Advertisements
Chapter 127 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc Hausa Novels
Advertisements

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   127 / 138

378K to 381K   out of 412.8K words

tambayarta ya yaran?. Maanal tai murmushi kawai batace komai ba saboda kunya, ina ita ina amsawa uwar miji lafiyar yara. Ai kodai yayane Mamyn dai mahaifiya ce ko sun?i ko sun so, ba?in halinta tsakaninta da UBANGIJIN ta ne da ?a?anta da mijinta su minene nasu. Sai lokacin AA ya gaishe da Mamyn shima, ta amsa tana share hawayen da shi yasan bana nadama bane ba ko damuwa. Na tsantsar takaici ne da mugun halin daya gama sallamawa da wahala mahaifiyarsu ta canja wlhy, sai dai wani ikon ALLAH kawai dan zuciyar Mamy ta riga ta kangare ta bushe UBANGIJI ne kaWai ke iyawa da su. Wadda tai yun?urin kashe musu uba mi kuma ya rage. Bata tambayesa yaran ba, dan haka a dake yace,........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

200

........ Mamy ga jikokin ki nan, ki saka musu albarka tunda ALLAH ya rubuta zasu zo duniya su sameki a raye damu kammu .
Harga ALLAH AA baiyi maganarsa da wata manufa ta raini ko izgili ko cin fuska ba. Amma sai Mamy ta fassara ta da wani abu daban har zuciyarta na kumfa a cikin ?irjinta. Da ?yar ta iya dannewa a ta?aice tace,  ALLAH ya raya .
Komai AA baice ba, dan dama iya abinda yay tunanin ji kenan ya mi?e abinsa tare da kama hannun Maanal da mamakin duniya akan Mamy ke neman halakata. Wlhy tayi zato da tsammanin zuwa yanzu zuciyar Mamy tayi matu?ar laushi da rissina. Kai anya matarnar nan mutumce kuwa? Irin waWan nan matan ne fa ake kira da ainahin rainon shaiWan fa. Ace duk wannan abubuwan daka aikata suka fito fili ma duniya bama ?a?anka da zuri'arka kawai ba amma sam babu alamar sauyi ko nadama. Hu'um wasu dai kam tun a duniya kake shaidasu a cikin ?an wuta wlhy....
Tunanin Maanal ya katse saboda Wora mata Hassan da AA yayi a hannu, shi kuma ya Wauki Hussain da har yanzu ke kuka. Tissue dake a Centre table na falon ya cira guda Waya ya goge hawayen Mamy dake a fuskar yaron har yanzu. A mamakinsu kamar wanda aka cirema wani bala'i sai yay shiru ya koma sauke ajiyar zuciya. AA ya rungumesa a jikinsa kamar yana magana da wani babba ya ce,  Oh Oh! Sweetheart, don't cry. We love you so much me and Mah-mah, alright? ALLAH yayi muku albarka, ya tsarkake ku manyan gobe . Ya sumbaci yaron ya matsa ya sumbaci Hassan shima itama Maanal Win ya sumbaceta sannan ya kama hannunta suka fice. Gaba Waya sai Maanal taji babu daWi, amma babu damar yin magana haka suka fice.....

_________&

A lokacin da nan Abuja suke cikin farin ciki da murnar samun ?aruwa a Kaduna sabuwa ce ke cikin kuka da nadamar kufcewar komai. Dan kuwa al'amarin rikicin gida sai da ya kaisu zuwa kotu ita da wanda suka saya a hannun Mabera da kuma su Bakori suma da suka sayar. Bayan kaiwa da komawa na kusan watanni uku kenan a yau aka yanke hukunci bisa hujjoji masu ?arfi. Gida dai da gaske ya suSuce tunda mai shi ne ya sayar da hannunsa ya kuma basu takardun sa ga kuma saka hannunsa a jiki. Su Bakori da Hajiya Zahedah da suka amshi kuWin mutane sukaci suma dole sukai amansu. Dan suna ji suna gani haka aka Waga gidansu aka sayar aka biya waWan can. Wannan abu yay matu?ar fusata Bakori dama ga tsanar Hajiya Zahedah da yayi ya tattara nata kadarar kaf shima ya amshe yace a matsayin gidansa. Ya kuma Wauki yaransa biyu da aka tabbatar sune nashi yabar garin Kaduna. Suko yara abinka da maza takaicin wula?anta rayuwarsu da uwarsu tayi ta haifesu ta hanyar zina da aurenta yasasu sakata a gaba da zagi da rashin mutunci, suma suka tattara yanasu-yanasu suka barta kuma sunce na har abada wlhy. To dama biyu sun riga sun zama ?an samari, tunda har sun fara University. ?aramin ne ke ss2 Secondary. Sun tabbatar mata gara su shiga duniya da zama da ita. Tana kuka da ro?onsu ko kallonta basuyi ba sukai gaba. Bayan taci kuka har bata iya gani da ?yau ta tattara ta koma Bakori, ?an uwa sukace ina bazasu zauna da ita ba sai dai tayi gaba wlhy, magiya ban ha?uri babu wanda batayi ba amma suka ?i saurarenta. Haka ta baro garin tana kuka itama ta shiga duniyar dan kuwa a Kaduna dai duk inda ta shiga hantararta akeyi da ?yamarta ana nunata matsayin mai karuwanci da abokin mijinta. Dole ta yanki tikitin wucewa Legas a motar ?an kawo shanu dan ko kuWin mota bata da, can kuma shine mafakar duk wani shege....

&&&

Sabuwa kam samun takardar sakinta uku daga Mabera ya sata kuka matu?a har idanunta na komawa dishi-dishi bata gani. Kayansu da aka kwaso kusa ta bincike tsaff babu komai nata mai daraja na kayan kuWi a ciki Mabera ya tattare. Da kayan gidan kawai ya barta sai sutura. Ga mutuwar Nazeerah har yanzu ta gagara sakin mata zuciya. Ga ?afarta data goce Win nan al'amari kamar wasa yana neman zama gaskiya gareta. Dole sai Baba da Daddy keta cacar kuWin asibiti anama kafar hoto da gwaje-gwajen amma an gagara ganin komai sai uban kumburi take yi. Sarai Hajiya Yaya tasan komai dake faruwa da ?ar uwar tata amma ko a waya bata taSa kira taji yaya take ba. Sai ma a wajen Daddy ne take jin komai. Kai tunda suka dawo Abuja ma saboda Sabuwa dake a gidansu ta?i le?a Kaduna ita da ?ayanta. Tana dai kiran iyayenta ta gaishesu tana kuma waya da sauran ?an uwanta. Dan a sunan nan ma na Maanal har shirin zuwa suke yimata kara dan dama dai sukam basu da wata matsala da Ammie.
Wata innarsu ce ta bada shawarar a juya yin na gargajiya ma ?afar, dan al'amarin dai kam kamar akwai mutanen Soye a ciki. Da farko baba ya ?i dan shi baya son irin waWan nan abubuwan da ?yar aka lallashesa. Koda aka gwada zuwa wajen wani malamin magungunan musulunci a kallo Waya ya fahimci akwai jinnu a jikin Sabuwa, haka ya shiga mata addu'a da haya?in magani sai ko gasu sun bayyana kansu. Basu kuma wani ja al'amarin da nisa ba suka tabbatar da sune suka kadata a waccan ranar, kuma har abada bazasu barta ba sai sun illata mata ?afafu duka. Dan kuwa abinda tai ne ?ai?ayi ya koma kan mashe?iya. Tayi ma Hajiya Yaya asiri ne su kuma suka kasa iya komai akan Hajiya Yayan saboda yawan ibada da addu'oi shiyyasa suka dawo kanta, dan su idan aka sakasu aiki basa komawa da shi sai sun tabbatar.
Iya ?o?ari mutum nan yayi aljanun nan subar sabuwa sun tubure akan babu gudu babu ja da baya. Ran mahaifiyarsu ya Saci tace a barta da su, ai tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan daka. Koda aka gayama Hajiya Yaya mamaki ta dingayi harda hawaye. Wannan wace irin rayuwa muke ciki haka? Wane irin zamani ne wane irin ?arni ne ace Wan uwanka ciki Waya, uba Waya na shirya makirci da muguntar halaka ka akan son duniya da kayan cikinta. A ganinta bata cancanci haka ga Sabuwa ba, dan kuwa kaf ?an uwanta babu wanda taima gata da yarda da shi hatta gayama sirrinta irin Sabuwa. Amma ta saka mata da irin waWan nan abubuwan masu ban mamaki. Irin su Sabuwa suke hana zuminci ?arko, suke hana yarda da juna ko'a cikin ?an uwa. Suke saka ma zukata jin ko ?an uwanka ba kowa ke sonka dan ALLAH ba. Kuma duk da haka akwai na kirki na ?warai masu ?yawawan zuciya a cikin zumincin. Kaicon mu da shagala a wannan duniya, kaicon mu da mantawa da rayuwa mai ?arewa ce, akwai wata can gabammu mai zuwa. Alkairinka ko sharrinka kuma sune kawai zasu zaSa maka makoma......

________&

Komai yayima Hajiya Basariyya zafi da Waci. Dan a yanzu ta tabbatar da micece rayuwa. Wata irin rayuwa akeyi a gidan Alhaji Balala da wanda ya taSa sanin minene ainahin rayuwar ?auye ?arami irin nasu kawai ne zai fahimci abinda take nufi. Komai a birkice yake a wannan rayuwar. Babu maganar bin dokar ALLAH ko wayewar zamani mai inganci dake tafiya da ilimi. A Sangaren addini daga Alhaji Balala har matansa babu abinda suka sani balle aje ga ?a?a. Ita har mamaki take ma da yaje aikin hajji saudia Win wane irin aiki yayi na ibada shi kam. To wlhy ko fatiha Alhaji Balala bai iya karantawa dai-dai. Matansa kam alwala wannan cikakkiya basu iya ba. Balle ai maganar wankan tsarki ma to. Bata taSa sanin akwai kishin jaraba da bala'i ba sai a wannan gida. Ka rasa mi suke ma kishin. Kwana biyu kacal tayi da lafiya a gidan aka sakar mata jini. Ba ?aramin tashin hankali ta tsinta kanta a ciki ba. Tun tana Waukar al'amarin wasa harta fahimci fa ba wasan bane ba. Dan can taji kishiyoyi sun haWa kai a tsakar gida suna dariya da arerewa sakamakon Alhaji Balala ya zo ya haike mata kamar wata kas?antacciyar dabba ta ce masa ga halin da take ciki. Sai kawai ya balbaleta da tujara wai miyasa bazata gaya masa al'adarta zata zo ba, ai shi da yasan haka ne da bai yarda ta tare ba sai ta gama. Amma dan mugun hali tayi shiru ga kwanakin angwancinsa biyu zasu wuce a banza tunda bazawara kwana huWu ne. Itafa dan mamaki ma kasa motsi tayi ta zuba masa ido kawai. Dan wlhy al'amarin fa ya girmi kanta yafi ?arfinta. Gaba Waya ya sillace ta susuce kamar ba Hajiya Basariyya dai da kuka sani ba. Bata da aiki sai zaman kuka da tunanin yanzu haka rayuwa zata ?are mata. Magana wannan bata iya maidawa ta zafi yanzu.
Duk wannan tujara ta Alhaji Balala matansa na laSe suna jinsu. To shine fa yana fita suka samu na sanyata a gaba kamar wasu ?ananun yara. Tun bata fahimci da ita ake ba harta gane. Sai kawai ta Waukesu mahaukata, amma kuka ya gagara tsaya mata da dana sani da nadama. Ta dinga tuno rayuwar kishi ta gidansu tsakanin ita da Hajiya Yaya da Asiya.  Kai jama'a na cuci kaina wlhy na cuci kaina. ALLAH na tuba ka yafe min ya ALLAH, ALLAH ka sake bani damar gyara kurakuraina. Ya ALLAH ka cireni a cikin wannan gafalalliyar rayuwar na tuba . Kuka yaci ?arfinta sosai har tana shiWewa..........
'?

Hummmmm Hajiya Basariyya kowa ya tuba dan wuya.....>??
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

201

...........?an Giro dai sai ?us-?us ake da ganin waWan nan abubun ?an gayu. Koda su Maanal suka fito daga sashen Mamy zuwa lokacin kowa ya shige ciki, sai su Shahidah dake jiran fitowar tasu. Tunda suka fito kuma suka dinga musu video har suka iso bakin sashen nasu, Wan harararsu AA yayi yana mi?a musu Hussain, Shahidah tace,  ALLAH dai yasa banda ni a wannan hararar? In ba haka ba ko wankan jego ya tabbata a gidana .
Hararar ya sake zuba mata kuwa, kai tsaye ya furta,  Idan kin tashi sai ki nema Waki babba dan mu huWu ne . Yanda ya wani fuske sai ka rantse ba shine yayi maganar ba. Mi Amaal da su Ameerah zasuyi in ba dariya ba. Maanal ta Wan kallesa cikin waro idanu, ido Waya ya kashe mata tare da du?owa ya sumbaci fuskarta ko kunyar su Shahidah babu. Da ga haka ya shige sashen nasu dan babu abinda yake bu?ata irin wanka. Mugun tasa Maanal su Amaal sukai da iskancin tsokana wai da alama kafin arba'in an sake samo wasu twin's Win kam. Nibras zuciyarta kamar zata fashe, hawayen da suka cika mata ido ya sakata barin wajen da sauri. Karo na farko Najma ta bita da kallon mamaki ita da Ameerah. Sai kuma suka kalli juna. Sai dai zukatansu ayyana musu kawai suke haihuwar take ma kuka. Bakuna suka taSe, daga haka akama Maanal rakkiya ciki su ma suka wuce sashensu dan hutawa suka barta da ?an uwanta. Saheeba da Nuratu ko le?e basuyi ba, Nuratu ta fake da bata da lafiya, Saheeba kuma haWama Babban Yaya abinci. Yanzu haka tunda ya shiga sashen tana can ta kasa ta tsare yau harda taimaka masa a wajen wanka. Shi kam Yaya Fawzan ai baima ga idon Nibras ba sai data shiga tana sharar hawaye. Lokacin ya fito duba Najma tunda wadda take gidan bata da niyyar bashi kulawar data dace, ka dawo daga tafiya kusan watanni biyar amma matarka ta aure mai amsa sunan uwargida ko'a jikinta, wace irin mace ce Nibras? Wlhy lokaci kawai yake jira yayi maganin ta.
Wanka Maanal ta wuce yi, yaran suma aka hau gyara su dan bayin ALLAH sun gaji, dan ma Hajiya Shuwa ta kawo dabarar nan ta hana Waukarsu kowa sai dai ya gani a jikin iyayensu. Ai da sun gane ALLAH Waya ne yau wannan uban taron mutane. Tsaff Hajiya Shuwa ta gyara yaran aka basu abinci sannan aka shirya su aka kwantar da su. Daga nan ta nufi Wakin Maanal. Umarnin zuwa ta bama mijinta abinci ta bata, ta kuma yimasa sallama dan ba ganin ta zai sake yi ba sai kuma safiya gyaran suna za'ayi mata. Batai musu ba dan Hajiya Shuwa uwa ce, Amaal ta haWo mata komai ta amsa ta nufi Wakin AA, yana zaune alamar wanka yayo dan jikinsa da bathrobe, waya yake yi, bayan ta ajiye basket Win abincin ta Wan du?o ta sumbaci kwantacen gashin fuskarsa. Ajiyar zuciya ya Wan sauke, sai kuma ya kamo hannunta yasa a jikinsa a hankali saboda cs Winta. Suna a haka har ya kammala wayar ya ajiye.
?asa-?asa tace masa  Ga abinci nan zan koma Ummu na jirana ne .
 Ummu kuma? Bata wuce gida ba? .
 Anan zata kwana ai, zatai min gyaran suna tace na maka sallama ma tun yanzu .
 Yanzu dai ana nufin ni kaWai za'a bari a ?aton Wakin nan Besty sai wani abu yazo ya bani tsoro? .
Murmushi tai masa mai sanyi da ?ayatarwa, tare da ja masa hanci kaWan tace,  Yau dai wayonka bazaiyi aiki ba Besty. Da kake kwana kai Waya harna kwana goma a Saudia fa. To kama shirya arba'in uku zamuyi 120days kenan kuma .
 Karki wani damu kanki, ai tare zamuyi abummu arba'in ukun. Iyakaci dai mu ?arasashi kina aman laulayi .
Da sauri ta waro idanu tana tashi a jikinsa ta ce,  Laulayin me kuma? .
Wani shegen murmushi ya sakar mata, idanunsa na shanyewa tamkar mai jin barci ko yake a cikin maye ya matso fuskarsa gab da ita ya fara shinshinar wuyanta. Muryarsa na fita a ?asa sosai ya furta,  Cikin wasu twins Won nawa mana Besty  sai kuma ya fara sakar mata kiss a wuyan. Jin jikinta na neman fara amsar sa?onsa a hankali ta turashi baya kaWan, da yake nashi jikin ya fara saki sai ta samu ta mi?e. Idanunsa ya lumshe ya buWe yana sakin murmushi da kaiwa kwance yana kallonta. Ita ko kamar wadda ma ke jin kunyarsa yau sai ta ?i kallon nasa. Abincin ta nufa kawai tana faWin  A zuba? .
Da ?yar ya iya amsa mata da,  Karki?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? damu jeki kar Ummu taga na ri?eki da yawa. Kima su twin's kiss inji Abiee .
Kai kawai ta iya jinjina masa, ya bita da kallo yana wani cije lips tare da lumshe idanunsa. Sai kuma ya kai hannu ya Wan dafe cikinsa dake masa ciwo. Kwana goma kacal a takure yake wlhy, shiyasa ma yace taje Win, in ba haka ba komai zai iya faruwa, ga doctor ta gaya masa ainahin hutun dazai bata kodan cs Win jikinta damma Maanal Win nada jiki mai ?yau ne fa, dan yanzu haka idan ba gaya maka akai ba bazakace cs akai mata ba. Ya daWe kwance yana ?ullawa da kwancewa, kafin ya tashi yaci abincin ya shirya ya fita dan RK na jiranshi, ga telansu zai zo kawo kayan da zasuyi amfani da shi gobe idan ALLAH ya kaimu shi da su Yaya Fawzan. Dan suna fa sosai aka shirya da yafi wani bikin auren ma. Ba shirin kowa bane kuma hakan sai na RK duk dan ya sake ba?anta ran Mamy. Aiko ran nata yay ba?i, dan tunda su AA suka baro sashenta take shan kuka. Aunty watsar da ita tayi kamar bata gani ba, dama wannan karon kaf dangin su babu wanda yazo, ita kaWaice a sashen sai Uwangale da Nuratu. Daga ?arshe dai allurar da akai mata ce ta sata barcin dole. Ko sanda su Yaya Fawzan suka shigo gaisheta ma tayi barci abinta...

_______&

Yau dai Saheeba an samu yanda ake

127 / 138

Chapters