? Sai wasu hawayen sharrr-sharrr. A hankali ta lumshe idanunta dake tsaye ?yam suna kallon zanen haWaWWen pop Win rufin Wakin, tamkar ana tariyar film tuninta ya fara komawa baya-baya harya tsaya cak a inda take bu?atar ganinsa...
(Idan masu karatu basu manta ba mun tsaya a tunanin Mamy na waccan ranar dai-dai inda Junaid ke matsayin malamin su....)
_____Matu?ar gundura da halayyar Uncle Junaid ?an ajinsu sunyi, dan haka sukai gangamin kai ?ararsa wajen principal. Sai dai maimakon su ciwo nasara Wan karen duka suka ciwo. W??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????annan abu da akai musu ya ?ona ransu matu?a, dan haka manyan ?an iskan cikinsu irinsu Kamila da ire-iren ?awayenta da samarinta suka haWa meeting a wajen makaranta domin maganin Uncle Junaid. Sai dai basu samo hanyar da zasu aiwatar da shirin nasu cikin sau?i ba, dan sun aminta koda an gane sune bayan sun aiwatar Win ba damuwarsa bace, iyaka dai ace za'a koresu ai daga makarantar. Sun haWa tsahon kwana uku suna neman hanayar data dace, sai a ranar alhamis Win ?arshen sati wani a cikinsu ya samo mafita. Kamar yanda suka saba bayan an tashi sun fito zasu tafi gida suka wuce inda suke haWa meeting Winsu. Wanda ya samo mafitar ya zayyane musu komai, babu wanda ya musa hakan yay musu Wari bisa Wari, dan kuwa basu da wata hanya idan ba wata a cikin matan ta ?ulla soyayya da Uncle Junaid Win ba. Dan haka a cikin su Kamila akace wacece zatayi?. Da farko duk shiru sukayi, sai zuwa can wanda ya kawo shawarar yace,  Babu wadda zata dace da wannan aikin sai Amila (Haka suke kiran Kamila a lokacin) dan itace keda innocent face da bazata tona ma kanta asiri ba, kuma sai yafi aminta da ita sosai, bakwa ganin yanda dama yake ?o?arin son ganin ta gane karatu a duk sanda yayi .
Anan ne wanda ke matsayin saurayin Kamila yace bai yarda ba, aka kaWa dambu taliya yace bai fa yarda ba, har abin yaso zame musu rikici aka tashi baran-baran babu wata matsaya. Har aka dawo hutun ?arshen mako babu dai-daito, satin ma ya kusa ?arewa, tsautsayi yasa ranar juma'a Uncle Junaid ya basu assignment ya kuma tabbatar musu duk wanda baiyi ba zai sha mamaki. Bako suyin ba dan gadara, aiko ranar Monday ya amsa, da yake shima muguntar ya shirya saboda ya tsani yaran dan basu da kunya a cikin ajin ya duba assignment Win nasu yay amfani da period Winsa gaba Waya, ya kuma amshi ta malamin da zai shigo next. Haka ya zage ?wanji yaci uban wanda basuyi ba daga mazan har matan, babu abinda ya dame shi da ?an?antar shekarunsu, dan a lokacin kaf Winsu basu wuce 15+ ba. Sai da ya jigatasu iya jigatawa da punishment, musamman ?an group Win su Kamila sannan ya barsu, tare da basu suspension na sati biyu.
A cikin wannan suspension ne suka ?ulla yanda Kamila zata shiga jikinsa dan saurayinta ya amince, itama kuma ta amince. Dan haka sai gasu sun dawo makaranta ranar da suspension Win ya ?are kowa da iyayensa, sai dai Kamila ita Waya tazo ta zabga ?arya wai babanta yayi tafiya shida mamanta kakarta kuma bata da lafiya. Har za'a sake komar da ita sai cikin iyayen sauran ya hana, yace ai Wa na kowane shi ya wakilci baban nata, tunda har tai hankali ma ta dawo ai Alhamdullah. Wannan shine mafarin dawowar su makaranta, suka kuma nuna sun nutsu saboda nasihar da akai musu iyaye da malamai, idan Uncle Junaid ya shigo zakaga sun bashi dukkan hankalinsu, duk aikin daya bayar na aji ko na gida basa lattin yi koda baiyi dai-dai ba, a haka Kamila ke saka wasi?ar soyayya ma a nata littafin ma Uncle Junaid. Bai taSa nuna mata yasan tanayi ba, duk da kuwa yana ganin wasi?un kuma yana karantawa. Har sai da ya kammala hidimar ?asarsa lokacin zasu shiga ss2, basu san ya kusa gamawa ba sam, aiko sunyi ba?in ciki sosai musamman Kamila dan a wannan gaSar fa da gaske ita ta fara jin son Uncle Junaid Winne. Aiko haka ta rubuta masa wasi?a mai ban tausayi ta bayar aka kai masa, ta kuma tabbatar masa in har yabar makarantar itama ta barta kenan. A karo na farko daya saka aka kira masa ita kenan, koda taje ta samesa a ?asan bishiya da yake zaune tana du?awa gabansa sai ta fara kuka. Tsayawa yay kawai yana kallonta na tsawon lokaci, kafin zuwa can yay kiran cikakken sunanta. Kanta a ?asa ta amsa masa. Sake kiran sunanta yay a karo na biyu, yanzu kam sai ta Wago tana kallonsa. Shima kallon nata yake a cikin ido, kuma sosai yaga soyayyar da take masan, sai yay murmushi da faWin,  Kamila shekararki nawa? .
 Sha biyar da wata bakwai .
 Miyasa kike sona? .
Shiru tai na tsawon lokaci tana wasa da yatsun hannunta. Kafin a hankali tace,  Zan gaya maka gaskiya, amma dan ALLAH kada kayi amfani da hakan kace bazaka soni ba ko zaka hukunta ?an uwana.....
 Karki damu ina saurarenki, na miki al?awarin kuma bazanyi komai ba, idan kuma har na gamsu zan amshi soyayyarki .
Cikin farin ciki matu?a da jin kalamansa ta warware masa komai na shirinsu, ta kuma rantse masa ita sonshi take a yanzu da gaske. Ko karatu yace ta bari a yanzu zata bari suyi aure .
Shi dariyama ta bashi sosai. Shi yana shekara ashirin da huWu a lokacin ita tana sha biyar da wata bakwai take maganar aure. Yo a gidansu yace ma aure yake so ai maybe sai an zanesa tsaf, dan ?a'idar babansu sai ka gama karatu kayi hidamar ?asa ka fara aiki da kasuwa, ka kuma cika shekara talatin ciss a duniya sannan ake maka aure. Amma yayunsa biyu hakan, kuma sun girmesa sosai, a yanzu hakan ma akwai mata biyu a tsakaninsu. Amma zai amsheta dan zatai masa amfani. Ya amshi soyayyar ta, ya kuma bata ?aramar waya yace ta Soye zaiyi magana da ita idan ta koma gida kafin ya samu lokaci yazo gidansu. Tayi murna da hakan sai dai maganar zuwa gida ta tayar mata da hankali, dan tana tsoron kar yaje gidansu yaga ita ba ?ar kowa bace ya canja shawara. (Wlhy ?an uwa mu kiyayi raina tushenmu. Dan an haifeka a ?auye, ko iyayenka talakawa ne, ko sunada wata nakasa ta jiki kama dinga jin inama basu bane iyayenka, ko kaita ?o?arin hidden wannan ni'imar da ALLAH ya baka kuskurene. UBANGIJI ya fimu sanin abinda ya dace damu, haihuwarka a birni ko gidan masu kuWi ba shine nasarar rayuwa ba, babbar nasarar nagartattun iyaye da zasu baka tarbiyyar da wataran zaki fito cikin birnin kifi wanda aka haifa a ciki komai, ko ka fito cikin gidan talakawan, kafi wanda aka haifa gidan arzi?in komai. Ku koma tarihi mana, suwaye ANNABAWAN mu. Yo ko a wannan duniyar kabi silsilar su masu arzi?i zaka samu a asali ai talakawane kuma suna da ?auye, hakama wanda aka haifa a cikin birni, kai su kansu biranen fa da ai ?auyuka ne, yau da gobe ce ta maidasu birane. Maida hankalinki wajen samun dawwamamen birni da yafi ko ina ?awa da ni'ima wato aljanna dan shi wannan na duniyar na zaman Wan lokaci ne, shi wannan arzi?in da muke fafutukar nema wasu ta hanyar halak wasu ta hanyar haram rana Waya zai zama tamkar bamuyi ba. A DUK YANDA UBANGIJI yayimu mu gode masa muyi alfahari da wannan NI'IMAR sai ya ?ara mana da wadda ta fita tunda ba biyansa muke ba balle muce ya mana yanda bama bu?ata. Yau ina fir'auna, mi mulkinsa da izza ta amfana masa? Ina Qaruna, mi dukiyarsa da alfaharin arzi?i ya tsinana masa. Ina mutanen Annabi LuWu, mi saSonsu ya amfana musu. Ina jiga-jigan tsinannun kafiran makka irin su Abu lahab, mi gadararsu da rigima da son ?untata MANZON ALLAH ya tsinana musu. Idan zamu zama na ?warai mu zama, dan babu mai tayaki kwanciyar kabari ko amsar sakamakon hisabinka a ranar sakamako. Hasalima masu taya maka ka aikata Sarnar kai da su tsine-tsine zaku dingama juna, to miya amfanin ala?ar da ba'a gina domin ALLAH ba. Miye ribar Sata lokaci a burge wanin da bai isa baka ko hanaka ba. Yanda aka haliccesa kaima halittarka akayi. Duniya gidan kashe ahu ce, yanda kaga kasuwa na cika a hankali kowa ya tafi idan dare yayi haka wannan duniyar zata kasance. Ri?e da gaskiya, sai UBANGIJI ya ri?e maka kaima).
Wannan bada waya itace tsushen komai tsakanin ta da Junaid, daga nan kuma komai ya fara. Farawar da take tunanin ta kawo ?arshenta a wata gaSar samun yanci da cigaban rayuwar da shine sanadinta duk da ba'ayita ta hanya mai ?yau ba. Sai gashi komai na ?o?arin canjawa, bayan data juyama baya da ya?ini da yarda na ?o?arin komawa gabanta. Gaban nata ma a gaSar da take ?o?arin tsayawa da ?afafunta..........
'?

*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

..........Da gidan Chalawa Sabuwa gidansu ta wuce tana kuma wiwi take sanar da iyayensu abinda ke faruwa. Wai Chalawa yasa ?an sanda sun tafi da Nazeefa da Yazeed wai sune sukai musu sata. Suma zancen ya girgizasu, sai dai basuce mata komai ba. Hasalima mahaifiyarsu catai ina ruwansu. Suje can su ?arata ita da ?ar uwar tata. Yanda basu tanka ba a na baya yanzun ma babu ruwansu. Baban kuwa cayay tabar masa gida, idan ba haka ba zai Sata mata rai. Haka ta baro gidan kuwa dan suna tsoron Mamansu bata da wasa, yanzu ne ma da tsufa ya kamata wasu abubuwan take kallo ta kauda kai. Amma jajirtacciya uwa ce mai tsayayyen ra'ayi akan zuri'arta. Kawai dai ko yaya sai ka samu fanWararre a cikin ?a?a, to su kamar ma Sabuwar ce fandararriyar dan Hajiya Yaya iyakar tujararta a gidan mijinta ne, shima sai da akai mata kishiyoyi...
Daga nan gidan police station ta wuce inda take tunanin an kai su Nazeefa, sai dai kai tsaye suka nuna mata bama su san case Win ba. Ta bu?aci ganin dpo sukace baya nan. Can sai ga kofur Hamza, tai masa magana tana kuka da faWin ai sune sukaje suka kamasu yace shi baima taSa ganinta ba sai yanzu. Wannan abu ya rikitama Sabuwa hankali. Ta dinga rantsuwa da kuka tana tabbatar da Kofur Hamza ne shiko yay mirsisi, sauran ?an uwansa ma suka goya masa baya wai shi bama ya gari ai yanzu ya dawo. Neman haukata Sabuwa suke, dan haka ta Wauka waya tana kiran mijinta amma fin sau goma bai amsa ba. Sai zuciyarta ta sake dagule wa. Har wani bishi-bishi take gani sanda ta baro ofishin ?an sandan, dan tana matu?ar so da ?aunar Nazeefa. Koda ta iso gida bata samu mijin nata ba, dan mai aikinta ma tace ai tunda suka fita tare bai dawo ba. Wannan abu ya sake ?ona mata zuciya da ruhi, sai kawai ta zauna a ?asa a falo ta zuba uban tagumi....

&A lokacin da take nan tana damuwa da halin da ?arta take ciki, a Sangaren Mabera shi yana can yana kai-kawon lissafin yanda aikinsa zai tafi dai-dai. Dan kuwa tafiya da Yazeed da Nazeefa, shigowar Wan gidan Darma a har?allar gaba Waya ya gama ?waSa masa shirinsa. Dole ya sake sabon lissafi gudun kar yay gaggawa, ka da kuma yayi garaje. Domin shi kaWai yasan miya gani a cikin idanun wannan hatsabibin yaron Wan gidan Darma, tabbas yasan barewa bazatai gudu Wanta yay rarrafe ba. Sannan wannan yaron shi ake kira da Wan gado har ya zarta. Bafa a banza ya Siyema ganin Aliyu Darma ba na tsawon shekaru. Duk da a yanzu next shirinsa shine bayyana a gabansa ai ba irin wannan yake shirin yi ba...
Tun a ranar Waurin auren Yazeed da Nazeefa da yaci karo da fuskar Darma da zaratan mazajen yaransa uku zagaye da shi hankalinsa yay matu?ar tashi, dan ya rasa ta ina ala?ar ta ?ullu a tsakanin Chalawa da Darma, dan a kaf sanin da yay masu na tsahon shekaru babu wata ala?asa, sai ta business data Wan ?ullu watanni da suka wuce, wanda sarai yasan Chalawan ya jima yana bibiya kafin ya samu hakan. Sai daya zurfafa bincike ya gano amaryar Chalawa ce igiyar zaren ?ulluwar ala?ar, abinda bai taSa zuwa masa a lissafi ba, duk da kuwa yana biye da komai na rayuwar gidan Darma. An kuma bashi ?afa ne a dalilin komawar amaryar Chalawa ?auye da yaranta, daga haka yay tunanin komai ya ?are ata Sangarenta kamar yanda Wansa ya tabbatar masa ashe-ashe ba haka bane ba.. shigowar kira a wayarsa ya katse masa tunani, ya ciro wayar yana dubawa, Wansa ne, kuma zuciyarsa. Dagawa yay, tare da faWin,  Son .
 Yea Baa. Ykk? .
Yaron ya faWa daga can. Mabera yay gajeran tsaki da faWin,  Bana lafiya Son, dan wasana ake shirin buWe min .
 Wanene da wannan gangancin. Halan bai san ka mallaki Wan zaki ba? .
 Tabbas bai sani ba, dan cikin ?waryar kawai ya sani, ainahin kalarta zanenta ya Soye masa, musamman daya kasance an bita da fenti .
 Ai ko lokaci yayi da za'a kankare fentin, domin yasan da ainahin ?waryar da ake kai masa ni?an tuwo .
 Karka damu wannan aiki na ne, idan ina bu?atar shawara dama dole zan taSoka.
 Haka ne Baa, nima ma kira ka ne akan matar can. Ta saka bincike akan ni da kai, yau kuma na tabbatar zuwa yanzu amsoshinta sun risketa .
Wata shegiyar dariya Mabera ya kwashe da ita, kafin ya ce,  Miyasa baka gaya min ba? .
 Saboda ba wani mai muhimmanci bane ba Baa, ai kai sarki ne ba kowane tarkace bane ya kamata yazo kunnen ka .
 ALLAH yay maka albarka Wan Baabansa. Yanzu yaya ake ciki? .
 Nasa an bata dai-dai da abinda take bu?ata, dan ina son mu tafi step 2. Sannan yaron nan na gaji da ganinsa yana yawo akan ?afafunsa Ra'iz a cikin kujerar guragu, ya kamata shima ya ?arfi nasa hisabin. Amma kafin hakan ina son shima na Wan tatsesa kuWaWe akan video Win dana taSa

87 / 138

Chapters