Advertisements
Chapter 113 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   113 / 138

336K to 339K   out of 412.8K words

Wansa na'a hannu yanzu haka kuma babu wanda ya harbesu an dai kaisu asibiti.
Gaba Wayansu suma sai da suka razana. Senator Mai-hula yace,  Amma taya haka zata faru? Kenan su Devid amanarmu sukaci? In ba amanarmu ba taya sun ganshi bazasu kiramu su sanar mana ba ko su kashe shi .
Kasa ma cewa komai sauran sukayi dan tashin hankali. Sai kuma kowa ya Wauki wayarsa suka shiga bibiyar labarin. Mizai faru sai kuma sukaci karo da maganar data sakasu mi?ewa tsaye a lokaci guda. Cikin haWa baki batare da sun shirya hakan ba suka furta,  What?!!! Aliyu Darma ya farfaWo shima!!? .....


Ehem-ehem!! Wannan shine asalin an yanka ta tashin fa, ko nace AJIYA A DUHU =??=?O?.

_______&

A gidan Darma hankalinsu nakan ceto rayuwar ahalin garin Giro anan asibiti cikin hukunci da aminci na UBANGIJI Abah ne ya farfaWo. Wannan farfaWowa ce da su kansu su Abbu basu saka rai da samuwarta anan kusa ba ga Abah. Dan gubar ta riga ta fara tasiri mai ?arfi a jikinsa tsahon kwana biyu fa. Kawai dai sun?i faWama su Baba Sardauna gaskiya ne saboda kar hankali ya tashi, sai shi da su RK ne ke cikin tashin hankalin kawai da jiran hukuncin ALLAH. Amma sun gama sallamawa da Abah ba zai sake wata rayuwa mai tsaho a wannan duniyar ba. Dan da nan likitoci suka rufu a kanshi. Su Gwaggo Khadijah dake asibitin sai addu'a suke, sun kira su Baba dake gida suma.

Farkawar Abah ta raba hankalin ahalin Darma biyu, duk da haka basu kuma fasa maida hankali akan alkairin da sukai niyyar yi akan ceto mutanen garin Giro daga halin da aka jefa musu rayuwa ba. Addu'oi kuma basu bar bakinsu ba sam.. Fin awa biyu su Abbu dake fama da tsufansa na kai-kawo akan Abah har ALLAH ya daidaita komai cikin ikonsa. Da gaggawa suka bu?aci jini, dan haka babu Sata lokaci jinin AA da kowa yasan yana ma Abah Win, kai kowa ma yana iya baiwa jini sai Uncle Sulaiman Yayan RK da shima irin jininsu Waya da AA Win aka Wiba, sai LamiWo shima Autan su Abah Win da suke uwa Waya uba Waya. Haka aka Wiba jininsu su ukun bayan an tabbatar babu wata matsala a tare da su sannan aka saka masa. Bayan an samu nutsuwar saka masan ne Abbu ya bu?aci yin magama da su baba Sardauna a office Winsa. Dan haka shi da Baba suka shiga suka sameshi sai Babban Yaya da Uncle Mahmud..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
........Bayan Abbu ya gama rubuce-rubuce a nutse ya Wago yana kallonsu. A nutse cikin kuma lallashi da son kwantar da hankalinsu ya ce,  Rayuwarsa ta samu ceto bisa ?arfin ikon ALLAH, dan wlhy mu kammu mun fidda rai daga rayuwar Aliyu, munyi muku shiru ne kawai dan kar mu tada muku hankali harta ALLAH ta kasance. Amma gubar ta bar wasu tasiri a jikinsa da muke fatan UBANGIJI daya dawo mana da rayuwarsa a gaSar da muka sallama zai magance mana su Waya bayan Waya. A yanzu zai iya fuskantar irin su bugun zuciya da hauhawar jini da matsalar mantuwa. Dan haka akwai bu?atar a kula da lafiyar ?wa?walwasa da tunaninsa. Zamu dinga duba shi akai-akai saboda gudun abinda zai iya biyo baya. A yanzu zamu duba lafiyar zuciyarsa, gwajin jini da fitsari, sai ?oda da hantarsa. Mu dukanmu kuma zamu haWa ?arfi da ?arfe wajen kiyaye wasu abubuwa gudan faWawarsa a depression. Zamu tabbatar yana shan magungunan sa akan lokaci. Zamu taru mu karfafa masa gwiwa da kulawar farin cikinsa da kowane motsinsa. Zamu guji sa shi cikin tashin hankali, ko maimaita zancen abinda ya faru baya da zai sake tada masa hankali ko tuna masa abubuwan da suka farun. Ina ganin ma nan da kamar sati biyu idan abubuwa sun sake lafawa ya kamata abar ?asar da shi ta yanda zai samu hutu da sake mantawa da komai in sha ALLAHU .
Duk sun gamsu da bayanin Abbu, atare suka tabbatar da zasu bada haWin kan da duk ake bu?ata....

________&

An samu nasarar cafke Rabilu a gidan da yake haya a die-die. Dan kuwa bayan sun dawo daga Giro ma?udan kuWaWe abokan Sen... Bukar suka bashi da shi kansa Sen.. Bukar Win ma. Dan Rabilun bai taSa faranta masa rai mai girman gaske irin wannan karon ba. Har al?awarin ya koma ?auyensu ya nema takarar kansila zasu tsaya masa sukayi. Tsabar farin ciki Rabilu jinsa yake kamar sabuwar haihuwa yau Win nan. Tun kafin ya iso gida ya saka aka fara duba masa gida zai saya. Ya kuma tsaya ya sayi kaji da kayan kwalam da ma?ulashe ya cika bayan motar da aka bashi ya nufi gida. Babu wanda ya damu da motar da yazo da ita dan yana shan zuwa da wanda suka fita motocin ogansa kenan. Shiyyasa yanzun ma mutane basu maida hankali ba. Sai dai abokan zaman hayarsa yanda yake shigowa da kayayyaki sai da suka tsaya suna kallonsa. Shi ko sai faman washe musu baki yake yi. DaWi sukaci na ha?i?a shi da iyalinsa a daren ranar, washe gari da abubuwa suka fara yawo a media yau kenan bai san mike faruwa ba dan yana Waki kwance gashi bashi da babbar waya har azhar. Mutanen gida kuwa da ma?wafta duk sunga video sunata mamaki, sun kuma shiga ruWanin shine ko wani Wan uwansa ne haka a kayan sojoji dan kamar dai ta Saci gaskiya. Makwafcin Wakinsa daya kasa ha?uri har knocking ?ofa yay musu amma sai yace ma matarsa tace barci yake yi. Itako ta faWi haka tana wani ciccika da batsewa su a dole sun samu duniya dare Waya.
Anyi hakan baifi da mintuna talatin ba jami'an tsaro suka iso gidan. Mutanen gida duk sun firgice, ana tambayarsu Rabilu suka nuna Wakinsu. Da ?arfi Waya a cikin jami'an ya shiga buga ?ofar, Rabilu da barci ya Wauka matarsa na masa tausa ga yaransu a gefe na dan?arar naman kaji tun jiya ja'iran sun kasa ha?ura (yo babu a house, an daWe kuma ba'a haWu ba>?#?>? ?). Matar zata mi?e a fusace Rabilu ya ce,  Koma ki zauna, dole ne na fita naci mutuncin Lado ni bana son harkar maula. Ka buga ance maka barci nake dan mayata bazaka kama kanka kayi ha?uri har na tashi ba . ?ey yaja riga ya saka batare daya lura rigar matarsa bace. Tana ?o?arin fahimtar dashi rigarta yake shirin sakawa fa bai ma saurareta ba. Itako sai ta barshi kawai, acewarta ai garama matan gidan su gani su sake tabbatar da tafi ?arfinsu mijinta na sonta. (>?#?>?#?>?#?>?#?>?#?Sai dake matar soyayya)
Mizai faru Alhaji Rabilu masu kuWin dare Waya na banko labule ya fito aka Waura masa bindiga a saman kai, wani jami'in ga matso da handcuffs a hannu ya ce,  You are under arrest! .
A matu?ar firgice Rabilu ya ce,  Arrest! Akan mi? Mina aikata to? .
 Idan kaje can kaji .
 A to ku barni na kira maigidana a waya. Na kuma shirya .
 Baka da wannan lokacin. jami'in ya faWa a tsawace tare da kwashe ?afafunsa sai gashi a ?asa, baya aka maida hannayensa aka saka masa handcuffs. Haka aka fita da shi matarsa na kuka da kururuwa hakama yaransa. Anguwa cike mutane nata ?us-?us. Ga wasu jami'an sun shiga Wakinsu sunyi bincike. Ma?udan kuWaWen da su Sen... Suka bashi a tsirararsu aka fito da su, sai wayarsa Nokia rakani kashi da key Win motar da takardunta......

_________&

Anan Kaduna an sallami Huznah daga asibiti. Daddy kuma ya bama Sageer umarnin wucewa da ita Kano kawai dai baiga amfanin zamanta a Kaduna Win ba. Dama ga Ammie da Hajiya Yaya ma sun wuce Abuja. Shi kansa Daddyn Abujar zai wuce saboda sanarwar farfaWowar Abah data cika gari. Ga wannan batu na Giro shima Ammie ta sanar masa ?o?arin da su Baba Sardauna ke kanyi akan al'amarin. Sai kawai ya yanke bari yaje shima ya bada tashi gudunmawar kodan su Shahidah.
Yazeed shine yayta ro?on Daddy da masa magiya shi da Sageer akan a saki Hajiya Basariyya. Taci darajar haihuwa da tayi. Da farko dai Daddy ya turje, sai shi Sageer ne daya kalla Huznah sai ta bashi tausayi. Yasan bazataji daWi ba idan taji shi ya saka an rufe mata mahaifiyarta a police station harna tsahon kwanaki. Sannan ai koba komai ALLAH ya tsallakar masa da cikin datai niyyar salwantar wa duk da kuwa basu da tabbacin yana cikin ?oshin lafiya. Cikin lallashi da kwantar da kai shima sai kawai ya shiga bama Daddy ha?uri da tabbatar masa ya ha?ura ya yafe. Daddy zai hau yimasa faWa Yaya Yazeed shima ya cigaba da ban ha?urin.
Sai kawai Daddyn ya hararesu da faWin,  Oh kai zaku haWe min kenan? To babu ruwana, sai dai ku sani idan kun fiddota karta sake taje min gida ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?..
Daga haka yay gaba ya barsu a wajen. Koba komai tunda ya yarda dai su fiddota ai da sau?i. Sauran batun kuma sayi daga baya..
Sun fiddo Hajiya Basariyya da tai wu?i-wu?i. Kaida ka ganta kasan ruwa ya ?arema Wiyan kada. Ba duka babu zagi amma ba ?aramar muzanta bace ace ka kwana police station tsahon kwanaki cikin datti, ?azanta da wari. Ga wata tantiriya data samu a wajen ta dinga sakata tana mata tausa. Idan ta?i yi ta shara mata matuka dole tayi. Da daddare kuma ta dinga lalubarta, sai hakan yasa bata barcin kirki saboda tsoron kar matar nan ta lalubeta. Rashin barci da waWan can abubuwan suka maidata wu?i-wu?i kuma wujiga-wujiga. Ko kallon inda take Sageer baiyi ba sai Yazeed ne ke mata magana. Suna fitowa kuma a gabanta ya saka Huznah da ko kallonta itama batayi ba a motar da batasan ya saya ba bayan tahowar Huznah Kaduna yaja ya bulesu da ?ura har Yazeed Win yay wucewarsa.
Shi Yazeed ma abin sai ya bashi dariya. A fili yace,  ?an iska zaka dawo ka saman ai .
Sarai yasan wanene Daddy, Dan haka ya nema ma kansa mafita ya tari napep ya saka Hajiya Basariyya yace a kaita anguwar da yayanta yake. Shi kuma yace mata zaije wani wajene kuma gidan babu kowa suna Abuja. Hajiya Basariyya dai batace masa komai ba, suna barin wajen da ?yar tace ma mai napep ya kaita gidan Chalawa.....

_________&

Alhamdullahi zuwa dare an samu fiye da abinda ake bu?ata a jikin Abah. Sai gwaje-gwajen da akai masa kawai ake jiran result zuwa safiya idan ALLAH ya kaimu. Dan haka a wannan daren kusan dukan ahalin Darma sun raba dare ne akan sallaya suna kaima UBANGIJI kukansu. Washe gari suka wayi gari da son jin yaya results zasu kasance sai kuma batun zuwa Giro.
Cikin amincewar UBANGIJI da yardarsa suna isowa asibitin da sakamakon gwaje-gwajen Abah suka fara cin karo. Alhamdullahi nasara ta samu, dukkan abinda ake tunanin za'a samu na matsala ba'a sameshin ba sam. Sai Wai-Wai da za'a iya magancesu da magunguna. An kuma basu damar shiga duba shi sai dai da mutane kaWan-kaWan.
Hakan kuwa akayi, su Baba Sardauna suka fara shiga, bayan sun fito su Oum suka shiga suma da su Umma. Sai su Babban Yaya, su Uncle Mahmud har dai akazo kan ?ananu su Maanal. Duk wanda ya shiga zai fito da farin ciki. Dan duk da Aban baya magana yana gane kowa, harda Wan murmushin ?arfin hali yake musu kaWan-kaWan. Sai hakan ya sake saka zukatansu a cikin nutsuwa da kwanciyar hankali. Suka cigaba da masa addu'ar samun lafiya mai Worewa.
An saka Oum komawa ciki domin goge masa jiki ya Wan samu ?arfi suna son a fara bashi abu masu sau?i kamar ruwa mai gina jiki (ORS, fresh juice, electrolyte-rich drinks). Abinci mai sau?i da gina jiki kamar farar shinkafa, farfesun wake ko kaza, fresh kayan lambu. Banda abinci mai miya, mai, yaji, ko abubuwan da za su iya wahala wajen narkewa. Dan haka babu Sata lokaci Najma, Ameerah, Maanal suka koma gida domin yo masa girki. Sosai su AA sukaji daWi a ransu. Yaya Fawzan ya zubama Nibras dako motsi batayi ba duk da su Maanal sun mata magana. Sosai take bashi mamaki a wannan gaSar. Shi kanshi AA sai da ya kalletan. Suna haWa ido sai ta mi?e zambar tana faWin,  Au bara naje kar su tafi su barni .
 Koma ki zauna .
Yaya Fawzan ya faWa a dake. Har tsakiyar kai sai da taji kaushin harshen nasa. Ta kalla inda AA yake, sai taga ko kallon inda take bai sake yi ba. Abinda tayi Win kuma ya bama kowa dake wajen mamaki, amma babu wanda yace komai dai..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

178

........Kwanaki biyu kenan da kama Rabilu, kwanaki kuma biyu da farfaWowar Abah. Har zuwa yanzu su Sanata Bukar basu san an kama Rabilu ba, dan haka gaba Wayan ?ulle-?ullensu ya ta'alla?a ne akan taya zasu kashe Mabera, su kuma juya al'amarin daya faru a Giro kan AA. Ga su Gwaggo dake hannunsu sun saka yaransu sai wahalar da su suke. Babu ne kawai dake kwance sharaf babu yanda suka iya sai ido. Amma Gwaggo da Sailuba sunci wahala ta ha?i?a, dan suma sunyita har sun gaji. Koda Sen... Bukar Win ya je yau a karo na farko ya gansu haka suka rin?a kuka suna ro?onsa ya yafe musu sun tuba. Sailu harda faWin wlhy ita bata da ala?a da su sai matar uba. Kuma tsakani da ALLAH sanda aka amsar masa kuWi ya ganta?.
 Amma dake akaci ai .
Cewar Gwaggo tana gyagygyaSin kuka da rawar jiki. Sailu zata sake magana Oler ya daka musu tsawa. Hannu suka saka suka ri?e baki jikkunansu na rawa sosai. Sen.. Bukar da tunda ya shigo bai ce komai ba ya wani taSe baki, cikin kaushin murya ya ce,  Yanzu dai kuna nufin kun yaudareni kun cinye kuWina? Kun aurama Wan gidan Darma ?arku .
Sosai mamaki ya kama Gwaggo, ta shiga girgiza kai da rantse-rantsen wlhy babu ruwansu, su basu san ma Maanal tayi aure ba sam.
 Ya za'ayi ku sani kidahuman banza ?auyawa. Ni yanzu banda lokacin wani cece kuce da ku. Na farko zan tura yarana su saida min duka gonakinku, sannan dole ne ku biya fansar ?arku dana ?wallafawa ran morewa. Dan haka Oler a cikin yaran nan a samu masu bu?ata suzo su musu fyaWe . Yana gama faWa ya mi?e. Wani irin ihun kuka Gwaggo da Sailuba suka sanya suna ro?on Sen.. amma ko waiwayensu baiyi ba. Haka shima Oler yay ficewarsa ya rufe Wakin. Shi Babu yana can an yasar a ?asan wata bishiya na harabar kamfanin anan yake kwana bai san abinda ma akema su Gwaggo ba, azabar ciwo da wahala ma sun isheshi. Abincin da ake bashi ma da ?yar yake iya tsakura. Zamu iya cewa ma gaba Waya baya a hayyacinsa shi.
Ba tausayi babu tsoron ALLAH balle rangwantawa yaran Sanata sukama su Gwaggo fyaWe. Ko kallon tsufar Gwaggo basuyi ba tunda gara Sailu da ?uruciyarta. Ba kuma mutum Waya yayi ba kusan su shida ne kowacce mutum uku-uku. Kai daga baya ma wasu suka ?arama Sailu wai sunga da sauran ta. Gwaggo kuwa tuni ta suma. Itama Sailu Win ta suman daga baya, haka suka saka musu ruwa suka farfaWo. Sukam ai sun samu nayi, sai suka basu magani wai susha su watsakke kafin gobe. Abin kamar wasa washe gari ma haka suka sake musu fyaWe, yau kam da Gwaggo ta suma ai ta jima bata farfaWo ba dan azaba, kuka kam ai Wan gata ke samun yi basu ba. Sailu kam yau ta banbance tsakanin iskanci da horon azaba. Dan ta gane ALLAH Waya ne....

_________&

Baba Sardauna ma dai sunje Kebbi Win tare da AA da Uncle Najeeb. Sun kuma gana da gwamna akan al'amurin. Babu Sata lokaci a kuma gabansu ya saka kwamitin bincike akan al'amurin. Sannan ya basu ha?uri da tabbatar musu nan da kwanaki biyu in sha ALLAHU zasu ji komai. Basu baro garin ba sai da aka kaisu inda aka ajiye mutanen garin Giro. Babu abinda akai musu na cutarwa, sai dai inda aka ajiyesu baima AA ba dan haka yay magana. Aiko a take mataimakin gwamna dake matsayin Wan abokin Baba Sardauna yasa aka canja musu wajen zama, tare da basu abinci mai tsafta.
Sudai basu san su wanene AA ba amma sunata musu godiya da sanya albarka. Haka su

113 / 138

Chapters